Showing 36001 words to 39000 words out of 77635 words

Chapter 13 - WATA UWA

Unknown   

10 Nov 2024

3636

tasha"shikenan yace"ta kwanta"sai shagwab'a takeyi yana rarrashinta"ita abin harma mamaki yake bata"yana cikin kwashe d'an dattin daya share goggo tafara jan k'ofar tana bugawa had'e da cewa"kai Abdul lafiya duk yau banjiku ba??"sanyi yaji aransa yasan ko yaya goggo ta damu dashi"da sauri ya ajiye tsintsiyar yaje ya bud'e k'ofar net d'in"ta dubesa yayi k'asa da kansa yana fad'in goggo bilkisu ce batajin dad'i zazzab'i takeyi"ayyo ba shakka! sbd batada lafiya shine ka kasa fitowa ka gaisheni kana mamuke da ita a d'aka?"to Allah ya kyauta"Allah na tuba ai bakaine kawai na haifaba"kuma itama ba ita kad'ai bace surukata"ga kabeer nan zai auro y'ar gidan masu dashi"nayi surukar nunawa asa'a....dan Allah goggo kije ki dena irin wannan maganar kamar kin cima bilkisu fuska"ni bilkisu ta fiyemun duk wata mace aduniya" tarbiyya da halayen k'warai sune akeso ga mace ba wai arzik'in gidan suba" harni dana haifeka tafiyeka ni kenan?"nidai banceba goggo"to yayi kyau da alama tayi tsarki ta baka kasha"tana fad'in hakan tabar wajen"yana juyo meenah na mata maganar rashin dacewar abinda tayi"bayan yagama kwashe sharan ya nufi bed room d'in"bilkisu dake sauraron komai tayi saurin rufe ido kamar tana bacci"sbd tasan daya fahimci taji zai damu yayita bata hak'uri"tabbas kalaman goggo sun mata zafi arai"amma kalaman yaya Abdul dayace tafiye masa kowace mace aduniya ba k'aramin sanyaya ranta yayiba"my billy baccin kikeyi kenan?"bara naje nasa mo miki wani abu ki k'ara ci tea ba abinci bane ai"yafad'a yana d'aukar wayarsa yasaka a aljihun jallabiyar jikinsa yaje ya sumbaci goshinta yafita"azatonsa bacci takeyi"yana fita ta bud'e idanuwanta tana share guntayen hawayenta na tausayin su"tasan ko wanka beyiba yau tunda suka tashi yaketa nan nan da ita"ita kuma tanata botsare masa"in sha Allah daya dawo zata nuna masa ta hak'ura da laifin daya mata"kuma duk time d'in dayaso biyan bukatarsa agareta zata amince masa"ta ayya na haka aranta.....tana anan kwance taji motsin shigowarsa"saurin bud'e idanuwanta tayi dukda kunyarsa takeji"sallama yayi yashigo yaganta kwance"my billy kin tashi?"uhmm! ya jikin?"naji sauk'i ai"kinga baki ganni ba ko?"yanzun ai na tashi"duk suna mgn ne shi yana kallon ta ita kuma bashi take kallo ba "kiyi hak'uri my billy kinji?"nifa yah Abdul bbu komai"yauwa tawan tashi ki wanke bakinki kizo kici abinci"banasha tea ba?"tea ba abinci bane my billy"batace komaiba ta sakko k'afafuwanta ak'asa ta sauka dg kan bed d'in"bbu laifi ta rage d'angyasa k'afar"yanata kallonta harta shige bayin shi kuma yafita"k'asa kan carpet yazauna yazuba indomie da k'wai d'in da yaje aka dafo a plate"sai frash milk daya siyo mata"yasaka fork"yazuba madaran a cup"ahaka bilkisu ta fito"agefensa take k'ok'arin zama ya ruk'ota ya maidota samqn cinyarsa"yyinda yamik'e k'afafuwansa"nidai k'asa zan zauna"ah ah my billy yi zamanki anan kinji?"yafad'a yana d'aukar fork d'in yafara bata abincin"spoon biyu tayi ta nuna masa bakinsa"murmushi yayi shima yaci"idan yabata shima sai yaci"kuma kad'an kad'an yana janta da fira"wanda ya lura ita kunyar abinda yafaru tsakaninsu ajiya takeyi"shi kuma ko ajikinsa....suna ahaka goggo ta fisgi k'ofar ta shigo kamar an jehota"yah Abdul yad'ago kansa da sauri yana kallonta"yyinda bilkisu ta kwantar da kanta akirjinsa"goggo ta d'aure fuska tana kallonsu ytace"sannu y'ar lele!"dama kana nan baka fitaba?"sai kace lafiya zaka siyo ka bata"bbu kunya k'atuwa kamar wannan tayi zaune samqn cinyarka?" to kataso zan aikeka"dan Allah goggo kije gani nan zuwa"koma miye na mata ai matata ce ko?"ni kake gayama matarkace Abdul?"dan Allah kiyi hak'uri goggo gsky na fad'a kije gani nan zuwa"kuka mai sauti bilkisu ta fashe
dashi ta rirrik'esa alamar bbu Inda zashi......✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba




........Baki bud'e goggo da tak'i tafiya take kallonsu tana fad'in"yau naga ikon Allah ni fatima! hanashi zakiyi yazo na aikesa kome kike nufi da kukan munafurci??"dan Allah goggo kije gani nan nace"kinga abinci mukeci"yafad'a yana rik'e hannun bilkisu dake k'ok'arin k'wacewa dg jikinsa still tana kuka"ai nazata baza kazo ba tunda y'ar gwal d'in taka tana kuka alamar bataso kazo na aikeka"to bari kiji ! idan naga dama wlh ayanzun zan iya cewa yarabu dake"kuma ko mutuwa zaiyi dole yabi umarnina kona d'aga masa mama na"sannan minti 10 na baka ku gama cin abincin kazo" koku koma ganina anan"tana fad'in hakan fuuuuuu ta juya ta fita kamar zata tashi sama"yah Abdul yadafe kansa"cikin muryar dake nuna tsantsar damuwarsa yace"bilkisu bansan me zance miki ba"tun tashina ahaka nataso da ganin wannan halin na goggo"ni kaina idan nace kiyi hak'uri ina ganin kamar ban miki adalci ba"ayanzun kina buk'atar kulawata amma kinga ban samu damar haka ba"komai nake acikin damuwa danazo gareki kike mantar dani ita bilkisu"to kuma gashi ayau kece adamuwar sbd ni bilkisu"yazanyi da damuwa guda biyu ?"taki data goggo"kinada hak'k'i akaina ,hakama goggo"wacce saina bita zan shiga Aljanna..... yafad'a yad'ago fuskarta"ya sanya tattausan dogon harshensa yana lashe mata duka hawayenta"ta lumshe idanuwanta tana jan ajiyar zuciya"batare data bud'e idanuwanta ba tace"kayi hak'uri da abinda nayi yanzun"ka tashi kaje kiran mahaifiyarka "Allah yabamu ikon yin biyayya agareta"ni banayin fushi dakai karka damu"ajiyar zuciya yasaki yace"da gske kikeyi my billy?"kanta kawai ta gyad'a masa"Alhamdllh! ai dama nasan ke mace ta gari ce"dan Allah ki k'ara hak'uri akan nada kinji?"dato ta amsa"kafin da kanta take d'ebo abincin ta bashi shima yabata"sai son su had'a Ido dashi yakeyi amma tak'i yarda"saidai ta saki jikinta ta masa ale ale a samqn cinya"har tana mamakin wai bayajin ta masa nauyine?"my billy badai kin k'oshiba?"yafad'a sbd yaga ta kauda kanta bata amsaba"Eh na k'oshi"okay nima haka"abarshi nan kin bada sauran"kar kiyi girkin komai tunda bakida lafiya ki kwanta ki huta"bilkisu na k'ok'arin mgn sukaji muryar goggo"da sauri tasamu ta janye jikinta dg nasa"yana lura da ita komai k'arfin hali takeyi"wanda ada yanada niyar anjima da dare ma yakomayi" wai bazaka zo bane kome?"muryar goggo ta katse masa tunani"da sauri yatashi yana fad'in gani goggo"yafad'a yana fita dg cikin d'akin"bilkisu kuma ta kwanta kan 3 seeter"tajawo wayarta tana lalibo number ummi sbd ta kirata su gaisa...
bilkisu na zaune d'akin bayan ta gama sallar azahar tayi wanka"ba laifi jikin da sauk'i"amma harga Allah tana tsoron yakomayi mata wani abu"dan har yanzun zafi wajen takeji yana mata"mini siket ne ajikinta na gwanjo da y'ar k'aramar riga iya cibi"kanta bbu d'an kwali tana zaune atsakkiyar bed d'in tana k'ok'arin kiran yah Abdul sbd tajishi shiru"ko wankan safe beyiba yanata yawo da jallabiya"tanaso yazo yayi wanka ko shagon ne yakoma yakwanta acan"tunda tasan idan goggo tasan yana nan zatayi ta kiranshi"wayar nafara ringing taji ringing d'in a parlourn da motsinsa"Allah sarki mai gadon zinari gani na dawo"yafad'a yana shigowa cikin d'akin"tsaye yayi bakin k'ofar ya rungume hannayensa akirji yana binta da wani irin mayen kallo"cike da burgewa"dan sosai yaga ta masa kyau ashirga tata"kallonsa ta sata tana narke murya tace"kai yaya Abdul sai yanzun?"wlh kuwa my billy inata k'arin rana"yaudai nasan zakice mun k'azami ko?"um um ai nasan kai mai tsabtane"hakane ya jikin?"nifa lafiya ta qlau"to shikenan kinga anjima saina samu k'ari ko?"shiru tayi tak'i mgn"kinji?"nidai kaje kayi wanka mana"tafad'a cikin shagwab'a, lumshe ido yayi ya Ida shigowa cikin d'akin yana zare jallabiyan jikinsa yace"ga sak'o can hafsat ta bayar akawo miki"to shikenan nagode sosai"beyi mgn ba yad'aura towel yanufi toilet d'in"kayansa k'ananu ta fiddo masa ta feshesu da turare kafin ta fice dg d'akin"dan har cinyoyinta da kirjinta ciwo yakeyi daurewa dai kawai takeyi"k'aramar kula tasamu ajiye samqn center table"sai wata leda guda agefe"kular ta duba"tasaki murmushi sbd ganin awarace soyayya"wacce aka soya da k'wai sai yanke yanke da source agefe"ledar kuma kayan fruit ne aciki gyararru"ciki ta koma ta sako hijab ta fita tsakar gidan" kitchen ta shiga ta d'akko plate ta dawo ta juye ta saka a fridge"ta cire hijab d'in ta ninke"tanada son awara sosai amma bazata iya ciba sai atare dashi"hakan yasa tayi dai zaune tayi shiru"tana nan taji motsinsa yana shiryawa tayi bulum tak'i zuwa ta tayashi shiryawan dan ita wata iriyar kunyar sace ke kamata"cikin nutsuwa yafito dg cikin d'akin"yana sanye da k'ananun kayan data fiddo masa"yyi kyau masha Allah"yanata k'amshi"sai murmushi yakeyi sbd yau jinsa yakeyi kamar kowane magidanci"kanta ta d'ago suka had'a ido"yad'aga mata gira"saurin rufe idanuwanta tayi da hannayenta tana murmushi"my billy sarkin kunya"yabakici awaran ba?"yafad'a yana bud'e kular"kai nake jira fa"zaki yi jiran k'uda dan ni wannan abin be dameniba"amma nayi farin cikin jiran nawa dakikayi"yanzun abani ruwa nasha idan an gama jin kunyar nawa"yafad'a yana k'ok'arin zama agefenta"batace komaiba ta tashi yabita da kallo"ya lura tafiyar tata har yanzun bata daidai taba"fridge ta bud'e ta d'akko ruwa biyu"sannan ta d'akko cups 2 dake samqn fridge d'in tazo ta d'an tsugunna k'asa kan carpet tana rintse ido ta zuba ta mik'a masa.ya amsa yana fad'in thanks"be gama shan ruwan ba wayarsa tayi ringing?"yana ajiye cup d'in yad'aga kiran"okay gani nan zuwa yafad'a yana kashe wayar ya kalli bilkisu dake k'ok'arin tashi dg tsugunnan datayi yace"my billy zan fita neman aiki kimun addu'a kinji?"cike da tausayi ta zauna agefensa yakamo hannunta ta kwanto ajikinsa tana fad'in"Allah yabada nassara da sa'a"Ameen my billy bara naje kamal (abokinsa)na jirana awaje "abincifa ?"nasha fura nida musa a shago bana jin yunwa karki damu"kayan fruit d'in ki tabbatar kin shanye kankanar nan "akwai pick ta ruwa dana sakq a fridge saiki had'a da ita kisha"dato kawai ta amsa dan ita bata san amfanin shan kankanar da madarar ba"my billy na yafe rakkiyar"amma kiyi kissing nawa pls saina tafi.....da sauri ta fara k'ok'arin janye jikinta tana fad'in nidai kunya nakeji"sannan kuma ni bazan ci wannan awaran ba tunda kai baza kaciba"ah ah kar muyi haka dake my billy"nasan tana burgeki sbd jiya danaje gidan ummi" khalifa ya bani labarin acikin abinda kikeso harda ita"shine danaje gidan musa d'azun nasamu hafsat na soyawa"ta zobo mun nace mata nidai banaci saidai idan ke zata zubo nakai miki"yafad'a yana rik'e hannun ta guda yahad'a da nashi"turo baki tayi tace"khalifa yaron nan yafa iya k'arya"dariya yah Abdul yayi yace"ah ah gsky autan ummi yafad'a"hmm! ta furta kawai"yana rik'e da hannun ta suka mik'e tsaye"billy ta rufe idanuwanta ya sumbaci lips nata yacikata yana fita da sauri"ita kuma tayi murmushi ta zauna"ta jawo kulan awarar tayi bissimilah ta fara ci! bayan ta gama taje ta wanke hannunta"ta dawo ta had'a kankana da madara pic ta shanye tas"sosai had'in yamata dad'i"tana anan zaune meenah tashigo"amsa sallamar ta tayi tana fad'in anty bilkisu yajiki?"da sauk'i na warke meenah "dama zazzab'i ne"Allah sarki"yaya yacemun zan miki lalle"Eh amma mu barshi sai zuwa jibi"to Allah yakaimu"fira suketayi har meenah na bata labarin wani novel mai suna (YAU DA GOBE) "bilkisu na dariya tace"gsky jarumar book d'in mai suna sumayya ta burgeni"ai ke dai kawai ki bari Anty nah"yau da gobe duniya ne"ki bari zan had'aki da marubuciyar wannan book idan kinyi babbar waya"dan wacce bata karantashiba tayi missing babba"bilkisu na dariya tace gsky kam"sun jima suna fira kiran sallar la'asar yasaka suka bar wajen kowa yyi haramar yin sallah"bilkisu na gamawa kamar jiya ta fito soro da abin sana'ar ta"sai wajen biyar tabar wajen"kasancewar meenah na gidan atare da ita suka koma had'a wata suka k'ullah aka jera a fridge.....yah Abdul be dawo gidan ba sai bayan sallar isha'i"yanayin yadda bilkisu ta ganshi yashigo yatabbatar mata da cewa bbu nassara"fuskarshi bbu walwala ko kad'an"Ahankali tace"sannu da zuwa"yauwa ya amsa atak'aice yana nufar toilet"fita dg d'akin tayi taje parlourn ta d'akko masa ruwa tasamu yafito yana zaune gefen bed d'in yadafe kansa"akusa dashi ta zauna"ta zuba ruwan a cup ta mik'a masa"bayan ya amsa yasha" cikin sanyin murya tace"komai yayi farko zaiyi k'arshe yaya Abdul"idan kuma kayi hak'uri in sha Allah wata ran kaine da nassara"inaji ajikina zaka samu aiki nan gaba kad'an"karka damu Allah yasa hakan shine mafi alkhairi"ko sana'ar dakakeyi ta ishemu komai na rayuwa aganina"ba dad'i akazo duniya ajiba"dukda rashi beda dad'i"amma idan mutum yadace alahira shine babban farin ciki sbd jin dad'in lahira bamai yankewa bane.....ajiyar zuciya yasaki yad'ago kansa yakalleta"yatuna time d'in da jidda ke fad'a masa gsky yasamu aikin gwabnati sannan suyi aure " dan d'inki ba sana'a bane! amma ita bilkisu gashi ta d'aukesa sana'a kuma tana alfahari da sana'ar tashi"lalle daya auri jidda daya tafka babban kuskure arayuwarsa! Allah yayi miki albarka bilkisu kinji?"da ace matan wannan zamanin wasu dg ciki zasuyi koyi da kyawawan halayen ki dasunji dad'i"yah Allah yabani ta halattacciyar hanya na kyautata miki na d'aga dajarki bilkisu"hakik'a kin cika y'ar halak"ina alfahari da iyayenki da suka kasance surukai na gari"dan Allah bilkisu karki sanar da ummi duk wasu halayen goggo.....sosai bilkisu taji dad'i har ranta da yabawarsa agareta da addu'ar sa gareta da iyayenta"Ahankali tace"karka damu yah Abdul"zama nayi maganar mutane be dameniba"kuma nasan haka ba dabi'a bace mai kyau "kuma saima jifa jifa nake yin bak'i agidan nan"sbd haka karka damu ba wanda zai ji" wata ran komai zai wuce"dukda kana ganin goggo ahaka akwai abubuwa guda 2 a halayenta danake alfahari da ita akansu.....menene billy?"yafad'a da mamaki yana kallonta"goggo nada k'ok'arin yin sallah akan lokacinta "sannan tanada tsabta! wannan gsky ne bilkisu Allah yasa mudace"Ameen yah Allah"kinyi wanka kin barni ko?"waini yaushe zaki amince mu dinga wanka atare??"d'an murmushi tayi zata matsa dg kusa dashi yayi saurin rik'e mata hannu yana dariya"sukayi luuuuuuuuu suka fad'a samqn bed d'in atare"ka tashi kayi wanka kazo mu kwanta bacci"bakijin yunwa my billy?"bana jin wata yunwa ni"saidai idan kaine zan girkama wani abu?"ah ah nima akoshe nake"to ka tashi kayi wanka"saidai kimun ko?"d'azun da safe kin bama zuciyata wahala my billy"hmm! kawai tafad'a batace komaiba"wayyo ummi nah kizo kice masa yadena mun ban....kukan shagwab'a bilkisu ta saka tana rufe masa baki da hannunta guda"yacije hannun"ta janye da sauri tana yarfewa"shi kuma ya kama dariya ya rik'e hannun guda"ta kama sajensa taja da k'arfi zata gudu tana dariya"yyi saurin cafkota ya haye samanta suna dariya atare"my billy na fiki fa iya mugunta "kawai dai tausayinki nakeji"to bakai bane kafara tsokanata?"tafad'a tana rintse idanuwanta sbd nauyinsa dayasakar mata"sassauta mata yayi yafara k'ok'arin zura hannayensa cikin rigarta"bata hanashiba dukda zafi suke mata har yanzun"my billy wajen baya miki zafi pls?"bazan iya jurewa ba wlh"yafad'a yana sinsinar gefen wuyanta"yana rabata da rigar jikinta gaba d'aya"kasa cewa komai tayi"musammun tunda taji yace"bazai iya jurewa ba.....nishi ta saki tana shafo tattausan sajensa zuwa suman kansa sbd jin bakinsa akirjinta yanata sha yana wasa dasu"zafi sosai takeji amma ahaka ta daure ta barshi"janye jikinsa dg nata yayi yaje yakashe fitilar dake d'akin yasakawa k'ofar net d'in sakata"yadawo yacire kayan jikin sa yahauro saman bed d'in yana fad'in my billy nah kina ina"gani nan dg tsakkiya ta fad'a cikin murya mai nuna rauni da tsoro......hmmm ! bilkisu bewar Allah taji ga jikinta"dan ita bbu wani dad'in dataji sai zafi"yah Abdul namiji ne ba kad'an ba"gashi da fitinah"saida tafara masa kuka yabarta"koda yahaska jikinta da flash light d'in wayarsa gabanta har jini yayi sbd fitinarsa"cike da tausayinta yajata yanata rarrashinta sannan yad'auketa suka nufi toilet" cikin sa'a kuma aka kawo nefa"gaba d'aya bilkisu takasa sakewa amma shi ko ajikinsa yana hidimar gabansa atub'e a gabanta"ganin taji jiki sosai yasaka bayan sunyi wankan wajibi sun fito yaje yazona ruwan zafi yazo yasirka"da kansa yagasheta"gashin daya mata yafi wanda tayi ad'azun"hakan yasa taji dad'in jikinta"bbu jumawa baccin wahala yyi gaba da ita"shi kuma yakoma jona ruwan zafin yacika flast nasu babba me 3.5 liters"ya ajiye abed room d'in sbd idan zata shiga toilet"agefenta ya kwanta"wani irin yanayi na shauk'in soyayyar bilkisu yaji yakamashi"tun jiya daya santa a y'a mace ya yarda yes yana sonta"amma bayaso ya furta mata ita bata fara sonshiba"ko yanzun ya koma kwanciya ne da ita sbd ta saba da yanayinsa"dan yasan yana dg cikin maza masu yawan buk'ata"fatansa Allah yabata ikon jurewa"da wannan tunanin bacci yayi awon gaba dashi.....

washe gari ✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba




.....washe gari agajiye bilkisu ta lallab'a ta tashi ta gasa jikinta tayi sallah"shi kuma yatafi masjeed"bayan ta gama sallar ta lallab'a taje ta gaishe da goggo"kafin ta dawo ta kwanta"koda yah Abdul yadawo be k'yaletaba saida ya jagwalgwallar mata jiki son ransa ta hanyar romance kawai" sannan yayi wankan wajibi da wancan wankan yafito"time d'in daya fito bata d'akin"tadai fiddo masa da kayan sawarsa agefen bed d'in"shiryawa yayi anutse yana murmushi jefi jefi wanda besan komai yasaba"gaba d'aya duk wani motsinsa bilkisu ce aransa"sai tuna d'azun yadda take masa shagwab'ar ita ya k'yaleta yakeyi" da wannan tunanin yagama shiryawa cikin bak'ar shadda"ba k'aramin kyau yayi ba"yanata zuba k'amshi mai dad'i yafito da takalminsa sawu ciki da nufin bilkisu tasaka masa"tana tsaye gaban fridge tana jera cups d'in datake bashi ruwa dasu"k'amshin turarensa yakaima k'ofofin hancinta ziyara"ta juyo ta kallesa ta sunku yadda kanta ak'asa"sbd irin kallon dataga yana jifarta dashi"atake taji kasala...sosai taga yamata kyau"haka nan yau taji tana jin kishin matan dake kai masa d'inki su ganshi....ta baya ya rungumeta yana fad'in my sweet billy bance kiyi kwanciyarkiba?"ni banaso kinata aikace aikace bayan baki lafiya"yafad'a yana zagaye hannayensa ak'ugunta yamatse sosai ajikinsa"yazuro kansa agefen kafad'arta"hakan yabama fuskarsu damar jeruwa"d'an turo baki tayi tace"nidai lafiyata qlau sai kayita fad'in banida lafiya"ai dama burina kisami lfy my billy"to yanzun kajira muyi break fast ko?"to shikenan"zo muje kisa mun takalmina da safata"dato ta amsa"amma kuma yak'i cikata"sai sinsinar gefen wuyanta yakeyi yana kissing d'in wajen"hannunta ta aza samqn nashi daya matseta dasu"yah Abdul kaiko nika dena mun irin wannan abun"ni Allah bazan dena ba sbd inaso"yafad'a cikin kwaikwayon muryata"tayi murmushi kawai"saida yagaji dan kansa sannan yacikata"yakama hannun ta suka nufi gefen kujera"shiya zauna ita kuma ta zauna k'asa kan carpet bayan ta jawo takalmin"safar tafara k'ok'arin saka mishi"tanata shafa tattausan doguwar k'afarsa mai cike da gargasan gashi"kamar baya taka k'asa da ita"tayi luwai jawur da ita....jikinsa kawai ya jingina ajikin kujerar ya lumshe

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login