Showing 30001 words to 33000 words out of 114964 words
don't say I didn't warn you, idan mafarki kake you better wakeup from this terrible nightmare, I do respect you Aisar so let's drop this chapter let's close it forever. Haneefa is not meant for you. I know you very well Aisar, nasan yanda kake chasing 'yan mata at the end kayi dumping 'dinsu like a piece of garbage, sanin kanka ne I won't let that happen to my precious sis. It's obvious wann halinka ne konace ma nature dinka, kasani we can't possibly change what's natural. Sorry to say you fell for the wrong person. Now pls go get some fresh air.
"'Dago jajayen idonsa yayi yana kallon Haidar kafin yace" fine, bazan sake maka magan akan sis dinka ba, but believe me I won't stop loving her till my last breath, perhaps you may prevent me from seeing her, but you can't prevent me from loving her,..... " pls leave now Aisar, I think I have heard enough, ka tafi pls before we lost the respect we have for each other.
"A fusace Aisar ya juya ya fice daga office din, Haidar ya raka s da harara yaja tsaki, ci gaba yayai da bunda yake yi.
"'Karfe biyar daidai ya dawo gida, kota kanta beyi ba dan gaba daya haushi ya ishe shi, his day was completely ruined, saida suka shafe kwana uku masu kyu basu hadu da juna ba shida Aisar, kowa n minding business dinsa, ko office din juna bsu le'ka ba, a 'bangaren Hanifa ma kwatakwata bai shiga sabganta, hakan yafi mata da'di, Latifa ma dad dinta Lawo sun da'da karkato ta da asirinsu, ko zuwa kwana gidan Aliyu ta daina shi kansa Haidar 'din hakan yafi masa besan dalilin dayasa yaji kwana biyun nn yana needing space baison magana da kowa bai son shiga sabgan kowa, saida suka shafe sati kusan biyu a haka.
"Yau yana zaune a parlors kallon news yake at the same time yana pressing up wayamsa dake manne jikin socket ta soma ringing, numbern Abba ya gani da sauri ya dauka gamida turning down volume din, gaisawa sukayi da Abba ya tmbayi yaya suke, Haidar yace lafiya lou muke Abba, yasu mamy su inna and the kids, Abba yace kowa lafiya... " dama ina son sanar da kai an sak bikin 'kanwar Shema'u wata me kamawa. "What a sudden, ya bamu da labari Abba, "Abba yace ee ai gashi yanzu kaji, kasan ban son ana jan lokacin biki shiyasa muka tsayar haka, " hakan ma yayi Abba Allah ya sanya alkhair, insha Allah zanyi 'ko'kari na 'dauki hutu before the date.
"Abba yace amin ka gaida mun Hanifan, toh Abba zataji daga haka sukayi sallama Abba ya fara hanging up.
👸🏻Queen Samy😍💄💋.....
[5/21, 1:22 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
34
"Yana zaune parlorn shi yana aikin shan whisky, tunani yake ta ina zai 'bullo wa al'amarin, wata zuciya tace ka 'bullo masa ta yanda beyi tsammani ba, ka nuna masa babu komai ka ha'kura da 'kanwarsa, ka nuna masa komi ya wuce ku ci gaba da abotan ku kamar da. Aisar knn ke wnn tunani, yayi wata mirmushi yana juya cup din hanunsa kafin ya furta a fili " Captain Aliyu zan 'bullo maka ta hanyar da baka tsammani ba, ko ba da'de ko ba jima sai na cimma burina kan 'kanwarka.... yayi wata silent murmushi snn yace this is captain Aisar Hashim who always gets what he wants. (Ni kuwa Samy nace anya Aisar komi da kake so kake samu, ko ka mance ka rasa affection na dad dinka🙄).... da wnn tunani Aisar ya kwanta ya 'kudiri niyayyan gobe zaiyi confronting Haidar.....
" Daidai stairs suka hadu a ofishin su, Haidar na sau'kowa Aisar na haurawa, gaba 'daya Haidar kam baima kulada Aisar dake 'ko'karin haurawa ba saiji yayi ansha gabansa, 'dago kai yayi yana kallon ko wanene, Aisar ya gani face 'dinsa 'dauke da murmushi, sara masa Aisar yayi yana masa yarensu na sojoji, murmushi Haidar yayi jin yanda Aisar ya shiga wasa sa yana masa kirari kai kace a fagen daga suke.
"Soldier I hope ka sau'ko daga fushin, ya fa'di yana kallon Haidar, ta'be baki Haidar yayi yace and who told you fushi nake, kaga before you start talking nonsense ka bani hanya na wuce. Ina da commitments da yawa yau 'din nan, murmushi Aisar yayi ya mi'ka masa hannu yace " Friends" Haidar ya kalle sa ya kalli hannu, murmushi shima yayi ya mi'ka masa suka gaisa yace "Friend".
"Aisar yace ina ka nufa soldier, sanda yake bin bayan Haidar suna sau'ka downstairs, wllhi later nake son submitting before gobe, gida nake son zuwa,.. Aisar ya zaro ido waje yace, and kana tunanin zaka samu hutu kuwa Captain, kasan fah munada tafiya Sudan kwanan nn, and am pretty sure kaine zaka jagoranci tafiyan kai zaka zama commander..... "shiru Haidar yayi kaman bazaice komi ba sai kuma yace " yeah I thought as much, but anyway zan gwada bada later din na gani ko za'a approving mun, Aisar yace toh Allah sa, Haidar ya amsa da amin, haka suka fita a tare suna hiran su kai kace babu abinda ya shiga tsakaninsu....
*Kano*
"Shirye shiryen bikin Shema ake kan yi yanda biki ya rage saura sati biyu, su Sadiya da Sumayya babu zama, yau suna shagon tela gobe suna kasuwa 'dokin bikin suke sosai sabida ya kasance kaman shine biki na fari a gidansu, dan bikin yaHaidar da Hanifa kam lami akayi shi aure kawai aka 'daura babu shagulgula, wnn dalili yasa suka ci burin yin shagalinsu irir da kala a bikin Shema. 'Danmasani ma ya dawo hutu dan ya kusa shiga ajin 'karshe na karatunsa.
"Yau suna zaune hira suke dukansu hu'du idan ka 'dauke Shema da hankalinta yafi karkata kan chatting din da take, da alama da prince charming dinta take yi dan yanda ta nutsu ta bada hankali ma chat din.
"'Danmasani ne yace wai ni baku bani labari yaya zaman yaHaidar da 'yar tsaurin idon nan ya kasance ne, dan nasan yanzu haka jikinta ya cika da tabon duka.
"Tab wayagaya they love each other, tunda sukayi aure ma suka tafi lag basu zo ba, inaga sai biki, 'kilama next week suzo, Sadiya ta fa'di sanda take wurga popcorn a bakinta, 'Danmasani yayi murmushi yace hmm Allah dai yasa ta daina tsaurin idon nata, dan wllhi yaHaidar bazaiyi tolerating wani shitts nata ba, sai snn Shema ta miko masa pic din da aka masu, sosai suka masa kyau yace kai perfect match, ashe dama haka suke kama sosai, Sady tace tsaban soyayyane yasa suka fara kama..... gaba daya suka sa dariya. Haka suka ci gaba da hiransu hwanin ban sha'awa.
*Lagos*
" da kyar Haidar ya samu aka basa leave na sati biyu kacal. Misalin 'karfe 8:12pm ya shigo gidan, baiji duriyanta ba dan haka kai tsaye wanka ya wuce yayi, kwanciya yayi bisa sofa dake dakin so tired and exhausted. In barci na shirin 'daukansa yasa sa mi'kewa, ya shirya cikin pyjamas dinsa, kitchen ya shiga ya ha'do cappuccino ya dawo parlor yana sha yana kallo.
"Gaba daya batasan ya dawo gidan ba, dan haka kai tsaye ta fito parlon hannuta 'dauke da plate noodles ta gama ci zata kai plate din kitchen, tana sanye cikin red nity mai santsi ya kwanta a jikinta daidai gwiwanta gashinta a bu'de tayi style na ponytail da gashin, tayi kyau sosai. Kallonta yake yi babu ko kyafta ido, ita kam jikinta ne ya bata ana kallonta, aikuwa tana juyawa sukayi ido hu'du, pink lips 'dinsa sai shining yake kaman wanda ya saka lip stick, 'dauke kai tayi abinta zata wuce sai jiyo muryansa tayi yana fa'din " ke zo nan, juyowa tayi ta 'karaso gabansa baki a ture, kallonta yake yi daga sam har 'kasa kafin yace "wato kina ganina baki san ki gaishe ni ba ko sabida kin raina ni koh,. Murya can 'kasa tace ban san ka shigo bane "sannu da zuwa, " ta'be baki yayi yace "hold your sannu da zuwa banso, bata kuma cewa komi ba tana nan tsaye kaman an dasa ta, shan cappuccino dinsa ya ci gaba dayi at thesame time yana kallon cinyoyinta zuwa 'kafarta 'kas'kasa dan baiso ta 'dago yana kallonta, kaman wanda ya mance da wata hallita a gabansa haka ya barta nan tsaye. "Can anjima da ta gaji da tsayuwa ta juya a hankali da niyan tafiya.
"Did I asked you to leave? Ya fadi ba tare da ya kalleta ba. Dawowa tayi ta tsaya tana yarfe hannu alamun ta gaji. Saida ya kwashe mintuna biyar yana sipping cappuccino dinsa ba tare da yace mata komai ba kafin ya 'dago yana dubanta a da'kile, ta'be baki yayi yace " and waya gaya maki zaki iya seducing 'dina, am pretty sure sairai kinsan ina gida shiyasa kika saka wnn kayan dan kiyi seducing dina ko, to barin fa'da maki it doesn't look good on you. Ba irinki 'kwailaye bane wnn kayan ke masu kyau. Advisibly da zuwa kikayi kika canza da yafi maki dan wnn kayan be dace da ke ba kwaila. " 'kwalla ne tab idonta, itakam wnn wani irin tsana ne haka, Allah ya isanta da yayi tunanin dan shi tasa,.... "you can go, oya jeki ban son kallo da yawa kafin jarabarki ta motsa.... " batasan sanda bakinta ya furta nide ba jarababbiya bace.... "kallon mamaki ya bita dashi "yaushe ta sami wnn liver din har take mayar masa da magana. "Ni kike cewa ke ba jarabebbiya bace,, ya mi'ke yana 'ko'karin yiyowa kanta, a sittin ta juya zata gudo amma ina tsalle 'daya ya capko ta, matse ta yayi cikin jikinsa yace " mema kika ce, girgiza kai ta soma tana fadin "wllhi dama ba da kai nake ba dan Allah kayi ha'kuri yaHaidar, mayaudarin murmushi yayi yace a ransa " 'yar tsaurin idon 'karya, runmtse ido tayi tana addu'a aranta Allah yasa kar ya daketa..... bata gama tunaninta ba kawai sai jin bakinsa tayi cikin nata, ta shiga shur shuren 'kwace kanta amma ina ta kasa, nan Haidar ya shiga mata wasu salon da bai ta'ba mata irinsu ba sai yau, 'kafaduwansu suka kasa 'daukansu dole suka zube bisa sofa, sosai yake juyata son ransa, jikinta na 'bari ta hau rusa masa kuka.... a galabaice ya 'dago idonsa da suka koma jajazur yace " yimin shiru kafin na fasa kanki da bindiga munafuka kawai, sairai da'di kike ji so kike na ci gaba, shiyasa kika soma kukan munafunci, ya shafi lips dinta da yatsansa yana mata shu'umin kallo yace " sorry bazki samu abinda kike so ba dan baki mun ba bakida abinda nake so a wajen 'ya mace, ya mi'ke yana gyara batten din rigarsa, tana jin ya mi'ke ta tashi ta fada daki a guje tana kuka. Wani mugun tsanar Haidar da bata ta'ba jin irinsa ba shi take ji yau.
"Shi kuwa Haidae gaba daya ta maza yayi, mugun sha'awanta yake. Runtse ido yayi yana tuno moment din da suka kasance ciki, haka ya jawo pillow ya rungume idonsa a lumshe ya tuno soft lips din Hanifa....
"Washe gari bata bari sun ha'du ba duk a tunaninta ya tafi official, tana kwance bayan ta fito daga wanka tana karanta litaffin addu'o'i, sai ji tayi an turo 'kofan, daga 'kofa ya tsaya ba tare da ya 'karasa ba, 'kamshinsa turarensa gaba daya ya cika mata 'daki. Yana sanye cikin kakinsa yayi kyau sosai.
"Na baki minti biyar ki gama shirin dazakiyi ki sau'ko 'kasa ki sameni, idan kika 'kara minti 'daya akai kuma ke kika sani tafiya zanyi na barki. Daga haka ya juya ya fice.
"Ta'be baki tayi tace "toh ka tafin mana saime nasan yanzu haka wajen karuwarsa zai kaini, 'kila yamzu kuma bikonta zai kaini na masa tunda naga ta bar zuwa kwana, Allah ya sawa'ke ni babu yanda zanje saidai ka tafi 'din. Gyara kwanciyarta tayi ta cigaba da kararunta.
"Yafi minti biyar na jiranta, waya aka masa daga office ana nemansa, a gurguje ya wuce Officers din, bayan ya gama abunda zaiyi dama flight din 11:00am zasu bi, dan haka yasa driver dinsa ya dauko Hanifa a gida sai yazo ya dauke sa a office din su wuce airport daga nan. Hakan kuwa akayi.
"Tana zaune tana shan tea taji ana danna bell, saida ta gama shan tea dinta kafin taje duba wanene, drivern yaHaidar ta gani, ya gaisheta kafin yace Oga ne yace yazo ya dauketa, tsayuwa tayi tana kallonsa kafin tace ina yace maka zaka kaini.
"Philips yace airport zamuje, your flight is 11:00am ma. A ranta tace flight kuma, toh in zasu je, juyawa tayi tace da philips tana zuwa.
"A gurguje ta shirya ta 'dibo kayanta ka'dan cikin trolley dukda bata da masaniyan ina suka dosa ta fito, da sauri philips ya kar'bi jakan kayan ya saka a booth ya bude mata owners corner ta shige.
"Office din su Haidar wanda ke cikin maritime din suka fara zuwa, nan drivern yace mata bari ya sanar da oga sun iso, kai kawai ta gyada masa ba tate da tace komai ba, Phillips na fita tabi ginin Officers din da kallo ya hadu iya haduwa, tabe baki tayi tace a ranta ko ina zaikai ni oho, 'kila ma 'kasar zai bari dake, wata zuciya tace toh kodai Kano zakuje nan taji farin ciki ya mamayeta batasan sanda murmushi ya kufce mata ba tace a fili " Allah sa Kano zamu..... tana a haka ta hango Haidar ya fito sai sara masa ake shikuwa sai wani daekwa yake, ta ta'be baki tace mugun banza kawai.
"Yana 'karasowa Phillips ya bude masa front seat gamida sara masa... nan Haidar ya shige suka dauki hanya, ta mirror yaketa kallon Haneefa , tayi masa kyau sosai suna hada ido ya galla mata harara da sauri ta kawar da kanta gefen titi gamida ta'be baki.
"Suna isa airport sukayi sallama da Phillips saida suka dan jima suna tattaunawa kafin Phillips ya wuce yana fadim " Safe flight madam, wa Hanifa. Ko kallo bai isheta ba ita dai burinta taji yanda Haidar zai kaita.
"Ya Haidar ina zamuje, ba tareda ya kalleta ba yace rashin kunyarki ya fa'da maki, kuma wllhi saura muje kice ina maki wani abu sai na kusan karyaki muka dawo kin jini, shiru tayi kaman bazata amsa... " bakijini bane, ya fadi yana narka mata mugun kallo, kai ta gyada tace naji. Daidai nan aka soma kiran garuruwa, anankiran garin Kano taga ya mike da sauri itama ta mike tana murna wanda har saida Haidar ya gane haka..... nan suka shige jirgi suka nufi jihar ta dabo......
👸🏻Queen Samy😍💄💋.......
[5/21, 1:33 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
35
"Mamy da Anty Hiba ne zaune a parlor da alama tattaunawan biki suke su Hanifa sukayi sallama, aikuwa da gudu ta fa'da kan mamy tana fa'din "mamyyy na, rungumeta mamy ma tayi tana fa'din daughter I missd you.
"Haidar ya 'karaso suka gaisa da Anty Hiba, sai hararan Hanifa yake ganin yanda ta wani shagwa'be jikin mamy. Ko kulasa mamy kam batayi ba hankalinta na kan Hanifa, Anty Hiba tace Soldier ansha hanya, murmushi yayi yace wllhi kuwa Anty duk na gaji kaman ba flight na biyo ba..... sai snn Mamy ta juyo da dubanta ga Haidar, murmushi ta sakar masa ya tsuguna yana gaida mamy, ta amsa tana masa sannu da Hanya. Hanifa ta mi'ke ta dawo kujeran da Anty Hiba ke kai suka shiga gaisawa sanda Haidar ke gaisawa da mamy.
"Mi'kewa yayi ya nufi 'kofa yana tambayan Abba fa, mamy tace ai bai dawo ba amma ya kusa dawowa, Haidar ya gya'da kai yace toh barin 'karasa. Kai tsaye sashensa ya wuce ya tarar ko ina a gyare, bathroom ya shige y sakar ma kansa shower.
"Mamy inasu Shema, ta tambaya tana cire mayafin jikinta. Shema'u na sashen Inna Sadiya da sumayya kuma sun fita dubo 'dinkin ankonku. Hanifa ta mi'ke tana fa'din barin shiga sashen Innan, hannumta Anty Hiba ta ri'ko tace ke zo nan ya naga kin 'kara wani haske ne anya kuwa, cikin rashin gane ina Anty Hiba ta dosa Hanifa tace ba dole nayi haske ba mutum kullum na 'kunshe a gida. " ke dalla tafi can ba wnn hasken nake nufi ba. Mamy dai mi'kewa tayi tana murmushi tace barin duba delu a kitchen.
"Anty Hiba ta dubi Hanifa tace zauna, fada mun kinga period dinki na last month? Har yanzu Hanifa bata gane ina Anty Hiba ta dosa ba, nodding kanta tayi tace na gani Anty meyasa kika tambaya.
"Anty Hiba tace ke anya baran kaiki a miki test ba, nifa ban yarda bakida ciki ba. Zaro ido Hanifa tayi tace ciki, haba de Anty, wllhi ni banida komai. Ta mi'ke ta nufi 'kofa da gudu tana fa'din barin duba su inna, dariya Anty Hiba tayi tace zaki dawo ki sameni ina nan ina jiranki sai na kaiki laboratory.... " tana tafe tana tunani " tab wai itace Anty Hiba ke tunanin ko tanada ciki, kenan ma suna tunanin zama mata da miji take da yaHaidar, itako Allah ya sawa'ke mata da wnn tunani ta isa sashen Inna.
"Inna ta hango kan kujeranta na gado sai faman