Showing 72001 words to 75000 words out of 77635 words

Chapter 25 - WATA UWA

Unknown   

10 Nov 2024

3626

takeyi"wasu mata na zaune sai kallonsu sukeyi suna k'us k'us"qzatonsu billy amarya ce"yana rik'e da hannun ta duk Inda yayi tana biye dashi"har jiri take gani amma tak'i barinsa"bayan yagama duk abinda yadace suka zauna bin layin ganin likita"sun jima anan zaune kanta na samqn kafad'arsa har layinsu yazo"sai Allah yasa mace ce likitar"sosai yah Abdul yaji dad'in hakan"sai kallonsu takeyi"tun kafin ma bilkisu ta zauna ta fahimci ciki ne k'arami da ita"bayan ta gama bincikar billyn aka gano tana d'auke da cikin sati 2"yah Abdul yadinga washe baki"bilkisu kuwa d'aure fuska tayi dan harga Allah taso ta huta kafin tasamu wani cikin"ta yarda kuma cikin tana wanka ta sami cikin"murna doctor d'in ta musu ta rubuta musu magunguna"sannan suka fita da nufin yaje pharmacy yasiya"yana rik'e da hannun ta Ahankali cikin taushin muryanshi yace"bilkisu naga baki murna da k'aruwar da muka samu ko??hakan yasa naji murnata ta koma ciki"pls da gske bakyason cikin......✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba
......kwanci tashi inji masu iya mgn sukace asaran mai rai"kwanaki sun ja"rayuwa ta lulawa su Abdul da bilkisu"ta kuma yi musu dad'i"dukda wata ran akan sab'a sbd halin zaman yau da gobe"ayanzun haka yah Abdul yasami k'arin girma awajen aikinsa sbd kwazonsa"wanda watan sa 4 da fara aikin yasamu k'arin girman"yana dg cikin y'an gaban goshin governor"sosai Abdul da bilkisu sukayi wani irin kyau na musammun"fatar jikinsu ta murje sbd samun hutu da kwanciyar hankali da jin dad'in rayuwa"sunyi wani irin kyau na ban mamaki"yah Abdul nata fama da y'an mata"bilkisu kuma na d'aga hankalinsa da zafin kishi"wani time d'in kawai saidai yaganta tazo office nashi"kasancewar yana zuwa da ita office nashi.....goggo kuwa tasami sauk'i tuni"yyinda meenah da yah Ana's keta zuba soyayyar su har kowama yasani"amma an barshi sai ya samu aiki asa musu rana"kabeer kuma yakoma wajen aikinsa wata 3 da suka wuce"yah Abdul yataimaka masa yafara k'ok'arin gina gidansa da komai yak'one"sbd kabeer d'in yanzun yatuba yadena neman mata"amma yana buk'atar yayi auren ayanzun.... ab'angaren su magajiya kam sun bar gidan atine sbd dawowar ghali dg sudan yakammala laratunsa"yasami aiki acan"shine yazo yasiya musu gida k'arami suka koma"amma dukda haka jidda na sana'arta"magajiya kuma tana sina'ar fridge ta dena aikatau.... ayanzun haka cikin billy yashiga watan haihuwa"komai an tanada "yah Abdul na fatan bayan ta haihu"shida ita da goggo suje k'asa mai tsarki"abin dai sai son barka kowa adangi bbu wanda baya cin arzik'in Abdul"danko su baffa Aminu yaje har k'auye da abin arzik'i shida bilkisu suka kai kwanakin baya...
Ayau take friday"duk yawanci mutane nata k'ok'arin shirin masjeed"amma banda yah Abdul"wanda ko office yau bejeba"kimanin satinsa guda kenan rabonsa da bilkisu"sbd yana tausaya mata tayi nauyi"amma yau da kanta ta tsokanosa"sai gashi tana masa kuka amma yak'i barinta"tun 10am ake abu d'aya har 12:34pm yak'i barinta"wanda shi bemasan tana wani magiya ba"hidimar gabansa kawai yakeyi....sai bayan yasamu nutsuwa yafahimci bilkisu taji jiki"yana kwance agefenta Ahankali yace"mai gadon zinari kin gaji ko?"yah Abdul nidai ka k'yaleni kaje kayi wanka karka makara masjeed"da alama baki gajiba ko?"yafad'a yana kankance ido yana binta da wani mayen kallo na k'urrullah"kukan shagwab'a tasaka tana matsawa dg kusa dashi sbd bbu komai ajikinta"d'an murmushi yayi yana suturta jikinsa yace"na gaisa da baby nah yau"gsky indai kika wuce last week baki haihu ba my billy ruwan nak'uda za'a samiki"gaba d'aya cikin nan takurani yakeyi"hmm"kawai tafad'a tana lallab'awa ta sauka dg samqn bed d'in ta nufi toilet"shi kuma yanufi gaban ward rope ya bud'e yad'auki towel fari yabi bayan bilkisu dake a bath room..... agaggauce yafito yayi shirin zuwa masallaci wanda saida yagama shiryawa billy ta fito dg cikin toilet d'in"yah Abdul yabita da kallo yatuntsure da dariya yana ajiye turarukan hannunsa kan mirror"ya shirya cikin farar shadda"ya aza hula samqn kansa bak'a"yayi kyau sosai yanata k'amshi"kamar d'an saurayi"bilkisu kuwa sosai taga yamata kyau da yana dariyar"sai bayan ya tsagaita tana kallonsa gira ad'age tace"mlm dariyar me kakeyi?"ina ruwanki da dariyata madam ?"nidai saika gayamun"to da wanda ya tsargu nake"tab'e baki tayi tana nufosa tana tafiya da k'yar dan batajin dad'in jikinta"tana masa hararar wasa tace"nina tsargu ai"wlh in bacin masjeed zakaje danama hanaka fita"murmushi yasaki yace"lallai yarinyar nan 2 days d'in nan na lura kin rainani ko?"amma zaki haihu zan gyara miki zama"yafad'a yana matsowa dab da ita yamik'a mata agogonsa na fata bak'i"tanata turo baki ta amsa ta d'aura masa tana mintsininsa a y'an yatsu"yana murmushi ya rik'e hannun nata yahad'a da nasa ya sumbata yana fad'in thank you my lovely wife"idan nadawo zan rama Allah kuwa"to ni waye zai busarmun da kaina?"ki bari nadawo mana saina busar miki"sallafa zanyi yah Abdul"ta fad'a cikin shagwab'a"hakane kuma"ki zauna kan bed saiki jona hand dryer d'in ko yaya kid'an busar "zai bushe sai kiyi sallah ,idan na dawo da kaina zan gyara miki ko? "To shikenan Allah yatsare hanya"yana murmushi yace Ameen yashafa cikin yana cewa motsi yakeyi ko?"nidai karka makara"hancinta yaja yafita dg cikin bed room d'in"ita kuma ta wuce ta d'akko hand dryer ta jona tafara k'ok'arin busar da gashin nata"saidai tun kafin tagama taketa jin ciwon mara"bayan tagama ta d'aure gashin ta wuce bath room tayi alwalah"koda ta fito"doguwar riga ta material ta zura ta kabbara sallar azahar.....awahalce bilkisu ta gama sallar"tana rintse ido ta fito dg cikin d'akin"dan irin ciwon datakeji ta tabbatar da haihuwa ce"wayarta dake samqn center table ta d'auka dan ta kira yah Abdul"hakan yayi daidai da anyi knocking d'in k'ofar"waye ne?"tafad'a agalabaice"nice Anty billy"da k'yar tazo ta bud'e k'ofar meenah da wata dattijuwa dake yiwa bilkisu aiki suka shigo atare"meenah sannu da zuwa! ta fad'a cikin dauriya tana kara wayar akunne....bugu 2 yad'aga yana fad'in my sweet wife! yah Abdul kana ina?"my billy lafiya dai?"banajin dad'i ne"dama ina hanyar gida ne ko haihuwar ce?"inaga itace"bece komaiba yakashe wayar"meenah da mai aikin nata yiwa bilkisu sannu"kije kitchen iya ki d'auki abin karinki banyi girkin rana ba yau"to shikenan hjy" wlh nazo tun d'azun inata bugun k'ofa amma shiru"bacci nakeyi lokacin"dg haka bilkisu ta wuce ciki tana kiran meenah"bayan tabiyota sun shigo d'akin"tasaka meenah ta fito da duk abinda za'a buk'ata"suka fito dg d'akin meenah na rufewa yah Abdul yashigo"duk yawani rikice azatonsa tana jin jiki"bilkisu kuwa na ganinsa ta wani k'ara lambewa"agabansu meenah yazo yad'auketa yana mata sannu yayi yana waje da ita"meenah ta biyosu tana janye da troley"aka bar iya mai aiki sbd ta k'ara gyara ko ina kafin su dawo.....suna a mota meenah ta kira goggo ta sanar mata"billy dai na back sit tanata gumurzu"ta tabbatar harda fitinan yah Abdul yasata wannan nak'udar"suna isowa asibitin akayi labour room da ita.....ko 5 minit basuyi da shigaba wata nurse ta bud'e k'ofar ta lek'o" tana kallon yah Abdul dake tsaye yadafe kansa tace"ta sauka lafiya an samu baby boy"Alhmdllh !yah Abdul da meenah suka fad'a atare"yaya jikin nata?"normal take yanzun ana kimtsata ne"ta fad'a tana komawa ciki"yah Abdul yakira musa yasanar masa da yah Anas"meenah kuma ta kira goggo....gaba d'aya bakin yah Abdul yak'i rufuwa sbd murna"suna anan tsaye shida meenah"kusan 15 minit aka bud'e k'ofar"wata doctor na rik'e da babyn"masha Allah jajir dashi"yakuma d'ebo kamannin ubansa"meenah tayi wuf ta amshesa tana dariya"hakan yayi daidai da isowar goggo da kabeeru wajen"dan kan mashin nasa yakawota"baki washe goggo ke fad'in bani *d'an juna* na tab'a nima"kai Alhamdllh!tubarakallah masha Allah"ina ita uwar ?"tana ciki ai goggo"cewar yah Abdul"meenah na b'ata fuska tace"haba goggo wane irin kuma d'an juma?"ki b'ata ma yarona suna"sannu mai d'a !ba yau juma a ba?nidai bani shi yanzun"cewar goggo tana amsar babyn"masha Allah! Tafad'a tana murmushi kafin tace"Allah yarayaka bisa sunna yabama uwarka lafiya"yah Abdul ya amsa da Ameen da sauri"kabeer ya amshi babyn yana gani shima fuskarsa na nuna farin ciki"suna ahaka wata nurse tasanar musu an kai bilkisu room 12 taje ta huta"ai kafin kowa yatafi yah Abdul yayi agaba"anan Anty wakale (k'anwar ummi) da yah Anas suka sami su goggo da babyn ahannunsu"akunyace yagaishe da goggo ya amshi babyn dg hannun kabeer"meenah na murmushi ta gaishe da Anty da suke gaisawa da goggo"kafin su d'unguma gaba d'aya suka nufi d'akin da aka kai bilkisu......yah Abdul na zaune agefen bilkisu daketa baccin gajiya"su Anty suka shigo"bayan yagaishe da Anty yace"meenah zo muje akawo ruwan zafin dazata sha tea idan ta farka"hakane ku biya ta can gida meenah ki zubo tuwon dawar nan akawo idan ta tashi taci"jego sai anayi anacin tuwo "wannan gsky ne"cewar Anty wakale"atare da yah Anas sukabar d'akin"duk abinda yadace aka d'akko"yatsaya wajen masu gashin nama yayi leda biyu na kaji"dana mai jego dana y'an barka....lolx"suna isowa haraban asibitin sukayi clashing da musa"atare suka shiga d'akin"har lokacin bilkisu na bacci"babyn kuwa na hannun goggo"dan kabeer shima yatafi"sai a sannan yah Abdul ya amshesa yagani yabama musa"yana tuna d'azun fa billy bata haihuba ikon Allah kenan! musa yayiwa babyn addu'a yabadashi suka fita"sai a sannan Anty ta tashi bilkisu dg bacci.....yar kunya ta kama billy tana murmushi ta tashi zaune sunata masa sannu"ta gaishe su"kafin aka had'a mata tea mai kauri kuma mai yawa a cup aka bata"ga abinci agefe"tuwon dawa miyar bushashshiyar kubewa taji man shanu"Anty billy kici abinci sosai ko yarona yasami abincinsa shima"cewar meenah cikin zolaya"bilkisu dai nata murmushi aranta mijinta kawai take son gani"Anty wakale taje toilet ta tara ruwan zafi"takai towel ta ajiye ta dawo tana fad'in bilkisu kiyi maza ki gama kiyi wanka ki gasa jikinki"idan munje gida yanzun sai adafa wasu ruwan ki komayi ayima babyn"dato bilkisu ta amsa"bayan ta gama yiwa cikinta k'at ta wuce toilet d'in......anutse tayi wankanta bayan ta idar aka kai mata kayanta ta canza aciki ta fito"zama tayi aka bata babyn sbd ta shayar dashi"sai kallon babyn takeyi tana jin tsananin sonshi da kaunarshi aranta"tana masa addu'a aranta"tana k'ok'arin zuge zif nata dake baya aka turo k'ofar"yah Abdul da wata likita suka shigo"ahhh madam kin samu jiki ko?"cewar likitar tana kallon billy"yyinda yah Abdul yatsareta da ido yana murmushi aransa yana ganin wannan fa yaronsa ne da matarsa"agefen bilkisu ya zauna yana fad'in my billy sannu ya jikin?"Ahankali tace"da sauk'i sosai"kinci abinci ko?"uhmm!to shima babyn abashi abincinsa ko?"to ai yanzun zan bashi"yauwa kinga dama sallama za'a bamu mu tafi gida"amma shine kayi tafiyarka ko?"wlh muna waje nida musa"nine farkon zuwa anan kinata bacci"kuma mukaje nida meenah amso abinci shima da muka dawo bacci kikeyi ko?"wai dan Allah bazaka barta ta huta ba??"cewar goggo tana kallonsu"likitar data gama rubuta sallama ta Basu ta fita"yah Abdul na murmushi yace"ina mota meenah ki kwaso sauran kayan"dato ta amsa shi kuma yafita"bilkisu kuwa addu'a tayi ta fara shayar da yaron cike da kunya tana rintse ido sbd zafin dataji"daurewa zakiyi bilkisu sannu kinji?"cewar goggo"bayan ta gama bashi maman Anty ta goyashi suka wuce parking lot"billy ta zauna front sit"yah Abdul yacanza harshe zuwa turanci yana tsokanarta"goggo na jinsa tadaiyi shiru amma meenah najin firan tasu"tana mamakin rashin kunyar yayan nata" bayan sun iso gidan"suka samu komai k'al iya ta gyara"goggo ta tsaya sbd tayiwa babyn wanka"meenah kuma kitchen ta shiga sbd tayima billy girki mai dad'i"yah Abdul da billy kuma d'akin baccinsu suka nufa"Anty da goggo da babyn na parlourn"aka saka iya ta zagaya can baya ta aza ruwan zafin wankan.....
suna shiga bed room d'in yah Abdul ya rungumeta ta baya yana fad'in my sweet billy kin biyani da kika haifamun baby boy mai kama dani"next yr saiki masa k'anwa ko?"kukan shagwab'a tasaka tana k'ok'arin k'wacewa dg jikinsa tana fad'in Allah ya kyauta mun "ni kuma saina zauna duk shekara saina haihu ko?"toko dai nayi amarya ne?"wani irin haushi taji tak'i mgn"yana dariya yace"wlh wasa nakeyi karkimun fushi"hmm"wancan d'akin zaka koma bazan dinga kwana da kai ba"indai irin wannan hukuncin zakimun dakin gama dani my billy"yafad'a yana sinsinar gefen wuyanta yana sakar mata hucin numfashin sa"ta lumshe idanuwanta tana ture kansa"bbu komai nidai ko?"eh d'in"kaje karkaja goggo da Anty suyi mgn"aiba haihuwar fari bace ko madam"yafad'a yana nufar gefen bed da ita ya zaunar ita kan cinyoyinsa suna dariya"kasan yah Abdul haihuwa da wahala?"hakane billy nah"amma kinyi da sauk'i ko?"hakane bbu laifi kam"yanzun nasan kana jin yunwa ko?"wlh banaji sbd farin ciki"kawai mayi dinner atare" dan meenah anan da iya zasu zauna awancan d'akin tunda akwai furnitures aciki"sai bayan kinyi 40zata koma gun goggo"to shikenan Allah yakaimu lafiya"ya amsa da Ameen yana rungumeta ajikinsa"be bar d'akin ba saida yaji goggo na k'wala masa Kira"yafita yana dariya yana tuna rayuwarsu ta baya agidan goggo..
ahaka aka cigaba da kulawa da bilkisu da babyn tsawon kwana bakwai"wanda dangi da abokan arzik'i tafe suke ana zaman barka"aciki harda magajiya da jidda"kuma kullum anan suke zuwa"magajiya tayita had'ama"kullum idan sunzo sai jidda ta keb'e wani waje tayi kuka"tayi dana sani da cizon yatsa"ta tabbatar Inda bata biyema son zuciyaba dafa itace awannan matakin"ta lura Abdul be had'a bilkisu da kowa ba"agaban jama'a zaita nuna mata k'auna da kulawa" yana kafa kafa da ita da tambayarta me takeso?"aranar kwana 5 ta rok'i bilkisu gafara"tasanar mata tuni komai ya wuce" kuma jidda ta nemi alfarmar tayiwa yah Abdul mgn ya yafe mata"dan ana zaman barka ko gaishesa tayi baya amsawa"hasalima daya ganta yake had'a rai"da k'yar bilkisu tasamu ta shawo kansa ya yafema jiddan"sannan tsanarma jiddan ya yafe mata......yau ake suna yaro yaci suna *salisu* ana kiransa da affan"duk abinda akeyiwa mace mai jego y'ar gata saida yah Abdul yayima bilkisu"dan kaya akwati 12 yayi mata"sai akwati 5 na babyn"ko kayan bily kala 50 ne bbu k'ananun kaya aciki"aranar bilkisu har kukan farin ciki tayi"yah Abdul yasanar mata in yanada hali fin hakama zai mata"abaya lefe kad'an tasamu dg garesa" amma gashi da akayi hak'uri ansamu yanzun masu yawa"ko abin yanka rago 3 aka yanka"abin saidai san barka"anan haraban gidan akayi decoration aka sha shagali"mai jego saida tayi shiga kala 7"wacce kala 3 iri d'aya ne itada yah Abdul"sun saka shadda kala 2 iri d'aya sai voil guda iri d'aya....anci ansha abin saidai godiya ga Allah"bayan kowa ya watse billy da babyn sukayi wanka suka kwanta agajiye......
*bayan 40days*
yau kwanan bilkisu 40 cif da haihuwa"sunyi gwanin kyau b'ul dasu itada babyn"tun jiya meenah ta mata lalle"aka mata saloon da dare"Angon jego yah Abdul nata murnan da zumud'i"dan tunda billy ta haihu iyakarsu romance"idan yayi mgn tace"ai jini be d'auke ba"tun wajen 2pm billy na gidan ummi"wanda anan aka bata kazar mata mai romo da tsumi da had'in kankana tasha"sai wajen 4:30 pm yah Abdul ya iso yamata waya sbd zasuje gidan goggo dg nan sai su koma gida"Ahankali ta fito k'ofar gidan tana sab'e da affan agefen kafad'ar ta"tana sanye da sabon d'inkin doguwar riga ta lace maroon & pink colour"tayi d'aurin d'an kwalin daya fito mata da kyawunta"tana yafe da mayafi babba na alfarma"dan yah Abdul beson hijab adole ta hak'ura da ita sai idan yakama take sawa"yanata kallonta yabud'e mata k'ofar front sit yana fad'in ran gimbiya yadad'e"murmushi kawai tayi ta shigo ta rufe k'ofar tana fad'in pls zamuje nan gaba kad'an zan bama Anty jidda sak'o pls"d'aure fuska yayi yace"sak'on me?"kayi hak'uri yaya Abdul komai ya wuce pls"shikenan"yafad'a tana nuna masa Inda zaibi dasu"da haka har suka iso k'ofar gidan su jidda"wanda yara duk sunyi daddab'a awajen"jidda na zaune kan kujera y'ar tsugunne ga sandunanta agefe tana tuyan awara"horn d'in motar dataji yasaka ta d'ago kanta tana yiwa yaran mgn su matsa"yah Abdul nata kallonta ta glass gaba d'aya jikinsa yayi mugun sanyi"yakuma k'ara tsorata da rayuwa"bilkisu kuwa kamar tayi kuka jiki asanyaye tajawo ledar kaya dake back sit ta bud'e k'ofar ta fito dg cikin motar tana sab'e da affan dake baccinsa"sosai jidda dake kallonta taji kunya......✍️

...........lura da yadda jidda taji kunyar ta ganta ahaka yasaka bilkisu k'ak'aro murmushi tana cewa"Anty jidda! na'am bilkisu kece tafe haka?"sannu da zuwa"tafad'a tana k'ok'arin kama sandunanta ta tashi tsaye" ta d'auki robar kud'in ta tana satar kallon motar yah Abdul"wanda ta tabbatar yana kallon su"ke hakeema ki kulamun zan shiga ciki nayi bak'uwa ne"cewar jidda tana kallon yarinyar ta juya ta nufi cikin gidan bilkisu na biye da ita"sallama bilkisu tayi tana shigowa"magajiya bata gidan taje anguwa"amma gidan share k'al yake dashi"shigo ciki bilkisu"ah ah nanma yayi wlh sauri nakeyi ai"ta fad'a tana jan kujera y'ar tsugunne dake a tsakar gidan ta zauna"jidda ta amshi affan daketa bacci tana yaba girmansa"bayan sun gama gaisawa bilkisu fuskarta bbu walwala tace"haba Anty jidda! meyasa kike irin wannan sana'ar a k'ofar gida fisabilillahi?"sai kace wata marar y'an ci"yazanyi bilkisu?"duk mugun halina na baya yajamun irin wannan k'ask'antacciyar rayuwar"mahaifiyata data azani a turban itama bata damu dani ba ta kanta takeyi"idan bantashi na nemi halal nawa ba abinda zanci saiya gagareni bilkisu agidan nan"dama yaya ghali yasiya mana gidan"yakoma sudan duk wata saiya turo 20k musiyi kayan abinci"amma umma ta amshe kud'in nan"tafad'a tana hawaye gwanin ban tausayi"shiru kawai bilkisu tayi sbd tasan mugun halin na son abin duniya magajiya"ga wannan kayane bbu yawa"sannan dg yau ki dena wannan sana'ar kisami wata wacce za'a shigo gida asiya kiyi"amma kinada k'uruciya kinyita zama bakin wuta Anty jidda"nan gaba idan Allah yaso aure zakiyi"tafad'a tana zaro rafar y'an 200 guda 1 ta aza mata ajikinta"kafin tace"in sha Allah duk wata zan dinga yimiki aike"amma wannan ba sana'a bace kicanxa wata"nagode! nagode k'warai bilkisu"Allah yasaka miki da alkhairi yabarku tare da mijinki"hakik'a kin cika y'ar halak mai rama alkhairi bisa sharri"nayi nadamar abinda na aikata a rayuwa bilkisu"bbu komai haka Allah yatsara Anty jidda"hakane kam amma bana tunanin zanma samu wanda zai aureni bilkisu bayan ina haka"in sha Allah zaki samu da ikon Allah"idan umman ta dawo ki gaishemun da ita"to shikenan in sha Allah bara aka miki awaran"amsamun dai aleda sbd ina sonta"to shikenan amma ki goyamun yarona marece yayi dan Allah"dato bilkisu ta amsa ta mik'e tsaye ta amshi affan ta goyashi"jidda nata kallonta tanajin inama itace bilkisu"Ahankali tace"wata 2 da suka wuce shima tsohon mijin dana

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login