Showing 30001 words to 33000 words out of 77913 words

Chapter 11 - 'Yar Mahaukaciya

10 Oct 2024

15848

wani mai sikari ya mugun birge ta , kanshinsa yayi mata sosai hakan yasa ta dauko shi ta dauki abin kunawar ta fito ta rufo ta je ta kuna sanan tayi kicin wajen masu aiki


Da salama ta shiga cikin kicin din gaba dayansu su hudu suka shiga gaishe da ita da harshen turanci , sarai hausawa ne aman kowace da iliminta kuma sunyi karatun girki , su duk a tinaninsu Yar Mahaukaciya bata iya hausa ba dan yanayin tsarin halitarta ,


Tayi murmushi sanan cikin kwarariyar hausarta ta ce " kun tashi lafiya? Ya aiki ?


Gaba dayansu mamaki ne ya kama su har hada baki suke wajen fadin " hajiya ashe kin iya hausa?


Yar Mahaukaciya ta kuma yin wani murmushin ta ce" plz ku dena kirana da hajiya , ya Za'a kira mamana da Hajiya Kuma nima a kiraye ni da Hajiya ? No ku ringa kirana da Rahma


Daya daga cikin su mai suna Aisha ta ce" kiyi Hakuri Hajiya ai ita Hajiya Baba ta gidan nan muna kiranta da Maman Rahma da can sunanta Maman Mubasshir to a jiya ta canza kinga ke sai dai mu ce aunty


Yar Mahaukaciya tayi murmushi a ranta tana matukar kaunar Maman Mubasshir Wace ta dawo Maman Rahma wato ita sosai take girmama darajar matar , ta ce" to naji, yanzu mai kuke dafa mana yau?


Nan suka bubuda mata gaba daya abincin na yan gayu ne , wanin na larabawa ne ma mai yiwuwa na al'walin Mubasshir ne dan kuwa shi kadai ya dan dakata sai daga baya zai koma

Yar Mahaukaciya ta ce " fanin jus fa?

Suka amsa mata da ai na kwali kawai suke sha


Yar Mahaukaciya ta ce" am , fura zan hada da kuma jus na gargajiya


Kalon kalo suka shiga yiwa juna Mariam ta ce" Fura? Fura ma tamu?


Yar Mahaukaciya ta ce " Yes KO babu kayan hadata ne?


Aisha ta ce" akoy sosai akoy komai da komai dan kuwa elhaj ma muna hada masa aman sai yace bata da taushi aman har hatsin a surfe Yake


Yar Mahaukaciya ta ce " baya son Wace ba ta hanu ba shi yasa , dauko min komai harda baban turmi


Mamakinsu dada karuwa yake balatana da suka ga Yar Mahaukaciya ta dage tana kirbar fura a turmi , sai da tayi mata lilis ta kuma maida ta a tukunya sosai furar ta hade kanta tayi wani irin taushi ga uban cikui ga kayan daka , Yar Mahaukaciya ta kwashe ta cicibra kayanta sanan ta raba gida biyu ta bar musu rabi , ta shiga hada jus na hausa sai da ta hada na gyada , da zobo, da kuma na abarba ta markadeta


Su dai kalonta suke suna mamakin yanda yarinya mai gata haka har ta iya daka


Karfe tara ta gama komai ta kwashe tayi frij da su sanan ta haura sama dan yin wanka



Daidai lokacin Hajiya Fadimatu ta sauko ,
Tunda ta sauko falonta take mamakin gyaran dakin tayi murmushi ta ce" Lale yau Hanne tayi abin kanta , itace da tashi da wuri haka KO dai wani wajen zata tafi?


Tana zama ta dana Kiran dakin su nan da nan sai ga hanen ta duka har kasa tana gaisar da hajiya Fadimatu


Hajiya Fadimatu ta amsa mata da fara'a sanan ta ce " yau su hanne anyi abin kai anyi aiki da wuri


Hanne ta Sosa kai cike da kunya ta ce " Maman Rahma ai aunty Rahma ce tayi gaba daya aikin nan


Hajiya Fadimatu ta zaro ido ta ce " Wace rahamr ? Tawa?


Hanne da tsoro ya kamata ta ce" eh ita Maman Rahma ai harda fura tayi a kicin


Mamakin Hajiya Fadimatu ya kasa boyuwa sai ga su Yar Mahaukaciya suna saukowa. Fati Harda akwatinta


Suka tsuguna suna gaisar da Hajiya Fadimatu
Ta amsa fuskarta cike da Murmushi ta ce" Fati ya haka kardai ki ce min sai tafiya


Fati ta sada kanta tana murmushi ta ce " wly mama yanzu yayana yayi kirana ya ce ya kwana a Lagos nayi masa kwatance ya biyo ya dauke ni dan yanzu zai fice gida

Hajiya Fadimatu ta ce " Eyah to ai sai kin karya KO?


Fati ta ce" Mama ai ya dade da isowa tana dan Murmushi


Hajiya Fadimatu ta Mike tana fadin maza a hada mata kayan kari a kwano ita kuwa ta haura sama ta hadawa Fati sha tara ta arziki ma'aikatan gidan suka kwasa suka yi waje da su


Yar Mahaukaciya tayi mata rakiya har waje suna yiwa juna byby cike da kewar juna ,


Ta juyo zata shiga falo Kenan taga wata mota mai mahaukacin kyau ta shigo da wani irin gudu tamkar za'a tashi sama

Gabanta ne yayi mugun faduwa ganin Wanda ke cikin motar




,,, morning ,,,,,,,,,,,😘
[11/7, 07:51] Umar Dalha: 🇳🇪Belles écrivaines du Niger



*'YAR 👧🏻*

*MAHAUKACIYA👹*

*_Na SAJIDA_*




37


Gabanta ne ya fadi ganin wanda ke kokarin fitowa daga cikin motar , ta kara maida hankalinta tana kalonsa , shadar jiya ce a jikinsa a dan yamutse kadan daga sama ,sanan fuskar nan a mugun hade tamkar ba shine jiya yake son kin murmushi ba , bata Ankara ba sai gani tayi ya kifta ta ya shige falo , haka kawai ta tsinci kanta da kasa komawa dan kuwa yanayinsa zai nuna maka cewar yana cikin bacin rai sanan yana yana bukatar ganawa da Mahaifiyarsa *Mubasshir* Kenan


Yana shiga sanyin kanshin falon da dadadan tiraran da aka kuna suka daki hancinsa ya lumshe idanuwansa ya saki ajiyar zuciya


Hajiya Fadimatu dake zaune ta baiwa kofa baya ta ji alamar an shigo aman bata waigo ba ta ce" Yar Fadimatu kin dawo daga rakiyar? Sai ki zo ki fada min a ina kika iya daka fura mai kyau haka


Cikin nutsuwa da karayar zuciya yake takawa har kusan mahaifiyarsa , a hankali ya zagaya gabanta ya tsuguna ya dora kansa a saman cinyarta


Hajiya Fadimatu da tayi mutuwar zaune ganin Mubasshir a wanan rana shi da ya kamata sai a gobe a ganshi , gashi yau ya zo karfe goma na safe sanan ba a cikin hayacinsa ba , a hankali ta dora hanunta na dama tana shafar sumar kansa wace da dan ruwa ruwa a cikinta shaidar yayi ta wanke kansa dan yaji saukin abinda ke damun sa


A hankali yake samun nutsuwa yana sakin ajiyar zuciya sanan yana godewa Allah da jama'ar gidan duk sun juya sun bi jirgin karfe biyu na dare zuwa kasa mai tsarki wasun kuwa yan chadi na karfe biyar suka bi ,


Hajiya Fadimatu ta dan dakata da adu'ar da take tofa masa ta ce " Mai ya fito da angon jiya yau? Mai ya fito da saurayi yau? Shin ya yarda al'adar mu ne KO yaya?



Mubasshir ya dago da kansa bayan ya daidaita muryar sa ya kali mahaifiyarsa sanan cikin raunin murya ya ce " Maman mubasshir KO daya Mubasshir bai yarda al'adar sa ba , no ina matukar jin kunya maman Mubasshir cos nayi alkawarin bin al'adata shi yasa dole na dawo gidan nan a yau dan nayi biyaya , Mamana i'm sorry


Rintse ido Hajiya Fadimatu tayi domin sarai ta gane inda zancen ya nufa wato Sahla ba cikakiyar budurwa bace shi yasa ya dawo a yau , wata kunya ce ta kama ta da kuma godiyar Allah da ya Sanya duk basa nan , sai tausayin danta a ranta ta ce mai yiwuwa zuwa gaba ya samu cikakiyar , a fili kuwa tayi gagawar kawar da zancen ta mike ta kama hanunsa tayi wajen table da shi tana fadin albishirinka


Ya ce " goro yana biye da ita


Ta ce " Yau sistern ka tayi maka mutuniyar taka tun da safe ta farka ta daka ta da kanta , ta KO yi laushi sosai da gani zata birge ka



Mubasshir ya dan yatsina fuska duk da horon Hajiya Hawau ce aman tata ta daban ce sam bazata iya hada furar Hajiya ba


Zaunar da shi tayi sanan ta leka dan ganin rakiyar tayi ni sa da yawa

Tana lekawa ta ganta zaune tana kalon fulawowin gidan , a hankali ta ce " Yar Fadimatu


Firgigit ta waigo tana amsawa ta mike a nitse ta karaso

Hajiya Fadimatu ta ce " yayanki ne ya zo , ki zo ki bashi mutuniyar tasa , kinga kuwa kamar kinsan zai zo ta karashe tana yi mata murmushi


Yar Mahaukaciya ta shige itama tana murmushin , direct kicin din ta shige ta shiga dama furar da harhada komai da komai , ta dauko katon faranti ta jera kayan a saman sa harda jus jus din da ta hada ta dauko gabanta na faduwa tana tsoron kar aje har yanzu yana yanayin da ya shigo wato cikin bacin rai


Tana tunkarar table din taji Hajiya Fadimatu na aikin nata wato gargadi da ban baki , nitse tayi salama saï da ta ajiye farantin tsakiyar table din sanan ta tsuguna har kasa ta ce " barka da safiya , an tashi lafiya?


Ciki ciki ya amsa mata da lafiya lau sanan ta Mike da niyar juyawa , Hajiya Fadimatu ta ce" yaya dai , a zo a karya KO?


Yar Mahaukaciya ta juyo a nitse ta ce " No mama ai bana jin yunwa na sha jus din nan ta nuna jus na ayabar


Hajiya Fadimatu tayi murmushi dan a zaman da Yar Mahaukaciya tayi a gabanta jiya zuwa yau ta lura bata son hayewa abinci ta ce " ai fa jiya ma abinda kika sha Kenan jus , aman yau da rana ni da kaina zan baki abinci ki ci


Yar Mahaukaciya tayi gaba tana dan murmushi , Mubasshir yayatsina fuska a ransa ya ce" iya yi duk haka suke shegen kin son abinci ga shegen boyayen mugun hali a tatare da su ya mika hanu ya bude furar bayan tafiyarta





Sahla ce konce tana kuka dan kuwa zuwa tayi aka yi mata dinki aka kara matseta sosai har doctern na fadin KO Aljani ne shi bazai gane cewar a bude take ba , sai dai kash bata san cewar duk inda take tunanin Mubasshir to ya zarce tinaninta sai gashi tun kafin ya idasa manufarsa ya gane cewar a bude fa take wani ya rigaye shi

Wayarta dake ajiye saman bed din ta dauki tsuwa ta Mika hanu ta dauko sunan mahaifiyarta ne ke yawo a Saman screen din ta dana ta kara tare da fadin hello cikin shakakiyar muryarta


Hajiya Marhaba ta ce" beby ya kika kwana? Ina fatan dai lafiya lau


Sahla ta ce" lafiya lau mama


Hajiya Marhaba taji muryar tata wata iri ta ce" kin tabata? Muryar taki nake ji wata iri


Sahla ta fashe da kuka tana fadin na shiga ukuna Mama wly yayi tafiyarsa , shin yaya zanyi?


Hajiya Marhaba ta kwashi di kira da salamewa ta ce" ya tafi gidan uban wa? Taya zai FITA ya barki a haka? Ba cewa akayi su ga yanda al'adar su take ba ? Kardai aje irin mazan nan ne an mori ganga an yar da sauran , ? Can tana tsakar fadanta wani Abu ya fado mata a rai ta dan dakata

Ta ce " Sahla

Sahla ta amsa

Ta ce" ki fada min gaskiya u'r NT Virgin?


Gaban Sahla ya fadi ta shiga kame kame da inda inda


Hajiya Marhaba ta ce" Dan ubanki ki fada min gaskiya idan kin san a bude kika je masa gida ki fada min tun da wuri mu nemi mafita mu gayawa boka tun kafin ya dankara miki saki dan ubanki



Sahla cikin tashin hankali ta ce " eh a bude


Hajiya Marhaba ta datse Kiran tana babalawa Sahla zagi da sakacin da tayi tun wuri bata sanar mata ba ayiwa bakin zaren tufka nan da nan tayi Kiran bokanta ta sanar masa komai abinda yake faruwa harda fadin a daure shi sai yanda suka yi da shi


Bokan ya bata amanar za'a fara aiki a lokacin ma aman Dole ta je da kanta


Hajiya Marhaba ta ce " ba damuwa gatanan zuwa




To fah shin wanan boka zai iya kara daure AA Mubasshir??????? Muje zuwa😘😘😘😘😘

[11/19, 9:34 AM] ‪+234 909 534 8504‬: 🇳🇪Belles écrivaines du Niger



*'YAR 👧🏻*

*MAHAUKACIYA👹*

*_Na SAJIDA_*




38

*I'm sorry please ayuka ne sunyi yawa aman bi'izinillah zanyi kokarin ganin na gama shi love u*










Hakan kuwa akayi ta shirya da kanta ta je gidan bokan ya gama tsafe tsafen sa ya bata magungun nan da Sahla zatayi aiki da su dan ganin Mubasshir ya haukace a kanta

Daga gidan bokan ma direct gidan sahlan ta zarce tana isa aka tsare ta da tambayoyin Wace ita , sai da suka yi Kiran Sahla cikin fada ta ce" Mahaifiyar tawa zaku tsare a kofa?


Cikin Sauri ya bata hakuri ya bude mata

Hajiya Marhaba baki ta wangale tana kalon wanan gida , ita mamaki take da Mubasshir ke tuka kansa da kansa alhalin ya malaki arzikin da koda a jirgi ne sai ayi yawo da shi a tsakar garin Lagos aman may be bai yarda da kowa ba ne , su dai ta fado masu gasasa , haka har ta samu ta karasa cikin falon Sahlan inda take tsaye tana jiranta


Sahla da kyar ta mike ta daukowa Mahaifiyarta jus dan bata son mai aiki ta gani aje Mubasshir ya sani


Hajiya Marhaba ta bita da kalo har ta dawo , abinka da uwar zamani kuma sam kunya ba a tsarinta yake ba ta ce " ke da kika ce ga a yanda kika zo kuma wanan tafiyar fa ?



Sahla ta tabe baki ta ce" hm momy ba'a cewa komai ni fa gaskiya du na Sare, na tsorata gaskiya momy wly tsoronsa nake kamar raina


Hajiya Marhaba ta zaro ido ta ce " tap to bara kiji abinda zan fada miki , haka zakiyi ta hakuri har ki saba , sanan ga sakon Boka nan kiyi tayi har mu kule masa bakin gaba daya kawai sai yanda muka yi da shi, dan kuwa KO da wasa bana ra'ayi jin makamancin cewar ba zaki iya ba dan KO wanan gidan kadai ya malaka miki to fa mun haye balatana ina hango mana nesa


Sahla ta amsa tana kara yatsina suka ci gaba da hirarsu ba ita ta bar gidan ba sai da ta ci abincin rana karfe uku tayi sanan ta fito ta shiga motarta ta ficewarta ( to kaji )




Bayan tafiyarta Sahla ta Mike ta shiga aikata gaba daya abinda mahaifiyarta ta saka ta sanan ta darmi aniyar shiga ta daga hankali dan ta lura da mutumin ya FIya fadawa hanu



Tunda ta haura sama tayi konciyarta ta lumshe ido ta fada duniyar tinanin mai ya kawoshi gidan a yau shi da akace sai gobe? Aman mai yiwuwa yazo ganin mama ne dan a irin yanda ya shaku da ita daman da wuya ya iya kwanaki ba tare da ya ganta ba , tana cikin tinaninta baci yayi awon GABA da ita , ba ita ta farka ba sai da salar la'asar ta mike a firgice tana salati tana mamakin bacin da tayi a nitse ta nufi bayi ta sakarwa jikinta ruwa tayi wankanta tsaf Sanan ta fito daure da tawul dinta ta zauna ta bude Jakarta ta makaranta ta kama karatunta tamkar suna tsaka da karatun, sai da taji ta gaji sanan tana dan jin yunwa sanan ta mike ta bude Jakarta mai kayanta na sakawa , abin mamaki Hajiya Hawau sabin kayanta kawai ta zubo mata a jakar tayi shiru tana kalon wa'inda ta cire har wani dan wari suke dan kuwa da su tayi bacinta ta farka bayan ta ci aikace aikacen nan da su , ta kara dadagawa a zuciyarta ta ce , gaskiya bazan iya saka sabin kayan nan ba uwa wata amarya , to naje ina da su , gaskiya aa , ta koma ta dauko zaninta da rigarta ta mayar da kayanta hankalinta konce ta daure kanta da dan kwalinta ta nufi waje daidai ana kiran magarib ,


Mubasshir ne zaune suna ta kara tataunawa da mahaifiyarsa bayan adu'o'in da ta kara masa sanan ta bashi hakuri harda neman alfarmar ya zauna lafiya da matarsa kar ya nuna mata komai , yayi hakuri tunda ga abinda yasa ya aure ta to kawai ya jure kar ya goge aikin ladan da yayi niya


Mubasshir kansa a kasa ya ce " Insha Allah maman Mubasshir zanyi biyaya sanan zanyi kokarin ganin na bi abinda kika ce i promise ,



Tayi murmushi ta ce " Allah yayi maka albarka , Allah ya baka yaya masu biyaya


Ya ce " Amin yana murmushi domin a rayuwarsa yana matukar kaunar yaya , yana son yaya sosai duk da yanzu wani tinanin ya fara darsuwa a zuciyarsa

Mikewa yayi ya rungume mahaifiyarsa yayi mata salama da niyar tafiya gidansa daidai nan Yar Mahaukaciya ta sauko ta tsuguna har kasa tana gaishe su


Hajiya Fadimatu ta kamo hanunta ta ce" kin sha baci sau uku ina shiga sai na tarar baki farka ba , yunwa bata tayar da ke ba ?


Yar Mahaukaciya tayi murmushi ta ce" Ai mama ni ma yau nayi mamakin bacin nan nawa ya jima sosai


Mubasshir dake tsaye yana kalonsu suna birgeshi tamkar Mamanshi ta haifeta dan dai farin wanan aljanar ya fi na mamanshi , a hankali ya ce " zan fice sai na dawo maman mubasshir



Hajiya Fadimatu ta ce " am Yarona nace ba , ina son saka yata makarantar islamiya kasan karatu da jama'a yafi shiga , kuma ina son ka fadawa kaf masu tsaron gidan nan cewar idan akayi baki da sunan ita suke nema to a barsu su shigo dan kaga akoy yan makarantarsu sanan yarinyata ta isa aure idan nayi siriki kar a tsayar min

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login