Showing 27001 words to 30000 words out of 135422 words

Chapter 10 - Gidan Uncle Complete Hausa Novel

Fauzah   

06 Oct 2024

49700

wayarta tayi qara ta dauka da sauri taga qawarta ce Sa'ud da sauri ta kara a kunnenta tace  Hello Sa'ud kizo gdan Hajiyata don Allah yanzu inason ganinki" tana fadin haka ta kashe wayar tananan kwance baafi 20 minutes ba taji muryar Sa'ud din suna gaisawa da Hajiya,
Shigowa tayi tare da mayar da qofar ta rufe ta zubawa Umaimah ido tare da cewa  nashiga uku Umaimah meye ya sameki haka kika rame?"



Lumshe idonta tayi tare da miqewa zaune tace  meyema bai sameni ba Sa'ud bari nayi na cikin Uncle nan ta kwashe komai ta fada mata tace  Sa'ud nifa Ina tunanin abinda Uncle yake fada gsky ne saboda shekara daya baya munje Maiduguri lkcn dagani saishi sai yaran Aunty Sadiya qin zuwa tayi tace aiba taron family dunsu bane Ina kwance nayi matashin kai da cinyar kaka ya shigo parlourn tunda ya shigo naga yanamin kallon qurullah hankalinsa gaba daya yanakan qirjina saboda rigar jikina ba wata ta kirki bace kuma ko bra bansa ba, ashe itama kaka ta lura kawai sai naji tace  ko kana sone? sosa kansa yayi yace  wlh kaka akwai matsala ina buqatar matata sosai dariya tayi tace  kaida kayanka Hameed Nima na matsu a wucce gurinnan na matsu naga irin taku baiwar na matsu naga yayanka da Baby kafin qasa ta rufe idona Hameed ka fito ka bayyanawa duniya matarka ce ita ko kaima ka samu sauqin wannan banzan rayuwa ta gdanka su kansu iyayenka sunsan baka samun kulawar data dace gurin matarka amma sun kasa nema maka mafita me ake da irin wannan auran da haqqin kwanciya ma bazaa sauke ba balle akai dana kulawar yau da kullum Hameed kullum gindinka a tsaye tun bayan auranka bantaba ganin ka canza ba bantaba ganin wandonka ya zauna daidai ta gaba ba to gsky kayi qoqarin nemawa kanka mafita kafin mace ta kasheka da lfyrka da komai ka zama sorry, duk cikin yarenmu na shuwa take mgnr wlh a lkcn ban fahimci me kalaman kaka suke nufi ba kawai dai mamakin rashin kunyar kaka nakeyi.



Sa'ud sai lkcn da Uncle ya bareni ya ratsani sannan kalaman kaka suka rinqa dawomin Uncle Hameed jarababbene ajin farko tun Ina gudun abinda yakemin harna saki jiki dashi duk da wahalar da nakesha idan yana cina haka nake jurewa wlh saida ya kasance idan baya tare dani banajin dadi a zahiri banason mu'amalar mu amma a badini inaso acikin sati biyun nan naji jiki sosai a hanunsa saboda babu ragayya kota kwabo tsakanina dashi a dare saiya nemeni so uku tun a lkcn na farajin jikina wani iri ashe ciki ya dirka min bayan dawowar Aunty Sadiya saina yanke duk wata alaqa tsakanina dashi badon inaso ba saidon tsoron ranar da asiri zai tonu ashe na baro kari tun ran tubani kwana uku baya ya daukeni da zummar Daddy yana nemana kawai ya kaini wani hotel tunda mukaje nake amai a haka yayi abinda yakesonyi dani" nan ta zayyane mata komai ta kuma cewa  tunda abin ya faru kowa laifin Uncle yake gani su Hajiya sai aibatashi sukeyi nikuma banason hakan Sa'ud inason ganinsa yau amma sun hanamu ganin juna inajinsa yana roqar Hajiya yanason mgn dani ta zageshi tass dole ya bata hqr ya fice"


Ajiyar zuciya Sa'ud tayi tace  tabdi lallai Uncle yana cikin bala'i yanzu gdansa na fara zuwa ina shiga na tabbatar da ba lfy ba kayanki da duk wani abu da yake mallakinki anyi watsi dasu a harabar gdan gabana na faduwa na shiga parlourn na dauka kina ciki anan na tarar da wani tashin hankalin sababbin kayan furniture din daya zuba miki an ballesu ballar wulaqanci wadda bazasu moru ba ita da wata qawarta da wani saurayi ina tunanin qaninta ne sunata zazzaga bala'i tare da sake famfata akan kada ta kuskura ta yarda da wannan cin amanar ta daga masa hankali harsai ya sakeki wai asiri kikayi masa kika bashi yaci a abinci shiyasa idonsa ya rufe har yake fada mata maganganu akanki wai bandama jarabarsa me zaiyi dake yarinyar da yaci kashinta da fitsarinta, wlh aikine babba a gabanki idan har kin tabbatar mijinki ne cire kunya zaki ki lailaye abinki ki bashi komai kiyi masa komai ki qyale shegiya da haukanta banso cikinnan ya zube ba Umaimah naso ace yana jikinki har yanzu da ko ba aure tsakaninku nasan sai an daurashi yanzu dai ba wannan ba wanne shiri kikeyi na tarar angonki?"


Kallon Sa'ud tayi idanunta taf da qwallah tace  inajin tsoro Sa'ud nasan wace Aunty Sadiya nasan haukan kishinta wlh duk kishinmu Shuwa da ake fada Sadiya tafimu ita da take ma bahaushiya nasan zata iya kasheni kamar yanda take fada kallon banza Sa'ud ta watsa mata tace  kaji banza kekuma tsayawa zakiyi harta kasheki kina zaune ai wannan mulkin mallakar ya wucce dole ki zage kije mata da duk yanda tazo miki idan tace kuzauna lfy ku zauna idan tace haukan zaayi ki nunawa shegiya kinfita iyawa kici uwar ubanta a hauka ki nuna Mata naki na jini ne na gadone keda kike Shuwa'arab har a fada miki kishi Allah ya tsinewa uwar wanda yaji tsoro ya fasa, wlh yarinya zagewa zakiyi ki cire tsoro ki kama dan'wanki mijinki a hannu kinji dai na fada miki"



Tunda Sa'ud ta fara mgnr take kallonta harta gama sannan tace  amma dai Sa'ud kinsan da ciwo abin ka raini yarinya kuma tazo ta zama kishiyarka gsky babu adalci a cikin lamarin tsaki Sa'ud tayi tace  kuma fa kin fara bani haushi Umaimah da kike wannan mgnr ke kikace kada ta tsaya ta kula da mijinta ko ke kika hanata kama mijinta ai dama tasan haka zata faru tunda itace tabada qofar hakan inda tana sauke masa haqqinsa tana riritashi kamar jariri aida baiyi sha'awar wata macen ba ke bari kiji wlh mazan zamanin nan ko kana kula dasu ma saika hada musu da lahaula da yasin harda suratul Shifah don nema musu lfy ke inson samune harda suratul junnu duk ki rinqa tofa musu don wani lkcn kamar masu shafar aljanu haka suke balle ka sakeshi sasakai kamar makahon raqumi duk inda yaga dama ya cilla qafarsa ai tama godewa Allah da abin ya tsaya Mata iyanan inda wani ne ma yanda yake da lfyr nan inya rinqa neman mata harsai ya kwaso mata qanjamau yazo ya gwagwada mata su shiga uku sakaryar banza da ita kema idan kika zama lusara irinta wlh kunaji kuna gani mijinku zaifi qarfinku kuma billahil lazi kinji na rantse koni yace yanaso badakai zanyi bori ya hau dan samun miji irin Uncle Hameed a zamanin nan ba duk mace me saa ba"



Ajiyar zuciya tayi daidai lkcn wayarta tayi Ring da sauri Sa'ud ta dauka tayi murmushi tace  kinga dan halak ko dan uwarki kashe murya ki kama abunki babu komai koba aure akwai qauna ballema ni nadade da sanin mijinki ne don Yaya Yusuf ya dade da fadawa Farouq dinmu cewa yafita daga harkarki kada ya hadu da fushin Hameed saboda kedin matarsa ce" katsewa wayar tayi ta ajiye ta kamo hanun Umaimah tace  wlh Umaimah ki ajiye gidadancin nan naki ki mayar da kanki karuwa da gaske a gurin mijinki" sake shigowa kiran yayi ta miqa mata.



Hanunta na rawa ta daga tace  He...hello ajiyar zuciya ya sauke yace  Babyn Uncle ya jikinki" a sanyaye tace  da sauqi" murmushi yayi yace  kema fushin kikeyi dani ko Baby?" Da sauri Sa'ud ta kada mata kai tace  aa Uncle" ajiyar zuciya yayi yace  har naji sanyi Babyn Uncle nasan kowa fushi yakeyi dani akan abunda ya faru tsakanina dake wanda nasan rashin sanine yasa suke ganin baqina ina cikin tashin hankali a gda Babyn Uncle gurin Sadiya basai na fada miki na bangaren Hajiya da Daddy ba kinsan komai amma duk basu dameni ba kamar naki don Allah kada kibada damar da zaa rabamu Umaimah wlh akwai matsala cikin hakan ba qarama ba inason ki bani hadin kai Babyn Uncle kinji


Ajiyar zuciya tayi ta kalli Sa'ud daga Mata kai tayi alamar to tace  to Uncle numfashi ya sauke yace  yawwa Baby na Allah yayi miki albarka zan kiraki zuwa dare amma jinin ya tsaya ko?"  Aa" ta fada murmushi yayi yace  shikenan shima nasan zai tsaya kafin lkcn da zan daukeki ki kwanta ki huta sai munyi waya anjima" ajiye wayar tayi tana haki kamar wacce tayi gudun famfalaqi, dariya sosai Sa'ud tayi tace  kaji banza don Allah wayar kikewa wannan hakin to ya kikayi ranar farko daya turmusheki?" Dariya tayi tace  wlh bansan komai daya faruba tun dare sai daya na rana na farka na ganni daure da drip" qara sheqewa da dariya Sa'ud tayi tace  lallai Uncle yaga mata wannan ragwanta haka" dariyarta ta qarawa sauti tace  muguwa kuma a haka don rashin imani kika bani magani ya haukatani da kaina na rinqa roqon Uncle ya gurgureni aikuwa naci naci ubana ranar naga yanda ake barin madara dariya ta kuma sheqewa da ita tace  irin muguntar da akayimin Nima nayi miki haka Zainab tayimin washegarin ranar da Yaya Auwal ya fara zungurata ke ban fada miki wani abuba Zainab tayo ciki in fada miki Abba yanata bala'i wai mun cuceshi shikuwa Yaya Auwal yace to Abba mun fada maka aure mukeso kaqi yimana yanzu ga irinta nan shine yace ta turo Jabir din ayi mgn shima Yaya Auwal zasuyi mgn a tsayar da lkcn bikinmu amma nifa gsky banajin zan auri Yaya Auwal"



Kallonta Umaimah tayi da sauri tace  meyasa?" Murmushi tayi tace  na samu wani Guy ne sunansa Anwar wlh yafi Yaya kawo wuta gashi da barin naira nishi nakeso yanzu ma munyi mgn dashi nace ya turo gdanmu yacemin to barima na kirashi muji ta dauki wayarta ta kirashi saida ta Kira kusan sau uku sannan ya daga yana wani irin nishi yace  Ahhhh Baby inakan aiki yanzu za...zamuyi waya anjima na fadawa Dad ma mgnrki..." Qit ya kashe wayar mamaki ya cika Umaimah tace  kayy wannan kuwa qlau yake?" Ajiyar zuciya Sa'ud ta sauke tace qlau yake sai iskanci yanzu haka yana tare da watane" da sauri Umaimah ta dubeta tace  da wata fa kikace kuma a haka kike tunanin auransa aa indai kuwa hakane bakiyiwa kanki zabi na qwarai ba" kallon Umaimah tayi tace  nima na sani Umaimah to amma ya zanyi Allah ya jarabceni dason sa wlh bazan iya auran wani bashi ba" girgiza kai Umaimah tayi tace  gsky kada ki fara kada son zuciya yasa ki tsalleke tabbas ki kama gaibu gsky bazan goyi bayan kiyi wannan gangancin ba ki auri Yaya Auwal yafi dacewa dake kuma sai yafi ganinki da qima saboda yasan shine ya fara lalata ki"


Murmushi tayi tace  duk nayi wannan tunanin Umaimah amma nakasa jurewa ki tayani da addu'a kawai haka sukaci gaba da hira sai dare sannan ta rakata bakin titin unguwarsu ta juyo ta dawo a hanyarta ta dawowa taji ana danna mata horn da sauri ta juya ajiyar zuciya tayi ya bude mata motar yace  meye ya fito dake da darennan wama kika fadawa zaki fito kawar dakai tayi yayi murmushi tare da jan motar suka qarasa gdan yayi parking ta bude zata fita yayi saurin ruqo hanunta ta dago da sauri karaf idonta ya fada cikin nasa ya matso sosai tare da sauke kujerar da take kai tayi baya ta kwanta kafin ta tashi yabita ya danne tare da juyo da fuskarta ya dora lips dinsa akan nata yana sauke mata wani hot kiss lumshe idonsu sukayi a tare ta sanya hanunta biyu ta rungumeshi tana tayashi tsotsar bakin hanunsa biyu ya sanya ya dafe hips dinta yana jin wani irin feeling dinta na bijiro masa zare bakinsa yayi daga nata ya sanya hanunsa ya janye mayafin jikinta ya dora hanunsa saman boobs dinta yana matsasu a hankali ta cikin riga tunda ta lumshe idonta bata budeba saida taji bakinsa saman nipples dinta yana jansu a hankali yana sakin nishi me shiga jiki sake qanqame kanshi tayi ta tura hanunta cikin sumarsa tana fadin  washhhhh...Uncle" daidai lkcn taji ana qwanqwasa motar da qarfi da sauri ta fara tureshi tare da kallon gurin Hajiya taga tsaye a jikin motar........






*UMMUH HAIRAN CE...
'

* ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
=?G? *FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*?FAUZAH*



Wattpad=?I?


www.fauzahtasiu41@gmail.com




*PAGE TWELVE*



Tureshi takeyi amma yaqi sakinta yanda yake sai sake shigewa jikinta yake yana qara qanqameta yana sakin wani irin nishi sake dukan motar akayi da qarfi hakanne ya dawo dashi hayyacinsa ya saketa da sauri daidai lkcn aka bude qofar tare da haskesu da wayar hanunta idon Hajiya ya sauka akan Hameed da yaketa qoqarin gyarawa Umamah rigarta tsawa Hajiya ta daka masa tare da zagayawa da sauri ta finciko Umaima tace  kaikam kwai lalataccen mutum wlh har gda a gabanmu ka biyota zaka dora daga inda ka tsaya waini yaushe ka lalace hakane Hameed mene ya lalataka ne Ina hankalinka yake ne to wlh ka fita idona kaji dai na fada maka sakarai kawai


Jan hanun Umaman tashigayi kamar tanajan tuburarren doki harta dangana da ita da cikin parlourn ta cillata saman kujera tace  sakarya shashasha da batasan ciwon kanta ba kinje kin sakar masa jiki yana lalubeki kici gaba da bashi jikinki a haka ya gama dake ya barki anan humhum maahum ke Umamah bari kiji na rantse da Allah akan wannan macucin yaron sai mun saba hanya dake tunda bakida hankali ke bakisan ciwon kanki ba" tunda Hajiya ta fara mgnr take kuka har ta dire ta shige dakinta ta datse qofa yanajin ta datse qofar ya shigo parlourn da sauri ya daga Umaman cak ya nufi dakinta da ita saida ya direta saman gadon yayi kissing lips dinta yace  kiyi hqr duk nine naja mana wannan matsalar da ban boyewa duniya tsakanina dake ba da yanzu muna kwance a gadonmu na sunnah muna farantawa junanmu amma a hakanma babu komai zamu kai lkcn bada dadewa ba



Yana fada Mata haka ya juya ya fice da sauri ya nufi gdansa gabansa har faduwa yake saboda tunanin bala'in dazai tarar ilai kuwa tundaga harabar gdan ya fara cin karo da tashin hankali bai qara tabbatar da notikan kan Sadiya sun kwance ba Saida ya shiga parlourn ya tarar dashi kaca? duk wani abu da yake na'in glass a parlourn an dagargazashi gefe guda ga furnitures din dakin Umaimah nan suma duk an lalata gurin daura notin wani abu yaji ya caki zuciyarsa mai ciwo  yanzu fah wannan duk dukiyata ce haka ko ya ayyana a ransa wata irin suya zuciyarsa takeyi haka ya tsattsallake ya nufi dakinsa yasa key din ya bude har yasa kansa ya shiga yaji tace  bakaji ba tsayawa yayi batare daya juyo ba yace  inajinki" matsowa tayi kusa dashi tace  qarfe nawa yanzu gdan uwar wa ka tsaya da zaka shigomin gda yanzun? murmushi yayi na tura takaici yace  kinsan dake bake kadai na ajiye ba Ina gurin matata me hankali tsautsayi ne yanzun ma ya kawoni gdanki banan ya kamace ki ba Sadiya kamata yayi ace yanzu kina gdan mahaukata" damqo rigarsa tayi ta baya tace  nice mahaukaciyar ko to bari na?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? nuna maka kalar nawa hauk.... kafin ta rufi bakinta taji ya dauketa da wani lafiyayyen mari ta kaishi qarshe sosai jikinsa har tsima yakeyi ya shige dakinsa ya kullo qofar ya fada gadon ko takalmin qafarsa bai iya cirewa ba sai maimata kalmar  innanillahi wa innah ilaihir raji'un" yakeyi yanda zuciyarsa take tafasa idan ya biyewa haukan da Sadiya takeyi masa abin kunya zaayi don dukan da zaiyi mata saidai a sake haihuwarta shi duk duk wannan asarar da tayi masa yanzu bata dameshi ba kamar asarar cikinsa na jikin Umaimah da tayi sanadin lalacewarsa haka ya kwana yana juyi da tunani biyu a ransa yasan dole ya zage dantse wajen karbar matarsa a gurin su Hajiya da safe ya kira Abokinsa Yusuf ya sanar dashi halin da ake ciki ya tausayawa abokin nasa sosai yace yau zai baro Port Harcourt ya taho Kano.



Haka kuwa akayi sha biyun rana jirginsa ya dira a Kano kai tsaye office din Hameed ya nufa ba qaramar tsorata yayi da yanayin daya tarar da Hameed din ba daqyar ya lallasheshi daga kukan daya tarar dashi yanayi ya dubeshi yace  Yusuf badan arzikin Nihal da Maliha ba wlh da jiya Sadiya bazata kwana a gdana ba kaji irin zagin da takemin kamar tunda Allah yayi bata taba sanina ba meyasa kishi yake haukata wasu matan wlh barnar da Sadiya tayimin tsakanin shekaran jiya da yau tafi ta million biyu gashi inaji ina gani tayimin sanadin zubewar cikin jikin Umaimah wlh yanda naso cikin nan komai zan iya bayarwa akansa amma ta rabani dashi ya zanyi da Sadiya ne Yusuf ta zamemin annoba a rayuwata ita banji dadin zama da ita ba bata sauke haqqina dake kanta ta kowanne bangare ba kuma tace bazan nemawa kaina mafita ba ya zanyi zina takeso naje na rinqayi kenan yanzu haka zancennan da nake maka yaranta rabonsu da wanka kwana uku saini nayi musu yau ko abinci bata it's girka musu saidai ta basu kayan zaqi suci kuma a haka takeson nayi rayuwa da ita ita kadai na gaji Yusuf wlh na gaji da halin Sadiya"


Dafashi yayi yace  kayi cooling mind dinka abokina komai yakusan zuwa qarshe da yardar Allah nasani yanzu ko munjewa da Daddy da mgnr nan ni dakai bazai sauraremu ba zaice bakinmu daya yanzu abu daya da zamuyi mutafi Maiduguri mu samu kaka muyi Mata bayani ita tasan yanda zatayi ta fahimtar dasu ita kanta

Join Our Groups
16, January 2025
Abdullahi

Mun bude sabon Whatsapp group na cin duri Mai suna Sirrin Dadi idan ki/ka na bukata kayimin magana ta Whatsapp number 07032700869

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login