Showing 1 words to 3000 words out of 87071 words

Chapter 1 - Budurwar Kauye Hausa Novel

07 Oct 2024

13081

ο»Ώο»Ώ[10:34PM, 8/6/2017] β€ͺ+234 703 448 8635‬: 🌾🌾🌾🌾🌾🌾


🌾🌾🌾🌾


🌾🌾🌾


Budurwar QauyeπŸ€·πŸΌβ€β™€πŸ€·πŸΌβ€β™€πŸ€·πŸΌβ€β™€

Written by Faty mmn Faty

July, 2017


Bismillahirrahmanirrahim, ina godia ga Allah daya bani ikon fara rubuta wannan littafi, sannan wannan qagaggen labarine banyishi dan wata ko wani ba, Allahu yasa mudace, AmeenπŸ‘πŸ»


0⃣1⃣
"Alhaji Abubakar Muhammad da Alhaji Usman Sanusi, aminan junane qud da qud wanda hakan yasa suka zama tamkar yan uwa na jini "

" Alhaji Abubakar haifaffen garin Dambam ne ta jihar bauchi, wanda yakasance d'a na uku ga sarki Muhammad bin Abdurrahman wato sarkin dambam"

"Alhaji Usman Sanusi shikuma d'ane ga malam Sanusi mai almajirai wanda ya kasancewa malamin sarkine a fada kuma limamin babban masallacin garin dambam"

Tun tasowansu suke abota mai qarfi, tare suke Komai kusan ba wadda bai san da zaman abotarsu ba"

"kasancewar gidansu ba nisa atsakani, tare suke cin abinci hatta bacci basa raba makwanci sabida Alhaji Abubakar bai dauki kansa da wani abuba haka zasuje gidansu Alhaji Usman suci abinci hatta kwana sunayi tare acan"

"tare sukayi primary da secondary school dinsu, bayan sun qare ne daganan suka rabu amma rabuwa na wajen zama"

"Alhaji Usman shi baicigaba da karatu ba daganan ya fara kasuwanci, yana kuma noma, yayinda Alhaji Abubakar kuma yasamu fita waje qasar india karatu inda yasamu gurbin karatu a jami'ar new delhi yana karatun likitanci"


"Ranan da zasu rabu sai da sukayi kuka kamar wasu yara qanana, haka Alhaji Usman yayi ta zaman kadaici wadda daqyar ya saba da hakan"

"acan new delhi ma haka Alhaji Abubakar da qyar yasaba da kewan gida had'i da rashin aminnsa, ya fiskanci karatunsa sosai, lokacin da yayi shekara 1 anan ne yazo gida, yana arba da aminnsa sai kukan murna, ranan kwana sukayi suna hirar yaushe gamo "

" hutunsa na qarewa ya koma daganan bai sake zuwaba sai bayan Shekara guda da haka2 har ya kammala karatunsa, lokacin daya dawo gida yasanar da mahaifinsa cewar yazo ne amma zaikoma dan yasamu aiki acan sannan kuma yana da shaawar zama nawani lokaci acan, mahaifinsa baiqi ba amma yasanar masa sai dai ya tafi da iyali dan bazai je can ya auro wata qabila ba ya kuma amince da hakan "

" yana fitowa gida wajen aminnsa ya nufa sai dai abin farin ciki ya tarar amininsa yayi aure watanni hud'u da suka wuce "

" nan suka sha hira inda ya kawo masa alheri sosai kamar yadda yasaba dik lokacin daya zo , ya kuma sanar masa batun komawarsa hadda abinda mahaifinsa ya fad'a, ya taya shi murna kwarai "

" Alhaji Abubakar ya nisa yace kasan meye aminina? Aa sai kafad'a ya amsa masa, yace wlh nibansan ta ina zan fara neman matar bama kuma na tabbata mai martaba bazai lamunce mun tafiyar nan batare da dana cika umarninsaba, Alhaji Usman yace inaga abinda zaifi kawai kabasu zabi nasan bazasu maka zaben tumun dare dare ba, nan yayi naam da shawarar aminnsa"

"nan suka shiga cikin gida wajen matar aminnsa, suka gaisa ya kuma yaba da hankalin ta sosai inda yayi addu'a Allah ya bashi mata mai natsuwa kamar matar aminnsa "

" lokacinda Alhaji Abubakar yajewa mahaifinsa da zancen ya basu zabin matar dazai aura sunyi farin ciki nan take mai martaba yayi shawari da uwargidansa nan suka tsaida zance akan zaa hada shi da saudah yar kanin mai martaba "

Cikin qanqanin lokaci aka tsaida maganar aure, saura sati daya sutafi aka d'aura aure, cikin kwana uku aka gama shagalin biki, ana gobe zasu tafi suna sallama da amininsa sai Alhaji Usman yace shikenan yanzu inkatafi da iyalinka xumuncinmu ya qare kenan dan bawanda yasan sanda zaka sake zuwa kuma "

"yace haba dai ai zumuncin mu har 'ya'yanmu sai sunyi, nidai kamun alqawarin idan Allah yasa da namiji ka haifa to motarsa acikin yara nane idan kuma nine nafara haifan da namiji to matarsa tana acikin 'ya'yanka, na amince aminina Allah yasadamu da alkhairi, nan suka rungume juna da qyar suka rabu "


*INDIA*
" tinda Alhaji Abubakar yatafo da matarsa saudah new delhi, bai sake waiwayan gida ba, afannin aikinsa kuwa yasamu ci gaba sabida kwazonsa, har kwatance suke da shi a asibitinsu sabida kwarewar sa akan aikinsa"

"zamansa da saudah zamane na amana ahankali suka fara son junansu, cikin qanqanin lokaci Alhaji Abubakar ya kamu da son saudah fiye da tunani sabida saudah wayayyar mace ce, nan itama ta sami wata college ta ci gaba da karatunta "

" Bayan shekara 1,saudah ta haifi yarta mace kyakyakyawa kamarta daya da mamanta, suka mata suna da *MABARUKHA*, sai da mabarukha ta shekara tukun suka shirya zuwa gida nigeria "


*NIGERIA*
" afannin hajar matar Alhaji Usman kuwa, har yau Allah bai basu haihuwa amma hakan bai d'aga hankalinsu ba dan sunyi tawakalli da Allah shine mai badawa da hanawa "
" watarana Alhaji Usman yadawo kasuwa da yamma suna zaune shida hajar atsakan gida suna hira, kwatsam sukaji sallama, wazasu gani Alhaji Abubakar d matarsa harda yarsu "

" sunyi murna sosai da ganinsu, nan yake cewa tin jiya da dare muka iso, dasafe kuma nasan katafi kasuwa shiyasa nace mubari sai dayamma sai mushigo, nan sukasha hiransu, hajar tana riqe da mabarukha kamar subarmata ita dan yarinyar tashiga ranta "

" watansu 1 suka koma new delhi, tinda suka tafi basu sake zuwa ba sai bayan shekara uku nanma suka zo da yarsu mai watanni 9,takwarar mahaifiyar Alhaji Abubakar Maryam suna karanta niima, awannan zuwan ne da yayi ne ya biya masu hajji shida amininsa "

" inda suka tsananta addu'a aka'aba akan Allah ya cika masu burinsu, na alqawarin da suka d'aukanma junansu"

"Bayan sun dawo ne Alhaji Abubakar suka koma Bayan shekara 1 abin mamaki sai saudah tasamu ciki, dik da planning dasuke, haka suka reni cikin har yakai haihuwa, saudah ta haifi da namiji kyakykyawan gaske kamarsu 1 da babansa, suka saka masa suna *Muhammad Alameen* takwaran mai martaba, amma sabida babban suna gareshi yasa suka masa alkunya da *Papa* wato baba sunbi harshen india "

" papa nada watanni shida suka zo nigeria, kowa yayi farin cikin qaruwan da rana suka samu, awannan zuwan ne yasaima amininsa gida mai, sunje ganin gidanne Alhaji Abubakar yace ma amininsa, kaga lamarin ubangiji ko sabida haka kada ka fidda rai Allah y rubuta matar papa daga cikin yaranka ne shiyasa Allah bai baku haihuwa ba har yanzun "

" Alhaji Usman yace Allahu yashaa, inanan kullum ina addua Allah yabani haihuwa, Alhaji Abubakar yace insha Allah, Allah zai baka, bayan sati biyu suka koma india "



✍🏻Faty Mmn Faty
[10:35PM, 8/6/2017] β€ͺ+234 703 448 8635‬: 🌾🌾🌾🌾🌾🌾


🌾🌾🌾🌾


🌾🌾🌾


Budurwar Qauye πŸ€·πŸ€·πŸΌβ€β™€πŸ€·πŸΌβ€β™€πŸ€·πŸΌβ€β™€

Written by Faty mmn Faty

July, 2017


*Wannan page nakune Mmn Faty Fans, Allah yabar qauna, Mmn Faty luvs u all 😍😘*


0⃣2⃣
"Kwanaki sun wuce, watanni sun shud'e, shekaru sunja, Allahu maji roqon bawansa "


" Kwatsam ba zato, ba tsammani Allah ya azurta hajar da samun ciki, murna farin ciki ba kalan da basu yiba, hatta wani nasu ma ya taya su murna matiqa "

" cikin ikon Allah suka raini cikin lfy har tasauqa lfy, ta haifi yarinya mace, kyau kam kamar ita tayi kanta, dik wadda ya kalleta sai yace masha Allah, ranan suna taci sunan mahaifiyar Alhaji Usman wato Fateema suna kiranta da Fauziyyah, tindaganan kuma basu sake samin haihuwaba "

" haka suka ci gaba da rainon Fauziyyah cikin so da kulawa, Fauziyyah ta taso cikin gata sai dai son dasuke mata bai hana su tarbiyantar da ita ba "

" Fauziyyah tana da shekara 4 aka sakata a makarantar allo sai dai me, albasa batai halin ruwa ba, dan Fauziyyah bata dakko halin mahaifinta na haquri ba baran mahaifiyarta dako yatsa kasa mata abaki haka zaka cireshi "

" wasa, barna, tsokala dik ta had'a abin baa cewa Komai, idan taje makaranta wanda tafishi tadakeshi, wanda ya fita kuma ta tsokaleshi malam har gaji da kawo masa qarar ta da ake, gashi dududu shekarar ta 4"

"Fauziyyah nada shekara 6 aka sanya ta a makarantar primary, nan danan kowa yasanta a makarantar dan Fauziyyah akwai ilmi gata yarinya qarama , uwa uba kuma tsokalalta su suka saka kowa yasanta "

" tin abitace *Nawwar* nazo maka gargadi ne kafita Daga rayuwar *sameeratun* *nawwara* idan kuma ba haka ba , kai da'ita zaku fuskanci" mummunan tashin hankali arayuwar Ku, don baza mu kyale kowani bil adama ba yashiga cikin rayuwar mu.
yanxu haka *sameeratun* *nawwara* tana can tana fuskantar mummunar hukunci, saboda tasaba mawa dokar mu, *nawwar* yayi saurin cewa don Allah Ku kyaleta karku" mata komai, ta daka mashi tsawa tare da cewa, kai har ka isa kafada mana abunda zamuyi, ina kara gargadin ka" akaro na biyu, Daga fita Daga cikin rayuwar da bata shafe ka ba, Idan kunne yaji Gangar jiki yatsira.
zai yi magana kenan wuf ta bace mai, ya sauke ajiyar zuciya tare da hawaye mai radadi dake gangaro mai, zuciyarshi sai har bawa take kamar zata fito, sboda tsananin zafin dayake mai.
jikinshi duk ya mutum kamar Wanda akamai duka, dakyar ya iya Jan mortar sa zuwa hospital" lokacin dayayi parking din mortar sa alokacin abokinsa shima yayi parking din nasa" nawwar ya bude mortar zai fito yakasa ganin halin dayake ne yasa abokinshi me suna awwal" ya karaso wajan da Sauri cikin kidimewa, yana fadin nawwara lafiya naganka haka? meke damunka? cikin karfin hali nawwar ke nuna mawa awwal zuciyar alamun ita ke mai zafi, amma yakasa magana" awwal ne ya taimaka mashi suka karasa cikin hospital din.
dayake shi doctor be a fannin zuciya, ya kwantar dashi kan gadon sake office dinsa ya dubasa da kyau, tare dayi mashi allura da bashi magani" har bacci yayi awon gaba dashi" awwal ya zauna shiru yana tunanin wani irin damuwa ne abokinshi yake ciki" da har ciwon zuciya takamashi, Allah sarki nawwar, Allah ya yaye maka koma menene.

***************
tun lokacin da sameeratun nawwara tabar gun nawwara ake gallaza mata azaba aduniyar su ta aljanu" don ta taka dokan da aka mata, daure take jikin wani bishiya ta tsafi duk kaca ne jikinta, yayin da wasu irin halittu ke jibgarta da bulalan wuta, tana ihu saboda tsananin azaban zafi.
gefe daya kuma wani mutum ne azaune cikin kayataccen kijera ta alfarma irinta sarauta da alamu shine shugaba" sai dariyan keta yakeyi, irinta ta mugaye.
yana kallon yadda ake wahalar da sameeratun nawwara, saida da ya bari tasha wahala sosai har bata motsi sannan yace adakata" ya karaso wajanta dai dai fuskarta yasa hannunshi yadago fuskarta, yace haryanxu, kina cikin bakanki na kin" aure na, tayi karfin hali tace eh, bazan aureka ba, ba zan aureka ba, koda zan rasa raina ne , kamar yadda " kuka rabani da farin cikin to kuma har abada bazaku taba samun naku farin cikin ba, don nawwar shine mijina, na har abada, *Ambar* yayi saurin ja da baya yana cewa, cewa karyanki ne kija dani sameeratun nawwara, sai kinzama tawa, banga wani bil adaman daya isa yashiga gonata ba , mahaifinki shi yaja miki sameeratun nawwara" ni nan *ambar* sai na mallake ki, duk cikin tsawa yake maganar nan, kuma sai naga bayan wannan nawwar din, tanaji ya ambato nawwar dinta , itama cikin Daga murya tace karya kake ambar , indai INA da sauran numfashi baka Isa ka halaka nawwar ba, don yafi karfinka" ji tayi an wurgo mata wani katon dutse dai dai saitin bakinta" har Saida hakorarta yafadi, ta dafe gun tare da juyowa" taga wanene , ido hudu sukayi da kanwar ambar, me suna *kiyara* tana dariyar mugunta.
cikin tsawa tace baki da hankali kike fada mawa shugaban mu magana " saina koya miki darasi, cikin iska tazo da gudu zata shake" wuyan sameratun nawwara, sai taji ansha ke nata wuyan, bataganin Wanda, yashake ta" saboda wani irin guguwar iska ce" ke tashi, *kiyar* da *ambar* sunshiga rudu saka makon ganin wannan halittar, cikin yaransu wannan halittar take cewa " duk da na mutu baza kubarni na huta ba, sai kun binci koni.

TAKU UMMU RUMAN
*nusnim*
*pyar*
[1/11, 4:39 PM] β€ͺ+234 806 448 1931‬: *ALJANA*
*CE*
*KO*
*MUTUM*

1⃣5⃣&2⃣0⃣

duk dana mutu ma bazaKu barni na huta ba? sai kun bincikoni kun hanamin kwanciya cikin natsuwa?, bakin kiyara yafara rawa, cikin rawar murya tace kiyi hakuri sameeratun nawwara bamu san kina tare da itaba, ambar shima yashiga bata hakuri, cikin daga murya tace" ya isheku haka, meyasa zaku takura ma rayuwar ta? kun manta abunda nace kafin na mutu" kenan baku rike amanar dana barmuku ba? ambar yace a'a ba haka bane, toh inba haka ba meyasa zaku takura rayuwarta? kiyara tace Allah yaja zamanin gimbiya sameearatu, ta taka dokan da aka kafa mata ne shiyasa, soyayya taje tanayi da jinsin bil adama, wanda hakan kinsan yasabawa dokan da aka gindaya mata" gimbiya sameeratu tayi saurin zabura cikin kakkauran murya tace soyayya da bil adama, me kukeyi har tafara soyayya da bil adama? tuntuni kuka kasa daukar wani mataki da wuri sai yanxu?, duk cikin fushi da d'aga murya take maganar, nan take ran gimbiya sameeratu ya kara mugun baci, babu abinda ta tsana arayuwarta irin bil adama, saboda su sukayi ajalinta tabar duniyar su.

*sai agaba zamuji wacece gimbiya sameeratu, kuma menene alakarta da sameeratul nawwara*

ambar ne yayi saurin cewa kiyara janyo wancan kahon ki busa ma gimbiya sameeratu" da saurinta ta aikata abunda yace mata, tana busa kahon nan take gimbiya sameeratu tasaki wani irin hargitsatstsan kara mai karfi tare da zuwan guguwa mai karfi, har sai da su ambar suka rike bishiyar dake kusa dasu sbd karfin guguwar zata iya tafiya dasu, zuwa can wajan yayi tsit kamar ba abunda yafaru, ambar ne ya taimakama kiyara data fad'i kasa ta mike.
dube duben sameeratun nawwara suka somayi, can suka ganota kwance gindin bishiya, suka karasa wajan, kiyara tayi tsafin su suka bace daga wajan.
haka sameeratun nawwara taci gaba da rayuwar kunci da wahala akan nawwar dinta, duk sanda ta zauna babu abinda take sai tunanin rayuwarta tada mai dadi cikin kwanciyar hankali da y'an uwanta, hawayen fuskarta take gogewa tace kai kajamin wannan rayuwar bakin ciki da tashin hankali ayanzu babana" kaine silar komai ga rayuwata" gashi duk cikin yan uwanta aljanu ita kadai ce musulma, amma sam bata iya ibadan taba, gashi tanason bautama ubangijinta, sai dai bata san yadda zatayi ba, dalilinda yasa take matukar son hamma nawwar kenan.
*mafarin haduwar tada hamma nawwar shine*, tashigo duniyar bil adama zagayawa, yakasance ranar sallar su ta EDI can ta hango wani kyakkyawar matashin saurayi yana sallah acikin natsuwa da kwanciyar hankali, bayan ya idar da sallah, taga ya daga hannayenshi sama yana kwararo kirari ga ubangijinsa" sannan yasoma rokan Allah bukatocinsa na alkhairi, ya kuma kareshi daga mugun abu.
duk tana tsaye tana kallonshi yana addu'oi, ya matukar bata sha'awa' tafara tunanin kamar itama ada ta taba irin wannan addu'an, amma kuma meyasa yanxu bata iya ba" wani bangare na zuciyarta yace wani boyayyan sirri ne tattare da rayuwarki, wanda amayar da wannan sirrin bakaramin haddasa bala'i zaiyiba tsakanin bil adama da jinsin aljanu, birne wannan sirrin acikin kokonta zaifi zaman lafiya ga mutane dubu" taja wani dogon numfashi tare da karkata hankalinta gun nawwar daya gama addu'oin shi yakama hanyar gida.
haka tayi ta bibiyar rayuwar nawwar da yadda yake tafiyar da ibadunshi, anan take son nawwar yasoma mamaye duka sassan jikinta, taji bazata iya rayuwa batare dashi ba" tun daga lokacin zuwa duniyar bil adama yazame ma sameeratun nawwara wajan zuwa,,tun tana zuwa ma nawwar amafarki, har takai da zuwa mai azahiri, anan ne shima yasoma kamuwa da son sameeratun nawwara, yakasa tantan cewan *Aljana ce ko mutum?* kuma taki bashi dama yamata tambayoyin dazasu gamsar dashi, taki gaya masa wacece ita, yana cikin tsaka mai wuya.
*wannan shine mafarin kulluwar soyayyar su*

*******************bayan nawwar yatashi daga bacci awwal yasa aka kawo mishi abinci yaci" sannan yabashi magani yasha, Dr awwal ya gyara zama da kyau ya kalli nawwar, wanda haryanxu tun tashinsa baiyi magana ba.
Dr awwal yace nawwar meke damunka halan? jin yayi shuru bai amsa masa ba, yakuma cewa wani irin damuwa kasama ranka haka? wanda ke barazana da lfyr ka, duk irin amintar dake tsakaninmu ka kasa fada min matsalarka?, kana wasa da lafiyarka nawwar, gashi ciwon zuciya na kokarin kama ka, what" sai a sannan yayi mgn, ciwon zuciya fa kace doctor, kai ya d'aga masa alamar tabbatarwa, mekasa aranka haka? me kanema karasa, me kakeso wanda baka samu ba? kana so ka kashe kanka ne, kar ka manta kaifa likita ne, mai kare lafiyar al'umma, to meyasa kai kake wasa da taka lafiyar?
hawayenda awwal yagani a idanun nawwar shiyasa shi saurarawa ga tambayoyinda yake jero masa, jikinsa yayi sanyi, duk yabi ya rude, yasan ba karamin abu zaiza jarumin abokinsa kuka ba" haba nawwar meye damuwarka? kafada min ko zan

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login