Showing 6001 words to 9000 words out of 152911 words
sanin inda take ba,Nurse ta Kira Suka Zo aka dora Cele a kai aka jata cikin asibiti dama duk sun San da zancen dashen cikin da za ayi su tunaninsu ma budurwar da yardarta za ayi tunda ance a kawo wacce ta taba haihuwa biyu ko Uku tasan Kan komai amma Maheera ita tafi son kyakyawar mace Kar a kawo Mata wacce ba me kyau ba ta haifo musu yaro kalarsu duk da cewa tasan balarabe za a haifo tunda maniyyunsu ne,ba ruwanta da yardar mace ta taba haihuwa ko a'a Kawai ita a kamo Mata ko wace,Wanda Suka Yi aikin ta biyasu kudade masu kyau,Ahsan Yana da tausayi da Imani bai San da hakan ba sam,ita dama Maheerah bata ganin bakar fata a mutum ganinsa take a wulakance Kamar ba Allah ne ya halicce shi ba su Kawai sune mutane akidar yahudawa ce da ita.
A nan take likitoci Suka yiwa Cele dashen ciki tunda manniyin Kawai za a shigar cikin mahaifar,sai da Suka Yi aikinsu tare da Maheera itama likitar Mata ce kusan itace ma tayi komai,Wani likita yace amma Yarinyar nan kamar bata taba haihuwa ba Kamar ma bata sex,Maheerah ko a gefen kwalar rigarta ita tunda aiki yayi kyau shike nan,Cele sai da ta kwana tana bacci sannan ta farka taji dai Kamar an taba gabanta amma bata ji zafi ba,jikinta duk ta jishi wani iri ba yanda ta Saba Jin kanta ba,Wata nurse ce ta shigo ta iske ta tashi brush ta kawo Mata da toothpaste sababbi ta Shiga toilet tayi wanka da sabulun da aka bata Malam toilet tsabar tsafta Kamar ta gidanka,ta fito bayan tayi Alwala a saman tiles din ta kalli inda taga dama Kawai ta Fara rama sallolinta kaf Wanda tasan ana binta tun daga lokacin da tabar su Kaka,tana idar da Sallar gaba daya Kaka ya dawo Mata komai ya dawo kanta nan take ta fashe da kuka wiwi, Tambayarta nurse din tayi zata ci abinci da turanci Cele ma ba turanci take ji ba larabci take ji ba sai hausa sai Dan turancin data tsinta a bakin mutane ba uwar data sani ba karatu tayi ba iyakarta primary sai zunzurutun ilimin addini dake kanta,bata magana ga uwar yunwa tana ji aka kawo Mata shayi a Dan wani mitsil din glass cup bai fi kurba daya ba,sai kayan marmari a cikin wata roba anyi seiling nata,sai gurasa guda biyu da wani naman kaza Quarter sai shinkafa ta sha wasu irin kayan lambu kuma gata fara ko maiko babu sai Albasa Rabin guda ba yankawa ba komai a wanke,sai salat Kawai gindin aka yanke aka wanke ba yankawa sai chili pepper green guda biyu Zako zako Wai a haka zaka ci nan a haka sabo da an San Yar Africa ce aka Mata haka,harda lemon mango a wata kwalaba me kauri ba ma roba ko kwali ba,Cele bata fiye cin abinci da yawa ba amma duk da haka rainawa tayi ta daga Dan kofin shayin ta Masa kurba daya ta juye shi a bakinta ta hadiye.
Gurasar ta dauka tana masifa aikin banza Ina bredi ta dinga hada kazar da gurasar ta cinye,Yar shinkafar Yar kadan a wani container ta cinye nanma ta Sha fruits din ta shanye lemon ta shanye ruwan sai da ta cinye komai tas ta koma saman gadon sai bacci,da rana ma aka sake kawo wasu Kalar abincin,da dare ma harda tsiren larabawa na kaza a jikin tsinken karfen farko an saka zallar tsokar kaza sai na biyu katon tumatur a gaba kaza gabanta wani sweet pepper green,gabansa kaza gabansa wani yellow sweet pepper,gabansa kaza gaba katuwar albasa gaba katon green chili pepper,gaba kaza gaban red pepper sai Albasa katuwa sai kaza again haka yake a tsinken,sai wani Cheaps da kwai,Cele tace Kaka Allah sarki ta Fara hawaye tana cinyewa ta kwanta,sai da Cele tayi sati guda a asibiti sannan aka shigar da ita wata na'ura bata San Mene ba Suka tabbatar dansu a cikinta ma yayi nisa aiki yayi kyau,ita Cele taga ana ta taya Maheerah murna ana Mata congratulations da larabci, da Yamma bayan ta tashi a aiki mijinta Ahsan matashi hadadden gaske yazo daukanta a mota tace Cele ta fito tana harararta ta fisgo hannunta dama kayanta babu su kafin Kaka ya sa kayan a mota Suka sace ta,Ahsan ya dan kalleta kadan tunaninsa da yardata tana fada Masa aiki yayi kyau suna ta murna Suna Hira da larabci,Cele Kuwa ta zuba Masa Ido tunda take bata taba ganin balarabe har a tv bata taba ganin me kyansa ba ga iya wanka sai kamshi yake fitarwa na musamman gashinsa wani irin gyara aka masa Kamar Dan kasar amurka ,Kuma yau ba Jallabiya ya saka ba kana nan Kaya ne a jikinsa na Yan gayu tace a ranta ashe larabawa Suma suna swagg,Bayan motar Maheerah ta tura Cele tana harararta ta Shiga ta rufe sannan ta koma gaban mota ta zauna sai kissing din juna suke Yana tambayarta ya aikin tana Masa shagwaba ta gaji ita,wani shopping mall cele taga sun tsaya ta fito ta fisgo hannun Cele ta fito tana janta suka shiga ciki,Ahsan Yana Mata fada ta daina haka ba kyau,Abayoyi ta zabo wa Cele dai dai da ita masu kyau sunfi kala goma,da takalma flat Wai sabo da cikinsu baza ta sa me tudu ba,ta siyo har su kayan kwalliya dai body lotion da sauran duk takarkace na Mata har su Inners da kayan bacci komai an siya mata Kawai hand bag ce bata siya mata ba, wai ba inda Zan fita ai,har pakistain Ahsan ya siyawa Cele kala biyar masu kyau harda Riga da skert irin na larabawa kyawawa ganin Cele tana k kallonsu sun birgeta sai Kawai ya siya mata,duk abinda yaga Cele tana ta kallo sai ya siya mata,taga wani cup kato plactic Kuma na roba Amma design tace wannan da shi zan dinga Shan shayi,Ahsan yaji ta ambaci shayi tana daga cup din ya dinga dariya Yana mamaki ya kalli Cele yace Shay? ta daga Masa Kai ya dakko mata aka hada da cup din Suka je aka biya kudi Suka Shiga mota sai gidansu,Cele taga Aljannar duniya duk da su basuyin gida irin namu mutum ya shati fili Kawai yayi ginin da yaga dama su ba haka bane, Amma gidansu ya tsaru kana gani kasan me kudi ne tun daga layin da suke da kalolin gidajen dake yankin,gidaje ne Wanda basu fi hawa daya ba,Steps din benen ta wajen compound din yake sai ka bi ta nan sannan ka Shiga aihin gidan ma, compound Kuma harda parking space ko Ina yaji kayan alatu da flowers ado irin na larabawa, katon Palo ne na gaske yaji alatu an shirya Masa Aljannar duniya komai na ciki me tsada ne sababbi kuma kasancewar duk gaf da Ramadan ake canja kayan daki har cokali sai an canja latest duk shekara shima gidan sai an sake Masa sabon salon gyara,Sanyin ac Kawai ke tashi da wani kamshi,Yar aikinsu Yar bangaladesh me suna Ayusha tana ta aikinta ta Gama shirya dining abinda suke so ake dafa musu,Nan Cele taga asara Maheerah ce ta kalli abincin iri iri ta ja Dan ja tsuka tace taji yanzu bata son ci baza su ci ba,Ahsan ma yace abinda take so,dama su mazan su masu hankalin bautar Mata suke Yi kullum a wahala suke da matansu,Cele tana gani aka tattara abincin tas aka juye a Leda aka jefa a dustbin,Ayusha ta shiga kitchen itama Ayusha dake Yar waje ce har da wani kyamar Cele tana Mata wani kallon banza,Ahsan ne ya fito cikin Jallabiya fara yayi wanka ya shirya gata fitted inda ya bar Cele a tsaye haka ya sake fitowa bayan yayi wanka ya sameta a haka duk rashin kunyar Cele ta kasa cewa komai bakinta ya mutu,Ahsan kafadunta ya dafa da hannayensa biyu ya zaunar da ita a saman kujera Yana Mata murmushi, to dalilin Islamiyya dai ta gane da ya tambayeta sunanta tace Rufaida da Hausa Kuma ta fara Masa kwatance tana nuna gefen kofa tana cewa Nigeria Ismi Cele,Yace Cele da karyanyan harshensa yanda ya fada sai da ya bata dariya ta murmusa tare da daga masa kai da hausarta tace ae acan Nigeria Ismi Cele,Kai ya jinjina ya gane,Maheerah ce ta fito itama ta Sha wanka ta hade cikin wasu matsiyatan Kaya Ashe a gidansu kusan tsirara suke yawo Amma a waje sai ka gansu da Abaya da nikaf, wani mini skert ta saka na jean da Yar top me spaghetti hand Rabin nononuwanta duk a waje,tana da kiba Cele ta fita kyan diri nesa ba kusa har kyawun Fuska ma Sai ka zabi Cele baka zabe ta ba,hakoranta duk sunyi tsatsa sabo da mugun Shan Shan Zaki sunyi wani iri sun ciccinye dama basu fiye kyawun hakora ba,Ahsan kuwa kamar baya Shan zaki hakoransa farare tas kanana masu kyau shi Kam ta ko Ina Allah ya Masa baiwa,Tv ta kunna ta kamo wakokin larabawa masu rawa da gashi,Shi kuwa Laptop dinsa ya dauka kamfanin iPhone yana amfani da ita ya harde kafafu tana saman cinyarsa ga shayin Gahwa Yana korawa itama Maheerah shayin take Sha suna jiran abincin da suka ce Ayusha ta dafa yanzu,su dama masu kishi Basu barin Yar aiki ta zauna da wasu Kaya sai abaya Kuma Dole ta sa nikam a haka take musu aiki tana gamawa Kuma bata kwanar musu a gida sai dai ta tafi masaukinta da safe da wuri take zuwa kafin su fita ana yin Sallar asuba take zuwa haka Ayusha ma take Yi amma suna biyanta sosai ba mugunta,ba irin mu ba ki dauki yarki tayi ta wahala kina wulakantata yaran gida suna ci Mata mutunci gata kullum cikin wahala kina saka sutura me tsada dinki ma ki kasa Mata ko Yar Atamfa sai dai tayi ta Zama cikin tsumma,ta wanke kashin yaranki etc ki dauki dubu biyu ki bata a wata abin haushin har gidan manyan masu kudin Babu canjin albashi sai dai daiku.
Cele tana Jin Kiran Sallah ta mike tace Salah,Maheerah ko kallonta bata yi ba Kawai tv take kallo,Ahsan ne ya nuna Mata dakinta har kayan da Suka siyo Mata shi ya tashi ya dauka ya Kai Mata dakin da Suka bata a matsayin nata,dakin yasha gyara,gado ne irin na larabawa na karfe amma designers ce har mudubin na daban ne kalar bed din sai wani slice Sip kana danna wani Abu zaka ga ya bude da kansa,harda katuwar plasma tv dinta,Cele tace ya ihali mutanen nan me suke nufi dani ne,tunaninta ma suman da tayi a mota ne yasa aka kaita asibiti Suka taimaketa.
A cikin toilet dinta tayi wanka ta fito tare da daura Alwala ta shimfida sallayar data gani Fitowa tayi tace Qibla,Ahsan ya taso ya nuna Mata tayi Sallar magriba shi Kuma ya fice masallaci Maheerah tana nan a zaune tana kallon wakoki,Ayusha ma tayi Sallah Banda Maheerah,Ahsan ya dawo Yana ta Mata fada Amma sai ta Fara kukan shagwaba Wai ya takura Mata ita wahala take Sha a gidansa,ya shiga lallabata Yana bata hakuri,Cele Kuwa Fitowa tayi tace bari naje Palo na Sha kallon haukar Maheerah,ta fito ta isketa tana ta hawaye tana kuka kanta a bisa kafadar Ahsan Yana aikin lallashi,dariya ta kama Cele ta dinga kyalkyala dariya tace Yasin da a Nigeria kike da kinci ubanki hannun mazan mu da tuni kinci duka uwarki aka Miki yau naga Yar iskar Mata shegen Kai kamar turmi,ita a larabawan ma cutar Mijinta aka Yi hakora duk cin Zuma Kamar tsohuwar langa, Ahsan Jin tana ta maganganu tana kallonsu da yarena ya tambaye ta da hannu Wai lafiya? Dariya tayi tace da hausa nace wannan Yar iskar matar taka ce ta nuna Maheerah da baki ya kalli Cele yayi Murmushi harda sa min yatsa a lips dinsa Wai shiiiii nayi shuru Kar na takurawa Maheerah,Baki cele ta bude tace an gaisheka Alhaji salmanu Sallamamme ko Alhaji Sallau ne,kaga mijin tace,ya sake tambaya da hannu Wai me nace? Tace ubanka nace Sallamamme baza ka Zama Namiji ba ta gwada Masa yanda ake Marin mutum da zancen kurame tana zuga shi tace ya mareta, kafada ya makale,Cele tace yau Naga dolon mutum ni Rufaida.
Ayi min sharhi yafi min godiya.
MASU JUYA LITTAFI AUDIO BA IZINI BADA YAWUNA BA,NA RIGA NA SIYAR DA SHI.
Masu bukatar sauraren Audio book dina ku duba YouTube channel
S ZARIA TV
https://chat.whatsapp.com/Dk4tpug5deM85rvWdb7KIR
AsmaBaffa
08061929616
[8/9, 10:59 PM] +234 806 192 9616: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2🌼
MATAFIYA
6-10
MASU AUDIO WANNAN BOOK NA SIYAR DA SHI,BAN AMINCE A JUYA MIN NOVEL BA IZINI BA.
MASU BUKATAR SAURARAR AUDIO DINSA DA MA WASU ZAFAFAN NOVELS DIN KU NEMI YOUTUBE CHANNEL
S ZARIA TV
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
ZAINAB USMAN
PAGE NAKI NE
NAJIDA ALIYU BICCA
Ina masu bukatar unique kitchen utensils . fabrics adult and children's wears shoe's and bag's.
Da masu bukatar ahada musu lefe ko masu bukatar iya luggage's din kawai duk inkazo
R&U EXCLUSIVE KITCHEN AND MORE.
Zaku samu duk abinda kuke bukata ko a awanne state kake zaa kawo
Masu bukata ga number. 0703 455 9202
https://chat.whatsapp.com/LAizQA6PofSLoFhQ7XeaQx
Cele tana kallo Ayusha ta Gama girke girkenta Basu zauna a dining ba saman carpet ta jera musu abincin suka zauna a kasa tare da tankwashe Kafafunsu,ba tare da saka cokali ba da hannu Ahsan ya fara ci Yana kallon Maheerah wacce ta shagwabe fuska,yayi juyin duniya taci ta ki ci sai lallashinta yake da kyar ta yarda ya fara bata a baki tana ci da kyar,magana yayiwa Cele da hannu tazo Wai itama ta ci,harara Maheerah ta watsa mata ta hau masifa harda kuka akan Kawai yace tazo taci tare da su,Kalar abincin nasu ma Rufaida baza ta iya ci ba da larabci Maheerah tace Masa sai dai taje ta dafa da kanta amma baza ta ci musu abinci ba,Ayusha ya kira tazo tayi Shirin tafiya gida ta gama musu aiki yace ta tafi da Cele, ga Rufaida ta Fadi abinda take so a dafa mata,da zancen kurame ya dinga gwadawa Cele har ta gane wai ta bi Ayusha kitchen suna shiga Ayusha ta dinga masifa da jaraba zata Zama baiwar bakar fata tana zuwa ta hankade Cele,Irin baza ta koyawa Cele girki ba bare tazo ta rabata da aikinta,Cele Ido ta zarowa Ayusha itama da Hausa tace ke jaka nifa na iya girkina ba abinda ban iya ba ki tambaya kiji,Cele ce ni a kaso karewar iya soye soye,ke in kin Isa ki soya awara na gani ko ki soya fanke,yanda kike kyamata Nima Haka nake kyamarki ta karasa tare da dukan kirjin Ayusha,da hannu tasa kirjinta ta hade dana Ayusha ta hankada ta baya saura kadan Ayusha ta Fadi ta dafe jikin bango tana masifa da yarenta itama larabcin ma ta daina,Itama Cele da Hausa tace kina hauka ne ta daki kirji tace ke burar....kinci me cin....dan.....ashar ce kawai ke tashi,Ayusha taga Cele ta haukace Mata sai tsoro ta Fara ja da baya,Ahsan da Maheerah sunji yare na tashi ga na hausa ga na Yan bangaladesh kamar fada akeyi suka shigo ciki da sauri suka iske Cele taci kwalar Ayusha ta shaketa a bango tana ta fyalla Mata mari,tana kutuntuma ashar tace ai ba a ka'abah nake ba da Zan daga Miki kafa ko Kinga na saka harimi,Dan ubanki Niyyar Umrah ko aikin Hajji Kika ga na dauka ubanki zanci yo ko Umrah ban sauke ba bare na daga miki kafa,Ahsan yazo rabon fada Rufaida ta Masa Elbow a kirji ya ja baya tare da dafe kirjinsa Yana kiran sunan Allah,Ayusha Kuma taga anci uban oga ma Sai ta fara kuka, Maheerah tazo tana bala'i da larabci,Rufaida dai ta haukace ta juyo tana sani ta hankade Maheerah Allah sarki ba karfi sai ga Maheerah a kasa wanwar tana subhanallah, ya Allah,Ahsan har yanzu mulmula kirjinsa yake inda aka Masa Elbow,Ita Kuwa Maheerah daga Dan wannan abin abinka da larabawa sai kuka take tana Ya Allah,Ayusha da kyar ta kwaci kanta ta fice tana kuka itama yau Wai ta daku abin da bana kirki ba amma Wai ta daku har gida tana barka kuka,Cele ganin Ahsan tayi har yau a duke Wai zafi dariya ta dinga yi masa kafadarsa ta dan doka tace shege Ahsan,ya saki ihu, ta kyalkyale da dariya sabo da bai San me tace ba,ta sake cewa Dan duniya Dan duniya,zuwa tayi ta Kama Maheerah ta dagata tana kutuntuma Mata ashar a matsayin Wai hakuri take bata,tana karkade Mata jiki tana cewa sai kinci uwarki, Yar banza Fuska Kamar faten tsaki,baki duk tafarnuwa yan yan ysn.
Sudai basu San me take cewa ba Suka fice daga kitchen har Ahsan zafi Wai dukan abincin ma fasa ci Suka Yi Suka gudu bedroom Suka datse da key,Rufaida ta Shiga kitchen ta rasa me zata ci Allah yasa taga Oat ta hada da Madara ta sha ta koshi,ga kayan ci da sha Nan iri iri a fridge snacks daban daban,gidan ko Ina a kulle babu yanda za ayi ka iya fita sai da ikon su kofar ma security ne da ita,Dole Rufaida ta zauna iya wayonta ta gwada abin yaki sai hakura tayi ta kwashi biscuits da lemo ta wuce bedroom itama bayan tayi Sallar Isha tayi Shirin bacci cikin sababbin kayan baccinta ta zauna tana cin biscuits dinta da lemo tana kallon film din larabawa duk da ba ji take ba haka take kallo.
Tana Jin ihun Maheerah da Ahsan suna wasanni iri iri a Palo,kunne ta kasa, ai tashi Cele tayi ta Dan bude kofarta a hankali ta leka kanta palon taga suna ta jaki jaki Yana Mata jaki jaki Suka Gama suna ta kokawa iri iri kamar yara,Cele tace bari mu dauki darasi a nan ake aikata sunna,tana kallo daga Wasa aka Fara romancing sun manta tana gidan,Maheerah ta bude zip ta fito da Nono sutu