Showing 48001 words to 51000 words out of 133505 words

Chapter 17 - Yar Aikin Karuwai Book 1

22 Oct 2024

3873

ah sai dai na bawa wani labari,na sake furta kin San dai bani barin ko ta kwana idan fada akace za ayi sai dai a mutu Kuma Ni fada dani baya karewa,Wise tayi ihu tace ai bama cin Kan jaki badai mu ba,na sake nuna kaina da yatsa nace Kuma kin san bani da kunya cikakkiyar fitsararriya ce ni wannan karuwancin ban shige shi da Wasa ba da karfina da komai nawa na tattaro na shiga Kuma na Fara kenan ba fita,wise tana ihunta tace yes ooooo mu mutu a ciki,center table na daka da hannuna Ina tsaye Ina zaga palon nace to an taro match wannan Yarinyar sai na hanata Shan ruwa ko wace ci uwarta dan burar....wise ta kundumo ashar nima na lailayota na dura nace ba dai sabo da Namiji take wannan haukar ba sabo da bana ko rike Masa hannu a gabanta shine take wani ae yane to wannan show din dole ya shigeta na girgiza gashina nace zata ga tsiya,Wise tace tasan Kuwa su waye masu siyar da gidan kashi,duwawu fa muke siyarwa ka shiga ka fita ka biya,a mazan ma me ta sani ba a cinyewa shegiya duwawu shi yasa Zama nayi na tattale kafafuna sosai na baje tare da furta na tabbata bai taba nacking nata sosai ba,Muka kyakyace da wata mahaukaciyar dariya irin ta Yan duniya Muka tafa,Wise tace me Zan Miki yanzu Yar aikin Karuwai a da,nace a ai yanzu original karuwa ce cikakkiya ,tayani gyara gidan nan please mu canjawa furniture din nan wajen Zama yayi local yanda aka saka su baiyi making sense ba..kafin na rufe baki sai ga Yarzabil da Star Muka dinga iya shege gaba Daya Suka tayani Muka hadu Muka gyara gidan nan neat ko Ina Yana sheki da kamshi na musamman,dakinsa Dana Sabreen ne bamu gyara ba,Suka ce dakin ogan fa? Nace zanyi da kaina yanzu,sallama Suka min Suka tafi abinsu,Ni Kuma ban taba shiga dakinsa ba sai yau na shiga na gyara ko Ina Kal Kal har toilet dake gadon me turawa ne sai na canja mishi position shima komai na gyara yayi wani mugun kyau na turare da kamshi, na kunna ac na rufo dakin,a gurguje nayi wanka da sallar Isha sannan na shirya cikin wando tight fari tas da wata rigar material sharara daga kirji zuwa ciki an Mata landing bangare daya yayi tsayi sosai har kasa rigar take tabowa gefe Daya Kuma iyakarta gwiwa,grey color ce tayi kyau rigar sosai ba karamin kyau nayi ba dake dan jikina dumi dumi yake da Yar kibata kadan,baza ace dani ramammiya ba Kuma baza kace dani me kibaba, gashina da yaci gyara jelarsa na yawo a gado bayana na daura wani Dan mitsil din dankwali me santsi Wanda yanzu aka dawo da yayinsu grey Kalar rigar nayi kyau ainun Ina kamshi na Shiga kitchen na Fara shirya girkina na musamman kamshin turaren dakin da kamshin girkina ya gauraye palon a haka naji dirin motar Nawwar..

Parking yayi a gidansa ya fito ya zaga tare da budewa Mami ta fito suka Shiga ciki,kofar yaji a kulle door bell ya Danna,hannuna na wanke nazo da sauri na Danna code din kofar palon na bude,Yar matashiyar dattijuwa na gani me Kama da Nawwar da gani ba tambaya mamansa ce,Murmushi nayi nace oh Sannu da zuwa kuyi hakuri wlh Ina kitchen aiki nake,Mami ta saki baki tana kallon wata princess a gabanta a ranta tace kyakyawar gaske ce gaskiya,Murmushi Mami tayi tace ba komai Suka shigo,Mami ta kalli cikin palon ko Ina ya canja ba yanda tasan shi ba ga tsafta ga kamshi ta ko ina ga Kuma girkin kamshin ya Isa,bayan sun zauna durkusawa nayi har kasa nace Ina yini,ta amsa da lafiya lau,na sake cewa ya gida ya yara? tace duk lafiya tana Murmushi,Nawwar na kalla Muka hada Ido nace Sannu da zuwa hope dai ba a maka komai ba ko ka tafi Ina ta tunani,yace ba komai,girkina na tuna akan wuta na mike da sauri nace girkina na shige kitchen da guduna Wanda ya bawa Mami dariya,ruwa da lemo me sanyi na kawo Mata a tire me kyau na tsuguna tare da tsiyaya Mata a glass cup nace kiyi hakuri ban San wanne Kika fi so ba Kawai na dai dakko na Mika mata,Mami ta karba tana cewa ba komai ta Sha, na koma kitchen na dakko Mata snacks din da nayi da rana na kawo Mata nace gashi kafin na Gama girkin kiyi hakuri,Murmushi Mami tayi,Nawwar yasa Hannu zai dauka caraf na rike hannunsa nace bafa naka bane,hannunsa ya janye da sauri Yana hararata nace ai Kuwa sai dai ka harareni ma na Mama ne,yace ke Wai sa'anki ne ni, baki na turo na murguda Masa baki, Mami tana kallo,Tsaki yaja,na koma kitchen na dawo na zauna a kasa ganin Mami na kujera ban zauna kujera ba,tace nice Maman Nawwar,nayi Murmushi tare da cewa Sannu Mami,tace yawwa naji labarinki ya bani...kafin ta rufe baki nace wlh ya za ayi kin San kowa da sana'arsa to ni tawa kenan Muna dan siyar da idon garin ni tunanina ya fada Mata karuwa ce ni shi yasa,Kunya ta Kama Nawwar ya min wani mugun kallo yaci sa'a Kuwa mun hada Ido nace ai gaskiya ce a fada Mata gaskiya ta sani,Mami tace uhmmm ta jinjina Kai tace Allah ya kyauta, nidai dama cewa zanyi dan Allah karki shiga Harkar Sabreen kiyi hakuri ki kyaleta Kinga ko wace dole taji kishi da haushi a kawo Mata budurwa irinki gida,Nace Mami wannan bata son Nawwar ba wani kishi da take Kawai tana da dalilin tsanata,kin San ni nasan rayuwa ce mu duk irin wannan mun San shi muna karantar mutum,Kuma da alamu tana shaye shaye Kawai dai baku gane bane,to koma mene dai Ina rokonki dan Allah karki sake nace to Inshaallah Mami,mikewa tayi ta fita tare da Nawwar

Suna fita tace Nawwar wannan Kuwa zata shiryu naji har alfahari take yi da karuwancin nata, Inshaallah Mami zata daina yanzu ai bata yi tunda Muka hadu bata sake kula kowa ba,to shike nan ka dai kiyaye Banda kebewa da mace wacce ba muharramarka ba kaji na fada ma,yace to ya tuka mota ya maidata gida suna ta shawarwarinsu Yana kaita ya dawo gida lokacin na gama girkin na gyara kitchen Ina jerawa a dining ya shigo da sallama na amsa, Dining ya karaso nace wanka fa? Kallona Kawai yayi yace Ina ruwanki abinci Zan ci,okay Zama yayi nayi serving nasa na zauna ni ban zuba ba,Yana cin abincin sai Naga Yana dan tunani nace akwai matsala ko? an maka fada sosai? Kai ya girgiza min a hankali Wai no,nace to meke faruwa ko nice,bai kulani ba,nace then sai na tafi gidanmu gobe...wani mahaukacin kallo ya min Wanda yasa nasa hannuna daya na rufe bakina da sauri.

Yana gama cin abinci ya tashi na zauna kallon film Ina latsa sabuwar wayata dana siya da kudina iPhone me tsada,Wayar hannuna ya kalla ya iske Ina dannawa bai kula na siyi waya me tsada ba sai yanzu ta bayana ya tsaya na shiga WhatsApp group dinmu na Yan gidanmu karuwai Ana ta turo Xvideos yanda ake sex different style latest idan ya shigo gasu nan sunfi Hamsim tarrrrrrrrr yaga suna shigowa ban zaci Yana bayana ba ma,Wayar naji an fisge a hannuna na juya da sauri Naga shine, yace dama abinda yasa Kika siyi Wayar kenan,ya zaro sim Dina ya jefo min Yace idan baza ki rike karama ba keypad to ki bar rike waya ki zauna haka,nace Dan Allah ka bani na daina bazan sake ba please nace dubu dari uku na siya fa to ka biyani kudin Yana taka steps yace Zan Miki transfer

Washe gari ranar Kwanan Mami ne abinci tayi ta Kai Ma Baffa part dinsa ta dawo sabo da baya bata kwananta ta rigada ta Saba zata Yi girki amma sai dai Amarya ta kwana da shi,dakinta ta koma sai ga Baffa ya shigo Yana fada gaba daya kin bata min Yara baki iya tarbiyya ba wayarta tana hannunsa Yana dannawa Mami tace me nayi Kuma,Kamar Sultana ce zata shigo wajena na bata kudin shopping amma yarinya tana hararata kece Kika koya musu amma ba komai Zan iya kwashe yarana na kaisu inda za a basu tarbiyya tunda ke baki iya tarbiyya ba ai Ina da wata matar sai na Kai su can,gaskiya ka isheni Kuma abinda ake a gidan nan ya ishe ni fa cewar Mami,au na isheki ma Kika ce? Mami tace ae ka isheni yanda nasan Nima na isheka da sauri ya furta kwarai kuwa kin isheni nima kin addabi rayuwa ta ya buga tsaki tare da kade babbar rigarsa ya bar part din Mami,Mami kwanciya tayi a saman bed tare da furta tabbas da kayi kuka a cikin jirgi gwara kayi farin ciki a Napep ga kudi ga gida har gida babu farin ciki amma ga wasu talakan suna Jin dadinsu.

Zuwa Yamma Mama da kanta ta maida Sabreen suna shiga sanyi da kamshi ya dake su,palon Suka bi da kallo yanda komai yake shining,Mama ta kalli Sabreen da mamaki tace badai itace tayi aikin ba? itace ai Yar wahala ce sosai,baki ta tabe ta sake cewa naji kamshin girki na tashi ko itace a kitchen? Sabreen tace itace ai Yar wahala ce,sallama Mama ta sake kwalawa na fito rike da wuka da albasa a hannuna nace Sannu da zuwa Mama,Mama tace Kan uwarki ce Maman,kaga Yar iska ohhh wato yanka mu Zaki Yi ko ki sare mu da wuka shi yasa Kika fito Mana da wuka ,lallai duk abinda aka ce kinyi Zaki aikata ashe gawurtacciyar Yar daba ce bayan karuwancin,Ni na zaci me gidan Yana gida ma shi yasa nayi sallama ke kin Isa na Miki sallama karuwa,ohhh dama bai daukeki daga gidan nan ba,tambadaddiya me bin mazajen wasu,to wallahi tun wuri ki Fara hada kayanki ki bar gidan nan, baki na washe tare da furta Laaaaaaa ashe kin San ni karuwa ce,bari na sake tabbatar miki me dattin dankwali cikakkiyar karuwa ce ni na dade a cikinsa ki godewa Allah gidan Mijin yarki na zo ba gidanki ba gwara ki rufawa kanki asiri idan ba haka ba gobe da mijinki zan kwana,Ubana yafi karfinki wlh banza Fasika me bin maza cewar Sabreen,wani kallon banza na musu na furta a haka Kuma na kwace Miki miji tunda yana cinye min duwawu ya daki ta baya ya daki ta gaba ya daki center, Mama baki ta rike tare da sakin salati magana ta inganta,nace au da Wai tantama kike? to bari ki gani na wuce ta Gaban su na haura sama nayi knocking kofar sa lokacin Yana ciki Yana fesa turare ya shirya cikin wani yadi me tsada ruwan kwai Ina daga bakin kofa ko dakinsa ban shiga ba nace kazo kayi baki,kofar ya bude Muka jero Muka sakko kasa Mama tace kayi asara Nawwar,Nawwar Fuska ya bata yace nifa ba wani abu nayi ba na sabon Allah ba Kuma Naga dai gidana ne,Mama kuka ta saki tace shike nan Nawwar an Masa asiri yanzu ni surukarka kake zagi sai ta juya tana kuka ta fita driver ya ja ta sai gida.

Sabreen ta kalle shi tace kaji dadi uwata ta tafi da kuka,yanzu uwata zaka ciwa mutunci akan Karuwa sai itama ta haura sama ta fada saman gadonta tare da fashewa da kuka,Nawwar dai ya rasa me ya musu, kitchen ya sameni yace Gama abincin muci sai na canja Miki gida,to nace Ina hawaye,fuskata ya leka Jin Ina shesheka,kuka kema kike yi to ke Kuma me nayi miki,a hankali cikin muryar kuka nace ba komai dan Allah ka kyaleni na koma inda nafi wayo inda babu Wanda zai takura min,Tsaki ya ja ya juya tare da barin gidan gaba daya,gidan Khaleel yaje a garden ya same shi babu kowa sai aiki da yake da system saman carpet din ya zauna tare da furta wajenka fa nazo,Khaleel System din ya ture gefe tare da furta Ina jinka,Nawwar labarin irin halin da yake ciki ya bashi,Khaleel Yana gama ji yayi dariya yace dama na fada maka wallahi Matukar aka sani baza ka kwashe lafiya ba,gashi Baffa yace ba gidansa bare a kaita wajen Mami Ni Kuma dangina basa kusa bare a kaita gidanmu,Kuma gaskiya ko wacece tsakani da Allah Dole baza ta yarda a kawo Mata sankaceciyar budurwa irin Rabiah ba,Kuma baza ka fita daga zargi ba a wajen mutane dole za a ce Karuwarka ce tunda har alfarhari take da karuwancinta dole a zargeka nace ka kyale Yarinyar kaki ji ance sonta kake Yi kace a'a ni gaskiya ban san me zance ba a Kai shawara guda ce ka aureta Kawai Kuma kafin hakan ka Kama Mata gida haya Wanda ba Wanda ya sani ga Baba kulu Yar Aikinmu mu baka aronta su zauna tare ka dinga kula da komai nata

Nisawa yayi yace Ina tsoro gaskiya Kar ta dinga guduwa,Khaleel ya Bude bude Baki tare da furta to Kai Dan Iska sai kace wata Yar uwarka,Nawwar yace Zan gwada hakan ya zanyi amma wanne gidan za a sata yace wannan ai normal akwai gidan Dana gama a Nmandi Steven Estate karami 2 bedroom flat sai Palo da kitchen ai na gama biyan kudin gidan Rannan ma Maman Aabid tace na zuba furniture Kuma na zuba dama tunani nake na bawa kanin Babanmu ya zauna a ciki naga gidansa ya lalace amma yanzu ta zauna anan idan ta tashi sai nace su koma kawai,Nawwar yace ba damuwa a tura Baba kulu ta gyara gidan anjima sai na kaita,Khaleel yace idan ka dakko ta ka biyo ka dauki Baba kulu sai ku tafi gaba Daya sai su hadu su biyu su gyara gidan dama ai ba wani dirty,Nawwar yace thanks a Nan suka rabu Nawwar Yana tunanin Kawai ya auri Rabiah







AsmaBaffa
08061929616
[7/22, 11:38 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE



41-45


Official

By
AsmaBaffa




SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA




Page naki ne
BESTYNBEELAT


JINJINA GAREKI
NAJIDA ALIYU BICCA








Lokacin Dana Gama abincina wanka nayi na canja zuwa Abaya arsh color me kyau,Sabreen na samu a Palo tana kallo da fara'a nace uwar gida ga abinci a dining na gama, ai Kamar sabon kamu haka ta mike tana nuna da yatsa ta furta babu ni ba ke Allah ya Isa idan Kika sake min magana na tsaneki,abincinki din banza to Dan uwarki bazan ci ba,tsayawa nayi Ina kallonta har wani fisge fisge takeyi da kanta tana girgiza kanta sabo da cocaine ta motsa, banyi magana ba Kawai na wuce dining na zuba abinci na na Fara ci hankali kwance sai ga Nawwar ya shigo, Sabreen mikewa tayi ana cewa oyoyo ta rungume shi sai yaga abin wani banbarakwai Kawai sai kallonta yake Yi da mamaki,ko kallonsu banyi ba harda zaunar da shi a kujera tana Masa Sannu da zuwa,baki ya tabe ya mike tsaye,hannunsa ta rike tare da furta Hubby ka tsaya ko indomie ce na dafa maka,kallonta yake kawai ko kunya bata ji yace yaushe Kika Fara bani abinci? da duk zaman me kike baki min girkin ba ya wuce abinsa dining tana kallo ya zauna a dining tare da ce min serve me,na zuba Masa lafiyayyen girki sannan na zuba Masa lemon da na hada Ina cewa Sannu da zuwa,yawwa ya amsa kin shirya yanzu zamu tafi Ina gamawa,to na furta,wani wawan Tsaki Muka ji Sabreen ta ja ta haura sama abinta,tana shiga daki biscuits da lemo taci ta koshi ta Fara shaye shayenta ta kwanta sai bacci,shi kuwa Yana gamawa na dakko kayana muna tafi.

Mama tana komawa gida bangaren Iyamami ta shiga da kuka,Iyamami ta tambaya lafiya? Nawwar ne yau ya Kare min tanadi ya zageni yau ba zagin da ban Sha ba akan karuwarsa Kuma tana gidan har yanzu Babu alamun zata tafi,Iyamami Nan take ta Kira Baffa yana gida yazo wanjenta tace to danka dai ya nuna Mana bamu Isa ba ya zazzagi surukarsa sannan karuwa dai yace Zama daram tana nan,Baffa ransa ya baci wayarsa ya daga tare da Kiran Nawwar lokacin mun dakko Baba kulu Muna Kan hanyar zuwa Estate din ya dauki wayarsa Baffa fada ya balbale shi da shi yace kasan Allah idan baka maida karuwar nan inda ka dakko ta ba sai kaga abinda Zan maka,Nawwar yace kayi hakuri amma bata gidan ta tafi ma tsaki Baffan ya ja tare da kashe waya.
Mu Kuwa hadadden Estate din muka shiga har gidan, gidajene masu kyau flat duk irin daya sun Kai dubu a bakin gidan yayi parking Fitowa nayi da sauri na zaga tare da bude Masa kofa Ina murmushi,Fitowa yayi fuskar nan a daure,Baba kulu na budewa itama nace Babata fito,Baba Kulu tayi Murmushi tana kallona da kaunar yanda nake girmamata tun ganin farko yanda na gaisheta ya tafi da imanin Baba kulu sai kace Wanda ta Haifa a cikinta ta zaci wata ta kirki ce ni.

Gidan ya bude muka shiga bai ma shigar da motarsa cikin gidan ba,gidane yayi kyau sosai nace wow furniture din yayi kyau,Baba Kulu sai ki dauki daki daya na dauki daya shike nan,yace sai gobe za a kawo muku kayan abinci,Baba kulu ta furta yau ma ni cikina a koshe yake yace mashaallah,yanzu sai ku gyara gidan Abinda kuke bukata sai ki turamin text,nace Banda waya ka manta ,Oops bari na kawo miki wayar nace kafin ka fita sa min number Seraline a wayarka na kirata yanzu zasu kawo Mana kayan,Ido ya zaro yace dare fa yayi,hmm ai mu ba ruwanmu da dare Kuma darenmu shine ranar mu,f yace sai kace Aljanu fada min number, na karanta Masa ya shiga tare da Danna kiran bugu daya ta daga tace hello waye,Wayar ya Mika min nayi magana nace Selarine miracle ce,an sake

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login