Showing 15001 words to 18000 words out of 62773 words

Chapter 6 - GIDAN GANDU

09 Oct 2024

4423

ganta ai,tsab zaku zone,nida kwanaki sauran kadan tah cire min wuyah"
"Kehh wuyah dai batason kece matar manjo,lallai zata gamu dani"
Tunani kulu tayi da ta tuna cewa sameemah tah san sirrinta,aikuwa cikin sauri tace,
"Kai manjo da gangan nake fah irin wasan nanne"
"Aiko wasane sai nayi mata masu warning (last warning) saboda gaba"
Daga haka ya kad'a ya fice waje,gurin abokansa su sule maye.
Ring wayar sameemah tayi,tana tsaka da cin abinci wanda tabawa wani yaro a gidan yah sayo mata,dan sam harka da miyar kukanne bazata iyah ba sam,miyah babu wake ba bu ishshshen kayan miyah sai uwar kuka kaman zatayi magana,kana sakawa a bakinka kafi zabuwa(ajino moto )zai yi cuuu a bakinka kaman zaiyi magana.
Saida tayi tsuka kafin ta duba wayar dan ganin waye ya takura mata a lokacin,saida tah daga kafin taga ashe alhaji bala ne,yah mutsa fuska tayi kafin tace,
"Uhm inaji miye?"
"Haba sanyin zuciyata yah ina binki kina nuna min halin ko inkula,kinsan fah da arziki nake nemanki"
"Eh nasani shine nace menene yah faru yanzun"
"Inaso idan bazaki damuba gobe da kaman hantsi zan turo mota a daukeki zuwa gidan shakatawa ta saboda inada free lokaci goben kinga saimu wuni muna shakatawa,koh yah kika ce?"
"Eh naji idan na shiryah goben zanyi maka magana"
"Yawwa kefah komai naki na musamman ne........."
"Idan ka dameni zan fasa zuwa,dan ba'a lallamata kamar wata yar yarinya saboda abinda naga dama nakeyi,bana bin ra'ayin kowa"
"Shikenan gimbiya tah ai girmanki ne"
"Toh naki koma girman waye kai yah shafa ni ba matsala bace,sainaga driver naka goben"
"Shikenan,gaskiya naji dad'in amin..........."
Kittt ta katse kiran kafin yakai ga karisah maganar sa.
Yau ba wata tsiyah koh busa hayaki ,ciki yana dauka tabi lafiyar gado.
Can wajen tsakiyar dare sameemah tayi zumbur ta tashi daga kwancen da take,ga jikinta sai rawa yake,saida ta rike kanta ta dad'e haka kafin ta sau kan tana maida numfashi,komawa tayi ta kwanta tana kallon silin da haka har gari yah waye bata koma bacciba.
Kaman yanda sukayi da alhaji bala kuwa,can bayan rana tayi sameemah tah fesa wanka kafin tazo ta Zauna a gaban kayannata.
Tah dade tana nazari kafin tafito da wani material anyi masa dinkin roba dinnan,irin wanda yake bin jiki,ga adon duwatsu da aka baza a jikin dinki,a takaice dai dinkin ba karamin amsar jikinta yayi ba gashi kalar pink.
Takalmi tasaka shima pink din kafin ta daurah gyale shima pink akan kafadarta. Batayi wata kwalliyah mai yawa a fuskarta ba ,sai iyah dan lip gloss da tasaka kawai dakuma ruwan turare a jikinnata,ita kanta da ta kalli kanta a madubi saida tayi murmushi saboda kyawun da tayi.
Cingam ta zefah baki tareda toshewa fuska da bakin glass,sannan tah zari jakarta itama pink tayi waje.
Tundaga bakin dakinnasu ake karemata kallo ganin yanda tayi shiga kamar ta sauko a jirgi,tana fita kuwa idonta yayi tozali da wata zazzafar bakar motah a kofar gidannasu,tana isa gaban motar wani yah fito a motar yah bude mata kofah tah shiga kafin yah mayar yah rufe.
Fiiiiii suka figi motar suka hau titi,sai alamar kurar inda suka tashine kawai yah saurah.
Mutanen anguwa kowa yah bude baki yah rasa abincewa sai an lafah tukun kowa ya fadi albarkacin bakinsa.

❤❤SADY-SAKHNACEH❤❤

Kar ku manta da

#comment
#share
#like
#follow.

____** *GIDAN GANDU* **____
❤❤By sadi-sakhana❤❤


Wattpad username:SAKHNA03


❤11❤


" Kai kai isiyaku ka ga abinda nagani kuwa"
Mai shayin kofar gidannasu ne ya fada yana jijjiga kai,
"Hmm nikuwa nagani dan ma kai sanda ta fito daga cikin gidan baka gantaba kana sunkuye wajen tattara kofunan ka,
"Gaskiya kam wai haka tah koma ne,itah ma ta koma bin mazajen kenan"
"Kai amma ita bin mazannata mai aji takeyi ,ka kallifah irin motar da aka dauketa a ciki,aradu tunda nake ban taba ganin an dauki wata y'ar unguwar nan a irin wannan motar,kai motar fah ta zo matuka"
Manjone yah karkace kai bayan yagama shan shayinsa ya ajiye kofin,
"Kai Wai wa kuke magana ne,kaman fah wannan kanwartawa nagani wato jar wuyah,ko ba ita bace"
Sule mayene shima yah gyara zama kafin yace,
"It ah ce mana,kai bakaji nayi shiru ba ai haushine ya isheni,yanzu ina zaune a wajennan tasan ina matukar santa Amma ta tsallakeni tah shige wancar motar "
Saida manjo yah gama kyakyatawa da dariyah shida mutanen da suke wajen ,har yana shirin fadowa daga tebur din,
"Kaii Baaba dama san ta kakeyi,toh ai ni bansaniba"
"Sule mayene yasake turbune fuska ganin yanda suka sakashi a gaba suna dariyah kaman sun samu mahaukaci,
"Eh mana ai na dade ina sonta,kana ganin mace har mace,kuma ita ma nasan tana sona sosai"
"Toh AI lefinkane abokina ,kasan ni babban yayantane kuma ance babban yaya uba,mai yasa baka zo kasameni ka fad'amin ba"
"Kai kaji min mutum,dan iska kana garinne,basai jiyah muka ganka ka bayyana ba kaman tsohon aljani?"
"Toh dai naji d'an heeege kai ,kana neman abu a wajena kana zagina,yanzu dai ka bani sadakinta nairah dubu talatin,kuma bazan rageba daga nan,Sannan dole ka ringa gaisheni duk inda muka had'u,idan kuma wani rashin arziki yah had'amu dakai toh rufe ido zanyi na kuma manta da ka bani dubu talatin nayi maka rashin mutumci"
"Ba za'ayi hakaba indai akan seemah ne babu abinda bazan iyah ba"
Motar bata yi parking a ko inaba sai gidan shakata war alhaji bala,budewa kofar tayi tana karewa gidan kallo tareda zare glass din idontah.
Yaron alhajin daya kawota ne ya katseta da kallon gidan ta hanyar cewa,
"Nan zaki biyo madam"
"Binsa kawai tayi batace komaiba har suka iso parlorn alhaji bala din.
Yana zaune yah baje akan kujera iskar AC tana kad'ashi,yana kallonta yah tashi da sauri yana washe hakora,kaman ance masa yaci zab'en shugaban kasa,
"Lale lale da zuwan gimbiya sarautar mata,samu waje ki zauna,bari a kawo abin motsa baki,kai IDI maza a kawo abin mak'ulashe yanzunan"
"An gama ranka yah dad'e"
Da sauri idi ya fice daga parlorn,yayinda shi kuma uban gayyar wato Alhaji bala yah dawo kujerar da take kusa da wacce sameemah tah zauna"
"Kallonsa tayi cikin yahtsina fuska irin ta tattatun shu'uman matannan kafin tayi masa magana tana yin bubble da dank'on cingam din da yake bakinta,
"Alhaji ka damu akan nazo nazo,toh gashi nazo saika fadamin menene dalilinka na kirana,kana ta zancen shakatawa gidan rawa zamuje koh gidan shaye shaye"
"Ah kina zuwa gidan rawane da dakuma shaye shaye?"
Yah tambayeta da mamaki,
"Hmm lallai kai karamin dan akuyane a cikin awakin,ai inaga nafi sabuwar bishiyah lokacin damina rausaya,sannan fidda hayaki kuwa,koh itacen murhu bazai nuna mini fitarda hayaki ba"
Maganar da sameemah tayi masa ta bashi haushi amma haka yah murkushe ta yah hadiye kaman wanda tayi masa asiri.
"Toh shikenan barina kira idi tun baiyi nisa ba yah had'o miki da taba"
"Ahah mai kake nufi banasha cigarettes,wannan kayan saka mutum baki,saidai dulah,itama karka wahalar da kanka dan ba kowacce nakeso ba "
"Toh shikenan ranki yah dade,yanzu dai mekike bukata"
"Kai me make bukata dai?saboda kai ka damu nazo ba nice na ce zanzo ba,yanzudai ina bukatar shiga bandaki nuna min dakinnaka zan shiryah tukunna"
AI kuwa cikin rawar jiki har murmushi yake ya nuna masa dakinnasa,dan shi a ganinsa koh irin dabarunnan irin na mata zatayi kafin azo kan harka.
Wuceshi kwas kwas tayi ta nufi dakin,har tazo bude klfar zata shiga sai kuma tazuyo tana kallon alhaji bala,
"Am yawwa nace ba,karka kuskura ka biyoni ka jirani na fito dan ba dad'ewa zanyi ba"
Saida yayi dariya irin ta yan duniya kafin yace,
"Ahhhhh karki damu wane irin shigowa kuma,ai ki gama shirinki tsaff yanda zakiyi zam zam najini a sama tah bakwai"
Wani Murmushin gefen baki tayi masa kafin ta bude dakin ta shiga,tana jijjiga kai,alamun zaka ci ubanka.
Tah dan dad'e a d'akin saiga ta tafito,tana gyara zaman rigarta wadda ta tattare saboda matseta da tayi,cire gyalen kafad'arta tayi ta ajiyeshi a kusa da itah,Alhaji bala sai binta yakeyi da wani mayen kallo yana lashe baki.
Duk abinda yake tana kula dashi har yah bude soyayyar kazar da aka nannadeta a takadda,cirewa tsokar yayi daban dakuma kashin yah ware a gefensa sannan yah tura gabanta yana cewa,
"Bisimillah hajiyata kici iyah cinki"
Kiran sallah akeyi a cikin anguwar na azahar,sameemah ceh tah kalli alhaji bala bayan tah cika bakinta da naman kazar ta cinye,
"Alhaji bala bala zuwa masallacine naga kana zaune ana ta sallah"
"U hmm na'am oh wai sallah zanje,ke kuma idan kin gama saiki shiga ciki kiyi sallahr"
"Karka damu ni banayi ai"
"Eh me kike nufi yanzun dama kinsan kina cikin rashin sallah kuma baki fad'amin ba har kika zo?"
"Ba wannan nake nufiba sallahr ce dama banayi ,daga azumi sai azumi nake sallah a rayuwata saidai kuma idan ansakani dole,wanda ita ma idan inayi bana cewa komai,amma idan akan ra'ayin kaina ne bana yin sallah"
Cikin jin dad'in zancenta alhaji bala yah tuntsire da dariyah harda buga kafa yace,
"Kai kefah kin had'a abinda nakeso,kuma dama ke bakyayin sallahr kike cewa ni naje nayi,toh nima yau kam sallah nayi mata yajin aiki,kinga idan muka shiga daga ciki bazamu fitoba har sai duhu yakawo kai ,koya kikace?"
Bata kulashi ba duk surun dayake yi saima antaya naman kazarta da take tayi ,saida taci tayi nak kafin tace masa,
"Zuba min lemon na Kora da sanyinsa kar yah huce"
"Hooo Bari a zuba miki lemo kisha kam,saboda kiji dad'in hawa service,nima ai na koshi da naman tunda kin koshi"
Kofi biyu yah fitar masu glass sabi fill a leda kafin yah zuba lemon a ciki,wasu kwayoyi ya d'akko da niyyar zubawa a cikin lemu kan,sameemah ceh tayi saurin dakatar dashi tah hanyar cewa,
"Ahah karka sakamin kwayoyin karin sha'awa"
"Ah ashe kin sansu kenan?"
"Me ka daukeni karamar yar iska?"
"Ahah nibance haka na,tunda bakya so shikenan,da alama yanda kike da karfinnan haka kike idan an hau gado"
"Eh ina ga kam,kai idan kanaso ma zaka iyah juye nawa kwayoyin ma akan naka,nafijin energy idan banyi amfani dasu ba"
"Hahaha ayi haka,kice nakara duk akan nawa danna
jini a sama kenan,ku ai yarane nikuwa saida su kwayar idan inason yin dogon aiki wanda zai d'auki lokaci,toh bari najuye su ma dukka kawai"
Aikuwa yana gama magana yajuye dukka kwayoyin sameemah acikin nasa lemon.
Yana dagawa saida ya shanye tas kafin yah ajiye kofin yana karewa SAMEEMAh kallo kaman zai cinyeta d'anya.
Saida tasha lemon ta tabbatar tah koshi sosai kafin ta dan kishingide akan cushion din kujerar,alhaji bala ne yayi saurin cewa,
"Haba madam da girmanki ki kwanta akan kujera,ai muje daki ki baje sosai ,amma kya kwanta akan kujera"
Batayi masa musu ba sai tashi kawai da tayi ta nufi cikin dakin,kaman jira kuwa yake da sauri yah bita yana had'a hanya kaman dan maye.
Tana zama a bakin gadon shima yah zauna yana narai narai da ido kaman anyiwa yaro kwacen alewa,ga idonsa yayi ja da alamun kwayar da yayiwa over dose ce tah fara tambayar sa.
"Menene yasa ka kirani nan wajen ,har yanzu baka ban amsata ba bayan tun dazu nake tambayarka?"
Ransa ne yah fara b'aci da tambayar ta ganin yanda tah ma raina masa hankali,cikin bacin rai yace,
"Bai kamata kina min haka ba seemah dan kinga ina binki ina lallabaki,ke kanki ba buk'uwace ba a wannan harkar kin fi kowa sanin abinda nake bukata daga wajen ki,tunda a gabanki na sha kwayoyin karin kuzari "
"Toh Idan kuma naki baka abinda kake nema kuma yah zakayi?"
"Hakanma bazai faruba dan nasan bazaki taba fadan hakan ba tunda kema da amincewarki za'ayi"
"Haka nace maka da amimcewata ?"
"Kee yakamata kima daina batamin lokaci dan baki isa kicemin kin fasaba saboda yanda na bata lokacina wajen lallamarki da kuma naman dana sayo,sannan kuma idan baki shirya ba saiki fadamin yunda farko ,amma kina ganin na sha kwaya a gabanki amma bakice komai ba sai yanzu kicemin wai idan kika ki yarda mezai faru?"
"Eh Toh mezai faru idan naki amincewar,ai tambaya ce nayi maka"
"Matseki zanyi nayi miki dole dan in kinki ta dad'i saka miki karfin maza zanyi tunda yan dabar taki basanan bare su kwaceki,Sannan kuma bazan baki koh sisi ba haka zan koreki a gidannan,inaga yarinyah bakisan halina ba ne,toh bari kiji na fadamiki a gidanna bansan iyah adadin yara nawa nayiwa fyade ba ,ko kuma na lalata,dukkansu kuma babu wanda nayi mata a san ranta,ke kadaice nake binki dan nayi miki da yardarki saboda bakaramin sonki nake ba,in kikayi sa'a ma harka ta goge dake zan dunga zuwa abuja"
"Duk naji bayanin ka amma ban amince ba"
"AI kuwa baki isaba yarinyah"
Yana gama fadar haka yayi sauri yah riko kunkuminta yah jawota kusa da shi. Bai ankara ba kuwa saijin mari yayi tasss a kumatunsa saida yah fad'a kan gadon tah baya yana kikkifta ido,saboda hasken ganinsa daya d'auke na wucin gadi.
Tashi tayi daga kan gadon tah koma jikin madubin dakin tah tsaya wanda yake kallon gadon,tsura masa ido tayi har yah gama juyinsa akan gadon yah tashi ya zauna,yana had'a ido da ita ya hadiye wani yawu tareda cewa,
"Kai kai dutsin guga kika manna min a fuska ko me"
"Au tambaya ma kake,zaka kuwa san me na manna mama,kuma kayi kuskure tabbas ka tsokano rina a gidanta,dan kayi min abinda tunda nake babu wanda yah taba gigin yinsa ,shine tab'a gangar jikina,duk duniyah babu wanda zanyiwa amincewar taba jikina,ba miji ba koh mai martaba ne bai isaba,saboda jikina ne nikadai kuma nikadai ce mallakinsa.
Kai kuma ka sab'a dokata dan haka a hukuncin danayi niyyar zartarwa akanka na rainani dakayi ta hanyar gayyatoni wannan matsiyacin gidan,saina k'ara maka da tab'a jikina ma dakayi,yau mai hanani hukuntaka a gidannan banganshiba a fad'in duniyar nan"
Tana magana muryarta tana fita da amo kamar muryah guda biyu ga kuma annurin fuskarta daya d'auke tass.
Tun kafin aje ko ina alhaji bala ya sau fitsari akan gadonnasa,ga jaraba tana cinsa na maganin daya antaya a cikinsa.
😄😄😄😄😄
Tab kashigesun ka (su alhazawa anji manyan mata).

*+______________________+*
*ABIN YABO BOOKSHOP*
  Kasuwar  Rimi  Kano
Tel:📞 *07038339244*

❤❤SADY-SAKHNACEH❤❤

Kar ku manta da

#comment
#share
#like
#follow.

____** *GIDAN GANDU* **____
❤❤By sadi-sakhana❤❤


Wattpad username:SAKHNA03


❤12❤

Nufoshi tayi yana matsawa har sukaje karshen gadon,a lokacin jikinsa har karkarwa yake saboda tsoronta daya d'arsu a cikin zuciyarsa,dan a sannan koh qur'ani aka bashi zai iyah rantsewa akan ba sameemah daya sani wacce yah saka aka kawota bace a gabansa,duk da suna kama da itah saidai kamanninta sunsha banban da itah.
Wani marin tasake kifah masa ,saidah tah jerah masa kusan biyar,kan kace me kumatun alhaji bala sunyi luhu luhu kaman fanke sai shek'i sukeyi saboda kumbura da sukayi.
Tun yana daurewa har yah fara kuka wiwiwi harda majina shab'e shab'e. Komawa tayi inda take tsaye saidai sannan tah koma ainihin kalar ta,wani Murmushin tayi masa irin na muguntar nan kafin tace,
"Karka damu mucigaba daga inda muka tsaya a maganarmu,wannan hukuncin tab'a jikina dakayine na maka"
"Yanzu menene sunan abinda kikamin ina nemanki da arziki kina nemana da tsiya?"
"Yawwa gwanda da kace kana nemana da arziki ai haka nakeso Alhaji,kai ne shugaban kungiyar vigilantee na garinnan koh?"
"Eh nine amma bazan had'aki dasuba ai"
"Oh kana nufin cewa zanyi karka saka su su kamani?,lallai baka sanniba ina ga so kake na k'ara maka wani marin"
"Ahah kiyi hakuri na tuba ki yafeni"
"Kai Dallah ni kadaina wani rokona haka,sai kace wani sarki da bafade,so na ke shugaban kungiyar ka d'orani akai,zan baka nan da wata d'ayah daga nan bazan k'ara koh kwana d'aya ba,sannan yarana ma zan nad'aasu mufara aiki tare,dan garinnan yana bukatar gyara sosai,kuma na duba naga babu mai gyarashi sai ni nan jar wuyah"
Watstsakewa yayi daga marin da tayi masa yah yah gyara zama kafin yace,
"Lallai na yarda ke yarinya ce,yanzu marin dakika yimin ne kike tunanin zai sa na sauke yarona dayake kan shugaban kungiya na baki,kinsan irin wuyar dana sha kafin na kafa wannan kungiyar zuwa yanzu,lallai da sauran ki"
"Babu saurana alhaji kungiya kuma dole saika bani idan kuma ba hakaba zaka ga aikin yarinta kaman yanda kafad'a"
Tana gama fadar hakan ta matsa wajen television dinsa tah ciro wata y'ar karamar camera wanda duk nacin mutum bazai san da ita ba inba yasan sanda aka saka ba.
Zuwa tayi gaban alhaji bala tah tsugunna,
"Nasan kasan menene wannan ba sai nayi maka karin bayani ba ,kuma kasan wacece hajiyah kulu,(matarsa) dakuma wannan saurayin umaruje(babban d'ansa wanda yake karatu a UK),toh cikin minti talatin sakon dayake cikin nan zaije ga kunnensu ,sannan bayan sun gama ji sun more,saikuma mutanene garinnan suma su shaida wanene alhaji bala,ko ban tuna maka ba ,kasan wane irin fad'e fad'e kayi a dakinnan koh?,toh maza saka hannu a cikin takardar nan"
Tafad'a tana mika masa wata takarda,tsilli tsilli yayi da ido,ganin irin ruwan daya d'ebowa Kansas babu damar kuma fita daga ciki.
Mika hannu yayi yah karb'i takardar hannunta amma daga nan ko motsi bai sake yi ba kaman wanda aka sankare shi.
"Oh Ashe ban baka biro ba,bari nabaka"
Tafad'a tana mika masa biro,ya dad'e kafin yah karbi biron yah fara rubutawa kaman mai koyon rubutun,
Yana gamawa yah mika mata takarda fuskarsa d'auke da dana sani,fisgewa tayi tareda sake dubawa,
"Yawwa yaron kirki ashe kana jin warning,yanzu kuma saikayi shirye-shiryen d'orani saboda jama'ar gari su shaida,ko baka jiba?"
"Eh naji"
"Yawwa mutumina,ashe kasan abinda kakeyi,kuma yawwa bari na fadamaka,motar da aka kawoni d'azu gaskiya akwai dadi,kuma ta birgeni,dan haka da itah zan tafi ina sonta"
Alhaji bala bai san sanda hawayen takaici yah zubo masa a fuska,saboda tsabar irin fashin da sameemah tayi masa tunda yake a duniyah ba'a taba yimasa ba,ga kuma babu damar yayi magana.
Itah kuwa gogar key d'in motar ta d'auka akan kujera a palour,tah fita tana kakkad'ashi tana fed'uwa har ta bawa motar wuta tayi gaba abinda kaman babu abinda ta aikata.
Bayan fitar sameemah Alhaji bala ya dade a zaune bai motsaba ,can kuma yah kokarta yah tashi yana tafe yana had'a hanya gakuma rashin arzikin da sameemah tayi masa.
Itah kuwa gogar daga wajen gidan shakatawa ta wuce(club)inda kowane d'an iska yake baje nasa bidirin.
Tun a hanyah tah fad'awa su burgu akan su sameta acan,da murnar su suka isa wajen kuwa dan sunsan baza'a tashi banzaba.
A tare suka iso wajen su da itah,saidai sai waigawa suke koh zasu ganta amma babu wanda yah hangota,ita kuwa a nata bangaren tana kallon su daga cikin motar da take zaune,saida taga alamar bazasu gantaba kafin tah bud'e motar tah fito,da mamaki suke kallonta bakinsu a bud'e,burgu ne yayi karfin halin cewa,
"Shugaba jar wuyah wannan motarfah daga ina kika samotah,ta wayeh haka?"
"Tawa ce"
Daga nan bata sake cewa komaiba sai wucewa da tayi cikin club d'in suma suka bita a baya.
Shirya musu table akayi ita da yaranta kafin aka tambayi order,kowa shiru yayi yana jiran shugabar ta fad'i abinda takeso,d'aga yatsunta

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login