Showing 24001 words to 27000 words out of 77635 words
da ita"tray d'in hannunta ta mik'awa bilkisu tana murmushi tace"gashi Anty nah anjuye"goggo tace"ta gode sosai"bbu komai ai"cewar bilkisu"meenah shigar mata dashi ciki zatamun rakkiya ne"to yaya Allah yatsare"ya amsa da Ameen suka nufi soro shida bilkisu"meenah kuwa ta shiga cikin parlourn"abakin k'ofa suka tsaya"gaba farin cikin datakance batada rowane aransa"Ahankali yace"zan aiko da cefane saime?"kanta ak'asa tace"komai yasamu ka kawo"to shikenan billy nah"yafad'a yana cika hannun ta"Allah yatsare yadawo dakai lafiya"Allah yabaka sa'a"kasa tafiya yayi yakoma kama hannunta daya saki ya sumbata"tayi k'asa da kai sbd kunya"Ameen Ameen saina dawo ki kula da kanki"yafad'a yana cika hannunta yatafi"gaba d'aya zuciyarsa wasai yakejinta"wani irin k'imar iyayenta yaji sun nunku aransa"sai k'ok'arin had'a jidda da bilkisu yakeyi amma yana ganin banbanci sosai da tazara atsakaninsu"da wannan tunanin ya iso shago"bbu jumawa nura yazo"suka gaisa da juna yanajin zafin yah Abdul aransa"yana nan musa ya iso"yanata tsokanarsa da Ango Ango"yabashi sak'on bilkisu"shi kuma yadinga godiya"kafin yad'auki yah Abdul kan mashin nasa suka fara zuwa gidanshi yakai sak'on"sannan sukaje kasuwa "yah Abdul yayi y'ar siyayyarsa suka nufo anguwar"yasami yaro yabashi yakai"sannan suka koma shago"bayan musa ya saukesa"yashiga yafara wasu d'inkuna dayake saka ran zai samu alkhairi akansu......
Afannin bilkisu kuwa......✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba
........Afannin bilkisu kuwa d'akin ta koma ranta fal tausayin halin da mijin nata ya riski kanshi aciki na k'untatawar WATA UWAH! meenah na zaune kan kujera ta amsa sallamar bilkisu tana murmushi"gefen meenah ta zauna tana fad'in na barki ke kad'ai ko?"bbu komai Anty bilkisu"naga goggo ta fara bacci ne shine nashigo nan"dan Allah Anty bilkisu kiyi hak'uri da halin mahaifiyar mu"ki dinga kwantarwa da yah Abdul hankali"nasan k'ilan wata ran komai ya wuce"dama can haka goggo take"dan Allah kibar abinda yafaru anan tsakaninmu....karki damu meenah in sha Allah bbu wanda zan sanarwa sirrin gidan nan"karki manta aure gaba dayansa sirrine"hakane Allah yasa mudace"ta amsa da Ameen suna fira"dg nan har bilkisu ta tambayeta ta iya kitso?"tasanar mata da eh"ita kuma ta d'akko cum da kibiya suka zauna a parlourn zasu fara"meenah nata santin gashin bilkisu tace"kalba zata mata tunda akwai relaxer akan nata"ahaka suka fara kitson bilkisu nayin bak'i jefi jefi sbd Amarya akwai farin jinin mutane"suna gab da idarwa yaro yayi sallama yashigo yana fad'in ance gashi inji Abdul"meenah ta fita tsakar gidan ta amso tadawo ta ajiye"bayan sun idar"bilkisu ta d'auki ledar ta fito tsakar gidan ta nufi kitchen"bud'a ledar tayi taga cefanene dasu albasa"sai naman kasuwa"sai maggi kaloli da d'aurin mai"saisu cabbage da sauransu"kasancewar dama da gas nata 6kg tazo kuma ancikashi dam da gas"abincin dake a kitchen d'in ta duba"shinkaface k'aramin buhu mai tiya 8"sai carton d'in taliya da makaroni"sai d'an buhun semon vita"duba Inda robobin ta suke tayi ta zuba maggi aciki"meenah ta shigo kitchen d'in tana tambayarta dame dame zata tayata?"Allah dakin barshima zanyi"ah ah wlh dole nataimaka miki aynty bilkisu"ta fad'a tana d'aukar ledar kayan miyan tafara gyarawa"bilkisu kuwa bucket mai kyau ta d'auka zata fita"ina zakije Anty?"ruwa zan d'ebo atoilet namu"kinga tunda ga babban bocket nan bara nakira mai ruwa azuba miki kidinga amfani anan dasu"tunda bakin d'ebo ruwa a toilet Ayi amfani dasuba"ta fad'a tana amsar bucket d'in"taje wajen ruwan goggo ta zubo sbd tasan bacci takeyi..... atare suketa aikace aikacensu"bayan an aza miya meenah ta fita da kanta ta taro mai ruwa yashigo yazuba jarka 3 ta biyashi kud'in da kanta "sbd d'azun taji goggo na mitar kar akoma tab'a mata ruwa"bilkisu sai godiya takema meenah"cikin k'ank'anin lokaci gidan yacika da k'amshin girkinta"meenah dai d'aki ta wuce"wajen 12:12 pm goggo ta fito dg bed room nata"tana sanye da riga da zani na atamfa" tanata hamma ta shige bayi"bayan ta fito ta kalli kitchen d'in bilkisu tana tab'e baki tace"ke bilkisu ina Abdul d'in?"lek'owa tayi aladafce tace"yafita ai tun d'azun"tab'e baki goggo tayi tana fad'in ai gara yasan nayi bayazo gida yayi zaune ba shiga Ango"ahh to kikayi sake yamiki ciki yarinya kina ruwa"dandai ba wata rik'akkiyar sana'ace dashiba"shiru kawai bilkisu tayi ta koma ciki tana tsane shinkafa da taliyar data dafa"nasu ta fidda musu sannan ta zuba nasu goggo a sabuwar kula"sannan ta kwaso kayan wanke wanken ta fito dasu "komai cikin basket madaidaici ta zuba musu"sannan ta d'auka takai a parlourn"ta fito ta d'auki nasu goggo tayi sallama a parlourn" taji meenah na fad'a akan wai goggo tace"baza'ayi girkiba tunda ga bilkisu can nayi"amsa sallamar ta bilkisu tayi tashigo ta ajiye abincin gaban goggo tana fad'in gashi"to madallah y'ar nan"garama ke akanma Abdul d'in"tunda naga kin aiko mana dasu dubulan d'azun"ina amfanin rowa?"itadai bilkisu batayi mgn ba ta dubi meenah dake zaune tanajin haushin kalaman goggo tace"dan Allah ko akwai yaron dazan aika yasiyomun ruwa pure water na leda?"eh akwai bara na kira sadeeq yasiyo"amma Anty bilkisu dg yanzun karki koma kawo mana abinci"muma munayi"kiyi iya ku kawai.....ke asuwa dazaki bata umarni ne isassa mai walkin sa??"cewar goggo tana hararar meenah"itadai bilkisu murmushi tayi ta fita"goggo tadinga zage zage"meenah tabaro parlourn tafita dg gidan sbd takira yaron"bilkisu kuwa d'akin ta koma"kud'in da musa yabata 50k in mai karatu be manceba"sune aciki sauran 23k shine tazo dasu agidan"500 ta d'akko ta fito tsakar gidan"aikuwa hakan yayi daidai da shigowar meenah da yaron da bai wuce 11yrsbba"yauwa gashinan Anty bilkisu nace ya d'an dinga shigowa koda kinada aike idan baninan nan"dan yanzun zan shirya natafi skul"amma kawo na miki wanke wanken sai kiyi wanka naga har 1pm tayi "dato bilkisu ta amsa tana yaba kirkin meenah aranta"gaisheta yaron yayi tabashi yasiyo leda biyu"sai yasiyo klin 2da sabilin wanki guda d'aya"bayan fitar yaron bilkisu ta zuba dubulan aleda tabama meenah idan yaron yadawo abashi"ita kuma ta shige ciki tayi wanka da sallar azahar"bayan ta shirya cikin riga da siket na atamfa ta fito parlourn"canjin 30naira tagani da soap d'in da klin agefen kujera"ruwan kuma da alama anjera a fridge d'in sbd taji yana aiki"zama tayi tana yaba kirkin meenah tana ganin idan bbu meenah agidan da takurar da zatayi mai yawa ce....wayarta ta d'auka ta kira ummi da yah Ana's suka sha fira"sannan ta d'akko ruwa guda ta zuba abincin zata zauna taci kenan"goggo ta fad'o parlourn da kulolin a hannunta tana fad'in gsky wannan yarinya kin cuci kanki"ace kina Amarya ranar girkin farko bazakiyi miya da naman kaji ba"sai wani shegen naman kasuwa?to wannan alamace ta nuna gobe bbu naman zakiyi girkin"ga kulolin ku nan karki koma kamun girki inba da nama bane"inma gobe bbu namane karma ki kawo"kan bilkisu ak'asa tayi shiru kawai"sanyayyar muryansa taji yana fad'in zan wuce goggo"da sauri ta d'ago kanta ta kallesa"yayi y'ar rama,idanuwansa sunyi jajir da alama gajiye yake"kuma yaji kalaman goggo"tab'e baki goggo tayi ta fita dg cikin parlourn"bilkisu ta tashi da sauri tana russinawa tace"sannu da zuwa! yanata kallonta ya mik'a mata ledar hannunsa yana fad'in yauwa sannu da gida"batayi mgn ba ta mik'a hannu zata amsa"aikuwa yahad'a da hannunta yarik'e"da sauri ta d'ago kanta suka had'a ido"zan nuna miki yadda akeyiwa mai gida sannu da zuwa ne"yafad'a murya can k'asa yana kashe mata ido d'aya" yarungumeta ajikinsa yana sakin ajiyar zuciya"gaba d'aya kunya da rashin sabo da hakan yaka mata"murya na rawa tace"dama ruwa zan kawo maka kasha"suna ina ruwan?"suna a fridge"okay yafad'a yana rungume da ita yanufi gefen fridge d'in yabud'e"yakalli cikin fridge d'in"saima sannan yatuna da bai aiko da ruwan shanba"amma gashi tasiya ta zuba"saiya tuna da jidda abaya yadda take yawon rok'onsa"amma wannan ita bata tab'a rok'onsa ba...motsin bilkisu na k'ok'arin ta janye jikinta dg nasa yadawo dashi tunanin daya lula"ruwan guda yad'auka yarufe fridge d'in"ganin tak'i sakin jikinta dashi yasaka yacikata"da sauri ta wuce cikin bed room d'in"bayanta yabi da kallo"sai sannan yalura da kalban dake a kanta"sbd kanta bbu d'an kwali"dab'as yazauna kan kujera yana shan ruwan"sai sannan yalura da abincin data zuba a plate kamar yaro zaici"yanata kallon abincin yana tuna ina aibun abincin anan?"amma goggo ke mitar ai ba'ayi da kajiba"yalura ita goggo tanason cin abu mai dad'i batare data damu da abin ta halattacciyar hanya ko haramtacciyar hanya aka samesaba"sosai ya yaba da k'ok'arin bilkisu"dan shi baimayi zaton zatayi girkin dasu goggon ba"yana cikin wannan tunanin"ta fito dg cikin d'akin"amma ta d'aura d'an kwali"kanta ak'asa tace"kazo kayi wankan sai kaci abinci"dato ya amsa ya mik'e tsaye yawuce ciki"ita kuma ta zauna taci abincin"bayan ta idar ta d'auki plate d'in da kulolin da goggo ta kawo takai kitchen"ta dawo da cups da plate"ta zuba ruwa ta ajiye masa"sannan ta d'auki ledar daya ajiye taduba taga kayan fruit ne"kitchen ta nufa dasu tazubo a plate sbd gyararrune"tazo tasaka a fridge d'in sbd yayi sanyi"tana k'ok'arin rufe fridge d'in taji yana kiran sunanta"ta amsa tana nufar d'akin"d'an zaro ido tayi tak'i Ida shiga"tama yi k'asa da kanta kirjinta na bugawa" sbd ganinsa datayi dg shi sai guntun boxer"zahiri ana ganin komai na k'iran jikinsa dake a murd'e"jikinta har rawa yakeyi"dan bata saba ganin babba ahaka ba"shidai murmushi yasaki dama da gayya yakirata"muryarsa bbu alamar wasa yace"jallabiya zaki bani na saka musa zai shigo yanzun zamuci abinci dashi"to ai...sai kuma tayi shiru"to ai kunya nakeji na wuce kana ahaka"yafad'a cikin kwaikwayon muryarta"nifa ba haka zanceba"tafad'a tana turo d'an bakinta"still kanta ak'asa"dama dai duk mai suna bilkisu tanada abu 2"tsoro da kunya ko?"shiru tayi tak'i mgn"kinga nifa kenake jira"d'ago kanta tayi tana satar kallon sa"ashe shima ita yake kallo"da sauri ta wuce sum sum ta bud'e ward rope d'in tana gulmarsa aranta "wai yanaso yabata kunyane shine yakirata ta ganshi ahaka"bayan gashi ga ward rope d'in basai ya d'auki kayan ba...rufe ward rope d'in tayi bayan ta d'akko masa jallabiyasa red colour"tana k'ok'arin azawa samqn bed d'in yayi saurin fad'in da hannuna danaki zaki bani yarinya"to dan Allah bazaka rik'emun hannu ba?"gsky bazan iya ganewa ba"nifa ban tab'a ganin amaryar dake tsoron Angontaba sai kefa"kuma yau kima shirya anan d'akin zan kwana"gabanta yafad'i yana lura da yadda ta tsorata"yatab'e baki yamatso gab da ita ya amshi jallabiyar"ya lura batason kallonsa ahaka"bayan yasaka jallabiyar"ita kuma tayi azamar fita"yaruk'o hannunta"ta nok'e kafad'ar ta tana sakin kukan kirsa"lumshe ido yayi sbd gaba d'aya ta canza masa yanayi da wannan abun"abokinkafa yana waje yana jiranka"ai bezoba"idan yazo zai kirani"yafad'a yana kama hannunta suka fito dg cikin d'akin"hakan yayi daidai da wayarsa tayi ringing"yad'aga kiran sbd ganin musane"bilkisu kuma ta janye hannunta ta bud'e fridge d'in ta d'akko musu plate d'in kayan fruit ta ajiye musu zata fita"yah Abdul daya mgn zak kashe wayar yace"ina zakije?"batare data kallesaba tace"zanje wajen meenah kafin ku gama"okay yafad'a atare suka fito"ita ta nufi parlourn goggo shi kuma yafita"meenah na zaune tana shafa powder sbd skul zata tafi"taci gayunta cikin doguwar riga abaya"ta d'ago kanta tana amsa sallamar bilkisu"goggo kuwa bata tankaba sai kallon bilkisu n dake k'ok'arin zama tayi"kanta ak'asa tace"goggo sannu da hutawa"yauwa y'ar nan"ina kika baro shi Abdul d'in?"abinci sukeci da abokinsa"shi yanzun baiji kunyar gayyato abokin nasaba yazo yaci abinci bbu naman arzik'i aciki?"dandai dad'i girkinki yayi kam ko a inane za'a kaishi aci"amma kikayi wasa wata ran sai kin kasa yin irin wannan girkin"sbd da alama k'ilan gobe da mai da yaji zakuyi girki"dan Allah goggo kidena irin wa'annan maganganun"ni skul zan tafi ki bani 500 na transport"zuwa 6pm in sha Allah nadawo sai nayi maki girkin"cewar meenah"sai kije k'asan pillow dubu biyar ne da kabeer yabani d'azun ki d'auki 500 d'in"meenah ta amsa dato ta mik'e tsaye ta fita"goggo ta dubi bilkisu dake kallon wani firm india da aka saka mai fassarar hausa"ta tab'e baki tana fad'in Inda mijin naki nada zuciya saiya siya muku kayan kallo "amma kullum shi bayada aiki sai kiran fatara da babu"nifa dakike ganina indai mutum be dashi tofa babuni bbu shi ko waye"shiyasa ina nan bazan bari y'ata ta auri matsiyaciba"meenah data shigo dan tayi musu sallama ta girgiza kanta kawai"aranta tanajin muddin tasamu wanda yamata ko talakane batada matsala"tunda karatunta takeyi"saita dinga aiki tana taimakon kanta harda mijin ma"dukda bata wani kula samari amma akwai masu nacin suna sonta ko a skul"itadai bilkisu kanta ak'asa tama daina kallon"ak'agare take yah Abdul su gama takoma part nasu"ta fahimci sak halin goggo dana umma magajiya iri d'aya ne"saidai ta godewa Allah daya saka mahaifiyarta ba haka take ba da kuma mahaifinta"Anty bilkisu nina wuce skul"to Allah yatsare meenah"yakuma bada sa'a"Ameen my Anty"yauwa goggo kinga irin wannan addu'ar nakeso kimun"tab'e baki goggo tayi tana maida kallonta ga tv"meenah ta girgiza kanta ta fita"shiru yad'an ratsa tsakani"can goggo tace"ina y'ar uwarki wacce ada itace Abdul zai aura??"bilkisu na k'ok'arin mgn taji muryar yah Abdul yana fad'in bilkisu taso kiji....ikon Allah! maza kije dama ai ba kiranki nayiba"in bacin jaraba Allah na tuba butsu butsu kina gindin mace"bilkisu batayi mgn ba tayi k'ok'arin sakin fuskarta ta fito dg cikin parlourn"yana tsaye atsakar gidan yanajin duk surutun da goggo keyi"har kun gama?"ta fad'a kanta ak'asa"Eh yama tafi nima la'asar nake jira ayi saina fita"yafad'a yana yin gaba ta biyosa abaya......tana shigowa cikin parlourn yah Abdul dake tsaye bayan k'yaure yyi hanzarin rungumota ta baya"tasaki k'aramar k'ara sbd taji tsoro"ninefa my billy" ke kin cika tsoro da yawa ko?"yafad'a cikin wata iriyar muryar dabata sanshi da itaba"yana zuro kansa agefen fuskarta.....ta lumshe idanuwanta da sauri"matseta ajikinsa yayi yana manna mararsa ajikin k'ugunta"atake jikinta yakama rawa"yah Abdul time d'in sallah yayifa"ta fad'a kamar zatayi kuka"ke billy kofa 3 pm batayiba"kawai dai bakyason ganinki ajikina ne ko?"shiru tayi"suna ahaka yajata suka zauna kan kujera 3 seeter"center table d'in gabansu yajawo yana bud'e bowl d'in dake akai"yasaka fork ya d'akko kankana yanufi bakinta da ita"girgiza kanta tayi tak'i mgn kuma bata kallesaba"ki amsa bana son musu"duk wata macen aure ai tana buk'atar wannan billy"nidai ba sunana billy ba"to ni kuma dg yau dashi zan dinga kiranki ko mrs Abdul?"d'an murmushi tayi ta amshi kankanar sbd bata son tayi musu dashi"idan yabata kankanar sai yabata abarba ko ayaba"yanayi yana janta da surutu sbd ta d'an sake"yakuma kama hannunta guda ya sark'e da nashi hannun"yanata murzawa cikin wani irin salo"ahaka yaji sallamar yaro atsakar gidan yana fad'in ance y'an nefa na sallama"goggo ta fito tana fad'in yo ai d'an albarka mai biyan kud'in baya nan"dandai nasan Abdul bazai iya biya ba saidai ayanke mana"kaje kace musu kabeer baya nan"yah Abdul duk yanaji kamar yyi kuka sbd takaici"sai yanzun yakoma yin dana sanin zama awannan gidan....na k'oshi pls"muryar bilkisu ta katse masa tunani"shikenan my billy"yafad'a yana ajiye fork d'in"goggo ta yaye labulen tana hangensu tana tsuke fuska"bata shigoba tana dai dg bakin k'ofar"da sauri yasaki hannun bilkisu"ita kuma tayi saurin tashi ta nufi bed room d'in su"
goggo na tab'e baki tace"ai dama nasan mugunta ke sawa kake nuna baka dashi"ga kayan dad'i nan kasiyo kun tasa gaba kaida mata kunaci"nida na haifeka baka siyo ka baniba"to ga y'an nefa can kaje ka basu dubu 4 na wata"dukma yadda zakayi kayi ka basu be dameniba"k'asa yayi da murya yana fad'in dan Allah goggo kije kidena shigowa ko minene ki k'walamun kira saina zo" saina shigo naga uban me akeyi "sbd munafurci kodan kana tsoronta zakace nadena shigowa?"yah Abdul na k'ok'arin mgn yaron yadawo yace"sunce gasky zasu yanke"jekace karsu yanke ga Abdul nan zaizo yabasu"haba goggo ni babu 4k ahannuna dazan basu"kinga dai anyi hidima duk nakashe kud'ad'e na"hidima kai yadama baniba"sai kaje ka musu bayani"ta fad'a tana sakin labulen tabar wajen"bilkisu dake d'aki tana sauraren komai"tsabar tausayinsa kamar tayi kuka"cikin sauran kud'in nan"dubu 22500"ta cire 2500 ta fito da 20k ahannunta"yah Abdul harma yamik'e tsaye zai fita da nufin yaje yasamesu yabasu hak'uri zuwa jibi saisu dawo"Ahankali tace"yah Abdul"juyowa yayi suka had'a ido"sosai ta hango damuwa cikin k'wayar idanuwansa"ga wannan dan Allah ka fidda 4k d'in ka basu"kayi hak'uri bana raina k'ok'arin ka bane"ah ah inaso ka gujewa yin laifi awajen goggo ne"kuma wa'annan kud'in ta wajenka suka fito"tafad'a tana nufosa tabashi duka kud'in"bani 4k d'in naje nabasu nadawo muyi mgn"yafad'a aransa yana mamakin irin d'unbun kyawawan nagartattun halayen ta"4k d'in ta k'irga ta russina tabashi"ya amsa ya juya yafita"ita kuma ta zauna kan kujera zaman jiran yadawo kud'in na gefenta a ajiye.....
Ab'angaren jidda✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba
........ Ab'angaren su jidda da magajiya kuwa "karen su sukeci bbu babbaka"su tsoma biyar su wanke goma"suna jin duniyar tazamo musu tamkar sabuwa"jidda Alh duniya yamaida ta matar da bbu sadaki"ya kwanta da ita sadda yaga dama"gaba d'aya auren yah Abdul da bilkisu na'a ranta"taji zafin abun"takuma sha alwashin zata mai dawa bilkisu dashi kanshi Abdul d'in raddi akan abinda suka mata"ammafa aganinta"magajiya har y'ar k'iba tayi itada autanta"burunta kawai mlm mamman yabata takardarta yanzun"ghali na sudan besan wainar da suke toyawa ba"yanadai yin waya dasu"basu kuma sanar masa da komai ba"ayanzun haka jibine za'a saka ranar auren Alh duniya da jidda"jiddan da ita da Asee baby sunata shirye shiryen saka ranar "dan har asharalle zasu d'akko aranar"gaba d'aya kan magajiya yafashe y'arta zata auri mai kud'i"duk abinda sukeyi labari na komama mlm mamman"sai zund'en magajiya mutan anguwar gobirawa keyi"danginta masu kwad'ayi na zuwa tayita musu gori"kullum saidai magajiya ke girki ta d'an gyara gidan"jidda kuwa na yawon bin garinta"ayau tun wajen 12:pm magajiya na kitchen tana girki da gas dan yanzun ta girmema girki da itace"amma fa aganinta"tanata soya miya taji namomin kasuwa"wata mata tayi sallama atsakar gidan"auta khalifa ya amsa"magajiya ta lek'o tana kallon matar"fuska bbu yabo bbu fallasa tace"bewar Allah dg ina haka?"to bara mu fara gaisawa nasa nar miki dalilin zuwana gidanki"magajiya batayi mgn ba ta koma kitchen ta kashe gas d'in"ta fito da kujera ta ajiyewa matar"sai wani tsuke fuska takeyi tana tab'e baki ta zauna agefen khalifa"matar tace"ina wuni bewar Allah?"dan Allah bana son dogon sharhi ki sanarmun dalilin zuwanki gidana"ta fad'a cikin k'osawa"to babbar