Showing 9001 words to 12000 words out of 77635 words

Chapter 4 - WATA UWA

Unknown   

10 Nov 2024

3613

3:11 pm"mlm mamman yashigo d'akin magajiya"wacce ke zaune tana cin doya da k'wai"tana ganinsa ta tura plate d'in k'ark'ashin gado"sarai yaganta amma sai yayi kamar bai ganiba"kan gadon ya zauna bayan ya ajiye kwali da leda gabanta"kafin yazaro kud'i dubu 30 ya aza samqn kwalin"da mamaki ta dubesa tace"mlm kud'in da kayan duk na miye??"wannan goro ne da alawa aledar"kwalin kuma biskit ne"wannan kud'i na neman auren jidda ne"kayan kuma nasaka ranar aurenta ne da Abdul"wata 4 masu zuwa in sha Allah"na yanke hukunci ne amatsayina na k'anin mahaifin ta wanda ayanzun nine ubanta!......✍️

πŸ˜³πŸ€”πŸ€«

zazzafan Comments guys yanzun za'a fara muje zuwa.....

wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day

zaku biya kud'in ku ta wannan acc numberπŸ‘‰2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne

banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira❌

Y'an nijar kutuntub'i wannan nπŸ‘‰ +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f

dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌹🀱🏻WATA UWAH 🀱🏻🌹

πŸ™†πŸ»β€β™‚οΈ(RAYUWAR ABDUL) πŸ™†πŸ»β€β™‚οΈ

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾


Story & written by
mommyn fareesa

Free page 13&14

......wata iriyar zabura magajiya tayi tana ture kayan dg gabanta"tana binsu da kallon wulak'anci tace"wannan tsiyar ce kayan saka ranar jiddan?"to wlh da sake wai anbama me kaza kai"ba bakin uwa bane akanta"yarinya son kowa k'in wanda yarasa za'a amshi wannan tsiyar amatsayin kayan saka ranarta"sai yanzun nagane sbd bilkisu batada mashin.....yah isheki magajiya! Abba yakatseta afusace yana mik'ewa tsaye yanunata da yatsa yace"wawiya wacce batasan mutuncin mijin auren taba"wlh ina jiye miki ranar nadama"domin duk wanda ya hau motar kwad'ayi"k'arshe tashar wulak'anci zata ajiyesa"ita y'ar waye jiddan inba talakaba??"dazaki raina wa'annan kayan"to dole ki amsa"kud'i zan d'auka sbd a ajiye zuwa gaba asan miye za'a siya mata..ai harda goro da alawan duka ka d'auka bana so"kuma wlh dani kake zancen"to shikenan muzu ba nida ke"aure bbu bashi bbu shegen daya isa ya hana ayishi ko ita jiddan ce da kanta"sannan muddin bakiyi hankali daniba wlh kema naki igiyar auren na rawa"yana fad'in hakan yakwashi kayan afusace yabar d'akin"magajiya taja tsaki tace"damuwata banida gidan dazan zauna Inka sakeni"amma zan barka ko jiddan bazanyima zancen ba"saidai shi matsiyacin yaron yasanar mata"zuwa wata hud'un ta siya mana gida mu koma kawai"kabani takardata"amma saidai kaji kunya y'ata bazata auri talaka ba ga masu kud'i na nuna suna sonta"tafad'a tana jawo plate na doya da k'wai tanaci hankalinta kwance bbu wata alamar damuwa aranta.....yyinda Abba daya fita yashiga d'akin sahura yabata kayan yace"ta d'aura aleda zaije yarabama dangi da y'an uwa"bbu musu ta amsa yafita"taja ajiyar zuciya tana fad'in ai gara amata aure ko tayi hankali da nutsuwa....
Afannin yah Abdul kuwa"asali dasu baffa Aminu sukazo dubu 50 ce suka kawo na neman aure da gaida iyaye"shine Abba yazare 20k aka siyi goro da alawa aka saka rana"sunyi farin ciki da murna sosai akan karamcinsa"kuma yaraba kayan saka ranar biyu yabasu rabi"suka tafi suna murnar Abdul yazab'o y'ar gidan mutunci"kai tsaye gidan goggo suka nufa dan bata san da zuwansu ba"kuma dama acan gidansu jidda sunci abincin da sahura ta girka na zuwansu..... goggo ce kawai agidan meenah na skul"yah Abdul na d'akinsa"kabeer kuma ya koma Abuja"goggo dake zaune a parlour ta dinga jin sallama"tsaki taja tana fad'in lafiya aketa zunguramun uwar sallama haka??"tafad'a tana fitowa dg cikin parlourn"murmushin yak'e tayi tana fad'in ah ah su yaya ne sannunku da zuwa! yauwa fatima"ku shigo dg ciki"bbu musu suka shiga suka zauna"bayan sun gaisa ta kamusu ruwa"atak'aice baffa Aminu yamata bayanin dalilin zuwansu"dg k'arshe yace"wannan kayan saka rana ne"wata 4 masu zuwa insha Allah"goggo tayi kicin kicin da fuska tana hararar kayan daya nuna mata"tana fad'in to dg zuwa neman aure sai saka rana?"kamar sun gaji da y'ar tasu?"kuma dayaje ya tattago neman aure"yanada kud'in yin auren?"in sha Allah mu dangin mahaifin sa zamuyi masa komai"Allah yakaimu lokacin zaki gani"yafad'a yana mik'ewa tsaye"hmm shidai yasani"yaro bashida zuciyar yanema kullum cikin kiran fatara da talauci yake shine zai jawo aure yakasa rik'e matar"subahanallahi!haba fatima"wace irin UWACE ke?"bazaki fad'i alkhairi da saka albarka ga abun ba sai kushewa da fad'in sharri"wlh ki gyara halinki"uwa uwace komai lalacewarta"Abdul hakeem nasonki ke kuma kina nuna masa k'iyayya da tsana" sai kace ba kece mahaifiyar saba"dan kawai bedashi "kinsan me gaba zata haifar kokuwa kin san miye zai faru nan gaba??"y'ay'a amanace Allah yabamu" kuma zai tuhumemu yadda muka kula dasu da sauke nauyinsu a ranar gobe k'iyama"to wai yaya wani abu yace muku nayi masane??bece mana komaiba"halinki bak'on mune?"kuma ko yanzun wa'annan maganganun naki na nuni da baki canza haliba"Inda kabeeru ne zaiyi aure k'ilan ma kece da kanki zakije kimana mgn sbd kinfi sonshi ayaranki"to mudai addu'a itace tamu kibi Ahankali da rayuwa"mun barki lafiya"banza goggo ta musu suka fita"asoro suka had'u da yaya Abdul"suka sanar masa komai"akunyace yadinga musu godiya"yarakasu har tasha"kafin ya wuce shago cikin farin ciki"sbd watan maulud ne anfara kawo masa d'inkuna yana kuma saka ran samun alkhairi"dan yama fara samu"yajima shagon sallah ce kawai ke tayar dashi"sai wajen 8:11pm yafara k'ok'arin had'a yanasa yanasa dan yatafi gida"nura dake kallonsa yace"bara nima natashi natafi"karka barni nika d'ai"yad'auki kusan second 10 kafin yace"ah ah kayi zamanka saina baka key kawai"ah ah garadai abarshi wajenka yadda aka saba"okay kawai yah Abdul yafad'a"nura najin kamar yarufesa da duka sbd k'insa daya keyi" ya lura idan y'an mata sukazo shagon kawo d'in ki basu bashi d'inki saidai subama Abdul"hakan yak'ara masa tsanarsa..... bayan sun fito yah Abdul yarufe shagon"bakin titi yanufa yasaka aka had'a fura da nashanu da yoghurt na 500"sannan yasiyi tsire lada 2 ko ina na 1k yanufo gida"aransa yana ganin zai burge goggo"yana isowa yabud'e k'ofar d'akinsa ya ajiye ledar tsire guda kafin ya wuce cikin gidan"goggo da meenah na parlourn suna kallo"yashigo da sallama cikin zazzak'ar muryarsa"meenah ce ta amsa goggo ta had'a rai"yaya sannu da zuwa"yauwa meenah"goggo sannu da gida ina wuni?"yafad'a yana risinawa gabanta ya ajiye mata ledojin" lafiya qlau"ta amsa tana duba ledojin tana yatsina fuska"bayan taga abinda ke ciki tace"yau kayi abin kirki kenan?"Inda kabeer ne nasan kaza zai siyamun"amma da bbu ai gara bbu dad'i"sai abu na gaba kaje kai mai dangin uba kasasu su nema maka aure ko?"bakayi shawara daniba"sbd haka kaje kayi yadda kakeso yayi kyau"ko sisina dana kabeer bazasuyi ciwon kaiba"kaje kai dasu kuyi hidimarku"iyakata ido nace Allah yasa alkhairi"sosai yaji sanyin kalamanta na k'arshe"amma sauran kalamanta sun masa zafi"ita kanta meenah yabata tausayi"tana murmushi tace"an saka ranar kenan yaya?"to ubangiji yasaka albarka da alkhairi yakaimu lokacin lafiya"Ameen yah Allah"ya amsa ya mik'e tsaye jikinsa asanyaye yafita dg parlourn....ke tashi ki dama mun furar"dato meenah ta amsa ta d'auki ledar furan ta fita"bbu jumawa tadawo da kwano da ludayi ahannunta"ta samu goggo nata yagar tsiren tana lumshe ido"aran meenah tace"bayan kin gama kusheshi ba gashi kina ci"bayan ko godiya da saka masa albarka bakiyi ba"ganin batada niyar bata yasaka tace"goggo ni bazaki baniba?"gashi dan Allah karki k'wareni"ta fad'a tana d'ebo befi yanka 3 taba taba"meenah batace komai ba ta amsa kawai"
yah Abdul kuwa yana fita toilet yashiga bayan yagama bukatarsa yafito yarufe gidan yakoma d'akinsa"bayan yagama shirin bacci yakira jidda saidai abin mamaki wayarta busy"kusan sau 3 yana gwada kiran bayan y'an mintina sai ace masa busy"sosai yaso yasaka wani ZARGI (book d'ina) aransa amma saiyaga hakan haramunne"online ya hau sukayi chats da musa yasanar masa saka ranar wata hud'u"shi kuma yamasa fatan alkhairi....
washe gari da marece wajen k'arfe 5:30pm yah Abdul ne tsaye k'ofar gidan su jidda"ya wanku cikin farar shadda"sai faman kiran jidda yakeyi bata d'aga ba"dama da safe yakirata yaji busy"shine yazo yaganta yaji miye yakamata sufara tsarawa na zuwan ranar aurensu??"sbd azatonsa jidda tasan da saka ranar shi akanta"yana nan tsaye bilkisu ta nufo k'ofar gidan zata shiga ciki"d'ago kansa yyi suka had'a idoda ita...atare k'irjinsu yabuga dam!tunda yake bai tab'a ganin fuskartaba saidai any time idan zai ganta da face maks"shiyasa bazai iya cewa ga kamanintaba"kuma abin mamaki duk time d'in dazata wuce indai yazo wajen jidda yaganta sai yaji fad'uwar gaba"yarasa meyasa?"ina wuni?"ta fad'a aladafce"lafiya qlau bilkisu"dan Allah idan jidda na ciki ki turomun ita"dato ta amsa ta wuce ciki"yah Abdul na juyowa yaga wata had'add'iyar mota bak'a tayi parking agefensa"be gama juyowa ba jidda ta fito dg front sit"tana murmushi"ta d'auki zazzafan wanka cikin shigar wani leshi mai tsada light green"d'inkin riga da siket daya bayyanah suran jikinta"da mayafinta akafad'a"wuf d'aya ka kalleta zaka yi zaton y'ar masu dashice"sbd irin dressing d'in data d'auka"k'ok'arin rufe k'ofar takeyi idanuwanta suka hasko mata yaya Abdul "wanda ke tsaye wajen kamar an dasashi"yana bin jidda da wani irin kallo mai cike da ma'anoni da yawa......✍️

wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day

zaku biya kud'in ku ta wannan acc numberπŸ‘‰2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne

banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira❌

Y'an nijar kutuntub'i wannan nπŸ‘‰ +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f

dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌹🀱🏻WATA UWAH 🀱🏻🌹

πŸ™†πŸ»β€β™‚οΈ(RAYUWAR ABDUL) πŸ™†πŸ»β€β™‚οΈ

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾


Story & written by
mommyn fareesa

free page 15&16

........sosai k'irjin jidda ke bugawa sbd batayi zaton ganinsa a irin wannan lokacin ba"murmushin yak'e tasaki mai nuna alamar rashin gsky tana fad'in"my one jeka zamuyi waya"tana fad'in hakan ta rufe k'ofar motar ta nufo bakin k'ofar gidan tana sakarwa yah Abdul murmushi"shi kuma yad'auke kansa yana had'e rai"tun kafin tak'araso cikin kakkausar muryanshi yace"dg ina kike jidda,motar waye kika shiga, miye had'inki dashi???"yatambaya atare yana tsareta da firgitattun idanuwansa"tofa ! wacce zan amsa dg ciki?"tab'e baki yayi yace"duka zaki amsamun"yanzun yadace kina irin wannan shigar fisabilillahi jidda?"sai kace ba saka ranata akanki..... d'an murmushi ta saki tana fad'in kacika zolaya sweet heart"yaushe aka wani sakamana rana dakai?"motar dakake mgn kuma yaya nane dana sanar maka yasiyamun waya kwanaki"naje duba mahaifiyarsa a asibiti batajin dad'i shinefa yamaidoni gida"amma kasan kaima kaine kawai azuciyar jidda"koba haka ba?"tafad'a cikin kashe murya tana kashe masa ido had'e da juyasu"kafin tace"batun shigata dakake mgn kaima kasan bana cikin masu irin wannan duhun kan kamar bilkisun gidanmu"al'ada da wayewar zamani yakawo haka"amma gsky ni banga aibun shigata ba....saida takai aya azancen ta kafin yad'auki kusan second 35 kafin fuskarsa bbu walwala yace"jiya aka saka ranar aurenmu dake wata 4 shine zaki nuna baki saniba?"d'an zaro ido tayi tana fad'in wai da gske kakeyi ko wasa kakeyi??"jidda wai miye haka?"kina nufin bakima saniba ?"wlh ban saniba"sbd jiya da yau duk ina asibiti dubiya"sai yanzun nadawo gdn fa"tafad'a k'asan ranta tanajin fad'uwar gaba sbd bata shirya aurensa ayanzun ba....to yanzun ai kinjiko my jiddah?"yafad'a cikin cool voice"d'ago kanta tayi suka had'a ido"saurin yin k'asa da kanta tayi sbd irin kallon dayake binta dashi"atake taji kasala ta dirar mata lokaci d'aya"akullum kwanan duniya banida burin daya wuce na mallakeki amatsayin matar aurena jidda"gashi dai an saka rana"miye kika shirya ko tanadarwa rayuwar aurenmu da zamu gina anan gaba kad'an in sha Allah??"yafad'a yana ta aikin kallonta"yana hasaso yadda zai gansu amatsayin ma'aurata"d'an murmushi tasaki tace"kaidai sweet heart ka bari ranar tazo kawai"amma nima inada buri sosai"amma tayaya har ka turo akayi baiko ban saniba??"zama yayi kan dakalin dake k'ofar gidan yasanar mata komai....jidda taja ajiyar zuciya aranta tana ganin muddin burunta bai cikaba kafin 4 month d'in da wuya ta auresa"dukda tana ganin bata iya rabuwa dashi"musammun yadda yanzun tasaba da maza"gaba d'aya yanzun sha'awar shi ke damunta"tana ganin Abdul zaiyi rab'a da naci ga y'a mace"jidda kinyi shiru"ni gaba d'aya banga farin cikin dakika nunaba"kukan shagwab'a tasaka tana fad'in ni Allah ina murna"kuma bayan ma sai yanzun naji"hakane ya isa"wannan shagwab'ar ki adanata sai an kaimun ke saiki mun ko?"d'an murmushi tayi tace"nidai ko yanzun zan maka ai.....yana k'ok'arin mgn Abba yataho zai shiga ciki"aladafce yagaishesa ya amsa cike da kulawa"jidda ta masa sannu da zuwa sbd ganin idon yah Abdul"dan ko gaishe da Abban da safe batayi"my jidda zanje anjima zamuyi waya ko?"to shikenan my one"ka gaishemun da meenah"zataji sosai"dg haka sukayi sallama yatafi"jikin jidda na kirma tashige ciki"bbu ko sallama tashigo"Abba dake alwalar sallar magrib yadubeta yace"ke dan gidanku koma kiyi sallama"batace komaiba ta koma tayi sallama ta shigo"d'akin su ta wuce"umma na zaune k'asa"yyinda auta Aliyu ke zaune gefenta yana cin awara"jidda ta kallesa tace"kai jeka waje zamuyi mgn"bbu musu yatashi yafita"umma na kallonta tace"ohni magajiya! na rasa mekika kashewa mlm arayuwa haka?"naji yana cewa kiyi sallama"tsaki jidda taja tace"wai umma samun rana akayi da Abdul bbu sani na??"wlh munafurcin mlm ne"wata 4 yasaka auren "munyi rigima dashi ajiya"ko yau da k'yar ya amsa gaisuwata da safe"sbd haka na sanar masa y'ata bazata auri fatararre ba"ki barshi lokacin yayi zaiji kunya"umma duk abin baikai hakaba"dama abinda yasa banaso Ayi auren yanzun"sbd beda aikinyi sai d'inki"nafiso ace yasamu aikin gwabnati"sannan ni kuma nasamu na siyi mota na tara kud'in dazanyi kayan d'aki"kema na siya miki gida"dan ba girmana bane nakawo friends nawa awannan shegen gidan na Abba ai saisu rainani"maganar kenan jidda"dandai kawai kin nacewa shegen yaron nan"amma wlh dakin barshi tunda ga masu kud'i nan na sonki"shiru kawai jidda tayi sbd tasan dai irin su Alh magaji basu aurensu saidai su b'atasu...kinga umma karki damu bbu matsala inason Abdul"shima kuma yana sona zai iya komai akaina"idanma a wata hud'un banga yadda nakesoba zance masa adaga bikin"danni ko Asee bazan sanar mata ansamun wata rana ba"shikenan ai hakan yayi"yauwa ummanah"tafad'a tana dariya ta zuge jaka tana zaro y'an dubu dubu ta mik'awa magajiya"hannu na kirma ta amshe tana washe hak'ora"had'e da cewa"yau da alama bazamuci gashashshiyar kazaba"saina bama Aliyu kud'i yasiyomun bakin hanya"tunda yanzun na saba duk dare sai kin kamana ita"Eh umma yau bankai dareba sbd kin san saka ido da sharri irin na mutane"wlh kuwa matsiyatan banza sa'idnawa"cewar umman tana tashi ta adana kud'in tafita dg cikin d'akin"jidda kuwa bbu sallah balle salati"ta haye saman gado ta lumshe idanuwanta tana tuna yah Abdul"tanajin wata iriyar sha'awar shi"tana hango yadda zataji idan ta kwanta a wannan fafffad'an k'irjin nasa.....
***********
Ahaka aka cigaba da tafiya"jidda da Asee baby na tata barikinsu"jidda ta koma gogewa"tayi k'iba k'ugunta yakoma b'udewa"tayi shar da ita"tanayin sabbin k'awaye masu irin halinsu"da manyan mata y'an lesbian"kusan kullum idan ta fita da rana sai marece take dawowa gida"yanzun abinda tagane da hijab take fita"idan ta fita saita cire"sosai idanuwanta suka bud'e aharkar"kuma bbu laifi tana samun kud'i"dan yanzun har jidda tafi Asee baby wayewa a harkan"yah Abdul kuwa beda masaniya akan rayuwar da jidda ta zab'a"sbd yanzun ta canza layi"tsohon layinta ta mayar a nokia"sabon kuma tasaka a iphone nata"shiyasa yanzun idan yakirata bayajin busy"kuma dataji Nokia nata na ringing tasan shine"saita rab'e tayi waya dashi idan bata gida"idan kuma yasanar mata zaizo zata zauna agida har yazo yatafi"sannan yanzun komai zai bata, bata amsa"sai tace"yak'ara wajen hidimar aurensu"dan yanzun haka bikin nasu be wuce sauran 6weeks ba"halin goggo kuwa sai abinda yayi gaba"ayanzun haka kawu Aminu yazo da ma'aikatan dazasu fidda part d'in dasu yah Abdul zasu zauna"amma ansami matsala da ita" sunyi baran baran da goggo"sun kuma sanar mata muddin tana kan bakanta to bbu su bbu kabeer da meenah"da an gama hidimar Abdul zasu barta dasu ta zama komai nasu"hakan yasa ta damu ta nuna amincewarta"saidai tasha alwashin sai yaya Abdul yayi dana sanin zama da iyalinsa agidan"wani filine k'arami dabaiwuce Ayi shago dashiba "shine aka siya dg bayan gidan aka turo"aka had'a da d'akin yah Abdul"akayi ciki da parlour da toilet"harma aka jawo musu ruwa zuwa tailet d'in kawai "ta gidan wani mak'ocinsu"wanda shine yace" suja sbd suna gaisawar mutunci da yah Abdul"sai kuma akayi d'an kitchen madaidai ci" akayi kitchen cabinet masu kyau"yanzun tiles da fenti yarage sai lefe da yah Abdul d'in keta faman k'ok'arin had'awa awajen musa"wasu abubuwan ma baikai k'arfinsa ba yaketa k'ok'arin yasiya sbd yasan halin jidda"zata iya raina kayan"dan bbu laifi watan maulud yasami kud'i sunfi 100k na d'inki acikin wata 2......

Ayau yakama friday tun wajen 12 pm jidda tadawo dg wajen gyaran kai da lalle"tayi kyau kamar amarya"sbd zasuje wajen wata dinner ta y'ar deputy governor"wanda k'awar amaryarce ta gayyacesu"sai iyayi jidda keyi zata biki na k'usoshin gwabnati"ana gama sallar la'asar tayi wanka"ta d'auki komai nata tasaka aleda"ta nufi gidansu Asee baby"suka tafi wajen make up"hmmm! jidda tayi kyau naban mamaki"ga an fito mata da gashinta dg gaba da baya"wanda na bayan harda k'arine"tasaka fited gownt ta material"ash colour ta ankon"wacce tayi mugun fito mata da shape nata"ta saka takalmi masu tsini"post nata da wayarta na ahannunta"suka yiwa k'awarsu waya tazo ta d'aukesu"bayan sun bar kayansu da nufin zasuzo da safe su d'auka"duk yau Alh magaji baiyi waya da itaba sbd hidimar datakeyi acewarta"tana ganin kiransa ta masa banza"ita kanta Asee baby kallon jidda takeyi sbd ba kad'an ta mata kyau ba"wajen 8 suka iso wajen dinner d'in"kuma abin sa'a"jidda da Asee baby suka shige cikin k'awayen amarya manyan yara kuma y'an boko"sai gashi atare da amarya suka shigo cikin holl d'in"jidda har tafiya take canzawa"tana yatsina yadda kasan y'ar wani shege ce ita"wani hamshak'in d'an siyasa daya fito takarar d'an majalissa"yatsare jidda da ido tunda suka shigo"gaba d'aya zubin yarinyar ya masa"fatansa Allah yasa y'ar hannuce kuma zata amince ta auresa"dan da alama za'a shiga da ita gaban mota"yana so ya auri mace wayayya yashiga ko ina da ita"dan matansa biyu dake gida sai Ahankali...tun jidda bata kula da kallon dayake mataba harta fara Ankara dashi"tana ganin anfara shiga wajen rawa itama ta taso ta shiga"aikuwa yarufu akanta yana mata b'arin kud'i"sai murmushi takeyi tana juyawa"mutane sunyi yawa

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login