Showing 21001 words to 24000 words out of 135422 words

Chapter 8 - Gidan Uncle Complete Hausa Novel

Fauzah   

06 Oct 2024

49730

duk target dinsa bai wucce akan yanda zai samu kebewa da Umaimah ba cikin sati biyun baifi sau biyu yasata a idonsa ba kwana uku kenan da yayi Mata gani na qarshe lkcn suna zaune a parlour dukkansu suna kallo da magaruba bayan sunyi sallah ta fito sanye take da hijjab dinta har qasa ta tsugunna a gabansa ya zuba mata ido itama Sadiyan ita take kallo cikin sanyi muryarta tace  gani Uncle mamakin hasken da tayi yakeyi duk da kanta a qasa yake amma ya fahimci ramar da tayi a kausashe yace  bakiga saqona bane dagowa tayi da sauri suka hada ido shima itan yake kallo da dukkannin hankalinsa tsawa ya daka mata yace  ba mgn nake miki bane kika kafeni da ido idonta ne yayi qwalqwal da hawaye cikin in...ina tace  da...dama Uncle bani da lfy ne sh...shine... miqewa yayi ya dauki rigarsa yasa yace  shine bazaki iya fadamin ba saboda ban isaba to kitashi kizo muje Daddy ne yake nemanki yana fadin haka ya fice.



Ta dade a tsugune kafin Aunty Sadiya tace  saiya kuma yimiki mgn ko?" Miqewa tayi ta shiga dakinta ta sako takalminta ta fito gabanta na wata muguwar faduwa ta nufi harabar gdan a tsaye ta tarer dashi jikin motar yana hangota ya nufi cikin motar ta zagaya ta tarar harya bude mata shiga tayi ya sanya hanunsa ya janyo murfin ya rufe yaja motar a guje ya fice daga gdan sunyi tafiya me nisa kafin ya waiwayo ya kalleta yanda yaga ta hade raine ya bashi dariya yayi murmushi yace  Babyn Uncle Hameed duk haushin na fito dake daga gdane yasa ake wannan cin maganin?" Shiru tayi batare data tanka masaba ganin sun wucce hanyar da zasubi takaisu gdan Daddyn ne yasata dagowa ta kalleshi ya kawar dakai kamar bai ganiba yaci gabada tuqinsa cikin kwanciyar hankali bayan Abdullahi Wuse Specialist Hospital yabi sunyi tafiya mai tsayi taga yayi parking a wani parkin speace qasa tayi da kanta ta kifashi akan cinyarta qamshin turaren jikinsa dana motar na qara hautsina mata zuciya fita taji yayi daga motar baifi minti biyar ba ya dawo ya bude mata ya ruqo hanunta tare da dannawa motar key ya jata suka shiga cikin gurin itadai bin gurin take da kallo takasa gane inane har saida suka shiga reception din taga an rubuta (WELCOME TO PRINCE HOTEL) gabanta ya qara faduwa a karo na biyu ta sake kallonsa yana riqe da hanunta wannan karon sun hada ido amma yanda taga fuskarsa babu annuri ya koma mata asalin Uncle Hameed din data sanine yasata qara tsuke bakinta wanda dama idan tace zata budeshi komai zai iya faruwa a qasan taga ya nufi wata qofa ya bude da key dinta yaja hanunta sun shiga ya mayar ya rufe tare da sakar mata hanun.


Zazzare ido ta hauyi tana neman toilet hango wata qofa ne yasata juyawa zata shiga yakai hanu ya ruqota fizgewa tayi ta nufi qofar da gudu ta budeta tun daga tsaye ta fara kwara amai babu komai a cikinta sai ruwa saboda bata iyacin komai sai ruwan Lipton da sauri ya shigo toilet din ya ruqota yana danna mata qirjinta cikin tashin hankali yanata zuba mata sannu ruwa ya bata ta kuskure bakinta ya ruqo hanunta suka fito ya cire mata hijjab din yana qara yi mata sannu kwantar da ita yayi sannan ya komai ya wanke gurin ya gyara ya fito ya zauna kusa da ita ya ruqo hanunta yana matsawa a hankali yace  kinyi period wannan watan?" Dago idonta tayi daya fara lumshewa alamun bacci tana kallonsa da mamakin tambayarsa ganin tana neman raina masa hankali ne yasashi qara tamke fuska yace  tambayarki nakeyi fah" a kasalance tace  sati guda kenan da wuccewar lkcn period dina nama fadawa Aunty..." da sauri ya kalleta hakan yasata hadiye mgnr yace  kikace mata me?" Cikin qosawa da mgnr tace  cemata nayi inason ta tambayarmin kai zani asibiti a dubani" sake kafeta yayi da lulu eyes dinsa yace  ke bazaki iya tambayata ba shiru tayi masa saboda ta lura mgn kawai yakeson ja da ita sakin fuskarsa yayi kamar bai taba daure fuskaba ya matsa kusa da ita tare da kwanciya ya janyota jikinsa ya dora hanunsa a saman cikinta yace  ina taya kaina murnar samun qaruwar da nayi a jikin qanwata Babyn Uncle cikine dake.....






*UMMUH HAIRAN CE...
'



* ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
=?G? *FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*?FAUZAH*



Wattpad=?I?


www.fauzahtasiu41@gmail.com




*PAGE NINE*



Wata zabura tayi ta miqe zaune daga jikinsa tanaja da baya har takai qarshen gadon ta dora hanunta akanta ta saki wani ihun tashin hankali da sauri shima ya miqe tare da ruqota ta fusge jikinta tana kallonsa kamar wata zararriya kafin ya ankara ta damqi wuyansa a haukace cikin wani irin qarfi da bata taba sanin tanada shiba ta saki wani marayan kuka tace  na shiga ukuna ni Umaimah ciki Uncle cikinka a jikina garin Yaya hakan ta faru ya akayi na samu ciki Uncle garin yaya cikin ya shiga wlh bazan yarda ba bazai yuwu ba Uncle bazan taba amincewa ba cikin shege a jikina ni Umaimah yanzu irin sakayyar da zanyima iyayena kenan nashiga ukuna Uncle ka cuceni ka cutar da rayuwata kamarni ace wai inada cikin shege a jikina Ina wlh saina zubar dashi bazai taba yuwuwa ba... haka taketa surutai kamar wata zararriya ta riqe masa qwalar riga qamqam.


Daqyar ya samu ya banbare hanunta daga wuyansa ya fara qoqarin janyota jikinsa ta kuma janyewa tare da fashewa da kuka tace  wai kai wanne irin azzalumi ne ka cuceni ka rabani da mutuncina sannan harda guzurin ciki ya kakeso nayi Uncle wanne irin zagi kakeso duniya tayimin... kamota yayi ya hadata da jikinsa sosai cikin tsananin kaduwa da yanda ta haukace masa yace  kiyi hqr Babyn Uncle wannan cikin shine matakin nasarar mu ta kasancewa tare saboda haka kada ki zubar min dashi ki taimakeni ki barshi muci gana da rainonsa wlh tallahi Baby dana ba shege bane halattacen dane kamar kowanne nasha fada miki niba mazinaci bane kedin matata ce ki bani lkc kadan zanyi miki bayanin komai kuma zan tabbatar miki da komai duk yanda yaso lallashinta taqi lallasuwa ganin batada niyyar daina kukanne yasashi komawa ya kwanta yace  duk sanda kika gama batawa kanki lkcn kizo ki bani haqqina da kika danne min tsayin kwanaki


Kallonsa tayi a tsorace ta maqalqale jikinta tana sake rushewa da kuka blanket yaja ya rufe jikinsa tare da kashe light din dake dakin ya lalubo ya janyota da qarfi ya mannata da jikinsa yana sakin wata sansanyar ajiyar zuciya ya sanya hanunsa ya dafe kanta tare da dora bakinsa a nata yana lasar lips dinta haqoranta har rawa suke saboda tashin hankali da tsoro hanunsa daya yasa yana shafa cikinta yana wani lumshe ido kafin daga baya ya gangara qasan mararta yana shafawa a hankali yana tsotse lips din nata kamar zai tsinkesu har yanzu kuka takeyi masa tana ta tureshi tana wani irin kakarin amai saboda bata qaunar turaren jikinsa tayar mata da zuciya yakeyi sosai jin yanda take yunqurin amanne yasashi janyewa daga jikin nata ta miqe da gudu ta shiga bathroom din ta fara kakarin aman amma babu komai a cikinta yaqi zuwa sai azabar tashin zuciya miqewa tayi ta kuskure bakinta tare da daukan sabon brush din da yake gurin ta bare ta wanke bakinta ta juyo zata fito a qofar toilet din ta ganshi tsaye dagashi sai boxes yacire duk wata sutura dake jikinsa gabanta ya fadi sosai ganin ya ruqo hanunta yana qoqarin hadata da jikinsa kawar dakai tayi cikin galabaitacciyar murya tace.


 Don Allah ka qyaleni banason turaren nan na jikinka tayarmin da zuciya yakeyi murmushi yayi me sauti yace  oh turare nane matsalar? kawar da kanta tayi ya cafkota yana shafa cikinta yace  sorry yarona daga yau bazan qara sawa ba tunda bakaso amma yau daya ayimin uzuri rashin sani ne yana fadin haka ya dagata cak ya dorata a gadon ya fara qoqarin zare mata rigar jikinta ta riqe ta hanunta tasa sabon kuka me taba zuciya tace  ka taimakeni ka rabu dani Uncle banaso wlh banaso Uncle Hameed pl... kallon da yake matane yasata hadiye mgnr ya balle bottle din gaban rigar ya cire mata ita ya kama twince dinta ya fara wasa dasu tare da qura musu ido yanda suke wani sheqi.


Cafka yayi ya fara wasa dasu cikin wani irin yanayi da yake nuna tsananin feeling dinsa duk yanda take masa kuka da magiya yaqi sakinta saboda bazai iya qyaleta a matuqar matse yake hakanan ya biya buqatarsa da ita yanajin wani mugun farin ciki dadin Babyn Uncle dabanne a cikin mata duk yanda ya debo sha'awar sa da ya kusanceta zaiji ya gamsu rungumeta yayi yana bubbuga bayanta cikin sigar lallashi yana busa mata iska a kunnenta baccine ya dauketa ya janye jikinsa a hankali saboda tsoron kada ta tashi ya shiga toilet yayi wanka ya dawo yayi sallar isha ya fita restaurant din cikin hotel din ya nemo musu abinci ya dawo yaci saboda yunwa yakeji sosai yau feeling din da yakeji bai bashi damar iyacin abinci ba sai yanzu a dole yakecin abincin saboda tsarinsa bayacin abincin waje idan ba dole ba.


Bata farka ba sai sha biyu na dare ta bude idonta jinta qamqam a jikinshi ne yasata janye jikinta ta miqe ta nufi bathroom din tayi wanka ta fito a zaune tayi sallar isha saboda jirin da takeji yana kallonta harta gama ya bude idonsa ya kafeta da idonsa ganin yanda ta hade kai da gwiwa tana shassheqa kuka miqewa yayi ya sauko kusa da ita ya kamo hanunta ta dago kanta yayi murmushi yace  duk kukannan akan cikina dake jikinki ne to don Allah kiyi hqr nayi laifi amma inason baby na ki kulamin dashi wani mugun kallo ta rinqa watsa masa bai kulata ba ya dauki abincin ya rinqa bata a baki da farko qinci tayi saboda tasan ba zama zaiyi ba amma ys dage saida ya bata ta rinqacin sakwarar daqyar saida yaga ta fara qoqarin mai sannan ya qyaleta ta miqe da sauri ta nufi bathroom din duk abinda taci saida ta dawo dashi hankalinsa ya tashi sosai da ganin yanda ta galabaita tana gama aman ya daukota ya dawo da ita ya rufe mata jiki da bargo ya saboda rawar sanyin da zazzabin daje jikinta yasata wayarsa ya dauka ya kira likitansa ya sanar dashi inda yake da abinda ke faruwa cikin saa kuwa a asibitin Abdullahi Wase din yake dutyn dare saboda haka yace gashinan zuwa.


Number Sadiya ya kira bugu biyu ta daga tace  tun dazu nake kiran wayarka bata shiga saboda matsalar network" a gajarce yace mata  eh bayan nakai Babyn Uncle gdanmu na fito aka kirani meeting din gaggawa yanzu haka uzuri na karba na fito dazun kashe wayar nayi bazan dawi ba may be sai gobe zan dawo haka kawai taji zuciyarta bata gasqata mgnrshi ba cikin tsoro tace  anya Uncle meeting ka shiga kuwa?" Cikin son ta gasqatashi yace  to me kike tunani sabon gari na tafi gurin karuwai kome?"  Koma ma zai iya faruwa abinda ta fada kenan takaici yasashi cewa  ok ai kin kasa dani baki saukemin haqqina dake kanki dole kiyi tunanin haka toni ba haka nakeba banacin itaciyar da Allah ya haramta ta gareni" yana fadin haka ya kashe wayarsa daidai lkcn likitan ya qaraso ya tashi ya bude masa sukayi musabiha ya qarasa gadon ya nuna masa Umaimah yace  sati guda kenan da lkcn period dinta ya wucce Ina tunanin tanada shigar ciki amma Dr komai taci saiya dawo gashi naji jikinta da zazzabi dubata likitan yayi sosai ya tabbatar da shigar cikin sannan ya rubuta mata magunguna tare da shawarar ta daina aikin wahala ta rinqa samun hutu sosai, gdy yayi masa tare da yi masa transfer kudi masu kauri ya rakashi har gurin motarsa ya dawo har yanzu bacci takeyi ya kwanta kusa da ita shima tare dayi musu addu'a bacci ya daukesu.


Da asuba da salonsa ya tasheta daqyar ta bude idonta yayi kissing tounger dinta ya miqe yace  a tashi ayi sallah Uncle yanason gaisawa da Babyn sa bata kulashi ba har yayi alwala ya fito itama tayo shine yajasu sukayi jam'i suna idarwa ta miqe ta koma ta kwanta shima kwanciya yayi ya matseta a jikinsa yana shafa cikinta da haka bacci ya sake daukesu 11:00am ta farko ta zame jikinta ta shiga bathroom tayi wanka ta fito tasa kayanta daidai lkcn yayi miqa tare dakai hanu zai damqota tayi baya da sauri tayi raurau da ido zatayi kuka murmushi yayi ya miqe ya matsa kusa da ita ya dora habarsa a kafadarta yayi mata mgn cikin rada yace  inason gaisawa da yarona ne fah yasan Daddynsa ya tashi lfy" shassheqar kukan data farane yasashi dariya yace  matsoraciya na qyaleki badon halinki ba wanka ya tashi yayi yana fitowa ya danna number restaurant din ya fada musu abinda suke buqata yanzunma kusan dura yayi mata ta sakeyin amansa babu yanda ya iya hakanan ya miqe ya bata magungunan tasha sannan yace ta tashi su tafi kallonsa tayi tace  Gdan Daddyn fah kace shine yakeson ganina" murmushi yayi yace  bazaki ba" abinda yace kenan ya dauki wayarsa ya fice itama bin bayansa tayi yana shiga gdan yayi parking abin mamaki sai yaga motar Sadiya bata fita ba murmushi yayi don yasan saboda su taqi fita bude qofar yayi ya fito ya budewa Umaimah ta bisa da kallo daga Mata gira yayi tare da ruqo hannunta ta fito gaba daya batajin dadin jikinta jirine ya dauketa tayi luuuu zata fadi ya riqota da sauri ya mannata a qirjinsa daidai lkcn Sadiya ta fito daga cikin gdan karaf idonta ya fada cikin na Hameed daya qanqame Umaiman a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya, laptop da takardun hanunta ta saki a qasa tare da quduma wata uwar ashar tayo kansu a guje......






*UMMUH HAIRAN CE...
'



* ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
=?G? *FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*?FAUZAH*



Wattpad=?I?


www.fauzahtasiu41@gmail.com




*PAGE TEN*



Da sauri Umaimah ta fara qoqarin janye jikinta daga nasa amma yaqi sakinta cafka Sadiya takai mata yayi wani juyi da Umaiman yamai da ita bayansa qanaamesa tayi ta saki kuka jikinta yana rawa saboda tasani yau kashinta ya gama bushewa sake kaiwa Umaimah wawura tayi ya riqe hanunta tare dayi mata wani murmushi yace  kada ki tabamin qanwa Sadiya batada wani laifi jirine yake daukanta shine na riqeta..." Hanu ta daga ta daukeshi da mari cikin bala'i tace  qarya kake Abdulhameed dama na dade Ina zarginka da Umaimah yaudai Allah ya tona maka asiri ashe abinda kukeyi kenan cin amanata kukeyi Hameed ka rasa dawa zakayi lalata saida Umaimah yarinyar dana raineta naci wahalarta Hameed menayi maka mena rageka dashi da zakake lalata da Umaimah yarinya qarama me hakan yake nufi? Ashe gsky abinda Nihal ta fadamin taganka kanashawa Umaimah nono nace qarya ne ashe cinyeta kakeyi Hameed yarinyar daka Raina tun batasan kantaba yanzun ita kake zina da ita ita kake qwaqwulewa meye hakan Hameed ni dama nasan ba wani meeting daka tafi kanacan kana iskancin kane...."???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?


Allah ne ya bata saa ta cafko hijjab din Umaimah ta fincikota da qarfi ta wani wujijjigata tayi jifa da ita cikin rashin saa ta kifa saman wani dutse da aka ajiye a gurin ta qwallah wata razannanniyar qara da gudu ya nufota ja yayi da baya da sauri yace  na shiga uku Sadiya kin kasheni jini Sadiya jini take zubarwa a tsorace ta juyo daidai lkcn ya dago Umaiman da tayi doguwar suma yabi jikinta da kallo jini take zubarwa sosai ya qara qanqameta ya saki kuka yana jijjigata yana cewa  kada ki mutu Baby don Allah kada ki bari muyi asarar babyn mu kada cikin nan ya zube inasonsa Baby plz.."


Yanda yake mgnr kadai zai tabbatar maka da lallai baa cikin hayyacinsa yakeba kuka yake sosai yana jijjigata yana kiran  ki tashi Umaimah ki tashi don Allah kada ki mutu ban fadawa duniya matsayinki a gurina ba kada ki mutu kina kallona a matsayin mazinaci Umaimah kada ki mutu bamu cika burin kakanmu da iyayenmu ba Abba ya mutu da burin ganin zuri'ar mu ya mutu yana fatan zamanki a wannan matsayin yabada wasiyyar ko bayan ransa kaka ya tabbatar da dauruwar aurena dake kakanmu ya cika masa burinsa kafin yabar duniya Umaimah don Allah kada ki mutu saimun haifi danda zamusa masa sunan mahaifin ki aurena dake hadin Allah ne shine ya hada


Tsoro ne ko tashin hankali yasa Sadiya yanke jiki ta fadi oho faduwar tatace ta fargar da mai gyaran fulawar ya nufo gurin da sauri ganin Hameed din rungume da Umaimah wacce take kamar matacciya ga jini sai malala yake ta qasanta yanata gursheqen kuka kamar wani mace ne ya tashi hankalinsa ya matso da sauri yace  ya salam maigida jininta zai iya qarewa akaita asibiti sai yanzu hankalinsa ya fara dawowa jikinsa ya miqe ya dauketa cak kamar wata yar jaririya yasata a mota har yaja motar Sadiya tasha gabansa tana layi tace wlh baka isa ka fita da ita daga gdannan ba yau saidai koni ko kai ko ita na rantse da Allah baku isa kuci amanata ku fita lfy ba aure tab billahillazi baka isaba Allah ya tsine uban Wanda ya fasa wlh dagaku har danginku sai kunsan kunci amanata" tana fadin haka ta nufi

Join Our Groups
16, January 2025
Abdullahi

Mun bude sabon Whatsapp group na cin duri Mai suna Sirrin Dadi idan ki/ka na bukata kayimin magana ta Whatsapp number 07032700869

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login