Showing 111001 words to 114000 words out of 133505 words

Chapter 38 - Yar Aikin Karuwai Book 1

22 Oct 2024

3897

ranta ya baci ta gaji tace karka dawo ita nawwar bani takardata,Nawwar yace no Mami Zan dawo ita,ko ka dawo da ita sai ya sake ni,Mami igiyarki Saura daya bari naje na dawo da ita,Mami tace idan ka dawo da Sabreen ban yafe maka ba ta mikawa Baffa hannu tace bani takarda ta,ba kunya ba tunani yace na karashe igiyata kije na sakeki saki daya ya Zama uku,Mami tace rubuta min ya rubuta Kuwa ta karba,Iyamami tace kinwa kanki kin shiga uku Kuwa babu ke ba samun Kamar dana,Nawwar harda hawaye,Papa yace ka jawowa kanku bacin rai haka kawai,Mami hannun Nawwar ta rike muje ta furta.

Mami kayanta ta hada tana hawaye Iyamami ta biyota tana masifa ba inda Zaki je Mana da yara,Su Sultana kuka suke kawai Mami igiya ta Kare shike nan,Last born ne ya shigo ya samu abinda ke faruwa yace igiyar dake lilo ta karasa? Sultana tana kuka tace ae yace to mene abin kuka Kuma da damun kanku so what dan haka ta faru sai mu koma inda Mami take,Nasira tana kuka tace ai Baffa sun ce sai dai a barmu a nan mu kadai,Auta Ido ya zaro yace oh God shi yasa nace tun wuri nace ayi min aure aka ki ji da yanzu Ina gidan matata,dariya ya bawa kowa,ya sake cewa su Iyamami sun shiga Uku sunga ta kansu unguwar nan kaf sai tasan bani da uwa a gidan nan sai na Zama musu tsiya za a gani,Nawwar yace Kai dalla karka dame mu stupid ya ja tsaki,Auta yayi mukus yace tunda an saki bakar kadara yanzu kullum Ina gidanka yaya Allah ko sallama bazan dinga yi ba idan Zan shigo,Rankwashinsa Mami tayi sune Suka tayata ta hada kayanta na sawa sannan ta musu nasiha tace zata dinga zuwa Suma zasu na zuwa gidan da take,Yar aikinta tabawa ta dauka Nawwar ya kaita Daya daga cikin gidajensa da take so,komai na abinci sai da ya tabbatar komai ya zuba bata da matsala ya bar Mata kudin cefane sannan ya bar gidan ya dawo gidansa.

Mama ya samu da Sabreen sun tattara kayan sawarta suna lodawa a mota Sabreen tana kuka tace wallahi Zan dawo sai nayi maganin Karuwar nan bari naje gida na huta,Mama tace ke dalla muje marar zuciya ko Dan gwal ne kin hakura da shi ai ba shine autan maza ba ko shine dan autan Mata yaje can ya karata dama ni ba son hada jinina nake da uwarsa ba,suna ta zage zage,Nawwar haushin an saki uwarsa ya karawa Sabreen saki yace Nima na cike uku ba aure tsakanina daje Suka bar gidan Kuwa suna ashariya,Nawwar ko ta kansu bai bi ba ya shigo ciki Kansa ya dau zafi.
Tunda na ganshi a yanayin kunci nayi zaton yanayinsa ne tunda dama bai fiye dariya ba,shi yasa na share Kuma ga tsoron abinda ya min ni yanzu tsoronsa nake Kamar masifa tunda nace Sannu da zuwa ya amsa ciki ciki ya haura sama banyi gigin binsa ba Kamar yanda na saba, Shuru yagani ban shigo ba har yayi wanka ya canja cikin Jallabiya ya fito bana main Palo Ina part dina na koma can,a ransa yace yau sauratar ce ta motsa ko abinci baza ace naci ba ta wani
shareni wato ko naci ko na barshi,yanzu Kuma bana girki a kitchen din kasa Kamar yanda Star ta bani shawara,Ina kallon Korean drama naji ya murda handle ya shigo sallama dauke a bakinsa,amsawa nayi naci gaba da uzurina,kwafa ya ja a ransa Kawai ya wuce kitchen din da Kansa ya ebo abinci a plate fried rice nayi da kaza,Fitowa yayi ya dawo gefena ya zauna dake a saman doguwar kujera nake,har ya Fara cin abincinsa bance Masa ta tafasa a sauke ba har ya gaji ya kalleni,Naga yana satar kallona sai na sake zumburo dan bakina karami,sai da ya kusa cinye abincinsa yace dakko min ruwa,na gaji ni na furta Kai tsaye,kallona yayi da sauri na dauke kai zuwa wasu lokaci na tashi dai Ina tafiyar agwagwa sabo da raunin Da ya ja min harda sangarta irin an dameni naje na dakko da glass cup na kawo na ajiye masa naci gaba da kallona,bai ce min komai ba sai da ya gama cinye abincinsa ya sha ruwa sannan ya kalle ni yace ke Kuma me aka miki? Please do not add to my problems, what's going on? nace ba komai nace,na gaji bacci nake ji da wuri zan kwanta karki bata min lokaci ya furta, hawaye ya zubo min nace na Shiga Uku a raina a fili nace da wai da bani da wa kake kwana? Yace da Sabreen mana,wani kishi ne ya cika min zuciya,kamar zanyi kuka nayi shuru na mike nace muje,yace da wannan jean din Zaki kwana? Menene amfanin cire shi,ya kalleni yace me aka Miki yau ne? kayan wuta na kashe na wuce shi a hanya Ina sauri na riga shi zuwa dakin nasa a haka da jean Dina na wando da riga na haura saman gadon tare da kwanciya.

Kyaleni yayi shima ya kwanta a jikina tare da sa hannu ya rungumeni a jikinsa,kasa bacci nayi sabo da uban kayan dake jikina ban Saba kwana da Kaya masu nauyi ba haka ba ga tsoronsa,sai mutsu mutsu nake Yi a jikinsa,duk motsi sai naji yace menene cikin muryar baccinsa duk farkawa sai ya lugwigwice min breast,duk a akwai bra,gajiya yayi ya shiga cire min kayan jikina Yana cewa sai kace yaki ya cire su ya jefo su kasa,hakan yasa ya kasa bacci ya fara murzani cikin salonsa, yana Jin haushin kunyar nan tawa ta yanzu yafi Sona a Yar Duniyata a wajensa shi daya,wanj Kara kaunata yake a ransa,da kyar na saki Masa kuka ya kyaleni Muka samu bacci.

Washe gari ba inda ya fita yana gida duk inda nasa kafa Yana wajen Kamar jela muna kallo yayi matashi da cinyata Seraline da wise Suka Yi knocking tare da shugowa,nace shegun duniya ba sallama? Wise tace la mun manta af ke fa na tuna tun kina gida baki manta sallama ba,Murmushi na saki tare da furta Allah ya shirye ku,ameen ai kilo meter nawa ce kike ji tsakanin mu da masallaci cewar Sera nace gaskiya da nisa Suka ce mu fa ko radio kin san bama ji sabo da Kar ma a saka wa'azi muji,nace rannan kunga na yini Ina kallon tashar wa'azi haba ku kalleni baku ga na kara kwarjini ba wai duk dan na samu suma su dawo kan hanya? Seraline ta Kare min kallo tace hasken musulunci ya shigeki gaskiya ai rabona da wa'azi yafi shekara biyu amma har yanzu bai bar jikina ba kwarjini nake karawa ,Dariya nayi Nawwar inda yake birgeni baya nuna musu kyama in sun zo,yace yau dai zaku bani labarinku naji kuma, Star tace kaiiiiii tab abin ba kyau.
Har ga Allah ban San Sabreen bata gidan ba sabo da ta Saba bacci shi yasa ban tambaya ba.


Sai hakuri yau ba editing na baku

Yau page daya Zan baku Ina da Uzuri kuyi hakuri haka pls.





AsmaBaffa
08061929616
[7/22, 11:38 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE


86-90


Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA


Page naki ne
Mrs Chief


Gaisuwa ga
AIDA MAMAN TASNIM






Duk masifar da nake yi Nawwar ko a jikinsa yakushi yake Sha kawai,a hankali ya fara lallashina yace ki tsaya fa ya fi miki Baby Zaki jawo na baki wahala bana son irin wannan sai kace Yar 13yrs haba Honey yana lashe min hawaye cikin shesheka nace yanzu fuskar ma baza ka kyaleta ba, kin fiso muyi ta kokawa dake zaki ji zafi fa ki tsaya ki ji dadi,nace nifa bazan taba yarda ba Allah ya gani Ina ajiyar zuciyar wahala, Alright ya furta yaji haushi ya mike Yana duba inda ya Sha yakushi da cizo,Ina kallonsa Yana ta fushi ni dai bance komai ba har bacci ya kwasheni,shi Kam bacci gagararsa yayi sabo da sha'awata Yana so yayi nafeela abin bazai yuwu ba Kawai kwanciya yayi ya jawo wayarsa ya duba online,hasken Wayar ne yasa na bude idona a hankali Ina kallonsa wayarsa nasa hannu na karbe nace me kake Yi da Daren nan,bani wayata me zan miki kije kiyi baccinki amma ki bani wayata,jikinsa na dawo na kwanta Ina Masa dariya nace sorry Sweety I love you, yau ya Fara ji a bakina ya kalleni kadan yace Allah? uhum Ina sonka na dade Ina sonka tunda Muka hadu sonka ya kamani, I love you so much bani da kamarka duk duniya, kaga bani da kowa sai Kai dan Allah karka juya min baya ka rikeni amana karka koma wajen Sabreen ka manta da ni,wacce Sabreen din ya tambayeni cikin rada,matarka mana Wai unguwa ta tafi ne? Kwanciyarsa ya gyara tare da makaleni a jikinsa ya furta na saketa ai saki uku ma,Amma Kuma Baffa ya saki Mami itama igiyarta ta Kare ta Sabreen ta Kare itama,Raina nane ya baci nace Maminka Innalillahi ai gwara ka kyale Sabreen din akan a saki Maminka,Nawwar yace naji takaici da ace nasan Baffa zai saki Mami wallahi da bazan saki Sabreen ba amma kaddara Allah yayi zaman ya kare,to tayi auren kisan wuta Mana hmm ai ba kyau sai in tayi aure tsakani da Allah idan waccan ya saketa shine fa,Amma shine baka fada min ba,amma ai Mami tana bukatar mutane a kusa da ita ka dawo da ita gidan nan dan Allah mu zauna tare,nayi nayi tace baza ta dawo nan ba,gobe ka kaini can na yini Dan Allah yace no Ina amarcin Zaki tafi unguwa ni bana so gaskiya, Yanzu Kai nawa ne ni kada? Gwaggo Sabreen anyi gida na faurta

Murmushi ya saki yace ae Mana kafin na Karo wata tunda naga baza ki iya daukan lalurata ba ya Zama dole na nemo wata na aureta,da sauri na rufe Masa baki nace haba zan iya da Kai Mana Kai ka kiyayeni fa na tsumu a bariki,dariya ya saki yace to a bani Mana in haka ne,nace ai yanzu bana so ne ka dinga tsotse dadin so nake ka dinga Yi kadan kadan yanda zaka Kara kiba amma mu a gaya Mana duniyanci munyi degree da masters a nan,murna nakeyi an saki Sabreen duk na rude sabo da murna gemunsa na shiga shafawa nace ka hadu kana da Dadi,kalleki kukan da Kika min ya Isa yanzu sabo da karya Wai Ina da dadi, dariya nayi tare da tura fuskata a kirjinsa nace Allah farin ciki nake ka saki Iya Sabreen yanzu sabo da murna Zan yarda kazo ka bani zafinka tunda dai Zafin masifa ne da kai zo ka sake badeni da yaji in ta kuka akan Sabreen Zan iya shanye wahala ko wacce iri ce ai dole gobe su Sera suji labari,Zo mu tafi fadama nayi sauri na cika maka gida da yara yanda zanja kilo na gado idan ka rigani tafiya can,dariya mukayi yace au har gado ma kike jira kici,Hausawa ba haka suke Yi ba kaga mijinsu ba cin yau bare na gobe amma suyi ta zubo Yara a gida su a wahale yaran a wahale a kasa daukan nauyinsu yaro karami sai dai ya nemi sabulun wanki da kansa,bare azo Maganar school,Zo na biya Miki karatu kyale masu yaran nan.

Yanzu cikin murna nake shi yasa na Fara kissing dinsa na shigar da bakina cikin nasa Ina tsotsa yanda naga dama Yana sarrafa abinda yafi so na shanuna Yana sarrafasu Yana sakin ajiyar zuciya abinda zaka Yi a dubu yanzu gashi a Sadaka washsh...Baby kin zama amarya...nace dama itace ai dan mijina kyakyawa,sunnar ma'aiki zamu raya ga dadi ga lada,duk cikin murnar sakin Sabreen na zauce Ina sarrafa shi shima Ni yake Sarrafawa yana lashe min kunne yana hura min Iska a hankali,nipples dinsa na shiga sarrafa Ina Sha Masa yana ta shidewa Yana nishin dadi, a hankali ya bajeni Yana min sucking a Oven Ina Jin dadi,Niima luntsum abina rabajajan yana ta lasheta shammata yayi kawai ya nemi hanya a hankali ya samu ya shigeni daga nan Kuma labari ya canja sai kuka kamar ana yankani, jikina har wani karkarwar azaba yake Ina tsumar masifa, nayi nayi na ture shi na kasa Ina ta dukan kirjinsa Ina ture shi amma Kawai sukuwa yake Yana sambatu da kukan dadi Yana wani irin gurnani da numfashi Mai wuyar furtawa,zafafan kalaman soyayya yake furta min masu Sanya masoyi nishadi amma ni Kam kuka nake, nace nikam gwara nakuda sau goma da wannan abin, ga boobs dina ya rike su da hannayensa bala'in yayi yawa naci kuka na gode Allah har ya samu gamsuwa yau ma Sanda zai kawo har da hawaye sharrrr a fuskarsa,nace yo Kai ka dorawa kanka wannan kuma,Sai da ya samu nutsuwa sannan jikinsa ya saki ya kwanta a jikina ya kankameni Yana shafa dogon gashina da ya hargitse Yana rada min kalamai masu dadin saurare,Shuru nayi Ina jinsa ba tare da ya zare Antainar daga jikina ba yace dama mu dawwama a haka,dukansa nayi a gadon bayansa na rungume shi sosai ina ajiyar zuciya,Ina sonki Ina kaunarki my wife Allah ya Miki baiwa ta musamman,nace Nima Ina sonka sai dai muguntarka tayi yawa ka fita a jikina,ai sake gasuwa nakeyi so nake na zarce second round ban koshi ba,tureshi nayi sannan ya fita a jikina Yana cewa fatan mahaifa ta karbi sakona,da kyar fa nayi adduar saduwa na kusa mantawa,yau ma na Sha wahalar gashinsa sai tsakiyar dare sannan Muka samu bacci Ina makale a jikinsa.

Washe gari ba zuwa Office wai ya tafi Hutu,Khalil ya kirashi zaizo yace Kar kazo min gida hutu nake sai na gama, Khalil yace lallai soyayya tayi dadi Amma da nazo naji Karuwa Virgin da kace,dariya sukayi fafur ya hanashi zuwa,Ina jinsa ya kira Wise tana dagawa yace Kar ku soma zuwa min gida sai na gama hutu,Hutu nake sai na gama ki fadawa sauran ku kyale mu mu sarara,dariya tayi tace kace karatu kake biya Mata? Kwarai ma kuwa ya datse wayarsa.
Sera na Kira nace anyiwa Sabreen saki uku Amma fa an saki Mami itama uku ta cika,Sera tace tab to ai Mami tsohuwa ce me take nema taje mu dai tunda an saki Sabreen shike nan yau akwai chasu dariya mukayi Muka Sha hirar mu,Muna gamawa naje na Kara Shan maganina na Mata a boye,harda siyo min maganin asibiti sabo da na warke da wuri, duk zafin da nake Sha baya kyale ni kwata kwata kullum ne ba fashi sai yayi sau biyu sau uku,yau Tuesday zaune nake a doguwar kujewa na mike fafuna suna saman cinyarsa na dora su yana min Wasa da yatsun Muna kallon film Wanda Ni ba film nake kallo ba shi na zauna na zubawa Ido Ina kallon kyau inda yake,sanye yake cikin riga karama t-shirt purple da 3qtr shima arsh,Ni Kuma sanye nake da Riga me hannun vest purple da wandona Jean tight light arsh hadadde, kafafuna na dauke tare da ajiye su a kasa na sakalo hannayena ta wuyansa ya juyo Muna kallon juna,a hankali ya furta mene ne da kulawa,yatsuna na Dora a saman hancinsa Ina goge masa Ina tabawa nace Ina sonka, Ido ya lumshe ya maida kaina saman cinyarsa nayi matashi da ita yanzu Kuma shi ya koma kallona kamar zai cinyeni.

Nace muje yawo dan Allah mu dan zaga ko a kafa ne a layin nan,gwara da Kika ce layin nan domin iya nan zan iya barinki,sai da mukayi Sallar magriba sannan ya dawo Muka shirya shi Kam Jallabiya ya Sanya wata blue me kyau dai dai shi me tsada,ni Kuwa
Material marar nauyi white and blue na saka dinkin buba abina nayi kyau na yafa dan mayafina Kamar Yar budurwa Yar 16yrs haka Muka fito a kafa hannuna cikin nasa,layin ba kowa dake unguwar manya ce,Muna tafiya muna hira na wuce shi Ina gaba,ta baya ya saka hannayensa a kuguna ya dawo dani baya Muna dariya yace haka akeyin tafiyar Yan gayun kin wuce mijin naki, dariya nayi na fyalle da gudu sai da nayi nisa na tsaya na juyo Ina tafiya da baya baya harda Yi Masa girgiza,dariya yayi yace karfa wani munafukin yana na Nan a labe Yana kalle min mata, Dake garin arna ne ko ina kaji kida Yana tashi Ina tsaye inda nake ya kusa iske ni tahowa nayi na fada kirjinsa na kusa fadar da shi sabo na shamma ce shi,dariya mukeyi Ina gaba Muka ci gaba da tafiya,hannaye ya Dora a kafaduna muna tafiya a Haka muna hira abinmu, Dan dukawa nayi na dawo baya mazaunaina na jikin Antaina harda murgudawa,yace Zaki kunna ni fa,ki bari ko wani munafukin Yana gefe Yana kalle min matata bana so a kallar min matata, dagani yayi sama Ina dariya ya ajiyeni muka ci gaba da tafiya har Muka zo wajen wani dan joint ice cream Kawai ake siyarwa na cikin biscuits, a wajen Muka tsaya aka zuba mana muna tafiya Muna sha nawa chocolate nasa white vanilla,horn muka ji ana Danna Mana Muka kalli motar da tayi slow a gefen mu,glass aka sauke kasa Sai ga Star tana driving,nace Dan ubanki motar waye wannan? tace kin tuna Alhajin nan da Muka hadu a Kano ya biya min Makkah Alhaji Sani,ohh me Jan Ido?na tambaya,tace ke lokacin masifa ce ta sashi a gaba ai Idonsa fari ne,Wai aurena zaiyi idan zan yarda ni Kuma bana son dan duniya,nace ke tafi zancen bana tsaye bane sai kinzo gidan,da sauri Nawwar yace bafa yanzu ba sai nan da wata guda sai ki zo,Star tace to Sannu sai mun Zo Allah gobe ma kuwa,ta ja motarta tayi gaba.
Murmushi nayi nace Allah sarki masoyana, tafiya Muka ci gaba sai da Muka Sha tafiya sannan ya goya ni a bayansa har gida,muna komawa ya fara cire min Kaya Yana bin jikina

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login