Showing 81001 words to 84000 words out of 114964 words

Chapter 28 - MIJIN HANEEFA Complete Hausa Novel

15 Oct 2024

13159

take kwata kwata bata jin da'din jikinta, tafi danganta hakan da damuwan da take fuskanta kwanakin nan.
"Ji takeyi kaman lokacin zuwa ganinsa bazaiyi ba, ta gama shirinta tsaf cikin ba'kar abaya harda 'dan makeup tayi abunda ta jima bata yi ba, Inna ta fito daga bathroom ta tsareta da ido ganin tayi kyau sosai sai dai rama da kake gani a tattare da ita 'karara, murmushi Inna tayi ta zauna ta soma shirinta sosai Hanifa take bata tausayi.

"Suna karyawa a parlor Barrister Sameer ya fito ri'keda Amal, gaisawa sukayi snn yace zai kai Amal sch kafin ya dawo su wuce, nan fah Amal ta makale wa Hanifa saida momma tayi da gaske kafin ta kyaketa tabi daddyn ta ya sau'keta a sch.

"A haraban prison Aisar ya hangesu, fitowansa knn daga wajen Haidar, da sauri ya 'karasa wajensu ya mi'ka wa Sameer hanun sukayi musabaha, Hanifa ta dan saki fuska suka gaisa nan Inna ma suka gaisa da Aisar dan kuwa ta gane fuskansa.
"Aisar ne yayi directing Inna da Hanifa har wajen da zasu jira fitowan Haidar kafin ya dawo yanda Sameer yake suka 'dan soma hira.

"Tun daga nesa ya hangota, take yaji wani irin shau'ki na tsargar masa, fuskan dayake tsananin so yayi tozali dashi, jikinta ne ya bata Haidar ya iso, aiko tana 'dago kai sukayi ido hu'du, mi'kewa tayi tana kallonsa sanda shima yake kallonta, Inna da bata san wainar da ake tuyawa ba sai gani tayi Hanifa ta mi'ke ta soma tafiya nan ta hangi Haidar shima 'karasowa yake, suna ha'duwa da juna suka rungume junan su sosai, kuka kawai Hanifa keyi yayinda hawaye sirara suka shiga bin fuskan Haidar, he just couldn't believe it wai gashi ga Hanifa, shin dama zai sake sakata a idanunsa, Inna ta mike tana share hawayen idonta ta 'karasa ta rungumesu su duka biyu, ta shiga tsakiyansu snn ta 'karaso dasu ta zaunarsu saman kujera, dafa Hanifa Inna tayi tace barin jiraku a waje kafin ku gama ganawa, kai kawai Hanifa tayi nodding kafin Inna ta fice,
" sun jima suna rungume da juna shida Hanifa, kafin ya sa hanunsa ya tallafo face dinta, a hankali ya soma furta, " meyasa kika zo Haneefah, why meyasa kika 'dago mun mi'kin dake zuciyata,
"Sai snn ta 'dan saita kanta kafin tace" am sorry yaHaidar, laifina ne that's why you're here, da na yarda na biyo da babu wanda ai shiga gidanka ya 'kulla maka sharri..... shiii ya 'daura 'dan yatsansa saman lips dinta kafin yace" no Hanee pls stop blaming your self for what happened, koda kina can Allah ya 'kaddara hakan zata faru, beside na riga na amsa laifina Haneefah... " hanu tasa ta toshe bakinsa ta soma fa'din" stop saying this yaHaidar, wllhi you're innocent, you didn't killed her. Somebody framed you.... "Haidar ya dago jajayen idonsa yana kallonta snn yace" Yeah ban kasheta ba, but no one is going to believe me, nayi furuncin sai na kasheta, sann an samu gawarta a gidana, snn it was obvious kowa yasan sanmu tare when she was alive, so kinga babu wani prove da zai gwada banada laifi. Haneefah this is what I deserve, I don't deserve you, I wasn't being a good husband to you, and I treated you badly. Bayaga wnn bakya sona dole aka maki, na za'bi amsan laifin daba nawa ba dan na faranta maki, you deserve to be happy, all I wanted from your forgiveness, dan Allah ki yafe mun Haneefah..... sosai take kuka kafin ta 'dago fuska sharshar da hawaye ta soma fadin" no no yaHaidar, that is not going to happen, dan Allah ka amince a 'daukar maka lawyer befor the date, I beg of you pls do cooperative yaHaidar, don't ruin your life our lives just like that, pls do this for me yaHaidar...." kallonta kawai yake yi yana mamakin yanda lokaci guda ta sauya, jin bata furta masa kalman so yasa gane tausayinsa kawai take a maysayinsa na 'dan uwanta. " Girgiza kai ya soma kafin yace" is too late Haneefah, I already confessed, babu wanda zai yarda dani.. " girgiza kai Hanifa tayi tace" yaHaidar you still have a chance baka amsa laifinka a gaban al'kali ba, idan akazo da good evidence dazasu nuna gaskiyanka shiknn you'll be sent free. Pls yaHaidar.
"Murmushi yayi ya kamo hannayenta ya manna masu peck dan already lokacin komawansa ciki yayi, yace" Haneefah I do love you, koda ban samu chance na kasancewa dake ba in this life I wish zamu kasance in the next life, mikewa yayi yana mata murmushi har ya shige. Kaman wacce aka dasa a wajen haka ta zauna ta nemi kukan ma ta rasa, saida su Aisar suka shigo dubata dan sunji shirun yayi yawa. Kuka ta sake masu tana fa'din " why did he gave up so easily, why,Inna ta rungumota suka soma tafiya tana bata baki. " kai tsaye gidan su Sameer suka wuce harda Aisar.
"Momma tana ganin Hanifa a haka ta rikota tana mata sannu, ta zubo mata euwa a cup ta mi'ka mata da kyar ta kar'ba sai sunbatu take tana masu kuka, sosai suka tausaya mata gaba dayansu. "Aisar da Sameer suka tsaya daga waje suna tattauna lamarin.
"Aisar yace I think kar mu tsaya biyewa Haidar, what we should do kawai muyi hiring good lawyer a very good one who can easily deal with the case, na yausayawa rayuwarsu shida matarsa, dukansu suna tsananin son juna, we can't let that happen.
"Sameer ya fuzar da iska snn yace" I was thinking of that too, I think I'll be his lawyer,.
"Da mamaki Aisae ke kallonsa kafin yace " so don't tell me da Anthony nake tsaye, dariya kawai Sameer yayi kafin yace, yanzu dole mu ha'da karfi da 'karfe wajen shawo kansa yayi magana, dan idan bai bada ha'din kai ba bazamu iya cimma burinmu ba. "Aisar ya gyada kai yace wnn haka ne, kai Barrister am so so glad to hear that, you've no idea how happy I'm, ni har naji munyi winning case dinma.....
"Murmushi Sameer yayi yace" Allah dai ya bamu sa'a ya wuce mana gaba, ameen Aisar ya amsa. Suna tsaye a nan momma ta fito a ki'dime tana 'kwala kira wa Sameer.... A sittin suka nufo momma su duka biyun suna tambayanta lafiya, " momma tace kuta da mota pls mu tafi asibiti " she just fainted, Sameer yana tambayanta wane, ina tuni Aisar ya wuce ya iso da mota wajen dan ya hango Inna ri'ke da Hanifa, da sauri Sameer ya bude musu bayan mota suka shige shi kuma ya shige gaba, a sittin Aisar ya kwashi motan suka bar gidan,

"Wani private hospital sukaje nan kar'bi Hanifa likita ya soma bincike, gaba daya sunyi jigum jigum a reception, Inna kam sai kuka wiwiwi take Momma kuwa sai bata baki take, su Aisar da Sameer na tayata.
"Likita ne ya fito ya samesu bayan anyi admitting dint an 'daura mata drip, suna ganinsa suka nufesa gaba daya suna tambayan yaya? Nan Dr yace su kwantar da hankalinsu ba abun tashin hankali bane ....., Inna tace ta katse sa da fa'din kai likita bokan turai ka fa'da mun wani hali jikata ke ciki, yarinya mu kawota a sume kace ba abun tashin hankali bane, toh abun menene? Dr yace yi ha'kuri baaba jikarki na 'dauke da juna biyu har na tsawon watanni biyu da sati biyu..... " haba bai sai Inna ta washe baki ba ta ma mance da wani ba'kin ciki da suke ciki, su momma Sameer Aisar kowa farin ciki kawai kake gani a tare dashi, momma tace zamu iya ganinta Dr, Dr yace tana bacci yanzu, from what I observed she's quite depressed, so zamu barta a nan ta dan kwana biyu dan tana bu'katan bed rest, but for now kuna iya shiga ku ganta kafin ta tshi, amma pls bamuso a 'dagata idan ba ita ta tashi ba..

👸🏻Queen Samy😍💄💋.......[5/21, 5:54 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
67

*Prison*
"Tsaki Haidar ya buga ya yun'kura zai tashi ganin mutumin da ya shigo a matsayin lawyern sa ,Aisar ya ri'ko hanunsa yana fa'din " ina kuma zaka je Aliyu ko ka mance....." Dalla malam ya isheka, ya 'daga hanu yana nuna Sameer kafin yace" wnn mutumin ne ka 'dauka mun a matayin lawyer, you must be stupid Aisar, this man will be my lawyer after my death body, ya soma girgiza kai kafin yace " I was stupid ma dana yarda da kai, ya nuna su duka biyu yace" now tell what are you up to, what are you capable of, wllhi tallahi who ever mess with my wife a cikin ku wllhi sai na kashesa,..... " Enough Haidar, Aisar ya dakatar dashi, haba Haidar what's wrong with you, what on earth zaisa muyi harming matarka, beside we're doing this for your on good ne, haba haba this is unfair am sick of your attitude Haidar, idan abunda ake so knn mu kyaleka mu barka da halinka fine sai mu rabu da kai, A zuciye Aisar ya juya zai fice sai ji yayi Sameer ya ri'ko hanunsa.... " Girgiza masa kai Sameer yayi yace" kar ka bari she'dan yayi galaba akanka, daga haka Sameer ya riko hanun Aisar suka 'karaso wajen, ko kallo basu ishe Haidar ba suka zauna, sunfi minti biyar babu wanda yayi magana cikinsu.
"Barrister Sameer ne yayi gyaran murya ya soma fa'din" Dan Allah dukanku kuyi ha'kuri, kar ku bari she'dan yayi galaba akanku har azzalumai su cimma nasaransu na ganin bayan gaskiya a doron 'kasa, kar ku mance this up coming trial bama zallan amfaninku bane no, harda al'umma gaba daya, da wnn nake ro'konku ku rin'ka controlling temper dinku a ko yaushe dan Allah, ya 'dan ja fasali kafin yaci gaba da fa'din " Haidar tun ranar dana soma ganinka nasan Hanifa matarka ce, snn daga yanda nga kuna kallon juna nasan yes you guyz are madly in love with each other, bazn so na zama silan rugujewan aure ba, duk ma ba wnn ba ka tuna idan ka'ki bada ha'din kai zaka bar Hanifa cikin 'kuncin rayuwa ne dan bazata ta'ba son wani na miji a doron 'kasa ba kaman kai, you are meant for each other, you're the love of her life,.
"Wani mugun kallo Haidar ya watsa masa kafin yace" how should I know you're not making stories, ta yaya zansan ba ka shirya haka bane so that ka kayar dani a shari'an dan ka samu damar kasancewa da Haneefah.
"Murmushi Sameer yayi yace" this is silly Haidar, at least idan baka yard dani ba dan baka sanni ba, nasan ka yarda da abokinka Aisar wanda kuke tare wuya da da'di, ya ri'ko hannayen Haidar snn yace " nayi imani da Allah zan tsaya da shari'anka bisa gaskiya da ri'kon amana har sai an kada 'karya an 'daukaka gaskiya, am a man of my word Haidar. Jikin Haidar ya 'danyi sanyi, Sameer ya ri'ko hanun Aisar da Haidar ya 'daura akan nasa sn yace" we will stand together no matter what, we will never turn our backs har sai mun kauda 'karya mun kafa gaskiya a doron 'kasa, yanzu sati biyu da kwanakin da basufi biyar ba suka rage mana mu shiga kotu, Haidar zan dawo gobe insha Allah duk wani abunmda ka sani ka fada mun, mukuma nida Aisar zamu cigaba da investigating. We promise you that.
"Aisar ya gya'da kansa yace yeah precisely. Haidar bece komai sai sanyi da jikinsa ya 'danyi, har 'kofa Sameer ya rakasa yana 'kara sayesa da kalamansu na lawyers.

"A haraban prison Aisar yace " Barrister you such an incredible, gaskiya mun gode sosai, mirmushi Sameer yayi yace" dan Allah ka daina mun godiya haka Navy is awkward, beside Haidar inlaw 'dina ne so kaga.... Dariya Aisar ya soma yakai hannu suka tafa yace" oh ni ina nan ina jinjina maka ashe da biyu kake, dariya Sameer ma yayi yace kaga dole na dage kar a samu failure a trial dinnan kar tace ta fasa.
"Aisar yasa key ya bu'de motansa yana fa'din kace bayan trial munada shan biki..... dariya kawai Sameer ma yayi sanda yake zama bisa car seat dinsa yace" ni zan wuce Chamber dina na fara preparation sau'kina ma babu wani case da nake dealing dashi for now, Aisar yace ok Allah ya wuce mana gaba, Sameer ya amsa da ameen snn sukayi sallama kowa ya tada motanshi ya wuce.

"A parlor Aisar ya samu mum, zama yayi ya 'dora kansa a cinyar mum yana fa'din am exhausted mum, ture kansa tayi ta 'daura bisa kishin tce" ni 'dagani dalla mutum sai shagwa'ba da sakalci ni bansan kai wani irin military bane, ka faye son jki, ni gwara kayi aure ka kai shagwa'ban can wa matarka ko nima na huta.
"Murmushi Aisar yayi yace " soon zan koma Zariya n kawo maki ita bayan kpmun gama da court case dinnan, "dariya mum tayi tace "oh ni naga ikon Allah ince kace so 'daya ka ta'ba gninta snn first ha'duwanku da fa'da kuka fara, toh nidai zanga yanda fa'da zai koma soyayya, Aisar ya gyara zamansa hsrda wani lumshe ido snn yace wllhi mum zaki gani " I've that feeling she's mine, the girl of my dream, mother of my children...... " 'Keyarsa mum ta dungura tace toh rasai zaka soma ko, bude ido yayi yana murmushi kafin yace" amma fah daga gani tana masifa mum, gashi nima ba tayan baya ba, saidai kiyi ha'kuri dan haka zakita rabon fa'da, mum tace ni wa aiko ko gida 'daya bazan zauna daku ba, ku tattara ku tafi can barikin ku kuzauna, kaga idan kuka ishe su da fa'da su ladabta ku..... Dariya kawai Aisar yayi nan mum ta tambayesa yaya Haidar,
"Aisar ya gyara zama yana murmushi yace mum guess what, mum tace fad mun dai dan yanda naga kana fari'an nan an samu improvement ne,
"Wllhi mum Haidar is willing to cooperate, snn kinsan wann Barrister Sameer Ridwan din shine lawyern Haidar,
"Alhamdulillah, aiko Allah sa yayi halin mahaifinsa me rasuwa lawyer ne me zaman kansa me gaskiya da ri'kon amana, a sabida gaskiyansa ne ma ake tunanin kashesa akayi.
"So dama kinsan su ne mum,
"Ni ai saida mukayi nisa da lbari nida mum dinsa nan na gane su, ai dad dinsa abokin Uncle dinka Sufyan ne sosai, tun banyi aure ba suke abota sunyi sch tare, toda ta'di yayi ta'di nake ce mata ai nasan mijinta abokin brother na ne sosai, inaga ma tun kan a aifi shi Sameer din aka kashe mahaifinsa a dalilin gaskiyansa, wnn dalili ne ma yasa Sameer din ya 'kudiri niyyan zama lawyer dan ya tabbatar da gaskiya a doron 'kasa.
"Sosai Aisar ya jinjina lamarin yace kai mum I wonder why some people are heartless kwata kwata basa tuna mutuwa, mum tace haka ne son, Allah dai ya kawar mana da azzalumai a doron 'kasa, Aisar ya amsa da ameen kafin yace Dad ya dawo ne, eh ya dawo yana sama amma, mum ta fadi, Aisar yace toh barin danyi fresh up kafin ya sauko, mum tace ok me kake son ci, Aisar yace anything available kawai zanci daga haka ya wuce....

"Tashin hankali gobarab gemu, wata zufa ne kawai ta shiga karyo wa Dad din Aisar, yanzu Barrister Ridwan har ya aifi 'dan da zaiyi shari'a dasu, lallai kuwa wnn shari'a zai iya tsokalo da'd'den sirrinsu, gwara shima su kawar dashi tun wuri kaman yanda suka kawar da mahaifinsa, a sittin Dad ya koma dakinsa ya kulle ya shiga neman layin amininsa Naval cheif of staff Admiral. Tanim Razak.....

👸🏻Queen Samy😍💄💋.....
[5/21, 5:54 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
68

"Kaman sau'kan aradu haka Admiral yaji maganganun da aminin nasa ke fa'da masa, baisan sanda ya buga wata ashar ba, " look Alhj Hashim this is all your fault, na fa'da hundred times ka raba 'danka da wann tsinannen yaron yanzu ga irinta nan, nifa akan na rasa dukiyata da carrier 'dina, am capable of killing koma waye, wllhi who ever crossed my path ko shi waye ina iya ganin bayansa..... " that's precisely why I called you, Dad din Aisar ya fa'di" yanzu meye abunyi meye mafita. "Admiral ya fuzar da iska kafin yace " yanzu dai mu ha'du later ina fata kana gari baka tafi Abuja ba, "Dad din Aisar yace eh ina nan sai na shigo nan da zuwa yamma.

"Sosai momma ke bata kulawa haka mum din Aisar taje dubata har sau biyu, yanzu kam ta 'dan samu sau'ki saidai tunanin Haidar kullum 'karuwa mata yake, wani sa'in tayi kukanta wani sa'in tayi addu'a.
"Su mamy sunso zuwa saidai rashin 'karasa jarabawanta da Sadiya bata yi ba yasa suka tsaya jiranta, amma kullum sai sunyi waya da Hanifa sunji yaya lafiyanta.
"Soyayyan Sumy da Sameer kuwa a 'boye sukeyin kayansu babu wanda ya sani, saidai yakan bawa Amal waya su gaisa tayita zuba mata surutu, ko momma bata san da wnn labari ba.

"Yau ta kama sauran sati guda cif a shiga kotu, bayan Sameer ya fito daga wajen Haidar yayi wa Hanifa iso dama tare suka je,
"Haidar na ganinta yaji gaba 'daya ba'kin cikin da yake ciki ya washe, ta 'karaso da sauri ta rungumesa, sun jima a haka cikinsu babu me so ya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login