Showing 18001 words to 21000 words out of 114964 words

Chapter 7 - MIJIN HANEEFA Complete Hausa Novel

15 Oct 2024

13133

yace yana wajen aiki, gashi yace wayanta ta fadi on there way to lag. Da kyar dai ya 'daga wayan murya a hankali.
"Good morning to the most beautiful and amazing mother in the entire universe.
"Mamy dake 'ko'karin sille Haidar bata san sanda murmushi ya kufce mata ba tace " Son you knw bazan ansa gaisuwanka ba sai ka ha'dani da princess dita. Don't tell me you're not taking care of my baby Haidar.
"Murmushi yayi gamida shafa kans kana yace "haba mamy you knw am not a spoiled child, you raised me well. Kinsan I would definitely take good care of her. Anyway she's still asleep but let me wake her up. Hold on mamy, just give me minute. ?...
"No no Haidar kar ka tasheta, zamu kiraku da daddare am sure you're free by then, idan yaso sai muyi video call together with your Abba Inna and the kids.....
"Sau'ke ajiyan zuciya yayi kana yace "Sounds good mamy, that would be better. Anyway way I've to hang up, kar nayi lattin Office.
"Ok son kisses to you.
"And to you mamy luv you.... kana yayi hanging up.
"Wata ajiyan zuciya ya sauke sannan yace " video call da wann yarinyar..... ya ta'be baki ya fice daga gidan.

"Tana jin sautin tafiyansa yanda yake sauka daga stairs kaman ana daka abu dip dip dip, yanayin tafiyan zai tababbatr maka me tafiyan yasha training na mazajen sojoji. Ta sauke ajiyan zuciya kana ta fito ta nufi kitchen dan nem ma cikinta abinci...

"Yau kam Hanifa ta smu freedom dan kuwa har kallomta fito parlor take yi kasancewar masu gidan basa nan, masu delivering order kiwa basu fasa kullum sai sun kawo, ita kuwa ta kar'ba tayi nak abunta. Tana zaune tayi 'da'daya a parlorn tana sanye cikin riga da skirt na atampa tayi kyau sosai taji an turo 'kofa an shigo ga buryani rice da aka kawo tan ci tana kallo hade da peach drink dinta....
"Da sauri ta dago kai tana kallonsa, take ta sunkuya gninsa cikin uniform yana kara masa kwarjini sosai...
"Haidar kaman bai ta'ba dariya ba haka yayi...

👸🏻Queen Samy😍💄💋.......[5/9, 6:18 AM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
24

"Hanifa tayi saurin saita kanta kana tace a'a mamy lafia lou muke zaune yasu Abba dasu Inna,. Mamy ta sau'ke ajiyan zuciya snn tace good that's what I want to hear. Ki kwantar da hankalinki kinji daughter dukda nasan ba son Haidar kike ba a hankali nasani eventually zaki soshi ne.... "Haidar dake ha'da takardu yana jinsu a ranshi yace "lalle ma mamy wato har lallashin yarinyar nan take tayi ha'kurin zama dashi dukda ba sonsa take ba, toh shi'din yana sonta ne, as a matter of fact he hates her like hell. Gajeren tsaki yayi ya mi'ke da takardun ya shige 'daki.
"Hanifa tana ganin ya tashi ta sau'ke ajiyan zuciya suja ci gaba da hira da maminta sai snn take tambayan su Shema. Mamy tace sun fita da Inna sunje dubo jikar 'kawarta ta haihu. Dariya Hanifa tayi tace "Oh Inna da fitina a daren nan bazata bari gari ya waye ba, mamy tace tab aiko kinsan halin Inna da 'daukan 'dumi... sukayi dariya duka biyun.... hira suka sha sosai da mamy karfe 8:30pm daidai sukayi sallama.
"Sosai Hanifa taji da'din yin waya da mamy ko babu komai taga mamynta kuma sunyi magana. Tana nan zaune parlor har lokacin Haidar be fito ba kan screen din computer din tabi da kallo hoton mutanen da aka nuna mata a matsayin mahaifanta su ta gani jikin screen din saidai harda wani 'dan matashin yaro da bazai wuce shekaru goma sha daya ba hannunsa ri'ke da baby ko ba'a fa'da mata yaHaidar ne baby da ya ri'ke ne de batasan waye ba, sunyi kyau sosai matar tana tsananin kama da mamy haka mutumin kuwa kaman kakin yaHaidar har yafi Abba kama da yaHaidar tana zaune tana nazarin pic din kaman daga sama taji knocking. Saida gabanta ya fa'di wani katutun ba'kin ciki ya taso mata "shikenan karuwarsa ta dawo ji tayi kaman kada ta bude kofan, wata zuciya tace ki bu'de kawai ki fa'da mata ta kyale maki mijinki. "Ta zaro ido waje tana fadin no no badai mijina ba Allah ya sawake ni kuwa na zama matarsa, bari kawai na bu'de mata suje can su 'karara. Da haka ta isa 'kofa ta bude.
"To her greatest surprised ba Latifa ta gani ba wann mutumin data gansa 'dazu da yaHaidar shi ta gani. Aisar kam mutuwan tsaye yayi yana kallon Hanifa sai yanzu ya da'da ganin asalin kyaunta, a ranshi yace na samu matar aure.
"Ganin ya tsaya yana kallonta shi be shigo ba shi be juya ba shi beyi magana ba yasata cewa "shigo mana. "Oh gosh her voice kills! Ya fadi a zuciyansa. Murmushi ya sakar mata snn yace yayan naki na ciki...... "kaman daga sama Haidar yake jin magann namiji a gidansa fitowansa kenan daga bathroom yayi wanka yana 'daure da towel a 'kugu baisan sanda ya nufo parlor babu shiri ba.
"Hanifa tace eh yana nan bisimillah shigo mana..... muryanta ne ya sar'ke sanda taji Haidar ya daka mata wani uban tsawa.
"Da uban wa kike magana a wajen...... Aisar ya karasa shigowa yana fadin take it esay navy ba wani bane nine. Hanifa kam gaba 'daya kunyan ganin yaHaidar tayi a haka farin fatarsa se she'ki take ga ruwa kwance luf a kirjinsa da sajensa.... gaba daya saita ru'de. Ba tare da ya kuma cewa komi ba ya 'karaso yajata da 'karfi zuwa 'daki. Jefata yayi kan gado yana mata mugun kallo yama rasa me ze ce mata yayi tsaki ya rufo dakin harda saka key snn ya wuce 'dakinsa ya shirya.
"Aisar de na zaune yana jiran fitowan Haidar mintuna kadan Haidar ya fito parlor. Mika masa hannu yayi suka gaisa fuska babu walwala snn ya zauna.
"Captain wai me 'kanwarka tazoyi Lag ne.
"Karatu tazo, ko da matsala ne?. Ya fadi a ta'kaice.
"No babu matsala, but why are you mistreating her. Ko baka son zamanta a gidanka ne, idan baka so sai ka kaita hostel mana.
"Wani uwar harara Haidar ya sakar masa kafin yace" and who do you think you are to tell me what I should do. Waima me ya kawo ka gidana at this hours in the first place hum.
"Aisar ya ta'be baki kana yace " what's wrong with you Haidar naga de mun saba zuwa gidan juna ko 'karfe nawa ne, your question sounds ridiculous. Anyway zuwa nayi naga beautiful and tunda na ganta I'll take my leave, ya mike yana saka hannu a aljihu ya nufi 'kofa. Haidar kam kasa tanka sa yayi wani irin 'kunan rai da beta'ba ji ba yake ji, wato Aisar ya biyo Hanifa ce. Yasan halin Aisar asalin womanizer ne. And he's pretty sure zai iya ta'kurawa Hanifa ta ko wani hali, kodai ya fa'da masa gaskiya ne. "Kai no way yaya ma zaice wann 'yar yarinyarce matar shi kawai dole ya takawa Aisar burki babu shi babu shiga masa gida ita kuma Hanifa babu ita babu fita ko 'kofa. Toh waima me ya fitar da ita har Aisar ya ganta? Ya daki hannu sofa da 'karfi sanda ya tuna 'dazu fa Aisar da kayan barci ya kalle masa Hanifa, wani haushin kansa dana Aisar harma da Hanifa ne ya turnu'kesa. Yana huci ya mi'ke ya nufi 'dakinta.
"Kwance ya sameta da alama tayi barci tana rungume da wani hoto, ya karasa ya zauna a bedside yana 'kare mata kallo, quite alright tanada kyau na 'daukan hankali ya sauke idonsa kan bakinta wanda yake kaman ta shafa lipstick ya ha'diye miyau wani mugun sha'awanta ya taso masa, take ya runtse idonsa yana 'karyata zuciyansa. Juyi tayi cikin barcinta hoton ya koma gefe a hankali ya 'karasa ya 'dauki hoton yana gani. Murmushi ya sake ganin hoton mamy ne tayi kyau sosai. Lallai ya yarda soyayyan mamy da Hanifa a cikin jinin jikinsu yake. Ganin tana shure shrene yasa sa saurin ficewa daga 'dakin zuciyansa cike da kwa'dayin kasancewa da Hanifa.....

👸🏻Queen Samy😍💄💋........
[5/9, 6:18 AM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
25

"Koda su Shema suka dawo mamy ta shaida masu Hanifa na gaishesu ba 'karamin haushi sukaji ba na rashin yin video call da ita.
"Oh we really missed, ni dama ban raka Inna ba wllhi cewa Sumy baki a ture.
"Me either, Sady ta fa'di rai 'bace.
"Mamy pls call them back kinji Shema'u ta fa'di.
"A ina kuka ta'ba jin an kira mutane karfe goman dare, ai sun riga sunyi bacci kawai saidai next time kunji.beside na masu hoto ai gashi ku gani. Har suna rige rigen jawo laptop 'din, wani ihun da'di suka sake.
"Wow this is wonderful, they really looks muah😘 cewan Shema.
"How sweet perfect match, lallai soyayya ba 'karya ba I never thought yaHaidar da Hanifa zasu falling love not even in my dreams, Sady ta fadi haka. Mamy kam ficewa tayi ta barsu suna kan zuba surutu.
"Hmm love at first sight, dama wnn fa'dan nasu yayi kama da love Shema ta fa'di.
"Sumy kam murmushi kawai tayi ba tare da tace komai ba.. Sady ta 'dan bugeta a cinya tace talk mana am pretty sure akwai magana a bakin ki. Me zance Allah ya basu zaman lafia me 'dorewa. Ameen suka amsa baki daya.
"Kai guyz gaskiya nimafa auren nan zanyi wllhi, cewan Shema.
"Sady ta kyalkyale dariya tace" toh fah kice kin gaji da zaman gidan Abba😆.
"'Kwarai kuwa gawara nayi aurena naje naci soyayyana na more ko yaya kukace ga lada me tarun yawa, rayuwan duka duka nawa ne yau kaine gobe ba kai ba, idan ka samu opportunity gwara kawai kayi aurenka.
"Sady tace gaskiyan ki ne nima wllhi aure zanyi, ki duba baby sis da yaHaidar yanda suke more rayuwar su gwanin ban sha'awa muma ya kamata muje mu gina namu rayuwan.
"Sumy dai ta'be baki tayi ta mi'ke tana fa'din gwanda ku I have a lot to do... Shema ta bita da kallo baki a ta'be tace toh mu kuma masu zaman banza koh, ke na lura da anyi maganan aure se ki wani tashi ki fara zance boko wa mutane, naga dai wacce ta fiki son karatun karewa tana can tare da mijinta suna shan soyayyansu. Ta dubi Sady tace mudai zamuyi koh. Sady ta nodding kanta tace 'kwarai kuwa ai aure baya hana karatu. Suka tafe hannu suka ci gaba da firansu..

"Kwana uku da faruwan wnnn lamari Haidar kwatakwata ya daina zuwa buga badminton, idannya dawo toh kuwa yana gida ko yana wani hidiman sa ko yana kallon film. Yana zaune misalin 'karfe 5:15pm yaji nokcn ya 'karasa yana tambayan wanene, jin Aisar ne yasa sa kaman bazai bu'de 'kofan ba sai kuma ya bu'de, dan abokai ne sosai bazasu jura rashin ganin juna ba.
"Aisar ya ra'ba ta gefen Haidar ya shige ciki, baza ido yake tayi ta ina zaiga Beautiful amma be ganta ba, Haidar ya miko masa hannu suka gaisa kana yace "coffee or wine?
"Just water Aisar ya fadi sanda yake zama bisa sofa. Haidar ya 'karasa fridge ya kawo masa bottle of water da glass cup.
"Captain meyasa kwana biyu baka zuwa buga badminton, Aisar ya tambaya.
"Ba komai kawai I don't feel like ne, cewan Haidar.
"Ok I see, by the way ina sis dinka.
"Saida gaban Haidar yabada ras kafin yace me ya dameka da ita. Tana sch.
"Pls Haidar let's talk sensibly about your sister, I really really luv her, I do luv her with all my heart and soul, I had fallen for her. Believe me I don't have bad intentions for her. Nasan zakayi tunanin zan sota at the end nayi dumping dinta kaman yanda nake ma sauran 'yan mata, but believe me wllhi da aure nake sonta. Ever since insaw her nasan cewa na samu matar aure pls Haidar am crazy about her.....,,, "ENOUGH! Tsawan da Haidar ya daka masa knn, wanda ba Aisar kawai ba harta Hanifa dake cin abinci a 'daki saida ta razana dukda bata san me suke tattaunawa akai ba.
"You must be crazy Aisar, idan abunda ya kawo ka knn you knw rhe way out. Ya 'kareshe magann yana nuna masa 'kofa.
"Aisar ya mike yana fa'din pls Haidar try to unders...... "Sutt your Trap! Haidar ya kuma daka masa tsawa, "get the heck out of here, get out..... kallo Aisar ya bisa dashi kafin ya nufi 'kofa, daidai 'kofa ya juyo yana kallon Haidar kafin yace I do love her and I won't stop until I finally get her. Mark my word. Daga haka Aisar ya fice...

"Zama yayi ya dafe kansa lallai wnn banza besan shi bane kallon sa kawai yake yi, baisan sanda ya fice yabi bayan Aisar ba daidai stirs ya tsaya a gaban Aisar yana masa mugun kallo kafin yace" let me make this clear to you, don't you ever mess with my sister, wllhi wani abu ya sameta sai na kashe ka. Murmushi Aisar yayi kafin yace now I get you soldier, don't act like a jealous brother, I already told you I never had bad intentions for your sister, beside your sister is mine too, so why would I ruin her life, kawai dai sonta nake and na fa'da maka da aure nake sonta.
"What if nace maka an mata miji. Haidar ya fadi.
"Idan dai ba'a daura auren ba I'll still try my best. Aisar ya fadi, ci gaba da sauka yayi kafin yace "have a good evening....

"Kaman wanda aka dasa a wajen haka yayi, da kyar ya iya juyawa ya shige gida, zaune ya ganta a parlor, tayi saurin mikewa ganin ya shigo... zata wuce 'daki ya fizgo hanunta ta fa'do jikinsa, numfashinta ne ya kusa daukewa ganin yanda ya kurawa bakinta ido, Haidar kam tuni ya tafi wani duniya, baisan sanda yasaka bakinsa cikin nata ba, Hanifa kam runtse idonta tayi ta soma shure shure, da 'karfi ya ri'keta yana kissing 'dinta, a kunnen ta yake ra'da mata "isn't that what you want, abinda kike so kike mafarki nake miki, ko ba wann dalili bane yasa kika fita tallan kanki waje har maza suke kwo miki hari cikin gidana... cikin rashin gane kalamansa ta shiga rera kuka tana fa'din wllhi yaHaidar bana so, wllhi wllhi ban kira kowa ba ka yarda dani...... bakinsa ya kuma sawa cikinnnata wanda yayi sandiyan hanata ci gaba da magana. Cak ya dauketa suka zube bisa sofa, Haidar kam tuni yayi nisaa wata duniya, banda kuka babu abunda take shikenn itakam ta shiga uku........ novkn din da akayi ne yasa shi tashi daga kanta ai kuwa da gudu ta fada daki tana matsan hawaye.

"Aisar ya gani tsaye bakin 'kofan, "What again! Haidar ya tambaya.
"Kaman naji muryan Beautiful a gidan nan kuma kace mun tana sch.
"Tsaki Haidar yayi yace "wai kai wani irin maye ne Aisar, for goodness sake don't you have any heart. Ya matsa masa yace toh ai se ka shigo ka ganta.
"Dariya Aisar yayi yace jealous bro, toh ba abunda ya kawo ni ba knn zuwa na fa'da maka akwai meeting gobe by 8:am an kira wayanka switch off.
"Ok naji,.... ya maida kofa zai rufe Aisar yace zamuje wajen beautiful gone fa pls kar ka kwapsa mun. Tsaki Haidar yayi yace "is non of my business. Ya maida 'kafa ya rufe.

"Haushin kansa ne ya kama sa da ya tuna abinda ya shiga tsakaninsa da Hanifa 'dazu shiknn ta rainasa, yayi gajeren tsaki ya kashe kallon ya nufi daki.

"Yau satin su Latifa uku a America _Las Vegas_ gaba daya ta 'kagu ta dawo taga Aliyunta, tana zaune bayan ta fito daga wanka Dad dinta ya shigo dakin, rungumeta yayi ya shiga kissing dinta babu kakkautawa. Da kyar ta ture shi rai 'bace tace " Dad am tired of this am sick of it. Pls mana dad yau shene zamu bar wann 'barnan da mukeyi ka kyaleni nayi aurena nima na kasance love of my life.

👸🏻Queen Samy😍💄💋......
[5/9, 6:18 AM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
26

" Larifa taci gaba da fa'din Dad I love Aliyu he's the luv of my life, pls dad ka taimaka ka aura mun shi.
"Murmushi Dad yayi kafin yace don't worry my baby zanyi duk yanda zanyi naga Aliyu ya aureki, but the problem is that I'm jealous I don't want to share you with anyone else.
"Gajeren tsaki tayi ta mi'ke tana fa'din " kasan dai am not your wife bazan jure zama da kai haka ba, yanzu haka gani nake kaman kowa yasan abunda mukeyi nida kai, I

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login