Showing 39001 words to 42000 words out of 77635 words

Chapter 14 - WATA UWA

Unknown   

10 Nov 2024

3624

manyan idanuwansa"yanajin yadda billy keta mishi wasa da k'afa"bayan ta gama saka mishi yabud'e ido yakalleta"b'ata fuska tayi tace"wai mezakayi a shagon yanzun ko 8 bata idaba? wani d'inki ne zan Ida na amarya munyi da ita 12 am tazo ta karb'a"itada suwaye zatazo amsa???"ta fad'a tana tsuke fuska"yah Abdul yakama dariya"sbd yafahimci billynsa ta fara sonshi tunda take kishinsa"kuma yaji dad'in hakan domin so na gsky shine ka nuna kishin mutum....motsin zata tashi yasaka yadawo tunaninsa yadubeta"ta wani had'e rai"da sauri ya fisgo hannuta ta fad'o jikinsa"kiciniyar k'wacewa tafarayi"ya zaunar da ita samqn cinyoyinsa yana fad'in my billy lafiyarki ?"duk wannan fushin fa nameye?"nidai dan Allah kitaimaka ki fad'amun menene?"bakai bane zakaje kayi d'inki"katafi y'an mata su ganka ni kuma ka barni anan"my sweet billy kenan!"yah Abdul nakine kinjiko?"niko ada bana kula mata balle yanzun"ki yarda dani bilkisu"na k'ara tabbatar wa kaina kyawawan halayena yasaka Allah yabani ke amatsayin mata"bawai yabon kaina nakeba"ah ah gsky ne"mafi yawanci d'an iska ke aurar y'ar iska"mutumin kirki ke auran y'ar kirki" idan anyi sa'a na kirki ya auri ta banza,kota kirki ta auri na banza to hakan nada alak'a da k'addararsu ce"inaso ki kyautatamun zato bilkisu"nasan halin mazan wannan zamanin"hakan yasa bamu samu shaida awajen matan ba"kuma da ace nika d'ai ne ashagon da saina je dake ki rakani ko?ajiyar zuciya tasaki tana fad'in hakane yah Abdul Allah yasa mu dace"Allahumma ameen my billy"cikata yayi tajawo flast ta zuba masa kunun tsamiya da fanke"itama ta zuba kad'an ta zauna suna karin"wanda yana lura da ita har yanzun zamanta da tafiyarta duk basu daidai taba"ajiye cup d'in hannunsa yayi yace"zan wuce my billy miye zan miki tsaraba dashi?"k'asa tayi da kanta tace"nidai inason kankana da madaran nan da dad'i sosai"tafad'a tana rufe fuskarta tana dariya"shima dariyar na miki wayo yayi kafin yace"idan aka samata zuma bayan madaran tamafi dad'i"nima musa naga yana bama hafsat"nace nima zan fara baki"zanzo miki da ita anjiman"to shikenan Allah yatsare hanya yabada sa'a"Ameen yah Allah my billy ki kulamun da kanki"karki sake kiyi wankin nan"kina jina?"idan kikayi zamu b'ata dake"yafad'a yana nufota"yaduk'a agaban ta yakamo fuskarta"tayi saurin rufe ido"bana son wannan kunyar "yaka mata yanzun ace duk haka yawuce a tsakanina dake"oya bud'emun idanuwanki"bbu musu ta bud'e idon"tsab acikin nasa yad'age mata gira yana manna mata kiss a lips nata"nidai jiya ban maka rakkiyaba"hakama yau"bbu komai bana son ma kina yawan fitowa tsakar gidan"yafad'a yana jan hancinta yafita"tasaki ajiyar zuciya tana lumshe ido.......
******************
kwanci tashi inji masu iya mgn sukace asaran mai rai"kwanaki sunja "ayanzun haka billy sun shiga wata cikin na 3 da aure"so da shak'uwa nata k'ara shiga tsakanin bilkisu da Abdul"sosai take faranta masa"gefe guda har yanzun takasa sabawa da bukatarsa"butsu butsu yah Abdul yadawo gida yana manne da ita"wani lokacin bayan yagama ya fita tasha kukanta"duk abinda yasamu zai siyo da dad'i suci"idan ba'a samu da yawaba ayi amfani da abinda aka samu"zamansu da goggo saidai hak'uri kawai"bilkisu kuma tanata y'ar sana'arta"tayi asusunta tana tara kud'in ribar aciki"tunda tazo gidan sai islamiya ke fidda ita a week end"taje dai gidansu sau 2"yah Anas ma yatab'a kai mata ziyara"khalifa kuma jefi jefi na d'an zuwa mata"sai kuma sau biyu sukaje wani suna afannin dangin goggo itada meenah"yyinda an saka bikin kabeer da laurat tuni" wata ukku aka saka"yanzun befi sauran wata guda ba bikin ba .... afannin jidda kuwa itama yanzun haka shirye shiryen bikinsu da Alh duniya akeyi"dan yau saura 7 days bikin"last 2 weeks aka kawo lefe na kece raini"akwati 12"harda y'an kunne na gwal"sosai magajiya kanta yafasu"har rawa tayi sbd murnan y'arta tayi goshi"k'ememe magajiya tayi da ummi tazo ganin lefe tace"bazata ganiba karta zuba wani mugun abu akayan"ummi ranta ab'ace tabar gidan"dama Abba ne yaturota"koda yasami labari shima yaji haushi yace"ko bikin bazatajeba"aure kuma zai amshi sadakin jidda amatsayinsa na waliyinta mad'aurin aurenta"sosai jidda da magajiya dasu Asee baby keta shirye shiryen biki"gashi Alh duniya yace"baya buk'atar ko tsinke nasu dg jidda sai kayanta yake buk'ata"party kala 2 aka saka a card d'in bikin"ga yaregaja za'a yi ranar yini"ga kamu zasuyi"kai bidio'i iri iri dai za'a yi"shi kanshi ankon kamun 12k ne ake siyar dashi"ayau tunda jidda ta tashi ranta keson zuwa gidan bilkisu takai mata anko"wanda badan Allah takeda niyar zuwaba"saidan taje taci mata fuska"sbd aganinta yanzun bilkisu ta jik'e k'ilanma kuma Abdul d'in beda halin siya mata anko 12k gashi saura sati 1 biki"tasan ba wani hali gareshiba"wani mahaukacin zazzafan wanka jidda ta d'auka"jikinta ya goge"kallo d'aya zaka mata kasan gogaggar y'ar duniyace ita"tanata zabga k'amshi ta dad'e da eye glass bak'i"ta rik'e ledar ankon da hand bag nata ta fito ta shige mota"tana sanye da atamfa super an mata doguwar riga anyi aiki agaban rigar"ta yafa siririn mayafi"tasaki gashin datayi attached dashi abaya"da wani irin gudu taja motar ta nufi anguwar Alkanchi....adaidai layinsu yah Abdul tayi parking"ta fito tana yatsina fuska tayi lock d'in motar ta nufi cikin lungun gidan"sbd ranar da za'a kawo billy saida tazo amma bata shiga ciki ba"sallama tayi ta shigo cikin tsakar gidan tana kallon agogon dake d'aure ahannunta"2:34pm"goggo dake zaune a baranda ta amsa sallamar ta"ina wuni?"lafiya qlau"bilkisu na nan?"Eh tana ciki"jidda tanufi k'ofar parlourn ta bud'e ta shiga....bilkisu duk wannan satin bata jin dad'in jikinta"yawan kasala da mutuwar jiki na damunta"ayau wake da shinkafa tayi sha'awa"shine ta dafa"saidai dataji yah Abdul har 2pm tayi be dawoba ga yunwa tanaji"kawai ta zuba abincin komai da komai ta ajiye k'asa kan carpet ta koma cikin bed room" da nufin ta d'akko wayarta ta dawo ta zauna taci"ahaka jidda tabud'e k'ofar ta shigo tana yatsina fuska had'e da k'arema parlourn kallo tana tab'e baki "ta kalli wake da shinkafar awulak'ance"an zuba shi a plate yayi wara wara dashi yaji man gyad'a"ga soyayyan kifi yanka 3 agefe"ga bowl datayi yanke yanken latuce da cabage dasu tumatir ,ga kuma robar yaji agefe"jidda ta tab'e baki tana fad'in kewai bilkisu kina inane?"da sauri bilkisu ta fito sbd jin muryar jidda"ahhhh Anty jidda kece tafe haka?"sannu da zuwa!ta fad'a tana murmushi ta nufi wajen fridge"jidda tana yatsina ta amsa tanata kallon bilkisun"ko zama tak'iyi"gaba d'aya haushine azuciyarta dan ba haka taso ta gantaba"tayi kyau da y'ar k'iba"ga uban haske da bilkisun tayi"uwa uba k'ugunta yayi wani irin girma kamar bana taba"kasancewar k'ananun kaya ne riga da wondo pencin ajikin bilkisun"yanzun datayi wanka tasaka sbd tasan yah Abdul yafison yanzun tana saka masa k'ananun kaya"gashin kan bilkisu data d'aure atsakar kai jiddan ta kallah tana tab'e baki"billy ta juyo tana fad'in ga ruwa kisha sai kici abinci"yatsina fuska tayi tace"bana shan ruwan leda"abinci kuma na miki kama da wacce keyin irin wannan cimar??cin wannan ai sai ku"dama ankone na bikina da yau sauran 7 days naka miki"amma da tsada dan nasan da wuya kiyi!......cak yah Abdul yatsaya dayake k'ok'arin yashigo yaji muryar jidda"ransa ab'ace yatsaya yaji me bilkisu zata fad'a mata??.....
bilkisu tasaki wani shu'umin murmushi ta zauna ta dubi jidda tace"Hmmm! Anty jidda kenan" ada kafin ki dora ma kanki irin wannan rayuwar ta girman kai da nuna ke watace" ince baki samu damar cin kamar wannan ba"miye aibun wannan abincin?"ko gidan masu hannu da shuni zasu iya cin wannan abincin sbd irin vitamin d'in dake akwai aciki"da arzik'in da bbu kwanciyar hankali aciki gara talaucin dazan zauna acikin farin ciki"ban rasa komai ba iya gwargwardon wadatar mijina"nikam Alhamdllh! tsakanina da ubangijinah"tab'e baki jidda tayi tana wani toshe hanci tace"ai dama abinda baka samuba nunawa kakeyi gara dabaka samu ba.....yah Abdul dake tsaye bakin k'ofar bai tab'a jin bilkisu ta burgesaba irin yau"sai yanzun ya yarda tabbas yakamu da zazzafar soyayyarta"sai yanzun yagane cewa abaya shirme yayi da jidda da b'ata lokaci ba soyayya ba"yaye labulen yayi yana fad'in my sweet billy kina ina nazo miki da babban albishir??"dam ! k'irjin jidda yabuga sbd jin tattausan muryanshi ta doki dodon kunnanta"bilkisu ta tashi da sauri tana murmushi tana fad'in ada nayi fushi dakai yah Abdul sbd kajima baka dawo ba"wake fushi da aljannarsa baby nah?"yafad'a yana kamo hannunta yafisgota jikinsa yarungumeta"kansa ya aza agefen wuyanta yana mata rad'a"batare daya nuna yasan da jidda a parlourn ba"jidda kuwa wani irin haushi da bak'in ciki yatokare mata a kirji"ga wani irin kyau da burgeta dataji yah Abdul d'in yayi"amma shine sbd cin fuska zai tab'ata agabanta.....bilkisu kuwa Ahankali tace"bafa muka d'ai bane sweet heart"ina ruwana dakoma agaban waye my darling?ban kira mutumba balle nadamu dashi"yafad'a yana jan hannun bilkisun tana zillewa"takama dariya ya d'auketa gaba d'aya yanufi bed room d'in su da ita"jidda taja doguwar tsuka tabar parlourn azafafe "zuciyarta na tafasa batare data yi sallama da bilkisu ba.......
suna shiga bed room d'in.....✍️


wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba



..........suna shiga cikin bed room d'in yah Abdul ya azata saman bed"ya wani d'aure fuska sosai"yazauna agefenta yana zare takalmin k'afarsa"bilkisu kuma taji motsin fitar jidda"har cikin ranta bataso abinda yafaru ba"satar kallon sa tayi taga yadda ya d'aure fuska"d'auke kanta tayi ta tashi zaune tana k'ok'arin mishi mgn yadakatar da ita gun cewa"dg yau karna koma ganin wannan yarinyar agidan nan"y'ar uwarkice bazan raba zumuncin Allah ba"amma dai idan zamuncin zakuyi idan kun had'u agidan ummi ko can gidansu kunyi mgn"zancen bikinta kuma bazakije ba"sbd awajen bikinta duk yawanci mararsa tarbiyya ne da kamun kai"idan aka cire danginku aciki"ni kuma bilkisu ba zanso ki shiga cikin irin wa'annan mutanan ba.....sosai bilkisu taji bbu dad'i"dukda tasan koma miye laifin jidda d'in ne"sannan batayi zaton yaji kalaman jidda na nuna kushewa akanta ba"shikenan Allah ya kyauta in sha Allah bazata koma zuwa maka gida ba"dg haka ta sauka dg kan bed d'in ta nufi toilet ta had'a masa ruwan wanka"koda ta fito yana kwance kan bed d'in ya lumshe idanuwansa da alama tunani yakeyi"ga ruwan wankan can"iya abinda bilkisu ta fad'a kenan tayi ficewarta dg d'akin"yabud'e idanuwansa yana bin k'ugunta da wani irin mayen kallo harta b'acewa ganinsa"wani irin mugun tsanar jidda ne aransa"musammun daya tuna ranar data tab'a zuwa d'akin musa tasamesa yana bacci taso ta rungumesa"yanzun Inda yabiye mata mi gari ya waya?da wane ido zai kalli bilkisu"sbd yasan tsab jidda zata iya sanar mata kodan sbd ta haddasa husuma a tsakaninsu....sosai yakoma godewa Allah dabai nufesa da auren jidda ba"sauka dg samqn bed d'in yayi yarage kayan jikinsa"yayi saura dg shi sai boxer da farar vest"parlourn yafito sbd ya fahimci kamar bilkisu fushi takeyi dashi"saidai yasan ita jiddan burunta bilkisu ta tozarta "amma ita bilkisun tsakani da Allah take k'aunar y'ar uwarta"tana zaune k'asa da spoon hannunta tanata tsakuran abincin"fuskarta bbu walwala"tana ganinsa ta sunkuyadda kanta ak'asa"agefen ta yazo ya zauna"har jikinsu na gugar juna"cikin taushin murya yace"bilkisu sbd ita wannan abar kike fushi dani?"dama yanzun nika d'ai nakeyin wanka ne?"abinda nasani koda nadawo na samu kinyi"atare muke shiga ki cud'ani"kin sabamun da hakan amma shine yanzun kawai kika canza? ba canzawa nayiba kawai bana jin dad'in jikina ne"Anty jidda kuma ai kamata yayi adena zancenta tunda ka fad'amun karta koma zuwa maka gida"haushi kika ji kenan?" to shikenan ki bari sanadin wata shaid'aniya ki b'ata mun rai bilkisu"yana fad'in hakan yatashi tsaye ya wuce ciki fuskarsa ad'aure....kuka ta fashe dashi tana yin dana sanin zuwan jidda gidan"gaba d'aya abincin ma taji yafita aranta"ta kwashe komai ta mayar a kitchen"sai tuk'ar amai takeji ta kama ruwa tayi tasha"taji yalafa mata"kan kujera 3seeter ta kwanta tanajin jikinta ya mutu murus kamar wacce tayi wani uban aiki"ta share hawayenta tana jiran yafito ta bashi hak'uri"amma shiru yak'i fitowa"gabanta yafad'i sbd ta tuna musa yafad'a mata be iya fushi ba"da sauri ta tashi ta nufi d'akin"yah Abdul na kwance samqn bed"yyi ringingine"yayiwa silin d'in d'aki k'uri da ido da alamar ko wankan beyi ba"idanuwansa yamayar bakin k'ofar suka had'a ido da ita"koma d'aure fuska yayi yajanye idanuwansa"aguje tazo tafad'a jikinsa ta fashe masa da kuka....menayi miki kike kuka bilkisu?"tundai kinfi son jidda akaina ai shikenan"ki barni kawai naji da damuwata"cikin shashshekar kuka tace"dan Allah kayi hak'uri nadena fa"ni banaso kayi fushi dani"shiru yayi yak'i mgn"hannunta tasaka tana shafo fuskarsa"yah Abdul! ta kira sunan shi"stil tana shafa fuskarsa"amma ba kallonsa takeba"dan kantama na samqn k'irjinsa"hannunsa guda yasaka ya sark'e da nata"yana murzawa cikin wani salo"ta koma shigewa jikinsa"kirjinta na gugar nashi"ya lumshe idanuwansa murya can k'asa yace"bazan iya fushi dake ba bilkisu sbd baki sabamun da hakan ba"kawai dai kin san halin zama wata ran doke a sab'a"amma da gaske nake miki bana son zuwan yarinyar nan gidan nan"sbd gudun abu marar dad'i makamancin wannan yafaru"nasan kin fini sanin wacece ita"fatan mu Allah ya shiryeta"wlh bilkisu ba dad'in baki ko karya nake fad'a miki ba"ada shirme da b'ata lokaci nayi da jidda ba soyayya ba"ainahin soyayyata tana atare dake bilkisu"ina sonki! Ina sonki!!ina sonki bilkisu!!! tun bayan an kawoki gidan nan da kwana 1"ko fita nayi waje wlh kece araina nike yawan tunawa"idan kuma nasan wannan abu idan naka miki zakiyi farin ciki shine zan kawo"ina kishinki bilkisu"kullum fatana Allah yabarmu tare ya k'awar da shaid'an tsakaninmu....wani irin yanayi na shauk'in soyayyar yah Abdul taji aranta"da farin cikin irin wa'annan dad'ad'an kalamansa agareta"my billy kinyi shiru ke bakya sona ko?"d'ago kanta tayi dg jikinsa suka had'a ido"da sauri ta b'oye fuskarta ajikinsa tana dariya tace"nifa tun bayan nazo gidan nan fa ina sonka da tausayinka"Allah my billy?"eh mana"to Alhamdllh"kin san danavmasu iya mgn na cewa" *tausayi silar soyayya ne marar shi bazaiyi mitunci ba* " hakane yah Abdul"ah ah sweet heart zakice kamar yadda kika fad'a d'azun"yayi maganar yana k'ok'arin zare mata rigar jikinta"yana kallon agogo dake manne jikin bango"ukku saura"my billy yaufa ranace ta musammun agaremu"bara naje na rufe k'ofar nan"yau ajiye kunya zakiyi kimun abinda zanji dad'i"yafad'a yana kwantar da ita agefensa yafita dg d'akin yaje yasaka sakata yasaki labulaye yadawo d'akin "yasami bilkisu kwance rub da ciki"agefen k'afafuwanta yatsaya yana shafa mazaunan ta yafara k'ok'arin cire mata wondon jikinta yana fad'in billy nah naji jikinki kamar da zafi?"nima fa yah Abdul bansan meke damuna ba"sai najita jin mutuwar jiki da kasala ko jikina da zafi"anjima da dare zamuje asibiti adubamun lafiyarki"nidai kar amun allurafa"tafad'a cikin shagwab'a"bazan bari su miki ba"yafad'a yana hayewa samanta suka saki ajiyar zuciya atare"yajuyo da ita yahad'e bakinsu..... bilkisu ta tallabe kansa tana tayashi"gudan hannunta kuwa tayi wata jahar dashi ajikinsa.....awannan lokaci yah Abdul bilkisu tabashi mamaki sbd irin salon yadda ta dinga tafiyar dashi"duk ya susuce mata"sai yadda tayi dashi"tanata bashi had'in kai"wanda yaji dad'in hakan yasamu gamsuwa da ita sosai"yanata saka mata albarka da fad'a mata zafafan kalamai na soyayya da nuna kulawa"anata kiran sallar la'asar suka shiga wanka atare"wanda sai sannan yah Abdul ya lura billy taji jiki"shikansa yanayin ni'imar da bilkisu keda ita har mamaki yake bashi" shiyasa baya iya hak'uri da ita"ko yau da safe saida ya kwanta da ita"gashi yanzunma yakomayi"bayajin kuma da dare zai barta koda romance ne sai yayi da ita"da taimakonsa sukayi wankan suka fito"atare sukayi sallah anan dan a masallatai an idar"da kanshi ya shiryata"sai rawar sanyi takeyi"cike da damuwa yace"my billy gsky asibiti zamuje adubamun ke"kanta kawai ta gyad'a masa"bayan yagama shiryawa"yatayar da ita zaune yasaka mata jallabiya bak'a ajikinta da hula bak'a"sannan ya yafa mata mayafin"yamik'ar da ita tsaye"sosai yaga ta masa kyau da haske"wanda shi sai yanzunma yalura da hasken datayi"ni hijab zan saka"tafad'a cikin shagwab'a tana kwantar da kanta ajikinsa"cike da rarrashi yace"ki barshi ahaka billy nah kinfi mun kyau"dato kawai ta amsa"yad'auki wayarsa yasaka gaban aljihun bak'in yadin dake a jikinsa"yakama hannun ta"fitowa sukayi dg cikin d'akin"yana rik'e da ita yarufe k'ofar"ahaka kabeer yashigo gidan shida wasu yara"suna rik'e da akwatuna kusan guda 8"da alama na lefensa ne"fuska bbu yabo bbu fallasa yah Abdul ya amsa sallamar sa"sannan kabeer yagaishe sa"bilkisu ta gaidashi ya amsa yanata kallonta ya wuce"yah Abdul na lura da irin kallon masa mata dayakeyi"hakan yasa yadubeta suka had'a ido"ta shagwab'e fuska"menene my billy?"nagaji da tsayuwa"to jira anan nasanarwa goggo zamu fita"yayi hakane sbd beso yaje atare da ita kabeer yakoma kalle masa ita"kasancewar dama gaddama ba halin ta bane kawai ta amsa dato shi kuma yanufi parlourn goggo"dg bakin k'ofar yatsaya yana fad'in goggo zamu fita da bilkisu"madallah sai kundawo"dg haka yasaki labulen yazo yasami bilkisu na tsaye yakama hannun ta suka fice dg gidan"wani iri takejinta sbd bata saba fita da mayafi ba"saidai ba k'aramin kyau tayiba"sai kallonsu akeyi"nafef yatsayar suka shiga"bayan sun zauna billy ta aza kanta agefen kafad'ar sa ta rufe idanuwanta"ya kama hannun ta yarik'e yana mata sannu"da haka suka iso wata private hospital"har bilkisu naganin ta musu tsada aranta"bayan ya sallami me nafef d'in suka wuce ciki"a kujerun dake reception yazaunar da ita yaje yayi cuku cukun ganin likita"yaso suga doctor mace amma abin yaci tura"dg k'arshe ya hak'ura da suga namajin kawai"Inda take zaune yazo yakama hannunta"suka nufi wajen bin layin ganin likita"ko 5 minit basuyiba awajen aka kira bilkisu"atare suka shiga"doctor d'in ma dattijone"tun kafin yaji meke damunta yafahimci ciki ne da ita"bayan itada yah Abdul sun sanar masa komai"yayi waya wata nurse tazo ta d'ibi jinin bilkisu akaje lap dashi aka auna"gwajin farko aka gano tana d'auke da ciki wata 2"doctor yabasu takardar yana yiwa yah Abdul congratulation"fad'in murnan da yah Abdul yayi b'ata bakine"ita dai bilkisu kanta ak'asa tana murmushi"doctor yabata y'an magungunan da zata sha sbd kasalar datakeji da amai kuma"sannan yabasu y'an shawarwari"dg k'arshe yamusu fatan alkhairi sukayi masa sallama suka fito"bilkisu nata jin kunya"yana rik'e da hannun ta yace"inye billy nah an kusa zama uwa"to ubangiji ya in ganta mana yabaki lfy"ta amsa da Ameen tana murmushi"nafef yatarar musu suka shiga"amma yasha alwashin bazai sanarwa goggo ba"yasan idan yasanar mata zaisha surutai da maganganu bak'ak'e "aganinsa idan cikin yafito ajikin bilkisu ta gani"fatansa Allah yasa kafin ta haihu yasami aiki"da haka suka iso gida"bayan a hanya yasiya mata su yalo ,gwava da agwaluma"suna shigowa cikin gidan sukaji alamar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login