Showing 129001 words to 132000 words out of 135422 words

Chapter 44 - Gidan Uncle Complete Hausa Novel

Fauzah   

06 Oct 2024

49737

sai gashi yazo gdan suna tsaye suna hira yanda take bawa Alh Jabir amsa kawai ya isar masa ya gane ba shine a gabanta ba amma ya kasa ganewa daidai lkcn Hameed din ya fito tsayawa yayi turus gabansa na tsananta faduwa mutum na uku kenan da yazo ya tarar da ita da maza mabambanta suna hira suna dariya amma shi da yayi mata mgn sai ta daure fuska wannan abu na cizonshi ba kadan ba to ranar ma daurewa yayi yaja qafarsa yace gurin yayi mawa Alh Jabir sallama ya amsa tare da miqa masa hanu suka gaisa ya kwantar da murya kamar mutumin kirki yace  am duk da nasani yarda da amincewa ka samu daga gurinta amma bazan fasa fada maka Umaimah nine zan aureta ba kayi hqr ka rabu da ita Allah zai mayar maka da wadda tafita




Kallonsa sukeyi dukkansu da mamaki musamman Umaimah da ta fara gajiya da wulaqancinsa tayi saurin kawar da kanta tace  am manta dashi Alh na yanada yar matsala ne kawai dai yanzu zan sanar da Daddy yanda mukayi dakai saika turo ayi mgn amma wlh da banida niyar aure kawai dai takura dasa idone banaso tana mgnr tana sanya hanunta ta cire hanunsa daga na Alh Jabir.




Sosai wannan wulaqancin ya girgiza nutsuwarsa da kwanciyar hankalinsa harma da lfyrsa wato qiyayyar Umaimah gareshi har takai wadda zatake dangantashi da hauka? Tambayar daya rinqa yiwa kansa kenan yana kuka jikinsa yana rawa duk ya rame yayi duhu saboda damuwa da azabar kishin da yasawa ransa koda yake ba laifinsa bane kishi halitta ne bare a Shuwa'arab ba mazansu ba matansu wannan dalilin yasashi dole ya hada komatsansa cikin dare yayi booking na jirgi da asuba zakara ya bashi saa saboda Idan ya zauna a 9ja tsaf Umaimah kasheshi zatayi da baqin cikinta.




Watansa daya a California ya kasa hqr ya juyo gda 9ja saboda kiran duniya Idan ya kira wayar Umaimah bata dagawa ko WhatsApp ko SMS idan yayi Mata bata bashi amsa abun ya fara fin qarfin tunaninsa da farin cikinsa ya isa gdan ko driver bai kiraba saboda zaquwar da yayi yazo yaga sanyin ruhinsa gabansa ba qaramar faduwa yayi ba ganinta da balaraben da yataba ganin sun jera da ita a makarantarsu idonsa har lumshewa yakeyi saboda bala'i ya isa gurin kamar zaiyi musu mgn sai kuma ya fasa ya shige gdan fuuuuu yana shiga yayi watsi da system dinsa da wayoyinsa ya zube a gurin yana kiran  ya Allahu ya hakimu ya razzaqu ya rahamanu ya rahim" yama rasa meye zaice qarar faduwar kayan ne ya sanya Hajiya da Daddy fitowa da sauri daidai lkcn da Nawwas ya fito yanz rarrafe ya shige jikinsa qanqame yaron yayi yanabin iyayen nasa da kallo zuciyarsa na ciwo yace.




 Fisabilillahi Daddy adalci kenan kubar Umaimah ta rinqa kwashe? kowanne kare doki yanzu wannan kuma me yazoyi gdan nan?" Hajiya ce ta tafa hanu tace  Heee Allah na dawo inji dan cirani yanzu Hameed sanyata zamuyi a gaba mu kwadata muci ko kuwa hanata zabin ranta zamuyi shita kawo tace tanaso mgn har tayi nisa ma aure saura sati daya kayi hqr ka rungumi sorry Umaimah ta daina yayinka...." Daga mata hanu yayi a fusace ya miqe kamar mahaukaci yace  ya isa Hajiya basai kin kasheni ba naji naji abinda kikeso kice amma wlh tallahi bai isa ya auri matata ba nagaji da binku din da nakeyi kuna neman turani kabari nine na farko kuma nine na qarshe ko Sulaiman don babu yanda zanyi ne na ba????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? rshi yayi shuka a gonata amma wannan kodadden balaraben bai isaba wlh saidai muyi mutuwar kasko zan saceta nabar qasar da ita idan yaso kowa ya huta kuma wlh Idan na dauketa guba zan dura mata sannan nima nasha tunda naga Allan ma bazai kasheni na huta ba gara na kashe kaina da kallon wannan ta'addancin da akeyimin ni banida gata banida masu sona bani da wanda zai tausaya min bayan kunsan komai...."




Katse mgnr yayi saboda numfashinsa da yake sama da sauri ya dafe qirjinsa yayi waje a guje da sauri Daddy yabi bayansa ya riqo hanunsa ya juyo da sauri zuciyarsa na tafasa idanunsa na fitar da hawaye yace  ka qyaleni Daddy wlh kasheta zanyi na kashe kaina kowa ya huta na gaji Daddy na gaji wanne irin rarrashi ne banyi yarinyar nan ba wanne irin qasqantar dakai ne banyi mata ba koda ace a cikin hayyacina nayi mata laifin da take iqirarin nayi mata indai tanada imani ya kamata ta tausayamin....




Daidai lkcn sukayi sallama Prof Khair ya shiga motarsa ya tafi ita kuma ta tako cikin takunta na isa ta raba ta gefensu zata gifta ya cafko hanunta da qarfi ya finciko ta ta fada jikinsa babu kunya yasa hanu ya matseta yace  wlh tallahi billahillazi La'ilaha illah huwa babu wanda ya isa ya rabani dake don kece rayuwata Umaimah ko zaa kasheni kuma ko zan rasa komai nawa a yau sai an dauramin aure dake idan kuwa akaqi wannan karon zan saceki sacewar da babu wanda zai sake ganinki har abada" yana fadin haka ya fizge hanunsa daga na Daddy Hajiya tayi saurin riqeshi tace  Alh kayi wani abu kace wani abu wlh Hameed ya haukace baa cikin hayyacinsa yake ba zai iyayin komai Alh yaronnan mukaishi asibitin mahaukata a duba kwalwarsa" daga mata hanu yayi yace.




 Babana shiga gda zaayi yanda kakeso a yau da wani bacin ran gara wani Umaimah zo inason ganinki" sakinta yayi ya zube a gurin yana kuka me gigita tunanin kowa da ban tausayi yace  babu inda zani Daddy ni zakayi wa wayo wlh yau saina kwana da Umaimatu kota halin qaqa nasani tana sona toshewar qwalwarta yasa ta kasa fahimtar hakan waye zai aureta ya riqe mana yayanmu idan bani ba so take dole saita tozarta amanar Allah so take dole sai twince sun tashi sun fuskancin cewa su marayune meyasa zata bijirewa saqon zuciyarta bayan nasan babu son kowa a cikinta sai nawa meyasa bazaku kalli idonta ba kalli Daddy Hajiya kalli idonta wlh sona kawai nake hangowa a ciki so take ta kasheni ta kashe kanta bayan tasan ba cikkakiyar lfy ce dani ba itama kuma nasani zuciyarta ta kamu da irin ciwon da yake damun tawa zuciyar"




Daqyar Daddy da Hajiya suka bambareta daga jikinsa suka jata suka shiga da ita gdan suka kulle parlourn ya miqe yana buga qofar da qarfi yana cewa  ku bude bude Daddy zan balle qofarnan wlh saika bani matata ai donni kadai aka halicceta bazan yarda ku rabani da matata ba....." Surutai dai rututu na rashin kan gado haka Hameed yakeyi kamar zautacce yana dukan qofar kamar zai balleta saida ya gaji ya hqr ya fita ya shiga motarsa ya nufi gdansa ya bude dake an gama aikinsa tsaf har ya zuba komai na amfani ya fada daya cikin dakunan ko qofar bai rufeba jikinsa yana bari zuciyarsa na tafasa yana dafe qirjinsa da qarfi yana nishi da kakarin aman wahala.




Shi kuwa Daddy yana shiga da ita ya zube akan gwiwarsa ya ruqo hanunta yace  badon ni ba badon na isa dake ba don girman Allah Umaimatu ki duba maraicin twince da wasiyyar mijinki Sulaiman ki bani dama ta qarshe na daura auranki da Hameed yaron nan ya garu sosai sonki zai kasheshi Umaimatu ya zakiyi da haqqin ran dan'uwanki idan ya mutu saboda ke bayan kinada yanda zakiyi ki taimakesa...." zubewa tayi ta rungume Daddy tana kuka me ban tausayi tace  kada ka qara roqona akan wannan Daddy zan iya bada rayuwata na fanshi taka balle wannan wlh indai hakan zai zama farin ciki a gareka na amince da auren Abdulhameed indai hakan zai zama farin cikinka na amince wlh na amince Daddy" tana fadin haka ta miqe da sauri ta fada daki saman gado ta fashe da wani kuka me ciwo tana cewa  Allah ka yafemin laifin da nayi maka ka sake jarabta ta da auren Abdulhameed Allah ka dubeni ka kawomin dauki cikin buwayarka Allah na roqeka kabani ikon yima mahaifina biyayya"



A wannan daren Daddy bai zauna ba yana fita ya kira Yusuf da mijin Aunty Zarah a masallaci bayan sallar magaruba ya fadawa limamin cewa yanada daurin auren yayansa biyu yabada komai aka daura auran akan sadaki dubu dari biyu suna shiga gdan ya fadawa Hajiya takuwa rangada guda ta daga hanu sama tace  Allah na gde maka daka sake gwadamin wannan rana Umaimatu na matar Hameedu na wayyoh dadi kasheni na huta" tasowa tayi zata fito taji mgnr Hajiyan ta koma da sauri ta zauna tana fadin  Hasbunallahu wa ni'imal wakil Innanillahi wa innah ilaihirraji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha yanzu nice matar Hameed mutuwa ta tazo ya zanyi da jarabar Hameed" shigowar Hajiya ne yasata dagowa ta dubeta hawaye nabin kuncinta tace  Hajiya yanzu shikenan an daura aurena da Hameed Hajiya kwanana ya qare nama sani bazan iya dauke lalurarsa ba kamar yanda na dauka a baya Hajiya ki taimakeni...."




Rufe mata baki tayi da hanunta tana girgiza mata kai tace  kiyi hqr Umaimah Hameed zai canza baza kiyi irin zaman da kukayi a baya ba wlh ni kaina da farko banyi farin ciki ba amma yanzu ina farin ciki sosai saboda na yarda kuma na gasqata Hameed sonki yakeyi da gaske baso irin na sha'awa ba" da wadannan kalaman tayita rarrashin ta har ta samu ta saurara da kukan dama ta fara shiryata da magungunan su kasancewar saura sati daya aurenta da prof Khair saboda haka ta dora daga inda ta tsaya tunda tariga tasan halin dannata ba sauqi gareshi ba.



Yusuf ne ya nufi gdan Hameed din da nufin yi masa kyakkyawan albishir get man din ya tambaya ko megidan yana ciki yace masa eh yayi parking ya shiga yanata kiransa yana cewa  dallah malam ka fito haukanka yayi rana Allah dai ya yarda kuma ya amsa addu'ar ka Umaimatu ta dawo garek...." Tsayawa yayi cak mgnr ta maqale a maqogaronsa saboda ganin Hameed din kwance a qasa cikin amai yayi kaca? sauri ya saki ihu ya matsa ya dagoshi yana jijjigashi yana fadin  mun shiga uku Hameed kada ka mutu Daddy ya baka matarka ya daura aurenku...




Riqeshi yayi cikin wata wahalalliyar murya yace  yay...ya daura in...ina Umaiman tak..." Muryarsa ce ta sarqe daidai lkcn Daddy suka shigo da gudu suka qarosu suna salati suka tattageshi sai asibiti likitoci suka rufa a kansa suna ceto rayuwarsa bai farka a ranar ba sai washe gari ya farka da qwarinsa saboda yasha drip babu qarya qyam ya miqe yana layi Daddy ya riqeshi ya kalli Daddy yayi murmushi yace  idan naje gdana yanzu zan tarar da bloody tana jirana?









*UMMUH HAIRAN CE...
' [2/5, 9:08 AM] UMMUH HAIRAN CE...
'



















Murmushi Daddy yayi yace  aa tana gda saita yaye twins sannan zata tare..." Yanda ya wani zabura ne yasa Daddy yin shiru da mgnr yace  aa Daddy bazan iyaba tana karatu ni kuma baa qasar nan nake aiki ba tunda an daura ta tare a gdanta kawai na rinqa zuwa duk qarshen wata kafin ta gama karatun shidai Daddy bai kuma ce masa komai ba likitansa yashigo ya kalleshi yayi murmushi yace  aa shugaban masoya ka miqe kenan shikenan ni kuma tawa kasuwar zata mutu buri ya cika"



Dariya sukayi dukkansu amma bandashi da duk ya qosa yaje gda yaga sanyin zuciyarsa saida suka gama cike?nsu sannan suka bashi dokoki suka tafi Daddy yanayin parking bai jira tsayawarsa ba ya balle murfin motar ya fita ya shiga gdan Aunty Zahrah ya tarar da Umaimah a zaune a parlourn taci kukanta har idonta ya kumbura gabansa ba qaramin faduwa yayi ba saboda yanda ta watsa masa wani dan iskan kallo ta kawar da kanta taci gaba da abinda takeyi qarfin hali irin na Hameed baisa ya hqr da abinda yayi niyyah ba yaja qafarsa ya qarasa ya tsugunna a qasanta ya dora hanunsa a saman cinyarta yana qare mata kallo yanajin qaunarta na azalzalar zuciyarsa yace  ina cikin farin ciki wanda ban taba shiga irinsa ba a rayuwata bloody kin dawo rayuwata




Ture hanunsa tayi ta miqe idonta taf da hawaye tace  nikuma Ina baqin cikin dawowarka rayuwata Hameed wancan karon nayi gangancin dawowa rayuwarka amma yanzu reshe ya juye kaine kayi ganganci kuma zaka dade kana nadama saboda banasonka Hameed banasonka banason rayuwa dakai.... wani abu yaji ya taso masa baisan sanda ya miqe ba ya cafki hanunta da qarfi ya hadata da jikinsa yace  qarya kikeyi bloody ko ki yarda ko kada ki yarda kinasona kuma sai kin rayu dani kuma ni a rayuwata bana ganganci indai akanki ne komai nayi daidai ne saboda haka bakinki ya daina furta wannan kalmar sabo kikeyi"




Baki ta bude zatayi mgn yayi saurin dagata ya tura dakinta ya shiga Hajiya nayi masa mgn saboda kukan da Umaiman takeyi amma ko sauraronta baiyi ba ya datse qofar ya jefata gadon yana haki yace  nine nayi gangancin dawowa rayuwarki ko?" Miqewa tayi ta matso gabansa tace  haka nace kuma bazan janye ba Hameed kayi ganganci daka nace har ka kama haukan qarya kasa Daddy ya karya billensa ya roqeni nayi biyayya wa umarninsa ka rabani da wanda na shirya rayuwata dashi ka dade kana zalumtar rayuwata ta wannan fannin na fada kuma bazan fasa ba kayi ganganci Hameed kuma da kanka zaka gasqata kayi gangan...."




Hawa gadon yayi ya matsa kusa da ita ta janye ya qara matsawa ta janye yayi murmushi yace  nayi alqawarin bazan qara takura miki na kusanceki ba amma duk ranar da kika bari kika shigo hanuna zaki gane bakida wayo wayewar da kike taqamar kinyi batakai inda tawa takai ba"



Miqewa yayi ya bude qofar ya fice kitchen ya shiga ya tarar da Hajiya ya shafa kansa yace  Hajiya amma yau zata tare ko?" Wani kallo ta watsa masa tace daka dauketa ka shiga da ita dakin baka tambayeta ba? shafa sumarsa yayi yana murmushi yace  bafa wani abun nayi mata ba" hanunta ta dora a saman bakinta tace  ya isa fice ka bani guri rasa kunya ai dama nasan ba wani abu kayi mata ba amma dai yz kamata kabita a sannu saboda zuciyarta bason auren nan takeyi ba hadiye wani yawu yayi me daci yace  dalilin da yasa nace ku bani matata kenan saboda na saitata yanda nakeso Allah wani abun harda zugarki Hajiya yarinyar nan takemin saboda kawai Allah ya jarabceni da sonta to babu yanda zanyi haka zan hqr yauwa Hajiya Ina twince suke?"




Bai jira amsarta ba ya fice ya nufi dakin Nanny dinsu ya daukesu ya nufi dakinsa dasu ya kwanta we suka hau jikinsa suma suka kwanta yanata hira dasu kamar wasu masu baki sunata yimasa shirmensu yana dariya kamar zautacce Hameed kenan Allah ya jarabceshi dason yara indai da yara a kusa dashi toshi bashi da damuwa balle twince da yakejin qaunarsu daban a ransa.




Duk yanda yake daukar abin da wasa ya wucce masa nan don fir Umaimah taqi yarda ko haduwa sukeyi a parlour kuma duk sanda zaije dakinta a datse zai taddashi da key abun yana matuqar sanyaya masa jiki amma idan ya tuna nadan lkcne sai yaji sanyi a ransa yasha binta makaranta yayi juyin duniya tazo su tafi amma ta qeqashe qasa tace bazata shiga motarsa ba haka zai hqr ya dawo gdan kallon tsiya baya samu daga gareta balle na arziqi daqyar ya shawo kan Daddy ya amince da Umaiman ta tare a gdanta amma saida Hajiya ta buga masa lissafi harna million uku da rabi na kayan lefe da turare da gyaran jiki hakanan ya bayar kudin da suka tatsar Mata a jikinsa ya haura million biyar sannan suka sanya ranar tariyarta wata daya baiso hakan ba so yayi subashi matarsa kafin ya koma California amma sunqi dole ya shirya ya tafi zuciyarsa babu dadi saboda yana iya jure shariyar kowa amma banda ta Umaimah azabtuwa yakeyi sosai koda ya koma yayi tunanin ko wayarsa zatake dagawa tunda matsayin miji yake a gurinta amma taqi ya tura mata text har ya gaji ya zuba mata ido sau daya ta taba daga wayarsa yana farayi mata mgn ta katseshi da cewa  Duk da nasan haramcin da yake cikin neman saki amma yau na nema Hameed domin farin cikinka da nawa ka taimakeni ka sawwaqemin aurenka Allah zuciyata zata iya bugawa idan inajin cewa waini matarka ce"




Sosai kalaman suka hargitsa duniyarsa wannan dalilin yasa ya yanke shawarar bazai qara kiranta ba don wataran zata fada masa abinda yafi haka saida yayi sati uku a California sannan ya dawo lkcn saura kwanaki uku tariyar Umaimah a gdanshi tasha gyaran jiki babu qarya hatta gumin jikinta qamshi yakeyi takanas Hajiya ta dauko me gyaran daga Sudan aikuwa fatarta ta gurzu har wani yellow takeyi hatta fitsarinta qamshi yakeyi ko zama Umaimah tayi a guri ta tashi da awa guda idan kazo sai kaji qamshin ya tsumaka yana dirowa qasar da ita ya fara arba lkcn sunyi hutun wata uku na tafiyarsu 400 level tana gda kwance a parlour tana chat bataji shigowarsa ba saida taga inuwa a kanta ta miqe da sauri tana kiran.




 Ya Allah" hada ido sukayi yayi murmushi yace  amaryar Abdulhameed Adam Hameed Shuwa kina lfy daqyar ya iya hada mgnr saboda rigar dake jikinta trensporrent ce sosai gashi ko bra bata sanya ba manyan nonuwanta tsayayyu suka caki idanunsa ya durqushe da sauri yace  wayyohhhh dadi bloody zansha" wani kallo ta watsa masa ta miqe ta giftashi ta barshi da qamshinta me rikita zuciya yabi mazaunanta da kallo da suke kadawa ya hadiyi wani yawu muqut ya saki baki galala kamar wani maloho ta bude qofar ta shiga ta datse Hameed yafi awa daya a gurin a zaune yanajin wani irin yanani yana sauke numfashi tare da matse qafarsa yana shafa mood dinsa yana cewa  Coolling down baby lkcnki

Join Our Groups
16, January 2025
Abdullahi

Mun bude sabon Whatsapp group na cin duri Mai suna Sirrin Dadi idan ki/ka na bukata kayimin magana ta Whatsapp number 07032700869

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login