Showing 51001 words to 54000 words out of 114964 words

Chapter 18 - MIJIN HANEEFA Complete Hausa Novel

15 Oct 2024

13140

zaka kuma kira snn ya 'dauka....

"So kana son map din knn.
"Promise me you won't do anything bad, promise me fita kawai zakuyi bazaka mata komai ba.
"Murmushin cin nasara Aisar yayi yace " you have my word navy, I promise I won't do anything stupid. Na maka al'kawari fita kawai zamuyi bazan cutar da ita ba Haidar.... " ya isa am waiting for the map, Haidar ya fadi cikin rawan murya.
"Ok am coming right the way....

"Yafi minti biyar a wajen ba tare da ya moysa koda yatsansa ba..... "Hanifa dataji shiru yayi yawa ta shiga dubasa a gidan, a balcony ta gansa yana zaune a 'kasa yayi tagumi.... 'karasawa tayi ta dafa sa "yaHaidar meke faruwa.... dago kai yayi yana kallonta ya rungumeta... a hankali yace " hug me tied Hanifa, pls don't let me go.... da mamaki take fadin lafia yaHaidar. 'Dago kansa yayi hadi da 'ka'karo murmushin karfin hali ya riko hannunta suka shigo parlor, kai tsaye dakinta suka wuce, ita dai kallonsa take jiki a sanyaye. Wardrobe dinta ya bude ya ciro mata wata ash din doguwar riga yace ta saka, babu musu ta karba ta saka.
"Are we going out, ta tambaya tana dubansa, murmushi ya mata ya gyada kansa kawai. Da murnan ta ta saka harda dan dad gyara duskanta.

"Yana zaune yana jiranta a parlor, yaji karan bell alamun Aisar ya iso, mikewa yayi daidai lokacin da Hanifa ta fito, ya bita da kallo, ya karasa ya rungumeta ya shiga kissing dinta.... a hankali ya soma fadin "I love you, I love you Hanifa don't forget that. Saida ya shanye jan bakinta gaba 'daya kafin ya daina kissin dinta. Duk jikinta ya mace, bata ta'ba jin yaHaidar ya furta mata kalman so ba sai yau. Hannunta yaja har zuwa waje yanda Aisar yayi parking motar sa.... Aisar na ganinsu ya fito yana murmushi yayi kyau cikin yanayin shigarsa. Haidar ya hadiye wani katututun bakin ciki .
"Kallonsa Hanifa tayi kafin tace, yaHaidar wai meke faruwa ne ina zamuje. Mota ya bude ya sakata ciki, Aisar ya mika masa map din..... kallon su take da mugun mamaki jiki a mace me suke nufi, sayarda ita zai yi kome, Aisar ne ya zauna a mazaunin driver du a tuaninta Haidsr zai shiga ne amma sai gani tayi Aisar ya fizhe mota sun bar haraban waje.
"Da mugun mamaki ta juyo tana kallon aisar kafin tace "malam ina zaka kaini, ka tsaya na fita, nace ka tsaya na fita.... ta shiga kokarin bude motan amma saiji tayi ya saka central lock, ..... tana kiciniyan bude motan da iya 'karfinta, ta tsinkayi muryan Aisar yana fa'din " relax baby, we are just going out to have some fun, don't you like it. Bansan saboda me yayanki yake ta'kuraki a gida ba, yanda kike gorgeous din nan kamata yayi kiyi living life dinki yanda kike......... abubuwan da ta iya ji knn daga bakin Aisar, tun daga nan 'kwa'kwalwarta ta shiga juye, innalillahi wa inna lilaihirra'aji'un abunda bakinta ya iya furtawa knn, zuciyanta da 'kwa'kwalwarta suka shiga wasu tunani...... "shin dama nufin yaHaidae knn akanta, shin dama abunda yake shirya mata knn, shin dama tsanar da ya mata har ya kai haka, da aurensa akanta ya mi'kata ga wani na miji, wnn wani irin tijara ne da jahilci, wata zuciya tace ba jahilci bane tsaban ya tsaneki ne ya miki haka....... har suka isa guest house din dad din Aisar bata san sun iso ba.

"Jiri ne ya shiga diban Haidar, Innalillahi wa inna'ilallaihirra ji'un, kalamn da bakimsa ke furtawa knn, me kayi Haidae, zuciyansa ta shiga tambayansa, me kake tunanin kayi, shin ko kasan abunda ka aikata. Shin kana cikin hankalinka da tunaninka..... dafe kansa yayi dan wani mugun jiri ne ya soma dibansa... kaman wanda aka zabura ya shige gida a sittin yayi jifa da map din da Aisar ya basa ya suri car key ya fice, ka'dan da yayi ciki da masu tsaron gate.

"Bata san yay akayi ta shigo gidanba sai ganinta tayi a parlor. Sanda hankalinta ya daidaita a jikinta, ta dubi Aisar dake 'ko'karin zuba masu drink a cup tace." Na ro'ki arzikinka ka taimakeni ka fitar dani daga nan, wllhi ni matar aurece, dan Allah kar ka 'ketan haddi na, ka fitar dani saboda Allah.
"Murmushi Aisar yayi kafin yace "haba beautiful na fada maki ba komai zan miki ba kawai zamu dan shakata ne dan wani lokaci....... bai gama rufe baki ba yaji wata sau'kar mari a fuskansa tasss! Kai kayi kadan daga kai har 'dan iskan abokin naka nafi karfin ku tozarta ni.
"Da mugun mamaki ya dago yana dubanta... "kika mareni, lallai yarinya kin jawo wa danginku masifannda bazasu iya dashi ba. I will teach you a very good lesson, sai na maki abunda tarihi bazai goge ba.... matasawa da baya ta fara yi tana ro'konsa yayi ha'kuri. Finciko mayafin kanta yayi nan gashinta ya bayyana.. Hanifa gaba daya ta razana jikinta na rawa ganin Aisar yayo kanta gadan gadan yasata 'daukan kwalban drink din da ya zuba masu a hankali tayi saitin kansa dashi ta kuwa sau'ke masa, nan Aisar ya zube a wajen jini ya shiga fita daga kansa.... jikinta na rawa ta fita a guje.... dukda duhu da gari ya soma hakan bai hanata falfala gudu bisa titi ba kaman zararriya...

"Haka Haidar ya rinka zaga garin yama rasa ta ina zai soma bi, ya kira wayan Aisar yafi abunda yafi amma baya shiga, hankali a tashe yake tu'ki, shidai kawai tafiya yake bisa titi amma baisan me yake ba ko ka'dan.

"Tu'ki yake a nutse wayansa na handsfree yake amsa wayar momman sa, kaman daga sama yaganta ta gifto ta gabansa aiko nan yayi ciki da ita ya ka'de ta..... salati da momma taji da 'karan burki yasa hankalinta tashi ta shiga kiran sunansa... inaaa nan wayan ta yanke....

👸🏻Queen Samy😍💄💋......
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
48

"Jikin Latifa na kyarma ganin wnn hallita a gabanta, dad dinta ne ya karaso yana murmushi, da gudu ta fada kansa ta shiga dukansa da iya 'karfinta, you are animal basted coward heartless monster, me kayinwa mahaifiyata ka fada mun wllhi you cant escape the judge, I swear am gonna kill you..... gashin kanta dad ya riko yana dubanta kafin ya karasa da ita gaban mahaifiyar ta, kuka take nan taga mahaifiyarta ta kasa ce mata komai sai hawaye dake zuba daga idonta, kammanin ta duk ya canza kaman ba ita ba.... momy momy na ..... muryan dad taji yana dariya kafin yaxi gaba da fadin" she can hear you clearly, but unfortunately she can't respond you. Kina jina da kyau ya fadi haka sanda ya kuma damke gashin Latifa snn yaci gaba da fadin, " dont you dear do anything stupid or else, or else I'll kill her snn na kashe Aliyu, nasan kinfi sonsu fiye da kowa a duniya, yanda kike son uwar ki nasan bazaki so na kasheta ba so as Aliyu, so zaman lafianki ki rufe bakinki.


"Cikin tsantsan tashin hankali Barr Sameer ya fito ya shiga duba wacce ya ka'de, runtse idonsa yayi ya furta "Ya Salam, gizo take sake mun, meyasa nake ganinta a ko ina, why.... dafe kansa yayi... kaman wanda aka zabura ya 'dago ta ya nufi mota da Ita, a sittin ya nufi wani clinic nana da nan likitoci suka kar'beta.
"Zama yayi bisa reception shi daya yake magana kaman zararre, " Oh itace, ba gizo take maka ba Sameer, itace.... Oh Allah ka bata lafia, I suffered a lot wajen neman ki mummyn Amal, wata zuciya tace what if she died. ?..... da sauri ya soma furta no no way I can't loose her, ya mi'ke ya shiga zaga reception yana duk addu'an da yazo bakinsa....

"Da 'kyar Aisar ya iya tashi ya shafa goshinsa yaji jini, ya mi'ke da kyar ya nufi waje, ko kulawa ya dauki motarsa beyi ba ya shiga bin titi da 'kafa yana neman Haneefah.
"Kaman daga sama Haidar ya hango Aisar, burki kawai yaja a tsakian titi, ya bu'de motan ya fito....... wani wawan naushi ya kaima Aisar saida ya kai 'kasa, ya ri'ko wuyansa yana fa'din, " ina matata ina matata Aisar, tell me what have you done to her, tell me... I swear am gonna kill you.....Kallonsa kawai Aisar yake ga jini na bin fuskansa kafin yace " matar ka, matarka fah kace Haidar..... kuka ya kufce wa Haidar yqnanfa'din, " just tell me where she is..... tell me Aisaaar.......
"Fizge wuyansa Aisar yayi kafin yace" you are stupid Haidar, you're disgusting, what on earth could make you do that, meyasa kace mun 'kanwarka ne why why Haidar, because you don't love her, because you want to get rid of her...... "cikin tsan tsan 'kunan rai ya cukumo kwalan Aisar yana fa'din " how dear you talk to me like that..... "Fizge wuyansa Aisar yayi yana huci yake fadin " let go of me, who do you think you are,.. nan fa fa'da ya kaure tsakanin su, doke doke kawai suke (ni kuwa Samy dole na matsa dan fadan na sojoji ne wanda suka training.)
"Saida sukayi laushi don kansu suka koma gefe suna maida numfashi.... "Haidar ya dago yana dubansa kafin yace" I did that because I wanted to save a soul, I did that because I have no other choice, ya share 'kwllan da ya zubo masa kafin yace " All that I've done to you, is that how you repay me Aisar, you're heartless a miserable coward, and let me make this clear to you " wllhi idan wani abu ya sameta I'll kill you with my very own hands.... da sauri aisar ya riko sa yana fadin " Haidar we both made a mistake, let's sort this out together, na rantse maka babu abunda ya shigaa tsakani na da ita..... dakatar dashi Haidar yayi ta hanyar daga masa hannu kafin yace" it's my fault, it is all my fault, I was stupid by trusting you. Sann kar ka sake tunanin ka sanni, I'll go find her my self and ask for her forgiveness. Now get the heck out of my way..... kallonsa Aisar yayi yana shiga mota shima ya bude ya shige..... Haidar be kuma ce masa komai ba ya shiga driving....

"Kuka take tana fa'din ita bazata iya bacci bataga daddy dinta ba, momma ta rikota tana fadin "oh sorry darling, am sure he's on his way home now..... no momma is getting late already ni dai ki sake kiransa... ta ci gaba da ihu tana tsalle..wani uwar harara momma ta watsa mata kafin tace " ke kinci gidanku, nace kinci gidanku, na ce maki na kirasa na kirasa wayan bata shiga, nga sako na nuna maki ya turo yace mu kwantar da hankalinmu lafia yake zai dawo bada jimawa ba, ke kuma kin tsare ni da kuka, kiyi kukan kiyi nace, ta zauna tana gyara daurinnkwalinta tana ci gaba da sababi wa Amal, ni wllhi gwara na aura masa ko waye ku tare ku tafi gidanku, dan na gaji da fitinan ki da ubanki..... tana cikin sababin taga wayan Sameer, a hasale ta daga wayan... "Sameer idan bakazo ka tattara fitananniyar 'yar kun bar mun gida ba ni na bar maku, haba yarinya batajin rarrashi duk ka sakalta ta.... "dafe kansa ya'dan yi kafin yace" momma pls ki mi'kata wa nanny dinta ki fito, ina jiranki a waje.... "Da mamaki momma tace muje ina Sameer, a gurguje ya fada mata abunda ya faru.... salati momma tayi tace toh ganin nan zuwa, nan ta shiga kwala kira wa asabe me rainon Amal, dukda Amal bata yarda da ita sai momma, amma dashike sunyi fa'da da momma yasata ta amince da asabe.

"Suna tafe a mota yana kuma fada mata yanda abun ya kasance, momma ta sauke ajiyan zuciya gamida jeron addu'an samun sau'ki wa Hanifa, kadin tace, "oh kaga ikon Allah, gashi Allah ya sake hada mu Allah dai ya bata lafia, Sameer yace amin momma daidai lokacin da yayi parking a haraban asibitin.

"Koda suka shiga tana bacci, Sameer yace momma zaki kwana a wajenta ni zan tafi, ya karasa maganar yana duba agogon hanunsa da ya nuna karfe 10:30pm. Momma tace" eh kaje kaji da er rigimarka kaga dare ma yayi, ban son kana kaiwa dare sosai a waje is not safe. Murmushi yayi ya matso yana kallon fuskan Hanifa dake bacci ga drip a hanunta. Momma ta murmusa tace "toh sabon shigan soyayya ka tafi zan kula makanda iya, shafa kansa yayi yace I trust you momma, saida safe, toh Allah sada mu da alkhairinsa, ta fadi tana murmushi.

"Sunfi awa biyu suna zagaye, sunje police stations da dama amma babu case da yayi kama da haka, 'karshe Haidar parking yayi ya kifa kansa bisa starry yana kuka mai tsuma zuciya. Why why is this happening, why ?..... " we started to get know each other, nayi shirin nuna maki irin soyayyan da nake maki, nayi shirin rayuwa dake har karshen rayuwata, nayi shirin baki rayuwata kiyi yanda kika da ita.... meyasa hakan ta kasance, meyasa komai ya kasance so fast..... kuka me karfi ya kufce masa.....

👸🏻Queen Samy😍💄💋........
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
49

" Wayan Latifa dake kasa Dad ya dauka ya shiga neman layin Haidar, tana soma ringing ya mika mata yace " oya do as I said, wllhi saura kar kiyi yanda nace ki gani pamm zan dauke kan mahaifiyarki. Yayi pointing binga bisa kan momyn Latifa.... jiki na kyarma Latifa ta kar'ba.

"Sosai yake kuka kaman wani karamin yaro, yaukam ko jarumtakan babu kuka kawai yake yi kaman ransa zai fita. Hakurin duniya Aisar ya bashi amma ji yake kaman kara masa wuta yake a zuciyansa.... suna a haka wayansa ta soma ringing, kaman bazai daga bam ya dago da kyar ganin lamban Latifa ce yasa sa dauka, dan shi gaba daya yama mance da wata Latifa, ya mance da rayuwanta is danger too. Da kyar ya samu strength din manna wayan a kunnensa.
"Daga daya bangaren Latifa ta soma magana" Hello Aliyu Allah sa dai kiran da na maka dazu baka tsorata ba, tayi dariyan karfin hali kafin tace" All is well here, dan Allah kayi hakuri wllhi I didn't mean to frightened you..... bai 'karasa jin maganganunta ba yayi jifa da wayan ta bugi glass din motan.... jijiyoyin jikinsa sunyi rada rada, wani irin kuna yake ji a ransa, hancinsa tayi jajazur ta kara tsini, haka idanuwansa sun kada sosai sunyi ja.... ba tare da ya juyo ya kalli Aisar ba ya soma fadin.
" It was a trap, it was really a trap! You guys set it, and i had went straight into it. You made a fool of me.... ya juyo ya saita jan idonsa a kan Aisar kafin yaci gaba da fadin" are you going to deny it? Hum com on tell me, tell me Aisar, zaka musa baku kuka shirya wnn shirin ba, yes ku kuka shirya dan ku rabamu da Hanifa, kun shirya haka ne dan kurabani da hapiness dina.
"Cikin rashin gane ina Haidar ya dosa Aisar yace" wai me kake nufi Haidae, me kake nufi da mu muka shirya, ni da wa muka shirya, snn me muka shirya, waye ma ya kiraka yanzun...... " dalla malam rufe mun baki ka daina pretending, ita wacce kuka shirya munafuncin da ita ta kira ni, snn barin fada maka Aisar, wllhi bazan kyaleku ba, I won't let you get away with this. You must pay for it, Mark my word.
"Haidar would you pls explain it to me, what's really going on?
"Har lokacin Haidar bai bar mugun kallo wa Aisar ba snn yace " you are unbelievable Aisar, now get out of my car,
"No I won't get out until you explain it to me, what trap are you talking about.
"Aisar ka fita dan Allah, wllhi na tsaneka, na tsani ganinka na tsani saninka da nayi... now fita kafin na kasheka...
"Kallon mamaki Aisar ya bisa da shi kafin ya bu'de kofan motan ya fice.... da mugun gudu Haidar ya kwasa motan kaman me shirin tashi sama.

" Da kyar Aisar ya samu texi ya nufi gida dan dare ya dan ja, shi gaba daya tunanin yanda zasu kaya da dad dinsa yake, dan kuwa safe dinsa na important documents ya balla ya dauki map din gidan aminsa da ba kowa yake so ya sani ba. Saukinsa daya Dad yana Abuja, shida mum ne kawai a gidan.

" Yana isa gida ya tsuguna a parlor, ya kifa kansa da gwiwoyinsa zuciyansa kaman zata fiti waje, shi kadai yake sunbatu kaman ta'be'b'be , " why, why this had to happened, why am I so stupid, I shouldn't have done that, ina sonki Hanifa ina sonki fiye da yanda nake son kaina, ina sonki without a limit..... ya mike ya shiga dubeben yanda zai samu beer amma babu dashike ya daina sha, zama yayi dirshan a kasa yaci gaba da aikin sunbatu...

" Naval Chief of Staff, Admiral Tanim Razak. Ya dubi diyarsa dake kuka kaman ranta zai fice, yayi wata murmushi yace kunyi kadan keda Aliyu ku

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login