Showing 24001 words to 27000 words out of 87071 words
hankalin sai yaya tinda kai bazaka ganeba koda anmaka bayni
TJ yace niko nagane tinga zahiri nagani ba a bakiba
papa yace nizan wuce sai munhadu monday ma zan resuming office ,inaga idan nataso zan leqoka
baikaiga bashi amsa wayarsa dake aljihunsa tafara ruri, saida yagama wayar sannan ya dubi papa yace ok ba matsala Allah kaimu ,kagaida madam kacemata insha Allah zanshigo na musamman
papa yace kana iya zuwa kafada mata dakanka,amma azahirii dama yana gudun kada yace bari yaqarasa wajenta ,dan bai sancewar tabama cikin motaba dake glass din tintic ne
TJ yace daga baya kuma,kasan dawace nayi waya yanzun
papa yace ina zan sani baban kaya,mai buhu2
yace toh batawa bace jarababbiyar yarinyar kace ,jammy ,baicin nasanar mata kayi aure shine yanzun takirani wai takiraka baka picking ba akan zata fada maka tashigo gari jiya
papa yace wayar tana mota barin zan calling nata back
TJ yace kada kabatawa kanka lokaci wlh karabu da mata yanzu ,dan kasamu dik abinda ake nema saura mu yan baya Allah yabamu irin naku
takaici yasa bai ko kulashiba ya wuce yace Allah yasa kagane
。。。。。
Fauziyyah tana zaune kamar tafita ta tafi takeji,tsabar tagaji sai taji wayarsa tana ringing
matsowa tayi taga waye ke kiransa, taga Jammy arubuce ,tabe baki tayi tace wahala tasameki dakike bin wannan
bada jimawaba ,ya shigo ko kallo bata isheshiba ,sai daya tada motar ya hau hanya sosai sannan ya dago wayarsa yafara dialling no Jammy
Hello, baby ya akayi batadaiji me akaceba yace umm bani kusa da wayar ne ,so ya hanya
batakumajin mai akacw ba sai taji yace ba matsala sai goben ,uhum bye
aranta tace itama kenan bazaa sake mata fuskaba ,daga haka ta juyar da kanta bata sake bi takan saba har suka iso
basu suka dawoba har bayan ishai, inda taji kamar kada tadawo sabida yadda daddy da momcy suka nuna mata qauna
dazasu tafi daddy ya bata kudi masu yawa ,da kyarma ta karba
momcy kuma ta bata dambun naman zabbi cikin wani madaidaicin bokiti
tunda suka shiga mota ba wadda yama dan uwansa magana har suka iso gida
tana fita ta bude gidan baya zata dau bucket data ajiye ,yace keh meye haka zaki budemun mota
tace na bude tinda ajiyata zan dauka ,yace toh kwadayayya kikamun rashin kunya nazubar wlh
ko kulasa bataiba saima daukan abinta datayi ta wuce ciki.....
KUYI HAQURI DA WANNAN BANIDA CHARGY NE
✍🏻Faty Mmn Faty
[10:40PM, 8/6/2017] +234 703 448 8635: 🌾🌾🌾🌾🌾🌾
🌾🌾🌾🌾
🌾🌾🌾
Budurwar Qauye🤷🏼♀🤷🏼♀🤷🏼♀
Written by Faty Mmn Faty
August, 2017
2⃣4⃣
Yana fitowa ya hangi su Abdu suna hira tare da masu gadi,sai alokacin ya lura da Abdu ke zaune,sam lokacin daya wuce bai lura dashiba
dafe goshinsa yayi sakamakon tunawa dayayi yau bai bada kudin abincin darensuba
gashi har pass 8,wucewa yayi ciki aransa yace tinda asanadinki mukayi dare har haka tafaru wlh sai kinmasu girki dan bamai fita neman abinci at this tym
Direct site nata ya wuce ,gam gam yaketa buga mata qofa
itakuma tana shiga tafara rage kayan jikinta dan tayi shirin bacci tinda tayi sallah
ganin bugun bana hankali bane yasa tayi saurin zura wata yar yaloluwar riga ta fito
tana budewa tace wai meyene kaketa damina kam daga shigowata
aiko tana fitowa idanunsa kyar akan qirjinta wadda babu ko bra dan tariga da tacire, gashi rigar kana ganin jikin mutum ita kawai ganin yadameta yasa ta zura rigar ta fito
ganin tafito tana kuma masa magana amma bai amsata ba, cikin jin haushi tace inbakada abin fadi kaga tafiyata dan inada abinyi
yadda tayi maganar afusace yasashi maida hankalinsa kanta, yace toh mai bakin rashin kunya nayi shirune naji mezakice,kuma dai kinsan bakida abinda zanzo nema ko
toh oya kifito kidafama su Abdu abinci yanzun kada kuma kibata lokaci
Abinci?yace yes abinci koda wani yare nafada
tace awannan daren toh banmaka qaryan zanyiba wlh sai dai su kwana da yunw....
bata qarasaba ya buge bakin yace baamun jayayya wlh kifito kiyi abinda nace kokuma jiki magayi
dafe bakinta tayi tanajin zafin wajen amma bata risinaba ,juya masa idanuwa tayi tace toh ni yar aikinsu ce
yace to meye amfaninki kima daina batama kanki tym kifito,kuma tinda abinnaki iskancine daga yau kexakina masu abinci sau uku arana barin sake saya masu abinciba tinda gakinan bakida aiki sai rashin kunya da kwadayi
wani duba tamasa tace nayanzun dai zanyi amna banyi alqawarin yimasu kullum ba atow
yace toh kigwada qinyi kigani sai namaki abinda baki tunani ,injuninki rashin kunya muzuba
yana fadin haka ya juya,har ya juya yakuma juyowa kuma kinemi kaya kisaka kada kifitomun ahaka ,bako dadin gani , kuma bai birgeniba tinda bannemaba haka banson akawomun tayi
duban jikinta tayi ganin yadda jikinta ya fito ga kuma abinda yafada sai kunya ya kamat ,amma sai ta dake tace to wayakai idanunka wajen
yace toh tinda nema kike Allah yasa kifito ahaka kiga yadda zan kunto karena yamaki yana kaiwa nan yayi tafiyarsa abinsa
itakuma kunyane ya lullubeta yadda yaganta ,daki ta koma ta watsa ruwa tukun sanban tadan shafa mai sai humra ajikinta, ta sauya riga da wando ,wandon iyaka guiwa sai rigar bata gama rufe mata bayanta ba
saqqowa tayi tana kunkuni dan bacci takeji ,tana saqqowa falo tako hangesa zaune afalo yana waya ,kamar ta juya taji amma saita dake ta wuce kitchen
tinda ta fito yake kallonta harta wuce ,yace lalle yarinyar nan zankoya mata hankali gaba kosata akayi bazata faraba
cikin mituna qalilan ta hada masu taliya da macaroni wadda yaji nama da kifi ta juye a qaton flaks sannan ta fito dashi a hannunta
a inda ta barshi anan tasamesa,tsuke fuska tayi sannan tace nagama
ko kulata baiba ya miqe kamar mai karban kulan sai ya damqe hannunta da qarfi ,yasa dayan hannunsa ya karbi kulan ya ajiye
zaro idanu tayi tace lfy mai namaka ,badai abinciba ainadafa ko,toh saika sakeni na wuce nan tafaki idanunsa ta warce hannunta zata gudu
cikin sauri ya sake damqota saida tafado jikinsa,nan ya shaqi qamshin turarenta hadi da wani yarr dayaji ajikinsa
sake matseta yayi ajikinsa,cikin tsoro tace meye haka yaya Alamin
cikin muryarsa data fara sauyawa yace ba abinda kike nemaba shine zan maki
wlh ni ba abinda nake nema,pls kayi haquri kasakeni
yace yau ina rashin kunyar naki dama na qaryane kenan
ganin baida niyyar sakinta saima dada matseta dayayi har sunajin numfashin juna,cikin tsiwwa tace wlh kasakeni kona cijeka banda mugunta mai namaka zaka shaqureni
bata ankaraba taji bakinsa cikin nata,mutsumutsu tafara amma ina yadda yake tsotsan bakin kamar yasamu swt shiya fara kashe mata jiki har jikinta yasaki
papa kuwa nan yafara sauqa a network,nan yakai hannunsa kan qirjinta yafara sarrafasu
sosai ya shagala inda fauziyya jikinta yafara rawa dan ta tsorata da lamarinsa ,ganin yadda yake tsotsar bakinta harda mugunta yasa tafara kuka
saidaya tabbatar ta risina sannan yasaketa ya tunkudata gefe yace wannan kadan kenan kika sakemun rashin kunya zakiga fiye da haka ko kisake tsallake maganata wawiya kawai wuce kibani waje
cikin sauri ta wuce saidata je bakin step ta juyo da qarfi tace Allah ya isa na mugu kawai mai muguntar tsiya sannan ta ranta ana kare....
✍🏻Faty Mmn Faty
[10:40PM, 8/6/2017] +234 703 448 8635: 🌾🌾🌾🌾🌾🌾
🌾🌾🌾🌾
🌾🌾🌾
Budurwar Qauye🤷🏼♀🤷🏼♀🤷🏼♀
Written by Faty Mmn Faty
August, 2017
2⃣5⃣
Dagudu ta shiga falonta ta kulle gagam,sai data shiga bedroom nata sannan tazauna abakin gado tana maida numfashi
zamewa tayi ta kwanta ,tanajin radadin da bakinta da qirjinta suke mata
mirginawa tayi tana tuna yadda papa yadinga....,afili ta furta dan iska kawai mugu
dahaka har bacci yai gaba da ita,washegari tana tashi datayi sallah bata komaba saqqowa tayi ta hada masu breakfast sai qunquni take
amma da tabari papa yamata abinda daya mata jiya gara tayi ko wanni irin aikine yafi mata
tana gamawa ta koma daki sai datayi wanka tafito da hijab ajikinta, flask dinsu Abdu tadauka ta fito waje lokacin 8 tayi,wajen masu gadi taje cikin mutunci suka gaisa inda har suna mamakin hajiyar baruwanta ba irin alhajinba
tace ga abincinsu ta kawo masu,sukayi godia suka karba
daukan nata tayi ta wuce daki abinta
sai wajen 10 ya fito domin yabama Abdu kudin abincinsu,cikin ladabi kamar kullum ya gaidashi,shima haka ya amsa a daqile
miqo masa kudi yayi yace gashi barin baka na 1week,cikin sauri abdu yace ai ankawo mana abincin
wakenan ya kawo maku?ya tambayesa
hajiyace,ya amsa
tabe baki yayi,yace ok ahikenan jeka abinka zataringa aiko maku
dawowa ciki yayi,yace au ashe matsoraciyace,wani,murmushine ya subce masa dan dama yajima da ganota tana da tsoroo kawai dai bata barin takwana ne
kwanciyarsa ya koma yayi sai wajen 12 ya fice eatry yayi break, acan jammy tasamesa suka dawo gida tare
lokacin to 1 ya shiho gida,lokacin ta gama abinci ta kaima su Abdu,taga shigowar motarsa,zata shiga cikin gida taga yafito shida wata farar yarinya daganinta zaka gane farin kantine,tana sanye da riga da skert english wears,kanta yane da wani veil mai shegen kyau ,adokam iya ado ta zuba daganinta kuma tasha boko ta qoshi
kallo 1 tamasu ta wuce abinta,kitchen ta shiga tadauko abincinta,afalo suka hadu su har sun hau kanbene papa na rungume da ita
qaran bode qofar kitchen datayi shiya juyo da jammy, kallon fauziyyah tayi sosai sai kuma ta bata fusja ashagwabe tace my darling who is dat girl
duban fauziyyah yayi yaja wani gajeren tsaki,yace muje rabu da wannar nima bbansantaba
jammy tace oh,ko itace matar taka ?
waiba ammafa bantabbatarba,ya amsa mata
ta bude baki data sake magana,yace enought muje inkuma tammbayoyi daki tsaya na wuce abina
maqale kafadarsa tayi takaimasa wani hot kiss a chicks nasa tace sorry my darling muje,baice da ita komaiba sai juyawadayayi suka wuce suka barta nan
itama bayansu tabi tayi side nata,tana mamakin dama ashe haka ya Alamin yake bayan shaye2n,harda neman mata ,tabe bakinta tayi tace ruwansa tafara cin abincjnta tama manta da kashinsu
Jammy kuwa suna shiga falon papa,tafara santin wajen tace waw my darling gidannan yamun kyau,Allako ya tambayeta
tace sosaima kuwa,yace toh kullum kinso saiki zoba ur always wlcm
cijin jin dadi jammy ta zame gyalan kanta,cikin salo ta qaraso wajensa ta wani rungumesa tsam amma abinda yabama papa mamaki bawani abinda yaji ajikinsa bakaman idan jikinsa ya taba na fauziyyah ba
yana cikin wannan tunanj yaji jami tana masa wasu salo na musamman nan ya manta komai, sai dai kamar yadda ya saba iykansa romance ya rabu da ita, tin abin na qonama jammy rai harta haqura tasaba dan tanason muamala dashi sosai kodan yadda yake sake mata naira gashi yamata alqawarin mota idan tadawo daga tafin datayi
Jammy asalinta yar nasarawa state ce, bautar qasa ya kawota bauchi ,watarana su papa sunje wani glub da dare acan ya hadu da jammy,dafarko jammy bata gane inda ya dosa anma dake tana da wayo sai take biyema halinsa harta samu karbuwa sosai awajensa kuma ko nawa bai tsoron kashe mata,lokacin bikinsama taje gida hutu ne kuma yamata alqawarin idan tadawo zai saya mata mota dan tana masa yadda yake so 100%
basu suka fitoba sai wajen 5 lokacin fauziyyah tana kitchen tana hada abincin dare,taji fitansu, aikinta taci gaba dayi dan uban gayyarma bai gabanta baran waccce ya kawo
har yakai mota ya tuna da ya manta tab dinsa dawowa yayi ya dauka,ya dawo zai wuce itakuma tafito a kitchen suka hadu,kallo daya tamasa takauda kanta
dan masifa sai ya tsaya yace keh mani kekima wannan kallon, tace au kaine dama ai banganekaba
zaro idanu yayi yace lalle kinsamu sake harni kike fada ma haka ko,to inma baqin ciki kike sai dai ya kasheki dan nida gidana dole nakawo abinda nagadama
atsiyace tace ka tsargu kenan to idan kanaso kamaida gidanka mamin ko sabonlayi dik kaita shafa ,sai dai kasani kada kasake garajen hada jikinka mai tattare da najasa da nawa dan wlh dik danyan kan dana maka kaika saya da kudinka
borouba nikike cema qazamin jiki,ni batai auneba taji ya damqota mari lafiyayyu biyu ya bata afiska,idanunsa sunyi jajur dan bacin rai yace inhar ni banfadamaki kazamaba harke kyafadamun,
zafin marin da baqin cikin abinda yamata yasa ta rarimo hannynsa ta gantsara masa wani lafiyayyan cizo saida haqoranta suka shiga sosai ciki
auch yafada yana yarfe dayan hannunsa,sannan tasakeshi tace kuma ba inda zani saidai ka kasheni mugu azzalumi
cikin zafin rai ya dinga marinta sai daya dakata sosai sannan ya fice yana huci
ranan kam tasha kuka harta gode Allah kuma ranan ce tafara nadamar aurensa da kyar tasauqe abincin amma bata iya kaimusuba sai ajiyewa datayi abakin qofa ta wuce daki,rufe kanta tayi tana kuka tana tunowa da yasir yanzun ko awani hali yake ,itama abincin dabata ciba kenan
tin daga ranan fauziyyah tayi alqawarin ko papa zai kasheta bazata sake kulasaba,sau da dama zasu hadu afalo amma ko kallonsa batayi baran magana dama can bamasa takeba sai inya takalota
haka kawai zai shigo ya zazzageta amna ko dago kanta batayi baran ta amsa ,hakan shikuma kona masa rai yakeyi sosai
yanzun inbaije gida ya sami jammyba ita zatazo tasamesa,mota kuwa ya saya mata, haka take fantamawa abinta
wasawasa har sunyi wata biyu da aure amma har yanzu ba abinda ke hada ta papa tafita harkansa ,shima haka sai inya bushi iska ya zazzageta ya wuce abinsa
acikin haka daga wajen aiki aka turasa singafore zaiyi wani couse na wata shida
lokacin dayaje wajen daddy da maganar yayi murna ,yace toh saiya samarwa fauziyyah school taci gaba da karatunta
amma fir yaqi yace sai yadawo ai shima yana da niyyar hakan,daddy yace to sai dai tadawo wajensu da zama kafin ya dawo nan yace ya amince ,idan ana gobe zai tafi inyaso sai driver yakawota
nan yafara shirin tafiya,bayan sati biyu komai ya kammala,ana gobe zai tafi da safe ya leqa fauziyya yace keh kishirya da yamma driver zaizo yakaiki gidan momcy kuma wata shida zakiyi saikisan abin dauka
yadda yasameta tana game awayarta haka ko dagowa bataiba,shima wucewa yayi dan yasan bazata kulasaba tinda har dukanta ya tabayi akan sai ta amsa masa haka ya haqura ya kyaleta bata kulaba
da murna su momcy ssuka tarbeta inda aka bata daki da falo nata, sai awajen momcy taji inda zashi yasa tadawo nan da zama ,tace Allah yaraka taki gona
washegari shima ya daga zuwa singafore ....
✍🏻Faty Mmn Faty[8:39AM, 8/17/2017] +234 803 157 5758: 🌾🌾🌾🌾🌾🌾
🌾🌾🌾🌾
🌾🌾🌾
Budurwar Qauye🤷🏼♀🤷🏼♀🤷🏼♀
Written by Faty Mmn Faty
August, 2017
Wannan shafin nakine ked'anki AUNTY NAJAH DAMBAM,nagode da kulawarki gareni thanks a lot 😍😘
2⃣6⃣
Tinda papa ya saka qafarsa ya tafi fauziyyah bata sakeji daga garesa ba,ko waya ya kira momcy idan tace ganan fauziyyah kugaisa mana sai yace aa zai kirata a wayarta daganan kuwa ko kalar no vaima saniba
itama kuma hakan ya fimata,dan mantawa take dashi sai idan taji suna waya da momcy ko daddy take tunawa dashi
zamanta takeyi cikin nunna mata so da kulawa wadda daddy da momcy suke mata,sai abinda takeso takeyi bamai takurata
hakan yasa hankalinta kwance,saima haske da kyau data qara ,tai bulbul da ita abinta,gwanin shaawa
watan papa biyu cur da tafiya, daddy yace ta shirya suje dambam weekend,murna awajenta baa magana
ranan friday ana saqqowa daga masallaci,suka wuce
suna isa daddy yacema driver nasa su fara zuwa gidan amininsa dan sun kwana biyu basu haduba
aiko suna isa qofar gida da gudu tafito tayi cikin gida bako sallama ta fara kiran mama,mamana
mama tana cikin daki zatayi alwala taji muryar fauziyyah kamar daga sama aiko da sauri ta fito,tana cewa wanakeji,kamar mangana
da gudu ta qarasa ta rungume mama tana cewa nice mama
Abba ya fito da niyyar tafiya masallaci sai yaji mama tanata dariya adaki tana cewa ba tsamnani kawai sai zuwa
leqawa yayi dan yaga ita dawayene,sai yaga fauziyyah,da murnansa yace mamana kece yuwar haka bako waya
sake mama tayi taje jikiin abba tace abbanafa nadau daddy ya fadamaka zamuzo
yace yanzun keda waye tinda Alamin bayanan
tace nidasu daddy nefa,mama tace amma shine baki fadamunba na biyeki
Abba yace toh barinje wajensu ,yana fitowa suka hadu a tsakar gida dan har sun shigo
daddy da abba sukayi musabiha suna murnar ganin junansu
momcy kuwa wucewa dakin mama tayi mama tana mata sannu da zuwa
daddy da abba juyawa sukayi dan tafiya masallaci,momcyma anan tayi sallah
bayan sunci abinci, daddy yace hajiya mutafiko kinga dare ta fara,momcy cikiin zolaya ta dubi fauziyyah wadda ta maqale jikin mama tace daugther zamu tafi ko
cikin shagwaba tace nikam momcy kibarni na kwana anan wajjen mama
daddy yace yau anga abba zaa gudu manako,dik sukayi dariya sannan suka musu sai da safe sannan suks tafi
Abbama yau afalon mama ya zauna suka sha hira,amma yaji dadin ganin yartasa dan daga ganinta batada matsala tinda jikinta bai nunaba,amma kullum da tunaninta yake kwana yake tashi tinda yasan ga halin mijinnata
sunsha hira sosai sai wajen 11 sannan ya masu sallama ya wuce ya wuce sashinsa
suma shirin kwanciyar sukayi, amma hiransu suke,mama ta dubi fauziyyah da kyau tace fauziyyah dftn dai babu wata matsala agidannaki
fauziyyah tayi murmushi tace me kika gani mama
aa tambayarki nayi ko kina fiskantar wata matsala dangane da mijinki tinda dai nasan su daddy kam bazaki taba fiskantar wata matsalaba
tunowa da maganar abba tayi lokacin dayake mata nasiha yace kimin alqawari baxaki taba fadama wani sirrin mijinkiba koda mahaifitarki
sake murmushi tayi tace aa mama babu komai munazananmu lfy lau,mama tace toh Alhamdulillah haka akeso Allah ya rufa mana asiri
fauziyyah tace amin nan tajuya tace mama saida safe baccinakeji mama tace nima haka Allah ya bamu alkhairi
shiru tayi tana ta tunane tunane har bacci ya d'auketa
kwanansu biyu ranan sunday zasu wuce amma fauziyyah sai kuka take wai abarta bayanzuba
Abba yace ba barinta da zaayi tazo su tafi kawai,momcy tace dama tazo da kaya soaaine saita zauna ta kwana biyu tinda Alamin dinma bainan
daddy yace zonan yata,kinason kijima ne,tace eh
yace to namaki alqawari nan da wata biyu dama akwai biki acikin gida idan munzo saikinyi wata kafin ki koma ko kin amince
dasauri tace eh ta amince,nan suka tafi ammma bata bar hawayeba har suka tafi tana kewan gida sosai
bayan tafiyarsu mama tacema Abba sai naga kamar da mataala atsakanin fauziyyah da mijinta Alhaji
Abba yace kamar me kenan?
tace tinda tazo harta tafi banji ko sau daya ya kirata awayaba
Abba yayi dariyarsu na manya yace nadauka ko wani abu tafada maki,wannan kuma baiwuce shaanin aikiba amma bakomai kimasu fatan alkhairi kawai
tace to Allah ya kyauta
kamar yadda daddy yayi alqawari bayan watanni biyu suka zo damban biki anan suka batta sai datayi 5weeks sannan driver yazo ya daukota
。。。。。
Papa kuwa yana can singafore,cikin ikon Allah baisamun matsala akan abinda ya kaishi
amma halayensa sai abinda ya qaru,haka nan yamanta da fauziyyah ashafin rayuwarsa amma lokaci zuwa lokaci yakan