Showing 18001 words to 21000 words out of 77635 words
sweet heart naki"zuwa dare zamu dawo karki damu"Allah yakaimu lafiya"tafad'a tana juyawa takoma ciki"yah Abdul yaja tsaki sbd gaba d'aya har bilkisun su duka haushinsu yakeji"yana hararar musa yace"mlm akan me zakace zamu dawo anjima?"nadawo na mata me?"saidai kai ka dawo d'in"sbd irin wannan yasaka tun tuni naji banason auren nan"ta wani kama fuska ta rufe an fad'a mata nadamu dason naga face nata ne?"yafad'a cikin zafin rai"musa yasaki murmushi yace"calm down abokina be a man mana"nisai nadawo nikad'ai miye aciki?"abinda kayi kayimun daidai"fuska kuma zaka gaji da gani"kanaso ka gani shiyasa kadamu data b'oye"tab'e baki yah Abdul yayi bece komaiba yayi gaba"musa yabiyosa yana dariya.....
Jidda kuwa asoro ta tsaya ta saita kanta"amma gabanta fad'uwa kawai yakeyi sbd tanaso ta tabbatar wai Abdul data ke shirin aure bayan ta rabu da Alh duniya shine zai auri bilkisu??kamar tayi kuka ta wuce cikin gidan"magajiya naganinta ta fahimci tanada damuwa"da sauri tabi bayanta a d'aki"tasameta kwance samqn bed tana kuka"subahanallahi!"jidda lafiya kike kuka uban waye yatab'amun ke??umma ni za'a ciwa amana agidan nan"meya faru kuma?"tafad'a tana k'ok'arin zama agefenta"wai shegiyar yarinyar nan nasamu da Abdul suna fira awaje yanzun"ba shakka biri yayi kama da mutum"dan dama yanzun aka aiko ana sallama da ita"ashe tallarta uban yamasa kenan?"sbd bbu mashinshini"to miye abin damuwa?"ai dama shine daidai ita ko?"shiru jidda tayi sbd ta fahimci umma bazata ganeba"amma karki damu bari mlm yadawo zan masa zancen naji"hardama na tashina agidan nan"dan yanzun nafi k'arfin zama awannan shegen gidan "to shikenan kawai jidda ta fad'a tana rufe idanuwanta"zuciyarta na hasko mata kyakykyawar fuskar yah Abdul"ba k'aramin kyau taga yamata ba"tana cikin wannan yanayin kiran Alh duniya yashigo wayarta"taja tsaki tana k'in d'aga wayar"dan wani mugun haushi taji yana bata"ganin beda niyar dena kiran yasaka ta d'aga badan tasoba....
wajen k'arfe 7:48pm Abba yashigo gidan"dawowarsa kenan dg sallar isha'i"kasancewar akwai nefa gidan"yana shigowa yaga ammasa shimfid'a da babbar tabarma"akofar d'akinsa"ga sabbin warmers anjera da plate harda jug"abin yabashi mamaki"yasan kuma magajiyace keda girki"yana k'ok'arin nufar d'akin sa magajiya data fito dg d'akin ta tace"mlm kadawo ne?"Eh kawai yafad'a"sannu da zuwa ga kayan abinci nan bara na zuba maka"tafad'a tana nufar kan tabarmar"shi kuma yabud'e k'ofar d'akin sa yashiga"bbu jumawa yafito yazo ya zauna yana kallon magajiya dake zuba masa shinkafa da miyar kaji"saurin dakatar da ita yayi wajen fad'in tayaya garin tuwo yadawo a matsayin shinkafa?"nidai nasan shine nakawo agirka"wannan girkin na musammun ne ai mlm"gsky ki barshi bana buk'atar cimakar daba tawa ba"yafad'a yana k'ok'arin tashi"bangane mekake nufiba?"wai magajiya meke damunki?"tayaya zanci abinda bansan tawace hanya aka samesa ba"ohh tanan ka b'ullo?"arzik'i zaka yiwa kulli kenan?"to mai son jidda ne yazo yakamun abin arzik'i"to madallah Allah yataimaka"nidai bana buk'ata"tab'e baki tayi tace"yak'ara auki"dama inaso nasanar maka zuwa jibi ni zan tashi dg nan gidan na koma gidana"wanda zai auri jidda yasiyamun..... Abba na k'ok'arin mgn yaro yayi sallama yana cewa"ance bilkisu tazo inji Abdul"ikon Allah! ni kuwa wai mlm miye tsakanin Abdul da bilkisu??"je kace tana zuwa"bayan fitar yaron Abba yagirgiza kansa yana fad'in idan kin matsu kiji ki fita awaje ki sameshi ki tambayeshi"batun tashi kuma muddin kina buk'atar cigaba da zama dani to kina anan gidan"ai wlh bbu wanda ya isa yahanani tashi dg gidan nan"ka rubuta ka ajiye"saki kuma ka aikomun da takardata wata tsiyace inna rabu dakai Allah natuba??"ai barka za'amun na rabu da k'aya"meka tab'amun tun bayan na aureka?"bilkisu data fito ta girgiza kanta ta nufi soro da hijab iya gwiwa ajikinta kuma bbu face mask"Abba bece komaiba zuciyarsa na zafi yanufi d'akinsa"magajiya najan tsaki ta kwashe komai tana yada haibaicin data saba"bbu wanda yatankata ummi na d'aki tanajin komai....
gaban bilkisu na fad'uwa tafito"ajiyar zuciya tasaki sbd ganin musa ne kawai"sallama ta masa anutse"yad'ago kansa yana murmushi ya amsa"masha Allah! kawai yake fad'a aransa"ganin bata kallonsa yasaka shi yatsareta da ido"be tab'a zaton takai haka kyauba"yatabbatar yah Abdul zaiyi alfahari da auren bilkisu anan gaba"ko bai sota sbd kyawuntaba zai sota sbd kyawawan halayen ta"ina wuni?"ta katse masa tunani"lafiya qlau bilkisu"mutumin naki na gaisheki yanada uzuri ne shiyasa bai zoba"to madallah bbu damuwa"to bilkisu game da shirye shiryen biki me kuka tsara keda friends naki?"kanta ak'asa tace"bbu abinda na shirya"to meyasa?"still kanta ak'asa tace"bbu komai"kawai bana buk'atar yin wata bidi'a"idan anyi yinima ya isa kawai"to dame dame kike buk'ata??"murmushi kawai tayi batayi mgn ba"kud'i da zasuyi kusan dubu 50 yabata"yana fad'in gashi Ayi hak'uri da abinda yasamu"duk abinda yakama ki d'auka kiyi aciki"kallon kud'in tayi tace"sunyi yawa nasan ko ummi ta gani zatace sunyi yawa"d'an murmushi musa yayi sbd haka kawai da bilkisu tayi ta nuna ita ta k'warai ce"yasan in jidda ce ko 100k aka basu zata raina"kinga bbu damuwa ki amsa ki ajiye kinsan hidimar biki dole sai ana kashe kud'i"batayi musu ba ta amsa da hannu biyu tana masa godiya"bayan shiru na y'an wasu second"musa yyi gyaran murya anutse yace"bilkisu sunana musa"nine babban aboki kuma amini,shak'iki na Abdul"inaso muyi mgn ne tsakanina dake bawai sai Abdul yasaniba"nasan kin san dai kota yaya wannan aure naku yakasance"hakan kuma na nuna mana irin baiwar hikimar ubangiji ce"matar mutum kabarinsa"da yaddar Allah kece matar Abdul ba jidda ba"inaso bilkisu ki kasance macen k'warai awajen Abdul"ta yadda zaki mantar dashi jidda"ki dasa kaunarki aransa"ki faranta masa kijashi ajiki"ki bashi kulawa da shawara bilkisu in buk'atar hakan yataso"inaso ki zamarma Abdul komai nasa"abu na gaba kinsan ita rayuwa kowane bawa da irin jarabawarsa?"keda Abdul agidan su zaku zauna" zuwa wani d'an lokaci in sha Allah zaku canza gida"amma dan Allah bilkisu saikin kauda kanki kinyi hak'uri da duk abinda zaki gani"kedai ki kasance mai kyautata zato ki kuma zauna lafiya da kowa"inaso dan Allah ki bani mamaki awajen kulawa da abokina kin jiko?"kanta ta gyad'a masa"kafin yaci gaba da fad'in sannan agsky Abdul asanina beda matsala"nasan kawai beda fitina yanada sanyin hali"amma be iya fushi ba"kuma beson gaddama"sannan yana son idan yafaranta maka ka nuna kaji dad'i"idan kika kiyaye haka in sha Allah zaku zauna lafiya dashi"kanta ak'asa tace"insha Allah zanyi aiki da shawarwarinka"yana murmushi yace" madam nawa na gaisheki"nima banfi 6 month da aureba"ina amsawa sosai"ka bani number nata"to shikenan ina wayar?"Nokia nata ta bashi"yasaka mata"sannan yasaka mata ta yah Abdul"yyi seving da *sweetie nah* kafin yamik'a mata wayar"ta masa godiya sosai yamata sallama yatafi tare da shan alwashin bazai nunawa yah Abdul yaga fuskartaba....ita kuma ta wuce ciki tana yaba kirkinsa aranta......
Awashe garin ranar magajiya ta kwashe inata inata ta koma gidan ta dake a anguwar nagarta quaters"wanda mlm mamman na soro azaune shida k'aninsu habibu"suna tattaunawa game da abinda yafaru"agabansu magajiya da jidda da khalifa keta jidar kaya"bayan sun gama mgn habibu yace"wlh yaya in nine kai sakinta zanyi"wani murmushi mlm mamman yasaki kafin yace"habibu kenan! ita duniya dakake ganinta fad'i ne da ita"kuma batada tabbas"sannan budurwar wawace ita"shiyasa akeso karka auri duniya"zan saki magajiya amma ba yanzun ba da sauran lokaci"sai lokacin datake buk'atar cigaba da zama dani alokacin ni kuma zan nuna mata ruwa basa'an kwando bane"amma ayanzun komai zatayi bazan saketaba"tabbas yaya nagane nufinka"munanan dakai YAU DA GOBE zatayi aiki akanta"badai tabama y'arta lasisin suyi abinda suka gadama ba?"ban tab'a ganin uwa irin magajiyaba"hakane Allah ya shiryesu in sunada rabo"shidai ghali yahuta yanacan karatunsa"cewar mlm mamman"wlh kuwa Allah ya kyauta zan wuce sai nan da kwana 6 d'in"Allah yakaimu"dg haka sukayi sallama....
*6days ago*
Ayau da misalin k'arfe 11:30 nasafe d'aruruwan jama'a suka shaida d'aurin auren *Abdulhakeem salisu da bilkisu mamman* wanda gaba d'aya ango ba'a gane wane irin yanayi yake aciki"yana dai cikin abokansa da y'an uwansa"yyinda acikin gidan goggo bbu wata hidimar da akeyi kamarma ba bikin d'a takeyiba"dan bbu wata hidima da akeyi agidan"dukda haka kuma akwai mutane"meenah kuma tasha gayunta tanata murnan bikin yayanta"saidai kuma goggo yadda taga anyiwa bilkisu jere tasan y'ar masu rufin asirice ita"kujerunta royel ne masu kyau"sai labulaye da carpet"amma bbu kayan kallo"sai fridge madaidaici mai gida biyu"sai furnitures suma masu kyau na zamani"sai kayan kitchen suma bbu laifi irin na masu rufin asiri"tun jiya komai aka jera aka kawo"dan har kayan sawarta da lefen duk sun kawo"sai kayan abinci suma na iya mai rufin asiri ne aka kawo.....gaba d'aya mlm mamman yana cikin farin cikin wannan rana"musammun dayayiwa y'arsa komai iya k'arfinsa cikin rufin asirin ubangiji"ga gidan mak'il da jama'a"amarya anshiryata cikin leshi fari mai adon golden"an mata make up na zamani"tasha lalle da gyaran gashi"tayi shar gwanin kyau da ita"amma tun wayewar garin gabanta ke fad'uwa har aka d'aura auren aka dawo"gashi ance da marece zasu kaita"suna zaune itada k'awayenta atsakar gidan kan babbar tabarma.....
Jidda kuwa tana agidan su da suka koma"ada tana ganin kamar wasane Abdul ya auri bilkisu sai yau ta tabbatar"amma bata damuba"sbd tasan itama auren zatayi kuma wanda yafi na bilkisu"ak'arshema bilkisu k'asanta zata dawo"k'ilanma ta dinga bata kwancen kaya...ammafa atunanin ta"yyinda magajiya sabgar gabanta take"taci mai kyau tasha mai kyau ta fita yawonta bbu ruwanta da cewa akwai auren mlm mamman akanta....
misalin k'arfe 5:45 pm amarya ta iso gidanta"tana lallube da mayafi"inna mairo(yayar ummi) da kuma baba baraka (k'anwar Abba)suna rik'e da ita"suka wuce ciki"kai tsaye parlourn goggo aka wuce da ita"akayi addu'a"bbu yabo bbu fallasa goggo ta amshesu"amma bakinta da mgn"dan bayan an dawo d'aurin auren kabeer yatabbatar mata bada wacce aka saka rana tun asaliba aka d'aura auren"bayan sun bar parlourn goggo aka wuce da bilkisu d'akinta"wanda daka shigo gidan shine zaka fara gani"nasiha mai shiga jiki dangin bilkisu suka mata"tanata kuka gwanin ban tausayi"wajen magrib kowa ya watse aka bar hafsat matar musa da meenah ad'akin"har sannan bilkisu kanta amayafi tanata kuka"hafsat nata rarrashinta da meenah"dak'yar tayi shiru sukayi sallar magrib"sai gashi bilkisu tasaki jikinta dasu" har dasu murmushi tanayi sunata fira abinsu"kiran sallar isha'i yasaka suka tashi suka gabatar"kafin hafsat ta shimfid'a mata bed sheet ta gyara samqn bed d'in"meenah kuma ta share parlourn ta goge"aka kunna tsintsiyar k'amshi"bilkisu wani irin mugun tsorone aranta"daurewa kawai takeyi"wajen 8:34 pm yah Abdul da musa sukayi sallama a parlourn suka shigo.....✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba kokika fitarmun Allah ya isa ban yafeba
........Dam! k'irjin bilkisu yabuga sakamon dataji k'asaitacciyar muryarsa"meenah tayi hanzarin fitowa itada hafsat dg bed room d'in suka nufo parlourn"su yah Abdul na zaune a parlourn"yah Abdul yafito sak a angonsa"yana sanye da bak'ar shadda an mata aiki da golden d'in zare"hulama golden yasaka"sai k'amshi ke tashi na musan ajikinsa"yayi kyau har yagaji....gaishe su meenah tayi ta fita tana yaba irin kyawun da yayan nata yayi aranta"hafsat na murmushi tace"Ango masha Allah"kayi dace Allah yabaku zaman lafiya"yah Abdul ya amsa da Ameen yana d'an sakin guntun murmushi iya labb'ansa"yarasa meyasa yaketajin fad'uwar gaba?"my one muje ko?"cewar hafsat suna kallon juna itada musa"okay nidai saina gaisa da amarya"kijirani awaje wajen mashin d'ina"dato ta amsa"sukayi sallama da yah Abdul ta fita"musa yadubesa yana d'aukar ledojin da suka shigo dasu yace"ranka yadad'e muje ko?"beyi mgn ba dan da alama y'an miskilancin sun motsa"yah Abdul ne yafara shiga da sallama can k'asan mak'oshi yana tsare bilkisu da golden eyes nashi"kanta ak'asa ta rufe da mayafi ta amsa"musa ya shigo ya zauna kan bed side drower"Ahankali tace"ina yininku??"lafiya qlau amarya"yakuma bak'unta?"kasa mgn tayi sbd kunya"yah Abdul yatab'e baki yana zama gefenta"gaba d'aya tunawa yakeyi dafa yanzun jidda ce aka kawo masa"Inda jidda ce ai bazaima nemi rakkiyar kowa ba.....muyi salati 11 ga Annabi"muryar musa ta katse masa tunani"yabi dogayen k'afafuwan bilkisu da kallo zuwa hannayen ta"da sukasha jan lalle da bak'i"abin shar gwanin burgewa"lumshe idanuwansa yayi yana tsotsar red lips nasa na sama"aransa yace"ayau dole dai kibar fuskar taki abud'e"yana wannan tunanin aka shafa addu'ar"musa yamusu y'ar nasiha atak'aice kafin yamusu sallama yafita"yah Abdul yabi bayanshi"suna fitowa musa yace"nida kayi zamanka wlh"kaida yau ke cikin shauk'i zaka angonce"had'e rai yah Abdul yayi yace"shauk'i name fa?"kaifa Angone! hmm karka manta irin auren danayi"d'aure fuska musa yayi yace"kayi duk yadda kakeso"dg haka yafice dg parlourn"yah Abdul yatab'e baki yajuya yakoma ciki"sallama yayi yashigo"sosai yaji tabashi haushi sbd tana ayadda suka barta ta wani kama fuska ta rufe"saita yanayinsa yayi yace"ki tashi ga toilet nan kiyi alwalah zamuyi sallar nafila"dato ta amsa"tana zame mayafinta"k'amshin turarenta irinsu humra da kulakcha yadaki hancinsa"sosai yatsareta da mayun idanuwansa bbu ko k'iftawa"baby face nata yake ta kallo yana tsaye ya jingina jikinsa da gini"bilkisu ta mik'e tsaye bata yarda ta kallesaba ta nufi toilet d'in.....wata nauyayyar ajiyar zuciya yasaki data b'acewa ganinsa"shifa Inda shigowa yayi yasameta ad'akin bazai ganetaba"sbd dama betab'a ganinta bbu hijab ba ko bbu face mask ba"gaba d'aya hoton fuskarta yakasa goguwa dg idanuwansa"yana cikin wannan tunanin ta fito dg cikin toilet d'in"satar kallon ta yayi cikin rashin sa'a suka had'a ido"saurin sunkuyadda kanta ak'asa tayi batace komaiba"kisaka hijab muyi sallar"yafad'a yana zaro wayarsa yafita dg d'akin da alama chargy zai saka"bayan yadawo yasamu ta shimfid'a prayer mate tasaka hijab"yatsaya agefenta suka gabatar da sallah raka'a 2"yadafa samqn kanta yamata addu'ar da manzon Allah S A W yakoyar Ayi adaren farko"bayan yagama bilkisu ta fara karanto addu'oi na neman tsari da zaman lafiya"cikin zazzak'ar muryarta me dad'i"yah Abdul ya lumshe idanuwansa yana jin kamar karta dena"ya yarda tabbas bilkisu mlm ce"atare suka shafa addu'ar"gaba d'aya sai yaji zuciyarsa tayi sanyi"mik'ewa tsaye yyi ya fita"ita kuma ta tashi ta ninke abin sallar da hijab ta mayar"tana k'ok'arin nufar gefen bed d'an kwalinta na atamfar jikinta ya zamedg kanta yafad'o k'asa"atake parking d'in gashinta dake a tsakkiyar kanta yabayyanah"yah Abdul daya shigo d'akin yana rik'e da plate da cups daya d'akko a kitchen"yakafe gashin da ido bbu ko k'iftawa"saida yaga ta duk'a da nufin ta d'auki d'an k'walinta sannan yamaida idanuwansa samqn jibgegen k'ugunta"saurin d'auke kansa yayi sbd wani yanayi daya tsintsi kansa aciki"saidai ranshi yabashi wannan tulin gashin ba nata bane Attached ne"karki zauna zonan ki zauna"yafad'a yana zama kan carpet"batayi musuba tazo ta zauna agefensa"k'amshin gashashshiyar kazar yadaki hancinsu"kanta dai ak'asa tanata wasa da yatsun hannunta"gabanta nata dukan tara tara"sbd fargaban zata kwana a bak'on waje.....kamulalliyar muryansa mai dad'in amo ta katse mata tunani yana fad'in" bismillah ko malama"d'an girgiza kanta tayi Ahankali murya na rawa tace"na k'oshi dan Allah"ban Aminceba"sbd ke aka kawo sai kuma kice bakyaci"kodai bakya murna da auren?"kanta ak'asa tace"ba haka bane"to nidai bana son gaddama kici kinjiko?"to kai zakaci ko?"d'an murmushi yayi yace"indai kinaso na amsa toki kalleni ki tambayeni mana"ni kinga kallonki nakeyi"k'asa mgn tayi sbd gaba d'aya muryarsa ta sakata jin kunyarsa"hannunta ta mik'a tana lalube zata tab'o naman"caraf ta aza hannunta samqn cinyar yah Abdul.....saurin rintse idanuwansa yyi sbd wani zirrrrrrrrrrrrrrr dayaji ajikinsa! da sauri bilkisu ta janye hannunta"shi kuma yabud'e idanuwansa"murya can k'asa yace"kodai nakoma parlourn tunda kunyata akeji?"d'ago kanta tayi batare data kallesaba"shi kuma yadinga kallonta"cinya guda ta d'auka ta nufi d'an k'aramin bakinta da ita" shidai yanata kallonta dan komai ayangance takeyi"shi wlh bai mayi zaton ta waye hakaba"sbd any time yana ganinta cikin hijab"itadai da k'yar ta cinye cinya atakure sbd yadda takejin idanuwansa na jawo ajikinta"badai kin k'oshiba?"kanta ta gyad'a masa"alamar Eh"ban Aminceba sai kin k'ara"Allah da gaske fa na k'oshi"tafad'a cikin narke murya mai kama da shagwab'a"abinka da tuxuru"tuni yafarajin muryarta na haddasa masa kasala....beyi mgn ba yakoma matso mata da plate d'in gabanta"haka ta d'aure takoma d'aukar fiffike da wata cinyar tacinye"kanta ak'asa tace na k'oshi"shima yanaci yana aikin kallonta kafin yace"shikenan"ya fad'a yana zuba mata fresh milk a cup yamik'a mata"ta amsa tana fad'in nagode"kishanye ki ajiyemun cup d'in"dato ta amsa ta shanye kamar yadda yace"ajiye cup d'in tayi"da sauri ta tashi ta nufi toilet d'in"ta wanke hannunta ta kama ruwa"amma tanata jan jiki sbd bataso tasamesa ad'akin"time d'in data fito kuwa bata samesaba"ward rope ta bud'e ta d'akko toot paste da brush ta koma ciki"bayan ta wanke bakinta ta dawo d'akin"kayan bacci da hijab k'arama ta d'auka ta koma ciki tasaka"sannan ta fito ta zauna samqn bed d'in tana danna wayarta nokia"atime d'in k'arfe 9:35 pm.....
yah Abdul kuwa naman dasuka rage yakira meenah yabata"sannan ya wanke hannunsa yarufe gidan" kafin yanufi bed room d'in goggo"tana zaune samqn bed tana waya da kabeer"tana ganin yah Abdul ta d'aure fuska tana kashe wayar"goggo dama saida safe nazo na miki"ai na zata ba zaka zoba kaiga Ango ko?"to abinda ka b'oye mun naji"gabansa yafad'i kansa ak'asa beyi mgn ba"cikin masifa goggo tace"ashe yarinyar da aka saka muku rana da ita tun asali bada ita aka d'aura ba"ta gujeka sbd kana talaka"sai marar zuciya ita ta amince ta kawo kanta"itama idan taji wahala zata tafi tabarka....bece komaiba har tayi shiru kafin yajuya yafice dg d'akin"jikinsa asanyaye"zuciyarsa na zafi"yanajin tsanar kansa"yarasa mezaiyi ya burge goggo harta masa fatan alkhairi arayuwa??"kamar yayi kuka yanufi k'ofar kitchen d'insu yarufe da key"sannan yabud'e k'ofar net d'in parlourn su yashiga yasaka sakata"kafin yasaki labule"yayi zaune kan kujera yyi ta gumi"gaba d'aya shidai gashinan"jin shaid'an zai saka masa wani tunanin dazai saka yayi sab'o yasaka ya mik'e tsaye yanufi d'akin"bilkisu na zaune ta sunkuyadda kanta ak'asa"tana jin motsinsa"yajawo troley d'in da kayansa ke ciki"wanda ya aza a samqn ward rope"jallabiya milk colour gogagga yafito da ita yafesheta da turare"bece komaiba yafita"bbu jumawa yadawo sanye da jallabiyar"sai shaddar a hannunsa ya ninke"yabud'e ward rope yasaka"kafin anutse yajuyo yakalleta yaga hankalinta na wajen waya"bilkisu ki ajiye wayar kiyi addu'a ki kwanta kinji?"zanje na kwanta a parlour"be jira cewartaba yafita"ajiyar zuciya tasaki dan dama tana jin tsoron su kwana a shimfid'a guda"saidai taso ace itace ta kwana a parlourn shi ya kwanta samqn bed d'in"hasken d'akin ta rage ta kwanta tana addu'a ta shafe jikinta"bata jimaba baccin gajiya yayi awon gaba da ita"
yah Abdul kuwa damuwa ta masa yawa bawan Allah"ga matsalar goggo"ga ciwon mara daya fara damunsa"sai juye juye yakeyi kan 3seeter"shi kansa yasan beyi adalciba dg zuwan yarinyar