Showing 105001 words to 108000 words out of 135422 words

Chapter 36 - Gidan Uncle Complete Hausa Novel

Fauzah   

06 Oct 2024

49833

tace  yawwa abu Shurafah ya mgnr komawa ta mkrnta semester ta fara nisa fah jiya Saudat Alfah take fadamin har an fara bada C.A"



Ajiye cup din hanunsa yayi ya kawar dakai yace  nidai inda anyi shawara dani bazaayi karatun nan ba gsky ina mugun kishinki wlh bazai iya jurewa wasu qattin banza suke ganemin ke a banza ba" kallonsa tayi da sauri idonta ya ciko da qwallah tace  amma idan kayimin haka bakayimin adalci ba Abu Shurafah kasani banida burin daya wucce nayi karatu kuma burin Daddy kenan a kaina ya bata dukiyarsa akan cikamin burina amma kacemin aa bayan a baya kayimin alqawarin zaka barni nayi karatuna kacemin aikine bazaka barni ba meyasa zaka canza raayi a kaina meyasa zaka kasa cikamin alqawari meyasa kullum kake fifita farin cikinka fiye da nawa"




Tana gama fadin haka ta miqe zatabar gurin yayi saurin riqeta yace  nifa bance miki aa ba bloody kawai dai na fada miki raayi nane bazan yarda na batawa farin cikina rai ba amma da sharadin zaki rinqa sa babban hijjab har qasa sannan zakisa safa da niqaf sannan kisa glass a idonki idan kin yarda to nima na yarda" shiru tayi tana nazarin kalamansa Allah ya sani bawai hijjab ne bataso ba amma tanajin sanya niqaf dinnan garama glass din dama ko gari banza tana sawa"




Bai jira abinda zatace ba ya miqe ya nufi sama bai jima ba ya fito ya miqa mata hijjab dinta yace  tashi muje ki rakani unguwa karba tayi ta sanya ta nufi dakin qasan ta dauki takalminta dana Shurafah tasa mata shikuma ya dauke suka fito  A'uzullahi minasshedanur rajim" taji ya furta ya dauke kansa tayi saurin kallon gurin idonta yakai kan Salma dake nufosu da sauri ta zuba mata ido gabanta na faduwa a zuciyarta tana furta  La'ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalumin" qarasowa tayi gabanta tana wani cin magani ta tsaya tare da riqe qugu saurin sakin fuska Umaimah tayi tace  yi hqr amarya banzo mun gaisa ba ko koda yake kece ya kamata kizo ki kwashi gaisuwa na qara miki haske akan mijin namu...."




Dora hanunsa yayi a bakin Umaimah yajata da sauri yasata a mota ya kama hanun Shurafah ya sata a baya ya juyo zai shiga tayi saurin cewa  ba gurin kucakar matarka nazo ba gurinka nazo ka fadamin matsayina a gdanka ka tashi ka fice tun asuba naga dawowarka tun shidda saura amma baka waiwayeni ba saboda wulaqanci kaje kuna ha'inta ta da wannan makirar matar...." Saurin dafe kuncinta tayi saboda jin saukar mari ta dago ta dubeshi ya nunata da yatsa yace  kiyi da Abdulhameed amma kada ki sake ki taba darajar iyalina don irinki dari kuzame bazasu iya yin daidai da ita daya ba saboda haka ki dawo hayyacinki baa bariki kike ba kuma dole kiyi biyayya ga shugabancinta saboda nima da kika liqemin na daukoki na kawoki gdana kike sani amai da tashin zuciya a qarqashin masarautarta nake rayuwa itace ni itace rayuwata karki qara"




Ya fada yana kada mata yatsa ya bude motar ya shiga ya barta da dafe kunci tana zubar da wani hawaye me ciwo yaja motar da gudu ya nufi get megadi ya bude masa ya fice da gudu ya lula hanya yana huci kamar kububuwa itadai Umaimah bata kulashi ba saboda batama lura da abinda ya faru tsakaninsa da Salma ba kai tsaye wani babban shopping plaza suka shiga a zoo road ya rinqa jidar mata dogayan riguna da hijjabai da takalma sai ita da yarta saida suka koma daya gefen ita kuma ta fara zabarwa Nihal da Maliha suma sukaje yayi total din kudin ya biya suka fita mota suka shiga yaja suka nufi hanyar gda tace  don Allah ka kaini muyi sallama da Aunty Jameelah gobe zata tafi" kada mata kai yayi yace  kya kirata a waya amma bazakije gda ba kadan Hajiya take jira ta rabamu"




Bata kuma ce masa komai ba suka nufi wani gurin shaqatawa suka yini suna hutawarsu a gurin sai gaf da magrib sannan suka nufo gdan suna shiga sukaga motoci a gdan har biyu yayi parking da sauri ya tambayi me gadi yace  Ibrahim su waye sukazo gdannan?" Shafa kansa yayi yace  ranka ya dade Hajiya qarama ce tayi baqi tun rana" bai jira ya sake cewa komai ba yaja suka qarasa parking ya budewa Umaimah ta fito ya fara lodar kayan yana shiga dasu ciki ita kuma ta zube a kujera yace  ina zuwa" ya fice part din Salma ya nufa ya bude qofar ya shiga a fusace ya fara kallon mutanen dake parlourn mazane biyu sai mata biyu ita ta uku duk sunci uban attach sai zuqar shisher sukeyi kallonsu yayi daya bayan daya koshi da yake Shuwa baisan dadin shisher ba saboda baiga anasha a gdansu ba ya hadiye wani takaici yace  ke mahaukaciya uban waye ya baki damar shigomin da qartin banza gdana?" Kallonsa tayi a cikin maye tace  au saina fada maka idan zanyi baqi nida gdan mijina?"




Daga mata hannu yayi yace  waye mijin naki Allah ya kiyaye am ba wannan ne ya kawoni ba ki sallami baqinki su tafi kuma daga rana irin ta yau kada ki qara shigomin da wani qaton banza gdana saboda ba gdan tsoho bane matata bata taba shigomin da mutum gdana ba saida izini na kuma ita batada wani ma namiji da zata shigo dashi saboda nine dan'uwanta dazan kai Mata ziyarar kuma nine mijinta wlh idan kika kuskura kika takamin doka to zakisha mamaki don saikin koma gda kinci gaba da zawarci saboda shine ya karbeki"



Shigewa yayi cikin dakin daya kwana ya dauki abinda zai dauka ya fito lkcn baqin duk sun miqe yace  saida safe bazan iya kwana a cikin qazanta ba" ficewa yayi bai jira amsarta ba ya nufi bangare????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? n Umaimah a parlour ya tarar da ita ya zube takardunsa yace  waccan tunkiyar naje na tarar ta shigomin da qarata gda saboda nonon akuya tasha to wlh idan ta qara a bakin aurenta danni ba ayimin hakika da bunsuru ba da zata mayarmin da gda tasha idan ta saba ni ban sababa zuri'ar mu ma bamuda yawa balle ayimin hauka a gda"




Yana gama sababinsa ya haye sama ya cire kayansa ya shiga wanka ya fito ya shafa mai da turarukansa ya sanya gajeran wando ya sauko qasan har lkcn tana kwance a inda ya barta ya matsa ya zauna kusa da ita yace kinyi sallah kuwa miqewa tayi tace  aa yanzu dai zanyi" daukar Shurafah yayi ya kwanta a inda ta tashi ya dora yarinyar a qafarsa yanayi mata macilili tanata dariya abinta ita kuma ta haura sama tayi sallah ta kwanta saboda bacci takeji sosai.




Gajiya yayi da jiran fitowarta ya miqe suka haura saman ya taddata kwance tana bacci ya kwantar da Shurafah a gadonta ya haura gadon ya kashe fitilar tayi saurin miqewa tace  aa wlh haram bloody bazai yuwu ba tashi maza ka tafi gurin matarka ni na yafe kayi mata komai ma amma bazaayi wannan zunubin dani ba" miqewa yayi ya nufota ta kauce yace  ke matsala ta dake rashin uzuri wlh idan naci gaba da zama da matar cen zan iya sabauta ta dan idan tace zatayimin rashin kunya dukan tsiya zan yiwa shegiya ta barni naji da famin ciwon zuciyata da qaddararren aurenta yayi mini ma mana"



Toshe kunnenta tayi tace  nikuma wlh saika tafi gurinta bazan taba yarda da wadannan kalaman ba sati guda na baku ku raba raini sosai kowa yasan kowa" wani kallo yake Mata na kin rainamin hankali ma yace  dawa zanyi sati gudan kuma dawa zan raba rainin?" Bata damu da kallon da yake Mata ba tace  da matarka daka auro mana meye amfaninta idan baka barje guminka ba million daya da rabi fa ka bata banda kyautar qauna da tasha a gurinka" daukan wayarsa yayi a fusace ya shiga dannan wasu numbobi can taji alert a wayarta yace  wlh bantaba bawa Salma ko ficika ta ba da sunan kyauta hasalima sau biyu tak muka hadu bayan haduwarmu ta farko a shop rite sunje da wani da tacemin yayanta ne kuma bantaba zuwa qofar gdansu ba saidai mu hadu a wani gurin indai million daya da rabin dana batace tasa kike korata gurinta to ke ga ukunan ninkin nata ki barni na huta cikin ni'imarki"




Bude qofar tayi da sauri zata fice yayi saurin cafkota yace  Allah bazan iya bacci a yanda nakeji ba bloody kuma akanki kadai nakejin feeling kin kashemin sha'awar duk wata ya mace" qin bashi hadin kai tayi amma dake yayi nisa da qarfin tsiya ya banqareta ya shiga yayi abinda yakeso taji a jikinta sosai saboda ta lura ma idan taqi bashi hadin kai yafi bata wahala saida yayi away qwarara sannan ya qyaleta shima wai don yana tsoron kada ya illata cikin jikinta ne tana kuka tana komai amma ko a jikinsa ya shige yayi wanka yazo ya tayar da sallah itama miqewa tayi ta shiga bathroom tayi wanka ta dauro alwala saboda ita sallar ma ba iyawa zatayi ba mararta ciwo take saboda zungurar da tasha tayi addu'a ta kama baccin wuya shima bayan ya gama sallarsa ya dawo ya kwanta ya janyota jikinsa da haka bacci ya daukesu da asuba ya tashi ya tafi masallaci ita kuma tayi sallarta ta kulle dakinta da yake litinin ce kuma ranar zata koma makaranta ta shirya tsaf ta shirya yarta ta fito ta shiga kitchen ga mamakinta har ya gama komai ya jera a dinning tayi murmushi tace  Allah Sarki bloody kana sona Allah dai ya barmu tare"




Jitayi ya amsa da amin yace  ya kuma kasheni ina cikin soyayyarki bloody murmushi sukayiwa juna yace  kinyimin rowar breakfast dina Allah yasa Shurafah bata rigani shaba batayi masa mgn ba ta samu guri ta zauna ta fara hada kunun gyadar ta zuba madara ta juya ta farasha tana bawa Shurafah shima zama yayi kamar abin arziqi sai kuma taga ya miqe yazo ya tsuguna a gabanta ya daga rigarta ya ta riqe da sauri ya dago suka hada ido ya kashe mata jiki da kallonsa ya daga rigar ya fito da breast dinta daya yasa a bakinsa ya fara zuqo ruwan saida ya tsotsa sosai ya saki ya gyaranta rigarta yace  ban qoshi ba amma na hqr







*UMMUH HAIRAN CE...
' [1/30, 9:31 AM] UMMUH HAIRAN CE...
'




























Haushi da takaici ne suka hanata dariya kullum Hameed qaro wulaqanci yakeyi wai be qoshi ba amma ya hqr qala batace masa ba ta miqa masa Shurafah ya karbeta ta haura sama ta dauko hijjab da safa ta saka ta dauki jaka da takaimi me dan tudu saboda idan tasa flat hijjab dinta jan qasa zaikeyi safar ta zauna tasa ta dauki niqaf din ta daura ta sanya baqin glass ta kalli kanta a madubi tayi ajiyar zuciya fitinar Hameed yawa gareta tunda take bata taba ganin tsohuwar matarsa Sadiya tasa hijjab ba amma ita harda niqaf saboda rainin wayo.




Fita tayi saboda lecturer safe ce dasu daidai lkcn shima ya miqe ya zuba mata ido tare da jan numfashi yace  koma ya kikayi ke me kyau ce kuma bazan fasajin kishinki ba Allah bloody ji nake kamar nace a hqr da karatunnan" bude idonta tayi tayi raurau da ido tace  don Allah kayi hqr kar kace a fasa Allah inason karatu a rayuwata bloody" kama hanun Shurafah yayi yana cewa  ya zanyi to tunda kinaso amma kinsani wlh ko duniya zata taru a kaina bazakiyi aiki ba"




Daga masa kai tayi suka jera suka fito yace da me wankin motar ya shiga motarta ya biyosu sukuma suka shiga tasa yaja suka fita har sukaje baice mata qala ba saboda shidai baisan meye yasa ba zuciyarsa tana kishin Umaimansa taje tayi cudanya da maza a university shiyasa tun farko yaqi nema mata admission suna shiga skull din yayi parking a faculty dinsu ta dauki waya ta kira layin Saudat Alfah bugu biyu ta daga tace.




 Hello Shuwa'arab kin shigone?" Murmushi tayi tace  banason sunan nan kuna ina a wanne venue din muke?" Kwatanta mata tayi tace  ok ganinan" kashe wayar tayi ta juya gareshi ya hada kansa da sitiyarin motar ta sanya hanunta ta dafashi hawaye suka zubo mata tace  In kana ganin da matsala bloody mu koma ka saukeni a gda" dagowa yayi ya zuba mata lulu eyes dinsa yayi murmushin yaqe yace  zan sadaukar da farin ciki daya dominki bloody bazai yuwu ace kowacce sadaukarwa kece kikeyimin ba yakamata nima nayi miki koda dayace tak Umaimah iyakar rayuwarki farin cikina kike fifitawa fiye da naki bakin farin ciki ba sai nawa bakisan dadi ba sai wanda nace shine dadi kuma bakisan kyau ba sai abinda na nuna nace shine me kyau kazalika bakisan so ba sai abinda nace inaso saboda haka sau daya tak na sallama miki na baki qwarin gwiwa akan karatunki ki mayar da hankali kiyishi bil haqqi da gsky amma ban yarda ko group disquetions kiyi da wani da namiji ba duk abinda baki gane ba indai kun kasa ganoshi keda qawarki to ki bari kizo gda na koya miki na roqeki kiyimin wannan alfarmar wlh duk ranar da naji wani namiji ya kiraki da sunan abokin karatu ko naji lbrn kuna friendship da wani namiji tsaf zan mutu nabar miki filin duniyar Umaimah nayi karatu nasan ya rayuwar jami'o'i take daga 9ja har England na fita nayi karatu kin sani saboda haka ki taimaki mijinki dan'uwanki kinji




Daga masa kai tayi tare da kissing tonger dinsa tace  zan kiyaye insha Allahu bazaka sameni da dayan biyun daka lissafa ba" murmushi yayi yace  yawwa bloody Allah yayi miki albarka fita yayi ya karbo key din motarta a gurin drivensu ya dawo ya bata ya hada da hannunta yayi kissing ya bude dashboard dinsa kudi dashi kansa baisan adadinsu ba ya zuge jakarta ya zuba mata yace  gashinan koda zaa buqaci wani abu gdy tayi masa ya sakar mata niqaf din fuskarta yayi murmushi ta miqe ta fita shima ya fito ya miqa mata Shurafah ya sake matso da bakinsa daidai kunnenta yace  ki kulamin da kanki da babys dina banason zama da yunwa zai iya taba lfyr babyna kinji" sake daga masa kai tayi duk da haka baiyi masa ba saida ya kama hanunta suka nufi hall din saida ya kaita har qofar hall din ya saki hanunta ta daga masa shima ya daga mata sunayiwa juna bye bye kamar bazasu sake haduwa ba itama Shurafah bye bye din tayiwa Abbanta yayi murmushi ya juya da sauri ya nufi motarsa bata shigaba saida taga tashin motar tasa sannan ta juya sukayi karo da S Alfah tayi ajiyar zuciya tace  masoyan asali Wlh U A Shuwa soyayyarki da mijinki tana matuqar qawatar dani tunda kuka shigo nake leqenku harda Zuhura Moddibo itace taje ma kirani tace nazo naga wasu masoya ina zuwa sai naga mijinki nace kece taketa mamaki" murmushi tayi ta daga fuskarta suka shiga ciki suka zauna ta kuma cewa.



 U.A Shuwa ina kishiyarki kuwa anya zataji dadin zama a tsakanin masoya irinku wlh tunda naje gdanku ranar bikin nan naga yanda mijinki yake manne miki nace wannan Mata data shigo gdannan zata hadiyi baqin ciki saboda na lura idon Abu Shurafah rufewa yakeyi a kanki U.A Shuwa a gabanmu fa ya daukeki yayi sama dake kunfi awa biyu kafin ku sauko downstairs Aunty Zarah tayita mita tana cewa harijin banza naga yanda zakayi ai idan ka tafi gurin waccen guzumar daka daukowa kanka" nayita mamaki shine Sa'ud tabani lbrn aurenku da soyayyarku shiyasa nace nasan Aunty Murjanatun mu da Muhd dinta nasan tarihin soyayyarsu amma bantaba tunanin zaa samu masoyan da suke sadaukarwa juna farin ciki kamarsu ba sai gashi banje ko inaba na hadu da wadanda suka fisu"



Kallonta Umaimah tayi tace  na shirya bayar da rayuwata fansa akanta bloodyna S Alfah wlh inason Uncle Hameed fiye da yanda nakeson Shurafah" kallonta S Alfah tayi zatayi mgn tayi saurin daga mata hanu tace  karki tambayeni dalili S Alfah wlh bansan dalili ba nidai kawai Allah ya halicci zuciyata da so da tausayin Abu Shurafah ina gasqatashi a dukkan furucinsa da aikinsa saboda na yarda dashi tun bansan kaina ba wannan tausayin shine rauni na bana iya yiwa bloodyna musu kuma bana iya bijirewa umarninsa amma wace Aunty Murjanatu S Alfah?"




Kawar dakai S Alfah tayi tace banason tuna wani abu daya shafi Aunty Murjanatu saboda kuka nakeyi har hawayena ya qare abu daya dazan iya fada miki shine Murjanatu da Muhammad masoyan junane wadanda zaa iya sanyasu a tarihin masoyan duniya saboda hatta ajalinsu tare ya riskesu ranar da Muhammad yayi hatsari ya rasu Aunty Murjanatu tanajin lbrn mutuwarsa ta yanke jiki ta fadi tashin da itama ba tayiba har yanzu zuciyarta ta buga tabi mijinta ga kabarinsa ga nata U.A Shuwa bafa basa fada bane sunayi amma ko sunyi wani bayaji tsakaninsu suke sasanta kansu idan kuwa har yayi tsamari to koda ta tafi gda yana zuwa zakaga sun fara tsotse?nsu daga haka saidai ka nemesu ka rasa sun gudu gdansu wlh baa taba shiga tsakanin Murjanatu da Muhammad ba wannan shine abinda zan iya fada miki"




Ajiyar zuciya Umaimah tayi tace  ina tunanin nima idan bloodyna ya mutu wlh mutuwa zanyi saboda da second daya banason naga yayi nesa dani ke shekaran jiya wlh ban iya bacci ba amma jiya baccina nayi me dadi tare da mijina" mamaki ne ya cika S Alfah tace  amma ai jiyama a gurinta yake ko?" Kawar dakai tayi tace  yace bazai iya kwana uku ba daya ta samu shima din a daddafe ina tunanin kwana daidai zaikeyi mana"




Da wannan zancen suka fara lecturer suka tashi ta shiga motarta ta nufi gda kafin taje gdan ya kirata yakai sau biyar saida tace masa tana gda

Join Our Groups
16, January 2025
Abdullahi

Mun bude sabon Whatsapp group na cin duri Mai suna Sirrin Dadi idan ki/ka na bukata kayimin magana ta Whatsapp number 07032700869

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login