Showing 75001 words to 78000 words out of 135422 words

Chapter 26 - Gidan Uncle Complete Hausa Novel

Fauzah   

06 Oct 2024

49796

kuka fara girbar abinda kuka shuka sai lkcn da kika haife abinda ke cikinki ya girma ya tambayeki meyasa baki haifeshi da aureba meyasa kika bata masa nasaba lkcn ne zaki kukan da babu mai rarrashin ki lkcn ne zakiyi nadama mara amfani Umaimah..."



Fasali Hajiya taja kana ta dora da cewa  kin bani mamaki Umaimah koda yake babu abin mamaki cikin lamarinku duba da sakacin namune tun farko da ace mun riqeki a gurinmu mun tsaya kaida fata wajen tarbiyyarki da bamu bashi ke tun kina qarama ba da mun nuna miki cewa shidin ba kowa bane kuma duk da yake dan'uwanki amma akwai bambamci tsakaninku ke mace ce shi namiji ne da ace bamu barki kin saba dashi ba irin sabon daya zama matsala yanzu tsakaninku har kuke tunanin bazaku iya rayuwa babu juna ba nasan da bakiyi masa biyayya akan son kansa dason zuciyarsa ba kema da baki biyewa zuciyarki ba kin gudu har yasamu damar kama miki gda ya killaceki kunci gaba da mu'amalar aure bayan dukkanku babu jahili ya sauki kin sauke yasan fiqihu yasan hadisi kema kuma kinsani kunsan komai amma kuka take yau ga ribar soyayya nan a jikinki"



Daddy ne ya amshe da cewa  wai ma ni ya akayi har suka hadu kuma Ina cikin da kika bar gda dashi?" Kuka takeyi sosai kamar ranta zai fita Daddy ne ya kuma daka mata tsawa yace  ba mgn nake miki bane sai kinji a jikinki?"
Cikin kuka da in...ina ta fara zayyane musu komai...
Mamaki da tsoro gami da al'ajabi ya cika zuqatansu koda wasa basu taba tunanin tun batan Umaiman Hameed ne yayi kidnapping nataba gashi tun ranar da abin ya faru tayi bari aura kuma ya riga ya furta kalmar sakin duk da bai qarasa ba amma ai sakin yasaku tunda saki yana faruwa ne ta hanyar furtawa koda baa qididdige adadi ba shikuma ya riga ya furta na sakeki saki day saboda haka saki ya saku.




Miqewa Daddy yayi ya haura samansa ya kwanta yana tunanin abinda ya dace yayi amma bai hango wata mafita ba.
Itama Hajiya miqewa tayi ta kama hanun Umaimah ta shiga da ita daki gurin Hajiya Kaka tace  kaka kisa ido akan sha'anin yaran nan ni tsoroma suke bani wlh" amshewa Kaka tayi da cewa  suke baki tsoro ko suke bani nikam lamarin Umaimah da Hameed ya girmi tunanina Allah dai ya kiyaye daba yakuma rufa mana asiri wannan abin kunya har ina niko a labarin tatsuniya irin tamu ta mutanen dauri ban tabajin wannan kwamacala ba to kodai suna tunanin da aure tsakaninsu ne?"



Hawaye Hajiya ta dauke tace  ba wannan tunanin bane Kaka dukkansu babu wanda baisan shari'a ba kuma ma wannan ai budaddiyar mas'ala ce ya saketa kafin yakai ga mayar da ita ita kuma tayi bari kinga aure ya warware gaba daya koda a ranar ya farfado yakeson mayar da matarsa sai ya sake biyan sadaki anyi siga an sake daurin aure to Kaka cikinsu waye baisan wannan ba ko wanda baije islamiyyah ba indai yana zuwa masallaci kuma yana zama cikin musulmi zaisan wannan ballesu da daidai gwargwado mun basu ilimi kawai tsagwaron rashin mutunci ne ba wani abu ba.



Tana fadin haka ta juya ta fice daga dakin ita kuma Umaimah ta zauna a gefen gadon dafe da habarta har yanzu bata daina hawayen nadama da danasanin biyewa rudin zuciyarta takaita ta baro idan ta tuna cikin dake jikinta sai taji wani malolon baqin ciki da takaici ya tokare mata maqoshi.
Mugun haushi da tsanar Hameed takeji a ranta saboda tasani badon Shiba da komai baizo Mata a haka ba da wannan tunanin ta kwanta bawai don tayi bacci ba saidon kwanyarta ta huta amma ta kasa samun sauqin tananan kwance tana juyi wayarta tayi Ring ta dauka ta duba sunan Sa'ud ce mayarwa tayi ta ajiye saboda har Sa'ud din haushinta takeji don tasani da ace batazo ta dauketa daga gdan ba da abubuwan da suka faru duk basu faru ba tanajin wayar tana Ring amma taqi dagawa bayan kamar 2 minutes wani kiran ya shigo tana dubawa taga My Spirit sunan da tayi saved number Hameed da ita kenan.



Kawar dakai tayi tare da danna wayar a silent yayi kira yafi ashirin amma taqi dagawa hakan ba qaramin daga masa hankali yayi ba yinin ranar haka ta qarasa shi a daki kwance ko parlourn taqi fita tunaninta kawai yanda zatayi da cikin jikinta.
Da dare yazo gdan ya jima a parlourn babu kowa kasancewar yasan asabarce yasashi haurawa sama gurin Daddy a zaune ya tarar dasu shida Hajiya suna tattaunawa akan matsalar ya samu guri ya zauna yanata gada zuffa kallonsa Daddy yayi da fuskarsa ta rahma yace.



 Babana ya akayine Allah yasa dai lfy kazo kasamu gaba?" Sosa qeyarsa yayi cikin kunya yace  Daddy din Allah kuyi hqr kuskure ne nayishi abani dama ta qarshe bazan sake ba"
Kallonsa Daddy yayi yana murmushi yace  to yanzu ya kakeso ayi babana idan anyi maka afuwar?" Sake marairaice murya yayi yace  ku bani ita mu zauna harta haihu in yaso sai a mayar da aurenmu wlh babu abinda zai sake shiga tsakaninmu nayi muku wannan alqawarin"



Dagowa Hajiya tayi zatayi mgn Daddy ya daga Mata hannu ya dubi Hameed da kyau yace  yanzu kuma idan nace bazanyi ba kuma mene zai faru?" Dagowa yayi da sauri yace  ka taimakeni Daddy wlh inason cikina kada kuyi sakacin da zata zubarmin dashi Daddy shine na uku fah duk sauran sumbi ruwa shima kada ya salwanta plz nafison basu kulawa da kaina" dakatar dashi Daddy yayi yace  yanzunma Kaine zaka kula da abinka nawane ma albashinka?"



Dago kansa yayi ba tare da tunanin komai ba yace  dubu dari hudu da tamanin" murmushi Daddy yayi yace  kayy Masha Allah Nice salery sai kuma mene yake kawo maka kudi kuma ribar nawa kake samu a wata?" Murmushi yayi yace  ina harkar kiwon kaji da kifi a qallah duk wata ina fitar da kaji guda dubu takwas a kowacce kaza daya zan samu ribar dari uku da hamsin da biyar kaga kenan inada million biyu da dubu dari takwas da arba'in sannan ina fitar da qwai guda million daya da rabi shikuma kifi duk wata ina fitar da conterner daya duk conterner ana samun ribar million uku da dubu dari bakwai da ashirin"



Murmushi Daddy ya fadada yace  kayy alhmdllh amma dai duk wannan ribace babu uwa a cikinta ko?" Daga kai yayi da sauri cikin qosawa da mgnr yace  kafin nayi lissafin riba saina fitar da uwa tukunna" dariya sosai Daddy yayi yace  kana samun million bakwai da kusan rabi a duk watan duniya kenan ko? Kayy naji dadi sosai" dakatar da dariyar yayi yace  am dubeni da kyau babana daga wannan watan inaso dole bisa umarnina idan ka hada kan kudadenka kazo ka kawomin million uku da dubu dari bakwai da hamsin wannan shine kason da zakake warewa na kula da lfyr Umaimah da cikin jikinta harsai ta haihu sannan a sake sabon lissafi tashi maza ka tafi gda dare yayi"







*UMMUH HAIRAN CE...
' [1/20, 9:30 AM] UMMUH HAIRAN CE...
'


Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan; 09031307566:



*PAGE THIRTY-SIX*



Kallon Daddy yake da tsananin mamaki yace  amma Dad.... katseshi yayi da cewa zaka samin ciwon kai  ka tashi ka tafi gdanka nace dare yayi" yana fada masa haka ya shige dakinsa ya kullo itakam Hajiya dama ta dade da tashi a gurin ya jima yana saqawa da warwarewa kafin ya miqe a salube ya sauko daga upstairs din ya nufi dakin Umaiman ya murda ya shiga.



Kaka ya tarar a tsaye tana ninke kayanta kallonsa tayi da sauri tace  Lfy Umbamban meye ya kawokada darenan?"



Zubewa yayi a qasa ya ruqo hanunta idonsa na zubar da hawaye yace  kiyiwa girman Allah Kaka ki bani aron Baby inason yin mgn da ita.... daquwa ta watsa masa tace  qaniyarka umbamban ubanme zaka fada Mata wanda baka fads mata ba a tsayin shekara daya da kukayi kuna sheqe ayarku ta banason shirme da sakarci waima kay anya qlau kake kuwa?"




Miqewa yayi ya hau gadon ya birkito Umaiman dake bacci ya dora bakinsa saman nata tare da dora hanunsa daya a cikinta yanayi mata wata irin tafiyar tsutsa wadda yasan duk nauyin baccin da dakeyi idan yayi Mata saita tashi.



Miqa tayi ta banqaro masa boobs dinta yaja ajiyar zuciya tare da sanya hanunsa da sauri ya cafka yace  ohhhhh! Baby dadi..."
Bude idonta tayi da sauri ta sauke su cikin nasa lumshe idonsa yayi yana yamutsa boobs dinta, a matuqar zafafe ta tureshi ta miqe yayi saurin miqewa yabita Allah ya taimaketa qofar a bude take ta kuwa kwasa da gudu bayanta yabi yana qwala mata Kira kicibis din da sukayi da Hajiya ne ya sashi yin baya da sauri yana sosa qeya a kunyace yace  am... Hajiya Ina... Inason mgn da it...ita Baby... Kallonsa tayi tsaf tayi baya saboda ita kanta Hameed tsoro yake bata ganin yanda saitin uhum hum dinsa taga yanda take miqewa da sauri ta fuzgi hanun Umaiman ta cillata dakinta itama ta shiga ta datse qofar da key.



Shafa kansa yayi cikin tsananin feeling da jarabarsa tasashi tsokanowa kansa ya koma ya zauna a kujera yana mayar da numfashi.
Yafi 30 minutes a zaune a gurin kafin ya miqe ya fita ya shiga motarsa da Daddy ya basa key din ya tafi gda.




Yana zuwa ya fada saman gadon yana sauke numfashi tare da janyo pillow ya rungume qam a jikinsa kamar zai shigar dashi jikinsa zuciyarsa nayi masa wani tuquqi yanzun ta tuni Babynsa ce a rungume a qirjinsa amma su Daddy sun kasa fahimtarsa.




Hakanan ya kwana juyi ita kanta feeling ya yarda kwanciyar hankali ke kawota saboda gabadaya tunaninsa ya karkata yanda zai samu Babynsa ta dawo gareshi amma bai hango wata hanya ba.



Shi ji yakema da ace Daddy cewa yayi ya bashi duk abinda ya mallaka shikuma ya barshi da Babynsa da yafi masa sauqi fiye da wannan hukuncin rabasun daya dauka.
Daqyar ya it's tashi yayi sallah ya shirya ya nufi gdannasu babban tashin hankalinsa yanda Umaimah taqi daga wayarsa ko kadan qarshema yajita a kashe.



Yana zuwa gdan sama ya hau gurin Daddy suka gaisa babu wata alama ta bacin rai a tattare da Daddy itama Hajiyan yaga sauyi a fuskarta ba kamar jiya ba hakama Kaka amma gwanar tasa ko kallon tsiya bai samu a gurinta ba balle yasa ran samun na arziki duk hankalinsa yana kanta so yake ta dago idonta amma taqi har qafa ya rinqa turawa qasan table din yana zungurin qafarta amma ko gezau batayi ba qarshema miqewa tayi ta nufi dakinta zata shiga har takai bakin qofar yace.



 Am Baby ga mo??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????tarki tazo jiya kije ki gani idan tayi miki I batayi ba sai a kawo miki wata" tana gama sauraronsa ta shige dakin ta datse qofar ta fada gadon tana sauke ajiyar zuciya quru kawai tayi ta shareshi saboda famfon da Hajiya ta kwana tanayi Mata akan halayyar da namiji ita kuwa ta hau ta zauna daram.




Haka lkc yayita tafiya kullum da sabuwar rigimar da Hameed za bullo da ita duk yanda yake tunanin samun sauqi a gurin Umaimah abin ya gagara kwata? bata sakar masa fuska kayy yanzun takai ma ko a parlourn bata zama kuma kullum qofarta a garqame yabi takan qawarta Sa'ud amma abin yaci tura saboda ita kanta Sa'ud din yanzu Umaimah bata daga wayarta sai taga dama.
Tafi? cikinta kullum qara girma yakeyi gashi har ya shiga wata na shidda ya fara fitowa sosai Daddy da Hajiya sun kasa sun tsare sun hanata fita ko qofar gda saboda sun lura batason cikin idan ta samu dama zata iya barar dashi.



Sadiya zama ya miqa a gda tunda suka rabu da Hameed bai qara waiwayarta ba gashi yaqi bata damar ganin yayanta ko sau daya suna gurin Hajiya Umaimah ke kula dasu kamar ita ta haifesu kullum basu da aiki sai shafa dan qaramin cikinta daya fara turawa suna cewa  aunty Uncle yace kin kusa ki haifa mana qani mune zamu rinqa rainonshi muna goyashi muna tafiya mkrnta dashi" itadai saidai tayi yaqe wanda akace yafi kuka ciwo saboda Allah ya sani tana cike da nadama da danasanin abubuwan da shaidan yasasu aikatawa a baya qashi tunda cikin ya shiga wata na bakwai take fama da rashin lfy ciwon ciki da ciwon mara sunje asibiti da Hajiya aka tabbatar musu da kwanciyar yarinyar ne ba daidai ba saboda haka tana buqatar kulawa sosai kallon Dr Saleem tayi tace  to amma Dr ya lfyr abinda ke cikinta?"



Murmushi yayi yace  lfyr baby qlau Hajiya amma dai a qara kulawa" da wannan kalamin suka dawo gda Hajiya tanajin so da qaunar cikin jikin Umaimah wanda tasani bata tabajin haka akan yayan Sadiya ba kodan Umaimah jininta ce oho.



Ita kuwa Umaimah a ranta ji takeyi dama ace cikin ya lalace idan taji motsin cikin ji takeyi kamar ta bigeshi daga jikinta haushi da tsanar Hameed na nunkuwa a zuciyarta saboda badan shiba da rayuwarta bata shiga wannan gararin ba.



A kuma wannan dan taqin ne Sadiya tayi aure saboda ta bibiyi Hameed yana wulaqanta ta harta gaji ta hqr ta saduda ta auri wani abokin aikinta me Mata biyu saboda takurawar da babanta yayi Mata akan cewa saidai tabar masa gda bazai iya zama da ita suna hada kafada da matansa ba kasancewar babanta matansa uku.
Hakanan ta auri Alh Salisu badon tanasonsa ba saidon gudun korar karen da babansu yakewa duk wata yarsa bazawara da taqi aure yazo kanta musamman ita da kowa yasan ita ta kashewa kanta aure da masifa da zafin kishinta da kuma qin karbar qaddara ga uwa uba rashin daukan miji a bakin komai.



*************************



Tun farkon dawowar Umaimah gda Hajiya tayima Daddy mgn akan cigaba da karatunta to lkcn semester tayi nisa saboda haka ya biya mata Jamb ta zana ya Allah ya taimaketa ta samu abinda ake buqata ta zauna jiran lkcn da zaa koma hutu saboda komai na mkrntar an gama mata Skyline University ce Daddy ya biya mata.



Tun cikinta nada wata bakwai Hajiya tayima Hameed mgnr siyayyar kayan haihuwa yace Mata shi ya gama siyan komai da ake buqata Aunty Zarah zata kawo.
A cikin satin Aunty Zarah ta kawo kayan daya gigita tunanin kowa Kaka kam sallallami ta hau yi tana cewa  wannan yaro wanne irin mahaukaci ne ina zaakai kayannan haka saikace wanda zaa haifama yaya goma



A haka kwanaki suka rinqa turawa ranar wata laraba da yamma Umaimah tana kitchen ita da Hajiya da titsetsan cikinta a gaba suna girki taji bayanta ya bada wata qara qass tare da riqewa tayi qasa da sauri tana dafe cikinta da bayanta tana fadin  way...yohhh uwata wayyoh ub...ana wayyoh Hajiya bay...ana cikina shikenan mutuwa tazo Hajiya ki yafeni>?#?......


*UMMUH HAIRAN CE...
' [1/20, 3:00 PM] UMMUH HAIRAN CE...
'


Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan; 09031307566:



*PAGE THIRTY-SEVEN*




Kamota Hajiya tayi da sauri na hadata da jikinta tace  subhanallahi haihuwar tazo Umah bari mu tafi Asibiti" riqota tayi a jikinta suka fito parlourn inda Kaka take zaune tana duba jarida miqewa tayi da sauri daidai lkcn da Hameed din ya shigo parlourn ganin yanda Umaiman take yatsina ana rirriqeta ai baisan sanda yayi watsi da ledar shop din dake hanunsa ba ya nufi Umaiman da gudu ya ruqota Hajiya tace  yawwa maza sata a mota haihuwa ce..."



Ai bata I rufe bakinta ba ya sunkuceta yayi waje har yana tuntube yanakiran sunanta, sata yayi a sit din baya yashiga ya tada motar bai jira fitowar su Hajiyan ba saboda gani yake zata bata masa lkcn yaja motar a mugun guje ya fice daga gdan.



Suna fitowa sukaga tashin qurar motarsa suka shiga wata driver yaja suka rufa masa baya bai iya hqrn kaita asibitin nassarawan ba saboda nisansa yake gani daga unguwar tasu wani asibitin kudi ya nufa aka karbeta aka shiga da ita larbour room sai bayan an shiga da ita sannan su Hajiya suka qaraso Hajiya ce tabada katinta tare da fada musu matsalarta shikam gogan sai safa da marwa yake yana hada gumi kamar shine yake naqudar duk sanda ya juyo nishinta shima sai yayi kamar shine me haihuwar lamarin ba duk da halin tararrabin dasu Hajiya suke ciki basu kasa yimasa dariya ba amma shi ko a jikinsa bin likitocin kawai yakeyi da suketa kaiwa da komowa idan kuwa yajisu shiru ya rinqa leqe kenan ta window.



Cikin ikon Allah baa bata wani dogon lkc ba Allah ya sauki Umaimah lfy ta haifo kyakkyawar yarta mace me kama da ubanta da uwarta dake dama kamar tasu dayace kowanne ka kalla sai kace yarinyar tana kama dashi tsakanin Hameed din da Umaimah.



Kukan jaririyar ne ya ankarar dashi aikuwa tun kafin a bashi izinin shiga ya danna kai dakin ya hango Babyn tanata wutsil? a hanun wata nurse ko takan Babyn baibi ba ya nufi inda Umaiman take ya tsugunna yace  wayyohhh Allah Babyn Uncle sannu kinsha wahala ko da wahala haihuwa ko? Ni nama yafe kawai wannan kadai ta ishemu



Wani kallo da takeyi masa ne yasashi miqewa a sanyaye ya matsa inda nurse din take riqe da Babyn take shiryata ya tsaya ya zubawa yarinyar ido kawai sai yaji wasu hawaye sun zubo masa Allah kenan duk cikin yayansa babu wacce take tsananin kama dashi kamar jaririyar ajiyar zuciya yayi ya miqa hanu ya karbeta daidai lkcn dasu Hajiya suka shigo dakin.
Da sauri Hajiya ta nufi Umaimah ta dagota ta nufi toilet din da taga wata nurse ta fito tace  akwai ruwan da zata gyara jikinta?"


Amsawa tayi da  eh nama hada mata gashi can a ciki" shiga sukayi Hajiyan ta gasa mata jikinta sannan suka fito ta zaunar da ita a gefen gadon dagyar saboda ta dunku kamar qwarya sai a lkcn Hajiya ta samu damar daukar jikar tata da taketa wawuran abinci ta zuba mata ido kamarta da ubanta lkcn yana jariri har

Join Our Groups
16, January 2025
Abdullahi

Mun bude sabon Whatsapp group na cin duri Mai suna Sirrin Dadi idan ki/ka na bukata kayimin magana ta Whatsapp number 07032700869

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login