Showing 27001 words to 30000 words out of 77635 words

Chapter 10 - WATA UWA

Unknown   

10 Nov 2024

3611

mgn"banyi zaton zan sami irin wannan tarbarba"amma bbu komai nidai dan Allah zanyi"agundure magajiya tace"dan Allah kije idan bazaki fad'i dalilin zuwanki ba"matar ta girgiza kanta tace"babu komai nidai sunana hajara! na sami labarin Alh sulaiman duniya nason y'arki zai aureta ko?"d'aure fuska magajiya tayi tace"kice turoki akayi kizo kiyi suka?a fad'a auree"to bari kiji bewar Allah! har y'ata ya tab'a aure ki bari namiki bayanin wanene shi karki kai y'arki ga halaka....kinga aure tsakaninsa da y'ata bbu fashi"d'an bak'in ciki saidai yamutu"kuna jin zafin suyi aure"shine ban sanki ba bansan dg Inda kika fitoba"ki kwaso jiki kizo mun har gida da zancen banza"to wlh kitashi ki bani waje tun muna shaida juna....ikon Allah dg gyara kayanka"lallai kinyi nisa ason abin duniya. ina mai tabbatar miki da cewa zakiyi dana sani kamar yadda nayi....wai bazaki tafiba?"saina tara miki jama'a"matar tayi murmushi ta mik'e tsaye tana fad'in idan ank'iji ba'ak'i ganiba"tana kai aya azancenta ta juya ta tafi tana jin magajiya nata zage zage"har tana cewa"k'ilan ma sahura (ummin bilkisu)"ta had'a baki da matar azo araba auren"kitchen ta nufa tana fad'in tabbas kodai mlm ko sahura dole aciki wani yaturoki"sbd sun bada y'arsu sadaka tunda tayi kwantai"wlh dani mutum ke mgn"ana ganin ina shiga mai kyau na d'aura zani mai kyau shine akema bakin ciki"kar y'ata tayi aure mu huta...gaba d'aya son abin duniya yarufe idon magajiya balle harta saka wani zargi game da Alh duniya"saima tayi shiru ko jidda bata sanar mawaba....
Bilkisu na zaune tana latsa wayarta ahaka"yah Abdul yayi sallama yashigo parlourn"ta d'ago kanta ta amsa"agefenta ya zauna har jikinsu na gugar juna"tayi sauri zata matsa, ya d'aure fuska...yana fad'in wai dodone ni kike tsorona kome??"k'asa tayi da kanta tafasa matsawa"ina jinki fad'amun kud'in miye?"dama kud'in da abokinka ne yakai kafin biki"koda zamuyi wani abu nida friends nawa"50k ne sauran 20k yanzun"shiru kawai yayi yana sauraron y'ar siririyar muryarta kamar karta dena mgn"anutse yakama hannun ta guda ya had'a da nashi"lumshe ido yayi sbd jin taushin hannun nata"kinga kina amfani da ruwa lallen naki yafara zubewa ko?"zanyi wani idan yazube"to shikenan"amma bilkisu ai wa'annan kud'in nakine"sbd haka abinda kikeso zakiyi dasu ko?"to ai bbu abinda zanyi dasu"ah ah kud'i ba'a musu haka hjy billy"kawai dai kanaso kacemun bakason kyautata ne"ba haka bane ba"yanzun kinga ai na amshi 4k aciki ko?"shiru tayi tak'i mgn tanaso ta k'wace hannunta"shi kuma yak'i saki yanata d'an murmushi....nika k'yaleni tunda baka son abinda yafito dg wajena"tafad'a cikin muryar shagwab'a kamar zatayi kuka"sai bayan tayi abun kuma taji kunya"shi kuma yadinga murmushi"yakamo duka hannayen nata ya rungume ta ajikinsa ya maidota samqn cinyarsa....zaro ido tayi!wata iriyar kunyace takama ta"ta b'oye fuskarta ajikinsa"idan kin gama jin kunyar ina bada hak'uri"banaso Ayi fushi dani"sannan bazan b'oye miki ba bilkisu dg jiya zuwa yau nayi farin ciki dakancewarki matata"dan Allah kirik'emun amanata dataki dan Allah bilkisu na rok'eki"ki zauna dani da akwai ko bbu"da dad'i ko bbu"ta haka zan tabbatar da cewa kece komai nawa"idan kinga nayi wani abu ba daidaiba ki bani shawara"kamar yadda idan kinyi ba daidai zan baki shawara ko miki gyara" kinji??"Ahankali tace"in sha Allah zaka sameni yadda kakeso"saidai kamar yadda kace d'in idan nayi ba daidai ba ka bani shawara"amma inaso ka kasance mai karb'an uzuri arayuwa"sannan idan namaka laifi karka yanke mun hukunci cikin fushi"Allah yabamu zaman lafiya"Ameen bilkisu nah"yafad'a yana koma shigar da ita ajikinsa"k'irjinsu yahad'u danata.....wayyo Allah!wani irin yanayi yaji ya tsintsi kansa aciki"ya lumshe idanuwansa yana jingina bayansa ajikin kujerar...to yanzun ka amince zaka amshi kud'in??"yaji ta jefo masa tambayar"wani irin numfashi yasauke yana cewa"zan amshi 10k kibar 6k d'in a hannunki" sbd idan kinada buk'atar wani abu"dato kawai ta amsa"itama aranta tana yaba kyautatawarsa da adalcinsa agareta"ta tabbatar idan wanine duka zai amshe"bilkisu meyasa bakya son sakin jikinki dani??komai kunya kunya"uhmm! kawai ta fad'a"kimun mgn mana"yafad'a yana d'ago fuskarta ta lumshe idanuwanta"yaja karan hancinta yana zare d'an kwalin dake samqn kanta"wow waye yamiki kitso haka??"yafad'a yana jan bant d'in"kalbar ta warware ta zubo mata agadon baya"fuskarsa yamatso asaitin tata"da sauri ta bud'e idanuwanta sbd hucin numfashin sa dataji"aikuwa suka had'a ido"yad'aga mata gira yana cewa"bbu amsa my billy?"janye idanuwanta tayi akunyace tace"meenah ce fa tamun d'azun"yayi kyau"dama kinada gashi haka?"shiru kawai tayi tanaji yanata shafa kalbar yanaja"nidai ka tashi katafi masjeed"na isheki ko?"nidai banceba"to kunya kikeji?"uhmm"to bari nayi abinda yafi haka"ta yadda zakiji kunyar sosai ko"da sauri ta girgiza kanta tana fad'in ah ah dan Allah karkamun"murmushi mai sauti yasaki yana jan hancinta"itama murmushin tayi"wayarsa dake gaban aljihu tayi ringing"dubawa yayi yaga hjy wasila ce"wacce ke kamasa d'inki"hakanan kawai yatsintsi kansa da k'in son yad'aga wayar a gaban bilkisu"saima yaduba agogon dake jikin bango yaga 3:25 pm"time d'in sallar yama kusa" yafad'a adaidai lokacin da kiran yakatse"kai Abdul! kana ina koka fitane??"sukaji muryar goggo"da sauri bilkisu tabar jikinsa"dama hanyar guduwa take nema"d'an kwalinta ta d'auka da sauri ta wuce k'urya"yah Abdul na k'ok'arin mgn goggo ta lek'o"aikuwa ta hango kud'in nan da bilkisu ta ajiye kan kujera"iyye! dama kana nan kanaji ina mgn kamun banza?ah ah goggo baccima yafara d'aukata muryarki ta tasheni"ba shakka"su wa'ancan kud'in na meye?"kud'in bilkisune! yarinyar da aka kawo jiya inata samu wa'annan kud'in?"cike da kosawa yace"dg gidansu aka kamata tayi sana'a"to ai sun mata gata iyayenta"nasan sun sami labarin bakada zuciyar nema"gudun su siyar da akuya tadawo tana ci musu danga yasaka suka bata jari"idan kadawo anjima da dare kazo kamun guga ni"dato kawai ya amsa yana lissafin wanan shigowar goggo ta 5 ce ad'akin yau"yanzun Inda bbu bed room haka zata dinga musu zarya ??yatambayi kansa"amma dayake yatuna akwai sakata ta net"kawai saiya bari idan sun shigo su saka sakatan kawai"Allah kamun maganin wannan abu"yafad'a aransa yana tashi ya nufi bed room d'in"bilkisu na zaune kan carpet"tana sanye da hijab"tasbaha da littafin husnul muslim na'a hannunta" kud'in ta 6k ya ajiye kan mirror"yadubeta yace"malama! nidai ɗalibace"beyi mgn ba yanufi toilet yana jin komai na bilkisu na burgesa"yana tunanin shawarwarin da musa yabashi"sai gashi tun kafin Ayi nisa yafara ganin alkharin aurenta"ruwa yakama yayi alwalah"duk da yana jin ciwon mara sama sama"amma yana jin bazai iya haikema bilkisuba sai ta fara sakewa dashi"yafahimci ita mai kunyace"amma tanada sauk'in kai"da wannan tunanin yafito dg cikin toilet d'in"atime d'in bilkisu ta mik'e tsaye zatama kabbara sallar"tana ganinsa tayi k'asa da kanta tana cewa"masjeed d'in zakaje?"Eh ko zaki bini muje?"d'an murmushi yasub'uce mata tace"dama ana zuwa da mata masallaci? inba na idi ba sai kuma na juma'a nidai nasan ana zuwa dasu"kinga basai afara dg kankiba"tasbaha ta mik'a masa"ya amsa yana cewa"dame dame zan rok'a miki to?"duk abinda kaga yadace"to shikenan nikin san me nakeso ki rok'amun?"girgiza kanta tayi"zuri'a d'ayyiba"inaso ki haifamun yara masu irin halayenki"murmushi yasub'uce mata ta rufe fuskarta"yyi dariya yanufi k'ofa"tayi saurin cewa adawo lafiya"Allah yasa"bayan fitarsa ta kabbara sallar ta"bayan ta idar ta koma gyara parlourn"kayansa daya saka da safe yacire da jallabiyar sa milk"da boxers guda2 da wasu riga da wando k'ananu"sune ta d'auka ta had'a da inners nata ta d'auki soap d'in d'azun tanufi toilet tafara wankin aciki"sbd ranta yabata tabbas idan goggo taga tanayin wankin nan sai tayi mgn"ta jima aciki"bayan ta idar ta d'auraye kayan ta shanya inners d'in aciki sbd akwai hanger a toilet d'in" ta fito dasu atsakar gidan tana shanyawa meenah tayi sallama ta shigo"bilkisu ta amsa tana murmushi tace"sannunki da zuwa"yauwa Anty bilkisu" kema sannunki da aiki da kulawa da yayana"in sha Allah dg ke bbu k'ari azuciyarsa"murmushi kawai bilkisu tayi tana aikinta"ita kuma meenah ta nufi bed room d'in goggo"hakan yayi daidai da fitowar goggo dg parlour"yauwa kin dawo ?"Eh goggo"madallah ! ki d'akko kazar nan dake freezer kimun farfesu naci da bredi "marece yayi bamayi girki ba agama yaushe"dato meenah ta amsa"goggo tazo ta d'auki buta tana kallon bilkisu data gama shanya"ikon Allah! ke y'ar nan waye yacemiki yanzun ana yayin yima namiji wanki?"ai namiji shege bashida tabbas"idan kikace namiji ubane zaki mutu a marainiya wlh"tafad'a tana nufar bayi"shiru kawai bilkisu tayi ta wuce"tama fahimci goggo ta wuce duk yadda take tunani....kwanciyarta kan kujera tayi"time d'in k'arfe 5:30"wayarta ta d'auka tafara game"jefi jefi tana tuna moment nasu na d'azun"saima sannan taji jikinta na k'amshin turarensa"can kuma tayi murmushi cike da kunya"dan ita wani iri taji dataganta asaman cinyarsa....
yah Abdul kuwa dg masjeed d'in shago yanufa"hjy wasila tazo ta amshi kayanta ta bashi kud'insa 10k"yahad'a da sauran 10k d'in da bilkisu ta bashi"kayan tea yasiyo komai da komai da k'wai crete 1"sai indomie k'anana carton guda"sai klin da sabilin wanki"yasiyo dasu bread da bota"kusan siyayyar 17k yayi musu"yasan insha Allah ko wata d'aya ne zasuyi tunda ya fahimci tanada tattali"komai akwali yazuba ya ajiye shago"acewarsa bayan magrib yatafi dashi gida"yasan goggo na d'aki"dan idan ta gani yashiga ukku"bayan anyi sallar magrib musa yakawoshi har k'ofar gidan da mashin nashi"Ahankali yayi sallama tsakar gidan bbu kowa sai motsin meenah dayaji a kitchen d'in goggo"ya kallinkayansa dake shanye wanda bilkisu ta wanke"wani irin farin ciki da tausayinta yaji"da sauri yanufi d'akin bilkisun"bud'e k'ofar yayi bayan ya ajiye kayan"sannan yad'auka yashiga dasu yana sakin ajiyar zuciya sbd goggo batajiba"bilkisu ta fito dg k'urya tana sanye da doguwar riga iya gwiwa ta bacci da hijab k'arama ajikinta"duk'awa tayi tace"sannu da zuwa"yauwa matsoraciya"murmushi kawai tayi ta fahimci yanada son Ayi raha"cire hijab d'in kizo ki bani labarin meya faru da bani nan??kanta ak'asa tace"dama sallar isha'i zanyi"aida sauran time"ke kinyi wankanki kin barni ko?"shiru tayi ta cire hijab d'in kamar yadda yabukata"amma kanta bbu d'an kwali kuma rigar mai hannun vest ce"gashi tayi sharashara"tunda ta cire hijab d'in yakafeta da ido yana aikin kallonta"ji yakeyi kamar yaje ya mannata da jikinsa"ganin dayayi yanayinsa na k'ok'arin sauyawa yasaka yajanye idanuwansa dg dena kallonta"ita kuma tazo ta zauna agefensa"cike da kulawa yace"bilkisu meyasa ke baki gajiya da aiki?"dakin bari ni namana wankin ko?"nidai banga wani aiki mai yawaba danayi"karka manta ibada nakeyi"kuma ita ibada saika daure"hakane bilkisu amma ki dinga hutawa kinji?"dato ta amsa"yace"ki duba kayan nan ki gani"anjima kin shiga dasu kitchen"k'wan kuma ki sakashi a fridge"dato ta amsa ta sakko k'asa taduba komai"Ahankali tace"komai yayi Allah yak'ara bud'i"Allahumma ameen"d'azun mun had'u da Ana's yace"agaisheki"ni bbu ruwana dashi tunda bazai zoba yaganni"nima haka nafad'a masa"amma yacemun kunyi waya da safe ai"Eh nifa ce na kirashi"to zaizo yagoge laifinshi"yafad'a yana mik'ewa tsaye yace"bara naje nayi isha'i kar narasa jam'i"Allah yatsare ta fad'a"ya amsa yana fita"tana nan zaune tana jin motsin goggo na alwalah tanata mitar meenah tak'i tagama farfesun da wuri"tayi maza ta idar mata kafin tayi sallar isha'i"tashi tayi ta saka k'wan a fridge"sannan ta d'auki komai takai bakin k'ofar kitchen"tasaka key ta bud'e"bayan ta jera komai ta kunna gas ta aza ruwan zafin dafuwar indomie ta yanka albasa"bayan sun tafasa ta zuba indomie d'in"ta rage k'arfin gas d'in ta koma ta kabbara sallar isha'i"bayan ta idar ta dawo kitchen d'in ta samu indomie d'in tayi"acikin tray ta juye ta sako fork biyu"tafito ta rufe kitchen d'in ta nufi parlourn"tana shigowa taji muryar goggo na fad'in bangane kikai mata ba?"shi Abdul d'in ne yasiyamun kazar nasaka a freezer?"dazaki kai?to bazan bayarba"murmushi bilkisu tayi dan ita irin wannan cimar da bata sababa da ita bata damunta"kuma bata ganiba ballema taji ta biya ranta"Inda goggon zatayi hak'uri ko an bata ma bazata ciba"bata gama wannan tunanin ba taji muryar yah Abdul yana dakawa meenah tsawa" yana fad'in ban hanaki sa'insa da goggo ba?"kiyi abinda tace mana"yafad'a yana nufo d'akin" yana tunani"yarasa wace irin UWACE Allah yabashi?"saidai kawai addu'a"sallama yayi yashigo da leda a ahannunsa"yasakawa k'ofar d'akin sakata"bilkisu dake zaune ta amsa sallamarsa tana masa sannu da zuwa"agefenta ya zauna yana fad'in na gaji my billy"kaci abinci sai kayi wanka ka kwanta"zaki mun tausa ne nayi bacci?"yafad'a murya can k'asa"kanta kawai ta gyad'a masa batace komaiba"ta sakko k'asa ta saci kallon sa tana cewa"bissimilah!"kar tayi sanyi"najima fa rabona danaci wannan abun"yafad'a yana sakkowa ya zauna kusa da ita"suka fara ci"yabud'e ledar daya shigo da ita"yazuba musu tsire akai"bbu laifi bilkisu taci da yawa"kad'an suka rage yad'auka yafita k'ofar gidan yabayar"yamayar da tray d'in a kitchen yadawo d'akin"bilkisu kuwa ciki ta koma tayi brush ta had'a masa ruwan wanka a robar da sukeyin wanka da ita"tana fitowa tasameshi tsaye gaban mirror yana d'aure da towel iya k'ugunsa"sunkuyad da kanta ak'asa tayi tana furta ga ruwan can kayi wankan"bazaki bini ki cud'ani ba?"rufe fuskarta tayi aguje tabar bed room d'in"yyi dariya yanufi toilet d'in....bilkisu dai na zaune ita kad'ai a parlourn"kimanin 30 minit yah Abdul yafito"yana sanye da farar singleti da wondo 3 Quarter iya gwiwa"bilkisu ta saci kallon santala santalan dogayen k'afafuwan sa masu cike da uban gashi"tun daga gwiwa har tafin k'afarsa"kamar baya taka k'asa sunyi haske da shek'i"billy kinyi shiru bakyason mgn ko?"ko kuwa danine kawai ke baki son firan sai jefi jefi kikemun mgn"yafad'a yana zama gefenta"inafa mgn Allah"to inaso naga alama"dama munyi mgn da baba zaki koma islamiya ta week end"amma ki bari sai next week ki koma kinji?"dato ta amsa"wayarsa k'irar spark 9 ya aza mata samqn hannunta"shi kuma yagyara zamansa ya aza kansa samqn cinyoyinta"saurin kallonsa tayi suka had'a ido"yaya madam?"batayi mgn ba ta janye idanuwanta tana danna wayar"sbd yacireta dg password"vedios ta shiga"tayi cin karo da wani India firm"tana danna play goggo najan k'ofar net d'in tana fad'in kai Abdul ! me nace maka d'azun kamun?"saida gaban bilkisu yafad'i"ta rasa wace irin masiface wannan?"gaba d'aya ta lura goggo bataso tagansu itada yaya Abdul suna zaune atare"kansa yajanye yana satar kallon fuskar bilkisun yatashi zaune"yana cewa"ban manceba goggo gani nan tafe"shine sbd karna shigo kuka rufe k'ofar?"to yayi kyau"tafad'a tana barin wajen"bilkisu! yakira sunanta cikin wata iriyar murya dake nuna raunin zuciyarsa da damuwa"kiyi hak'uri kinji?"dama guga zan mata"nasan nanda 30 minit ko 40 na gama in sha Allah"kiyi kallo da wayar kafin na dawo"d'ago kanta tayi suka had'a ido"d'an murmushi tayi tace"nifa bbu komai yah Abdul kaje zan jiraka"ko kuma ka kawo kayan anan saina goge mata ma da kaina"ah ah bilkisu kinyi aikace aikace agidan nan da yawa"inaso ki huta"bara naje naji idan zata yarda d'in saima nayi anan muna firanmu"zaki dai bani labari ko?"kanta ta gyad'a masa tana murmushi"dan itadai batasan wane labari zata bashiba"yana k'ok'arin mgn yaji goggo na koma bubbuga k'ofar net d'in kamar zata cirata"da sauri yaje yabud'e k'ofar"afusace goggo tace......✍️


wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300
Vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki ta what's app n d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika fitarmun Allah ya isa ban yafeba
......... Afusace goggo tace"sbd ga shashasha na maka mgn shine kaida ita zaku min banza ku rufe k'ofa??"kafin kasami matar ubanwa kafara samu?dan Allah kiyi hak'uri goggo muje saina goge miki"tsaki taja ta juya ta nufi d'aki"yah Abdul yamayar da k'ofar yarufe yabi bayan goggo....cak yatsaya dg bakin k'ofar shiga parlourn sbd jin meenah na mata nasiha da cewa"haba goggo! wace irin rayuwace wannan?"ki hana ma'aurata su sake su huta"idan nice akamun wannan abun wlh bazan zauna da mijin ba"kuma nasan kema sai Inda karfinki yak'are"amma gaba d'aya kiyita musu zarya"baki tunanin a wane yanayi zaki samesu? Ina ruwana da yanayin dazan samesu aidai nina haifesa ko?"gaba d'aya yabi yatare gindin yarinya"yanzun banace miki ki barni nayi miki gugar ba?"bana son taki tashi nakeso"shiru meenah tayi batace komaiba sbd takaici"yah Abdul ya girgiza kansa yashigo da sallama yana fad'in ina kayan goggo??"gasunan sai kayi shimfid'a ka fara"ah ah ba nan zanyiba can zanyi"ita bilkisun ce ta kitsa maka kayi gugar ab'angaren naku ko yaya??yana k'ok'arin mgn aka d'auke nefa"meenah tamkar ta taka rawa sbd farin ciki"tasan dai dole goggo ta barshi yatafi wajen matarsa"subahanallahi! summa d'auke nefar"aikin banza" ai hankalinka ya kwanta sun d'auke"tun lokacin dana maka mgn ai baka gadamar zuwa ba"sai ka tafi wajen matar taka kuje kuci gaba da jarabar.....kiyi hak'uri dan Allah goggo da safe in sha Allah zan miki in sun kawo nefar"batayi mgn ba tanata y'an harare harare yajuya yafita"meenah ta girgiza kanta tana kunna hasken flash light d'in wayarta tace"Inda yaya kabeer ne wlh bazai iya yimiki guguba kin sani" saidai yabiya agoge miki"amma yaya yamiki wanki yamiki guga"yagaya miki mgn mai dad'i"yyi fad'a idan an miki ba daidaiba amma goggo baki tausayinsa balle ki faranta masa kamar yadda yak....bazaki mun shiru ba dan ubanki?"shiru meenah tayi bata koma mgn ba...
yah Abdul Ahankali yabud'e k'ofar yashiga yasaka sakata"bilkisu na zaune ta kunna sabuwar charxer d'inta"gaba d'aya hankalinta na wajen wayar tana kallon firm d'in da ake zuba love"k'asan ranta tana mamakin meyasa ya yadda da ita yabata wayarsa?"bayan a nasihar da aka mata" ance banda d'aukar masa waya da masa bincike a wayar"amma gashi shi yabata be damuba sbd yasan ba wani abu ke akwai awayarba"sai murmushi takeyi tana kallon"sam bata maji shigowar saba"saidai kawai taji motsin mutum agefenta"atsorace ta d'ago kanta suka had'a ido"sarkin tsoro! kaima yaya Abdul bakayi sallama bafa"nayi kece bakiji ba"da alama firm d'in dakike kallo yaja hankalinki ko?"hakane yanada kyau sosai"kaga sunma d'auke nefa"k'ilan baka fara gugan ba?"Eh ban faraba"sai gobe in sha Allah saina mata"to Allah yakaimu"ga wayar karna cinye chajin"kusan fa 75% ne, kiyi kallonki anjima wajen 12 nasan zasu kawo nefar"batace komaiba tanadai kallon shi kuma yana kallonta"can yayi hamma yana cewa"tashi muje ciki mu kwanta tunda bazakiyi kallon daniba"an barni zaune kuma ba'a bani labarin ba"nanma kasa mgn tayi"dan wani irin tsoro ne taji wai su kwanta?anya zata iya?"ta tambayi kanta.....saurin rufe idanuwan ta tayi sbd jin hannunsa cikin nata"ki koma can ki kwanta tunda tsorona kikeji"ni saina kwana nan kamar jiya ko?"nidai ba haka bane"to menene fad'amun naji?"toba kunya nakejiba"d'an murmushi yayi ya amshi wayar yasaka stop"ya ajiyeta samqn center table"ita kuma yakama hannun ta suka mik'e tsaye"yanufi wajen charxer d'in ya d'auka suka wuce ciki"gaban bilkisu nata fad'uwa"gefen bed d'in ya zaunar da ita"yakoma parlourn"sauka tayi dg kan bed d'in tashiga toilet d'in ta kama ruwa ta fito"shi kuma yana shigowa"beyi mgn ba ya ajiye wayar gefen bed d'in yanufi toilet"turaruka bilkisu tashafa ajikinta"ta d'akko hula tasaka samqn kanta"sannan tanufi k'arshen

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login