Showing 99001 words to 102000 words out of 135422 words

Chapter 34 - Gidan Uncle Complete Hausa Novel

Fauzah   

06 Oct 2024

59885

Umaimah bayan qiyayyar Salma da ciwon auranta dakecin zuciyarsa harda wadannan kalaman na Hajiyanku addu'a kawai ya kamata muyiwa Hameed saboda kansa na cikin tukunya baya cikin hayyacinsa nasa ma da sauqi saboda qarfin kariyar farko da kuka samu daga kakanku musamman ke da kike mace da abin sai yaci uban haka ki qara hqr Umaimah mijinki yana sonki da izinin Allah komai zaizo qarshe bada dadewa ba




Da wadannan kalaman ya rinqa kwantar Mata da hankali har yasamu yaga ta nutsu sannan ya zaunar da ita ya shiga ciki yaji dadin ganin jikin Hameed din bai tsananta sosai ba har yadan dawo hayyacinsa yana shiga ya zuba masa ido saida ya qarasa gabansa ya kamo hanunsa yace  sannu babana kuma ango Allah ya sanya alkhairi" kallon Daddy yayi da sauri yace  an daura ne?" Murmushin takaici Daddy yayi yace  to me zaa jira tunda kabada komai Allah dai ya tayaka ruqo ya baka ikon kwatanta adalci babu wata nasiha da zanyi maka tunda kai ba baqon riqe mace biyu bane amma wannan takun yana da bambamci da takun zaman Sadiya da Umaimah dole ka sanya ido a gidanka tunda ka nace hadasu zakayi Hameed kada naji kada na gani wlh har idan kakai hqrn Umaimah qarshe wlh babu ruwana zan cire hanuna daga lamarinka da ita gabadaya na zuba muku ido saboda itama yace kuma tanada yanci"



Numfashi ya sauke me wahala yace  ina take Daddy cikine da ita ko?" Kawar dakai yayi yace  tana waje bansani ba saboda bamu samu ganawa da likitan ba amma dai bata cikin nutsuwarta akwai damuwa sosai a tattare da ita Hameed ina qara jaddada maka girman amanar dake hannunka ba iya mata kawai take a gurinka ba qanwa ce kuma yace sannan amanar Allah ce" yana gama mgnr ya juya ya fita tana ganinsa ta miqe tayi gurinsa tace  ya tashi Daddy?" Murmushi yayi yana jinjina girman qaunar dake tsakanin yayan nasa yama rasa tsakaninsu waye yafi qaunar wani.
Jinjina mata kai yayi ta nufi dakin da sauri tana shiga ta nufi gadon baiji shigowarta ba saboda duniyar tunanin daya lula saida yaji ta rungumeshi ta karkatar da kanta daidai fuskarsa gabanta ya fadi sosai ganin hawaye a idonsa tasa harshenta ta lashe tace  nayiwa mijina kuma dan'uwana alqawarin zan bashi matsala ta kowanne bangare ba matsata yayi s jikinsa yace  na gde bloody I love you so much shigowar Dr Saleem da Daddy ne yasata miqewa a kunyace ta koma gefe ta zauna sukayi murmushi dukkansu Dr Saleem ya dubesu yace.




 Ya kamata ku cirewa kanku damuwa ku karbi duk abinda ya fado rayuwarku a matsayin qaddara Hameed rayuwarka tana cikin barazanar katsewa indai bazaka daina sanya muguwar damuwa a zuciyarka ba kasan matsalarka yakama komai ka rinqa maidashi abin wasa sannan matarka tana buqatar kulawa saboda nagani blood pressure dinta ya hau sosai sannan ga jaririn ciki komai zai iya faruwa saboda haka kuyi taka tsantsan dukkanku kunada matsalar da batason damuwa" hakanan sukayi sallama dashi suka tafi bayan ya dorashi akan magungunan da yakesha idan irin wannan matsalar ta taso.



Itace take driving din yana zaune a gefe Daddy kuwa gda ya wucce suna tafe kamar kurame babu wanda ya iya cewa da wani komai suna shiga get din gdan gaban yayi wata muguwar faduwa saboda ganin dayan bangaren cike da mutane ana shiga da kaya da qarfi taci wani uban birki ta juyo ta kalleshi shima ita din ya kalla da sauri yace  Innanillahi wa innah ilaihir raji'un bloody kinga har sun kawo kayanta wayyoh nikam na shiga ukuna wannan wacce irin qaddara ce" wani matsiyacin kallo ta watsa masa ta bude motar da sauri zata fita yayi saurin riqo hanunta yace  kiyi cooling mind dinki bloody kada su gane rauninki suje su fada mata don Allah na fada mata cewa matata halin nana Fadimatu (R.A) ne da ita inasonki kema kinasona kuma kinason farin cikina kina tayani son duk abinda na kawo Umaimah dole ne kishi kuma halal ne nima bazanso ace baki kishina ba amma kiyi qoqarin danneshi ki barshi iyakar ni kada mubada qofar da zaa samu a shigo mana da baraka cikin gdanmu don Allah wlh nafiki kishin kaina Umaimah ji nake kamar na kashe kaina jinake dama na mutu na dawo duniya a wani bani ba mai tarin qaddarori marasa dadi Umaimah dama mu mutu kowa ya huta tunda mun kasa samun farin ciki a duniya qila mu samu a lahira......









*UMMUH HAIRAN CE...
'






[1/28, 2:03 PM] UMMUH HAIRAN CE...
'













Kuka ta saka masa ta qanqameshi shima hawayen yake yana buga bayanta alamun rarrashi daqyar suka iya saita kansu ya sanya harshensa ya share mata hawayen ya bude motar ya riqota a jikinsa bai damu da yawan mutanen dake gdan ba kuma bai amsa gaisuwar da dangin Salma suketa yi masa ba yaja matarsa suka shige part dinta yana shiga yayi turus ganin Hajiya a zaune a parlourn da Aunty Jameelah da Zarah ga qawayen nata guda uku qanqameta yayi a jikinsa cikin rawar murya yace  shi... shikenan Hajiya tazo ta rabani da rayuwata Hajiya Umaimah rayuwa tace kada kice zaki rabamu wlh alhakin kisana zai rataya a wuyanki saboda inason matata Hajiya cikine da ita kada ki rabamu ki tausayawa yayan mu wlh mutuwa zanyi idan babu Umaimah a cikin gdana"




Miqewa Hajiya tayi tana zagaya parlourn tace  Zarah shiga ki hado mata kayanta ai ba wannan ne karon farko da mace take haihuwa a gda ba wlh Hameed bazan bar yar qanwata ta salwanta saboda kai ba kaidai na sallama ka tunda kai ka daukowa kanka kara da kiyashi dama ai hausawa sun fada jaye-jaye ke sanya jidali wlh baka fara kuka ba Hameed indai Salma ce gakanan gata ko kasheka zatayi babu abinda ya shafi Zulaiha amma Umaimah kam saika barta ko itace ke busa maka numfashi....



Fuzgo hannun Umaimah tayi da qarfi shi kuma ya riqeta qam a qirjinsa yace  wlh Hajiya ko zaki tsinemin bazan rabu da matata ba saidai ki kasheni" tsayawa tayi sororo tana kallonsa yayi qasa da gwiwarsa ya durqushe yana wani irin kuka me ban tausayi jikinsa yana rawa yace  meyasa kullum tausayinki ya qare akan Umaimah Hajiya ni bakya tausayina meyasa bakwa yiwa rayuwata uzuri bayan bani na tsarota haka ba kuma ban isa na canzata ba meyasa kullum burinki nayi miki biyayya ni na cutu Hajiya ya kikeso nayi ya kikeso na kasance gwau?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ro babu Umaimah ina Hajiya bazai yuwu ba bazan iya biyayyar dazan cutar da kaina ba..."




Sake jan jiki yayi kusa da Hajiya yace  Hajiya wlh aurena da Salma qaddara ce wlh tallahi billahillazi La'ilaha illah huwa Hajiya banajin ko digon soyayyar wata mace a raina bayan yar'uwata kuma matata Umaimah Hajiya na tsani ko tafiya ta tasomin wacce zata nisantani da kwanciya a jikin matata Umaimah Hajiya babu macen da nake samun nutsuwa da ita kuma nasa a raina zan samu bayan Umaimah Hajiya babu macen da zata iya dauke lalurar rayuwata bayan Umaimah saboda ita kadaice take sona domin Allah kuma ita kadaice take gamsar dani"



Yanda yake mgnr yana kuka muryarsa na daukewa ne yayi bala'in tsorata Umaimah ta fashe da kuka ta qanqameshi tace  Hajiya badon halinmu ba kiyi hqr wlh Hajiya inason mijina kuma baa kaina aka fara kishiya ba Hajiya shikenan idan kin rabani dashi haka zan rayu bazanyi wani auren ba idan har kin yarda zakita kallo na bazaki sake auradda ni ba to na amince ki rabamu idan kuwa kinsan zaki qara auraddani to kiyi hqr ki barni na rayu da dan'uwana Hajiya bansan waye zan aura ba meye halinsa matansa nawa idan bashida mata inada tabbacin wataran bazai min kishiya ba banida shi saboda haka Hajiya ki tayamu da addu'a Allah ya bamu ikon cinye jarabawarmu"




Ba qaramin sanyi kalamansu sukasa jikin Hajiya yayi ba ta dubesu a sanyaye ta tsugunna ta kama hanun Umaimah hawaye ya kwace mata tace  mar'atussaliha baki cancanci suna Umaimah ba duk da itama asalin mai sunan sahabiya ce kuma baiwar Allah amma naso ace sunanki Fadimatu saboda halayyarki tayi kama data Nana Fadima itace macen da har kullum take fifita farin cikin mijinta fiye da nata Umaimah da ace a zamanin annabi Muhammad (S.A.W) mukazo inada tabbacin kina cikin khulafa'ul rashidun ko kuma kina daya daga cikin matan da annabi ya dafa kawunansu yasa musu albarka kuma ya roqa musu albarkar ubangiji duniyarsu da lahirar su tabbas ina alfahari da samun ya a gareni kuma Ina alfahari da kasancewarki suruka a gareni Umaimah dama ace inada wani dan bayan Hameed wlh rayuwarki bata dace da azzalumin mutum irin Hameed ba da kullum baya sanin haqqin kowa sai nashi tabbas mgnrki gsky ce addu'a zan tayaki da ita Allah ya kareki da sharri da makirci irin na jinin Hajiya Talatu kishiya juji shidai daya debo da zafi ya qare a bakinsa"




Miqewa tayi ta taka zuwa tsakiyar parlourn ta tsaya ta sake share hawaye ta juyo tace  bazan maka mugun fata a cikin aurenka ba kuma zan tayaka da addu'a tunda kaima nawane ban isa na canza maka suna ba amma ka sani auranka da Salma babu wani alkhairi saboda haka bacci ba naku bane ku daure ku rinqa tashin tsakar dare kuna salatulduha sannan ku rinqa azumi da yawan karatun qur'ani hakan zai zame muku kariya daga sharrin shaidan da sihiri ko wanne iri ne duk da kaidai ka riga ka shiga hanu wlh na sani kuma na yarda auranka da Salma aikin sihiri ne"



Tana gama fadar haka ta fice daga parlourn suka kalli juna ita dashi taga yanda yake kwararar da hawaye masu dumi zuciyarsa tana wani fat? tayi saurin rungumeshi tace  ina tare dakai mijina a kowanne hali ina fatan kazama kaine mijina a jannatul-ma'awah" miqewa yayi ya dagata cak bai damu da yawan mutanen da suke gurin ba ya haura sama da gudunsa saboda bayason surutu.
Duk wanda ke gurin saida ya zubar musu da hawaye Saudat Alfah tayi ajiyar zuciya tace  bantaba ganin soyayya me ratsa zuciya daban tausayi irinta Umaimah da mijinta ba wlh ko soyayyar Aunty Murjanatun mu da Muhammad mijinta batakai wannan soyayyar dadin kallo da burgewa ba tabbas Umaimah yar aljannah ce kamar yanda Hajiya ta fada saboda dukkanmu na tabbata babu wadda zata iya yiwa mijinta wannan sadaukarwar qaunar akan kishiya kishiyar ma wacce take barazana ga rayuwarta da lafiyarta da mijin ma gaba daya dole mu jinjinawa Umaimah Umaimah na sallama miki kinyi nisan da bazamu tadda ke ba"




Sukuwa suna haurawa ya direta a gado ya fara romance dinta ta riqeshi da sauri tace  bloody muna da baqi fah a gdannan ka sani" lumshe idonsa yayi yaci gaba da matsata kamar lemon tsami yana cire mata kayan jikinta yana cewa wlh ko a gabansu zan iya turmusheki Hearty inajinki a duk wani bangare na jikina bloody soyayyar jini daban take da kowacce soyayya a duniya baayi kamarki a duniyata ba kuma ba zaayiba kece farko kece qarshe Umaimah ni da ke abu dayane zuciyarmu daya jininmu daya komai namu dayane Umaimah"



Da wadannan kalaman suka fara tsotse kansu suna shafe?nsu wanda Allah ya sani Umaimah badon dadi takeyi ba tanayi ne kawai donta faranta masa saboda ta lura yayi nisa sosai saida ta tabbatar ta gamsar dashi suka shiga sukayi wanka sukayi sallar azahar ya tayata ta shirya tsaf cikin wata atamfar Super Holland ja tayi kyau matuqa duk da ramar da tayi shima ya shirya cikin wani blue din yadi dake jikin atamfar tata da blue saiya zamana kamar anko sukayi nan fa suka bata lkc wajen yin hotuna sune har parlour ana suba selfie sudai su Aunty Jameelah da Aunty Zarah da Sa'ud da sauran mutane sai suka zama yan kallo a gdan suna sha'awar soyayyar ma'auratan.




Bayan sun gama haukan selfie dinsu suka zube a parlourn suna dariya dariyar tasu saida tasa kowa ma dariya harga Allah shidai ya manta da mutane a parlourn saida yaji sunyi dariya ya shafa kai cike da kunya yace  inajin yunwa bloody" miqewa tayi ta shiga kitchen ta zubo masa abincin da su Aunty Zarah suka girka ba kunya ya noqe kafada yace  muje na tayaki muyi namu ni duk abincin daba hanunki ne ya girka ba ba dadi yakeyi min ba"








*UMMUH HAIRAN CE...
' [1/28, 8:26 PM] UMMUH HAIRAN CE...
'

















Bata iya yimasa musu ba ta miqe suka shiga kitchen din basuyi wani abu me wahala ba jallop din taliya ce sukayi ta zuba masa takai masa sama ta hada masa lemukansa da komai takai masa ya zauna zaman cin abincin itakuma ta sace jikinta ta koma parlour sukaci gaba da hira da baqinta dauriya kawai takeyi tana yaqe saboda bataso tabada qofar da zaa fahimci rauninta amma zuciyarta cike take da fargaban zuwan Salma gdan yau hakanan dai suka yini har dare sannan duka suka watse suka tafi suka barta saida ta rakasu har inda suka aje motarsu sannan ta dawo ta kwanta a parlourn tana tunanin wadanna irin mutane ne dangin Salma da bazasu iya zuwa inda take ba saidai idan ta fito su rinqa binta da kallo kalma wata Mata ta tuna lkcn data rakasu Aunty Jameelan bayan sun tafi ta juyo zata dawo sukayi karo da ita ta fito daga bayan dakinta taja baya da sauri kawai sai taga matar tayi murmushi tace  Umaimah kike ko?"



Daga kai tayi da alamun mamaki tace  eh lfy?" Sake fadada fara'arta tayi tace  aa to lfyr kenan dangin kishiya kam ai bakya tambayi lfy a gurinsu ba koda yake meye ma na bata bakina abuda saura qiris" wannan kalamai sune sukeyi mata yawo a zuciyarta  saura qirin meyene to saura qiris din?" Tambaya ce da bata da amsa saboda haka tayi luf a kujerar tanata zuba hailala da salatin annabi har akayi sallar insha ta tashi ta shiga dakin qasa tayi sallah ta haura saman harta nufi dakinta sai kuma ta juya ta shiga dakinsa ta bude ta shiga yana kwance da Shurafah rungume a qirjinsa idanunsa a bude suke ya zubawa pop din dakin ido har ta qarasa kusa dashi ta zauna baiji ba saida ta tabashi sannan ya dawo hayyacinsa ya sauke idanunsa akanta tare da sauke ajiyar zuciya tayi murmushi tace.




 Kowanne ango a daren da zaa kawo masa amaryarsa baya samun zama balle ya kwanta harsai yaga an shigo da ita gdansa amma kai gaka a kwance banga kana shirin zuwa ka daukota ba yakamata ka tashi kayi wanka ka fara shirin tarar amaryarka nasan tanacan tana daukin zuwanta gareka da tarin alkhairanta da kyautukanta masu muhimmancin da ko labarinsu bazanji ba" tana mgnr tana sake sauke idanunta a kansa yanda taga idanunsa sun kada sunyi jawur ne yasata tabbatar da cewa kuka yayi kawar da kanta tayi ta miqe ta shiga bathroom ta hada masa ruwan wanka ta dawo ta janye Shurafah dake jikinsa ta ja hanunsa ya bita kamar raqumi da akala suka shiga bathroom din ta rufe ta matso gabansa tace.




 Zakayi da kanka ko nayi maka na qarshe?" Dubanta yayi da sauri tayi saurin yin murmushi ta lakace masa hanci tace  ina nufin zuwa ranar da amarya zata sake bani aronka tunda yanzu itace take riqe da kambun ka sarautar tatac.... rufe mata baki yayi da sauri yace  banida wata sarauniya a fadata bayan ke bloody wlh bazan iya yiwa kaina komai ba duk jikina a sanyaye yake" hadiye wani yawu tayi me ciwo ta fara balle bottle din rigarsa ta cireta ta zare masa wandon tajashi har komin wankan ya shiga ta rinqa diban ruwan a hanunta tana zuba masa a sumarsa saida ta jiqata ta dauko shampoo ta matsa ta wanke masa ita tsaf ta sake daukan shaver tayi masa shaving na qasa da sama har qashin qirjinsa saida ta rage masa kasancewar yanada suma sosai a jikinsa kuma tunda ya kwanta jinya bai rageta ba garama na qasan shine take tunanin ya rage bayan yaji sauqi dagowa tayi ta shafa gefen fuskarsa kawai sai taji hawaye ne yakebin kuncinsa batayi masa mgn ba saboda tana cewa zatayi masa mgn itama kukan zatayi hqrnta ya fara qarewa wai ita Umaimah itace take gyara mijinta saboda wata ajiyar zuciya taja da qarfi wadda tasashi bude idonsa ya zubasu a nata yanajin zuciyarsa kamar ana hura masa wuta ya janyota cikin bath din ya matseta a qirjinsa yace.



 kinajin abinda nakeji a qirjina kuwa bloody bana sanin sanda hawayennan yake zubomin duk dauriyata na kasa daurewa nisa dake wlh Umaimah ajiye mace sama da daya bai kamace ni ba saboda bazan taba kwatanta adalci akan wata mace ba indai inada ke Umaimah..." Rufe masa baki tayi tace ya isa bloody don Allah ka daina banaso abinda ya faru ya riga ya faru kuma koma mene kaine ka jawo mana da bakaje kakai kanka gurin Salma ba da bata ganka harkun fara soyayya ba dagowa yayi da sauri bakinsa yana rawa yace  wal.... daga masa hanu tayi da sauri jikinta na rawa tana neman rikice masa tace  ya isa haka banason jin komai a game da matarka Abu Shurafah ka tashi ka shirya ka tafi gurinta tanacan tana jiranka" tana fadin haka ta miqe ta nufi qofar fita daga bathroom din tana fita ya fito shima ya dauki wasu riga da wando na jeans dake lkcn sanyi ne yasa ko mai bai shafa ba ya dauki key din motarsa ya fita yana shirin bude motar yaji anayi masa mgn ta baya ya juya da sauri fuskar Salma ya gani taci uban ado harda su eyelashes kamar wata aljana dama ita ba fasali ba ya yatsina fuska tare da tsartar da yawu yace.




 Lfy?" Mgnr ta daketa amma dake yar duniya ce sai tayi raurau da idonta tace  amma dai kanada masaniyar tun shidda nake cikin gdannan yanzu har takwas da rabi bakazo ba bayan kasan nice baquwa ni yakamata kabawa lkcnka" wani kallon wulaqanci ya watsa mata

Join Our Groups
16, January 2025
Abdullahi

Mun bude sabon Whatsapp group na cin duri Mai suna Sirrin Dadi idan ki/ka na bukata kayimin magana ta Whatsapp number 07032700869

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login