Showing 42001 words to 45000 words out of 77635 words

Chapter 15 - WATA UWA

Unknown   

10 Nov 2024

3631

goggo tayi bak'i"dan kanajin muryarsu anata surutu"d'akin yabud'e suka shiga"samqn cinyarsa ya zaunar da billy yana k'ok'arin kiran musa yasanar masa k'aruwar daya samu"dama shima musan tashi matar next month take haihuwa.....

Ab'angaren jidda kuwa kamar zuciyarta tayi bindiga haka taji da abinda Abdul yayi agabanta"saidai kuma tasan tayi free kansu tunda basuda ko sisi hankalinta ya kwanta"saima ta watsar da abin taci gaba da hidimarta"akayi kamu,akayi dinner,akayi fulani day,sai yini"wanda anyi wawaso da dukiya"wasu nata mamaki"sai washe garin yinin biki aka tafi da amarya gidanta dake Abuja"wanda anan sokota matar Alh duniya uwar gidan take"gudar kuma tana Abuja"acan aka kai jidda amma part d'in jidda daban agidan"ana kawota mota ta juya da kowa da kowa"bayan sun gama santin katafaren gidan amarya"da korafin ko ruwa ba'a basuba"jidda kuwa bbu wata kunya"bayan kowa ya watse ta tashi da kanta ta jere kayanta a ward rope"tana yaba tsarin bed room d'in nata aljannar duniya"bayan ta gama shirya kayan ta fito parlourn ta k'are masa kallo"ta koma kitchen"acan ma bbu laifi komai yaji"tana fitowa ta dubi agogo k'arfe 2"kasancewar dama sallah ba damuwarta tayi ba"ta zauna kan kujera tafara k'ok'arin kiran Alh duniya"amma be d'aga ba"tana anan zaune aka turo k'ofar"wasu y'an mata su 2 suka shigo da wasu trays da warmers d'in abincin asama"ta amsa sallamar su"suka ajiye agabanta suna wani hura hanci"bbu wacce ta gaisheta acikinsu"jidda tayi mamaki sosai aranta"kamar ta tambayesu suwaye su?"amma saita basar"suna k'ok'arin fita Alh duniya ya shigo cikin parlourn"suka rab'a agefensa suka fita"yana sanye da sabuwar shadda gizna milk colour"y'ar ciki da malun malun "yakashe hula "wayoyinsa a hannunsa yazauna agefen jidda dake bud'e warmers d'in abincin"shinkaface fara"sai miyar naman rago"sai ruwa roba guda da plate da spoon"rufe komai tayi fuskarta bbu walwala ta d'ago kanta ta kallesa tace"haba sweet heart ! ina kaje ka barni nika d'ai?"ina part nawa yanzun acan zamuje na nuna miki ko ina"sannan kiji dokokin gidan"doka kuma?"beyi mgn ba"kawai ta canza zancen da cewa"suwaye yaran nan da suka shigo?"y'ay'a nane"amma sbd basuda tarbiyya ina matarka bazasu gaisheni ba?? d'an murmushi yasaki yace"idan ana zancen tarbiyya my dear aike be kamata ki tankaba sbd kema ba ita bace dake"ni yanzun duk adena wannan zancen ki tashi muje part nawa"idan mun dawo sai kiyi lunch"tab'e baki tayi tace"gsky bazanci wannan abincin ina amarya ba"kasanya amun order d'in abinci mai dad'i a restorent mana"okay kawai yafad'a yana sakin wani murmushi mai wuyar fassara kafin ya mik'e tsaye"jidda ta tashi suka jera"ya kama hannun ta suka fita dg cikin parlourn.......

Ab'angaren su yaya Abdul.....✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba




......... Ab'angaren su yaya Abdul da bilkisu cikin farin ciki suke zaune da juna" suna kuma kulawa da lafiyar cikin da ita kanta billyn"yyinda goggo bata sani ba"itama ummi haka dan bilkisu najin nauyin ta sanar mata"afannin batu na auratayya hak'uri kawai bilkisu keyi dan yah Abdul dan babu sauk'i alamarin bayada hak'uri da ita"tun last week matar musa ta haihu ansha hidima da bilkisu"kullum take zuwa har akayi suna"suka sami baby girl (khadija tul kubra)ayanzun haka shirye shiryen bikin kabeer akeyi agidan goggo"wanda yau saura sati d'aya bikin"ankon kamu 8k yini kuma 5k"har yanzun kuma yah Abdul be siyawa bilkisu ko guda ba"goggo tayi mita da musu gori har tagaji....ayau tun wajen k'arfe 9:30 am yah Abdul yafita"sbd yaje ya amso kud'insa wajen hjy wasila 25k na d'inki dayake binta tun last week"yanzun baya d'inki bashi sai kud'i hannu"hakan yasa kasuwar sai hak'uri"gashi ayau bebar komai agidan da zasu dafa ba ahaka yafita dai"bilkisu na ganin yafita"ta d'akko asusun da take tarin kud'in ribar ta aciki na sana'ar datakeyi"wanda yafi wata ukku tanayin tarin kud'in"tass ta zazzage kud'in ta lissafasu duka" dubu talatin da biyar da dari bakwai"tayi murmushi tana godewa Allah tana kuma mamaki"dan dama koda takeyin tarin idan yakama tana siyan wani abu na amfanin gida"adana kud'in tayi ta fito tsakar gidan"da dari biyar a hannunta sbd asiyo mata sabilin wanki tayi musu wanki"dan taga kayan sun d'an taru"dama idan tayi wankin saiya musu guga"wani time d'in ma da kansa yakeyin wankin a toilet amma ,sbd gudun surutun goggo"meenah na zaune atsakar gidan"goggo na parlourn ta tayi bak'uwa"meenah nata kallon bilkisu dake nufota"sbd taga sai kyau bilkisun keyi"meenah gashi dan Allah kokin bama sadeeq yasiyomun sabilin wanki sai yazo yamun repealing"okay kawo kud'in duka da silindar"dato ta amsa bbu jumawa ta dawo ta bata"bayan sadeeq yadawo ta aikesa yayo mata cefane da sauran abinda zata buk'ata"kafin ta zauna atsakar gidan tafara wankin"goggo ta fito dan yiwa bakuwarta rakkiya"tanata kallon bilkisu"bakuwar na fita goggo ta dubeta tana tab'e baki tace"ikon Allah! ke kuma haka zaki k'are wajen yiwa namiji bauta"wankin ma bazai iyaba sai kin masa?yanzun dukda kina kyautata masa amma yakasa siya miki ankon dubu biyar kacal?"shiru bilkisu tayi kanta ak'asa tanata wankin"tana fatan Allah yasa kada yah Abdul yamata ankon nan"idan ta gadama yanzun zata iya fiddo kud'i ta bada asiyo mata"amma sbd iri wa'annan k'ananun maganganun na goggo yasaka sai taji ankon yafita aranta....yo Allah na tuba ai dole kiyi shiru"ke kina nema saidai ku cinye atare shi bai kawo abin arzik'i"yaushe rabon naga yadawo gidan nan da leda saidai yadawo hannu rabbanah....haba goggo! dan Allah ki barta tayi aikin gabanta"ita ai wannan aikin lada zata samu"yah Abdul yanayin bakin k'arfinsa"rufin asiri akeso ba tarin dukiya ba"to y'ar bani na iya! kici gaba da samun baki idan ina mgn"cewar goggo tana komawa cikin baranda ta zauna"bilkisu ta share guntayen hawayenta na tausayin su itada mijinta"tanata wankinta tana tunashi"dan dama yasanar mata bashin dayakebi zaije ya karb'o....kasancewar kayan nasu ita dashi kusan kala 10 ne ta jima kafin ta gama"dukda jikin nata batajin dad'i haka dai ta idar tafara shanya"sai asannan goggo dake zaune tana k'are mata kallo ta fahimci cikine da ita"dan yama fara turowa"bak'i bud'e goggo tasaka uban salati"bilkisu ta d'ago kanta dan ganin meya faru?"meenah kuma ta fito dg cikin parlour tana fad'in lafiya?"goggo dake zaune tana kallon bilkisu ta gwalo ido tace"wai yarinyar nan yadda kikayi yaron nan yamiki ciki?"kamar meenah tafashe da kuka sbd takaici"batayi mgn ba ta juya ta koma ciki tana yiwa mahaifiyar tata addu'ar shiriya"bilkisu kuwa batace komaiba tacigaba da abinda takeyi"goggo ta tab'e baki tace"ku kuka sani ai"kuna ta kanku amma ki yarda ki sami ciki.....hmm damuwarku ce"cewar goggon tana gyara zamanta"bilkisu ta sharce wajen ta nufi kitchen tana girkin tana kuka"ta fahimci ada kamar abin goggo yayi sauk'i amma taga bbu alamar hakan yanzun"ta fahimci Inda tana saka albarka ga yah Abdul da masa fatan alkhairi"k'ilan daya samu canjin aiki"da wannan tunanin ta dafa super getting da miyar kifi"tana idarwa anata kiran sallar azahar"bayan tayi sallah tayi wanka"cikin doguwar riga bubu ta material mai sulbi ta shirya"ta fesa turare"kanta bbu d'an kwali tayi kwance kan 3 seeter"bayan ta d'auki wayarta sbd takira yah Abdul taji lafiya har 2 pm tayi be dawo ba"sau 3 tana gwada kiran amma baya shiga"ajiye wayar tayi cike da damuwa"ga yunwa tanaji amma bazata iya cin abincin ita d'aya ba"sbd ta saba sai tare dashi suke cin abincin....bilkisu na nan kwance a parlourn tanata sak'e sak'e yah Abdul ya shigo da sallama"kallo d'aya ta masa ta fahimci yana cikin damuwa"tashi zaune tayi ta amsa sallamar sa tana masa sannu da zuwa"ya amsa ya zauna agefenta yana kallon basket d'in datake shirya musu abinci aciki"ita kuma ta tashi da sauri ta kamishi ruwa guda 2"bema bari ta zuba acup ba ya amsa yasha sbd kishin dake damunsa"itadai tana tsaye"my billy zoki zauna kinji?"ina fatan ban miki laifi ba sbd na jima ban dawo ba?"zama tayi kanta ak'asa hawaye taf a Idonta"hannunta guda yakama yamatso da ita jikinsa"Ahankali yace"kiyi hak'uri bilkisu !wlh banaso na dawo miki hannu biyu ne"karkiyi kuka kinji?"yafad'a yana d'ago kanta...rungumesa tayi ta fashe da kuka mai cin rai"gabansa na fad'uwa yad'agota da sauri"cikin sark'ewar murya yana fad'in menene bilkisu?"ko goggo ta miki wani abu ne da baninan?"dan Allah kisanarmun damuwarki kinji?"yah Abdul ni bbu abinda akamun kawai ina kukan tausayin mune"tabbas bilkisu wani abu yafaru"baki tab'a mun kuka irin wannan ba"yafad'a yana d'ago fuskarta yasaka dogayen yatsun hannunsa yana goge mata hawayenta"kafin yace"nasan k'ilan akan ankone goggo ta fad'i wani abu marar dad'i ko?"bbu komai billy nah Allah yana tare damu"banaso naga hawaye na zuba a wannan kyakykyawar fuskar taki"ban bar miki komai ba bilkisu amma gashi naga alamar kinyi girki ko?"eh nayi, kaifa naketa jira kazo muci abinci nasan kana jin yunwa"ko break d'in safe nika barmawa nayi kai bakayiba"d'an murmushi yayi yace"idan kinci kamar nine naci bilkisu "Allah yayi miki albarka yabani ikon faranta miki"wato danace karkiyi wankin nan saida kikayi ko billy nah?"yafad'a yana jan hancinta"tayi d'an murmushi tace"nifa idan banyi aikiba bana jin dad'i yah Abdul"amma my billy yanzunfa kin fara yin nauyi"yaka mata ki dinga hutawa tunda dai gani"yafad'a yana shafa cikin nata"itadai tayi lamo ajikinsa"Ahankali yace"to sakko muci abincin sai nayi wankan" wacce zata bani kud'in tace mun anjima in sha Allah zata turomun ta acc nawa"Allah yakaimu anjiman"Ameen"yafad'a suna sakkowa k'asa kan carpet ta bud'e komai tafara k'ok'arin zuba musu"yana kallon abincin yace"my billy baki fa sanarmun yanda kikayi girkin nan ba"bayan nasan ko gas bamudashi?"yah Abdul inafa sana'a kasani kuma?"tafad'a cikin shagwab'a"hakane my billy"amma nafiso alkharin dakike samu ki adana abinki shi zaifi"ni kuma irin wannan hidimar tana awuyana"amma kinyi k'ok'ari billy nah"banida bakin dazan gode miki"fatana Allah yasa kar wasu su zugemun ke"bana fatan nakasance mai d'aukar zugar wani balle ace zugar kuma akankane yah Abdul"ni abinda nasani duk wani abu nawa nakane"kaima naka nawane"hakane my billy"wannan shine SO na gsky"yafad'a yana matsowa gefenta suka fara cin abincin yana rik'e da hannun ta guda acikin nasa har suka gama"bayan sun gama atare suka shiga wanka"bayan sun fito yatafi masjeed"bilkisu tayi sallarta tana azkhar yashigo cikin bed room d'in"amsa sallamar sa tayi tana fatan Allah yasa ba wata buk'ata yake da itaba"aikuwa bata gama wannan tunanin ba yah Abdul daya zare jallabiyan jikinsa yace"my billy Ayi agama azkhar d'in azo asallami bawan Allah"shiru kawai tayi kanta ak'asa"yadubeta cike da tausayawa"yasan tana k'ok'ari duk idan yakirata shimfid'arsa"amma bbu yadda zaiyi"Allah yayishi ajinsin maza masu yawon buk'ata"kuma baya fatan ko anan gaba ya auro wata"shiyasa yakeso billy ta saba"amma yaga har yanzun tak'i ta saban"tashi tsaye tayi ta ninke hijab d'in data cire da abin sallar ta adana"ta nufo gefen bed d'in"tak'i yarda ta kallesa sbd jikinta yabata kallonta yakeyi"my billy kin gaji ko?"muyi kwanciyar mu kawai dama tsokanarki nakeyi ashe ke ragguwa ce?"d'an murmushi tayi ta kwanta agefensa"tasan ba wani wasan dayakeyi"yadai fad'i haka ne sbd yana tausaya mata"amma muryarsa da yanayinsa tasan abuk'ace yake da ita.....wani irin nishi yasaki sbd jin hannun bilkisu awata jihar"dg nan komai yaci gaba da wakana"sai sabbatun yah Abdul ke tashi ad'akin"ahaka sukaji mahaukacin knocking"wanda sun san ko ba'a tambaya ba tabbas goggo ce"yah Abdul be fasa abinda yayi niyaba"saida yasamu nutsuwa sannan yad'auki bilkisu suka wuce bath room"saida tayi sit bath"dan ita yanzun any time tana ajiye ruwan zafi sbd yin sit bath"gab da magrib suka fito"yah Abdul ya shirya cikin jallabiya milk colour"yana kallon bilkisu dake k'ok'arin tayar da sallah yace"my billy sai bayan isha'i zan dawo"nidai karka wuce 8 ,idan ka wuce zakaga dogon kira"ai wayar anan ma zan bar miki ita billy nah"kawai dai ki mun addu'a kinji?"zan maka yah Abdul"dama ina maka zan k'ara ne"hakane nasani billy nah"saina dawo ko?Allah yatsare"to baki kalleniba"kuma bakimun murmushin kiba"yafad'a kamar wani k'aramin yaro yyi tsaye yak'i tafiya"murmushi ta saki tana kallonsa"shima ya kalletan yafita"ta lumshe idanuwanta tana jin son sa da kishinsa na bin ko ina na jikinta.....
yana fitowa tsakar gidan yaga goggo tsaye bakin k'ofar fita dg gidan"fuskarta bbu alamar rahama aciki"gabansa yafad'i yasan tabbas shi take jira"kansa ak'asa yace"goggo bar....saurin dakatar dashi tayi gun fad'in"karka mun maganar banza"sbd bakada mutunci baka san darajata ba"shine kunajin ina buga k'ofa kuka mun banza"kaiga mai mata ko?"inama amfanin irin aurenku na jaraba"abin kunya baka sami wani arzik'i ba bayan auren sai guzurin ciki"ita kuma dayake ba zuciya ce da itaba baka iya mata uwar komai amma tana like dakai a d'aka kuna jaraba"yanzun kiri kiri biki saura kwana 7 amma baka siya mata anko ba"sai kace talaucin duniya akanku yak'are"shiru yah Abdul yayi sai yanzun ya fahimci dalilin daya saka d'azun bilynshi tamishi kuka"tabbas yasan maganarce zata mata"kiyi hak'uri goggo in sha Allah yau baza'a kwanaba zanje shagon da ake siyarwa zan siya mata"sannan dan Allah goggo duk wani fad'a kimun amma karkiyiwa bilkisu"banaso mutuncinki yazube a idon.....oh ashe k'arata takai maka?"ah ah ni bata tab'a fad'amun zancen waniba"balle kuma ace naki"amma goggo kodan yadda yarinyar nan ke kyautata mani.....dakata kai! kyautatawa dakake mgn kai takeyi mawa baniba"kuma namiji duk uban dayace uba ne zai mutu maraya"bece komaiba yayi gaba sbd karyak'i samun jam'i"kamar yadda yah Abdul sukayi da billy haka yayi"ana idar da Isha'i yanufo gida"sbd beso billy tayi zaman kad'aici"tana zaune kan kujera a parlourn tana kallon hausa firm awayarsa"tana cin yalo"parlourn da haske sosai fanka na aiki"sbd akwai nefa"ahaka yashigo"ta sauka dg kan kujera d'in aguje ta nufesa"tafad'o jikinsa"yana murmushi yarungumeta yad'agata yana fad'in my billy kin manta da babyn mufa?"gsky ki dena mun guje guje da ajiyata"shikenan bazan koma tar bankaba "nika saukeni"tafad'a tana k'ok'arin k'wacewa dg jikinsa"abin bana fushi bane billyn Abdul"yafad'a yana matseta ajikinsa yanufi kan kujerar da ita"hakan yayi daidai da wayarsa tayi y'ar k'ara alamar shigowar message"bilkisu ya kallah dataketa zillewa ajikinsa murya can k'asa yace"my billy ki nutsu ko kuma yanzun kisha matsa"wannan shure shuren k'afafuwan dakikemun ajiki zaki tsokano fad'an dazai miki wahalar ramawa"da sauri bilkisu ta nutsu"yanata mata dariya ya d'auki wayar"Alhmdllh ! yafad'a sbd ganin 25K ne aka turo masa"my billy kinga ga kud'in nan"masha Allah! Allah yasa rabone" Ameen"kinga bara naje na ciresu na siyo miki atamfar ankon sai muyi siyayyar kayan abinci da sauran"nidai Allah bbu Inda zaka fita yau abarshi sai gobe mana"shikenan Allah yakaimu"yau wata rigima kikeji ko?"uhmm ka tashi muje ciki"kuma ni goyani zakayi Allah"naji bbu komai"dukda yanzun kin fara zama y'ar lukuta"saidai na fiki tsawo ai yarinya...kukan shagwab'a tasaka ita wai da kansa kawai yafita tsawo"yakama dariya yamik'ar da ita tsaye sbd su gwada tsawon"sai tayi d'agal d'in k'afa"hmm my billy dukda kinyi d'agal Allah baki kawo wuyana ba"tsawonki iya kafad'ata ne"kukan shagwab'a tasaka"yana murmushi yad'auketa suka nufi d'akin baccin su.....
bayan sun gama sallar asuba suka koma bacci"acikin baccin sukaji ana bugun gida"yah Abdul yajanye billy dake bacci dg jikinsa"rik'e hannun sa tayi ta koma mak'ale masa"shafa kanta yayi yana d'an sakin murmushi yace"my billy acikin 2days d'in nan kin koyi rigima ko?"naji anata bugun gida ne"duka 6:35 am"Allah yasa lafiya"shine zanje nagani"bilkisu batayi mgn ba ta janye jikinta dg nasa taci gaba da baccinta"shi kuma yazura jallabiya ajikinsa yafito tsakar gidan"yasamu goggo har taje ta bud'e gidan"muryarta yaji asoro tana salati"hakan yasa ya nufi soron da sauri"nura ne da police guda 2 suna tsaye asoron"nura na ganin yah Abdul yace"kun ganshi nan officer"shine mai shagon?"gaban yah Abdul yafad'i"amma dayake damijin duniyane be nuna hakaba"saima d'aure fuska yayi yace"nura lafiya zakazo mana gida da police da sassafe haka??"nura yakallesa ido cikin ido yace"tun jiya aka kirani wajen k'arfe 3 nadare wai b'arayi sun balle shagon mu sunyi sata"da asuba naje na duba"bbu wani ballewar da akayi da key aka bud'e"bbu kekunana guda 2 danaka guda"amanata zakaci Abdul?"bayan nasan kaine kawai keda key d'in shagon nan"shine zaka had'a baki da b'arayi asacemun kekunana danake neman abinci dasu?? wlh bazan yardaba"koka fitomun da hakk'ina ko kuma kotu zata rabamu dakai......✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba

.........kallon bakada hankali yah Abdul ke jifar nura dashi yana jin damuwar sace masa abin sana'a aransa"to yayi sana'ar dame ayanzun ?"yatambayi kansa yana gimtae fuskarsa yadubi police d'in yana fad'in meye ma'anar zuwanka dasu anan?"goggo dake salati tana gwalo ido waje tace"tayani tambaya Abdul"wane irin wulak'anci ne wannan?"kai baka san k'addaraba ne"?ah ah baba akan hakk'ina nake mgn"wallahil Azeem sai an biyani ko kuma ran kowa yab'aci"cewar nura cikin izgili yana hura hanci"yyinda yah Abdul ke binsa da wani irin mugun kallo yana huci yanufesa yana fad'in ka isa ina tsaye ka maidawa mahaifiyata mgn har muhallinta"yafad'a yana fisgo nura yabashi wasu kyawawan punches guda 2"yasaki ihun azaba"polices d'in suka daka musu tsawa suna k'ok'arin rik'e yah Abdul guda na fad'in"zamu cika tara na d'aukar hukunci a hannunka bayan kana gaban hukuma"azuciye yah Abdul yace"ina hukumar take?muna dai hukuma"indai ku masu adalcine miye amfanin ku yarda da abinda yafad'a bayan baku gani da ido ba??"dani dashi duk ammana sata"sbd haka ni bbu abinda zan biya abarni naji da radad'in d'aukemun nawa keken da akayi mana"yafad'a yana hankad'a nura"police d'in suka rikesa"goggo dake tsaye tana kallonsu"dukda ba wani son yah Abdul takeyiba amma yadda yanuna tanada mahinmanci taji dad'i aranta"kuma taji zafin abinda aka masa"tana kallon nura tace"kana nufin dashi zasu tafi kome dazasu rik'esa?"Eh baba police station zamuje dashi"dan wlh sai an biyani"lallai ka cika butulu yaron nan"in bacin wulak'anci da rainin wayo"zakazo har gida kace atafi dashi sbd kunga yana talaka"idan yanada kud'i akwai shegen daya isa yazo har nan yatafi dashi"ah ah mama abin baikai hakaba"mudai munayin komai ne abakin aikin mu"cewar police guda"yah Abdul afusace ya fisge jikinsa yana fad'in goggo muje ciki"police station zan bisu ai akan gsky ta nake"bbu Inda zakaje gsky, tafiya zamuyi dakai"bbu wani mahaluk'in daya isa ya hanani nashiga ciki nayi mgn da iyalina"yana fad'in hakan yajuya yyi cikin gidan"goggo ta biyosa tanata zage zage da fad'in Inda yanadashi akwai ubanda ya isa yazo yace zai tafi dashi station kamar yayi sata"meenah ta fito tana tambayar goggo ba'asin meke faruwa??"yyinda

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login