Showing 27001 words to 30000 words out of 152911 words
wasu suna bayan ogan wasu mutun biyu sun tare gaban Mairo sun tsaya a gabanta wato sun sa Mairo a tsakiya kenan,Ogan ta baya Yana sosa Antenarsa gashi dattijo su Kuma yaran nasa Basu fi 20yrs ba shi kuwa zai Kai 60yrs ma amma sabo da zubar da girma da yaran suke hada baki,Mairo taji Antena tana guganta ta baya ga ciki tsoho ga yaran sunki matsawa sun tare Mata gabanta wani dan iska ma juyowa yayi shima Yana gogawa Mairo Antena ta gaba ogan ta baya,Mairo ta rasa yanda zata Yi ta tura ta tura sunki matsawa gashi sun matseta a tsakiya mararta sai ciwo ta fara,Yaron Dake gabanta ta samu ta galla Masa Mari ta nausheshi tana zaginsu da larabci Suma suna ramawa Wai me yasa Suka Zo musu kasa sun bar kasar su sunzo Iskanci kasarsu,Mairo sabo da su takari ne suna harka da mutane a garin har sun iya larabci ba laifi wani uban naushi ta Kai Suka rike hannunta Kuma basu fasa Mata gogen ba,yaron ta samu ta gartsawa cizo a goshinsa sai da ta fasa Masa goshi,ba shiri ya bata hanya ta fice da gudu gudu tana rike mararta ta fito bakin shagon ta tsuguna a wajen tana murkususu,Allah ne ya kawo su Sadiya Suka ga Mairo tana nakudar dole ta kamata Suka dauketa zuwa asibitin da za a iya dubata basu dade da kaita ba ta haifo yarta Mace me Kama da Saurayin da yayi kidnapping dinta ya Mata cikin, takari ba abinda ya dame su wannan ba sabon Abu ne ba ka haihu ba miji a wajensu,murna suke ta zuwa suna taya mairo, Mairo ta samu Sadiya ta bawa kudin Suka siyo Mata dukkan kayan bukata nata Dana jariri, zuwa dare aka sallamota ta dawo gidansu da yarta,Mairo sai Murna take yi tana kaunar yarta harda kissing dinta jinta take Kamar ranta,aka zaro nono Kamar ta taba shayarwa dake da lafiyarta ta haihu aka yo bismilla aka sawa jaririya nono a baki ana shafa Kan jaririya tace sunanki Madina kinji Yar lelena da larabci Zaki tashi kinji a lahira kin huta duk tambayar da za a Miki a lahira Zaki amsa abarki ba gargada bare Ina ina mu ki kyale mu ko ta yaya ma amsa tamu,Sadiya suna Jin Mairo,Sadiya tace in Banda jahilcinki Mairo larabci ko bakya ji a lahira ai Allah zai sa kiji dole da shi Zaki magana ba sai Wanda ya iya ba,Mairo tace ke rabu dani gwara ta iya tun a duniya.
Bayan kwana uku Cele ce kullum ke kula da Ahsan,Maheerah tayi zuciya tunda tace ta kori Cele ya hanata tafiya to ta barwa Cele shi tayi abinda take so,Ahsan shima ko a jikinsa wanka ma Cele ce ke kaishi tana gwada Masa komai da ta gaji tace zata koya Masa ma yanda zai gane da Kansa ya dinga kai Kansa.
Washe gari Maheerah sai data bari cele tana dakinta Ahsan Yana Palo yayi zuru sanye da makeken glass sai kuwa Maheerah tayi waya da Saurayinta yace gashi ma a gidan ta Bude Masa kofa,da sauri ta fice ta gaban Ahsan taje compound tsalle ta daka ta dane jikin Saurayinta tana murna tace da larabci my life ya makance zamu ci duniyan mu,dariya yayi Yana murna yace you are smart yana Jin turanci shi ya iya,yace I love you you are smart,yanzu wannan gidan gaba daya namu ne? Me hakora duk cin Zuma tace ae fa masoyani Suka sake rungumewa tace ai baya gani ta gabansa zamu wuce,Suka shigo tare da kwartonta Ahsan Yana Palo a zaune harda tsayawa a gabansa Suka rungume Suka hade bakinsu waje daya Hannu tasa tana waving a fuskarsa tace da Saurayin cikin rada ka gani baya gani,Ahsan yace waye anan mutum ne? Maheerah shuru,Rufaida ya Kira da Iman,Maheerah ta yatsina fuska harda yin rawa a gabansa ta ja hannun Saurayinta suka shige bedroom Suka datse da key sabo da Kar ma Cele ta gani.
Cele ce ta fito cikin kwalliyarta Arabian gown ta tsula kyau tana kamshi tazo ta zauna a gefen Ahsan fuskarsa ta leka taga yana hawaye tunaninta makantar data same shi ce ta sa yake kuka, tace Allah sarki Sannu zaka warke Inshaallah hannunsa ta rike tana cewa Inshaallah Inshaallah wai ya Gane zai warke Inshaallah,Kuma ya fahimceta tsaf,ya kamata kayi wanka gashi har dare yana zuwa tamikar da shi Suka nufi bedroom dinsu ta murda handle a kulle gam,ta bubbuga tana Kiran Maheerah shuru ko motsi bata ji, taja Tsaki tasan tana ciki ta juya da shi dakinta ta kaishi toilet ta dora mosa komai yanda idan ya taba zai Gane sannan ta fito yayi wankansa da Alwala ya Kira sunanta Iman,Cele tace ya maidani wata Iman taje ta bude masa kofa ya fito ta ganshi daga shi sai towel Saura kadan ma towel din ya sabule Cele taji wata sha'awa tace Kai wani zuut zuut haka nake ji,uhm uhm da sake ta koma jikinsa ta makale Kansa Yana sama yace Haram,dariya yake bata idan yace Haram Haram din nan, ganin baya gani ta lallaba a hankali ta zame towel din Wai irin ba ruwanta faduwa yayi da Kansa ba ita bace, Cele tace idan nace bana so bana so sai na dinga mantawa naji Ina so sai na dinga komawa jikinsa ta koma jikin Ahsan tace Dan jajir jajir harda shafa gemunsa tace you too fine fa cakulkuli ta Masa tana cewa dan Jawur Jawur komai Jajir ku Dan bakin duwawun ma babu duk duhun duwawu ku Banda ku ko ai shike nan,mu Kuwa Yan Nigeria mutum ma da haskensa sai kaga duwawu duk darba ta daskare da baki, ai shike nan amma ai Kuwa akwai juriya ba,Ahsan da larabci yace ta fiye surutu gar gar gar har Wai haka yake Jin yaren Hausa,Cele ta gyara Masa towel dinsa,Mai ta bashi Yana dabara da Haka ya shafa sama sama,tace baka da Kaya a dakin nan ta tayashi ya maida rigarsa ta dazu, duk ta kalle Masa Antena wajen saka Kaya gasu su basu fiye wayo ba.
Tashi yayi ta mike itama zata kaishi Palo ya rungumeta yaga abinda take so kenan ya gaji da halinta, cikinta ya shafa tace nidai cikina ya shiga Uku Wai ni mene a cikin nan be kowa Yana son taba Boobs shi sai dai ciki wannan wanne bala'in sabon salo ne na larabawa,hannunsa ta cire da cikinta tace ba nan ne inda ake so ba Nan ne a'a haba ayi mutum dolo,Ahsan yaji abu a hannu ya janye hannunsa yace Haram ya kwace jikinsa ya fice kamar yasan Hanya,Cele tace kaga kamar Yana gani Kai wallahi ban yarda da mutumin nan ba Kamar me ido,Cele Fitowa tayi tace makafi da basira ance ta kaishi ya zauna a kujera ta kwanta a kasan carpet tana tattale kafafu sabo da ba gani yake ba,Cele tace wannan masifa ni dai Zan daina cin kayan Dadi a gidan nan ance suna jawo sha'awa, gani Kawai tayi an bude bedroom din Maheerah katon balarabe ya fito tana bayansa Suka fice ta gabansu sabo da ta San Cele baza ta iya magana da larabci ba shi Kuma mijjn baya gani ya makance suka fice,Cele zaune ta mike ta lallaba jikin Ahsan tace Kai Kai cikin rada matarka ta kawo kwarto kana zaune kaga ka saketa tam,Dole na koyi larabci wlh fita Zan dinga Yi ko Zan hadu da wasu masu Jin hausa su koya min bazai yuwu ba wannan Zama haka Ina Sam da sake ana ta cin Amanar bawan Allah wlh sai an saketa Ina ma wani na sakin matar wani amma duk da haka sai na sakar Masa Maheerah bari na Fara fita bazan bar gidan nan ba sai Naga karshen Maheerah iyye,Ahsan ta girgiza tace kwarto a gidanka Kwarto Kai,wlh ka rama dani gani nima.
Ahsan Yana jinta tana ta zuba surutai,Driver dinsa ne ya kirashi Cele ta Kara Masa wayar a kunne ya amsa sallamar yace yazo ya kaishi unguwa,ba a dade ba sai ga driver har Palo yazo ya rike Ahsan har mota Suka fita lokacin Cele ta bisu taga yanda ake bude kofar da rufewa tace Alhmdllh,Maheerah ce ta shigo cike da nishadi ta gyara bedroom din da kanta tayi wanka ta tsarkake jikinta sannan tazo ta fice abinta ta cakare cikin Abaya da Nikaf tasha takalmi da jaka Silver tayi kyau,Cele ce ta tare Mata Hanya tace Dan uwarki wa na kama,Maheerah ta kalleta tana wani yatsina da larabci tace Indai mijine ta bar mata taje suyi harka,Cele tace naci ubanki yanzu kuma Ahsan na kwace shi daga yau bake ba shi karki sake kallonsa munafukina wal munafukatoon, Maheerah ta gane zance wato itace munafuka,ta nuna kanta Cele tace ae Munafukatoon,Majnooniya, lah lah lah Muminat,Wai ba mumina bace ita,Maheerah sai ganewa take Wai ana ci Mata mutunci karshe Kamar zata Yi kuka idonta yayi jajir,Cele tace Kuma na tare Hanya ba inda Zaki je Munafukatoon,Maheerah ta nuna wayarta Wai zata Kira askarawa su kamata da hannu Cele tace su zo su zo din,suna tsaye suna ta rigima Cele ta tare Hanya fafur tace baza ta fita ba ta hana,tace nice me magana da yawun Ahsan ba inda zaki je shegen Ido Kamar na kwado.
Mami kwana uku ta sawa kanta damuwa akan Baffa zaiyi aure,bata ko Maganar kirki Kawai sai yake,Nawwar yana ta aikin lallashinta,tace wallahi idan baka hana ubanka aure ba baza ka taba ganin farin cikina ba,Nawwar yace idan ya dawo zaki yarda ki koma gidansa? Mami tace ae na hakura Zan koma amma Kar ya Kara aure,Nawwar yace to Auta shine da wannan Maganar Kawai,Mami tace Auta din? Yace ai bakinsu daya da Baffa sai abinda yace da Baffa shi yake yi,Mami tace to ku dai kuka sani tana Jin kunya Babba da ita tana uban kishi haka a gaban Yara.
NAJI WATA TANA MAIDA MIN DA NOVEL DINA AUDIO BADA IZINI NA BA,KI SANI HAKKINA NE HAKKIN WACCE TA SIYA NE,KU SANI KUN CI HAKKINA DUK WANDA YA MAIDA MIN AUDIO BA IZINI NA.
AsmaBaffa
08061929616
[8/9, 10:59 PM] +234 806 192 9616: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2🌼
MATAFIYA
BOOK 2
21-25
MASU AUDIO BAN YARDA A JUYA MIN NOVEL DINA ZUWA AUDIO BA,DUK WACCE KO WANDA YA KARANTA MIN LITTAFI YACI HAKKINA YACI HAKKIN WACCE NA SIYARWA
Official
By
AsmaBaffa
08061929616
SADAUKARWA NE GA
ZAINAB USMAN
*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*
Page naku ne
Bilkisu Hussain
Ummu zee
Ummy m
Aisha Yusuf Aliyu
Falilat
Bellomaryam581
Hadizahamidu369g
Mmn Nasrin
Halima Abdullahi
Maman Zulaihat
Bint Is-herq
Godiya me yawa kawata
BESTYNBEELAT
Nawwar ficewa yayi daga part din Mami wayarsa ya dakko ya Kira Auta,Yana dagawa yace ka samu Baffa ku warware matsalar Mami wlh ta damu, Auta yace kana ganin ba matsala yanzu? Kai karka raina min hankali ka fadawa Baffa mana, Alright yace Auta ya nufi part din Baffa sanye yake cikin gajeren wando da yar rigarsa wasu farare ya saka hannaye biyu a aljihu wando haka ya shiga part din Baffa,Ya samu Baffa da Papa a Palo suna hirar su ta zumunci,Auta gaida su yayi,Baffa yace Auta ya akayi ne? Yace Baffa zaka iya zuwa daga yau,Baffa yace to Nawaf dina farin ciki ya ishi Baffa bakinsa yaki rufuwa har sai da Papa ya tambaya Wai lafiya dai ko? yace Mamin Nawwar kasan tayi Idda to yarana sun wuce min gaba yanzu haka a saukake za a maida auren nan,Papa yace mashaallah na tayaka murna Yaya ashe har tayi Iddar, yace ae Mana yau ma,yace to tun kafin zawarawa su fara kawo hari ka koma ko ka turani na Fara share maka hanya ko abokinka Alhaji Muaz,Baffa yace a'a ni kadai ma zanje gwara naje Ido da ido, Papa yace to ba damuwa ka bari sai gobe ko ka Kara Mata kwanaki tunda yau ta Gama Idda,Baffa yace hakane a bari to ta Kara kwana ukun zai fi
Bangaren Mami kuma Jin Baffa bai zo ba shuru Shuru sai hankalinta ya sake tashi a Haka ma tana kokarin dannewa sabo da kunyar yaranta.
Auta ne ya shigo bayan Sallar Isha da Sallama anci wanka cikin kana nan Kaya hannunsa Daya a cikin Aljihu Daya Kuma da ledarsa,Mami tana Palo a zahiri kallo take Amma a zuciyarta ta fada tunani,Auta ta gani tace Nawaf daga ina haka? ya gaida Mami ta amsa ya ajiye Mata ledar yace Mami gashi siyo Miki nayi,Mami tana dariya ta bude ledar ta duba sai taga tsire lafiyayye yaji hadi da fruits salat da wasu snacks,Mami tace Autana na gode Allah ya maka Albarka a Ina ka samu kudin? Ni shike nan ban Isa nayi abu ba sai ace Ina na samu kudi to Baffa ne ya bani,Ni yanzu sai abinda nake so a wajen Baffa yace zai siya min mota kwana nan,Mami tace to na gode Auta a wajen ta bude tsirenta tana ci Mami akwai son tsire,tace ka je wajen Nawwar yace yanzu zanje ,jeka ka dawo muyi hira yace to ya mike ya fice, motar da kankabarsa ke sawa ya dakko ta ita ya koma ya Bude ya dakko wata ledar ta su Nawwar ma tafi girma Wai su ba mutum daya ne zai ci ba,Muna Palo Nawwar yayi matashi da cinyata Muna kallo Muna hirar mu Auta ya dinga Danna door bell sai da Nawwar ya kule yace wai waye ya shigo Mana,Auta ne ya shigo yace wlh nasan sai kai,yace to gidanku na ango da Amarya ai ba tsari na fado muku ciki Baku shirya ba ko,Uhm munji sarkin iya zance cewar Nawwar,Nawaf Zama yayi ya kalli Nawwar yaki tashi Yana kwance yayi matashi da cinyata,kasa kasa yace da wani ne da yanzu an dame shi ance bashi da kunya, Aunty Ina yini? Nace lafiya kalau Auta ya gajiya ya labarin aurenka ne,Auta yace hmm ya Mika min Leda tare da cewa gashi Aunty,Nawwar yace ya fasa Auren ai,inji wa? Auta ya tambaya da sauri yace aure Yana nan ba gudu ba ja da baya,Nawwar yace yaro rikon aure da wuya kawo kawo ma ta isheka me aiki babba ma yaya ya Kare bare Kai,yace karayayye ba shine ke tsoro ai Allah ne yake ciyarwa ba dabara da wayon mutum ba,Kai nufinka kudinka ne yasa kake ci da Aunty kana bushasha, Nawwar yayi dariya yace a'a kudinka ne Auta, yace Allah ne dai da badan Allah yaga dama ba sai ya baka kudin Kuma ya hanaka ka bawa iyalinka Aunty da yanzu kyawun Nan ya fece ta dagargaje ta lalace da idan ance ma ka kwanta a cinyarta baza ka je ba,amma yanzu Allah ya baka ikon kula da ita shine zaka ce ni bazan iya ba to Allah ne zai bani nima,Nawwar yace 1-0 Auta Ina ta dariya na dauki ledar nace Auta mun gode,yace kullum ke ba a Maganar kirki dake sai yawu sai kace maye yaga wani ransa ya biya,nace Nifa bana son wulakanci Auta Kai ba a abin kirki da kai sau daya fa kazo kaga yawun nan shike nan ka sani gaba,Nawwar tashi yayi ya bude tsiren Auta Muka durfafi tsire da ci,yace Yaya yau anci madari,Nawwar yace Allah naso na kalli wasan nan,yace Wasa yayi baka ga yanda aka wulakanta Madrid ba yau,modric duk kyansa yau jahilci yayi, suna ta hirar ball har Auta ya tashi yace wajen Mami zai je,Nawwar yace to mun gode Auta yau anyi abin kai,Naga alama ko na mutu Auta zai rike matata,Auta yace in aureta kuwa wlh ba ruwana mantawa zamuyi da Kai tsaf,Nawwar Yana dariya yace to bazan mutu yanzu Dan Iska Ina nan sai na tsufa tukuf ni da ita,Nace Inshaallah aniyarka ta bika Auta,yace Ameen tunda aniyata me kyau ce ni bana gudu ta bini, yau a bangaren Mami ya kwana dakinsa daban bai koma gida ba Suka Sha hirarsu.
Iyamami ce taje Kauye ta samo yarinya bazawara sakin Wawa a danginsu ta kawota har gidan bangarenta tace ta samowa Papa matar aure lallai sai ya aure ta,Papa yace wallahi bazai Aura ba Iyamami ta dage sai Papa ya Kara aure ga