Showing 45001 words to 48000 words out of 77635 words

Chapter 16 - WATA UWA

Unknown   

10 Nov 2024

3625

yah Abdul yawuce d'aki...bilkisu tun bayan fitarsa kawai tafara jin fad'uwar gaba"hakan yasa ta tashi zaune da sauri taji batama jin baccin"tana anan zaune taji muryar fad'an goggo"gabanta yakoma fad'uwa"ta tashi ta nufo parlourn"hakan yayi daidai da shigowar yah Abdul"had'a ido sukayi dashi ta kallesa"ta hango damuwa acikin k'wayar idonsa"dukda yayi k'ok'arin yab'oye mata"nufosa tayi batayi mgn ba"yabud'e mata hannayensa tazo tafad'a jikinsa"muryarta na rawa tace"yaya Abdul meya faru??"my billy hak'uri zamuyi mukuma godema Allah"ran daya bamu da lafiya shima abin gode masa ne"kowa da irin tashi kalar jarabawa aduniya"komai damuwar danake ciki idan natuna dake ko naganki nakanji farin ciki bilkisu......kaf yasanar mata abinda ke faruwa"kuka ta fashe dashi tana fad'in wannan wane irin rashin adalcine da rainin wayo"bbu Inda zasu tafi dakai Allah "kiyi hak'uri bilkisu na tafin"danaje akayi mgn zan dawo nazo mu zauna tare ko?"ki dena wannan kukan kinji ko?"yafad'a cikin raunin zuciya yana share mata hawayenta"yad'auketa suka koma ciki"amma bilkisu bata dena kukan ba"kan cinyarsa ya zaunar da ita ya d'auki wayarsa yafara k'ok'arin kiran layin musa....musa na d'aga kiran ko gaisawa basuyiba Abdul yasanar masa komai....yana jin musa na salati"bece komaiba yakashe wayar"yad'ago kan bilkisu yana k'ok'arin mata mgn yaji ana dukan k'ofar"janyeta dg jikinsa yayi yafita"ita kuma tasako hijab asaman rigar baccin dake jikinta ta fito tsakar gidan"goggo na tsaye meenah na gefe tana kuka"polices d'in da nura na tsaye suna fad'in yah Abdul yabisu kosu d'aura masa ankwa"bece komaiba idanuwansa jajir yayi waje"bilkisu ta fad'i wajen ta rushe da kuka"goggo ta tab'e baki tace"garama ki hak'ura inzaki hak'ura"ko kukan jini zakiyi ba fasa tafiya dashi matsiyatan zasuyi ba"dama ba abinda ake nuna masa kenan ba"Inda yanada kud'i akwai shegen daya isa yazo har gida yaci zarafin sa haka"amma insha Allah ubangiji zai bi masa hakk'insa"meenah na kuka tazo ta tayar da bilkisu ta nufi cikin parlourn ta da ita.....suna shiga suka zauna"Ahankali meenah tace"bazan gaji da fad'a miki kiyi hak'uri ba" in sha Allah Anty billy wata ran zaku dara keda yaya"sai wanda Allah keso da rahama yake jarabta"ayanzun yah Abdul na buk'atar addu'a agareki"itama goggo zan lallab'a ta"ita wannan rayuwar dakike gani idan Allah yayika talaka sai hak'uri"sannan k'iri k'iri zakayiwa mutum rana yamaka dare"nura yayi bultuci wa yah Abdul yakuma ci amanarsa"amma in sha Allah shine da nassara"bilkisu na share hawayenta tace"in sha Allah meenah"dan Allah ki sanya goggo ta masa addu'a"nima zan kai kukana awajen Allah"to shikenan Allah yashige mana gaba.....

Alh duniya da jidda suna fita"kai shaye can bayan gidan suka nufa"anan had'add'en part nasa yake"wani parlour na alfarma suka shiga"ko ina k'al"kujeru da carpet da labulaye da dining table duk coffee brown ne aciki"jidda tasaki baki tanata kalle kalle"up stairs yanufa"tabi bayansa"aranta tana ganin ko matar governor bazata mata izzar tafita agidan aure ba.....da sauri ta maida hankalinta a inda ta gansu tana k'arewa room d'in kallo"sbd motsin mutane data ji"gabanta yafad'i sbd ganin maza guda 5 da sukayi zaune suna kallonsu"Alh duniya yakama hannunta suka zauna gefen wani bed"yyinda mazan ke zaune kan kujera"duk yawancinsu manyan Alhazai ne"Alh duniya na wani irin murmushi ya kalli jidda yana fad'in kamar yadda kikaga wad'annan mutanan"to abokan kasuwanci nane na k'ungiyyarmu...wace irin k'ungiyya kuma?"jidda ta tamabaya da mamaki"had'e rai yayi yace"kinga bana son yawan tambaya"haka tsarin k'ungiyyar yake duk wanda yayi aure zaizo da matar y'an k'ungiyyar su su ganta suji dad'i da ita"gsky nifa ban gane Inda ka dosa ba"tsaki yaja yace"karki gane mana"kinsan dai a yawon barikinki na had'u dake"sbd haka ba wani iyayin daza kimun"ko y'ar asali mai tarbiyya na aura dole tayi yadda nakeso balle ke karuwa"su 5 d'in nan kowa zai kwanta dake sannan ni naci gaba da mu'amala dake"haka kowa keyi idan yayi aure"baki kuma isa ki musa ba"sbd karki manta kamar siyanki nayi"na miki facaka da dukiyata haka kema yazama dole kimun yadda nakeso ta k'arfi kota arzik'i"mekake nufi da fad'in hakan??"dama kanada wani b'oyayyan hali amma baka sanar mun ba?"to ai yau gashi zaki gani da idonki"ko waccen matar dana aura kafin ke haka itama akayi"sauran matana 2 kuwa guarantee ne awajena sbd da talaucina suka aureni badan dukiyaba"jidda na k'ok'arin mgn Alh murtala ya mik'e tsaye yana fad'in gsky dani yaka mata afara"dan da alama babyn zazzaface"yafad'a yana nufo jidda dake zaune gefen Alh duniya"da sauri tayi k'ok'arin tashi"Alh duniya yarik'eta gam yana dariyar mugunta yace"ki tsaya kiji dadinki basai an miki dole ba"kuka jidda ta fashe dashi tana fad'in abinda zaka sakamun dashi kenan Alh?"dg zuwana gidanka na tarar da haka?"k'warai kuwa ni ban saka miki da wani abu marar kyau ba"saidai idan kin bujuremun zan saka miki da marar kyau d'in"amma baka sanar mun takardar d'an majalissa kake ba?"eh mana"kuma babu abinda zai fasu"na aurekine da manufa biyu"ta farko sbd in dinga fita dake taro"na biyu kuma anan gaba zakigani....ihu tasaki tana tura Alh murtala dake k'ok'arin d'aukarta"abin mamaki sauran mazan suma sukayo gadan gadan wajenta"Alh duniya na dariyar mugunta yabar d'akin"jidda naji nagani suka yaga mata kaya"tambar ba musulmai ba haka suka tube agabanta"wannan yayi yabama wannan su biyar"suka mata kaca kaca suka barta kwance agalabaice.....

Ab'angaren su yah Abdul kuwa" suna isowa police station d'in aka rufesa a cell acewar sai wani acikin magabacinsa yazo"ransa yab'aci sosai"ya yarda tabbas wannan zamanin talaka na cikin wani hali"befi 30 minit acikin cell d'in ba musa ya iso"kai tsaye da dpo yayi mgn wanda case d'in yake a hannunsa"bayan sun gama mgn musa yanufi wajen yah Abdul"tsaye yyi dg waje shi kuma yana ciki"idanuwansa jajir ya kalli musa yace"wlh had'uwarmu da nura bazaiyi kyauba musa"nidai yayiwa bultulci ko?"wannan dalilin yasaka tun time d'in dakaso kawoshi shagon yasaka ban baka goyon baya ba"amma da naga kana ganin nayi hakane sbd shagon yana na Abba sai kawai na barka ka kawoshi"abinda mukayi mgn dasu yanxun"sunce ke kunan duka biyun dubu d'ari buyu da hamsin ne"kuma dole ka biya"na bud'e wuta akan ba'a haka"amatsayinsu na hukuma yaka mata suyi bincike mana"sun nuna ai nura ba haya yakeyiba kyauta kasashi"Inda haya yakeyi bazaima saka hukuma a case d'in ba"amma kawoshi dakayi yana nuna kanada manufar cutar dashi"sbd haka dole ka biyashi sannan asakeka"ko kuma idan baka biya ba zasu tuhumeka da duka aji ina kakai kekuna"ni kuma na nuna musu karma suyi kuskuran tab'a lafiyarka"dan wlh ba sauk'in zuciyane dakaiba komai zai iya faruwa"ajiyar zuciya yah Abdul yasaki yace"dama baka fad'a musu haka ba suzo su kwatanta mana"wlh nabar mutum kwance"ni yanzun damuwata musa bilkisu! ban bar mata komai ba"dama 25k ne dani kaf na mallaka aduniya"inada niyar yau da safe namana siyayya shine wannan abun yafaru"yak'are maganar cikin damuwa...ajiyar zuciya musa yasaki kafin yace"Abdul hak'uri zakayi da kaddarar ka"shi mak'iyinka baka biye masa kayi fito na fito dashi"ah ah ka barshi kana zaune Allah zai d'auka kaka shi yana k'asa dakai"tuni na fahimci nura na maka hassada"ka barshi da halinshi kawai in sha Allah YAU DA GOBE zatayi aiki akansa A"kud'i 200k akace dg yau zuwa gobe akawo"shima dan na nace acewar ba duka zamu biya ba"cike da damuwa yah abdul yace"musa ina naga dubu d'ari buyu yanzun?"bayan nagaya maka 25 ne dani aduniya"bbu komai Abdul idan Allah yayi makaho shine ke masa d'an jagora"zanje nasanarwa bilkisu da goggo"nima zanje nasanarwa Abba"abinda yasamu zamu had'a a amsoka karka damu"wasu hawaye masu zafi suka wanke masa fuska"cikin wani yanayi yace"musa bazan tab'a mantawa da halaccinkaba arayuwata"abaya ka fad'amun wata ran saina maka godiya sbd k'warin gwiwar daka bani na auri bilkisu"gashi ranar yazo!musa bilkisu bangoce arayuwata"zan iya fansar da raina akanta"ada shirme nayi da jidda ba soyayya ba"ainahin soyayyata tana atare da bilkisu"tabbas musa Inda jidda ce na aura wlh tafiyarmu bazatayi nisa da itaba"dan Allah ka rarrasheta kar tayi kuka"kuma kafad'a ma meenah tabata abinci dan Allah"musa na k'ok'arin mgn wani police yazo yana fad'in time d'in da aka baka ya wuce harka k'ara 3 minit"musa beyi mgn ba yatafi"shi kansa yanayin dayake jinsa aciki kamar yayi kuka"kai tsaye gida yakoma yayi wanka ya shirya"bayan yasanarwa hafsat halin da ake ciki"yaje gun mahaifinsa Alh bashir yasanar masa"atake Abban yabada dubu 20 yace"gashinan nasa ak'ara da abinda yasamu"bayan musa ya amshi kud'in yakira hafsat yasanar mata ta zuba abinci zaizo ya amsa"koda ya iso gidan bai sanar mata Inda zai kai abincin ba"kawai dai ya amsa"yafita ya hau mashin nashi yanufi gidan goggo.....✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba"


........musa yana isowa yayi parking mashin nasa a soro ya wuce ciki yana shiga da sallama...meenah ce atsakar gidan"goggo na ciki da bak'i"bilkisu na d'aki"meenah ta amsa sallamar sa fuska asake tana fad'in yaya musa ina wuni?"lfy qlau meenah"goggon na ciki?"Eh tayi bak'i ne"okay bilkisu fa? Itama tana ciki bara na mata mgn"ta fad'a tana tasowa ta wuce parlourn bilkisu ta shiga da sallama"tana zaune kan kujera da hijab ajikinta"tun bayan tayi sallah da addu'o inta bata cireba tanata lazimi"idanuwanta sunji jajir sun kumbura sbd kukan data sha"dan tun dataga awa guda yacika yah Abdul be dawoba hankalinta yakoma tashi"kuma har yanzun bataci komai ba sai ruwa kawai take sha...tayi tagumi tana tuna firansu da yah Abdul jiya kafin suyi bacci.... Anty bilkisu! da sauri ta d'ago kanta suka had'a ido da meenah"d'an murmushin yak'e tayi"cike da tausayawa meenah tace" "sannu Anty billy"dama yaya musa ne yazo zakuyi mgn dashi"to shikenan yashigo"cewar bilkisu tana tashi dg Inda take zaune ta koma kan 2 seeter"meenah ta fita bbu jumawa musa yayi sallama yana rik'e da kwandon abinci a hannunsa"kanta ak'asa ta amsa tana share hawayenta"ya zauna bayan ya ajiye basket d'in"sannu da zuwa baban khadija! yauwa bilkisu"ina wuni?"lafiya qlau"ya kuma mukaji da wannan al'amari?"kanta ak'asa tace"Alhmdllh! kiyi hak'uri bilkisu dan Allah"nutsuwar ki itace ta abokina" in sha Allah nan gaba kad'an zaku dara"ina jin hakan ajikina"duk wanda kikaga yasamu saida yasha wahala"nasan kina hak'uri amma ki k'ara"addu'a shine yaka mata ki masa ba kuka ko nuna damuwa ba"shikansa ayanzun bata kansa yakeyiba"zancen ki kawaine aransa bilkisu"yasanar mun na fad'a miki ki dena kuka"idan kikayi zaiji hakan ajikinsa...dan Allah yaushe zai dawo to? Ta katsesa cikin muryar kuka"gsky bilkisu bazan iya ganewa ba"ko yanzun haka dai danaje mukayi mgn da dpo ance sai an biya 200k za'a sakosa"shine nake so mu gani ko Allah yasa a had'a acikin kwana 2"dama nazo ka miki sak'o inji mai gidan"sannan zan yi mgn da goggo nasanar mata halin da ake ciki"200k na meye kuma?"kud'in ke kunan nura ne"ada 250k akace dg baya dai aka dawo 200k d'in"wai yanzun idan ba'a biyaba bazasu sakesaba?"hakane bilkisu"kuka tafashe dashi marar sauti tana furta innalillahi wa inna ilaihir raju'un! wane irin zakincine wannan?"kiyi hak'uri kinji?"Allah yana tare daku"ga wannan yace kici karki zauna da yunwa"baban khadija wannan ai abincin gidanka ne"kuma ai munada abinci"dan Allah ba rainawa nayiba akoma dashi"bilkisu kenan! tsakanina da Abdul bbu b'oye b'oye"naji dad'i dakika kasance matar rufin asiri"munyi mgn yasanar mun bebar miki komai ba"shiyasa nakawo"hakane nagode sosai da karamcin abota daka nuna"amma dukda haka dan Allah kadena kawowa anan akwai y'ar sana'a danakeyi abinda zanci bazai gagaraba"karki damu bilkisu nida Abdul tamkar uwa d'aya uba d'aya haka na d'aukesa"bara naje muyi mgn da goggo d'in"yafad'a yana mik'ewa tsaye ya fita"bilkisu taja ajiyar zuciya tana share hawayenta"tana jin fad'uwar gaba na zuwan musa wajen goggo"dan batada tabbacin zata iya bada wani abu a amsoshi.....
Anutse musa yayi sallama a parlourn goggo"atime d'in bak'uwar tama tafi"fuska bbu yabo bbu fallasa goggo dake zaune kan kujera ta amsa"har k'asa yaduk'a yagaisheta"ta amsa tana d'aure fuska "kansa ak'asa yana k'ok'arin mgn....goggo ta tab'e baki tana fad'in nasan akan Abdul ne kazo ko?"hakan kuma be dameniba"hidima nakeyi na bikin kabeer"ada danake nuna masa yayi zuciya yanemi kud'i"ai ganin laifina akeyi ana ganin ina matsa masa ko?"to gashi anzo har gida an masa irin wannan cin mutuncin"mi gari ya waya anan??Allah dai yatsinewa wannan yaro nura albarka"ajiyar zuciya musa yasaki yace"hak'uri zakiyi goggo"hannunka be rub'ewa ka yanke ka yar.....yamata bayani kan komai"yyi shiru sbd yaji me zatace?"ba shakka! to bari kaji ,ni bazan wahalar da kaina ba sbd shi"idan kabir yazo zan masa mgn naji ko akwai abinda zai bayar"to shikenan goggo ni zan koma"to ka gaida gida"dga haka musa yafito dg cikin parlourn"bilkisu na tsaye bakin k'ofar d'akinta da alama shitake jira"yanayin yadda taga fuskar musa ta tabbatar bbu wani abu mai dad'i dayaji dg bakin goggo"gashi dan Allah ka wuce dashi nagode sosai"yana d'an murmushi ya amshi basket d'in"bilkisu tayi saurin cewa zaka koma gunsane?"kinada sak'one?"Eh dan Allah"okay ina jinki?"kanta ak'asa tace"dan Allah ka fad'a masa idan yabani izini anjima da marece zanje gidanmu nadawo"to shikenan dg nan can zanje"idan ya amince zan saka hafsat ta kiraki"nagode sosai Allah yasaka maka da alkhari"musa ya amsa da Ameen yafita cike da mamakin goggo wace irin UWACE?"bayan fitarsa bilkisu ta koma ciki tana jiyo goggo na zagin meenah sbd da alama meenah ta lab'e taji tattaunawarsu da musa"girgiza kanta kawai bilkisu tayi ta zuba abinci rabin plate taci badan tana soba sai dan sbd yunwa"aranta tana tunanin me yaya Abdul yaci to?"ko spoon 3 batayiba ta ajiye abincin"sbd aganinta batayi adalciba idan taci abinci shibai ciba"tana anan zaune meenah ta shigo cikin parlourn hannunta rik'e da cup cike da fura da mamma"Anty billy baki iya cin abincin ne?"tafad'a tana kallon plate d'in abincin"bazan iya ciba meenah bayan nasan yah Abdul beciba shima"wayyo Allah"SO na gsky kenan Anty billy" ga wannan kisha tunda bazaki iya cin abinciba"bbu musu ta amsa ta kafa kanta tana rintse idanuwanta ta shanye tas"kafin ta bata cup d'in tana mata godiya....bayan meenah ta fita dg cikin d'akin"bilkisu ta tashi cike da damuwa tasaka sakata ta rufe k'ofar net d'in ta wuce ciki sbd tayi wanka"wayar yah Abdul dake kan mirror ta d'auka ta latsa"pics nasu ita dashi ya bayyana kan screen d'in wayar"wanda billy na zaune samqn cinyarsa,shi kuma ya rungumeta ta baya yazure kansa agefen wuyanta"tana murmushi"shi kuma yana dariya har dimple nashi yalotsa"ahaka yamusu pic d'in selfie"hawaye masu zafi suka zubo mata"ta ajiye wayar tarage kayan jikin ta"sannan ta wuce toilet"cikin minti 45 bilkisu tayi wanka da sallar la'asar"ta shirya cikin sabon d'inki"riga da zani na atamfa"ko powder bata shafaba"amma tayi kyau kuma dukda cikin yafara fitowa batayi duhu ba"wayarta taji tana ringing"hakan yasa ta fita parlourn"da sauri ta d'aga sbd ganin hafsat ce"bayan sun gama gaisawa"ta mata jajen abinda yafaru"kafin tasanar mata yaya Abdul yabata izinin fita"bayan sun gama wayar ta koma ciki ta d'aura d'an kwali tasaka hijab iya gwiwa irin colour d'in atamfar ta fito rik'e da wayarta tasaka plate shoes"d'akin ta rufe tana tafiya anutse"wanda duk ya kalleta sai yasan tanada juna biyu"sallama tayi a parlourn goggo"goggo ta had'a rai ta amsa tana kallonta"kanta ak'asa tace"dama zanje gida nadawo ne"tofa ! da izinin Abdul d'in zakije ko kuwa kin gaji da zaman fatara zakije gida"ran bilkisu na zafi tace"ah ah yasani ai"ta ina yasani shida ke can atsare?"musa nasanar mawa yafad'a masa"tab'e baki goggo tayi ta maida hankalinta wajen tv"bilkisu ta girgiza kanta ta fito dg cikin parlourn ta fice dg gidan"acikin mintina 20 ta iso gidansu"ummi na tsakar gidan tana girkin tuwon dare"ta d'ago kanta tana amsa sallamar bilkisun"d'an murmushi tasaki tana kallon ta"atake taga cikin dake jikin bilkisun"saidai yanayin yadda taga fuskarta bbu walwala tasan tanada damuwa"bilkisu kece tafe da marece haka?"Eh ummi"ta fad'a tana k'ok'arin zama kan tabarmar dake a shimfid'e"idanuwanta cike da k'wallah"ummi tazo ta zauna agefenta tana kallon ta tace"lafiya dai bilkisu?ina fatan ba fad'a kukayi da Abdul d'in ba!"hawayen datake b'oyewa suka zubo mats ta fashe da kuka tana sanar mata abinda yafaru"salati ummi tayi tana cewa Allah yafidda sa"hak'uri zakiyi bilkisu ki masa addu'a kinji?"amma ummi ni kud'in daza'a karb'osa fa?"mahaifiyarsa nasan bazata bayar da komai ba sbd kinga hidima sukeyi saura kwana5 bikin k'aninsa"ni bansan yadda za'a yiba"kuma wlh ummi beda kud'i"yana k'ok'arin yin duk wata hidima ta cikin gidan"to bilkisu muma dai kinsan lallab'awa mukeyi da rayuwa"gashi mlm jiya yaje yayi sari"dako yaya anan ansamu wani abu dg nan"ni kuma kinga sabuwar freezer can da Ana's yacika mun na siya kwana 2 da suka wuce"bilkisu na share hawayenta tace"dan Allah ummi ina neman shawara agunki"to ina jinki bilkisu"dan Allah ummi inaso na siyar da kujeruna a amsoshi da kud'in"wata ran idan mun samu hali saina canza wasu"ajiyar zuciya ummi tasaki tayi shiru can tace"bazan hanaki niyar alkhari ba bilkisu"saidai inaso kikasance maiyi dan Allah"ma'ana ko a gaba karkiyi gori"in har kayi dan Allah ka kuma kyautata tofa Allah shine zai baka sakamako mai kyau"jikina yabani tabbas akwai y'ar matsalar dakike b'oyemun bilkisu "wacce ta shafi cikin gidan naku"iya sanina koma hidimar me akeyi gudan mutum ya wuce wasa"ba fata nayiba in garkuwa akayi dashi ,sai suce danginsa bazasu biya am soshiba??"bazan zurfafa bincike ba"Allah yayi miki albarka bilkisu yabaki ladar niya"ko mlm bazan sanar mawa ba"idan Allah ya saukeki lafiya zanyi k'ok'ari nida Ana's musiya miki wasu bama sai shi Abdul d'in yasiya miki ba"to shikenan ummi nagode sosai"karki damu ki koma gidan washe gari in Allah yakaimu" zan turo d'ahara dillaliya tazo da wacce zata siya" sai muyi waya naji wane irin saye za'a musu"dato bilkisu ta amsa"tanajin hankalinta yafara kwanciya"tana anan ta kamama ummi aikin"aka zuba mata tuwon akula khalifa ya d'aukar mata"har bakin k'ofar gidan goggo yarakota anata kiran sallar magrib sannan yatafi bilkisu ta wuce ciki"goggo na duk'e tana alwalah itada meenah"bilkisu ta shigo ta musu sallama ta wuce bakin k'ofar d'akin ta ta bud'e ta shiga"bayan ta cire hijab d'in jikinta taje toilet tayi alwalah tazo ta kabbara sallar magrib"tana anan akayi isha'i"bayan ta gama taci abincin ta watsa ruwa"saidai koda ta kwanta kasa bacci tayi"tasaba itada yah Abdul sai sukai 11 ko wuce haka suke bacci"dan dama yawanci da dare sunfi samun sakewa ita dashi agidan"sbd idan da ranane goggo zata yita kiransa"tasaba wani time d'in har tausa yake mata tayi bacci"sannan shima zaiyi baccin"bayan sunsha firansu ta soyayya"ko kuma bayan sun gama sex sannan su kwanta"amma ayau bilkisu

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login