Showing 12001 words to 15000 words out of 69263 words
yake yi wa yarinyar da har yau bai san sunan ta ba.
"Kenan ka ƙare mata kallo? Ka san dai irin wannan kallon babu kyau.."
"Ba haka ba ne Umma ni kaina ban san lokacin da na yi hakan ba.." Miƙewa ta yi tana faɗin "An ɗauki tsawon watanni amma ba ka samo ta ba, na samo maka kyakkyawan yara amma kaƙi amincewa da su lallai sai ita bayan har yau ba ka san inda take ba.."
"Allah zai bayyana min ita" Juyowa ta yi ta kalle shi na 'yan daƙiƙu kana ta ce "Zan je gidan Zuwaira domin tun jiya take kira akan za mu yi magana idan za ka fita ka ce da Hannatu ('yar aiki) ta samu Habu drive su je kasuwa." Miƙewa yai yana faɗin "Muje sai na ajiye ki ni ma zan bi ta wajen Sa’id" Tare suka jiro suna hira gwanin sha'awa shi ya buɗe mata motar ta shiga kana shi ma ya shiga "Umma zan dawo da Suhaima domin banga alfanun zaman ta a can ba Laraba ma ta mayar da hankalinta kan kasuwancin ta na tura ta akan su haɗu da Amratullah su dinga gudanar da al'amuran karatu tare amma taƙi yarda wai can akwai takura bata iya barcin asuba sai a dameta da karatu gabaɗaya Laraba ta ɓata min yara da ɗabi'ar banza ban isa na yi magana a yi min abin da na ce ba, gwara ta dawo nan ɗin zan fi samun nutsuwa domin bazan mata abin da take so ba, shi ma Hisham ɗin ba yadda na iya ne shi ya sa ta ɗauke shi daga nan ita kuma mace ce ba zan iya ɗaukar ta zuwa wata duniya karatu ba" Yanayin da yake maganar zai bayya maka ran shi ya sosu da abin da matarsa take masa.
"Gaskiya ko ni ban goyi bayan a ɗauki ɗiya mace zuwa wata ƙasa karatu ba, Allah ya kyauta ya kare mana zuri'a"
Har gidan ya kai ta kana ya nufi inda Amininsa yake. Da ke tana son ta yi tattaki shi ya sa lokacin da ta fito daga gidan 'yar'uwar tata ba ta kira shi ba daidai zata sha kwana ta ga dandazon mutane tana muhawara Daga ƙarshe abin sai ya koma kamar faɗa mamaki ta ji ganin yadda manyan mutane suke ƙoƙarin ba hammata iska. "Assalamu alaikum!" Dudum! Babu wadda ya juyo ba re ta sa ran za a amsa mata cikin ɓacin rai ta fara magana "Haba bayin Allah sai ka ce ba musulmai ba, a yi Sallama ba za ku amsa ba ko dai tunanin nawa ne bai ba ni daidai ba?" Juyowa suka yi suna shirin surfe ta sai dai ƙwarjinta da yadda ta yi shigar kamala ne ya sa su dakatawa ɗaya daga cikin su ya amsa mata da faɗin "Barkanmu dai Hajiya" Hajiya Umma ta ce "Me ke faruwa a nan naga kun tsaya kun yi cirko-cirko.." Kan ta ƙarasa maganar ɗaya daga cikinsu yai caraf yana faɗin "Wannan la'anannen ne yai min alƙawari ya saɓa..." Da sauri ta dakatar da shi tana faɗin "Yaa Subhanallah! Haba bawan Allah a dinga tauna magana kafin a furzar sam wannan kalamin bai da ce ya fito daga bakin muslmin ƙwarai ba, ka yi magana kai tsaye ban da zagi da cin zarafi" Tsaki yai yana faɗin "Hajiya wannan mutumin ya cancanci fiyye ma da haka, nan muka yi da shi akan zai ba ni auren babbar ɗiyarsa dan ita ce me nutuwar dubu talatin ya karɓe min yanzu ina cewa ya ba ni kuɗi yana kawomin wani ƙaulin da ban san da shi ba"
"Ya batun auren fa?" Ta tambaye shi tana kallon Hamisu Saleh Baban su Nuriyya juyowa yai domin tun da aka fara maganar be ce musu ƙala ba, "Cewa yai wai ya fasa aure ni kuma yanzu ba ni da kuɗin da zan biya shi, ina ta ba shi haƙuri ya ƙi ya, gwara dai ya karɓeta a hakan in kuma ya ƙi wlh kuɗin sa ba labari" Gyaɗa kai ta yi tana faɗin "Kai don me ya sa ba za ka auri yarinyar ba yanzu?" Tsaki mutumin yai kana ya ce "Gwanjo ce fa, yarinyar da maza ba ɗaya ba har uku suka dinga hawa da sauka shi ne zan ɗauka..." Runtsa ido ta yi tare da ɗaga mishi hannu alamar ya isa, ɗaya daga cikinsu ne ya ce "Haba! Wannan fa ƙaddara ce don me ya sa ba za ka karɓe ta ka rufa mata asiri ba? Idan ba ka son auren ta me ye na buɗe maganar? Wannan ai tozarci ne, duk cikin mun nan muna da 'ya'ya babu wadda ya wuce ƙaddara" Daga nan ya fayyace mata duk abin da ya faru da Nuriyya saboda tsananin tausayi sai da ta zub da ƙwalla tana Allah wadai ga duk wadda yai mata haka. Jakarta ta buɗe tare da ɗauko bandir ɗin 'yan ɗari biyar-biyar ta wurgawa mutumin kana ta kalli Baban su Nuriyya tana faɗin "A ɗaura auren da ɗana ga sadaki" Bandir ɗin 'ya dubu-dubu guda biyu ta direwa Baban Nuriyya 200k jiki na ɓari ya kwashe kuɗin yana faɗin "To madalla lallai Nuratu an yi goshi.." Dakatar da shi Harisu yai yana faɗin "Hajiya kin san kuwa idan kika ƙoƙarin dasa iri? Wannan fa ba mutumin arziki ba ne da za ki dasa iri har ta yi yabanya.." Cikin ɓacin rai Baban su Nuriyya ya daka mishi tsawa yana faɗin "Harisu fita idona na rufe! Tun da an biya ka ka yi wucewar ka, kuma ka kwana da sanin za ka dawo da sauran dubu ashirin domin wallahi ba za ka ci su ba" Jijjina kai kawai Hajiya Umma take yi tana tur da hali irin na Baban su Nuriyya, Malam Sule wanda yai mata bayani shi ya tsaya matsayin wakili ga Aminu shi kuwa Baban su Nuriyya daga cikin waɗanda suke buga caca ne ya zaƙulo ɗaya ya zama wakili Nuratu nan aka bayar sannan aka amsa daga ƙarshe jama'a suka shaida ɗaurin auren Aminu da Nuriyya daga nan Umma ta ba shi adireshin ta tare da sanar da shi cewa zata turo ɗan nata domin su gana da Nuriyya batun tarewa kuwa ba yanzun ba su dakata tukun. Washe baki kawai yai yana gyada mata kai tare da faɗin. "Ai babu komai Hajiya duk lokacin da kuke da buƙatar ɗaukar ta ƙofa a buɗe yake ni dai sisi na ba zai shiga hidimar tariyar ta ba, ku da kuka ga za ku iya, ku za ku yi kome" Hajiya Umma ta ce "Ai da ma bamu buƙatar komai naku, Allah dai ya sa ka gane wannan ba ɗabi'ar mutan ƙwarai ba ne" Daga haka ta nufi gida.
** ** * ** ***
Kallon Aminin nasa ya sake yi yana faɗin "Wai da gaske ka samo ta?" Murmushi yai yana faɗin "Ƙwarai kuwa, cikin tarkacen hotunan Amrah na islamiyya na ganta da na tambayi Amrah sai ta ce min ai ƙawarta ce ajinsu ɗaya, nan ta shiga ba ni labarin yarinyar da yadda mahaifiyarsu take ta faɗi-tashi gurin inganta rayuwarsu.." Cikin zumuɗi ya katse shi ta hanyar faɗin "Muje ni ka kaini.." Wayarshi ne ya katse masa sauran maganar ta sa ganin Hajiyarsa ce me kiran ya sa shi ɗagawa cikin hanzari domin ba ya wasa da duk abun da ya shafi Hajiyar sa. Da sallama ya ɗaga wayar daga can ɓangaren Hajiyar ta amsa kana ta ce "Ina son magana da kai urgent!" Miƙewa tsaye yai yana faɗin "Ga ni zuwa" Daga haka ya sauke wayar yana faɗin "Muje gidan Hajiya daga nan sai in sanar mata" Mota suka shiga sannan suka nufi gidan. Shuru ya yi yana sauraron abin da take cewa har ta dire aya bai katse ta ba, illa gumin da ya haɗa kamar wanda ya haɗiye kunama. "Aminu ina ta magana ni ɗaya ba tare da ka ce komai ba?" Maganar ta ne ya dawo da shi daga duniyar tunanin da ya faɗa "To..t..o. ai Hajiya ban san me zance ba ne.." Dakatar da shi ta yi ta hanyar faɗin "Ba ka san me za ka ce ba?"
"Hajiya Aure fa kika ce kin yi mini haba! Sai ka ce yaro ƙarami.."
"Ungo nan gidan ku na ce, ka ji ɗan ƙaniya ko"
Hon. Sa’id ya ce "Yi haƙuri Umma duk ba abin ba na faɗa ba ne kai Aminu ka faɗa mata maganar.." Dakatar da shi tai cikin ɓacin rai "Wata magana?" Kallon Aminin na sa yai domin gabaɗaya zancen ya ruɗa shi. Gyaɗa masa kai Hon Sa’id yai alamar ya sanar da ita. "Hajiya da ma akan maganar yarinyar can ne mun samo inda take.."
"Ai ho! Yanzu na fahimta, to in ban da abin ka Aminu ai lokaci ya ƙure..." A rikice ya cire hular da ke kan shi yana faɗin "Innalillahi wainna ilaihir rajiun! Dan Allah Hajiya ki yi haƙuri.."
"Ban son jayayya Aminu batun ka gano inda take bai taso ba, ni dai na gama magana ka je ka samu wannan matar ku daidaita"
*Wannan littafin na kuɗi ne domin kasancewa cikin group za a tura ₦500 ta wannan account 2389596965 Aisha jubreel Zenithbank Sai a tura shedar biya ga wannan Number 09079740079 please idan ba saya za ki yi ba karki ɓata lokaci wurin yi min magana.*
#Amnoor
#Sadstory
#Destiny
#Hotlove
#Romance
[5/9, 11:43 PM] FARHATULƘALB💔🤗: *_♡AMNOOR...!_*
_A Romantic Story_
®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION📚
★F. W. A★
Free page 19_20
*H-P Place Group*
Riƙo shi Hon. Yai tare da faɗin "Haba da Allah! So kake ka illata kan ka ne ko yaya? Saura kaɗan fa ka buge da ƙofar nan.." Leƙowa Umma ta yi tana faɗin "Me nake ji haka? Aminun ne yake ƙoƙarin kassara kan shi don na ce ya je su gana da matarshi?" Runtsa ido yai da ƙarfi domin kalmar *MATA* tamkar saukar mashi haka yake jin abin a zuciyarshi. Haka suka fito haraban gidan motarshi yake ƙoƙarin shiga cikin ƙarfin hali domin gabaɗaya gwiwowinsa sun sace tamkar tayar mota "Dan Allah ka yi min jagora zuwa inda take wallahi zuciyata na mararin son ganin t..." Dakatar da shi Umma ta yi ta hanyar faɗin "A kul! Karka kuskura bare har ka fara wannan gangancin domin wlh muddin na ji ka je inda yarinyar take wallahi zan saɓa maka.." Dafe kan shi da ke tsananin sarawa yai tuni ya riƙe saitin zuciyarshi da ɗayar hannun "Dan Allah Umma ki yi haƙuri wannan hukuncin yai tsanani da yawa a yi mana uzuri kin san lokacin ɗaya ba zai karɓi wannan lamarin ba, a yanzu yana da damar da zai kawo na shi zaɓin dan Allah Umma ki sassauta masa.."
"Duk wannan daɗin bakin naka Sa’idu ba ɗauka zan yi ba, ka sake jaddada mishi aure ne dai an riga da an ɗaura kuma wallahi na ji wani abu bayan wadda na ce zuciyoyi zai ɓaci"
Buɗe idanunsa da suka fara sauyawa saboda tashin hankali yai a hankali kamar me koyon magana ya ce "An ya ba sauya min Umma aka yi ba? Mahaifiyata ba haka take ba, Umma bata taɓa yanke min hukunci me tsauri har haka ba ya zan yi da raina? Ya zan yi da tarin soyayyarta da ke nuƙurƙusan zuciyata wallahi akullu yaumi da ita nake kwana nake tashi ta yaya zan iya rabuwa da mace mafi daraja kuma mafi soyuwa a gareni farat ɗaya haka?" Ya ƙarasa maganar da ƙyar yana me ƙurawa Aminin nasa idanu.
"Aminu ka yi biyayya ga umurnin Umma Please ka sassauta wannan soyayyar duk fa wannan hidimar da kake ita fa yarinyar bata san kana yi ba, tana can tana rayuwarta cikin farinciki kai kuma kana ƙoƙarin jayya da Umma"
"To ya zan yi?" Hon. Sa’id Ya ce "Haƙuri domin ita ce komai muddin kuma aka ambaci wannan kalmar to tabbas an cuci wadda ake so ya yi ta" Lumshe ido yai tare da faɗin "Shi ke nan!" Duk yadda Hon. Sa’id Yaso fahimtar da shi amma ina karshe ma share shi yai, motar shi a gidan Umma suka bar shi domin yanayin da yake ciki ba zai iya tuƙawa ba.
Kallon shi Maman Nafisa ta yi ganin yadda yake washe haƙora yana ƙirga 'yan farare "Baban.." Be barta ta faɗi abin da take son faɗa ya katse ta "Alhamdulillah yau de buri na ya cika na aurar da wannan guzumar" Ya ƙarasa maganar tare da yin nuni da Nuriyya wacce take ta ƙoƙarin gyara kayan turaren da Maman su ta haɗa, wani irin ajiyan zuciya kawai ta sauke tare da zubewa a ƙasa da sauri Zaliha da ke shigowa tare da Manna su suka rufu a kanta "Ai ko mutuwa kike kina dawowa aure de ya ɗauru kuma gidan nera inda zan dinga samu ina da-na-sha Allah sarkin daɗi!"
"Haba Baba! Me ya sa kake irin haka? Ka san de ba lafiya ne da ita ba har yanzu bata gama dawowa hayyacinta da har za a aza mata wani damuwa ba.." Tsawa ya daka mata tare za zare mata ido yana faɗin "Ke ma irin haka zan yi miki.." Turo baki Zaliha ta yi tana faɗin "Wallahi ba de ni ba, ai ko sama da ƙasa za su haɗe ba wanda ya isa yai min aure ba tare da wadda nake so ba"
"Ke Zaliha! Mahaifin naki kike faɗawa magana? Ban hane ku da irin wannan ɗabi'ar ba? Wallahi na sake jin irin haka zan fasa bakin nan"
"Banga laifinta ba, kinga de irin abin da nake gudu na haihuwar 'ya'ya mata ko? Yau wannan 'yar tayin ce take faɗa min magana? Ai ga irinta nan, kin je kin haifi yara basu san irin kalamin da za su dinga faɗawa manyansu su ba, se na karya ki wallahi in sake jin kin tsoma baki cikin magana ta" Turo baki tai gaba tana ƙunƙuni, tsaki ya ja sannan ya fita a ɗakin yana me faɗin "Aure de an ɗaura, kodayake sun ce ba yanzu za a yi tariya ba" Buɗe ido ta yi tare da fashewa da wani hargitsattsen kuka "Mama dan Allah me na yi wa Baba da ba ya ƙaunar ganin farincikina? Ni kenan daga wannan sai wannan, wallahi na gaji da rayuwar Allah ka ɗauki..." Rufe mata baki Maman Nafisa ta yi tana faɗin "Ki ce Alhamdulillah!" Da ƙyar ta iya furta kalman sannan ta koma jikinta ta lafe tana mayar da numfashi kiran Amrah ne ya shigo wayarta a hankali ta ja jiki daga na Mahaifiyarta sannan ta ɗauki wayar.
Bolingo Hotel.
Sautin kiɗe-kiɗe ne ke tashi a gurin yayin da 'yammata da samari suke casu tare da ɗaga kwalba ana ihu Suhaima na zaune tana danna waya gabanta kofi ne wanda yake ɗauke da ruwa kyakkyawan Guy ɗin da ke cashewa a fili ta ƙurawa ido ba ta ko ƙiftawa , Allah ya gani tana matuƙar son Dalil Amma sam ya ƙi ya kulata ta bishi har ta gaji, wannan ma ƙawarta Zee ce ta ce ta zo yau yake Birthday party amma tun da ya masa gaisuwarta bai sake kallon inda take ba, ta lura da yadda yake ta duba agogo tare da kallon hanyar shigowa ga dukkan alamu wani yake jira wanin ma yana da matuƙar muhimmanci tunanin ta ya tsaya cak sakamakon ganin yadda ya tafi da sauri yana rumgume wata 'yar matsiyar da za su yi sa'a a shekaru. Ihu gurin ya ɗauka nan aka hau kiran sunanta kowa na ƙoƙarin gaisawa da ita. Na'ilah ce ta taɓa ta tare da faɗin "Fiddoh ki sake masa fuska mana Please bai kamata ki dinga sha mishi ƙamshi har haka ba" Ɗan murmushi ta yi tare da manna bakinta saman na shi wani irin deep kiss ta yi masa sannan ta kai bakinta saitin kunnen sa tana faɗin "Happy birthday Sweet Lil" Cikin murna ya riƙe hannunta har gurin da cake ɗin yake ya kaita sai murmushi yake zubawa domin bai tsmamaci zuwan nata ba, kasancewar ya daɗe sosai yana binta tana ƙin ba shi dama gashi cikin sauƙi ya samu ta sauko. Cake ɗin suka yanka shi ya fara sakawa a bakinta kallon ta yai tare da kashe mata ido duk yai kalan tausayi matsowa ta yi jikinshi sannan ta kai nata bakin saman na shi ɗif aka ɗauke wutar gurin zagaye hannayenshi yai a weast ɗinta tare manna ta sosai a ƙirjinshi yana amsar cake ɗin da take ba shi wani irin yanayi ta shiga dama ga shi kwana biyu bata ji sandar ya ratsa ta ba domin duk Guys ɗin da take da su basu mata irin yadda Ema yake mata. Cak ya ɗauketa tare da nufar haɗaɗɗen ɗakin da ya kama musu.
Kunna Flashlight ɗin wayarta Suhaima tai tana duba hanyar da suka bi roƙon ta Zee ta yi tana faɗin "Ki nutsu dan Allah.." Ƙwace hannunta ta yi tana faɗin "Karki sake min magana! Ta yaya zan nutsu bayan kina gani a gabana yake rawar jiki akan wannan figaggiya me kama da muciya sai ka ce Saude (Ta cikin Littafin Rubutacciyar ƙaddara) yarinya a bushe kamar ita ce wallahi se dai duk abinda zai faru ya daɗe bai faru ba, yau ko ni ko ita.." Bin bayanta Zee tai tana kiran sunan ta amma ko sauraron ta ba ta yi ba, kwalbar da ke kusa da case ɗin ta ɗauka nan take kuwa aka dawo da wuta ɗakunan da ke jere da juna ta fara bi tana neman inda suke.
Da ƙafarshi ya tura ƙofar kana ya nufi saman bed ya kwantar da ita zai ta shi ta jawo shi nan ya faɗo jikinta zuge zip ɗin wandon shi ta yi tare da fitowa da bananarshi a gefe guda kuwa tana kan bakin shi kamar mayyar da ta shekara bata samu nama ba, sosai take wasa da bananarshi tare da shafo saman shi lamarin da ya sa shi ɗauke wuta kenan.
Duk yadda ya so ta ƙyale shi ya cire kaya ƙin yarda ta yi domin a ganinta ɓata lokaci ne shi ma haka ya biye mata suka ci gaba, gefe tai da ɗan pant ɗin da ke jikinta wanda shi da babu duk ɗaya, a haka ya haye tare da dannan zandariyarshi zuwa tekun daɗi tare suka saka ihun daɗi, tamkar wanda ya sha ƙarfin doki haka ya