Showing 6001 words to 9000 words out of 77635 words

Chapter 3 - WATA UWA

Unknown   

10 Nov 2024

3614

zuwa"yauwa sahura"bani buta nashiga bayi"dato ta amsa ta tashi ta zuba ruwa ta rusuna tana mik'a masa"

magajiya ta shigo tsakar gidan tanata gatsine da yada haibaici"bbu wanda yatankata acikinsu"

Afannin jidda kuwa time d'in data isa gidansu amarya harma anfara tafiya"dan Asee baby tama jima acan"

hakan yasa itama tabi wasu suka iso"duk yadda jidda ke ganin ta had'u dataga wasu cikin ankon sun d'auki babban dressing ta raina kanta"

musammun k'awarta Asee baby"dan takalmi da hand bag da agogo da y'an hannu"zuwa gyale da sark'a da tasaka ajikinta" kud'in su zasuyi kimanin 60k"ga wayarta iphone a hannunta"in baka santaba zaka d'auka Asee baby d'iyar masu dashi ce"

sosai jikin jiddan yayi sanyi taji tanaso takai Asee koma tafita"

Agefen Aseen ta zauna"Aseen ta dubeta tana tab'e baki tace"nazata ai Abdul d'in naki bazai barki kizo ba?"

sai kace aurena yakeyi?" nasan ko kinyi auren bamu sani ba"dallah nidai kidena mun maganar"kinyi kyau sosai wlh k'awata"hmm kema haka"

dan ma kin tsaya k'auyanci da duhun kai"ki nuna kyauwunki abin ya gagara"kin tsaya wajen talaka fatararre"sai kace kyawun nasa zai baki?"

Shiru jidda tayi ta kasa mgn"Asee na murmushi tace"tashi mu koma can zamuyi mgn dake"

babu musu suka matsa agefe Inda babu mutane sosai"

Asee na murmushi tace"nifa jidda bazan b'oye miki komaiba sbd bana shakkar kowa"tafad'a tana juya idanuwanta"

kafin taci gaba da cewa"miye aciki idan kin zab'i rayuwar hutawa dg baya ki tuba?"yanzun haka acc nawa da hand bag nawa akwai mak'udan kud'ad'e"

rabon dana ci abincin gidanmu har na manta ma"dan abinda nakeso nake cima raina"nasaka suturan danake so"naje yawan gari"na rik'e wayar danake so"

Ko ko wanki da guga banayi biya nakeyi amun"kinga kuwa dole nayi kyau na murje"

Amma ke kinason hutu da gayu amma kina tsayawa sokwanci da tsoro" ko kuma soyayya ta rufe miki ido bayan matsiyacine beda ko sisi"

Amma kinajan kud'ad'e saiki auresa kiyima kanki kayan d'aki"dan ni nan wlh dakike gani inba mai kud'i nasamu ba bazanyi aureba"

kazo kayi auren haihuwa 3 akasa ganeka sbd kajik'e"amma idan mai kud'i nefa mijin?

Ko last 2 weeks d'in nan mun had'u da wani sabon Alh wanda babawo yahad'amu"kusan 500k naja wajensa"

zaro ido jidda tayi tana fad'in 500k fa kikace Asee???........โœ๏ธ

wasa farin girki akwai sark'akkiya alabarin da zazzafar soyayya agaba kunsandai alkalamina๐Ÿ˜Š

wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day

zaku biya kud'in ku ta wannan acc number๐Ÿ‘‰2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne

banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kiraโŒ

Y'an nijar kutuntub'i wannan n๐Ÿ‘‰ +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f

dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒน๐Ÿคฑ๐ŸปWATA UWAH ๐Ÿคฑ๐Ÿป๐ŸŒน

๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™‚๏ธ(RAYUWAR ABDUL) ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™‚๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story & written by
mommyn fareesa

Free page 9&10

........Asee baby na yatsina fuska tace"Eh mana"ko yanzun haka anjima da antashi dg kamun nan zaizo yad'aukeni muje hotel room nasa"
acan zaki kwana?"Eh mana"wani abu ne?"ke ki tsaya ahaka ki k'are rayuwarki awahala"dan Allah zan tambayeki karki b'oye mun"cewar jidda"yo nikuwa miye zan b'oye miki jidda?"dama zance miki wai kunayin wani abu dashi ne?"dariya Asee ta saki mai sauti tace"abubuwa ma ba kad'an ba"ko yau babawo ad'akin sa na kwana yabani 50k"idan kinaso dg yau zuwa gobe zaki zama babbar yarinya in fad'a miki"to amma ai kince harda kwana fa Asee"yanzun kina so ki bini?"Eh wlh indai zan samu kud'i"bakida matsala hjy ta balle ke virgin ce"kiyi waya kisanarma umma agidansu maryam zamu kwana sbd anyi dare wajen kamun"ai umma batada waya"okay bara nakira babarmu sai atura yusra tasanar ko?"dato jidda ta amsa....agabanta Asee takira mahaifiyarta ta zayyana mata irin k'aryar da suka shirya"wajen 7:45 pm aka tashi dg wajen kamun"amma Asee da jidda na wajen"suna jiran isowar Alh bushasha"suna tsaye a bakin titi ya iso"Asee ta bud'e back sit tace"k'awata shiga" kafin ta bud'e front sit ta shiga tanata karairaiya"Alh bushasha na murmushi yace"wannan fine baby d'in fa sweet heart?"cikin kashe murya jidda ta gaishesa"ya amsa yana washe baki"Asee na murmushi tace"k'awata ce zamuje naga dawane ta dace?"dan babbar yarinya ce"naga alama ai"amma sweet heart yunwa mukeji "muje kamana order sannan muje masauki mu kimtsa saimu sameku"to shikenan ranki yadad'e"sosai jidda tayi mamakin beyi musu ba" ta tuna yah Abdul databkamasa zancen tana son abu kaza zai nuna bashida dashi"kamar yadda Asee ta fad'a haka akayi"yamusu siyayyar kayan dad'i da mak'ulashe"suna isowa hotel d'in"kowace tasaka face mask"aroom 12 yakaisu yace"ajima da k'arfe 9pm zai kira Asee"bayan shigarsu d'akin suka zauna"jidda nata kalle kalle da k'auyanci"Asee na mata dariya dan har Inda yafi nan taje"bbu abinda jidda ke hankoran ci sai kaza da ice cream dasu frash milk"k'at sukayiwa cikinsu"kafin Asee tafara shiga toilet tayi wanka"dayake a hand bag nata akwai kayan shafa"bayan ta fito jidda ta shiga"sosai suka gyara jikinsu suka mayar da kayansu"sai k'amshi sukeyi"Asee ta hau online"jidda kuwa kashe wayar ta tayi sbd karma yah Abdul yakirata"suna anan akayi knocking"Asee taje ta bud'e"Alh bushasha da uban gidansa honorable magaji suka shigo"tunda idanuwan Alh magaji suka sauka kan jidda yakasa d'auke kansa"Asee na murmushintace"Alhajin Allah"da alama k'awata ta maka ko?"wlh kuwa y'ar gari"sannunku da zuwa"cewar jidda"yauwa baby yafad'a suna zama kan kujera"Asee bbu kunya tace"Alh miye kasona aciki?"sannan miye sallamar k'awata?"sbd ita virgin ce"washe hak'ora yayi yace"zan bata 500k tayi shopping"sannan zqn siya nata sabuwar waya nakuma siya mata kayan sawa"ke kuma zan baki 200k"gsky godiya mukeyi"ga acc nawa kasaka 700k d'in"bakida matsala karanto mun"Asee ta karanto masa acc n nata"acikin second 30 700k tashigo acc nata"wanda jidda ke ganin abin kamar a mafarkine"Asee na murmushi tace"wane room kake honorable?"ina room 20 tasameni acan"okay cewar Asee"shi kuma ya mik'e tsaye yafita"Alh bushasha yashiga toilet"Asee da jidda suka tafa"kafin Asee tace"dolefa ki daure hjy ta sbd na farkone zakiji zafi ba sosai ba"sannan kimasa salo salo kusha romance"gaban jidda na fad'uwa ta amsa tana mik'ewa tsaye"Asee tace"karki damu beda wata cuta zai sakq condom ma"hannunki na haggu zakibi ki k'irga numbers d'in d'akunan har kizo room 20"okay to shikenan "saida safen zanzo sai mutafi gida dg nan muje nacire miki kud'in ki"dato ta amsa ta fita"har ranta tanajin tsoro saidai data tuna kud'in dazata samu"da yadda zata faso ta zama babbar yarinya kawai sai taji bbu wata matsala.....awannan dare honorable magaji yaraba jidda da budurcinta! mutuncinta kuma darajarta๐Ÿ˜ฐ"taci wuya dan har kuka tayi"bayan lafawar komai da k'yar take iya tafiya"bayan tayi wanka ta gasa jikinta ta kwanta.....washe gari da safe ta koma gasa jikinta sannan tasamu d'an dama dama"amma dak'yar take iya tafiya"break fast mai rai da lafiya yamusu order sukayi"sannan suka fita yatafi da ita wani had'add'en boutique"troley guda yamata na kayan sawa"irinsu dubai abaya,arebiant gownt, jallabiya, cosmetics da turaruka"dasu hand bags da shoes"kaya yasiya mata bana wasa ba"sannan sukaje wajen siyar da waya yasiyo mata sabuwar waya iphone 8+"sannan suka dawo hotel d'in"atime d'in Asee itama ta kammala abinda takeyi"sukayi sallama dasu"suka fito bakin titi da kaya nik'i nik'i"suka tsaida nafef"bayan sun samu sun hau suka wuce bank"Asee tabar jidda a nafef d'in"ita taje ta ciro mata kud'inta 500k"bayan ta dawo ta mik'a mata su cikin leda bak'a"jidda ta rungume kud'in tana murmushi da lumshe ido"Ahankali tace"muje wani restorent muyima umma order d'in kaji da abinci"okay muje shagalinku"sune any time zaki samu komai tunda yanzun duka 11 am"okay muje mai nafef "cewar jidda"bayan sun iso Asee ce nanma tafita ta siyo komai"sbd kayan jidda na a nafef d'in basun barsuba su fita"suna isowa layin anguwarsu suka biya mai nafef 2k suka fita" wanda kud'insa be wuce 800"yanata washe baki yyi gaba"jidda tazaro hand bag guda ta loda kud'in ta rataye akafadarta"Asee na kallonta tace"ai be jimiki ciwo ba ko?"Eh gsky amma nasha wahalafa"haba karki damu ki dinga shiga ruwan zafi sati1 kin warke"amma yanzun zuwa jibi zamuje amiki alluran bleeching data hips ko?"adaiyi ta bleeching d'in"amma Inda hips nawa kuma naji ance tana bada matsala"okay nidai na wuce gida"saina ganki samqn net work"jidda na dariya tace"yau kuwa"dan charji zan saka datayi na mayar da sim nawa ciki na d'akko what's app na bud'e"to shikenan sai anjima"cewar Asee tayi gaba"jidda najan troley nata tana takawa da k'yar"ga ledojin dasukayi order a hannunta"Ahankali tashiga gidan"umma na zaune tsakar gidan tana tsince shinkafa"Abba na baza bushashshen tattausai k'asa cikin rana"ummi na d'aki"yyinda bilkisu na skul"kallon jidda Abba yayi da kayan data rik'e"umma na washe baki tace"kundawo kenan?"amma kuma sai kika dawo da kayan?"eh umma anjima tace"zasu amsa"to madallah"dg ina take?"wai mlm jiya ban fad'a maka agidan su amaryar zasu kwana sbd anyi dare wajen kamun"ran Abba ab'ace yace"kin kyauta magajiya zan d'auki hukuncin daya dace"jidda bata tankaba tashige d'akinta"umma dai tayi shiru"ta matsa tana iza wutar girkin nata"Abba yagama abinda yakeyi atsakar gidan yafita ransa ab'ace"umma tayi saurin wanke shinkafar ta zuba ta nufi d'akin"jidda na kwance samqn bed ta lumshe idanuwanta"jidda dg ina kika samo wa'annan kayan haka"?jiddan na murmushi ta tashi zaune ta mik'a mata hand bag d'in tace"umma duba ki gani munyi ban kwana da talauci"ga kayan dad'i nan nasiyo miki kici ki k'oshi keda autanki"magajiya jiki na b'ari tazuge jaka tana dubawa...zato Ido tayi dataga y'an dubu dubu da yawa"ina kika sami kud'i haka jidda?"wlh wani sabon saurayi nayi umma"kuma d'an siyasane yanada kud'i"amma fa bababn mutum ne"shine yasiyamun kayan nan"yace"nadinga sawa sune suka dace dani"ga sabuwar waya yasiyamun"kedan Allah?"wlh kuwa umma"danni aure ba yanzun ba"saina tara abin duniya nayin auren"ashe kin gane?"kai Alhmdllh duniya tadawo mana sabuwa"kinga wa'annan kud'in umma? ki d'auki abinda zaki d'auka gobe zamuje abud'e mun acc nadinga tarasu aciki bayan ina zare na kashewa"yanzun naji batu"cewar magajiya tana washe baki"ta bud'e troley d'in tana duba kayan tana santinsu da k'auyanci"jidda na dariya"bayan ta gama dubawa aka d'ora akwatin samqn y'ar ward rope nasu mai biyu"jidda tasamu ta tashi tasaka charji"tana fad'in umma zazzab'i kesan kamani"in kin gama girki ki dafamun ruwan zafi na gasa jikina" amma masu yawa acikin roba mai d'an girma"umma datake yagar kaza ta gyad'a kanta kawai batayi mgn ba"jidda ta kwanta tana fad'in idan nashiga wankan sai kin kula umma" sbd wayar nan mai tsadace"to shikenan y'ar albarka"yanzun ki bani dubu 50 saiki adana sauran ko?"to yayi nima zan bar 50k d'in ahannuna"tafad'a tana rufe idanuwanta"tana tuna yah Abdul"wanda ada shine ta tsara mallakawa budurcinta"amma to idan ya aureta yaganefa?"wata zuciyar tace"ki tambayi Asee kiji mana"sai y'an tunane tunane takeji har bacci ya kwasheta"anata kiran k'arfe 1 umma ta tasheta tace"taje tayi wankan"zani ta daura ta saka hijab"ta fito tsakar gidan"tana k'ok'arin shiga bayin bilkisu tayi sallama ta shigo"amma jidda ta mata banza bata amsaba tayi shigewarta bayin"bilkisun bata damuba ta wuce cikin d'akin su da yunifoam na skul ajikinta.....

bayan kwana 3......โœ๏ธ

wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day

zaku biya kud'in ku ta wannan acc number๐Ÿ‘‰2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne

banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kiraโŒ

Y'an nijar kutuntub'i wannan n๐Ÿ‘‰ +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f

dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒน๐Ÿคฑ๐ŸปWATA UWAH ๐Ÿคฑ๐Ÿป๐ŸŒน

๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™‚๏ธ(RAYUWAR ABDUL) ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™‚๏ธ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story & written by
mommyn fareesa

Dedicate to all my commenters ina yinku totally guys๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜ป๐Ÿ˜Š

Free page 11&12
*bayan kwana 3*

Acikin 3days jidda keta nuna sabbin halayewa y'an gidansu"musammun yadda tayi wani irin haske"sbd shekaran jiya sunje an mata alluran bleeching"an bud'e mata acc"ga sauyin cimakarta da suturanta"saidai bbu wanda ya isa ya tanka agidan sbd masifar magajiya"amma Abba yasaka musu ido yaga iya gudun ruwansu dg jiddan har magajiyar"kuma k'udurunsa akan jidda na nan......
Ayau da marece"yah Abdul ne tsaye k'ofar gidan su jidda yatura akira masa ita" yad'auki zazzafan wanka"yana sanye da k'ananun kaya riga tshirt da wondo jeans"sai takalmi sawu ciki ak'afarsa"fuskarsa bbu walwala yanaso jidda ta fito ayita ta k'are"yaji idan zata auresa ko bata aurensa"
kar yaje sha'awa ta halakashi da ranshi....jidda kuwa bata nan tana gidansu Asee"ta jima acan sai dazata tafi gd"Aseen ta tako mata"suna tafiya cike da nishad'i Asee tace"amma kin warke jidda ko?"eh gsky amma abarni zuwa sati dai"okay to zan masa mgn dan wlh yadameni da zancenki ta waya"kiyita yagar rabonki kawai hjy ta"amma Asee idan na auri Abdul yaganefa?"tab'e baki tayi tace"anfad'a miki haka zamu barsa idanma auren nasa zakiyi?"wajen boka zamuje yarufe masa baki yadawo mijin tace"kinga bazai ganeba"in ma gida zaki siya muku saiki siya muku kuyi aure"gsky kin kawo shawara k'awata"ahh da ki zauna nan mana.....gaban jidda yafad'i sakamakon hango yah Abdul datayi tsaye k'ofar gidan su suna mgn da wani yaro"ga mayenki can ni zan koma"karma yaganmu tare"cewar Asee"okay kawai jidda ta fad'a"Asee tayi tafiyarta"yah Abdul yad'ago kansa da nufin yayi tafiyarsa ya hango jidda na nufosa"in bacin yamata farin sani daba zai ganetaba sbd mugun farin datayi"tana sanye da dubai abaya mai flowers da adon stones dark blue"ga hand bag nata da wayarta iphone a hannunta"da manyan idanuwansa yatsareta yanata kallonta bbu ko k'iftawa"k'irjinsa nata bugawa harta iso dab dashi"saidai tak'i yarda ta had'a ido dashi"sweet heart b'atan hanya kayine?"banganeba?"yafad'a cikin cool voice"to ai naga nidai sai kayi 3 weeks bakazo Inda nake ba"to ai yau gani naxo"dg ina kike haka?"umma ta aikeni can baya"wayarta yasaci kallo da hand bag nata"beyi mgn ba dai"ina wuni?"lafiya qlau yasu umma?"suna lafiya"jidda duk kin canzamun"d'aure fuska tayi tace"kamar yaya?"babu komai"ga wannan kinsaka credit"yafad'a yana mik'a mata 5k, wanda yayi zaton zai burgeta sosai idan yabata"amamakinsa saita girgiza kanta tace"ka barsu my Abdul"ni yanzun tausayinka nakeji"shiru yayi bece komaiba yamayar da kud'in nasa aljihu"fuska bbu walwala yace"jidda miye ma'anar farin nan dakikayi?"tab'e baki tayi tace"kana bani mamaki my Abdul"shikenan kuma bazan gyara jikina ba?"nidai kadena mun haka gsky"shikenan nadena"waya kikayi babba amma baki sanar mun ba?"eh nima d'an yayar umma ne yasiya mun ita"d'aure fuska yayi"tana murmushi tace"bafa soyayya mukeba"yanada matansa 2 mizanyi da tsoho?"tab'e baki yayi yace"nasani abu a duhu"kukan shagwab'a tasaka tana cewa"nidai kadaina banaso"kaine fa kawai anan"tafad'a tana nuna k'irjinta...babu shiri yah Abdul yazauna kan dakalin dake k'ofar gidan"sbd yanayin da shagwab'ar tata ta hadda masa"gab dashi ta matso yanajin k'amshin turaren ta"tayi k'asa da murya tana fad'in kayi kyau sosai sweet heart"sai duk naji haushin wasu su kallemun kai"jidda kije ciki anjima da dare zan dawo kaina namun ciwo ne"wayyo Allah tun yaushe?"tafad'a kamar zatayi kuka"har jikinsu na gugar juna"da sauri ya matsa yana mik'ewa tsaye"jidda tace"Allah yabaka lafiya"Ameen kije ciki kawai"dato ta amsa ta wuce ciki"asoro sukayi clashing da Abba"zai fito waje"batayi mgn ba ta wuce ciki"Abba na fitowa yah Abdul dake zaune yanaso yad'an wartsake kafin yatafi"yayi hanzarin gaisheda Abba"Abban yatsaya ya amsa fuska asake"sbd ya yaba da tarbiyyar Abdul"anutse Abba yace"dama ina son mgn dakai Abdul"in harda gske kake son jidda to katuromun magabatanka nayi mgn dasu"to in sha Allah Abba dama zancen danazo muyi da ita kenan"to ai bbu damuwa karma kasanar mata kayi shiru kawai katuro su"dato ya amsa cikin jin dad'i yabar wajen"yyinda jidda da magajiya basu san meke faruwa ba"yah Abdul kuwa ayinin ranar cikin yanayi na buk'atuwa ya wuni"yana hango jidda online"amma be mata mgn ba"yayi mamaki har 12 am tana online"sbd da safe yaga last seen nata"yaso yayiwa goggo zancen da ake ciki"saidai yasan bazata saka albarka ko bashi goyon baya ba"hakan yasa yayi shiru abinsa"ya yanke shawarar zaije k'auyen su mahaifin shi kawai yaje yasanarwa dangin babanshi"
tunda wuri ya shirya yayi yafiyarsa da kud'in da yabama jidda bata amsaba"sai wajen k'arfe 4:30 pm ya iso batsari LG"kai tsaye gidan baffa Aminu yasauka"(wato gidan yayan mahaifinsu)"tarba ta mutunci aka masa yaci ya k'oshi"yayi sallar la'asar"kafin su zauna asoro"kansa ak'asa yayiwa baffan bayani"kafin yace"ko goggo bansanar mawaba baffa"sbd nasan bazata samun albarka ko bani goyon
bayaba"kuma baffa wlh ina buk'atar auren ne"yafad'a akunyace yana yin k'asa da kai"baffa ya girgiza kansa yana fad'in har yanzun dai fatima bata dena mugun halintaba?"to shikenan in sha Allah jibi zamuzo nida tanimu da sassafe" nasan zuwa k'arfe 1 mun iso in sha Allah"damunyi sallar azahar sai muje Ayi mgn mu nufo gida"ita kuma karka mata zancen komai ka barta muzo"amma kanada wajen zama?"kansa ak'asa yace"ah ah baffa inaso ko haya dai nakama"bazai yuyuba Abdul hakeem"ga gidanku na gado saika zauna ahaya?"cikin shanuna 4 zan siyar da guda in sha Allah sun isheka Ayi hidimarka"akwai fili sosai agidan za'a turo d'akinka dake soro sai Ayi muku ciki da parlour da kitchen ku zauna"wata ran Inda hali sai kayi naka"dato kawai yah Abdul ya amsa"amma badan yasoba"sbd yasan zaman takura zasuji agidan shida jiddan"kuma fatansa Allah yasa jiddan ta amince su zauna agidansu"yakuma tabbatar da wuya goggo ta amince da wannan tsarin"amma bazai bujureba zaibi duk abinda akace yayi"sun jima suna mgn sosai"wanda anan yah Abdul yakwana sai washe gari yatafo gida sokoto"wanda meenah ce kawai tasan yayi tafiya"goggo bata damu dashiba balle idan taga baya nan ko bai shigo ba ta tambayi ina yaje?"wajen k'arfe 2:30 pm ya iso sokoto"koda yashigo gidan wanka yayi yaje ya kwanta baccin gajiya.....
jidda kuwa shek'e ayarta da honorable magaji takeyi dama duk wanda tasan zata samu kud'i agunsa"Abba besan meke faruwa ba"amma yaya Ana's da idonsa yaganta agaban motar Alh magaji"yyi mamaki sosai"koda yazo yyima ummi zancen"fad'a ta dinga masa da cewa"ina ruwansa ?"yasaka mata ido duniyace ai" duk wanda baiji bariba zaiji hoho"jidda kuwa fantamawarta takeyi hankalinta kwance acikin satin har k'iba tayi"yah Abdul kuwa rama yakeyi sbd abinda ke damunsa"yasanarwa musa amininsa zuwan iyayensa gobe gidansu jiddan"musa dai yamasa fatan alkhairi"amma har ransa beson ya aureta sbd miyagun halayen ta"da irin matsalar dayake hango masa idan ya aureta"koshi yasamu labarin anganta da Alh magaji....wannan kenan!

Ayau yakama laraba misalin k'arfe

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login