Showing 9001 words to 12000 words out of 135422 words

Chapter 4 - Gidan Uncle Complete Hausa Novel

Fauzah   

06 Oct 2024

49724

mata ido har yanzu tana kuka takeyi saida yasa kayansa sannan ya qarasa ya zauna kusa da ita yasa hanunsa ya shafo fuskarta yace  shikenan ai na hqr na daina yi miki abinda bakiso kiyi haquri bazan qara ba tashi muje muyi break yaranki sun tashi"



Da wadannan yaudararrun kalaman nasa ya samo kanta ta tashi suka fita parlour tare sukayi musu wanka suka shiryasu sannan ya daukesu har ita suka tafi suka sauke yaran a makaranta sukuma suka nufi wani gurin shaqatawa ya rinqa janta jikinsa yana nuna mata kulawa tare da riritata komai ya dauka ita yake bawa itadai kallonsa kawai takeyi tana hawaye har yanzu tsoronsa takeji sai yamma suka nufi gdan suka biya suka dauko yaran a makaranta sannan suka wucce dakinta ta shige ta kulle ta barsa da yayansa suna hira a parlour amma rabin hankalinsa na kanta saboda yasan bazai wucce kuka ko tunani takeyi ba tana zaune da waya a hanunta ta bude Data saqonni suna shigowa saqon yayarta Jameelah ta fara dubawa inda take cewa da ita.


 Yar uwata kin barni cikin fargaba da tashin hankali kwana biyu bana iya bacci saboda tunaninki jiya na kira wayar Sadiya tace min bata gari nidai zuciyata bata nutsu da zamanki dagake sai Hameed a gida ba Umaimah dandai babu yanda zanyi saboda matsayin su Daddy ya wucce nayi jayayya dasu amma don Allah ki kiyaye mutuncinki ki riqe amanar kanki kuma ki kula da maraicinki Umaimah yar uwarki da baki da tamkarta a duniya Jameelah Ahmad Hameed
Tana karanta saqon tana hawaye harta gama ta rungume wayar ta sake sakin wani kuka me ciwo tana rungume da wayar tace  ya Allah ka kawomin dauki Allah nasani zuciyar masoyana tana cikin damuwa kamar yanda tawa take ciki Allah ka yafemin astangafurullah ya Allah



Tana rufe bakinta Kira ya shigo  Hajiyata sunan daya fito akan sensor din kenan ta dannan jiki a salube tace  he...hello Hajiyata haka take kiran mahaifiyar Hameed tun tana qarama har kowa ma ya saba haka kowa yake kiranta Hajiyan Umah qwafa Hajiya tayi tace  kekam kwai yar qaniya dagake har yayan naki kwana biyu kenan ina kiran wayarku da dare bakwa dagawa Umaimah Anya kuwa qlau kike?" A gajiye tace  Hajiya kice da Uncle ya kawomu gda don Allah idan Aunty Sadiya ta dawo saimu dawo wlh Hajiya duk banajin dadin zaman gdan gaban Hajiya ne ya fadi ta rasa meye yake sanyata faduwar gaba kwanakin nan tace  meye yake faruwa Umaimah inajin faduwar gaba Ina yawan mafarkin ki Umaimah meye fadamin meyene yake faruwa saita nutsuwarta ta fara qoqarin yi tace  aa babu komai Hajiyata kawai dai nayi ciwon ciki ne amma naji sauqi nidai kawai inason ganinku ne ajiyar zuciya tayi tace  alhmdllh har naji dadi Umaimah kiyi hqr kinsan halin Uncle dinki ko nayi masa mgn bazai barki ba amma dai zanyi masa mgn" dole badon tasoba ta hqr suka shiga wata hirar daban haka sukayi sallama ta ajiye wayar ta koma ta kwanta sun dade suna hira da qawayenta bawai don tanajin dadin hirar ba saidon ragewa zuciyarta damuwa.



Sai goma na dare ta tashi ta kulle qofarta tayi wanka tayi sallar isha da shafa'i da wuturi sannan ta kwanta abubuwan suna dawo mata sababbi taci kukanta sosai ta gde Allah kafin bacci ya dauketa.
A bangarensa yana zaune a parlourn yana jiran fitowarta yaji shiru har yaran sukayi bacci dukansu ya daukesu ya kaisu dakinsu yayi musu addu'a tare da rage. Musu qarfin A.C ya fita ya shiga kitchen ya dauko madarar Holladia ya fito ya zauna a parlourn wani magani ya balla ya jefa a cikin madarar ya jijjiga sosai ya ajiye a fregde din parlourn ya shiga dakinsa yayi wanka ya fito ya shafa body lotion tare da feshe jikinsa da turare ya sanya gajeran wando blue da Vest itama blue ya fito parlourn ya shiga kitchen ya dauko cup ya nufi dakin Umaimah zuciyarsa na bugawa da qarfi yanajin wani mugun feeling dinta na taso masa yana zuwa ya murda qofar yajita a rufe ruf knowking ya rinqayi a hankali saboda tsoron kada ya tashi yaran amma yaji shiru ransa ya sosu sosai shi a tunaninsa tanajin sa tayi masa banza juyawa yayi ya koma dakinsa ya shiga binkicen inda mukullan gdan suke dama da qofarsa da ta dakinta iri daya ce kuma key dinsu ma iri dayane saboda haka ya dauki mukullan biyu iri daya ya fita yana zuwa yasa na farko yaji bashi bane amma ya shiga sosai da alamun zare nata mukullin tayi data kulle yayi ajiyar zuciya yasa dayan murdawa biyu qofar ta bude yayi hamdala tare dasa kansa dakin ya jima yana qare mata kallo tayi daidai da ita saman katifar gashin kanta irin nasu na shuwa ya baje saman pillon da take kai da daidai yake qare mata kallo tundaga kan santala santalan cinyoyinta da rigar ta yaye har shatin pant dinta ma a waje ya hadiyi wani yawu ya sauke idonsa akan boobs dinta yana lasar bakinsa yana sauke ajiyar zuciya a hankali kamar me sanda ya qarasa gabanta ya zauna a gefen katifar ya kwantar da kansa saman qirjinta yana hura mata iska a kunnenta tare da sanya bakin nasa ya fara lasar lips dinta a tsorace ta bude idonta tare da yunqurawa zata miqe yayi saurin riqeta gam yana yawo da harshensa a jikinta kuka ta saka masa jikinta na rawa tace  nikam na shiga ukuna ni Umaimah meyasa mutuwa data tashi bata hada dani ba ta rabani da wannan muguwar qaddarar...


Rufe mata baki yayi tare da dagata yace  ya isa haka ba wannan ne ya kawoni ba rabonki da abinci tun rana ki tashi kici abinci" janyo flat din daya jero gasashiyar kazar yayi ya dagota yace tashi kici koda kadanne kada ki cutar min da kanki ajiyar zuciya tayi tare da kada masa kai da sauri ya kalleta ganin tana neman rusa masa burget yace  aa qarya kike wlh bazaki kwanta da yunwa ba dole ki tashi kici saboda cinki ko rashin cinki bazai hanani abinda nayi niyyah ba garama kicidin qila na tausaya miki na qyaleki kinsan dai gdannan babu me cetonki a gurina tariga tasan halinsa tun tana qarama ya tsani musu a rayuwarsa hakance tasata tashi ta zura hijjab dinta ta nufi bathroom din ta kuskure bakinta ta dawo ta zauna ya rinqa yagar naman yana bata tare da madarar Holladian daya sawa magani a ciki taci da dan kirki saboda dama da yunwa ta kwanta sannan ta sake miqewa ta koma tayi brush ta dawo yana zaune a inda ta barshi yana danna wayarsa ta tsaya a gabansa tanajin wani nannauyan bacci na damunta tace  Uncle ka tashi zan rufe dakin bacci nakeji" dagowa yayi yaga yanda take neman abinda zata dafa ya miqe da sauri ya ruqota ya zare mata hijjab din yana murmushin sa na qeta ya kwantar da ita yace.



 Idan kinqi sharar masallaci ai kyayi ta kasuwa yarinya duk sex din da nakeyi dake babu wanda na qoshi saboda rakinki damma Allah yasa kinada Ni'ima da wannan tunanin ya fara lalube ta duk yanda yayi da ita binsa takeyi ita ba bacci ba ita ba ido biyu ba ya rinqa romance dinta yana sarrafata har yakai ga shigarta ta rirriqeshi tana jijjiga kanta tanajin zafin gurin har yanzu shima mamakin tsukewar gabanta yakeyi sau uku kenan amma duk sanda zai shigeta shima sai jarumarsa taji a jikinta haka ya samu ya shigeta ya fara gurgurarta yana juyata duk inda yakeso yana ihu da kukan dadi itama duk da bata cikin hayyacinta amma hawaye takeyi ranar kwana yayi yana abu daya idan ya sauka ya huta ya koma a daren saida yayi mata ci hudu qwarara sannan ya tausaya mata ya qyaleta yasan sosai da safe zataji a jikinta anan ya qarasa kwanansa ranar dake lahadi ce shine yayima yaransa komai sai bakwai ya tasheta daqyar saida ya taimaka mata ta tashi zaune ya sake kai hanu zai tabata ta tureshi don ta fahimci jiyanma bai qyaleta ba ta miqe daqyar tana dafa bango tana kuka ta shiga bandakin ta hada ruwan zafi ta shiga ciki tana kuka tana cije lebe tana rufe gurin saboda shigar ruwan jinta take kamar ruwan barkono kuka takeyi sosai kamar ranta zai fita ta jima sannan tayi wanka ta daura towel ta sanya hijjab dinta ta fita parlourn yana zaune a gefen katifar yayi tagumi da hanu biyu.



Ta qarasa jikin wadroop din ta bude ta dauki doguwar riga mara nauyi ta zura ranar ko brexia bazata iya sawaba saboda kan nononta mugun ciwo yake mata a zaune tayi sallah bayan ta gama ta hade kanta da gwiwa tanaci gaba da rera kukanta, inda shikuma yakejin kamar tana zuba masa wuta a zuciyarsa jin kukanta yakeyi kamar zubar dalma a jikinsa a matuqar sanyaye ya taso ya matso gabanta ya sunkuya tare da ruqo hanunta ta qwace da sauri kamar ya zuba mata wuta kallonta yakeyi zuciyarsa na qara narkewa yace  na roqeki da girman Allah Baby ki daina kukannan haka banaso yana tabamin zuciya sosai dagowa tayi da rinannun manyan idanunta tana girgiza kai cikin kuka da dashewar murya tace  qarya kake Uncle Hameed dagowa yayi da sauri cikin tsananin mamaki yace  qarya fah kikace Umaimah nine nakeyi miki qarya?



Duk da yanda take tsananin tsoronshi a baya amma yau sai zuciyarta ta tsike cikin kuka tace  Eh haka nace Uncle qarya kakeyi baka dauki kukana a matsayin komai ba ban yarda cewa ni marainiya ce ba sai a cikin kwanakin nan na tabbata da ace qasa bata rufe idon iyayena ba da bazakaci mutuncina haka ba kayi amfani da qarfin powerka ka rabani da yar uwata qwaya tak a duniya da take kasa bacci a lkcn da kowa yake bacci badon komai ba saidon jinin dake yawo a jikina shine yake yawo a jikinta damuwata tatace kuma aduk inda nake a duniya idan Ina cikin wani hali zataji a jikinta kamar yanda nima nakeji ka kawoni gdanka ka ginamin rayuwata da tsafta cikin tarbiyyarka me tsauri ka hanani kula kowa duk da tarin masoyana ka kulleni a gdanka memakon ka cika ladanka ta hanyar aurar dani wa miji na gari Uncle saika bige dayi zina dani ka mayar dani kamar matarka a cikin kwana biyunnan ta Yaya zakacemin kukana yana taba zuciyarka da ace kukana da gaske yana taba zuciyarka wlh da bamu kawo matakin da muke kai yanzu ba ka cutar dani da rayuwata data duk wani masoyina Uncle zan iya yafe maka komai amma banda wannan na tsaneka Uncle Hameed na tsaneka wlh na tsaneka Uncl.....



Bata ida rufe bakinta ba ya dauketa da wani gigitaccen mari daya sata gani wasu taurari a idonta ya ruqo hanunta biyu ya dora fuskarsa akai kawai sai ya fashe mata da kuka tare da rungumeta a jikinsa yana kuka kamar qaramin yaro sosai kalamanta suka jijjiga duniyarsa da nutsuwarsa da zuciyarsa cikin kuka yace  meyasa zaki tsaneni Umaimah wlh bantaba tunanin wannan ranar zatazo ba na sani na dade inasonki da burin rayuwa dake amma ba irin wannan rayuwar ba Umaimah sone wlh sonki da kuma yanayin tsananin da nake ciki da hudubar shaidan sune suka hilaci zuciyata harna aikata miki wannan zunubin nasani na cutar dake Umaimah na cuceki taya zan gyara kurena Umaimah tayayane wlh nayi nadamar cin amanar marainiyar Allah ki taimakeni ki sassautamin bazan iya jure wadannan kalaman naki ba zasu iya tarwatsamin zuciya ki fadamin abinda kikeso nayi miki wlh zanyi miki koma menene plz



Har yanzu kuka takeyi itama ko kalma daya tasa bata sanyaya zuciyarta ba saima qara tsanarsa da taji tayi janye jikinta tayi daga nasa ta durqushe a qasa tace  zanbar maka gdanka Uncle zan koma gdan Daddy saboda kiyaye kaina daga fushin ubangiji dubanta yakeyi sosai bakinsa na rawa yana kada Mata kai yace  hakan na nufin tonamin asiri baby dole idan kika koma zaa tambayi ba'asi kuma Sadiya ma zata tambayi dalili me zakice musu su gamsu? Kima cire wannan tunanin bazai yuwu ba indai nine nayi miki alqawarin bazan qara nemanki ba har sai sanda kika halatta gareni ki zauna anan don Allah kada kiyi wani abu da zaisa a fahimci akwa baraka tsakanin mu nima zan kiyaye kinji?" Ya qarashe mgnr da sigar tambaya daga masa kai tayi alamar  to yayi murmushi me dauke da kuka yace  yawwa yar qanwata Allah yayi miki albarka kinji maza saki ranki kizo muje muyi break yaranki sun tashi tun dazu na shiryasu zasu tafi makaranta dole badon tasoba ta fito sukayi breakfast din saida ya takura mata sosai sannan taci saboda har lkcn kuka take ya dauki yaran ya fita ita kuma ta koma daki ta cire bedsheet dinta daya baci da jini saboda jiya ba qaramar barna yayi mata ba kusan jinin har yafi na ranar farko ta jiqa a ta durje gurin da jinin ya bata sannan ta sanyashi a inji wanki ta matse ta fita ta shanya daidai lkcn ya dawo ko kallonsa batayi ba ta shige dakinta ta kulle ta canza bedsheet din ta kwanta tare da daukar wayarta ta kira aunty Jameelah suka gaisa ta tabbatar mata da qlau take sannan sukayi sallama tana ganin kiran Aunty Sadiya taqi dagawa saboda ba Uncle Hameed kadai takejin haushi ba har ita domin data tsaya ta kula dashi dabai cutar da itaba.





*UMMUH HAIRAN CE...
'
* ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
=?G? *FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*?FAUZAH*



Wattpad=?I?


www.fauzahtasiu41@gmail.com




*PAGE FIVE*



Haka wayar tayita ring dinta ta gaji ta katse taci gaba da tunanin rayuwarta zamanta gdan Uncle dinta a baya abinso ne kuma abin sha'awa ga kowa ganin yanda yayan nata yake kula da ita amma yanzu komai ya canza ya zame mata dodo ta tsaneshi zamansu guri daya yazamo silar rushewar rayuwarta Uncle dinta ya zame mata hatsari tarnaqin takaici a rayuwarta Saida ta raba dare tana tunane tunane kafin bacci barawo ya saceta


Safiyar ranar yau ta kama litinin da wuri ta tashi ta qara gargasa jikinta ta fita kitchen din ta dorawa yaran break ta gama ta gyara parlourn ta kunna turarukansu wuta ta nufi dakinsu ta tashesu tayi musu wanka ta shiryasu suka fito parlourn ta zauna a qasa saman pillon kujera ta hada musu tea da dankalin turawa sukaci sannan ta goge musu baki daidai lkcn ya fito cikin shirinsa na tafiya aiki sanye yake da suilt brown yasa farar shirt a ciki takalminsa ma brown gashin kansa yasha gyara sai laptop dinsa dake hanunsa da wayoyinsa ajiyewa yayi saman center table din dake gurin  Good morning Uncle abinda yaran suka fada kenan ya sunkuya yayi kissing dinsu yace  morning to your my family ya kk ya auntynku Maliha ce tayi saurin cewa  Uncle Aunty taji ciwo a qafarta tafiyanta wani iri ka kaita asibiti kaji satan kallonta yayi kanta yana qasa tana wasa da yatsunta yayi murmushi yace  ok zan kaita maza kuje ku dauko school bag dinku kuzo mu tafi munkusa yin late



Yana fadin haka yaran suka juya suka nufi dakinsu da gudu hakanne ya bashi damar matsawa gabanta ya sanya hanunsa ya dago kanta hawaye ya gani kwance a idonta sun jiqa zara-zaran eyelashes dinta yaja wata ajiyar zuciya me qarfi yace  look me My lovely sister kinsa damuwa a ranki gashi harkin rame meyasa bazaki saki ranki ba abinda qaddara ta kawo mana ya riga ya faru wlh duk abinda kike tunani a gurina ba haka bane kiyi believing yayanki bazai taba cutar dake ba kinji shassheqar kuka ta farayi ta yunqura zata miqe ya ruqota yace  kada kiyimin hak???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a baby ki barni na fita da farin ciki don Allah kada naje office na kasayin komai



Fizge hanunta tayi ta nufi dakinta da gudu ta fada katifarta ta sake rushewa da kuka biyota yayi da sauri ya mayar da qofar ya rufe ya qaraso ya dagota yace  na rantse miki da Allah Umaimah niba mazinaci bane ki yarda da yayanki plz daga masa hanu tayi tace  naji Uncle tabbas kaiba mazinaci bane tursasaka akayi kayi zina dani ko bindiga akasa maka a wuyanka akace sai ka lalatamin rayuwa ko to naji wannan tatsuniyar ka tashi ka ficemin daga daki ko kuma ni na fice maka daga gdanka na tsani ganinka Uncle jinake kamar na kasheka wlh kallonta yayi da sauri yace  da gaske zaki iya kasheni Baby?" Ta dago ta kalleshi tace  eh zan iya kasheka Uncle saboda na tsaneka hadiye wani qululun baqin ciki yayi a rayuwarsa babu kalmar daya tsana kamar ace an tsaneshi hankalinsa gushewa yakeyi duk lkcn da akace an tsaneshi amma yanzun Umaimah ta mayar da kalmar abincin bakinta kansa ne ya kulle gaba daya yama rasa me zaice mata miqewa yayi a sanyaye yace  kasheni tamkar kashe rayuwarki ne baby ki rubuta ki ajiye wata rana saikin fadamin kalmar kina sona kamar yanda kika fadamin kalmar nan taki me ciwo kin tsaneni" yana fadin hakan ya juya ya fice da sauri ya kama hanun yaran yasasu a motarsa tare da bawa maigadi umarnin koda wasa kada yabar Umaimah ta fita daga gdan.


Kamar yasan tunanin ta kenan suna fita ta fara hada kayanta a akwatu ta sanya hijjab ta fito zuwa harabar gdan a bakin get maigadin ya fada mata umarnin da mai gidan ya bayar juyawa tayi ta koma parlour ta fada saman kujerar ta sake fashewa da kukanta me ciwo saida rana tayi sosai sannan ta tashi ta hada tea tanasha taji ana taba bell din parlourn

Join Our Groups
16, January 2025
Abdullahi

Mun bude sabon Whatsapp group na cin duri Mai suna Sirrin Dadi idan ki/ka na bukata kayimin magana ta Whatsapp number 07032700869

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login