Showing 99001 words to 102000 words out of 114964 words
ya mi'ke yana fa'din" Beautiful babu wanda zai damu kar ki mance da mijinki kike tare, su mamy ma sun fi son haka. ya soma cire agogon hannunsa yana fadin barin yi wanka, mi'kewa tayi tana murmushi tace toh barin 'dan gyara maka gidan kafin ayi kiran sallah, hannunta Haidar ya riko yace " no way banaso ki wahalar mun da baby, ba Dr ya baki bed rest ba, turo baki ta 'danyi tace " am fine fah yaHaidar wllhi zan iyayi pls.
"Ok fine amma kar kiyi da yawa, kai ta gya'da sanda take rage doguwar rigar jikinta, wani mayen kallo Haidae yabita dashi, ganin yana kallonta yasata 'dan jin kunya zata wuce ya jawota jikinsa ya rungumeta ha'de da lumshe ido yace I love you Haneefah, I love you so much. A hankali ta zame jikinta jin zance na neman canza salo " yaHaidar kayi wankan kafin a kira sallah, murmishi yayi ya sunkuyo da kansa saitin cikinta ya soma magana da cikin" daddy's Champion kar momy ta wahalar mun da kai ko, oya hi five ya wani mi'ka hannu sai ka rantse da wani yake magana.... dariya Hanifa tayi tace" yaHaidar baijinka fah, Haidar ya dago ido yana dubanta yace wayagaya maki yana jina ina jinshi. "Murmushi ta kumayi snn tace" is it daddy's champion or daddy's princess tunda kace yana ji." Haidar yace both duka biyu ne a cikinki daddy's Champ and Princess....." Zaro ido Hanifa tayi tace tab twins fah rainon akwai wuya yaHaidar,
"Aike naki ma 'yan uku ne irin na mamy zakiyi bari ki gani, rufe fuskanta tayi ta wuce kitchen da sauri. Murmushi yayi ya mi'ke ya nufi bedroom 'dinsa.
"Tsaf ta share ko ina ta gyara, wani farin ciki da annashuwa maras misaltuwa take ji, 'dakin Haidar ta nufa ta shiga yare shi tsaf, wardrobe dinsa ta bu'de dan za'bo masa kayan da zai saka, tana bu'dewa tayi tozali da wnn pic din dake saman screen din laptop dinsa, 'daukan hoton tayi tana bi da kallo take taji 'kwalla ya ciko idanunta, murmushi tayi ta shiga shafa hoton da 'yan yatsunta, har Haidar ya fito daga bathroom bata ji fitowarsa ba, a hankali ya 'karaso ta bayanta ya rungumeta sai jin sanyin jikinsa tayi, tayi saurin juyowa ganinsa a haka yasta saurin runtse ido, murmushi yayi ya 'dan yarfa mata sauran ruwan dake hanunsa, zata zille ya ri'keta sosai ya 'dago hannayenta dake da ri'ke da pic din ya ha'da da hannayensa suna fuskanta pic din dukansu biyu kafin yace" kinsan su waye a pic 'din?
"Murmushi ta 'danyi tace" yeah na sani, by the right was my mum, and my Dad by the left andd and you at the middle holding a baby.
"Murmushi Haidar yayi kafin yace" and who was that baby?
"Dariya ta soma yi kafin tace I guess ni ce.... dariya shima yayi yace " yes kece matar Haidar, I was holding my beautiful wife ya manna mata kisss a kumatunta snn ya soma fa'din" Uncle Anty your beautiful baby has grown now, and she became a very beautiful lady with a good soul and lovely heart, and you know the most amazing thing ever, she's my wife and the mother of my future children and also the love of my life, and I promise I'll love her with all of my heart ,give her all the happiness that she deserves in life. Juyo da ita yayi suna fuskanta juna kafin yace" Haneefah my love, will you be mine forever. ?..... Rungumesa tayi hawaye na bin 'kuncinta... "Haidar ya shiga shafa bayanta yana fa'din" it's okay Beautiful, I don't wanna see those tears, a hankali ta kwanta luff cikin 'kirjinsa, sun jima a haka kafin zance ya soma canzawa, hannayensa yasa ya soma zame rigar jikinta at the same time yana romancing 'dinta, kuka ta kuma saka masa.... Haidar ya 'dago kai da 'kyar a galabaice yaka fa'din" pls Hanee don't say no, I've the right, remember I missed you Beautiful pls ki bari mu raya wnn daren, I promise you'll be the most happiest woman on the entire universe, I love you Haneefah, my dream is to be with you, pls don't neglect me.
"A hankali ta soma saka rigarta kafin tace "pls yaHaidar this is not the right time, su mamy na jiranmu, they might get worried. Kanta a 'kasa ta fice zuwa parlor. Kallo Haidar yabita dashi har ta fice. Da 'kyar ya mi'ke ya nufi bathroom room ya kintsa jikinsa snn ya dauro alola dan already magrib tayi. Yana fitowa ya shirya tsaf cikin navy blue shirt na Amany da black jeans sai ya fito ras dashi, sallah ya tayar bayan ya gama shkryawa.
"Itama sallan tayi a 'dakinta bayan ta gama dafa masu simple food, sanda Haidar ya fito tana dinning area tana hada su plate, kallonsa tayi ya mata kyau sosai, fuskansa babu yabo babu fallasa ya 'karasa ya 'dauki car keys saman center table, Hanifa na murmushi tace yaHaidar dinner is ready, let's have dinner together before I leave.
"Murmushi ya 'danyi kafin yace" no don't mind am not yet hungry, muje nayi dropping 'dinki first, jikinta ya 'danyi sanyi ta bisa da kallo ganin har ya nufi kofa. A sanyaye ta mi'ke ta dauki mayafin ta ta biyo bayansa.
"Suna 'karasowa jikin mota ya bita da kallo dan gaba daya mood dinta ya canza, hancinta ya 'danja kafin yace" why the long face... turo baki tayi tace ba kaine na maka girki ka'ki ci ba, murmushi Haidar yayi yace" duk akan haka ne aka 'bata wnn beautiful face din, Okay fine, I promise da zaran na dawo zanci. " langa'be kai tayi tana dubansa tace promise? Fuskanta ya shafa da hannunsa yace yeah promise. So shall we.
"Murmushi itama tayi snn ya bude mata motan ta shige, ya zagayo driver seat ya zauna. Suna isowa Hotel din ya bude mata lock bayan ya gama parking, juyowa tayi tana dubansa in a guilty conscious da 'kyar ta iya furta " are you mad at me?
"Kallonta yayi bece komai ba, ta sakala yatsunsu cikin na juna tace" am sorry pls kaji yaHaidar,
"Murmushi yayi snn yace" take care of your self and our unborn for me, okay, ya manna mata peck a goshi yace "I love you Beautiful, kafin ku wuce gobe zan shigo insha Allah, ki gaidasu mamy. Jiki a sanyaye ta amsa da ameen kafin ta bu'de kofan ta fice, har saida yaga shigewarta kafin ya tada motar ya bar wajen.
"Tana shigowa wajen su Sumy ta nufa, aiko suna ganinta suka saka ta gaba da zolaya, Sady tace " Oh ai mun 'dauka kin 'kaura tacan ne, Hanifa ta galla mata harara tace "you started ba, wllhi zan hadaki da yaHaidar ne.
"Sady na dariya tace da'din abun de nima mijina soja ne ya dake ni zai rama mun. Sumy dai banda dariya bata komai, Inna ce ta shigo ta dubi Hanifa tace ke kuma daga rakiya waje saiki bi miji..... "Oh innnnaaa zakisa Sady ta ci gaba da zolayata, Inna ta ya'be baki tace" yo ai gaskiya na fadi, ko dayake ke gwara ki ma'kale wa mijinki kar 'kadangarun bariki su kwace maki shi... Aiko gaba daya suka sa dariya, Inna ta wuce ta barsu sunata faman labarin ana dariya. "Sumy tace wuuuh Shema you missing a lot, Sad tace bari a kirata ayi vid call. Nan suka kira Shema aka hau zuba surutu, Shema kaman tayi tsuntsu haka taji.
"Sumy ta kalli Hanifa tace, baby sis yanzu fa kece big sis, Sady tace "wah she's always be our lil sis kar kisa kanta ya girma, harara Hanifa ta galla mata tace " you're annoying sady ta dau pillow ta jifa mata. Sady dariya kaman cikinta zaiyi yaya tace" aff na mance 'dazu Abba ya aiko kije aka ce kinbi yaHaidar.... "Zaro ido Hanifa tayi tace" Dan Allah, wayyo na shiga uku, dan Allah da gaske kuke..... Sumy na dariya tace don't mind her momyn 'yan hudu 'karya take maki,.... "sauke numfashi tayi tace har kin razana ni wllhi.
"Ta'be baki Sady tayi tace toh wai miye dan kinbi mijinki sekace ba wayis ba nifa bana son irin haka, Hanifa tace tabb wllhi kunyan Abba da mamy nake. "Uhm su in laws ba Sady tace.
"Sai snn magana Sumy ya dawo wa Hanifa tace wai kikace momyn en hudu, ki rufa mun asiri pls ni guda daya ne a cikina, kinaji mamy tpna fa'dan irin wahalan da tayi daku uku ma knn balle har hudu.
"Sady tace ni banson ragwanci miye a ciki, ni biyar ma nake maki fata harara Hanifa ta galla mata tace" thunder go fir your mouth, idan na haifa biyar duk raba maku zanyi ai, gana daya suka sa dariya haka sukci gaba da hiransu gwanin sha'awa,....
👸🏻Queen Samy😍💄💋........
[5/21, 10:33 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
78
"Washe gari Haidar da wuri yazo sukayi sallama dasu Abba sauri sauri ya wuce don yanada appointment da chief of defense, sanda yazo Hanifa na barci dan haka bai samu sukayi sallama ba koda ta tashi sosai taji haushin hakan, Aisar da Sameer kuwa har airport suka rakasu da al'kawarin zasu je masu soon."'karfe 10:00am daidai jirginsu ta 'daga zuwa KN.
"Tun bayan dawowansu Kano kullum sai tayi waya da yaHaidar, babu dare babu rana kullum suna ma'kale da juna a waya, wani sa'in yasata gaba sai ta turo masa pic 'din cikinta waiga girman da ya 'kara lol.
"Babu wanda yasan Haidar na gini a Kano, yana can Lag amma ginin sa yayi nisa sosai a Kano, gida meji da kyau da tsari, yaso zuwa Kano amma aiki ya masa yawa yanzu yau shine Port Harcourt gobe shine 'kasashen 'ketere, wnn aiki da Haidar yayi akan Admiral ba 'karamin girma da marta ba ya samu ba daga wajen 'yan uwansa sojoji kai harma da mai girma shugaban 'kasa.
"Aisar da Sameer sunzo har sau biyu sun zazzaga dangi, Sadaki da lefe duk an kawo rann biki kawai ake jira a ra'kashe 💃🏻, Inna da mamy sosai suke bawa Hanifa kulawa na mussaman, a halin yanzu cikinta ya shiga wata na biyar girmansa kuwa saikace cikin wata bakwai, ta 'dan 'kara 'kiba sai ta 'dan yi duhu kuma.
"Yau ta kama sauran sati uku biki tana zaune tana cin manda'ko da Inna tayi mata a parlorn mamy kaman daga sama tajiyo sallaman sa, daskarewa tayi tana kallonsa cikin kakinsa yayi matukar kyau ,tabbas shine ba gizo yake mata ba, murmushinsa me tsada ya sakar mata sanda yake shigowa, kasa ce masa komai tayi sai kallonsa da take babu ko 'kyafta ido, ya 'kara kyau sosai harda 'dan 'kiba yayi,
"Karasowa yayi ya zauna gefenta ha'de da rungumo kanta cikin 'kirjinsa yace I missed you Beautiful, ya kuke and my baby, ya sunkuyo da kansa saitin cikin yana mamakin yanda cikin ya girma sosai, kiss ya manna wa cikin kafin yace" Oh Champ and Princess daddy is here, you know what guyz I missed you so much.... "Hanifa de kallonsa kawai take, 'dago kansa yayi yana dubanta kafin yace" Beautiful kin 'kara kyau I love you, cikin nan ya maki kyau sosai tashi muga yanda ya maki.
"Bata tashi ba sai ta'be baki datayi, kallonta shima yayi kafin yace" wait aren't you suppose to be happy, ko baki murnan zuwan nawa ne uhum Beautiful. Com on tell me waya ta'ba mun ke ya fa'di yana ri'ko 'yan yatsunta.
"Baki a ture tace " toh ba kaine ba all these while ka'ki zuwa sai yanzu, and daka tashi zuwa koma kace mun kana hanya. "Haidar ya rungumeta cikin 'kirjinsa yana fa'din" Oh am sorry Beautiful I just wanted to surprise you, that's why ban fa'da maki ba, am sorry pls kinji, rashin zuwana kuma aikine ya min yawa Beautiful, nike ri'ke da mtsayin Acting Admiral kafin a saka sabo shiyasa ban samun time yanzu, commitments sunmin yawa Beautiful, yanzu ma zamewa ma ayyuka nayi na taho all the way just to see my Beautiful wife,.... zatayi magana ya zura harshensa cikin bakinta..... sosai yake kissing dinta gaba daya jikinsa 'bari yake lallai yayi missing Beautiful dinsa, gaba daya ya mance a parlorn mamy suke.... " ko kadan basuji 'karan foot step din mamy dake saukowa daga bene ba.... "Hanifa nata kiciniyan 'kwace kanta, "mamy kam sosai taji kunyan ganinsu a haka, da sauri tayi niyyan juyawa karaf sukayi ido hudu da Haidar, matsawa baya yayi yana shafa kai" Mamy sannu da sau'kowa, dole mamy ta amsa masa snn taci gaba da saukowa, Hanifa kuwa kaman 'kasa ya tsage ta shige ciki haka taji. Wani irin kunya ne ya mamayeta.
"Haidar saukan yaushe, mamy ta tambaya.
"Yanzunann shigowata mamy, mun sameku lafiya, nan suka soma gaisawa da mamy. Mamy tace yaya da zuwa kwatsam babu notice. Ko ka sanar wa matanka da zuwan naka ne.
"Haidar ya 'dan kalli Hamifa daketa juya manda'kon dake hanunta ta kasa 'dago ido, yana murmushi yana kallon Hanifa yace a'a mamy kawai ina so na nayi surprising dinku ne. Mamy tace toh ya aiki" Mamy akwai aiki fa sai godiya, Toh Allah ya taimaka, ameen mamy.
"Mamy ta kalli Hanifa ta 'bace shiru kaman bata wajen tace" Daughter ko a 'karo maki mand'konne, Hanifa ta girgiza kai tace a'a mamy na 'koshima ta mi'ke tayi hanyan kitchen...."Haidar ya bita da kallo har ta shige snn ya dawo da dubansa ga mamy yace " Mamy pls wake bata such kind of food,
"Harara mamy ta galla masa kafin tace" abunda take so ai shi za'a bata ban son iyayi. Haidar ya wani marairaice fuska yace but mamy gani nake kaman it will affect the baby, ki gani fah...
"Banson sakarci dankalin hausa nefa ba wani abu ba, murmushi Haidar ya dan yi ya mike yana fadin mamy barin 'karasa nagaida Inna . Mamy tace bazaka ci abinci first ba, no mamy Hanifa ta kawo mun side dina. Daga haka ya fice.
"Hanifa kuwa kasa fitowa tayi daga kitchen gaba daya kunyan mamy take ji sosai, a kitchen mamy ta sameta tsaye, mamy ta kalleta cikeda kulawa tace daughter akwai wani abu ne ko bakijin da'di ne, Hanifa ta 'dan sunne kanta tace a'a mamy lafiyata lou barin duba Sumy...." mamy tace ok ki kirara ku ha'da abincin Haidar sai ki kai masa sasnensa. Hanifa ta amsa da toh mamy snn ta wuce.
"Sanda tayi knocking a 'kofan ya gama shirinsa tsaf knn cikin 'kanan kaya, kallo 'daya ta masa ta sunkuyar da kanta he's always handsome, kallonta yake yanda take tafiya ri'ke da tray din kaman ya mata nauyi, da sauri ya 'karasa ya karbi tray din yana kallonta yace" sannu maman en uku, harara ta galla masa kawai ta 'karasa zata zauna ya wani saurin ri'keta kaman me tsoron kar ta fa'di.... abun saida ya bata dariya. Shima zama yayi gefenta yana binta da mayen kallo, gani yayi duk ranta kaman a 'bace yake.
"Wai ni Beautiful me nayi ne, mutum yazo yau amma ko special tarba bazai samu ba, haba mana, if I'm not welcome ne fine sai nayi tafiyata.
"Hararansa ta kuma kafin tace" oh baka masan abunda kamun 'dazu a parlorn mamy ba koh,..... kan tayi shiru Haidar ya soma dariya yana fa'din" Ai ita kanta mamy tasan nayi 'ko'kari nayi kewan matata, kinga yanzu idan nace zan tafi dake she won't prevent me.... kallonsa Hanifa tayi galala kafin tace" ina zan iya zuwa da wnn cikin kasan ma bazasu bari ba, ni kaina bazan iya zuwa ko ina ba. Haidar ya dan saka fuska kafin yace" ni kuma sai a maidani gauron dole knn, I just couldn't help it anymore, ya rungumota cikin jikinsa sanda yake fa'din Hanee I need you by my side, I want us to be together. A hankali ta zame jikinta tace should I serve you,
"Of course sure, ya fa'di yana gyara zama, ta gama serving dinsa ta mike zata fice, hannunta ya ri'ko yace ban gane miji na cin abinci matansa zata fita ba, na koya maki logic din, the moment mijinki na cin abinci yana kallon beautiful face dinki, soyayanki ne ke 'kara shigansa, so you are not going anywhere until I'm done,
"Yana cin abincin suna hira, saida ya 'koshi sosai, da kyar ya bar Hanifa ta fito daga sashensa. Bacci yayi bashi ya farka ba sai wajejen bayan la'asar, sallah kawai yayi ya fito dan yasan Abba ya dawo.
"Zaune ya samu iyayen nasa a parlorn Abba, gaisawa sukayi Abba ya masa sannu da hanya, nan suka tattauna gameda bikin 'kannensa da ya rage saura sati uku, nan Haidar ma ya shaida wa iyayen nasa ginin da yayi a GRA sosai sukaji da'din haka, Abba yace zasu je su gani insha Allah. Sun jima suna hira kafin Haidar ya fice.
**************************
" Washe gari da yamma yasa Hanifa ta shirya suje wani waje, babu yanda batayi ya fa'da mata yanda zasuje ba ya'ki fir 'karshe cemata yayi gidansu Saif zasu je. Da murnan ta ta shirya Sumy da Inna har na zolayanta, wai tunda Haidar ya dawo an soma ganin fari'anta, bata tanka su ba har ta gama shirinta cikin dohuwar rigar atampa flay ba wani makeup tayi sosai ba amma tayi kyau, ta fito ras da ita.... sashen mamy ta nufa ta fada mata sun tafi gidan Shema da yaHaidar, mamy tace a dawo lafiya snn Hanifa ta fito ta sami Haidar a parking lot.
"Tun daga nesa Haidar ke binta