Showing 63001 words to 66000 words out of 77635 words
zan amsa na gode sosai wlh"karka damu Abdul ko?"eh "to karka damu ka d'auka kamar ni mahaifine awajenka"naji dad'i daka kasance mutum na gari"wlh duk wani abu nawa yana cikin wallet d'in nan"bandamu da ATM cards nawa ba sbd zan iya sawa arufe acc d'in kud'i basu fita"amma sauran abubuwan dake ciki ne masu mahinmanci"zan ciresu na adana kawai"gsky hakan zaifi"to madalalh Abdulhakeem! yanzun zan baka cash kawai"sannan gobe in Allah yasa muna raye kazo wajen 10am ka kamun takardun naka"karkace bazaka amshi kud'in ba"nasan kanada buk'atarsu"kuma nayi maka dan Allah ne badan wani abu ko wata manufa ba"ka d'auka Allah ne yabaka ta hanyar da baka zato"kan Abdul ak'asa yace"hakane Alh agsky banida bakin yimaka godiya sai fatan alkhairi"ubangiji yabiya maka buk'atunka na alkhairi"yana murmushi ya amsa"kafin yad'auki wayarsa yyi kira"ana d'agawa yasanar aka masa kud'i cash na 5 millions"yah Abdul dai na zaune yana tunani yana ganin abin kamar a mafarkine"ahaka yaron Alh mukhatar yashigo da leda mai layi layi a office d'in"sai kayi zaton ko wasu kayane aciki ashe kud'i ne"bayan ya amshi kud'in yaron yafita"Alh mukhatar yak'irga kud'in"bayan yaga suncika yaturo ma yah Abdul agabansa yana fad'in bama sai kamun godiya ba"kaje sai goben kuma"yah Abdul dukda haka saida yamasa godiya da fatan alkhairi kafin ya d'auki kud'in"Alh mukhatar yasanar masa driver na waje zai mik'asa agida"ya amsa dato yana fita ....suna tafe acikin motar gaba d'aya yah Abdul mamakine aransa da al'ajabi"har suka iso anguwarsu"yafita yayiwa driver d'in godiya"yanufi k'ofar gidan anata kiran sallar azahar.....
Ahankali yanufi cikin gidan"key yasaka yabud'e k'ofar ciki da billy ke rufewa yashiga da sallama"bilkisu na tsakar gidan tana sallar azahar"sam bataji motsinsaba saidai taji sallamarsa"yayi wani k'asaitaccen murmushi yana kallonta" aransa yana fad'in yau angone ni"ledar kud'in ya ajiye agefenta"ya wuce yarufe k'ofar gidan sanann yanufi bayi yakama ruwa"yafito yayi alwalah"billy na zaune tana lazimi gabanta nata fad'uwa sbd tasan tashiga ukku yau awajen yah Abdul da fitinarsa"my billy ashe kin fara sallah banida labari?"d'an murmushi tayi tace"yaunefa nafara"sannu da zuwa ya aikin?"yauwa my billy"aiki kam Alhmdllh"yau muna cikin farin ciki sbd wani alkhairi da Allah yabamu"amma bara nayi sallar dai"dato ta amsa ta tashi tabar masa abin sallar ya hau yafara sallar"ita kuma ta shimfid'a musu tabarma ta shirya musu abinci ta zauna tana kallon ledar daya ajiye"saidai ta fahimci kamar kayan sawa ne aciki"bayan yagama yashafa addu'a yataso yazauna agefenta"my billy kinyi kyau fa"yafad'a yana kamo hannunta yazaunar da ita ajikinsa"itadai tayi shiru tasan idan suka had'u bbu sauk'i yau"kinyi shiru menene?"yafad'a yana mata rad'a agefen kunne"ta turo baki tana ture masa fuska da gudan hannunta"yasaki guntun murmushi yana matseta ajikinsa"yajawo abincin da kansa yazuba musu suna ci tana ajikinsa"anan yalabarta mata komai"ta zaro ido tana fad'in 5millons fa?"wlh kuwa billy"ada nima nayi mamaki harma ban amsaba"yadai matsa na amsa"sai bayan na fito na k'arewa comparny d'in nasu kallo"suna k'era furnitures na zamani dana da"kuma shine shugaba a company d'in"sannan sananne mutumin"yasamu shaidar taimakon talakawa"masha Allah! To Allah yasa alkhairi yah Abdul"na maka murna"kamar yadda yace" dan Allah yayi Allah yasa hakane"Ameen yah Allah my billy"to yanzun miye zamuyi da kud'in gasunan dai?"tana murmushi tace"ai goggo da musa yaka mata kasanarmawa da kuma baffa ko?"hakane my billy amma nafiso nafara jin shawararki me zamuyi da kud'in? kud'in kane kai kad'ai fa! had'e rai yayi yace"okay shikenan ke banda ke?"yafad'a yana k'ok'arin janyeta dg jikinsa"ita dariya ma yabata"tana murmushi ta koma shige masa murya can k'asa tace"haba my sweet heart d'ina"miye abin damuwa anan?"abinka nawane nasani"kayi hak'uri banaso ranka yab'aci bayan muna cikin farin ciki"ta fad'a tana d'ago kansa suka had'a ido"ta manna masa kiss a kumatu"ai tamkar yana jira yayi hanzarin rik'e fuskarta yahad'e bakinsu yana wani irin kissing nata kamar zai cinye mata baki suna sakin nishi atare"yayinsa bilkisu ta tallabe kansa tana tayashi"shi kuma yazura hannayensa cikin rigarta yana shafa nashanunta kasancewar ko bra bbu ajikinta"gaba d'aya yah Abdul ya burkice mata"atsorace bilkisu tajanye bakinta dake cikin nasa sbd ganin zai cire mata riga atsakar gidan"idanuwansa sunyi jajir yanata uban nishi"yah Abdul kasan bangama wanka bafa?"be furta komai ba yad'auketa gaba d'aya yayi cikin bed room d'in su da ita"billy ta tsorata da yanayinsa"dan gaba d'aya komai azafafe yakeyi "hakan yasa tama kasa tsaidashi"komai na jikinsu yarabasu dashi yafara k'ok'arin bin hanyarsa"time d'in dataji shi ajikinta k'ara tasaki tana turashi had'e da k'ok'arin janye jikinta"ya rik'eta gam yana shigarta sosai.......tasaki k'ara tana bashi hak'uri"amma yayi nisa gurnaninsa kawai ke tashi acikin d'akin"yanata sabbatu da faman kiranta da fad'a mata kalaman yana sonta"ita kuma tanata faman koke koke.....kiran sallar la'asar yasaka yah Abdul sahirtawa billy"wanda yayi kusan awa d'aya da rabi akanta"jikinsa ya janye dg nata yana maida numfashi"ita kuma tanata sakin shashshekar kuka"cikin taushin murya me had'e da rarrashi yakama hannun ta yamaidota saman k'irjinsa yana fad'in I'm sorry my sweet billy"kinsan anjima ba'a had'uba"shiyasa kakiji zafin nan"yi shiru kinji baby nah?"turashi ta dingayi tana b'ata fuska"wacce ta b'aci da hawaye"murmushi yakamayi dan idan tana masa haka burgesa takeyi"yaja karan hancinta yana share mata hawayenta murya can k'asa yace"miye zanyi ki hak'ura my billy?"nidai kace bazaka koma yimun komai ba saina Ida gama wanka"shikenan na amince koda zanji feeling bbu damuwa aike nakeso billy ba jikinki ba"karki damu kinji?"yanzun wankan zakiyi ko?"shiru tayi tak'i mgn"yyi murmushi yace"wato yau jan aji akemun ko?"naga alamar kin dafa ruwan zafin ai dana shigo d'azun"nadafa kwashewane banyiba suna a tukunyar"hakane ai dama nace karki yarda ki dinga kwashewa"da kaina zan kwashe miki karkije ki toye"to kai mai maganar idan ka toyefa?"gara ni natoye akan ke ki toye bilkisu" *ina sonki*! murmushi tayi ta b'oye fuskarta ajikinsa tana fad'in nima haka"to na yarda fad'amun miye kikeso musiya da wa'acan kud'in?"yafad'a yana shafa gashin kanta zuwa bayanta"yah Abdul nidai aganina kasiya mana gida ko?"tabbas kin kawo shawara me kyau my billy"amma zan sanarwa goggo da musan naji meye zasu fad'a ko?"kanta ta gyad'a masa"yajawo rigar daya cire yarufe mata jikinta"shi kuma yatashi tsaye yasuturta jikinsa yana fad'in ke kunya ko?"ni banajin wata kunyarki"turo baki tayi tace"ai dama ku maza bakuda kunya"wlh zakija na cire boxer d'in nan"dan Allah wasa nakeyi karka cire"tafad'a batare data kallesaba"yana murmushi yafita tsakar gidan"ruwan zafin ya kwashe mata"sannan yazo ya d'auketa suka nufi bayin"kowa yayi wankansa"dg k'arshe yah Abdul yafito yabarta aciki"tajima a toilet d'in kafin ta fito" sbd saida tayi sit bath"amma dukda haka gabanta zafi yakeyi"dan yah Abdul namijine ba kad'an ba"gaba d'aya jikin nata sai Ahankali ko zaman kirki bata iyawa"da k'yar tasamu tayi sallar la'asar"yah Abdul dake tsaye gaban mirror yana shiryawa yana lura da ita"shi kansa yasan ba k'aramin juriya bilkisu keyi da buk'atarsa ba"tana shafa addu'ar ta taso tana fad'in bara natayaka shiryawa yah Abdul"ta fad'a tana cire hijab d'in jikinta"yana kallonta cike da so yana murmushi yace"ah ah my billy kisaka kaya ki kwanta ki huta kinji?"ni yanzun idan nagama shiryawa gidan goggo zanje"dama tace mun d'azun nace miki dan Allah abinda yafaru abaya kiyi hak'uri ki yafe mata bilkisu.......✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba
..........kan bilkisu ak'asa tace"nifa tuni komai ya wuce awajena yah Abdul"kama daina rok'ona wata yafiya"fatanmu Allah yabata lafiya"kamata yayi jibi idan Allah yakaimu kaga nayi30 days kenan"sai naje na gaisheta da jiki ko?"yanata kallonta cike da burgewa da tsananin k'aunarta"yana ganin yagama sa'a arayuwa da Allah ya mallaka masa bilkisu amatsayin mata"d'ago kanta tayi sbd jin yayi shiru"had'a ido sukayi"ta d'an turo baki tana fad'in kallon fa?"murmushi yasaki yana nufota"taja baya da sauri tana fad'in ka shirya yaya Abdul nidai"be fasa tunkarotaba"ya fisgo hannuta guda ta fad'o jikinsa yamatseta yana fad'in a I love you so much my lovely wife"naji dad'i da kika kasance mai saurin yafiya"kuma in sha Allah zan sanar mata kina gaisheta kuma kin yafe mata ko?"kanta ta gyad'a masa"ya sumbaci gefen lips nata yace"zo nashafa miki man ko?"batayi mgn ba tanadai murmushi yajata gaban mirror rabi da rabi shafa rabi da rabi yanata matsarmata jiki.... k'ananun kaya yasaka yana tsaye billy na gabansa tana taje masa suman kansa da tattausan sajensa"suka had'a ido yad'aga mata gira"kayi kyau sweet heart"Allah?"Eh mana"to kinga bazan jimaba my billy zanje nadawo mu zauna atare ko?"ko yanzun sbd banida abin hawa da atare zamuje"amma in sha Allah danayi abin hawa zamuyita fita yawo ko?"murmushi tasaki tana kwantar da kanta ajikinsa"ya rungumeta yana fad'in muje nasa miki kayan ko?"ajiyar zuciya tasaki tace"in sha Allah yah Abdul mahak'urci mawadaci"daka samu aiki zaka siyi abin hawa"kuma ko acikin kud'in nan zaka iya siyan mashin ma"hakane my billy dama kinsha fad'amun muyi hak'uri komai zai zama tarihi ya wuce"fatana Allah yasa nasamu wannan aiki"Ameen yah Allah"tafad'a tana janye jikinta dg nasa"da kansa yazab'o mata k'ananun kaya harda bra yana fad'in gashi kisaka bara naje karna jima"amma my billy ki kwanta ki huta"kuma anjiman ki koma shiga ruwan zafi"ko yadena zafin wajen?"kanta ak'asa tace"Eh"nasan kina daurewa ne dan kar nadamu"yanayina ne yasaka haka yafaru yanzun"amma in sha Allah sai mun idayin 40 komai yakoma faruwa"shiru dai tayi tana murmushi"my billy zan tafi to"Allah yatsare hanya yah Abdul karka jima inafa jiranka"Ameen my billy zandawo kan lokaci"kudincan na tsakar gidan kizo ki d'auke su"badasu zaka tafi ba?"tafad'a tana kallon sa"Eh anan zan barsu"yafad'a yana fitowa dg cikin d'akin"ita kuma tafito ta d'auki kud'in ta wuce ciki"bayan ta saka kaya ta kwanta"ita kawai tasan yadda takejin jikin nata....
kimanin satin jidda biyu kenan agidansu ana jinyarta"wanda da kud'inta na acc suke komai agidan"dan magajiya ba wata sana'ace da itaba"kuma har tafara gajiya da jinyar jiddan"musammun idan za'a yiwa jiddan wanka ko wanki"ko atai maka mata ta shiga bayi"abin har mamaki yake bama jidda "wani lokacin tayita kuka"ajiya aka kamata sandunan da zata dinga tafiya dasu"dan dungun nata yakusa warkewa"agefe guda kuma jidda na mamakin ina Asee baby tashige sati 2 kenan da faruwar haka amma bata zo ganin taba?"gashi kuma wayarta baya shiga idan ta kirata..saidai kuma idan jiddan ta tuno Alh duniya gabanta na fad'uwa"ayau tun tashinsu gabanta keta yawan fad'uwa"ga wayarta bbu charji tabada aka kai wajen masuyin chaji"tana zaune atsakar gidan kan wheelchair d'inta"tana sanye da doguwar riga ta atamfa ta d'aura d'an kwalin kayan akanta"magajiya na girkin d'an wake da murhun gawayi"tanata mitar jidda tak'iyin repealing"jiddan tasaki murmushi mai ciwo tana fad'in hmmm! umma kenan"kinsan dai kud'ina na acc dasu ake komai agidan nan"na kuma sanar miki ki samu wata sana'a kiyi nima idan na warke sana'a zan samu"duk abinda mukayi abaya shine yadawo mana"gashi tun ba'a yi nisaba duniya ta fara juyin waina damu"idan har natuna Allah ya isan da Abdul yamun hankalina natashi"sannan yanzun nariga na tabbatar bama Abdul ba ko wani mai lafiya bazai soniba"ada Abdul yasha sanarmun lafiya ko bbu lafiya,rashi ko samu yana tare dani"amma kashh! son zuciya da irin hud'ubarki data Asee baby yajamun umma"tafad'a tana sakin kuka mai cin rai"magajiya dai tayi shiru tanajin fad'uwar gaba"amma idan ta tuna ga gidan da suke ciki hankalinta na d'an kwanciya"jidda na share hawayenta tace"naira dubu 250k nake dasu a acc nawa"sune komai nawa"gara kafin su k'are nasan yadda zanyi.....magajiya na k'ok'arin mgn sukaji sallamar Asee baby"jidda ta d'ago kanta suka had'a ido"gabanta yafad'i sbd yadda taga Asee baby tayi wani wuri wuri da ita"jidda da gske abinda naji kenan?"tafad'a tana kallon jiddan tana zaro ido"jiddan taja tsaki tana fad'in uban waye yamun hud'ubar nayi yawon gantali inba keba?"kin cuceni Asee"duk had'amata bana bin maza amma kece kika sani a hanyar"an gayamun mgn anace mun niba y'ar asali bace"kuma banida tarbiyya"haka Alh sulaiman yafad'amun"gashi abinda yafaru dani sbd gudowar danayi dg gidansa sbd naji yana mgn zai bada jinina ga matsafinsa....kuka Asee baby tasaki tace"wlh matsalata tafi taki jidda"zancen danake miki ina d'auke da cuta mai karya garkuwar jiki"abu na biyu ina d'auke da ciki"nayi nayi azubar yak'i zubuwa"kimanin sati ukku bana garin nan"ina lagos in samu azubar"amma abin ya gagara"ayau nadawo nasami wannan mugun labarin abinda yasameki"ni kaina yanzun bbu wanda ke zuwa wajena"gashi ajikina babawo yasami wannan cutar"ta fad'a tana k'ok'arin zama"magajiya ta;zaro ido tana fad'in k'anjamau fa kikace y'ar nan?"to wlh maza ki bar mana gida sbd d'auka akeyi"jidda ta fashe da kuka tace"to yanzun Asee miye ribar da muka samu ayawon banza??"fad'amun naji ribar me muka samu?"ta fad'a cikin ihu da d'aga murya"hawaye na wanke mata fuska taci gaba da cewa"naci amanar masoyina nabi son zuciya"mi gari ya waya?"gsky duk abinda yafaru dani sanadin abu 3 ne"na farko Allah yabani WATAH UWA! na biyu muguwar k'awa"na ukku son abin duniya irin nawa"na shiga ukku ni jidda"ta fad'a tana fashewa da wani irin mugun kuka"kasa mgn Asee baby tayi ta mik'e tsaye ta fita dg cikin gidan jikinta amugun sanyaye....magajiya kam babu bakin mgn tafara k'ok'arin tsame d'an waken"ta zubama jidda da khalifa"badan dad'i ba jidda kecin d'an waken sai dan maganin yunwa"tana tuna ada shinkafa da miya ma idan bbu nama bata ci"gashi ayanzun da mai da yaji take cin abincin"gaba d'aya zuciyarta acunkushe take"yah Abdul ne kawai aranta tanajin wata iriyar zazzafar soyayyar sa....turo k'ofar gidan akayi da mugun k'arfi ana fad'in jidda jidda!!gabanta yabuga sbd jin muryar Alh duniya datayi! ta d'ago kanta da sauri tana kallon bakin k'ofa" hakan yayi daidai da shigowar Alh duniya da wasu yaransa su biyu na gefensa"fuskarsa bbu alamar rahama acikinta"yana bin gidan dasu jiddan da wani k'ask'antaccen kallo yace"ashe nakasa kikayi dakika gudo??"kuka jidda ta fashe dashi tasanar masa accident tayi"dg k'arshe tace"Allah ya isa tsakanina dakai mashiriki mugu azzalimi!! ke dakata k'aramar y'ar iska! kuma k'aramar y'ar bariki...karka koma zagar mun yarinya wlh! marar mutunci wanda baisan darajar d'an adam ba"anyi maka rana kayiwa mutane dare"kodan sbd ka ganmu talaka zaka cutar damu?""cewar magajiya cikin masifa tana binsa da mugun kallo"ke tsohuwar banza dakata! angaya miki son y'ar taki nakeyine?"ko kuwa y'ar taki tarbiyace da ita?"ayawon banzanta na had'u da ita"kuma dama dalili biyu na aureta "sauk'in ta guda ta riga ta nakasa"ada nazo ta k'arfin iko natafi da ita bbu shegen daya isa yatsayar dani "amma nafasa"dan bazan zauna da naka shashshiya ba......sulaiman mahaifiyar tawa kake zagi?"cewar jidda cikin b'acin rai tana binsa da mugun kallo"na zageta ko akwai abinda zakimun?"k'arya nayi ita ba tsohuwar banza bace makwad'aiciya?"to ku ficemun dg gida"dg ku sai kayanku na sawa zaku fita"amma ko tsinke bayan su bazaku fita da komai ba"matsiyatan banza"komai na amshe abuna Allah yaraka taki gona"nasakeki saki 3 "magajiya tsabar tashin hankali kasa mgn tayi"sbd jin zai amshi gida"jidda kuwa kuka tafashe dashi tana ganin kamar abin a mafarkine bada gske ba"na baku minti5 ina dg waje idan kun wuce haka komai zan saka awatso muku shi awaje"yafad'a yana jan tsaki yafita dg gidan"jidda ta kalli magajiya dake tsaye tana zare ido"tace"umma kije da sauri ki kwashe mana kayan sawarmu"jidda muje ina kenan to?"bbu wannan zancen tun kafin yaci mana mutunci kije ki had'a kayan"magajiya batayi mgn ba hankali taje tanufi bed room d'insu"komai nata ta kwashe itada khalifa acikin tsohon akwatinta"sannan ta kwashe kayan jidda duka cikin babban troley nata"tasaka hijab ta fiddo duka kayan tsakar gidan"tana fad'in amma kinsan akwai dai kayana na amfanin gida wanda bashine yasiya bako?"jidda na k'ok'arin mgn yaran Alh duniya su biyu suka shigo"sukaja kayansu sukayi waje"magajiya na matsar k'wallah ta tura jidda dake kan wheelchair suka fito dg cikin gidan"khalifa nabiye dasu abaya"mutane wasu na tsatstsaye akofar gidan anata kallonsu"matsiyatan banza sai akoma yawon bara atiti"cewar Alh duniya yana jan tsaki"basuce komai ba"khalifa"ya d'auki akwatinsu"magajiya taja troley d'in jidda da hannu guda"hannu guda kuma tana turata a wheelchair"zuciyoyinsu a cunkushe suke"sbd irin tozar cin da aka musu agaban bainar jama'a.....kai tsaye wajen da aka kaiwa jidda chajin waya anan suka nufa"bayan sun amshi wayar suka k'ara gaba" y'ar tafiya sukayi mai d'an nisa"jidda nata matsar k'wallah tana jin dama mutuwa tayi da irin wannan rayuwar"sai kallonsu akeyi in sun wuce Inda aka sansu anata k'us k'us"magajiya tace"yanzun ina zamuje to?"muje gidan baba atine mukai kayanmu sai muje gidan baffa mamman"dukda ina zaton besan meya faru dani ba"yasani mana"bak'in ciki da mugun halin matarsa yasaka bazata barshi ya zoba"amma sarai yasani"ni yanzun ina tsoron zuwa karya koremu"umma idan bamuje can ba ina zamuje to? shikenan muje d'in"nafef suka tara suka hau"bayan sunzo gidan atine suka bama khalifa yashiga da kayan sukuma suka nufi gidan Abba....
yah Abdul da sallama yashigo cikin gidan goggo fuskarsa cike da annuri"meenah dake zaune atsakar gidan gefen goggo ta amsa tana fad'in yaya sannu da zuwa"yace"yauwa yana kallon goggo daketa kallonsa"Abdul ina bilkisu?"cewar goggo"tana gida goggo tace"agaisheki taso ta biyoni nace tabari saita gama wanka sannan sai tazo ta ganki da jiki"kasanar mata sak'ona?"yana murmushi yasanar mata yadda sukayi da ita"Allah sarki bilkisu!"kaga yarinyar arzik'i"nagode kam Allah yayi muku albarka"Ameen yah Allah goggo"dama nazo da wata mgn ne"ina jinka to"meenah jeki dg ciki"dato ta amsa ta tashi ta basu waje"yah Abdul ya zauna cikin nutsuwa yayiwa goggo bayanin komai ta yadda zata fahimta"kafin yad'ora da fad'in miye kike ganin yadace nayi da wa'annan kud'in goggo??......✍️Ayi hak'uri da kad'an chargy yayi halinsa😩
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba
.........Ajiyar zuciya bilkisu tasaki sbd ta gamsu sosai da kalaman mijin nata"Ahankali tace"na yarda dakai yah Abdul"kawai nasan wasu dg cikin matan wannan zamanin ne sai Ahankali"gashi kuma suna son namiji me kyau.... d'an murmushin gefen baki yasaki yana fad'in"my billy kenan! kyau bashine SO ba"ga wanda yasan meyakeyi"wlh bilkisu kin fiyemun kowace mace aduniya banda mahaifiyata"kin sadaukar mun da komai naki kin mun halacci arayuwa bilkisu"tayaya zan had'aki da wata y'a mace azuciya ta?"naga darasin rayuwa asanadin aurenmu dake"abaya bilkisu bazan miki k'aryaba jidda ba sonta araina birgeni kawai takeyi"sai yanzun nagane haka sbd yadda nake soyayya ta zahiri dake"sannan ada na kwallafa raina akanta ashe ba alkhairi bace agareni