Showing 24001 words to 27000 words out of 114964 words

Chapter 9 - MIJIN HANEEFA Complete Hausa Novel

15 Oct 2024

13132

of my own very home like a piece of garbage. Jusst because of that worthless naval chief of staff....... yuuuuu nan barci ya kwashe sa a wajen.
"Nazarin kalam Aisar ya shiga yi, sai yanzu ne ya gane asalin mussabbabin zaman Aisar a cikin maritime, tunda dai iyayensa suna nan Lag, especially mahaifiyarsa gwarama dad dinsa Abuja da lag yake zama sabida Office. Sai yanzu ya gane knn akwai misunderstanding tsakaninsa da iyayensa. Sosai ya tausaywa Aisar dan kuwa samun sa'bani da iyaye babu da'di. Tunanin aurensa da Hanifa ya fa'do masa tabbas gwanda da ya amince ya aureta koda ba sonta yake ba at least zai faranta wa iyayensa. Ya gyarawa Aisar kwanciyansa ya kashe masa wuta snn ya fice a gidan.

"Kai tsaye gida ya wuce, ya shiga kitchen ya hada coffee ya fito parlor yana sha yana tunanin toh meye Dad din Latifa yake nema wajen Aisar har ya ha'dasa fa'da da mahaifinsa, haka kawai yaji abun be kwanta masa ba... yana cikin tunanin ne yana sipping coffee dinsa a hankali yaji wayansa tayi 'kara, gajeren tsaki yayi ganin me kiran, kaman bazai 'daga ba sai kuma ya 'daga yana wani ciccin magani.
"Daga 'daya 'bangaren tace "are you still mad at me, pls Aliyu kayi ha'kuri wllhi bansan 'kanwarka bace I wouldn't have slapped her.... "naji ya isa ya katseta, snn yaci gaba da fa'din "she's my beloved sister, karki sake ki sake 'dora koda 'dan yatsanki a jikinta idan kina son relationship dinmu ya 'dore, abunda yasa nace maki 'yar aiki ne kawai ta mun laifi ne nake so na teaching dinta good lesson in life kin gane. Da sauri ta gyada kai kaman yana kallonta.
"Do you still have something to say, if not am gonna hang up coz am dammn tired. Zan kwanta ne.
"No babu dama so nake na baka ha'kuri and to ask ko kana needing company dina, idan kana so nazo I'll come right the way, coz I missed you so very much.
"Gajeren tsaki yayi kafin yace no I don't need disturbance barci nake son yi ko bakiji bane.
"Da sauri tace naji shiknn akwai magann da nake so na maka....... cikin 'kosawa yace "pls let it be some other time".
"It's about my dad, ta fadi da sauri..
"Saida ya 'dan zabura kafin yace what about your dad?... ...ihun kukan Hanifa dayajine ya katse masa tunaninsa..... da sauri yace da Latifa "I have to hang up, I'll phone up you back.... yanufi 'dakinta har yana tuntube da kujera.

"Kwance ya ganta kan tiles sai mur'kusos take tana juyi tana kuka, yayi saurin saita kansa kar yarinyar nan ta 'dago shi ya damu da ita ne, ya 'karasa yana kallonta kafin yace "ke witch meke damunki ko jaraban naki ta motsa ne. "Kota kansa bata yi ba sai kukanta take. Bakiji me nace bane "what's wrong with you? Da kyar ta dago ido tana dubansa a galabaice tana ri'ke da mararta. Ya duba agogon hanunsa yaga 'karfe 10:12pm kaman bazaice komai ba sai kuma ya matsa kusa da ita ya dafa forehead dinta, zafi yaji goshin nata yayi. Ya 'danyi gajeren tsaki a ranshi yace what's wrong with her toh. Kuka taci gaba da yi tana ambaton inna da mamy. Abun har yaso 'kular dashi ya tambayeta ta'ki basa amsa sai kuka.
"Are you sick? Ya tambaya yana kallonta a da'kile,
"Kai kawai tayi nodding alam eh. Tashi muje asibiti ya fadi yana mi'kewa. Batace komai taci gana da kukanta dan dama tasan ciwonta ne menene.

"Har ya isa 'kofa ya tuna some years back sanda Abba yace yaje sch ya 'daukota bata da lafiya same abunda ya faru da ita knn, gajeren tsaki yayi ya fice ya nufi pharmacy ya fada matsalanta menstruation pain ne aka basa magani da paracetamol ya biya yansayo ultra pad snn ya dawo gidan.
"Har lokacin tana kwance a 'kasa a wajen barcin azaba ya dan saceta, kitchen ya wuce ya ha'do mata tea low sugar snn yazo ya tasheta. Zama tayu dirshan a wajen lokacin ciwon ya 'dan ragu, 'balle maganin yayi ya mika mata gamida mika mata mug na tea, ta karba ta kurba hade da shan maganin, saida ya tabbatar ta sha maganin kafin ya mi'ka mata pad din kafin yace make sure kinyi barci kin daina cika mun kunne dan banson hayaniya.... daga haka ya mi'ke ya dice. Tsaki tayi tace mugu kawai ta mi'ke da kyar ta nufi bathroom dan gyara jikinta.......
"Washi gari 'kin bari tayi su hadu, shi kuwa kasa fita yayi ji yake bazai iya fita ba tare da tasha maganinta ba, ya turo 'kofan dakin ya ganta 'kudundune cikin bargo, haushin kansa yaji "oh shitt meyasa ma ya shigo kar yarinyar nan ta zata ya damu da ita ne, maganin ya ajiye bisa bedside da guntun note,
_na wuce office here is your prescriptions if you like kina iya sha idan kin tashi_
"Idonta biyu tana jinshi ya gama tsayuwansa a 'dakin har ya fice, tana jin dirin motarsa ta mi'ke tana jan tsaki, juyawa tayi taga magani da guntun note a gefe, da sauri ta 'dauka tana karantawa. Dogon tsaki tayi tace karma na sha 'dinma is non of your business ai mugu kawai....

"Har Office Latifa tazo ta smesa, haka kawai taji bata son fa'da masa zargin dad dinta da take yi, ta nemi waje ta zauna. Idonsa na kan wasu takardu can ya dago yana dubanta murmushi ta sakar masa, ya maida mata guntun murmushi shima.
"Good morning my navy.
"Morning, ya fadi a ta'kaice.
"Ina sis 'dinmu ta tambaya tana wani murmushi.
"Haidar yace tana gida batada lafia anjima 'kadan zan koma na dubata.
"Latifa ta zaro ido tace "what meyasameta I'll go with you.
"Girgiza kai Haidar yayi yace no basai kinje ba is not that serious, anyway meye magann da kika ce zaki mun akan dad dinki.
"Ajiyan zuciya ta sau'ke kafin tace " dama dama so yake ya maka magana akan auren mu.... ba shiri Haidar ya 'dago yana dubanta kafin yace ni kuma yana nuna kansa, ta gyada kai tace eh mana Haidar isn't that what we're dreaming of. Girgiza kai yayi yace na fada maki ni banyi niyyan aure yanzu ba, beside kin ta'ba jin anyi aure babu sanin iyaye, I have talk to my parents first kin gane. Shiru tayi tace toh shiknn I'll wait for you har kayi shirin auren. Murmushi ya sakar mata suka ci gaba da hira dan wani farin ciki take sun shirya da Aliyu.

*Kano*
"Suna zaune parlorn mamy suna hiran su na masoya Sady tayi sallama ta shigo rai 'bace, Saif ya tsareta da ido kafin yace "sis ya dai why the long face, zama tayi a 'daya daga cikin sofan snn tace "ba Abba bane wai saidai nayi nan BUK wai bazan je ABU kumafa ni wllhi ABU nake so ya Saif.
"Saif da Shema suka kalli juna sukayi murmushi, Shema ta taso ta zauna kusa da Sady tace toh kiyi BUK din mana sis if that will pleased Abba.Sady ta da'da tura baki tace watoma haka zakice instead ki tayani r'konsa ya barni shine zakice nayi given up. Shema ta girgiza kai tace no ba haka nake nufi ba Sady,
"Sady ta dubi Saif tace " pls yaSaif help me persuade Abba ya barni naje ABU dina kaji, would you do that for me.
"Murmushi Saif yayi kafin yace "karki damu Sady I'll try my best, zan masa magana insha Allah. Murmushi tayi ta mike tana fa'din "yawwa yaSaif you're the best. Ta juyo tana kallon Shema tace ki rin'ka kula mun da yayana ke kuma. Gaba daya sukayi murmushi Saif da Shema.
_tun bayan da Saif yasan Haidar ya auri Hanifa yasan Hanifa ta kufce masa soyayya mai 'karfi ya 'kullu tsakaninsu da Shema wanda kowa na gidan yayi na'am dashi dan kuwa Saif kam kaman dan gida yake a gidan kuma kowa yaji da'din alakansu da Shema dan Saif nutstte ne gashi 'dangayu meji da clss da kyau gashi dama hajiyarsa dama 'kawar mamy ce dan haka sai muce Allah kaimu mu sha biki ๐Ÿ˜œ_

๐Ÿ‘ธ๐ŸปQueen Samy๐Ÿ˜๐Ÿ’„๐Ÿ’‹........
[5/9, 6:18 AM] ๐ŸŒน Muhammad๐ŸŒบkabeer๐ŸŒน: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน *Mijin Haneefah*๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
29

"Parking motarsa yayi a parking lot kafin ya fito ya nufi gidan Aisar dan yau ko office beje ba, ya kusan mintuna uku tsaye yana danna bell kafin Aisar yazo ya bu'de. Kallo Haidar ya bisa dashi duk ya wani jirkite yayi ba'ki, a tare suka karaso cikin parlon suka zauna.
"Soldier how u feeling now? Haidar ya tambaya.
"Ajiyan zuciya Aisar ya sau'ke kafin yace "am fine now.
"Good, but on the contrary you seems quite depressed. Haidar ya fadi sanda ya tsare Aisar da ido.
"Babu shakka Aisar yasan maybe jiya yayita sunbatu wa Haidar halama har ya fa'du abunda bai dace ba, dan kuwa duk alakansu da Hadiar beta'ba sanin akwai rashin jituwa tsakaninsa da mahaifinsa ba...... "Aisar pls talk to me meke damunka, tambayan da Haidar ya masa ya katse masa tunaninsa.
"Shiru kaman bazaice komai ba sai kuma yace " Aliyu fa'da maka matsalata is pointless, bazai mana wani amfani ba. Beside I don't wanna talk about it am already sick of it, na gode da kulawarka friend. Duk lokacin da nake son maganan zan fa'da maka insha Allah.
"Haidar ya sau'ke ajiyan zuciya yace "fine shiknn dama zuwa nayi naga yaya kake, ya mike tsaye da niyan tafiya snn yace" don't forget that we always need to be very strong coz we're militaries, we aren't like civilians. Kar ka bari ka rasa strength dinka always be a soldier. Ni zan wuce gida.
"Murmushi Aisar yayi ya mike hadi da sara ma Haidar suka rungume juna kafin Aisar yace "na gode friend you're like a brother to me, thank you for always being there for me. Dafa kafa'darsa Haidar yayi yace ka mance komai, sai naganka anjima at the field (badminton). Murmushi sukayi wa juna sukayi sallama.

"Koda ya shige gida bebi takan Hanifa daki ya wuce yayi wanka ya canza kaya, abubuwa da yawa yake tunani, ya kasa samun sukuni gameda Latifa da Aisar, duk yanda akayi akwai abunda suka 'boye masa, he needs to find out menene suke 'boye masa da wnn tunani ya 'karsa dinning dan cin abinci. Yana zaune yana cin abinci ta fito daga daki hannunta ri'ke da cup, beji motsin fitowarta ba dan haka cikin nutsuwa yaci gaba da cin abincinsa, kallonsa take yayi kyau sosai cikin 'kanan kaya red shirt da blue jeans farin fatarsa ya fito sosai, ta'be baki tayi tace a ranta kyaun 'dan maciji. Haka kawai yaji kaman kallonsa aikuwa tana nan tsaye ta kafa masa ido, murmushi yayi a ransa dannyaji da'din ganin ta warware tayi kyau sosai sai ta 'kara haske tana sanye cikin doguwar rigar atamfa Holland atampar me duhu ne sai ya fito da farin fatarta kanta babu 'dankwali sai manyan kalaba da bazasu wuce goma ba sun zubo har gadon bayanta. Dukansu kallon juna suke kowa da abinda ke sa'kawa a zuciyansa...... "Keeee! Ya daka mata tsawan da yasata razana, " ke wace irin mayya ce kin tsare mutum da ido salon na 'kware ko. Babu hali kiga namiji sai kin nuna maitar ki a fili.
"To be frank ta gaji da kalaman da yaHaidar ke jifanta dasu, ta 'dan 'daure fuska batare da tace komai tazo zata wuce kitchen, kallon mamaki ya bita dashi a ransa yace "ah lalle yarinya kin girma dole kiyi banza dani ina maki magana. Mi'kewa yayi ya nufota, ta juya da sauri zata sa gudu ya capko ta. Da hannu 'daya kawai ya ri'keta amm ko motsawa ta kasa, ta shiga kiciniyan 'kwace hannunta amma ta kasa.
"Ido ya kafa mata kafin yace " ni sa'anki ne ina maki magana kin min shiru. 'Kwalla ne yaciko idonta tace wllhi banjika bane fa, bakinta ya kama da yatsansa ya mur'da saida ta 'danyi 'kara kafin yace " inaga kin mance waye Haidae gwara na tuna maki.
"YaHaidar dan Allah kayi ha'kur...... bata ankaraba sai jin bakinsa tayi cikin nata, cup 'din dake hannuta ne ya fa'di aikuwa nan ya tarwatse a wajen. Cak Haidar ya 'dagata sama kaman wata baby. Kan sofa ya mata masauki kafin ya soma binta da mugun kallo, kallon 'kasan yanda cup din ya tarwatse yakeyi Nutella da madara da sugar yaga ta ha'da tana sha. Ya maida da dubansa gareta fuska a tamke kafin yace "meye kike sha, shiru tayi ta kasa basa amsa, saida ya kuma tambaya kafin ta soma inn nna.
"Gajeren tsaki yayi ya jawo kunnenta gamida mur'dawa, ta shiga 'kara a hankali tana basa ha'kuri.
"Haidar yaci gaba da fa'din " kina jina idan kika kuskura kika sake mun kukan ciwon ciki a gidan nan sai fasa kanki da bindiga wawuya kawai da'ki'kiya, saboda tsaban toshewan 'kwal'kwalwa irin taki baki ma san meke kawo maki menstruation pen dinba, na sake ganin kina shan kayan za'ki haka sai na karerayi ya sake kunnen yace "Get out of my side stupid kawai. Ta soma tafiya tana share 'kwallan idanunta ta nufi 'daki, har ta kai 'kofa yace " zo nan, babu musu ta juyo baki a cure,
"Tidy this place first, komawa kan dining yayi ya 'dau wayarsa ya dawo parlor yana gani ta gyara wajen tsaf. Ta gama ta nufi hanyan 'daki kiranta ya sake ta dawo ta tsaya yafi minti biyu na neman chanel din kallo kafin yace" kinci abinci girgiza masa kai tayi alaman a'a. Mi'kewa yayi ya kawo ya zubo mata abincin ya sakata gaba dole taci, tana ci tana satan kallonsa idan sukanha'da ido kuwa harara yake watsa mata, tana gama ci ya mi'ko mata magani da glass of water, turo baki tayi tace yaHaidar na warke fah. Wani mugun kallo ya watsa mata wanda yasata kar'ba babu shiri haka dole ta sha maganin. Ta mi'ke zata wuce muryan shi ya daki dodon kunennta. " ki shirya anjima zan kaiki kiba wa budurwata ha'kurin laifin da kika mata jiya kuma saura idan munje kiyi misbehaving kiga yanda zanyi dake a gidan nan.
"Kaman bazata tafi ba haka ta tsaya dan wani mugun ba'kinciki ne ya tokareta, wai mijinta ne ke cewa taje ta bawa karuwa ha'kuri kai gaskiya Allah ya isanta..... "meye kika tsaya mun a nan dalla 'bace mun da gani jor. Ya fa'di yana mata mugun kallo. Da sauri ta wuce kaman zata tashi sama.... shi kuwa Haidar 'kasitaccen murmushi ya sake ko babu komai yasan ya 'kuntata mata, ya shafi ha'barsa yace yarinya bakiga 'kunci bama tukunna sai mun fita......

๐Ÿ‘ธ๐ŸปQueen Samy๐Ÿ˜๐Ÿ’„๐Ÿ’‹........
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน *Mijin Haneefah*๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
30

"Wani farin 'kyalle ya 'daura a kunkuminsa jikinsa babu komai sai wnn farin kyallen, kai tsaye ke'be'b'ben 'dakinda da babu mahalu'kin da yasan dashi a gidan ya shiga. Wata mata da bazata haura shekaru 45 bane zaune da jan kaya kamar gunki, gashin kanta duk ya damfare sabida datti, fatar jikinta duk ya yamutse ya tattare, kai tsaye Naval Chief of Staff ya nufi wajen matan "wani surkulle ya soma ambata nan da nan matan nan ta shiga juyi kaman fanka, kannkace me saiga wani mutumi ya fito, tsugunawa Dad yayi ya shiga mi'ka gaisuwa wa mutumin, nan suka soma magana cikin yare.
"Bokan yace Tanim! Da sauri Dad ya 'dago yana kallonsa kafin yace kariyan arziki na daf da kamaka kuma kana daf da rasa wnn mu'kami da kake kai. Zaro ido waje Dad yayi yace ban gane ba lawo, meyasa hakan ke faruwa. Wani dariya lawo ya kwashe dashi kafin yace " nasha fa'da maka wnn yaro dake 'kar'kashinka shine silan rugujewanka idan kayi wasa.
"Wani yaro kake nufi Lawo?
"Wann yaro Aliyu baka da babban matsalan da ya wuce shi.
"Na fa'da maka Lawo a kawar dashi tun ba yau ba.
"Hahaha da'dina dakai bakada imani, gaka soja amma sai rashin imani.
"Dad yayi 'kasaiteccen murmushi kafin yace " who ever tried to get in my way dole na kashesa.
"Wani dariya Lawo ya sake yi kadin yace kashe wnn yaro yana daidai ka kashe 'yarka abin 'kaunarka Latifa. Kar kayi gaggawan hala'kasa idan lokaci yayi zan sanar da kai. Amma a halin yanzu kar ka kuskura ka sake 'yarka ta aure shi, snn ka rage kusantar 'yarka shiyasa take 'ko'karin juya maka baya, kayi 'ko'kari ka rin'ka kusantar ta a 'kalla sau biyu a rana zaka yi haka na sati guda kafin ka 'daga mata 'kafa.... daga haka Guguwa ta kwace a cikin 'dakin nan Lawo ya 'bace bat wnn matar ta dawo ta zauna yanda take zaune.
"Kanta Dad ya shafa yace " Malika matata na fa'dawa 'yarki kin mutu tsawon shekarun nan snn na maida gurbinki da ita...... ya fashe da wata dariya kafin ya fice daga 'dakin da baya da baya yana surkulle.

5:33pm
"Haidar ya gama shirinsa cikin armless shirt kaki kalan green wato asalin kakin land army snn ya saka wando ba'ka three quatre, yayi kyau sosai kaman wani _Safari brother_๐Ÿ˜. Fitowa yayi sai 'kanshi turare yake. Yankusan mintuna

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login