Showing 63001 words to 66000 words out of 114964 words
sha bikin ki da wnn loyan, Hanifa ta yatsina fuska tankalli Inna galala tace "ni bani da wani juna biyu innma juna biyar ne duk bani dashi ni babu abunda ya ta'ba shiga tsaknina da shi, aure kuma ba yanzu zan 'kara ba makaranta zan koma....
"Baki sake Inna ke kallonta, wai babu abunda ya ta'ba shiga tsakanin su... murmushi tayi tace ai kinga yazo gidan sau'ki babu iddansa akanki ma, yana sakeki nidai ki auri loyan nan yanada hankali gashi fuskansa a sake kullum farai farai. " bata kuma cewa komai ba har ta gama saka kayan jikinta.
"Koda Sumy ta dawo daga sch kaman zata cinye Hanifa dan murna, Hanifa tace ke wani course aka baki, Sumy tace Maths education, Shema kuma information technology, Hanifa tace kai na maku murna wllhi, Sady fa 'yan ABU
"Sady microbiology take yi.
"Nima dai jamb kawai zan sake na koma sch, Hanifanta fadi tana duba handouts din Sumy.
"Sumymta riko hannayen Hanifa tace " baby sis ha'kika you went through a lots of difficulties, nasan tun da jurewa kawai kike da halin yaHaidar saboda biyayya wasu Abba, Allah ya saka maki da alkhairi ya baki ikon cin jarabawarki. We'll aways be there for you kar ki mance, we all lve you much. Rungumeta Hanifa tayi tace haka ne Sumy nasan kuna sona nima ina sonku, Mamy da Abba bani da iyayen da suka fisu, iyayena haifata kawai sukayi amma Mamy da Abba sune komai na sai kuma ku 'yan uwana masu 'kaunata,
"Sumy tace haka ne Allah ya shige mana gaba, ameen Hany ta amsa. Kafin tace ya labarin abokin... Sumy tayi dariya tace 'Danmasani ana can yakusa gamawa gana daya ai, gidan duk babu dadi, babu Shema babu Sady babu 'Danmasani, at least yanzu na sameki. Hanifa tana dariya tace indeed. Mamy ce ta shigo tana fadin ku tashi ku hada abincin Barrister, gaba daya suka mike suna fadin toh mamy.
"Tare tare sukayi komai, sai murna da ganin junansu suke... Hanifa na ri'ke da jug Sumy na ri'ke da tray suka nufi sashen baki. Saida sukayi nkckn ya basu izinin shiga snn suka shiga, da murmushin sa suka gaisa, Hanifa tayi introducing Sumy, nan suka 'buge da hira da Sumy dukda ba wani surutu ne da ita ba, Hanifa tace bari akawo maka flask din, yayi nodding kansa yana ajiye remote. Sumy ta mi'ke da niyyan binta sai juyo muryansa tayi yana fadin a'a yaya za'a bar guest shi kadai gashi ba'ayi serving dinsa ba, murmushi Sumy tayi ta dawo ta zauna tana fadin ai bansan cikin naka bane, murmushi shima yayi yace aiko yakamata ki sani tunda lissafi kike karantawa, da mamkimta dago tana dubansa tace "how do you know,
"Murmushi Sameer yayi yana daga gira sama yace " I just guess, kinsan na iya guessing,
"Hum gaskiya you guess right, nan ta shiga zuba masa abinci a plate saida ta kusan cikawa, ya kwalalo ido yana kallonta yace ina zan kai wnn saidai idan tare kika zuba mana ne toh,
"Dariya tayi tace haba ai nasan lawyers da cin tsiya saboda su samu strength na depending clients dinsu.
"Dariya Sameer yayi yace Ok fine, but gaskiya ki rage yayai min yawa, kadan ta rage, ya langabe kai yace ki dai kara ragewa, saida ta rage sau uku kafin tace final, bazan sake ragewa ba idan ba so kake naje na fadawa mamy ba. Sai snn ya dau plate din yana ci suna hira.
"Wayarsa tayi ringing, mommansa ce me kira da sauri ya dauka suka shiga gaisawa, nan Amal ta kar'ba ta soma masa shgwa'ba, ta fara damunsa ina mummynta, kallon Sumy yayi jin Amal zata damesa yasa sa mi'kawa Sumy wayan yace gata nan oya ku gaisa.... Sumy kam cikin rashin gane me Sameer yake nufi ta amshi wayan Amal ta shiga zuba mata surutu, wasu ta gane wasu bata gane ba. Momma ce ta kar'bi wayan ta soma gaisawa da Sumy a zatonta Hanifa ce. Sumy twce a'a ba ita bace yarta ce Sumayya, nan momma suka gaisa sosai da Sumy taji 'yan gidan su Hanifa sunnkwanta mata a rai. Sumy ta mika wa Sameer wayan bayan sun gama gaisawa.
"A daidai hanyan shiga sashen mamy ya hadu da ita dauke da flask, kallonta yayi ya gane yanda ta nufa, tsare gabanta yayi yace ina zaki je da flask,
"Cikin ko inkula tace ba'ko na ke bu'kata koda magana ne?
"Baice komai ba ya sure ta ya azata a kafada , tana wutsil wustil tana dukan bayansa da daya hannun inaa baisan ma tana yi ba ya nufi sashensa da ita....
👸🏻Queen Samy😍💄💋.....
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
56
"Da 'karfi ta higa dukan bayansa tana fa'din, " let go of me, let me gooooo, sau'keta da zaiyi flask din hanunta ya karkace ya dan zuba mata a hannu, ai kuwa ihu ta sake masa, a ki'dime Haidar ya ajiyeta ya shiga duba hanun " Oh am so sorry Angel I didn't mean it, pls forgive me, ya saka 'dan yatsan a bakinsa ya shiga tsotewa, it kuwa sai kuka take cikeda shagwa'ba, sosai hankalin Haidar ya tashi " fuskansa kawai zaka kalla kasan hankalinsa a tashe yake " ya shiga hura mata iskan bakinsa akan 'dan yatsan yana fadin " does it?, Oh I know it does..... Tana kuka tana kallon yanda duk y wani ki'dinmi kaman wani babban 'kuna tayi, daga nan kuwa ita so take ta tunzurasa ya fita da ita, amma inaa gani tayi ya mi'ke ya lakaco vasilen ya shafa a dn yatsan ya ci gaba da hurawa. Har cikin ransa Haidar yake jin zafin.
"Ko zamu je asibiti ne Angel, "Angel" ta nanata sunan a zuciyanta ha'de da jab tsaki, "he's up to something again.
"Ni babu asibitin da zanje, ni ka bu'de mun 'kofa na fita.
"Jawota yayi cikin jikinsa ya soma fa'din " Angel we need to talk pl kinji Hany na. Ya 'karashe maganar murya 'kasa'kasa. " ta 'dan 'dago tana dubansa taga ya ani lumshe idanu yana manne da ita, turesa tayi daga jikinta kafin tace " You and have nothing to discuss yaHaidar,... bata gama rufe baki ba yace " Of course we have Angel, dan Allah ki yafe abubuwan da na maki, let's start a fresh, ki barni na nuna maki irin soyayyan da nake maki, I love you Haneefah, I love you with all my heart..... " da mamaki take kallonsa yanda ya marairaice fuska yana fadin he loves her.. Dogon tsaki taja kafin tace " but I don't love you, yaHaidar knn nasani baka sona and you'll never love me, kasha fada mun haka da bakinka, am pretty sure you're after something again, now tell me mekum kake planning, tunda wancan baka ci nasara ba..... " shiiii ya daura dan yatsansa kan lips dinta yace " come on Angel that was a mistake a terrible mistake, someone plan it to separate us, pls Haneefah do believe me I can't do without you.
"Goge hawayen idonta tayi tace " I don't care, kar ka mance from the very beginning ba sonka nake ba, kawai biyayya nayi wasu Abba, snn I can bear all the hardships da nayi experiencing a zaman gidanka, zamanka da Anty Latifa agina da ka rinka yi ka ce ni mayyan maza ni jarabebbiya all wa'dan nan zan iya ha'kura dasu na cikawasu Abba burinsu, but I can't stay with a man wanda baisan darajata da kimata ba, koda ace baka sona I never thought zaka iya mi'kani ga wani na miji...... 'kwalla ya ciko idon ta murya na rawa taci gaba da fa'din " I just want to get rid of you yaHaidar... you already disgusting to me, dan Allah ka sake ni.... kuka me karfi ya kifce mata.
"Sosai jikin Haidar yayi sanyi jawota yayi ya matsecikin jikinsa yana fadin " pls Haneefah ki daina mun asaran hawayenki, ki daina kuka you and I are meant for each other.... you are my soulmate pls don't leave me kar ki barni Haneefah..... zatayi magana ya saka bakinsa cikin nata ya shiga kissin dinta babu 'ka'kkautawa.... bata ankara ba taji hannunsa cikin jikinta daya hanun kuma na 'ko'karin zame zip din rigarta.... da sauri ta tureshi daga jikinta ta matsa can gefe tana masa mugun kallo "malam me zaka yi 'kwaila ni ba matarka bace don't you dear touch me again.... idanuwnsa sun 'kan'kance sun sauya launi yake kallonta da kyar ya iya furta " I love you Haneefah pls stop rejecting me, ok do you want me to beg on my knees, ki fada mun ko meye kike so nayi wllhi zanyi am willing to do it idan zaki yafe mun, zan iya juran rasa komai a rayuwata but I can't bear loosing you,
"Mi'kewa tayi tana goge ragowar hawayen idanunta ta 'dauki flask tayi hanyan fita... aiko da sauri Haidar ya ri'kota " ina zaki je. "Ba tarda ta kalesa ba tace ba'kona nata jirana I need to go..... fincike flask din yayi yayi jifa dshi said ya fashe, ta dago tana dubansa gani tayi sai huci yake kaman wani zaki, rai 'bace ta soma fadin, yaHaidar me kake tunanin kayi, na bata lokaci na wajen dafa ruwan zafi da kayan 'kanshi wa guset dina shine zaka zubar ka fasa... " An fasa din saboda baki da kunya shine a gabana kike cewa wajensa zakije, idan bakiyi hankali ba ke zan fasa... murguda baki tayi tace ai yanzu zan sake dafa masa wani.... jawota yayi ya zaunar bisa sofa yasa key ya kulle 'kofan yace sai ki fita mu gani, " kallonsa take galala kafin tace " malam ka bude mun kofa na fita ko ana dole ne, yana zaune bisa kujera me fuskantan nata yace " anki din, ke dan kinga ina ragar maki ko wllhi kikayi wasa sai amshi hakkina koda 'karfi ne yanzu nan is better idan kik ska sakata wa bakinki.
"Galala take kallonsa kafin tace ina hakkin naka, Allah s dai b'a wajena yake ba..... bata gama rufe baki ba ya mi'ke fuska babu walwala ya shiga zare belt din wandonsa yana fadin zan cire maki tsaurin idon nan naki yanzu... Hanifa datag da gaske yke fuskan nn nasa tamau kaman yana filin ya'ki.... nan fa jikinta ya soma rawa..... gani tayi Haidar da gaske cire kayan jikinsa yake ya rage daga singlet sai gajeren wando.... runmtse idonta tayi ta soma magaiya tana basa ha'kiri " yaHaidar dan Allah kayi ha'kuri wllhi da wasa nake ni bazanma koma wajensa ba 'daki zan wuce straight na kwanta kaga is getting late already.... murmushi Haidar yayi ganin yanda ta runtse ido tana magiya.... "Ok fine naji zan ha'kura but only on one condition, saidai idan zaki kwana a nan.... da sauri ta bu'de ido ha'de da zaro su tace nan kuma, pls yaHaidar ka kyaleni na tafi wllhi bazan je wajensa ba.. kishingi'da yayi bisa sofa yace idan kinga kin tafi toh na amshi hakkina dake kanki, kuma ba sarara maki zanyi ba tundaga ranar da aka 'daura mana aure zan fara counting duk sai na amshe su a daren yau.
"Juyar da kanta gefe tayi rai a jagule hade da jan tsaki a hankali.....
"Sumy ta mi'ke tace da Sameer ni zan wuce kaga me kawo ruwan shayi har yanzu, murmushi yayi yace kilama ta kwanta gajiyan hanya, Sumy tace is possible, kaima ya kamata ka kwanta ka huta gashi gobe zaka wuce ko, girgiza kai yayi yace unfortunately babu jirgin lagos gobe saidai jibi insha Allah, Ok Allah ya kaimu.... Sameer ya tsareta da ido kafin yace korata akeyi... far da idanunta tayi tace ni na isa haba dai, munfi so kamana sati ma, kawai dai nasan daughter Amal zata da momma zasuyi kewanka da yawa ne, murmushi yayi yace gaskiya ne, itama murmushin tayi tace barin je nima inada fita da safe... da murmushi yake kallonta yace school I guess, nodding kanta tayi kafin tace tayi murmushi tace "you always guess right and , kana bukatan shayin ne... girgiza kai yayi yace no kar ki damu hiran da kika tayani ma ya wadatar jeki kwanta, na gode sosai... murmushi kawai tayi kafin sukayi sallama.
👸🏻Queen Samy😍💄💋.......
[5/21, 5:35 PM] 🌹 Muhammad🌺kabeer🌹: 🌹🌹🌹 *Mijin Haneefah*🌹🌹🌹
57
"Haidar yayi kaman baisan kuka take yi ba, mi'kewa yayi ya shige bedroom yayi fresh up, a haka yanda take zaune tana kukan takaici bacci yayi awon gana da Ita.
"Misalin karfe 8:30am, fitowarsa kn daga bathroom daure da rowel a 'kugunsa ruwan dake kwance jikimsa zai tabbatar maka wanka ya fito, ya 'karaso gamida 'kura mata ido hankali kwance take barci, da gani ta jima bata samu irin wnn bacci ba, bakinta ya kalla yayi murmushi snn ya mike ya nufi gaban dressing mirror, karka'da gashin kansa yayi daidai da yarfuwa a fuskan Hanifa... A hankali take motsawa ta soma bu'de ido, aiko wuf ta mi'ke ganin mutum tsaye a gabanta yasata sake kara hade da runtse ido, ta daura tafukan hanunta kan fuskantata rufe... " da murmushi ya 'karaso gaban gadon ya kama hannayenta ya sau'ke snn yace " good morning beautiful, last night was awesome..... bude idonta tayi ta sau'ke tsam kan kyakyawan face dinsa, 'daga mata gira sama yayi yana wata smiling, kallon jikimta ta soma yi gani tayi pyjamas din Haidar ne a jikinta, hannu duk ya mata yawa ya sauko.... "bude baki tayi ta soma masa kukan shagwa'ba... nan ta shiga dukan 'kirjinsa tana fadin what did you do yaHaidar,..... Kare dukan ya shiga yi yana fadin " Ok ok fine, babu abunda nayi all I did was na canza maki kaya and that's all nothing more nothing less... harara ta narka masa ta kalli window taga haske sosai, a sittin tayi wani tsalle har tana buge masa kai tace " Ohh my gosh banyi Sallah ba, snn baka tashe ni ba.... bata jira me zaice ba ta shige bathroom ta dauro alola da sauri... kayanta ta fito ta dauka ta kuma shigewa ta canza.. "Haidar de sai kallonta yake yana smiling komai nata na burgesa.
"Tana sallah ya gama shirinsa cikin 'kanan kaya black long sleeve shirt da faded jeans, ya fito ras dashi kaman ba shine ya jeme kwana biyun nan ba though akwai sauran raman.
"Tana sallamewa ta mike zata fita ya wani rikota ya matse cikin jikinsa yace " no even good morning kiss zaki wani fita... hararansa tayi tace what is good about the morning, bayan kasa na rasa sallan asuba, you should have wake me up ai.... rungumeta yayi yace "Oh am sorry my eternal, ba wai 'kin tashinki nayi ba, on the contrary na tasheki amma kika 'ki tashi sai gwarti kike, kin samu sound and deep sleep wanda kika jima baki samu ba, nasan dan kinjiki a jikina ne shiyasa, ashe kinyi missing dina that much.. " Turesa tayi tana masa mugun kallo tace " Allah sawake ni nayi missing dinka, I was exhausted ne kawai shiyasa kuma ni wllhi bana snowing ta karashe maganar tana shirin sa kuka.... " dariya taso basa ya dan dake yace Ok fine nayi recording ai idan kina musu yanzu na maki playing kiji.... dukansa a 'kirji ta shiga yi tana fadin wllhi bani bace saiko kaine... ganin zata yi kuka yayi saurin matset jikinsa yana fa'din, its ok ba ke bace I was mistaken ashe one of my girls ce da tazo tayamu kwana ta bani what my wife refused to give me ashe ita keyi.... 'dago kai tayi tan binsa da kallo da mugu mamaki kafin tace "Oh really, fine naji toh ni ina ruwana iyakaci dai idan na ganta a nan gidan korarta zanyi tunda ba gidansu bane, ni ka matsa mun na fice.... kallonta yake yanda ta 'daure fuska tamau kafin yace "meyasa zaki koreta, ba haka kikace wasu Abba ba, so kinga kowa yasan.... toshe bakinsa tayi tace " fine zanje na fada masu gaskiya yanzun nan right the way... " mirmushi yayai yana shafa gashin kanta yace " ai bazaki iya fada masu ba cos you love me.... "Galala take kallonsa kafin tayi murmushi ya'ka tace " idan kana tunanin sonka nake shiyasa na rufa maka asiri then you'er mistaken, never bazan ta'ba sonka, I did that saboda tsare kaina dan ni na samu mijin aure yaji haka zaiyi suing dinka ne snn kaga bazan so a tozarta ka ba ko dansu Abba, darajansu kaci...."Shutt up, ya daka mata tsawa... dago face dinta yayi suna kallom juna kafin yace " 'karya kike you love me, kina sona kina sona kina sona Haneefahh, kuma wllhi ni Haidar ni kadaine *Mijin Haneefah* duniya da lahira. You can even do your worse amma wllhi bazan sake ki ba, shi wanda kike cewa zeyi suing dina I don't care what he does, yakaini kotun koli na duniya am ever ready na duskanci ko meye akanki... kallon yanda yake huci kawai takeyi, a hankali ta furta " let me go, "Saketa yayi yace get out now... kallonsa tayi kafin tace " you have no ghost of chance, saki kuma ya zama dole.... " bakiji abunda nace bane, ki fice mu a daki kafin ranki ya 'baci... tsaki taja ta fice tana hararansa.... a zuciye ya jawota yana mata mugun kallo