Showing 54001 words to 57000 words out of 77635 words

Chapter 19 - WATA UWA

Unknown   

10 Nov 2024

3630

suka had'a ido"murmushi ta masa tana sunkuyadda kanta ak'asa"wani irin farin ciki yaji"dan shidai yanason ganinta cikin walwala"dama kayan zamu fita dasu my billy yi zamanki anan kin jiko?"dato ta amsa"su kuma suka wuce ciki"ward rope suka samu suka fito da ita da katifa da sauran kayan gadon"basufi minti 15 ba suka dawo suka d'auki fridge da kayan kitchen dana sawarsu"lokacin da yah Abdul yadawo banda musa dan shida bilkisu zasu koma"dama motar akori kurace aka kwashe kayan aciki"bilkisu na tsugunne tsakar gidan goggo nata masifar zaman me takeyi basu tafi ba?"ahaka yashigo yasamesu"kamar yayi kuka aladabce yace"goggo kiyi hak'uri zamu tafi yanzun"kuma in sha Allah zan dinga zuwa ina gaisheki"kiyi hak'uri da b'ata miki rai danayi"kabeer na masa hukunci da dadaidai laifinsa ne"yi mun shiru ! karma Allah yasa kazo ka gaisheni kaga zan nemeka?"bece komaiba yamatso yakama hannun bilkisu yataimaka mata ta tashi tsaye"meenah ta fito tana musu addu'a da fatan alkhairi"hawaye na zuba afuskarta"gaba d'aya taji ta tsani zaman gidan"har soro ta rakosu sannan ta koma"bayan sun fito yadubeta yana fad'in my billy mu hau nafef ko?"tunda akwai y'ar tafiya"ah ah yah Abdul muje ak'asa tunda kaga nayi exercise ma ko?"hakane kuma fa"d'an murmushi kawai tayi"gaba d'aya dg ita har shi kowane da irin kalar tunanin dayakeyi har suka iso anguwar Arkillah"bud'e k'ofar gidan yah Abdul yayi da key"billy tayi addu'a ta shiga da k'afar dama"shima ya shigo yarufe k'ofar"kasancewar bbu nefa"da flash light d'in wayarsa suka haska"tun dg soro har zuwa tsakar gidan tayis ne d'an watse"d'aki biyune ajere"sai toilet da kitchen"gidan k'arami ne beda girma sosai"kuma nan ma akwai ruwa da wuta"d'akin farko anan yah Abdul yanufa da ita"harma sun kafa bed d'in"an aza katifar sama"ward rope na ajiye Inda yadace da mirro"cire hijab d'in jikinta billy tayi ta duba cikin kayansu ta d'akko bed sheet tafara k'ok'arin shimfid'a wa"shi kuma yafara k'ok'arin jera musu kayansu a ward rope"bayan ta gama gyara bed d'in"ta d'auki charger ta fito tsakar gidan ta haska"butocinsu ta d'akko ta cika ta shiga toilet"duk yab'aci da k'ura"ta maka ruwa ta tsugunna tayi lalurarta ta fito"Ahankali ta shiga d'akin da sallama"yah Abdul na kwance samqn bed d'in bbu riga ajikinsa"yakalleta da ita da cikin"d'an murmushi ta masa"ya mik'a mata hannunsa"bbu musu ta nufosa tazo ta zauna atsakkiyar cinyoyinsa"yasaki ajiyar zuciya yana fad'in Alhmdllh!"itama Alhmdllh ta fad'a"harga Allah shi aganinsa gara suyi zamansu su kad'ai sunfi walawa"billy nah! gidan yayi ko?"uhmm yayi Allah yasa alkhairi"Ameen yah Allah"ni sai naga kamar kinfison can ko?"yaya Abdul koma acan nafiso tunda Allah ya k'addara zamanmu anan saimu gode masa ko?"hakane bilkisu ni banaso naganki cikin damuwa ne"ni bana cikin wata damuwa yah Abdul"da gske?"uhmm! beyi mgn ba saima gyara kwanciyar sa yayi yace"tashi kisaka kayan bacci mu kwanta to"dato ta amsa tabar jikinsa ta wuce ta cire doguwar rigar jikinta ta zura kayan bacci"itama dai rigarce doguwar iya gwiwa"cikin yakoma fitowa"yanata kallonta yakama dariya"juyowa tayi ta maka masa harara tana fad'in"dariyar me kakeyi?"bbu komai mai ciki"batace komaiba ta nufo samqn bed d'in ta haye saman ruwan cikinsa tana ja masa sajen fuskarsa tana fad'in dariyar ta mece?"wlh my billy kiyi sannu dani"inada ikon yi miki muguntar da bazaki iya ramawa ba"idan na haihu Allah akwai muguntar dazan maka"kikasan idan kin haihun da 10 month kikoma wata haihuwar?"yafad'a yana d'age gira"b'ata fuska tayi tace"taff Allah yatsare "ke nifa my billy banason tsarin iyali"sannan kuma ni bbu ruwana da sai anyi wani 40"yafad'a yana shafa k'irjinta"yazameta ta dawo k'asa"ya aza kanta samqn pillow"ta lumshe idanuwanta"bakinsa taji cikin nata"tayi saurin kamawa tana tsotsa"suka saki wani nishi atare"ta tallabe kansa tana shafo gashin k'irjinsa"sai nishi yake saki"dg bisani yazare bakinsa yamayar akirjinta"tamkar zai cinye su"har radad'i suke mata amma yak'i yadena...... azafafe suke romancing d'in juna kafin sukaiga babban fage"tunda yah Abdul ke kwanciya da bilkisu be tab'a sakewa irin yau ba"be kuma tab'a kwana da janaba ba sai yau"dan ana kiran asalati saida yakomayi sannan sukayi wanka da sallar asuba"bacci suka koma"basu farkaba sai wajen 9 am"dg billy har yaya Abdul sunyi mamakin dogon baccin da sukayi"atare suka fito tsakar gidan suka had'a abinda zasu sakama bakinsu"kafin su fara k'ok'arin gyaran gidan.....

*******************
kwanci tashi inji masu iya mgn sukace asaran mai rai"kima nin wata d'aya kenan billy da Abdul suna zaune awannan gidan"abin farin ciki billy na sana'ar siyarda ruwa da zob'o na roba"ana shigowa har gida asiya"shi kuma yah Abdul yana aikinsa na gini"aciki yasiyi iccen wanka da kayan abinci"bilkisu ma tasiyi kayan haihuwa itada ummy"dan cikin yashiga watan haihuwa harma ta shanye wata amma shiru"komai sunyi k'ok'arin tanada iya k'arfinsu"agefen goggo kuwa duk bayan kwana 2 sai yaya Abdul yaje ya gaisheta"kuma baya zuwa hannu biyu"sai yasamu abinda yaruk'o yakai mata"haka goggo zata amshe araine"bilkisu kuwa bata fita sai zuwa awo kawai"mutum 2 ne mak'otansu suke mutunci dasu"dg gidan inna mai k'osai"sai gidan wata rahama"itama amarya ce....sunyi dumur dumur dasu sbd samun kwanciyar hankali dasukeyi"yah Abdul duk abinda zaiyi billy tayi farin ciki shine yakeyi"hakama ita"aikin gidan gaba d'aya yama dawo dashi akansa"zai musu wanki da guga"yatayata girki suna firansu ita dashi"almajirinta yayi shara da wanke wanke yagoge gidan"aikin billy tagyara bed room d'in su sai girki"ko had'a sob'on siyarwar atare sukeyi"shiyasa gaba d'aya bilkisu jikinta yayi kyau"gashi cikin besata duhu ba"idan ka kalleta zakayi zaton cikin AC suke kwana"sbd yadda tayi kyau fatarta tayi luwai"da safe daya fita zatayita bacci sai 12 am zai dawo suyi girki da wanka duk atare"bazai bar gidan ba saida la'asar"kuma idan yadawo"ta masa tausa tace" sai yayi bacci shima ya huta"zamansu sukeyi bbu wata damuwa data damesu....
Ayau da misalin k'arfe 12:35 pm"meenah na kitchen tana girkin abincin rana"goggo ta fito dg parlourn tana fad'in wai har yanzun baki gama bane"ta fad'a tana nufo kitchen d'in"cikin rashin sa'a ta taka bawon ayaba k'afarta ta turgud'e.....tayi baya ji kakeyi timmmmmm k'urummmmm! goggo tasaki k'ara tana dafe k'afa"meenah tayo salati ta fito tsakar gidan tana kallonta tace"subahanallahi garin yaya goggo?"wash k'afata! kira mun kabeeru dan Allah da alama gargad'e nayi bana iya d'aga k'afar"wayyo Allah sannu"tashi mugani to"tafad'a tana kama hannunta"tasaki ihu tana fad'in bana iyawa kije kisanarwa kabeeru" meenah batace komai ba tanufi parlourn "ta d'akko wayar goggo ta kira kabeer"yana d'agawa arikice meenah tace"yaya kabeer goggo batada lafiya"wlh fad'uwa tayi yanzun inaga kamar karayace tayi ko gocewa" "danko taka k'afar bata iyawa"dg d'ayan b'angaren kabeer yace"okay Allah yabata lafiya yanzun zankai my sweet laurat anguwa ne idan na dawo zanzo gidan"bejira cewartaba yakatse wayar"da mamaki meenah ke kallon wayar"ta fito tsakar gidan ta dubi goggo dake zaune durshan tana shafa k'afar ta tace"goggo bara nazo nasamu ki dawo d'aki akwai rana anan"yakukayi dashi ko baki kirashi ba?? na kirashi yace matarsa zaikai anguwa inya dawo zaizo......baki bud'e goggo tace"ita matar tasa tafini matsayi kenan agunsa? Amatsayina na uwar data haifasa??hmm! dama bakece ke sonshiba"shi wani damuwa yayi dake"wlh na tabbatar da yah Abdul ne komai son dayakewa Anty billy wlh anan zai nufo"kuma nasan itama zatama fasa zuwa anguwar"bara shi nakirashi"kasa mgn goggo tayi"meenah tafara k'ok'arin kiran yah Abdul"bayan yad'aga yayi sallama aladabce sbd azatonsa goggo ce"meenah tasanar masa komai"arud'e yace"subahanallahi"kinsan tsautsayi idan ya wuni baya kwana"gani nan zuwa yanzun "zanzo da mai gyara aduba k'afar"to shikenan yaya"tafad'a tana kashe wayar ta dubi goggo tace"saidai kiyi hak'uri da mgn ta"kinga d'an dayasan darajarki nan yace"gashinan zaizo damai gyara yanzun"k'ilan da yaya kabeer d'in yace"gaya nan bama za'a kira yah Abdul d'in bako?"shiru kawai goggo tayi takasa mgn"meenah tajata da k'yar ta maidata d'aki takoma wajen girkinta....
yah Abdul yana gama waya da meenah yakalli bilkisu dake juya miyarta taji tsokokin naman kasuwa"suka had'a ido dashi tayi saurin cewa"yah Abdul meke faruwa da goggon ne?"wlh billy nah fad'uwa tayi wai"shine zanje yanzun damai gyara adubata"subahanallahi! Allah yabata lafiya"Ameen yah Allah"karka damu yah Abdul zata sami sauk'i katashi kaje"to my billy yafad'a amma beda niyar tashi dg cikin kitchen d'in"rage gas d'in tayi ta kama hannunsa guda sbd dama gab suke zaune da juna"murya can k'asa tace"yah Abdul menene?"my billy wlh 3k ne dani ina kuma zaton sai kud'in daza'a buk'ata sunkai 10k"b'ata fuska tayi tace"yah Abdul miye amfanin sana'ata?"kasan Inda nake ajiye kud'i kaje ka d'auka mana"bama saika tambayeniba"dan komai nawa nakane"kuma ai goggo nima mahaifiyata ce ko? hakane bilkisu"amma hidimarki agareni tayi yawa"amma kasan Inda jiyane kafin kasiyo gero da sugar d'in dakace a ajiye sbd dama kunu idan na haihu"aida kanada kud'in ma"nika dena mun haka gsky banajin dad'i"tafad'a tana sakin hannunsa ta juya masa baya"murmushi yasaki yace"bana fushi bane abin mai gadon zinari"taso muje ki rakani saina d'auka kar ayita jirana"bbu musu ta d'ago kanta suka had'a ido"murmushi yasakar mata yana kama kunnan sa"batasan time d'in da dariya ta subuce mata ba"shima dariyar yayi yakama hannunta suka fito dg cikin kitchen d'in suka wuce d'aki yana tsokanarta da mai ciki tak'i haihuwa"itadai ta sharesa"10k cif ta k'irgo ta saka masa a aljihu"my billy 7k zaki bani ai"yafad'a yana riketa"yah Abdul kaje da 13k d'in koda ana buk'atar wani abu"ko kuma ka siyama goggo wani abu dasu zata saka maka albarka"tsareta da ido kawai yayi yana kallonta" yana mamakin kaifin tunani da hankalin da Allah yabata"yah Abdul kaje pls kar ayita jira Allah yatsare hanya"tafad'a tana matsawa dg kusa dashi suka fito atare dg d'akin yana amsawa da Ameen"yafita cikin farin ciki da nufin idan yadawo yanuna mata farin cikin sa yakuma gode mata"ya yarda idan Allah yabaka mace ta gari yabaka duk wani arzik'i"koda be baka dukiya ba......
Yah Abdul na fita✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba

............yah Abdul na fita acab'a yahau yaje ya d'akko wani babban mutum mai gyara irin wannan matsalar"anata kiran sallar azahar suka iso gidan"hakan yasa yah Abdul kiran meenah tasanarwa goggo suyi sallah suma sallah zasuyi saisu shigo"bayan yagama wayar suka wuce masallacin anguwar"duk wani motsinsa bilkisu ce aransa"ahaka har suka idar da sallah suka nufo gidan goggon"meenah na zaune a parlourn"bayan ta taimakama goggo tayi alwalah da sallah"sbd bata iya tashi tsaye sai rarrafe takeyi"amsa sallamar su meenah tayi tanata kallon yayan nata sbd duk canzawar dataga yayi"fatarsa tayi frash gwanin kyau dashi" ta gaishesu gaba d'aya"ya amsa cike da kulawa tana tambayarsa ya jikin billy yace"Alhmdllh tana gida"to Allah yaraba lafiya yaya"Ameen yah Allah autarmu"yafad'a yana murmushi"kafin yayiwa goggo sannu da jiki shida mai gyaran"aka fara duba k'afar"atake mai magani yagano goggo ta kare cinya"sannan tasamu tsagewar k'ashi"salati kawai goggo keyi arud'e tana matsar k'wallah tace"to d'an nan nayi wata nawa kafin na warke??"to a gasky baba shi wannan ciwon kulawa yakeso"idan kin samu kulawa wata 4 kin warke"in kuma sai a hankali wata 6 ko 7 zakiyi"bama'a fatan hakan in sha Allah"cewar yah Abdul"yanata kwantar mata da hankali"shi kuma malamin nata aikinsa"wani wurin goggo ta saki ihu"sunfi awa guda ana mata d'ori"bayan angama"yah Abdul yatambayesa nawane kud'in aikin? yasanar masa 11k ne amma yabada 10k"kuma duk bayan sati 1 zaizo yadinga dubata"idan kuma da matsala to akirashi ta waya yazo"agabansu goggo da meenah yazaro kud'in yabashi"yamasa godiya yatafi"da kansa yah Abdul yayiwa goggo shimfid'a atsakar gidan cikin baranda"sannan yazo ya dakkota gaba d'ayanta ya kwantar da ita kan shimfid'ar"yadubi meenah yana fad'in ki hak'ura da zuwa skul yau"gobe in sha Allah zanzo time d'in dazaki tafi saina zauna da ita harki dawo"yanzun zan koma gida anjima da la'asar zan dawo ataimaka mata tayi sallah"to shikenan yaya"Allah yak'ara bud'i"ubangiji yasaka maka da alkhairi"kaima Allah yabaka y'ay'a na gari"yana murmushi ya amsa da Ameen"saidai yaso ace goggo ce ta masa wannan addu'ar"satar kallon goggon yayi yaga shitake kallo"amma jikinta asanyaye yake"goggo ni zan wuce zuwa anjima zan dawo"amma dan Allah karki dinga yawon motsa k'afar"kanta kawai ta gyad'a masa yafita dg cikin gidan"meenah ta zuboma goggo abinci da ruwa ta kamata"kafin ta rufe gidan ta shiga wanka"bayan ta fito ta bud'e gidan sbd bugawa dataji anayi"tana bud'ewa suka had'a ido da ummy"sak kamanninta irin na bilkisu"atake meenah tasaki murmushi ta duk'a ta gaisheta tana fad'in kamar ummynsu Anty bilkisu ko?"aikuwa nice"sannu da zuwa ummy shigo"da yauwa ta amsa tabi bayan meenah suka wuce ciki"goggo ga mamansu Anty bilkisu nan"madallah! maraba dake"cewar goggo tana kallon ummy"aranta tana mamakin ina taji bata lafiya?"ita azatonta yadda ta kori su Abdul dg gidan k'ilan mutuncinta yazube a idon iyayen bilkisu"tabarma meenah ta shimfid'a mata"bayan ta zauna suka gaisa da goggo ta mata yajiki"meenah ta kamata ruwa"kan goggo ak'asa tace"ashe kunji bani lafiya?"Eh wlh bilkisu takirani d'azun ai tasanar mun"Allah sarki"dg haka shiru yad'an ratsa tsakani"ummy ta turo ledar data shigo dashi tana fad'in gashi bbu yawa Allah yak'ara lafiya"goggo ta dubeta tana fad'in harda d'awainiya kuma?"to Ango sosai wlh"babu komai sai anjima"tun yanzun ?"wlh gaba naci ma"to madallah angode"meenah ta fito sukayi sallama"ummi bata fi 5 minit da fita ba"kabeer da laurat suka shigo cikin gidan"laurat nata wata yatsina tana b'ata rai"dan da alama bada son ranta tazo gidan ba"tana sanye da doguwar rigar shadda light green"da wani siririn mayafi irin na y'an mata"shikuma k'ananun kaya ne ajikinsa"tunda goggo ta d'ago kanta ta amsa sallamar su bata koma mgn ba tanadai kallonsu"meenah ta fito tsakar gidan sbd jin muryarsa"dama ita tun biki bata koma zuwa gidanshi ba"kallonsu tayi suka k'ok'arin zama kan tabarma"ta lura da yadda laurat ke iyayi da yatsina tana wani toshe hanci"abin yabama meenah haushi da mamaki"hakan yasa bata tankataba ta nemi waje ta zauna tana kallonsu tace"yaya kabeer ina wuni?"lafiya qlau"kafin yadubi goggo dako kanzil bata ceba tana duba ledar da ummy ta kamata kayan fruit"goggo sannu ya jikin?"da sauk'i ta fad'a atak'aice"ashe harma anyi d'orin?"wanda yadamu da lafiyata shi ya ajiye komai yakeyi yazo yakira mai gyara an d'ora mum "shiru kabeer yayi bece komaiba"saidai goggo tayi mamakin laurat dabata gaishetaba"meenah kuwa aranta cewa takeyi Allah yak'ara"gashi bilkisu datakema wulak'anci"mahaifiyarta tazo ta ganta ta kamata alkhairi"amma ga surukar datakeso tazo hannu biyu kuma bbu magana mai dad'i"kabeeru katashi kaje kaida y'ar iskar matarka bana buk'atarku anan"cewar goggo cikin masifa....ah ah gsky karki koma zagina! Akan me tozaki zageni?"kodan sbd ina auren d'an ki?"wacce gaba d'aya k'arya yamun na auresa dan shi basa'ar aurena bane...shiru meenah tayi sbd taga me kabeer zaice?"amamakin ta sai taga ya kalli laurat cikin k'asa da murya yace"I'm sorry sweetheart"kinsan yanayin ciwo ne yasakata yin haka"tashi muje musha ice cream"mom pls karki koma zagin matata gsky"dan ni banga abinda ta miki ba dazaki zageta"yafad'a fuska agimtse yana kallon goggo"tsaki laurat taja ta mik'e tsaye tana k'ok'arin tafiya"meenah na murmushi tace"akwai dalilan da suka saka zan barki ki gayama mahaifiyata mgn"amma tsakin dakikayi da wannan farar kike mai dogon wuya wacce kika baro agida"sannan kibi duniya Ahankali"laurat ta juyo taja tsaki batace komaiba ta fita"kabeer yadinga zagin meenah yanufota kamar zai daketa.....goggo dake zaune kamar dasata aguni"tana tuna ranar da yah Abdul yadaki nura sbd yagaya mata mgn"wacce maganar ma batakai zafin wacce laurat ta fad'a mata ba"amma gashi kabeer agabansa matarsa ta wulak'antata be d'auki matakiba"murya akausashe goggo tace"idan harka tab'amun yarinya ban yafe maka ba"beyi mgn ba yanata harare harare yajuya yafita"goggo tabishi da kallo tayi shiru kawai zuciyarta na zafi"meenah ma shirun tayi tana addu'a aranta Allah yasa wa'annan abubuwan su zama sanadin shiriyar halayen mahaifiyar tasu.....
yah Abdul na isowa gidan yasamu bilkisu zaune tayi shiru "da alama ko wanka bata yiba"kuma bataci abinciba"yana dg tsaye bakin k'ofar shiga bed room d'in yace"my billy lafiya daiko?"naga ko sallamata baki amsaba balle kizo wajena.... yah Abdul marata da bayana! ta fad'a cikin muryar dake nuna tana jin jiki"subahanallahi! kodai haihuwar ce?"yafad'a yana shigowa ko takalminsa be cireba"yanufeta yana k'ok'arin janyota jikinsa"ta girgiza kanta tana fad'in karna b'ata maka jiki yah Abdul duk wannan abun yafara zubarmin"tafad'a a wahalce"koma miye yab'atani billy nita taki nakeyi"yafad'a yana janyota jikinsa suka rungume juna"ina da ina ke miki ciwo?? nan d'in ne yah Abdul"ayya haihuwace billy nah"bara na canza miki kaya muje asibiti ko?"ah ah yaya Abdul"nasan za'a kashe kud'i da yawa kawai ka kira inna mai k'osai ta zauna dani awancan d'akin"bazank'i ta takiba amma billy ance haihuwa nada had'ari kodai muje asibitin?"bata fuska tayi tace"nidai ka barni anan kaje ka kirata"dato ya amsa ya mik'ar da ita tsaye yad'auketa gaba d'aya yanufi wancan gudan d'akin da ita"be damu da karta b'ata masa jiki ba"k'asa kan tayis ya ajiyeta yafita da sauri"ita kuma ta tashi da k'yar ta nemo ledar sugar fara ad'akin ta shimfid'a ta zauna akai tana rintse ido sbd yadda mararta ke wani irin ciwo"saurin bud'e ido tayi sbd yadda taji wasu ruwa masu yawa kamar fitsari na fita agabanta"(fashewar fire) hakan yayi daidai da shigowar yah Abdul da inna mai k'osai ad'akin"billy nah sannu kinji?"yafad'a yana k'ok'arin nufarta"inna tace"kayi hak'uri kaje tsakar gidan kajira"in sha Allah tama kusa sauka tunda fire ta fashe"yah Abdul! billy takira sunansa Ahankali"da sauri yak'araso wajenta yaduk'a gabanta yakama hannun ta"k'ara tasaki ta chakumesa......atake baby girl ta fad'o duniya"jajir da ita kamar Abdul yayi kaki ya ajiye"saidai da alama bbu rai babyn ta fad'o"sbd bata numfashi kuma batayi kuka ba"kasancewar yah Abdul da billyn basusan komai ba"inna mai k'osai ce ta fahimci haka"Alhmdllh! yah Abdul ya ambata yana d'aga hannu sama"bilkisu tasaki nishi tana cikasa"har gefen rigarsa yab'aci da jini"kad'an je dg waje "bece komaiba yanata murmushi yace"billy sannu! kin bar jin ciwon ko?"kanta kawai ta gyad'a masa"ya mik'e tsaye yafito"elephant bucket yacika da ruwa yajona da heater dan akwai nefa"yazauna tsakar gidan yafara kiran meenah yasanar mata"kafin yakira musa"da yah Ana's da sauran y'an uwa"saidai shi baisan yarinyar bbu rai ba.....inna kuwa cibi ta yanke ta duba bilkisu taga bata k'aruba"tana dai zaune kan ledar tanata maida numfashi kuma jikinta Alhamdllh"inna na kallonta tace"saidai kuyi hak'uri bilkisu yarinyar bbu raima aka haifeta"kan bilkisu ak'asa tace"Allah yasa mai ceto ce"Ameen yah Allah"amma idan baku aminceba sai akira likita yazo yaduba sbd gudun kokonto"ta fad'a tana lek'awa tsakar gidan"yah Abdul na tsaye yakasa zama sbd murna"Abdul kamun zani d'an goyo"da wani zanin da bilkisu zata

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login