Showing 27001 words to 30000 words out of 114964 words

Chapter 10 - MIJIN HANEEFA Complete Hausa Novel

15 Oct 2024

13131

uku yana jiran Hanifa ta gama shiryawa ta fito su tafi amma shiru bata fito ba, a hasale ya wuce dakinta ya shiga... Tana tsaye jikin dressing mirror tana shafa mai towel ne daidai cinya 'daure a 'kirjinta, Haidar kam mutuwan tsaye yayi yana 'kare ma cinyoyinta kallo.... ihu tasa ta wuce bathroom da sauri harda kullo 'kofan. Tsaki yayi ya 'karasa jinkin 'kofan ya shiga fa'din " Monster kika gani ko me? idan kinga dama karki fito ki bari na 'kara five seconds ina jiranki sai kinga abinda zan miki, daga haka yayi ficewarsa waje amma me cinyoyin Hanifa sun kasa 'bace masa daga 'kwa'kwalwansa. Gajeren tsaki yayi yace" Oooh Haidar what's wrong with you, kanme ma zan tsaya tuno wnn yarinyar...
"Tana fitowa taja dogon tsaki tace "aima kafi monster a gurguje ta shirya cikin ba'kar abaya tayi kyau sosai kai kace dominta akayi kayan.

"Tun kan ta 'karaso yake binta da kallo tayi masa kyau sosai, tana isowa ya ta'be baki yace bakiyi kyau ba. A ranta tace oho dai kaima haka ko kyau bakayi ba.
"Wayan shi ya 'dauka ya shiga neman layin Latifa har ta yanke ba'a 'daga ba. Dakewa yayi kaman an dau wayan snn ya soma magana "hello darling are you at home, Ok barin kawo ta yanzu tazo ta baki ha'kuri, yawwa sai na iso....
"Hanifa ta gama 'kuluwa tana jinsa har ya gama wayansa. Shi kiwa Haidar babu wayan da yayi kawai dai ya 'kuntata mata ne. Bu'de mazaunin driver yayi ya shiga, kaman bazata shiga ba sai kuma ta bude back seat, wani uwar harara ya sakar mata kadin yace "who's your driver, common wuce ki dawo nan ki zauna kafin nayi 'kwallo dake. Ta dawo front seat ta zauna a zuciyanta tana me mamaki irin tsanar da yaHaidar ya mata... Suna tafe cikin motarsa Mercedes GMK. Wayan Latifa yagani tana kira, rejecting yayi ba tare da ya 'daga ba. Hanifa kam sai kallo take mussamanda suka fita daga cikin maritime dan kuwa tun zuwa bata ta'ba fita ba sai yau, ko wani gate suka wuce sai gaba daya sojojin sun mike sun sarawa Haidar. Yana hankalce da ita sai kalle kalle take
"Ke local champ, ki rage kallon naki mana kar idon ya fado, ooh na manta this is yor first time a city kaman nan ashe. Bata ce komai ba sai sau'ke idonta 'kasa da tayi.
"Wayan shi ya 'dauka ya turawa Latifa tex.
_" let's meet at the beach"_
"Yana gama turawa kaman jira take ai kuwa cikin zumu'di ta mayar masa da reply
_"Ok luv I'll be there right the way"_

"A tunaninta gidansu Latifa suka nufa amma shiru, to her greatest surprised beach taga sunzo, saida taji wani iri dan kuwa bata ta'ba ganin ruwan teku haka ba, tasbihi tayi wa ubangiji tana mai da'da girmama buwayan ubangiji.
"Fitowa Haidar yayi daga cikin motan ya ciro sunglasses ya saka kasancewa rana be gama fa'duwa ba. Hanifa ta bisa da kallo sai dann wayansa yake, ta'be baki tayi tace a ranta da wnn kyaun nashi yake ru'dan 'yan matan, mtsw ko mema za'ayi da namijin da ya faye kyau oho.... tana wnn tunani Latifa ta iso gamida parking motarta a gefe.....

👸🏻Queen Samu😍💄💋.......
🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
31

"Wasu 'yan matane sun sha swimming trunk sai 'kwarkwasa suke ganin Haidar, gaba daya cewa suke woow see handsome soldier, Latifa tana jin haka tayi saurin fitowa daga motarta ta nufo motan Haidar.
"Hello my navy ta fa'di gamida rungumesa, baiso rungumar da ta masa ba amma sanin Hanifa na kallonsu yasa shi matse ta cikin jikinsa. Ai kuwa kaman an da'ba wa Hanifa wu'ka haka taji. Kasancewar glass din motan na 'dage saboda ac dake kunne cikin motan yasa Hanifa bata iya jiyo me suke cewa, ita dai sai gani take suna rungume rungume. Taja dogon tsaki tace " why would I even care, idan sunga dama ma su cinye kansu mana ba runguma watsatstsu kawai.
"Haidar ya tallafo fuskan Latifa snn yace" am together with my princess sis na kawota so that you apologies to her kin gane. Da sauri Latifa ta gya'da kanta tace "where is she?..
"Bude motan yayi yana mata mugun kallo kafin ya sunkuyo da kansa daidai kunnenta yace "you can now come out, ba musu ta mur'da handle ta fito, da mamakinta murmushi taga Latifa na mata gamida 'karasowa ta rungumeta tace" ohh our dear sis am sorry kinji I hope daga yau zamu zama friends.
"Murmushin ya'ke Hanifa ta kawar da kanta gefe tana jan tsaki a hankali..
"Hannu Haidar ya saka ya ri'ko hannu Latifa suka soma tafiya, iskan bakin beach na 'diban ba'kin gashin kansa (kai ni kaina Samy saida Haidar ya tafi dani😜) duk wata budurwa dake wajen nan idonta na kan Haidar Latifa kam sai jin kanta take wata Queen, bakin ruwa suk 'karasa Latifa ta dun'kuli yashi ta watsa masa ta sa gudu nan suka soma wasan watsa yashi takalman su suka cire Latifa ta na'de wandonta dan ruwan iska yakan korosa yazo har kan 'kafarsu. Haidar da biyu ya biyewa Latifa suketa shagalinsu kawai dan yabawa Hanifa haushi.
"Ta'be baki tayi ganin yanda Latifa tayi tsalle ta fa'da kan Haidar suka zube gefen ruwa. Bat san sanda dogon tsaki ya fito mata ba, kan yashi ta samu ta zauna ta mi'ke 'kafafunta zuciyanta kaman ya fashe dan takaici. Tana nan zaune kaman daga sama ta jiyo muryansa "Hello beautiful, da sauri ta 'dago tana dubansa tsaf ta ganesa abokin yaHaidar ne, ta'be baki tayi without saying a word, zama yayi gefenta shima ya mi'ke 'kafafunsa yace" I knw you must be lonely, can I give you company.
"Baki sake take kllonsa kafin tace "pls you can leave I don't need your company, I enjoy been alone. Murmushi Aisar yayi yace " Ok idan bazaki damu ba muje muyi boat riding mana I knw you'll enjoy it. Girgiza kai tayi tace pls ka 'kyaleni I don't want to, just leave me alone. Aisar yayi murmushi kafin yace " Beautiful bazan iya barinki ke ka'dai ba pls kizo muje muyi I assure you zakiji da'di.
"Tunowa tayi ita matar aurece sai kuma ta 'daga ido ta hango Haidar da Larifa sai watsewan su suke, wani katutun ba'kin ciki ya da'da tokaranta, batasn sanda ta mi'ke tace da Aisar "I think it will be interesting. Murmushin cin nasara yayi yace "Shall we, gamida nuna mata hanya da hannu. yanda boats suke suka 'kars suka shiga guda daya, ya klleta yace kinga yanda nak paddling to haka zakiyi,.....

"Suna zaune bakin ruwa bayan da'din soyayya ya gama 'diban Latifa ta kwashe komi gameda zargin mahaifinta da takeyi, da mutanen da yake mu'amalan saida man petur dasu a Las Vegas ta gaya masa yaji da'di sosai at least ya da'da smun courage na gani bayan zalunci irin na Dad dinta. 'Dago ido yayi ya soma rabawa ta ina zai hango Hanifa dan yaga bata yanda suka barta zaune...... gabansa ne yayi mugun fa'duwa ganinta da yayi cikin boat da Aisar har suna hira suna dariya..... "kaman wanda aka zabura haka ya mi'ke... Latifa na masa magana ina ko saurarenta beyi ba ya nufi su Hanifa.
"Labarin horon da aka masu lokacin training dinsu n sojoji yake mata ita kuwa se kyelkyale dariya take..... basu ankra b saiji sukayi an fizgo boat din, dukda ruwan daya kusan shanyesa be hana shi cafko Aisar ba ya fiddo shi cikin ruwan, a hasale yake fa'din " how dear you Aisaaar! Nan boat din ta shiga tangal tangal dan Hanifa ce kawai tayi saura ciki snn ko juya 'kafarta ta kasa balle ta iya paddling, nan ta shiga ihu tana kuka.... ba shiri Haidar yayi jifa da Aisar cikin ruwa shi kuma ya shige boat din ya shiga paddling da sauri sauri, kana ganinsa kasan ba lafiya ba fuskansa tayi jajazur sabida 'bacin rai. Hanifa kam gaba daya jikinta 'bari ya hau yi ko paddling din ma kasawa tayi sai kyarma da jikinta keyi....
"Aisar kam dariya yayi yace a ransa "Haidar jealous brother oho dai yau nayi magana da beautiful kuma nasan a hankali saita soni.... swimming yaci gaba dayi har ya fito bakin ruwan.....

_kuyi ha'kuri da wannan babu yawa ina dan busy ne amma insha Allah idan nayi settling zakujini anjima. Luv you all_

👸🏻Queen Samy😍💄💋.......
[5/21, 1:22 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
32

"Paddling yake yi da iya 'karfinsa rai 'baci tafiya yake cikin tekun nan ga duhu ya soma sako kai, cikin Hanifa gaba 'daya ya 'duri ruwa ganin yaHaidar bashida niyayyan tsayawa bashida niyan juyawa toh ina zai kaita ga tsoro daya cikata ganinta da tayi tsakiyan teku.
"Latifa da Aisar suna tsaye tun suna hangosu har suka daina hangoso, abun suma yaso damun su, amma sanin Haidar sojan Sea ne yasa suka 'dan kwantar da hankalinsu, tunaninsu 'daya shine toh miye nashi na irin wnn fushi dan kawai abokinsa na son 'kanwarsa...

"Lokacin da take dariya wa Aisar kawai yake tunowa ko shi bata ta'ba mishi irin wnn dariyar ba sai wani banza wofi,..... tafiya me nisa sukayi suna hango rana tana daf da fa'di.. " Cikin rudani ta soma tambayarsa yaHaidar ina zaka kaimu, shiru bece mata komi ba, ta sake tambayansa a karo na biyu, " Da 'karfi yace da ita "we are leaving to hell! .. kuka ta soma yi tana ro'konsa ya maidata gida.... " Zaki rufe mun baki ko sai na jefa ki cikin ruwan nan! Tsawan da ya daka mata knn, ya juyo da fuskansa suna facing juna gani tayi idonsa yayi jajazur hakama face 'dinsa, cikin 'kunan rai yake fa'din " sabida baki da hankali sabida ke mahaukaciya ce shine har zaki biye wa wani banza da aurenki har kina wangale baki kina masa dariya koh..... kallonsa kawai take yanda yake mata sababi, shin wai meye nasa na ta'kura mata, gani tayi dai ba sonta yake toh miye dan wani ya nuna kulawa a kanta yake damuwa...... " idan maitan mazanki ne ya motsa fa'da mun zakiyi halan na taimaka maki bawai ki kwaso mana zunibi ba _Ni da Ke_ ... yayai wata murmushi kafin yace yarinya yau zan cire maki maitanki tunda abinda kike so knn.... toshe kunnenta tayi gamida kwala 'kara tace " wllhi ni ba mayyan maza bace kuma ni babu abinda ya dameni dasu..... " Shutt up, da babu abunda ya dameki dasu ai da baki biye masa ba. Final na gama magana dakije ki kwasa mana zuni gwara yau na taimaka maki na cire maki maitanki, mayya kawai 'karama dake sai bala'in son namiji.... kifa kanta tayi kan cinyoyinta tana sharan kuka dan batama san me zata ce masa ba.
"Tana jin sanda ya juyar da boat din da alama dasu juya knn.

"Su Aisar suna tsaye suka hangosu suna jiyowa, haka har suka 'karaso bakin ruwan, gaba daya Aisar da Latifa suka 'karaso suna tambayansu lafia, ko kallo basu ishe Haidar ba fizgo Hanifa dake sharan 'kwlla yayi, bece masu komai ba sai mugun kallon da ya watsawa Aisar, cikin mota ya jefa Hanifa Latifa na masa magana be saurareta ba balle ya bata amsa ya shige mota da 'karfin gaske ya fizge motan, Aisar da Latifa kuwa tsayawa sukayi suna mamakin kishin 'kanwarsa da Haidar keyi har haka ko matarka iyakaci.....

"Tafe suke a mota sai shan zuciya take alamun taci kuka, haushi da takaici duk ya cikasa, haka ya rin'ka wujijjiga su cikin motan, kafin su iso gida gaba 'daya jikinta yayi tsami gashi ta ji'ka jikinta gaba 'daya.
"Yana gama parking ta bu'de motan ta fice, 'daki ta fa'da ta kwanta kan gado rbda ciki ko cire ji'ka'k'kun kayan batayi ba ta shiga rera kukan takaici, tunanin rayuwarta na baya take yi, kafin 'kaddaran auren Haidar ya sameta.
"Yana shigowa gidan daga parlor yake jiyo sautin kukanta, ko ka'dan baison kukanta it hurts him a lot, gajeren tsaki yayi duk ranshi ya gama jagulewa, 'dakin shi ya fa'da yayi wanka yazo ya tada sallan magrib, bayan ya idar abubuwan da suka faru a beach suka shiga dawo masa, quite alright yayi farin cikin samun rahoton da Latifa ta kawo masa gameda mahaifinta, amma his day was ruined idan ya tuna moment din dayaga Aisar da Hanifa aciki, da 'kayar ya mi'ke ya nufo parlor, yafi minti biyar yana bin 'kofan 'dakinta da kallo wata zuciya tace ka shiga ka dubata wata zuciya tace zama tayi tunanin ka damu da ita knn. Tsaki yayi ya 'karasa gamida mur'da handle din 'kofan....
"Kwance ya sameta ko cire ji'ka'kun kayan jikinta batayi ba, sai faman 'bari take tana rawan 'dari, ya 'karasa ya zauna a gefenta, tattausan hannunsa yasa ya ta'ba goshinta zafi yaji 'kau a jikin nata her temperature is very high. "Bakida lafia ne ya tambaya.
"Gya'da masa kai tayi alamun eh, bece komai ba ya mi'ke ya nufi wardrobe dinta, kaya marasa nauyi ya ciro mata ya dawo yanda take,
"Get up and change, ya fadi yana kallonta, kasa tashi tayi sai 'bari kawai sosai fever ya rufeta, zama yayi ya 'dagota ya zare gyalen datayi rap round dashi, kallon gashinta yake yi baki wuluk dashi irin nasa sak, luuuu Hanifa ta fa'do jikinsa, har cikin jikinsa yake jin yanda jikinta ya 'dau zafi, sosai ya tausaya mata ji yake inama ciwon ya dawo jikinsa ita ta sami lafia, yanajin 'dumin numfashinta cikin jikinsa, da kyar ya iya cire mata abayan, 'dan top ne cikin jikinta ya 'kurawa 'kirjinta ido, da 'kyar yayi 'ko'karin saita kansa kafin yasa hannu zai cire mata 'yar rigar, hannunsa yaji ta ri'ke alamun kar ya cire mata.
"Mi'ka mata rigar yayi yace "ki canza kafin na dawo sanyi ruwan shi yasa miki zazza'bi, daga haka ya fice ya nufi kitchen ya hada mata tea mai zafi, ya 'dauki paracetamol a first aid.
"Sanda ya dawo ya samu har ta canza rigar ta kuma kwanciya ta ta'kure cikin bargo, a hankali yaye bargon ya mi'ka mata tea yace tasha, zatayi garda ya 'dora yatsansa kan lips 'dinta yace " don't want to hear any excuse oya tashi kisha. Kar'ba tayi ta soma sha da kyar, ta 'dansha sosai snn ya mi'ka mata paracetamol tasha, tana sha ta koma ta kwanta, gyara mata kwanciyarta yayi snn ya rufa mata bargo ya kashe wutan 'dakin ya fito parlor......

👸🏻Queen Samy😍💄💋........
[5/21, 1:22 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
33

"Washe gari Hanifa ta 'dan ji sau'ki, saida Haidar ya tabbatar tasha prescriptions dinta da abinci kafin ya tafi office.
"Yana zaune yana duba takardun recruitment dazasuyi Aisar ya shigo office din, kallo daya Haidar ya masa ya 'dauke kansa, zama Aisar yayi gamida tsare Haidar da ido " sunfi minti biyar babu wand yace da kowa komi, sanin halin Haidar da Aisar yayi ko zasu shafe awane bazai ce masa komai idan ba shine ya masa magana ba yasa cewa " Aliyu i think need to talk, kallonsa Haidar yayi galala kafin yace "about what?
"About your sister, ya bashi amsa kai tsaye.
"Rufe files din gabansa yayi snn yace" I think I have made this claer to you? , " Aisar yace Haidar you need to understand that I love your sister, I do love her with all my heart and am willing to do anything to have her..... " Shutt the Trap! Haidar ya dakatar dashi, yana masa mugun kallo snn yace " l think we've done talking about that matter, Stay away from Haneefah! Stay away from her as far away as possible. and Let me warn you for the last time, *Don't you dear mess with my sister!* yayi wani murmushin bosawa kafin yace" inaga har yau bakasan wnenene Aliyu Haidar ba, but if you really wants to know who really I'm.... yayi wata murmushi snn yace I don't even have to explain it to you, try to mess with her I'll surly clear your doubt. "Now get the heck out of my office, ya 'karashe maganar yana nuna masa 'kofa.
"Mi'kewa Aisar yayi cikin tsantsan 'bacinrai yace, " you know what, you can't frightened me, I love her and I'll do everything, everything to get her luv. Nayi kuskure dana far sanar da kai, I should have go straight to her from the very beginning, I shouldn't have involved you, Aisar yayi murmushin takaici snn yaci gaba da fa'din, I thought you're a good friend of mine, na 'dauka idan nace inason 'kanwarka da aure you'll support me. I thought a friend indeed is a friend in need. But anyway just wait and see, like it or not, ni Aisar sai n zama *Mijin Haneefah*, ..... "Enough Aisaaaar! Haidar ya daka masa tsawa gamida buga table din gabansa.... cukumo wuyan Aisar yayi saida cap dinsa n soji ta fadi 'kasa kafin yace"

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login