Showing 18001 words to 21000 words out of 135422 words

Chapter 7 - Gidan Uncle Complete Hausa Novel

Fauzah   

06 Oct 2024

49728

kin tafi kin barmu kin manta damu bakisan halin da muke cikiba har sati biyu Aunty nidai gsky na gaji Allah gdan Hajiyata zan koma nabar muku gdanku dariya sukayi dukkansu yayi saurin cafe mgnr da cewa  ai dama na san bai wucce hakan ba kullum fah mitarta kenan ita ta matsu aunty ta dawo Damaturu takeson tafiya gdan Aunty Jameelah" murmushi Sadiya tayi tana qarabin Babyn da kallo tayi wani lukui-lukui da ita ta murje tayi kyau ga wani haske data qara me bin jiki tayi ajiyar zuciya tace  qyaleta da iya shegenta mana ke ai dadi ma kikaji da bananan jibi yanda kikayi wani shar dake kamar wacce akewa barin madara gabansa ne yayi mugun faduwa qwarai yasan me Sadiya take nufi idan tace barin madara tana nufin ruwan sperm  to kodai ta fahimci wani abune?" Ya tambayi kansa tare da cewa  to kika sani Abu a duhu" dariya tayi tace  ah haba dai ban aurar da itaba waye zakiyimin wannan taasar dariya yayi sosai don ya gane bata fahimci komai ba yace  gsky dai ai ta hqr ko babynmu? murmushi tayi da baikai zuci ba tana mamakin rashin kunya da wayo irin na Uncle din nata kamar bashi ya gama qwaqwule ta yanzun ba amma diba yanda yake wani basarwa.


Miqewa Aunty Sadiya tayi tace  bari naje nayi wanka nazo naci abinci nayi missing sweet text din girkinki baby sosai murmushin gefen baki yayi yace  ko inzo in tayaki da sauri ta kalleshi tana mamakin salon daya tsiro tace  aa ban nemeka ba shugaban jarababbu daga dawowata ko hutawa banyi ba dariya yayi yace  na gde da wannan matsayi me girma nima bana buqata riqe kayanki  eh naji dai zakazo har inda nake tana fadin haka ta shige dakin harda murda key Wai kada ma ya biyota ajiyar zuciya yayi ya kama hanun Umaimah data miqe zata shiga kitchen suka nufi kitchen din tare ya hadata da bango tare da kissing din kumatunta da sweet pink lips dinta yace  wlh idan baki saki ranki ba zata gane wani abu kuma kinsan nidai babu ruwana kece a ciki na baki damar qwatarma kanki yanci da kanki kema ki zama yantacciyar mace kamar kowacce mace a gdan mijinta kuma daga yanzun zan fara raba muku kwana ko kizo dakina ko karkizo idan Ina buqatarki zan nemeki kuma sainayi


Yana fadin haka ya sanya harshensa cikin bakinta ya fara tsotsa tare da shafo qirjinta qwacewa tayi ya riqe hanunta yana sauke ajiyar zuciya yace zanyi missing wannan lallausar fatar da komai na kwana biyu ki kulamin da kanki sosai yana fadin haka ya juya ya fice ya shiga dakinsa bayan kamar minti talatin yaji ana buga qofar tasa yabada izinin shigowa ta bude ta shigo Sadiya ce tayi wankanta cikin jallabiya baqa tayi kyau sosai abinka da farar fata kuma baby laifi kyan ma akwaishi idonta ta sauke a kansa tare da kallon qofar bathroom dinsa tace  ya salam Uncle ya akayi door dinnan ta balle? kallon qofar yayi yana creating abinda zai fada mata yace  shekaran jiya ne da safe Umaimah na wanke bathroom din ta kulle kanta a ciki kuma muka rasa inda key din yake kinsan halin yayanki da qiriniya shine na balle qofar kuma na shafa'a ban Kira an gyaraba miqomin wayar nan ma na kira me gyaran yazo da wata kawai yasaka



Ta miqa masa wayar tana cewa  Allah sarki Baby sarkin aiki ai naga gdan tsaf dashi kaima har wata qiba kayi dariya yayi sosai yace  to ba dole nayi qiba ba babu damuwarki a kaina kin tafi da kayarki batayi mgn ba taja hanunsa tace  tashi muje muci abinci yunwa nakeji miqewa yayi suka jera suka fito tun daga nesa Umaimah ta zuba musu ido tana kallonsu tanajin wani tuquqi na taso mata daga cikin zuciyarta kawar dakai tayi saboda kukan da yake neman qwace mata tayi saurin hadiyewa ta dago tana murmushi tace  masha Allah nice family murmushi yayi sosai tare da daga mata gira yace  to you Baby sosai Sadiya tayi dariya tace  kukam bakwa rabo da abinda dariya banda abinka Uncle Baby kam ai gdan wani zata mune dai family ita a wani gdan zata zama family din" murmushi yayi a ransa yace  sakarya kawai tun yashe ma tazama" amma a fili sai yace  sorry madam na manta ne


Bayan sunyi dinner yaran suka tashi suka shige dakinsu itama ta miqe ta shiga nata dakin ta fada saman gadonta da tunani fal zuciyarta juyi kawai ta rinqayi a gadon ita kadai duk jinta take babu dadi ta fara sabawa da dumin jikin yayan nata da salonsa me rikita mata lissafi bata iya runtsawa ba sai wajan daya na dare, shima a bangarensa yayi tunanin Sadiyan zata nemeshi amma sai yajita shiru har wajen sha biyu ransa ya sosu sosai alwashi yaciwa kansa shidai da kansa ya daina nemanta saboda haka yayi kwanciyarsa gabadaya hankalinsa yana kan Baby cikin sati biyun ba qaramin sabo yayi da ita ba donma har yanxu tana dari? dashi kiran sallar asubane ya farkar dashi tun Kiran farko yasan idan bashine ya tashi Sadiya ba ba tashi zatayi ba musamman yau da yake asabar saboda haka shima bai tashetan ba ya nufi dakin Umaiman ya sanya key ya bude ya shiga da sanda ya qarasa gaban gadon ya haska fuskarta da wayar hanunsan ta fara qifqifta ido yasan dole ta bude idonta tunda tun tana qarama idan yaje gdansu lkcn iyayenta suna raye haka yake Mata idan zai tasheta daga bacci yasan batason haske kusa da idonta ko cikin baccinta hakan kuwa akayi bude idonta tayi tare dayin miqa ta gantsaro masa qirjinta zuciyarsa ta wani harba da sauri yakai hanunsa ya shafo qasansu tare da zama kusa da ita yace  breakfast dina kenan yau tashinki fah nazoyi amma kinjamin sai janyo ruwa wlh



Miqewa tayi zaune ta sakeyin miqa yabi hammatarta da kallo da take aske tsaf take fitar da wani hadaddan kamshi, hanunsa yakai yayi mata cakulkuli a gurin tayi saurin sauke hanunta tare da dariya tace  meye ya kawoka dakina yanzun Uncle Aunty fa ta dawo don Allah kada kaja mana matsala ka daina shigowa dakina tunda da ba shigowa kakeba zata zargi wani abu matsawa yayi ya riqe qugunta kamkam yana jijjigashi yace  babu ruwana wlh data kula dani aida bamu kawo wannan matakin yanzu ba da sai nanda shekara uku zan daukeki na kaiki sabon gdanki da na gina miki a Zingeru road kallonsa tayi yana qara matsawa jikinta har ya kwantar da ita tace  dama kanada burin mayar dani dadironka kenan duk sanda kake buqatar barin madara kazo kayi a jikina gsky Uncle wannan qazamar rayuwar ta isheni bai kamata ace ni dakai muke aikata wannan zunubin ba plz Uncle Hameed mu daina don Allah kaji


Iska ya rinqa hura mata a fuskarta yace  waye ya fada miki zaman dadiro muke? waye ya fada miki zunubi muke aikatawa?? Ba haka bane ki cire wannan tunanin a ranki ba haka bane niba mazinaci bane Baby yana fadin haka ya tura hanunsa cikin gashinta ya sanya harshensa yana lashe fuskarta bazata iya hanashi ba saboda haka yayi komai da yake buqata ya shiga bathroom a gaggauce yayi wanka ya fito ya bude wadroop dinta ya dauki kaya yasa ya bude qofar ya fice zuwa masallaci saunan matarsa tanacan tana baccin asara itama miqewa tayi tayi wanka ta tayi sallah sannan ta shafa mai tadan gyara fuskarta ta fito ta nufi kitchen ta dora musu breakfast sanda ya dawo ya jiyo qamshi a kitchen yasan aikinta ne kai tsaye kitchen din ya nufa ya tsaya a bakin qofar yaga yanda tasa dankwalin ta ta daure hancinta ya jima yana kallonta kafin ya shiga kitchen din yaja gashinta data hada ta daure yake lilo a bayanta yace.


 Morning lovely wifey juyawa tayi ta kalle ta mayar da hankalinta wajan juya stew din da dake soyawa matsowa yayi ya zagaye weast dinta da hanunsa ya dora habarsa sama kafadarta yace  yada daure hanci haka Babyn Uncle? murfin tukunyar ta dauka ta rufe ta juyo tare da cire dankwalin tace  wlh banason qamshin soyuwar kayan miyan ne Uncle murmushi yayi me sauti yace  ah lallai dakyau barshi na qarasa miki jeki kwanta kema ki huta bata dauki komai ba tace  haba Uncle aiba girmanka bane kaidai kaje ka kwanta kada Aunty tazo ta ganka..." rufe mata baki yayi yace  kinsan banason musu kije kiyi abinda nace miki idan lkcn break yayi zan tasheki ....







*UMMUH HAIRAN CE...
'



* ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
=?G? *FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*?FAUZAH*



Wattpad=?I?


www.fauzahtasiu41@gmail.com




*PAGE EIGHT*



Juyawa tayi ta fice daga kitchen din ta shiga dakinta ta kwanta da gaske kuwa baccin takeji don tana kwanciya ya dauketa me nauyin gaske bata farka ba sai goma ta shiga bathroom tayi brush ta fito ta nufi parlourn saboda wata mahaukaciyar yunwa da takeji bude qofar tayi ta fito suna parlour yana zaune ita kuma tayi matashin kai da cinyarsa kawar da kanta tayi taje zata gifta yace  barka da fitowa na kiraki ki fito muyi break naji shiru kawar dakai tayi tace  aunty Ina kwana ya gajiyar hanya amsa mata tayi da faraar ta tana kallonta tana mamakin yanda duk ta canza mata cikin yan kwanaki ta zama wata cikakkiyar mace, zama tayi a dinning din taja tea flast ta hada tea ta farasha ji tayi yana hautsina mata a ciki kamar zai dawo dole ta ajiye cup din ta dafe kanta da hanunta biyu.


Kallonsa Sadiya tayi tace  Uncle Saddiq ya sakeyimin mgn akan Umaimah don Allah kayi mawa su Daddy mgn a turo ayi mgn inyaso sai ta cigaba da karatunta a gdansa wani mugun kallo yakeyi mata yanajin wani mugun kishi na taso masa janye qafarsa yayi daga jikinta ya miqe a fusace zai bar gurin tayi saurin riqosa ta miqe tace  ni narasa me kake nufi da yarinyar nan Abdulhameed duk Wanda yazo neman auranta sai kace kayi mata miji bayan babu wani miji da kayi mata idan Saddiq ne bazaka bawa auran Umaimah ba to ai ga Nasir ga Bashir kabawa wani dama ya fito mana... daga Mata hanu yayi a fusace yace  ya isheki haka Sadiya wai a kanki Umaimah takene da kika damu dasai anyi mata aure na fada miki an riga anyi mata miji lkc ne baiyi ba dazai bayyana kansa" yana fadin haka ya fincike hanunsa ya fice daga gdan a fusace daga ita har Umaimah suka bishi da kallon mamaki hawaye ne ya zubowa Umaimah na tausayin kanta, dafata Sadiya tayi tace  kada wannan ya dameki kinsan zafin zuciyarsa zaima sauko ne aidai dole wataran ya aurar dake ajiyar zuciya tayi ta nufi dakinta ta kwanta.


Bai dawo gdanba sai dare tanajinsu shida matarsa sunata hayaniyar su akan qanin nata da yakeson auran Umaimah shikuma ya kafe akan bazai bayar ba zuciya tayi ta shige dakinta da qudurin zataje ta samu Daddy da kanta da mgnr tunda bashi kadai yakeda iko da Umaiman ba tsaki yayi shima ya shige dakinsa ya shiga wanka bayan yayi ya kwanta zuciyarsa tab da tunanin ta inda zai tunkari iyayen nasu da zancen Umaimah matarsa ce saboda yanada yaqinin basu sani ba tunda lkcn da kakansu ya aura masa ita dagashi sai abokinsa Yusuf sai malam Isa abokin kakan.



*WAIWAYE ADON TAFIYA*



Shakara daya bayan rasuwar iyayensu Umaimah Alh Ahmad Hameed da matarsa Khadija sanadin hadarin motar da sukayi a hanyarsu ta dawowa daga Damaturu gano dan da babbar yarsu Jameelah ta haifa.
Abdulhameed ne da Abokinsa Yusuf a hanyarsu ta zuwa Maiduguri gaida kakan Abdulhameed Alh Yauri wanda yake kwance bashida lfy tafiyar sukeyi cikin nishadi inda gaban Hameed ya tsananta faduwa kallon abokin nasa yayi yace.



 Yusuf Ina tunanin faruwar wani abu fah wlh tun jiya gabana yake faduwa" murmushi yayi yace  babu komai insha Allahu sai alkhairi da wannan tunanin suka shiga garin Maiduguri kai tsaye gdan Alh Yauri suka nufa a parlour suka tarar da Hajjah Gana kakarsu wadda itace ta haifi mahaifin Hameed dana Umaimah Daddy shine babba sai Alh Ahmad murna ta hauyi ta fara magana cikin yaransu na shuwa  Ah lale da manya baqi yau babban ango nane a gdan dama tun jiya Kaka yaketa tambayar ka yana kiran sunanka murmushi yayi yace  to gani me zai bani da yake nemana kota matsone mu tafi maqabarta haqan kabari daquwa tayi masa tace  kajini da dan qaniya yana neman jamin jarfa" ta jefeshi da pillow ya goce yana dariya dakin da kaka Yauri yake nan ya shiga ya qarasa da sauri gaban kakan nasu ya durqusa tare da kamo hanunsa shima kamawa yayi cikin rawar murya ta rashin lfy yace.



 Nayi farin cikin zuwanka Me suna ina inama burina ya cika akanku inama zankai lkcn dana diba muku domin tabbatuwar muradina kallonsa sukayi da sauri yace  Ina amanar Allah Hameed ina Borno zuciyata na Kano a gdanka" cikin sanyin jiki yace  tananan qlau Kaka saidama na sauketa makaranta sannan muka taho ya jikinka sake kama hanunsa yayi yace  tasheni Hameedu inason neman wata alfarma a gurinka nasan banida matsala dakai zakai miqewa sukayi suka suka gyara masa zama ya kalli Yusuf yace  Kira Hajiya fita Yusuf yayi ya kira Hajiya Gana Wayarsa ya dauka ya miqawa Hameed yace  ka kiramin Mal Isa batare da gardama ba ya lalubo number Mal Isa ya dannan kirar cikin qanqanin lkc ya daga ya karawa kaka a kunnensa kaka yace  Mal kazo Hameed yazo yau zan sauke nauyin dake zuciyata yau zan cika burin dana Ahmad daya mutu dashi a bakinsa yana fadin haka ya sauke wayar mamakine yasa Hameed sakin baki yana kallon kakan nasu da tunanin wannan wanne irin burine da koyaushe idan yazo sai kaka yayi masa mgnrsa.



Kama hanunsa kaka yayi yace  inasa ran amanar Allah bazata tozarta a gurinka ba Hameed babanka Ahmad ya mutu da qudurin aura maka qanwarka Umaimah wannan shine zancena na qarshe dashi ranar da sukazo Damaturu ganin danda Jameelah ta haifa mun hadu dasu a Damaturu yake cemin  Alh banida burin daya wucce ganin zuri'ar mu ta qara habaka ta hanyar hada dunqulalliyar zuri'a Alh inada burin idan Allah ya rayani har zuwa lkcn da Umaimatu zata kai minzalin aure na aurar da ita ga dan'uwanta Abdulhameed badon komai ba saidon nasan ko bayan raina bazatayi kukan maraici ba Alh koda Allah yasa bankai wannan lkcn ba na doraka kazama wakilina ka cikamin burina zanyi farin ciki da hakan, wannan itace mgnr da take damun zuciyata kuma in har ka amince Hameed a yanzu zan daura auranka da qanwarka Umaimah kafin nima qasa ta rufe idona inyaso kaci gaba da rainon matarka kuma qanwarka"


A tsorace ya dago ya kalli Alh Yauri yace  amma Kaka... daga masa hannu yayi yace  bance kacemin komai ba Hameed wannan aurene me daraja da ya zama dole ka karbeshi agogon dake saqale a hanunsa na gold da zaikai 500k kaka ya kwance yace  na karbi wannan a matsayin sadakin Umaimatu Mal Isa ka zama shaida Yusuf kaima shaida ne sannan kema gana shaida ce ga Mal Imam shima shaida ne ni Abdulhameed Yauri shuwa nabada auran jikata Umaimah Ahmad Hameed Shuwa ga jikana Abdulhameed Adam Hameed Shuwa kuma na karbar masa auran Umaimah akan sadaki mafi daraja da fatan Allah ya basu zaman lfy" nan akayi duk wani abu daya dace kaka ya dauki agogon ya miqawa Hajiya Gana yace  Ki adanashi kuma inason ya zama sirri tsakanin mu harsai lkcn da Umaimah takai mace sannan a bayyana mawa kowa ya sani" shidai Hameed jikinsa gaba daya a sanyaye yake wai Umaimah qanwarsa itace a matsayin matarsa? Ya tambayi kansa wasu hawaye suka zubo masa na farin ciki tabbas wannan wata kyauta ce ta ubangiji da yayi masa kuma ya zama dole yayi masa gdy Babyn Uncle ta tabbata tasa a lkcn da baiyi zato ba yanzu tashin hankalin sa yanda zai tunkari Sadiya da mgnr yasan baqin kishinta idan ya kuskura taji lbr an daura masa aure da baby ikon Allah ne kadai zai hanata kasheta saboda haka shima ya quduri niyyar boye auran nasa harsai lkcn da Umaimah tayi hankali.



Koda ya dawo gdan bai bari ta fahimci wani abuba cikin wasa suna zaune a parlour yake cemata yayi aure yanda yaga tatada hankalinta ne yasashi tsuke bakinsa ya mayar da abin wasa kawai aka tafi a haka, lkcn da Umaimah ta fara tasawa ta zama budurwa lkcn ne samari sukayi mata cahh amma irin wulaqancin da yake mawa masu zuwa gurin Umaiman ne yasa duk suka samawa kansu lfy suka hqr ganin yanda maza sukayiwa matar tashi cah ne yasa ya hanata fita ko qofar gda haka rayuwar taci gaba da gurgurawa har kawo wannan lkcn da muke ciki.



Satin Sadiya biyu da dawowa komai ya kwancewa Hameed kwata? Umaimah ta daina yarda ko a parlour su hadu da taji tsayawar motarsa zata gudu dakinta data fakeshi ta dauke key dinta yasha dawowa da rana kawai don ya ritsata amma ya gaza cimma nasara gashi koda safen ma yanzu dake anyima yaran hutu bata fitowa saiya fita sosai wannan sauyin yake damunsa dukan yayi masa yawa ya riga ya saba da Umaimah ta gujeshi ta daina bashi kulawa gashi itama Sadiya tunda ta dawo daga tafiyar sau daya ta yarda dashi shima gani tayi yana neman mutuwa.
Yanzu

Join Our Groups
16, January 2025
Abdullahi

Mun bude sabon Whatsapp group na cin duri Mai suna Sirrin Dadi idan ki/ka na bukata kayimin magana ta Whatsapp number 07032700869

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login