Showing 30001 words to 33000 words out of 87071 words

Chapter 11 - Budurwar Kauye Hausa Novel

07 Oct 2024

13115

,daki ta shiga ta dan gyara inda yayi qura sannan taje tayi wanka,wata yar yaloluwar riga tasaka iyaka cinyarta, kitchen taje tadafa ruwan tea tadawo falo ta kunna TV tana kallo tana shan tea dinta


kamar amafarki taji ana bude mata qofar falo, cikin razana ta miqe dan ganin wazai shigo abinda baa taba mataba


aiko ba zato taga papa ya turo qofar ya shigo.....


โœ๐ŸปFaty Mmn Faty
[9:57AM, 8/17/2017] โ€ช+234 803 157 5758โ€ฌ: ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ


๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ


๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ


Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€

Written by Faty Mmn Faty

August, 2017


Ina kuke qawayen kirki, kuma Aunties na Fauziyya ga shafinku, UMMIN HANIF, AUNTY MARYAM NTC, HAJARA YAU ALIYU N MMN AISHA YOLA, na gode da qaunarku gareni, Mmn Faty luvs u๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜


2โƒฃ9โƒฃ
Kallonsa take har ya shigo ya maida qofar ya rufe,sanye yake dagashi sai farar singlet da boxer


gaba daya dik jikinta yahau bari dan tagama tsorata


wani mayataccen kallo yake binta dashi, cos rigar jikinta takuma tafiya dashi sosai

ahankali ya tako har inda take a tsaye,bai ceda ita kumoiba sai rungumeta da yayi tsam akan faffadan qirjinsa

wani ajiyar zuciya mai qarfi ya saki lokacinda na fulaninta suka sauka akan chest nasa

itakuma jin yadda ya hugging nata yasa hannayensa biyu ya holding nata tied sai tasake tsorata har jikinta na rawa

papa cikin wani yanayi mai wuyar fassara daya,tsinci kansa lokaci guda yaji wani kasala ya lullubesa gawami yarr dayakeji acikin jikinsa sabida shaking datakeyi sai yayi kamar tana goga masa breast nata ne akan kirjinsa,sai jiyake tsikar jikinsa suna tashi yarrr


cikin wata murya mai dauke da zallar kwadayi yace yadai kike shaking or ar u afraid๏ผŸ


girgiza kanta tayi alamun aa,bakinsa ya kawo saitin kunnenta yace then why ar shaking umm

cikin murya mai rawa tace babu fa


yace ok to idan babu kisaki jikinki ninefa amma kina abu kamar kinga dodo

hannunsa yakai yana shafa bayanta ahankali ya gangaro har kan hips nata,cikin rikitacciyar murya yace wai kam bakiyi missing nawa ba da baninan

da siririyar muryarta tace umum nikam banyi missing naka ba ko,sau 1


yadda tayi maganar cikin lashin kulawa sai yaji zuciyarsa ta sosu amma sai ya dake ,ya tsarsa ya kai kan lips nata yana wasa dashi yace nikam nayi missing bakinnan mai tsiwa


bai ankaraba sai yaji ta janyo yatsarsa da harshenta tana tsotsa kamar tasamu swt, sannan ta saka hannayenta ta qanqamesa

haba nan yafarajin wani abu tin daga qafarsa har tsakiyar kansa,wadda shima bazai iya tantance ko meneneba


hannunsa yasa ya zame hannun rigar tata,nan na fulanin suka bayyana nan ya tabbatar lallai komai ya canza awatanni shida kacal


hannunsa yakai yafara shafarsu ya jin kamar zai shide,nan ya dada sunkuyowa ya lalimo bakinta

cikin dabara take matsawa har tazo saitin kujera 3seater nan taxame ta zauna


atare suka zauna,cikin shagwaba tana wani yauqi ta kwanto kansa,nan yafara tunanin ta kamu itama

bai ankaraba yaji ta hau kan laps nasa ta zauna tana wani shafarshi,da haka har tasamu saitin kunnensa tana hura masa iskan bakinsa nan papa ya rasa awacce duniya yake


ga wani,tafiyan tsutsa da take masa tindaga bayansa har cikinsa,dikda yana harka da mata ammavya tabbatar wannan yarinyar ta dabance dan komai nata daban yakejinsa idan ya taba

shikuma hannunsa nakan nafulani kamar wadda yasamu saniya yana tatsa haka ya riqesu gam


sai data tabbatar ya gama kamuwa ya fita aruwan hankalinsa sai tsulum ta shammacesa ta miqe tsaye


dago jajayen idanuwansa yayi yana kallonta,da shakekkiyar muryarsa yace meye haka kuma ina zakije kika tashi

wani dan iskan kallo tamasa tace toh me kakeso awajena

cikin rashin fahimta yace kamarya menakeso,pls imma wasa kikemun banson irinsa


tace wasa wanne irin wasa kuma,naga kana baccine shine naga ya dace kafarka,


cikin jin haushin yadda take nema taraina masa hankali, yace keh banason iskancifa tinda magana kike nema HAQQINAH zaki bani period


wani kallon uku saura kwata ta wtsa masa tace,kamanta dawa kake tarene wannan qazamar qaramar yarinya yar qauyen nancefa wadda batada komai bare abin shaawah ko kamantane toh mezaka xo kana hada jikinka daita


yanzukam ya fusata dan yafahimci inda ta dosa wato itama zata rama abinda ya mata tinda yakawo kansa,amma sai yace mata pls mubar wannan maganar agefe,kawai kibani HAQQINAH cikin dadin rai ko na karba ta,tsiya kinsan zan iya ko


wata dariya ta sheqe dashi lalle su HAQQI MANYA yanzun bakaji kunyar fadan maganar nanba,toh bari kaji nafada maka idan kai zaka iya hada jiki da yar qauye kuma kazama


toh nibazan iya hada jiki da mashayi kuma mazinaci wadda baisan darajan mutane ba


aiko bata tsammaniba taji wasu lafiyyayun mari guda biyu

cikin bacin rai yace keh har kin isah nazo wajenki kifadamun magana son ranki,wace ce ke dan ubanki

nifa naxo nataimaka mikine dan kin nuna kwadayinki afili,shiyasa kuma ina gudun kada Allah ya kamani da hakkinki akaina


amma tinda kikace haka kozaki mutu sai na biya buqatata na yayyagaki yadda gaba zskisan irin maganar dazaki fadamun


cikin rashin karaya tace na nuna kwadayina ko kai ka nuna naka


to wannan yana daga cikin abinda zaisa kozaka mutu bazan bari ka kusanceniba ,daka kusanceni gara kare ya kusanceni domin shi dama dabba ne

cikin fusatar zuciya ya doketa sai data fadi qasa amma bakin bai mutuba

sai cewa take ai abudayawa wadda idan baka bariba randa Allah ya kamaka wlh bakada mafita

tsabar bacin rai sai da idanunsa suka qanqance,cikin tsantsar bakin ciki yarasa mai zaima yarinyar nan ya huce


yace lalle zan nuna maki ni namijin gaskene kuma nafi qarfinki,baki kai matsayin da zanyi tarayya dakeba, kuma zan maidake baiwa yadda idan wanda yasanki yaganki bazai gane kiba amma kafin nan saina miki abinda gara karen da kika ambata ya miki fyade akan abinda zan maki

yana fadin haka yasa kafarsa ya taka ruwan cikinta sai datayi qara mai ban tausayi,nan yasa hannu ya keta rigar jikinta,kafarsa yasa atsakanin kafafunta ya wara su sai dai mezai gani,sake sunkuyowa yayi da kyau tabbas pad ne ajikinta amma bai yadda ba sai dayasa qafarsa ya fincike sai yaga jini ajiki.....



โœ๐ŸปFaty Mmn Faty
[3:51PM, 8/19/2017] โ€ช+234 803 341 6395โ€ฌ: ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ


๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ


๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ



Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€

Written by Faty Mmn Faty

August, 2017



3โƒฃ1โƒฃ
Bashi ya tashiba sai wajen 12

wanka yayi ya shirya cikin wasu qananun kaya masu kyau da tsada ash colour sun matuqar karbarsa


gashin kansa ma kawai abin kallo ne,ya dakko glass nasa ya manna a idanunsa

wasu takalma masu tsadar gaske yasaka aqafarsa,sannan yazo wajen car keys nasa ya tunanin wacce zai fita da ita


key na mercides ya dauka,har yakai qofa ya juyo,wata drawer ya bude ya dauko kudi wadda shima baisan adadinsuba yasa aljihunsa


sannan ya dau wayoyinsa yayi hanyar fita


cikin isah da taqama yake tafiya

๏ผˆniko mmn faty nace ko sarautar ce yau ta motsa๏ผ‰

ahankali ya sauko matakalar benen kamar wadda baiso haka yake tafiya


tsayawa yayi ganin ta akwance afalo tana bacci,tawani duqunqune kamar mai tsoron kar wani abu ya kamata

wata,doguwar tsaki yaja kansa daya ya wuce kitchen


nan ya bude fridge, ya kuma bude freezer,sannan ya wuce store, nanma ya duba komai sannan ya dawo falo

tsayawa yayi akanta,hannunsa yasaka ya jawo yatsar kafanta ya murde hadi da danna mata wata uwar tsawa keh tashi nace


afirgice ta miqe sabida tsawar da ya daka mata,ga zogi da taji ajikin yatsar kafanta


tashi zaune tayi sai jikinta dake rawa dan tsoron batasan mai zai mata ba


cikin daurewar fuska yace keh dan uwarki nan wajen baccine ,kinwani zo kin kwanta ma mutane akan hanya


cikin girgiza kanta tace aa

yace toh kada ki kuma zuwa ki zauna anan baran ki kwanta, idan kuma kinqi ya karkada mata yatsun hannunsa biyu

murya na rawa tace barin sakeba, yace kima sake saikinyi nadamar ranan da aka haifeki


sannan yace kinajina,bai saurari mai zata ceba yace daga yau kada ki kuma dafa abinci da kowa agidannan kiyi naki kekadai


tace toh,sai kuma tayi shiru dama tanason tafada masa akwai abubuwan da babu a kitcthen amma tana tsoro


gashi yanzun ma bataga fiska ba


bai kuma saurarontaba yayi waje abinsa,wajen motocinsa ya nufa ko wacce an wanke sai kyalli take dan dokarsace kullum sai an wankesu duka inya fito ya zabi wacce dai fita da ita


cikin girmamawa dik sukazo suka gaidashi,amma haka dik ya amsa masu adaqile


motarsa ya shiga,mai gadi ya bude masa gate ya fice,direct EATRY ya nufa yayi breakfast

daganan wajen hutawa ya wuce,qarqashin wasu bishiyoyi masu sanyi ya zauna akan daya daga cikin kujerun dake wajen


wayarsa ya ciro ya shiga contact, dialling wata no naga yafara

leqowa nayi dan naga waye yake kira,akan screen din naga MY JUHAINA


wayar tajima tana ringing sannan aka dauka cikin wata murya mai jan hankali akace hello


sai daya wani lumshe idanu ya bude sannan yace hello yan mata


cikin yanga tace barka da rana DR


wani murmushi mai tsada yayi sannan yace au kingane mai magana


ayangance tace haba dai aiko bana da no naka ,voice naka bazai bacemunba

cikin jin dadi yace thanks dana samu wannan matsayi


tace ai kawuce haka ,dftn kasauqa gida lfy


yace lfy lau n u, tace same


yace thats gud so ya mutanen gida

tace wlh all ar fine


yace am glad to hear that,dama nace barin kira queen naji ta sauqa lfy n idan badamuwa zan ringa kira time to time muna gaisawa


cikin jin dadin kalamansa tace badamuwa ur always wlcm


yace ok, nagode barin barki haka later


tace its my pleassure

nan sukayi sallama kowa zuciyarsa cikin jin dadi


WACE CE JUHAINA

Asalin sunanta JUHAINA MUKHTAR, mahaifinta shine deputy governor na kaduna state amma wannan zaben da akayi sun sauqa dan suncinye tenure nasu, asau biyu suna cin zabe

su hudu ne awajen iyayensu, amma ita kadaice mace awajen iyayenta, tana da yayu maza biyu sai ita sannan autansu wadda shima namijine

suntaso cikin gata da kula musamman juhaina wacce ita kadaice mace,bayan ta qare secondary school nata shine ta tafi singapore tayi degree nata acan yanzun tagama tadawo gida inda anan suka hadu da Dr Alamin


juhaina wayayyar mace ce ajin qarshe,ga kwalliya da iya gayu,sannan yar duniya ce dan tsabar gata yamata yawa harta sangarce yahadu da zaman waje


dan ita atsarinta ma batun aure yanzun, amma ganin Dr Alamin yasa lokaci guda taji kwadayin aurensa dan yadace da mijin datake burin aure idan ta tashi


wannan kenan....


Ranan haka fauziyyah ta yini cikin ciwo ga yunwa dan ta gagara cin abincin sam, sai black tea data dan hada tadan sha


washe gari da safe tadan tashi da dan sauqi,sakkowa tayi ta nufi kitchen sai ta tuna ashefa yace kada tasake girki da wani


tunanin mezataci ta fara dan wata masifaffiyar yunwace ke damunta,gashi daga shinkafa sai taliya da macaroni ,indomie ma baifi guda hudu ba ya rage


bandasu ba komai sai mangyada dasu maggi


indomie tadauko guda biyu ta dafa bako albasa dan bata dashi


da kyar tadanci kadan dan bai mata dadi ba


tana cikin wanke plate din taji muryar papa yanacewa keh keh ,cikin sauri ta dauraye hannunta tayi waje dan tasan da ita yake


tana fitowa ta tsaya agefe tace gani


yace au kinajina dama ashe inata kiranki dan iskanci bazaki amsa ba


wata katuwar leda mai kamar jaka tagani ahannunsa, dangwala mata yayi agabanta yace oya kafin naje nayi wanka na fito ki tabbatar kin wanke jakar nan sannan kin mun folish na takalmana,idan kuma har na fito baki gama ba hmmm sorrynki


bai sauraretaba ya wuce,zazzage takalman tayi tun tana qirgawa harta daina dan yawansu


haka taje ta wanke jakar ta dawo tafara goge takalman,ga ba dadi takejiba ga yunwa ga aiki sai zufa takeyi ahaka har ta kammala tsaf



yana fitowa yasamu tana shiryasu acikin jakan dan kamar leda take tana kadeta ta bushe


cikin shirin fita ya sauqo ashe tsabar walaqanci bama sakawa zaiba kawai yabata wahala yasa yayi hakan


tace gashi nagama,yace toh sai yaya kidauka kikaimun qofar falona ki ajiye yana fadin haka ya fice abinsa



Cikin sati biyu fauziyyah wahala da damuwa ga bata iya cin abinci kota girka hakan yasa ta rame ta lalace


papa kuwa izuwa yanzu soyayya mai karfi ya shiga tsakaninsa da juhaina,yini suke suna waya da charting


dayake sai next week zai resuming office,kuma aqsrshen sati yaima juhaina alqawatin zuwa kd dan yaganta.....



โœ๐ŸปFaty Mmn Faty
[3:52PM, 8/19/2017] โ€ช+234 803 341 6395โ€ฌ: ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ


๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ


๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ



Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€

Written by Faty Mmn Faty

August, 2017



3โƒฃ2โƒฃ
Ranar Friday yaje gida ya yima su momcy sallama akan zashi kd


Momcy tace son mezakaje yi a kd kuma?

Yace daurin auren abokinsa zashi

Nan suka masa fatan alkairi da sauqa lfy


Washegari early morning ya wuce,Inda ko takan fauziyyah baibiba


Kafin azahar yajima da shiga kd, sai daya huta a hotel din daya sauqa

Bayan asr prayer yasake kwalliya ya caka ado sannan ya nufi unguwar su juhaina

Da waya maqale akunnensa tana masa kwantance har ya isoh

Gidane qato na gani na fada, dagani masu gidan suna cikin daula

Horn yayi maigadi ya bude masa kamar yadda tace ansan da zuwansa

Yana shiga yayi parking sannan ya kira wayarta

Bada jimawaba ya hango ta tafito cikin shiga ta alfarma

Wata doguwar rigace ajikinta, dark purple, ya matuqar yimata kyau,saman rigar ya kamata qirjinnan ya fito afili,gyalen kayan ta yane kanta dashi

Tana isowa ya bude mota ya fito, tana isowa da murmushi afiskanta tace wlcm my king

Shima murmushin yayi yace aha my queen

Muqarasa tace dashi

Wani qaton falo wadda aka qawatashi da kayan ado na zamani ta kaishi


Nan ta cikashi da kayan chi dana sha,spring rolls yadauka yana ci

Guda biyu yaci sannan yasha juice yace Alhamdulillah

Dubansa tayi cikin shagwaba tace haba my king bakafa ciba

Yadda tai maganar ya burgeshi sosai haryasanya shi wani murmushi na musamman yace eyyer my gueen nafa qoshi ne cos banjin yunwa

Tace dik da haka sai ka qara

Yace do not worry my queen as u wish, but not now

Tace OK so ya hanya

Yace well um hanya normal fa


Tace wonderful haka akeso,yasu momcy, daddy n others

Yace all ar fine my darling, ya nasameku hop kowa lfy

Absolutely fine ,ta amsa masa

Yace masha Allah

Shiru suka danyi cikin soft voice nasa yakira sunanta juhaina

Naam my king ta amsa tana kallonsa

Yace nazo kd sabida ke,kuma nibanazo dawasa ba dagaske nake aurenki zanyi ammafa idan kin amince

Cikin murya mai Jan hankali tace na amince my king

Yace naji dadi ammafa akwai abinda banfada maki ba

Tace uhum go on am all ears

Yace inada mata

Daram taji gabanta ya Fadi Dan abazata taji maganar


Yaci gaba da fadin sai dainibani sonta auren hadi aka mana,kuma bazan hadaku gida 1ba

Gidanki daban zan maki ,kuma kece wacce nakeso kece zabina so kada tadameki Dan nima bata gabana


Sai anan taji hankalinta ya kwanta amma ta qudiri aniyar saita koreta kota halin qaqa


cikin kissa da kisisina tace kada kadamu aini kaina keso kuma dakai zan zauna bada itaba

cikin jin dadi ya dada tabbatar lalle juhaina tana sonsa sannan ita wayayyar mace ce ba irin haukan kishin nan akanta


Sunsha hira sosai da zai tafi yashiga suka gaisa da dad da mom din juhaina

Sai data rakoshi har bakin Mota sannan ya bata tsarabarta da yayi mata

Nan sukayi sallama akan washegari zai shigo su gaisa kafin ya wuce

Washegari kuwa kamar yadda yayi alqawari sai daya shigo kafin ya wuce

Haka suka rabu cikin shauqin so


*****
Watan papa 1 da dawowa daga Singapore amma kamar ya shekara awajen fauziyyah sabida uquban dayake gana mata


Yau yakama saturday tinsafe ta gagara cin komai, harwani zazzabi takeji Dan yunwa

Tana cikin wanan yanayin har bayan laasar,kamar daya sama taji shigowar mota

Jin ana nocking yasa taje ta bude,aiko wazata gani momcy da Dady

Cikin murna ta taresu, saida suka zauna momcy da tun shigowarsu take kallon fauziyyah

Tace daughter na bakida lfy ne

Cikin sanyin murya fauziyyah tace eh momcy banida lfy


daddy yace ayyah amma Alamin bai fada manaba,yaya jikinnaki

tace dasauqi


Wani dadi ne ya lullube momcy atunaninta ciki fauziyyah take dashi

Daddy ne yace Alamin bainan ne

Ahankali tace yana nan


Daddy yace jekice masa munzo ko

Miqewa tayi jik ba kwari ta haura dakinsa

Tsayawa tayi abakin falon tana tinanin Mezai mata idan tashigar masa daki


Shahada tayi ta murda handle din aiko cikin saa abude qofar take

Ahankali ta tura ta shiga,nan wani sanyi da qamshi suka welcoming nata

Qarema wajen kallo take yadda ya hadu iya haduwa tace lalle ya Alamin dan gayene tundatake bata taba shiga waje mai kyau da tsaruwa irin nanba


Ganin bainan yasa ta wuce cikin dakin, fitowarsa daga wanka kenan yaganta kamar dagasamma


Daure fuska yayi cikin masifa yace keh meya kawoki dakina


Adiririce tace su Daddy ne suka zo,shine sukace namaka magana


Toh naji wuce kifita banza qazama kafin kibatamun daki


Cikin Sauri tafice,sai data tsaya ta goge hawayenta sannan ta saqqo

Tazo daidai step na qarshe kawai sai su momcy sukaji Tim Abu ya Fadi

Aiko wazasu gani fauziyce tayanki jiki ta Fadi,cikin sauri suka nufota hankali tashe

Daidaida papa yake qoqarin saqqowa

Ganin su abirkice ga Kuma fauziyyah akwance a qasa, yasa shima ya saqqo da sauri.....


โœ๐ŸปFaty Mmn Faty
[3:53PM, 8/19/2017] โ€ช+234 803 341 6395โ€ฌ: ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ


๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ


๐ŸŒพ๐ŸŒพ๐ŸŒพ



Budurwar Qauye๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€

Written by Faty Mmn Faty

August, 2017


3โƒฃ3โƒฃ
Fauziyyah, Fauziyyah shine abinda momcy take fada cikin tashin hankali

Daddy yace Alamin dagota mutafi hospital

Cikin sauri ya dagota ba bata lokaci suka tafi asibitin daddy

Direct emergency suka wuce da ita, daddy dakansa ya shiga dubata inda papa yarasa meke masa daddy Dan baisan amsan da zai bawa daddy ba idn yatambayesa

Momcy kuwa ta gagara zama sai sintiri takeyi awajen

Cikin mintuna 35
daddy ya fito amma fuskarsa a daure da alamu ransa abace take

Da sauri momcy ta nufoshi,daddy meyasa meta shine tambayar data fara masa

Sauqe ajiyar zuciya yayi yace muje office,papa da yarasa ta cewa shima ya biyo bayansu

Sai da momcy ta shiga ,papa yazo zai shiga cikin sauri daddy ya daga masa hannun da kakkausan murya yace tairo(dakata)

Afusace ya rufo qofar,momcy dake tsaye tace Ya jikin nata ?

Daddy yace relax momcy ,munshawo kan matsalar,yanzun numfashinta ya dawo normal, ansamata ruwa zaa maidata dakin hutawa

Momcy tace to meyasa meta haka wlh hankalina ya matuqar tashi

Daddy cikin takaici yace YUNWA

Yunwa? Wacce irin yunwa kuma

Yace to a iya bincikena Nagano lfyrta qalau sai yunwa da damuwa wadda sanadin haka ta yanki jiki tafadi


Momcy tace to batacin abincine kenan,daddy yace wayasani niban yarda da Alamin ba,yanzu kije driver ya kaiki gidan nasu kidauko mata kayanda zata saka idan ta tashi saiki bincikamun gidannasu akwai abinci ko kuwa

Momcy tace to bari naje nadawo amma kuwa matuqar Alamin yana da hannu aciwon yarinnan sai ya raina kansa, tana fadin haka tai waje


Tana fitowa papa ya biyo bayanta, yana mata magana ko kulasa bataiba ta wuce abinta

Direct dakin fauziyyah ta shiga ta dauko mata

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login