Showing 72001 words to 75000 words out of 133505 words

Chapter 25 - Yar Aikin Karuwai Book 1

22 Oct 2024

3902

da kika saka fa anyita doguwa kamar abin kirki tsaga ta gaba har cinya Kamar Yar arna go and change ya furta da tsawa, na kalle shi nace yo mu abin kunya ai gaba muka bashi ba baya ba,zan wuce daki yace dauki akwatinki tsarabarki ce harda na Makkah na hada lokacin Ina sauri ban baki ba,Kuma Allah yasa naga rigata daya a jikin Karuwar kawayenki,Ni dai murna nake Yi na ja akwati na Kai daki na bude Ina ta Shan kallo abina kamar me

A ciki na dauki wata doguwar riga hadaddiya silver tayi kyau a gurguje nayi wanka nazo na shafa lotion na saka abata na shafa powder da lip gloss pink,gashina na gyara na Masa acuci sai mayafin rigar dama harda dan mayafinta na Dan yada shi a kaina nayi kyau tabi jikina shape Dina ya fito Kamar a sace ni na shafa turaruka na fito,har gama cinye abinsa tasa ya kwanta a kujerar Yana canja channel yaji kamshi na bai ko kalleni ba sai da nayi gyaran murya Ina murmushi dan ya juyo ya ganni ai Kuwa naci sa'a ya juyo ya kalleni kasa dauke Idonsa yayi a kaina,nace nayi kyau ko?kalli duwawuna a ciki gaskiya Wanda ya sameni yayi dace a'a kalli dan Allah ohhhh... baki ya tabe yace ni Zaki nunawa kyau kalleni na fiki kyau to me Zan gani, mikewa yayi zaune Ina so nayi control kaina na daina Kai kaina ga Namiji sai naji na kasa na rasa dalili sai dai naji Kawai naje Kamar ana fisgata.

Mikewa yayi zaune Yana kamo tashoshi na karasa gabansa na sa yatsana a baki Ina ci Ina kallonsa yace ke kalau kike kuwa,da sauri na zauna Masa a cinya Ido ya runtse sabo da irin abinda yake ji a jikinsa gaba daya loosing control yakeyi sai ya kasa tureni sabo da irin turaren da Muka siyo a wajen Mazarkwaila na shafa dama ta fada Mana tace Namiji bazai so ya bar jikinka ba sabo da dadin kamshinsa,kyaleni yayi yaci gaba da canja channel ya diririce bai San ma Ina yake dannawa ba duk ya gigice hannuna na dora a kan nasa na cire remote din na ajiye gefe na juya na zauna daram muna facing juna nasan Ina magana watakil ya dawo hayyacinsa sai na rungumeshi tare da kwantar da kaina a kirjinsa,Ido ya lumshe nayi Murmushi dariya ta kamani yanda ya rasa inda zai saka Kansa,gemunsa na shafa da hannayena biyu na sauke bakina a nasa na Fara Masa kiss Wanda ke canja Masa tunani sai da ya bari yaji dadinsa sannan naji muryarsa da kyar tana rawa yace ta Allah ba taki ba nafi karfin kissarki shedaniya ya ture ni Saura kadan na Sha kasa na rike kujera da kyar na mike tsaye shima ya mike zai tafi nace I'm sorry sai lokacin naji haushin kaina sosai,yace cikin fushi bani bake tattaro kayanki ki koma inda na dakko ki I hate you,Ido na zaro yace kin ji me nace kije kiyi ta lalacewa tunda haka Kika zaba ni baza ki jefani a masifa ba wallahi ki koma can kici gaba daga inda Kika tsaya,na gaji sai Dora min bacin rai kike yi,baza ki jefani cikin fushin Allah ba ki tattara ki koma,mamaki ya kamani yace daga yau karki sake gobe na ganki a gidan nan, ya ja tsaki Kamar zai tashi sama ya bude kofa sai ga Baba kulu yace yawwa Baba zamanki ya kare tattara kayanki mu tafi,Baba ta kalleni taga na Dora hannaye a kai hawaye suna gangaro min a kumatuna bata ce komai ba tunda tare ta ganmu, Ina kallo ya saka Baba kulu a mota da kayanta Suka tafi ya maidata gidan Khaleel,Ni Kuwa kuka nake wiwi amma dan masifa sai da na ci abincina da ya rage na koshi na wanke komai da Muka bata Ina Yi Ina kuka Ina furta na cuci kaina sai da nabi ko Ina na gyara na rufe na kashe kayan wuta na tattara kayana har tsarabata a akwati biyu manya na jawo su na fito kuka nake sosai Kamar Raina zai fita,na rufe musu kofar gate na mike titi gaf da magriba Ina Jan akwatuna biyu hagu da dama,gashi unguwar ba abun Hawa na haya sai nayi tafiya me nisa Ina tafiya Ina kuka nace Rabi kin jawa kanki mutumin nan ba abinda ya raga miki gashi nan ai,sai da na fita Main road na shiga Napep ya kaini gidanmu na bariki sabo da kade kade da wasanni da nishadi yasa na Dan ji sanyi na goge hawayena na saita kaina kowa ya fito ga miracle sai yanzu ogan naki ya barki nace ae Ina dariyar yake,sai ga Yar zabil ta fito daga ita sai half vest da dogon tight wando tace Wai kice shegiyar sai yau Kika Gama Masa kwanakin ahh wannan ya daki harka,nace kin Sanni ai bama cin Kan jaki tace for sure na true sis,nace Ina Sera? She dey inside na wuce sai rungumeni kowa yake har Yan daudu rungumewa mukeyi da su,Santana na rungume yace ahh ji kamshi kekam Karuwanci ya taimakeki,dukkan Yan gidan tunaninsu Ina yin sex Nima tunda bana cewa bana yi har Sera bata sani ba

Ina shiga dakinmu Seraline ta ganni na shigo da akwatuna na fada saman katifa na fashe da kuka me tsuma zuciya,kallo na tayi tana mamaki sigarin da take Sha ta kashe tace lafiya fada min menene? nace cikin kuka Sera korata yayi Wai karuwa ce ni Kuma Ina sonsa da gaske wallahi na sake fashewa da kuka,Sera ta fashe da dariya tace heyyyyy Hajiyar love me na fada miki,me na fada Miki karuwa bata aure ko kinyi baki Zama lafiya Sabo da zarginki zai ta Yi,danginsa baza su taba sonki ba,kowa zai kyamaceki ko da kin shiryu baza a fahimci hakan ba,rayuwar mu ba Daya bace data kowa bamu da kunya bamu da tarbiya,Kuma daga Namiji ya Gama cinyeki karshe korarki zaiyi karya yake ba son Allah yake Miki ba,gashi kin kashe abinda Kika tara a gidan marayu sai kiyi hakuri a sake sabon lale karki Manta karuwa bata taimako abincina bazan baki ba so kin Saba dare yayi tunda ke kullum tasallah ce sarkin Sallah sai kiyi Sallah a fara Shirin fita Neman customers,nace bazan iya fita ba ni in Banda tunaninsa babu abinda Zan iya hasalawa,kin San Allah ba Wasa nake ba abincina baki ci jiya Kika ce min dubu biyu gareki,nace yanzu ma Saura dari biyar Sera tace to gwara ki tashi.

Ba yanda na iya tashi nayi bayan munyi wanka nayi sallar Isha nayi adduoi nace Allah ka daidaita tsakanina da Nawwar ka sa Masa salama a zuciyarsa,shiri nayi sosai na saka guntun Bumshort da riga me dogon Hannu me santsi gabanta da botin Fara da zanen fulawa baki,wandon Kuma Baki,takalmi da jaka bakake na saka hular gashi na me tsada Dana barsu a dakinmu,Muka shirya tsaf 11:30pm Muka fita,na tsaya a cikinmu gamu nan reras damu Mata iri iri daasu kyau da munana ana ta dauka,Ni Kuwa na tsaya a wajen kamar gunki Ina tunanin Nawwar,Seraline ce ta daki kafada tace love no dey tire you? Haba ki saki ranki fa Hmmm, hayyacina na dawo na daga hannu Ina cewa customer,Nyash dey,big breast dey, duwawu for sale,local government for sale,come with your cash hot lady dey,Su Seraline duk sun samu customers Ni Kuwa na gaji na tsuguna a wajen na hada Kai da gwiwa na saki kuka,sauran matan ko wacce ta tabe baki basu kulani ba,mota ce ta tsaya a gabana fyalleliyar da ban taba gani ba na mike wani dattijo me Kamala ya sauke glass yace shigo,kallonsa nake Yi kamar na sanshi,yace Yan Mata kinyi min,nace Alhaji dama harda irinku Kuna lekowa nan? Yace jefi jefi mukan zo,a tsorace na bude gaban mota na shiga,yaja muka tafi,Yana kallon cinyoyina Yana lashe baki,Hannu ya Kai zai shafa na rike hannunsa da sauri,na bata rai,yace lafiya? nace farashi na da tsada,yace Nawa kike? Nace na Kai million daya, na baka kaina saida million idan baza ka iya ba saukeni,Alhaji ya kyakyace da dariya yace na Kara Miki 2million nace good Man,har ga Allah tsoro nake ji sabo da ban taba yi ba,ganin haka sabo da ya sauke ni sai ka Kara min million daya,yace an gama ai kin min ni ko nawa ne Zan biyaki Yana dariya, wani rantsatsen hotel ya kaini cikin lafiyayyen daki, Ina zaune nayi tsuru tsuru Nawwar Kawai nake tunani jira nake yi na gudu

Muryarsa na tsinta yace bari nayi wanka ko nace to,wayarsa ce tayi Kara ya daga da sauri naji yace sorry zanyi waya da Dana,karaf naji yace Nawwar wallahi kaji na rantse idan har ka sake dukan Sabreen sai na tsine maka,akan Kawai ta sake daukan kudinka tayi cefane,baka bata ne shi yasa,Nawwar yace yanzu Baffa ta daukar min 2million ban sani ba dollars Dina fa ta kwashe tasan na mene,to kaji me nace kayi hakuri akan million biyu sai na biyaka tsiyarka banza sakarai ya kashe wayar,gaba daya zufa ce ta lullubeni duk kuwa da ac din dake dakin,naji har muryar Nawwar a waya wallahi shine,Baffa ya shige wanka bai kula da halin da nake ciki ba,Yana shiga na tashi na dauki jakata na lallaba na bar dakin a hankali a nutse Kar ace wani abu nayi na rashin gaskiya na bar hotel din da sauri Ina barin hotel din na shiga taxi sai gida.

Baffa Kuwa Fitowa yayi tsirara haihuwar uwarsa Yana cewa Baby na fito yaga wayam ya duba ba kowa bakin ciki ya Kama shi yace ya zata min haka gashi yau bazan iya jurewa ba ga Amaryata bata nan,akan ya kusanci Mami gwara ya nemi karuwa dama haka yake Yi mutum ne me tsananin sha'awa da bukata ko yaushe baya iya jurewa ko kadan,haka ya rasa ya zaiyi sai waya ya bugawa tsohuwar karuwarsa Star,tabbas Star ta gidanmu ya Kira tasan akwai kudi ai da gudu ta bar motar Wanda ya dauketa tace a gida ake nemanta ta tafi wajen Baffa a hotel din Dana bari tirr da masu Hali irin na Baffa na dawo gida na kwanta Ina ta mamaki amma ya damu sai na bar gidan dansa ashe shima dan hannu ne.

Ina kwance a dakinmu nayi lamo abin duniya ya min zafi Banda tunanin Nawwar ba abinda nakeyi na kwanta Ina ta sharbar kuka,kofa naji anyi knocking sai ga Malika ta leko tace kunyi bako gashi zai shigo Kawai naga Nawwar ya shugo,kaina na maida saman katifa naci gaba da kukana,Murmushi yayi yace to kukan fa? Nayi masa banza,baza ki kulani ba,yace bari na bar Miki dakinki,da sauri na dago Ina hawaye nace ba...ba...bakina nane ya jawo min,da me? da nayi maka kiss,dama kace na daina na daina naki ji Ni ban San me yasa nake maka ba,na daina kaji kayi hakuri na fada cikin kuka,Bai ce komai ba na sake cewa ka yafe min na fashe da kuka tare da tashi na rungume shi ta baya,yace wayyo Allah ya rintse Ido da karfi ya furta zata kasheni a ransa a fili yace yanzu fa Kika ce kin daina a haka zan yafe miki,jikina na janye da sauri ya juyo muna facing juna yace fada min Rannan da bana nan Ina Kika je min da mota Kika Yi kwana biyu?

Hannuna na yarfe Kamar wacce ta Kama wuta a hannun nace baza ka min fada ba? Yace yeah,nace karya Muka yi da motar Muka je kauyen Kano can inda na girma,Ido ya zaro yace Kano a mota? Nace ae Ina murmushi,kin iya mota dama nace kaji ka Ina Yar bariki ai mu komai mun iya ko Dan karya,ai mu Yan karya ne,In fada maka a motar Wise Muka koya itace ta koya min,da Seraline Muka je,Muka Yi dinkuna masu tsada kala uku,Muka tafi Kano Saurayin Sera ya Kama mana dakuna biyu ni Daya na kwana ita Kuma tare suka kwana,ya ganni yace Nima Yana ciki Wai ta bashi ni ya shiga local government dina zai biya Mata Makkah,Dan majalisa ne amma nace idan taje Makkah da kudin bariki to ba lada,tace ai Dan tayi show zata je tayi pic ta saka a media,in fada maka da Yamma na Kai mota wajen wanki taci wanka na Sha shaddar nan ka ganni kamar Yar gomna wanka ya Kai wanka, nace dole muyiwa maza kwalele masu zaman banza,a birnin nan Muka dinga burga da motar nan naci glass munyi pics a iPhone din Sera Zan tura maka kaga wankan ko Kai wallahi sai kace Excellent, Muka dinga bi majalisa Muna dan yin parking mu fito mu dan shiga shago muyi Yar siyayya mu fito,kaga idon maza duk an zanci yaran masu Hannu da shuni ne basu San da zasu ji tarihinmu to wallahi jefe mu ya kamata yayi,dariya ta Kama Nawwar Jin shirme Muka tafi Muka yi,Ina bashi labari nima Ina dariya cinyarsa na dakawa duka Kamar kawata mace Ina cewa sai da Muka girgiza maza masu zaman banza sannan Muka nufi kauyen,wayyo na saka hannuna na sakalo ta wuyansa nace zo kaga Rabi a Kauye ta waye dariya Nawwar ya saki ba shiri nima nayi dariya tare da dan dukan cinyarsa kadan da sauri nace sorry Ina dariya Ina sake dukan cinyarsa kadan Kamar dai yanda akeyi da kawa mace,yace to Ina ji nace haba na dinga fyalla Naira Ina yiwa Dagaci da su Gwaggo kwalele,Kuma nace Ina nan sai nayiwa Dagaci fidiyar dan akuya sai na koma Zan fita da fitata.

Kudin da ka bani na cefane naje nayi karyata a Kauye Dagaci ya turo su Gwaggo suzo suga yanda na koma a gabansu ko kallonsu banyi ba ban ma nuna na sansu ba,nan dai na bawa Nawwar labarin komai har zuwan mu gidan marayu nace Naga Yan Uwana na fada Masa abinda Muka siya Muka kai,Yana Gama ji yace uhm ta wani bangaren kunyi dai dai ta wani bangaren Kuma Baku yi ba me yasa kuka je kauyen? nace karya ta kaimu,yace ai zarginku za ayi Kuna karuwanci za ace zaman kanku kuke yi tunda an San ba miji ne gareku ba,nace ai basuyi karya ba,mu abin kunya baya Muka bashi ba gaba ba,ransa ya bata sosai ba Wasa yace yanzu kaf kudinki sun Kare? Nace ae yace good tunda a gidan marayu Kika karar ko ba komai kinyi abin kirki,kayi hakuri abinda nake maka ban San Sanda nake Yi ba sai naji kamar ana ja na,ya sake daure fuska yace kina so na hakura? da sauri nace ae,yace ki min alkwari duk abinda nace Zaki Yi babu musu Kuma dole kiyi,nace nayi Alkawari,yace in na furta ba musu ya Zama Dole,nace komai na yarda Indai zaka hakura,yace Marry me,Ina ji na furta kace me? Nace ki aureni,ji nayi kamar ya zuba min wuta a jikina ni bana son zancen aure a duniya sai naji tsananin damuwa daga lokacin na rasa farin ciki,nace ai ban San aure zaka ce ba ni bana son aure ko mene na yarda zan baka a duniya banda aure,taya Zan taima miki taya Zan zauna dake babu aure kina rungumeni kina min kiss ba aure tsakaninmu idan munyi aure Kuwa babu damuwa sannan ni karki tunanin sonki nake bazan taba iya rayuwar aure da karuwa ba,bazan iya saduwa da Karuwa ba inda maza da yawa Suka Shiga ba bazan iya Kai kaina nan ba,sannan magana ta Allah zai wahala na yarda da Yar bariki ko yaushe Ina zarginta,Kawai Ina so ne ki taimaka min kawai na karya dokar gidanmu daga kaina a daina auren dangi auren dole shike nan in kin min haka muka dan zauna komai yayi settling Zan iya sakinki in kina so,sabo da haka ko kin aureni ba sex ba feeling karki ji komai a kaina so ko wani sex bana so kisa a ranki babu wannan Kawai ga abinda nake so ki yarda ki bada Amanna na aureki shike nan

Sai lokacin naji sanyi a raina nace tunda ba Zama zanyi ba ai da sauki,yace Kuma sai kinbi dokar aure abinda Allah yace kin nutsu,sannan auren nan yaki ne sosai kafin ma Baffa ya amince ayi shi,nace Baffa ne matsalar auren? Yace kwarai sai kinyi hakuri,Murmushi nayi nace wallahi yafi komai sauki Kuwa karka damu ka kwantar da hankalinka kaje gobe direct kace aure zaka kara idan ka fada masa Kawai ka kirani ka sanar dani, dariya yayi ya zaci shirme na ne a ransa yace wannan bata san waye Baffa ba,ai shi baya Wasa da kowa baida lokacin kowa ma daga aiki sai amaryarsa,a Raina ni kuma nace oh Namiji ba a mallakarsa dole ta wani bangaren Amaryarsa ta mallake Baffa akan Mami ta Zama ita ce on top amma bata mallake shi akan karuwai ba,ta zaci ita daya ce,ta hanashi kula matarsa ta sunna amma gashi Yana bin na banza,yace kin amince? Nace tabbas Ina da waliyyina a Kauye can kano, Kawai ka shirya ka fada Masa sannan ka sanar min,yace mun shirya to,Murmushi nayi yace wannan Yan iskan kayan da Kika saka fa? Nace shakatawa nake kafin na koma prison gidanka,yace bikin nan fa bazai wuce nan da sati biyu ko Uku ba Kawai ku shirya abinda zaku shirya ku fada min Baffa ko ya yarda ko bai yarda ba za a daura bai sani ba,nace karka damu da Kansa zai karbi aurenka,duk Wasa yake gani,skert na dora a saman wandon Nawa na rako shi har jikin wata motarsa red, kudi ya dakko 50k ya bani yace kudin abinci na sanki da shegen zuwa Saloon,nace to ya zaka Yi ka hadu da Yar duniya Yar bariki Local government guda muke siyarwa fa,yace jeki ni kudin na rike Ina fifita da su Ina ce masa Saurayina Dan dolo ya bada kudi ko nono bai tabawa ehhh ehhh ahhh nabi wani kida dake tashi a layin Kamar zai fasa dodon kunne da kyar ake Jin magana,na koma gaban motar Nawwar na dinga karkada

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login