Showing 48001 words to 51000 words out of 135422 words

Chapter 17 - Gidan Uncle Complete Hausa Novel

Fauzah   

06 Oct 2024

49701

tun ranar da muka tare a gdannan" mamakine ya cikata tace  ya akayi ka sani?" Sake fadada fara'arsa yace  zaki fara fahimta sai a hankali" yana fadin haka ya miqe yace  me kike shiryamin na tarata gobe don yau hutawa zanyi" sunkuyar da kanta tayi tace  don Allah Uncle ka kawomin su Nihal Allah jiya tsoro na rinqaji ni kadai" shafa cikinta yayi yace  bakin fara ciwon kai ba kema nan da wani dan lkc zaki bani baby kyakkyawa kamarki" bata wani bawa zancensa muhimmanci ba tace  duk yaron da yayi kama dani kamar ka ya dauko Uncle saboda nima kama nake dakai Aunty Zarah tace lkcn da aka haifeni kowa idan yaganka cewa yake dakai nake kama kana qarami gashi har yanzun dakai nake kama"


Lakace mata hanci yayi ya ruqo hanunta ta rakashi mota ya dade yana tsotseta da shafeta kafin suyi sallama tana daga masa hanu har ya fice daga get din sannan ta koma ciki ta kunna kallonta taci gaba da karatunta sai goma ta tashi ta shiga daki.


Lkcn daya koma gda bai sami Sadiya a parlour ba kamar jiya murmushi yayi ya shige dakinsa yayi wanka ya kwanta batazo inda yake ba shima bai nemeta ba.


Washegari ma basu hadu ba har ya gama shirinsa ya fita dake makara yayi a gurguje ya shiga yaga lfy Umaimah yauma tana baccin ya tarar da ita shafa cikinta din da taji yanayi ne yasata tashi suka gaisa ya bata abinda zai bata ya fice.
Ranar yini tayi a kwance tana aikin bacci ko gyaran gdan sai yamma sosai tayishi ta kunna turarukan wuta tayi wanka ta shirya cikin wani boyel dinkin riga da siket tayi kyau sosai bata abinka da shuwa su dama dankwali ba damunsu yayi ba haka tayi donut da gashinta ta kwanta a parlourn tana games da wayarta har akayi sallah ta tashi tayi ta koma taci gaba da kallonta harta gaji da jiransa ta shige dakinta zuciyarta cike da tunanin yana can wajen matarsa sunashan soyayyarsu ya manta da ita sosai ta qufula ranta ya baci kishin gado ya motsa ta sanya kayan baccinta ta kwanta tana ta aikin kuka har bacci ya kwasheta.


Sai goma ya shigo gdan zuciyarsa cike da tunanin halin da take ciki ya nufi dakinta ya kunna hasken dakin yaje ya bude fuskarta gabansa ne ya fadi ganin hawaye duk ya bushe a fuskarta miqewa yayi yaje ya sallami wadanda suka shigo da akwatunan ya shiga dakinsa yayi wanka yayi sallar Isha sannan ya nufi dakinta ya fara qoqarin tashinta tanajinsa tayi banza dashi wani mugun haushinsa takeji, juyi tayi ya biyota yafara lalubeta ta bude idonta da sauri tare da riqe hanunsa ta kuma fashewa da kuka, baqaramin tashi hankalinsa yayi ba ya fara mgn  am kinga yi hqr mene me akayi miki?" Miqewa tayi zata sauka daga gadon yayi saurin riqeta ya janyota ya hadata da jikinsa yace  don girman Allah kiyi hqr nasan bai wucce kice na dade ban dawo da wuri ba ko?"


Qwacewa tayi daga jikinsa tace  Eh mana ai kaima kasani ka tafi ka barni kaje kayi zamanka a gurin matarka ka manta dani Uncle aiba saika nunamin niba kowa bace a gurinka ka tashi ka koma gurinta ka tashi ni na yafe mata kai banason ganinka...." Yanda ta rufe ido take zuba masifar ne yayi bala'in burgeshi ya zubawa dan qaramin bakinta ido batai aune ba taji yana tsotsar Sweet lips dinta tare da miqewa ya dagata cak ya nufi parlourn da ita ya direta gaban akwatunan ya sauketa tare da janye jikinsa daga nata yace.



 Allah yaba zuciyar Hameed hqr kinga abinda yasa ban shigo da wuri ba wlh ko inda kike tunanin banje ba tun safe dana fito Hajiya ce ta kirani tace nazo na dauko miki kayan lefenki data hadani dana Sadiya ma cewa nayi tabari sai gobe ko kuma Aunty Zarah takai mata tunda sunanan shine fah suka tafi kai mata nikuma na dauko naki" kallon akwatunan takeyi farare shidda baqaqe shida shima tana dubansa batasan sanda hawaye ya shiga gangaro mata ba ya tsugunna gaban akwatunan ya fara budewa yana dubawa ya juya yaga tana tsaye inda ya barta ya janyo hanunta yana duba kayan sunyi kyau sosai babu harkar qaranta a cikin lefen an kashe kudi ba kadan ba shikansa yasan ba iyakar kudin daya bayar bane suka hada masa kayan saboda sarqoqima ukune manya.



Rungume shi tayi tana kuka tana fadin  Uncle kayannan sunyi yawa ya zanyi dasu ka rage don Allah ka raba mana biyu nida Aunty Sadiya" murmushi yayi yace  ankai mata nata guda shida itama" watar bacci ce ta dauki hankalinsa ya dagata yana juyawa dagata yayi shima ya miqe ya fara zare mata ta jikinta ta qanqameshi tana dariya tace  don Allah ka bari Uncle kabari gobe nasa maka ita" bai qyaleta ba saida ya cire mata yasa mata wannan din kamar net haka take sai dan pant dinta shima me kamar zare gabansa ne kawai a rufe ya shafa gurin tare da dan dukan gabanta yace  nasan yanzu ya cika lumtsum da ruwan dadi ko Baby na" lumshe idonta tayi tare da sake rungumeshi tace  Uncle kaci abinci mu kwanta bacci nakeji"



Janta yayi gurin cin abincin ta zauna tare da hada masa abincin ya faraci hankalinsa na kanta bai iya cin abincin kirki ba saboda wani irin feeling dinta dake taso masa dagata yayi suka shiga daki tun a bakin qofar ya rungumeta ya fara matsa bombom dinta yana tura hanunsa matse-matsinta yana goga mata dan siririn gemunsa da sajensa a saman gashinta tare da dora hanunta saman nipples dinsa yana matsawa a hankali yana sauke ajiyar numfashi qarasawa sukayi saman gadon ya kwantar da ita shikuma ya shiga toilet yayi brush saboda yau soyake yayi mata tsotsar dabai tabayi mata ba tana kwance harta fara bacci ya fito saboda yanzu bacci yafi mata komai sauqi data kwanta takeyinsa fara tafiyar tsutsa ya farayi mata a qafarta tayi saurin janyewa tana dariya shima dariyar yayi yabi santala? cinyoyinta ya rinqa shafawa yana matsawa kamar meyi mata tausa tare da lasheta da harshensa qamshin jikinta me tsayawa arai yana qara fuzgarsa.


Hanunsa ya dora saitin majalisinta yana dan shafawa cike da qwarewa yana jan saman gurin wata qaqqarfar ajiyar zuciya tayi tare da dora hanunta saman boobs dinta tana matsawa a hankali tarufe idonta sosai tanajin wani yam? a jikinta saboda magungunan da tasha tayima kanta over dost ya lura yau mutuniyar tasa a mugun matse take dashi shima kuma a matsen yake saboda haka bai wani ja wasan da nisa ba ya cire pant dinta shima ya zare boxes dinsa bayan ya gama tsotsar gurin ya fara shigarta a hankali yanajin wani mugun gardi na fusgarsa.





>?&? @& _Typing da wuya na gaji kuyi hqr da wannan_






*UMMUH HAIRAN CE...
'




* ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
=?G? *FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*?FAUZAH*



Wattpad=?I?


www.fauzahtasiu41@gmail.com



_Lallai na yarda ita daukaka ta Allah ce alhmdllh inayi masa gdy daya daga darajata a lkcn da wasu suke qoqarin ganin bayana wannan pg din na sadaukar dashi gareku masoyana_




*FEJIN QARSHE NA KYAUTA*


Dole badon inaso ba zan mayar da littafina na kudi tanannen zan gane masoyan gsky dana bogi a baya nace short story to yanzu na fasa ya koma full story zamuyishi pg by pg kuma babu wani abu dazan cire zanyishi yanda yake masoyana kuzo mu fasa a cikin GIDAN UNCLE muji ya zata qare ta qarqare>?#?>?#? sannan bazanyi Allah ya isa ga duk wacce ta fitar amma ita kanta tayi ma kanta hisabi saboda tasan komai daya faru har yasa na mayar dashi na kudi.
Idan har kina buqatar cigaba da karanta labarin GIDAN UNCLE to ki turo da 200 Hundred naira dinki ta wannan account number din.
Account name Fauziyya Tasi'u Umar
Account number: 0255526235:
Bank name:GTBank
Idan baki da account zaki iya turo katin waya MTN ta wannan number.
09031307566: or 09013718241
Bayan kin tura zakiyi screenshot na shaidar biyanki ki turomin WhatsApp number na kamar haka:09013718241: ga wadanda suke qasar Niger suma zasu iya turo da katin Airtel ta wadannan numbers din dake sama.
Na gde sai najiku>??


*PAGE TWENTY*



Qanqameshi tayi tana kiran sunansa tana kuka saboda tunda take dashi ma bayan lokutan daya karbi budurcinta bata tabashan walahar sex dashi kamar yau din ba duk yanda taso tayi masa wayo ya qyaleta yaqi har saida ta saduda ta qyaleshi zuwa yanzu ta fara sabo da yanayinsa indai yariga ya ritsata to bayaji baya gani musamman yau da tayiwa kanta mugunta saboda shawarar qawarta data rinqa zugata tarinqa bunkar magungunan qarin Ni'ima bayan natural da Allah yayita da ita.


Aikuwa ranar tabada news sosai duk ya haukace mata fiye da koyaushe daqyar Allah ya taimaketa ya sauka ya qyaleta sukayi bacci da cikin daren data farka taga baccinsa yayi nisa ta zame jikinta daga nasa ta bude qofar a hankali ta gudu dakinta ta kulle saboda duk yanda takai dason taga ta farantawa Uncle din nata yafi qarfinta qaramin aikinsa ne yana farkawa yace zai kuma nemanta ita a yan kwanakin nan da sukayi tare ma duk taji abin ya fita a ranta.


Wanka tayi tayi nafila raka'a biyu tana roqon Allah yabata ikon jurewa halittar mijin nata sannan ta koma ta kwanta ta rungume pillow a qirjinta ta fara baccinta, da asuba ya tashi ya laluba yaji bata kusa dashi ya miqe da sauri ganin qofarsa a bude yabashi tabbacin guduwa tayi dakinta murmushi yayi yaje yayi wanka sannan ya fita ya kwankwasa mata dakin saida yaji tace  wayene" sannan yayi dariya yace  Mijinki ne da kikaji tsoro kika gudo kika barshi ki tashi kiyi sallah maza"


Bataja zancen da nisaba tace  to" sannan ta tashi tayi alwala tayi sallah ta miqe ta nufi kitchen din tunda tasan ranar aiki ce da wuri yake fita abu me sauqi ta girka masa na break ta jera masa a dinning sauri takeyi tayi ta gama amma saida ya ritsata a kitchen din gabanta ba qaramar faduwa yayi ba data ganshi, murmushi yayi ya nufota qoqarin boye tsoronta takeyi amma ta kasa saboda ta jigata ba kadan ba jiya a hannunsa matsowa yayi ya saqalo qugunta yana shafa cikinta a hankali yace  Baby na ya tashi lfy?"


Ajiyar zuciya tayi tace  nifa banida wani ciki Uncle" murmushi yayi yace  kin tabbata?" Daga masa kai tayi yace  is ok meyasa jiya kika gudu kika barni?" Idonta ne yayi raurau zatayi kuka jin tana jan zuciya ne yasashi saurin dagota yace  cool mind My heart mene abin kukan?" Fashewa tayi da kuka tace  don Allah Uncle karinqa tausaya min kai baka la'akari da rashin sabona sai kasa qarfinka kayi yimin nidai Allah na fara gajiya bazan iya ba"



Tana mgnr tana matsar kwallah numfashi ya furzar me zafi ya sanya hanunsa ya qara matseta yace  sh..shikenan na daina insha Allahu na daina Babyn Uncle amma nima ki rinqa yimin uzuri bayin kaina bane qaddara tace hakan wlh Babyn Uncle bazanqi na rinqa barinki kina samun almost one week before wani sex din ba amma bazan iyaba" ajiyar zuciya tayi ta janye jikinta daga nasa ta fita parlourn ta zauna shima fitowa yayi ya nufi dakinsa yayi wanka ya shirya cikin sult dinsa black yayi kyau sosai ya fito ya zauna a dinning din ya fara break dinsa ya gama ya miqe ya nufi inda take ya sanya hanunsa ya dagota ga mamakinsa sai yaga har yanzun kuka takeyi hanunsa yasa ya fara share Mata hawayen yace



 Kiyi hqr Insha Allahu zan baki cikakken hutun da kike buqata yanzun kinji daga masa kai tayi ya miqe tare da dagota yace  muje kiyi break naga yau fushin da akeyi dani ma yafi na kullum har anyi fushi da abinci" haka yajata taci abincin ya kamota ya rungumeta tare da fara romance dinta ta janye a hankali ta koma ta zauna tare da kallon agogo tace  zaka makara Uncle takwas saura" sunkuyawa yayi ya daga rigarta yayi kissing cibiyarta yasa harshensa yana lasa janyewa tayi da sauri tana neman faduwa daga kan stool din yayi hanzarin riqeta yana murmushi tare da shafa kansa yace.



 Sallama nakeyi da Baby na Umaimah ajiyar zuciya tayi tace  nidai kabari don Allah Uncle banaso tsoro nakeji" miqewa yayi ya dauki tarkacensa ya dafa kanta yace  is ok matsoraciya na fita saina dawo" a ciki tace masa  a dawo lfy" ranar ko rakiya bai samuba ta miqe ta fara gyaran gdan bayan ta gama ta kwanta ta fara baccin wahala.


2:30pm ta tashi tayi sallah tayi wanka sannan ta fara tunanin abinda zatayi musu daidai lkcn taji tsayawar motarsa gabanta ba qaramin faduwa yayi ba ta leqa sai taga Aunty Jameelah ce da mugun gudu ta fita ta qanqame Aunty Jameelah tana dariya tace amma Aunty naji dadin zuwanki dama yau nake tunanin cewa Uncle yakaini" gwabe bakinta tayi tace  kinci gdanku da ya kawoki din yaushe ma kika tare dahar zakice zaki fara yawo to ki kiyayeni kinsan dai halin Mijinki fiye dani tunda shine ya raineki kinsani sarai bayason yawo  bayason yawo amma ai ya iya taramin gajiya ya fice ya barni"



Murmushi Aunty Jameelah tayi ta kama hanunta suka shiga ciki ta zaunar da ita tace  me kike girkawa angon naki ne yau baije ya gaisheni ba saboda ya rainani" idanunta ne ya ciko da kwallah tayi saurin miqewa ta shiga kitchen ta fara juya stew dinta da ludayin roba tana hawaye, ajiye ludayin tayi ta koma gefe ta tsaya tana qoqarin saita nutsuwarta Allah ya sani batason barbada sirrin mijinta amma kuma tana buqatar shawara saboda Hameed ya wucce saninta.



Da wannan tunanin taji an rungumota da sauri ta daga kanta saboda qamshin turarensa daya daki hancinta ba qaramin faduwa gabanta yakeba saboda tasan dawowarsa a daidai wannan lkcn ba alkhairi bace a gurinta ilai kuwa kama hanunta yayi ya dora saman manhood dinsa yana lumshe ido ya saki numfashi me sauti yace cikin sexy voice dinsa  Babyn Uncle na kasa aikin komai a office marata sai ciwo take ki taimakeni pls kadan



Da sauri ta janye jikinta daga nasa batasan sanda ta qarawa kukanta sauti ba tace  amma Abdulhameed kai wanne irin mutum ne kana ganin Aunty na a gdannan yanzun ka baza kaji kunyar mu shige daki ni dakai tana parlour ba haba don Allah kada abin kunyar mu yayi yawa mana..."


Hanu ya dora Mata abakinta jikinsa sai rawa yakeyi yace  saboda na nemi haqqina gurin matata shine abin kunyar Umaimah mata nawa na tsallake a titi na taho gurinki kodon kawai kinga Ina tausaya miki shine zakike fadamin duk abinda yazo bakinki meyasa bakya tausayina Umaimah kinada abin da zaki bani amma ki rinqa qoqarin hanani meyasa Umaimah meyasa? Plz ki tausayamin"


Zamewa yayi ya zauna dirshan a qasan tiles din kitchen din tare da riqe qafafunta jikinsa sai wani irin bari yakeyi, da sauri ta janye qafafunta ta diba da gudu ta koma parlourn ta qanqame Aunty Jameelah tana wani irin kuka me tsima zuciya da sauri Jameelah ta qanqame qanwar tata tana cewa  subhanallahi Umaimah mene hakan meye ya hadaki da Hameed din?" Kafin ta bata amsa ya shigo parlourn a wani irin gigice ya nufosu yana riqe cikinsa cikin tashin hankali Jameelah tace.



 Na shiga ukuna ni Jameelah meye hakadin me kikayi masa Umaimah....?" Kafin ta ida hada lebenta ya sanya hanunsa da sauri zai cafki Umaiman ta sake shigewa jikin Auntyn tata tana qarawa kukanta qarfi tace  don girman Allah kada ki bari ya rabani dake wlh kasheni yake shirin yi na shiga ukuna Aunty meyasa kuka auramin shi bayan kunsan...."


Kafin ta qarasa yasa qarfinsa gaba daya ya banbare Umaiman daga jikin Aunty Jameelah tana kuka tana ihu tana kiran sunan Aunty Jameelan amma yaqi sakinta idon Jameelah ne ya sauka a saitin penis dinsa ta mode dinsa taga yanda ta miqe a cikin wandonsa firgita tayi ta miqe daidai lkcn daya shiga dakinsa da Umaiman ya datse qofar ya jefata saman gadon cikin tashin hankali ta miqe ta sauka daga gadon ta durqushe a qasa tace.



 Don darajar da Allah yayiwa annabi Muhammad (S.A.W.) ka taimakeni ka qyaleni wlh marata ciwo take Uncle Hameed tun shekaran jiy... sunkuyawa yayi a gabanta ya damqo hanunta har yanzu jikinsa tsuma yake yana wata irin karkarwa idonsa na zubar da hawaye yace  da zan iya qyaleki Umaimah daban baro gurin aikina na dawo gda ba plz ki taimakeni don girman Allah wlh akwai matsala Umai...mah...."


Muryarsa ce take wata irin hardewa cikin firgici da tashin hankali ya cafketa ya qanqameta a qirjinsa yana wani irin kuka me ban tausayi yana kiran sunanta yana cewa  Allah indai ka qaddara itama Umaimah bazata iya daukar lalurata ba Allah kada ka kaini gobe Allah ka karbi rayuwata na huta da wannan wahalar Allah ka sani banason auran mata da yawa Allah...."
Sai numfashin sa ya harde ya fara wata irin jijjiga ta tashin hankali ta dago da sauri ta riqeshi da sauri tana kukan da ta dade batayi irinsa ba tana kiran  Uncle kada kace zaka mutu don Allah bansan ya zanyi na iya jurewa ba Uncle na gaji bazan iya ba wlh bazan sababa da wahala Uncle ka fahimce ni"......







*UMMUH HAIRAN CE...
'





* ( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
=?G? *FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*?FAUZAH*




www.fauzahtasiu41@gmail.com


Ina amfani da wannan damar nabawa daukacin masoyana masu fadamin gsky hqr akan abubuwan da suka faru na misunderstanding da aka rinqa samu akan buk dina na GIDAN UNCLE na gde kwarai da gaske da soyayyar da

Join Our Groups
16, January 2025
Abdullahi

Mun bude sabon Whatsapp group na cin duri Mai suna Sirrin Dadi idan ki/ka na bukata kayimin magana ta Whatsapp number 07032700869

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login