Showing 63001 words to 66000 words out of 69263 words
Chapter 22 - Amnoor Complete book Romantic Hausa Novels by Aysha JB
gama hawa da sauka a kanta ne za ka aura? To wallahi ka tattara jibi ka koma dan ba za ku haɗu kai da ubanka ku kashe ni kwanana bai ƙare ba”
“Mommy ni ita nake so, koma yaya ne ni na ɓata rayuwarta zan aure ta...” Ɗauke shi ta yi da mari tare da nuna mishi hanyar fita. Kallonta ya yi da jajayen idanunsa wanda ƙwalla suka taru. “Ko mutuwa za ka yi wallahi ba za ka aureta ba!” Fita ya yi tare da shiga motarshi ya fita a gidan, daidai inda suka tsaya da abokansa lokacin da abin ya faru ya faka motarsa nan ya fara gaisawa da mutane yana tambayar ko akwai wanda ya san wata yarinya 'yar talla wacce kwanaki take bin wannan hanyar? Dayawan mutane ba su gane kwantancen da yake musu ba, domin ko sunanta bai sani ba bare fuskarta. Haka ya wuni yana bulayi tare da tambayar mutane amma ba a dace ba, dan an ce mishi masu tallar yawa ne da su. Da ya san sunanta ne wataƙil za a iya saninta. Sai ƙarfe tara da rabi ya koma gida washegari da sassafe ya kuma fifa, haka ya jera sati uku yana yawo amma babu ita babu labarin ta. Yau direct gidan da su Haiydar suke kai 'yammatan su nan ya nufa dan yana son tambayarsu ko sunan sunanta. Yana zuwa ya samesu suna iskancin da suka saba tsaki ya doka sannan ya fita ya tsaya daga waje, Munir ne ya fito tare da miƙa mishi kwalba yana faɗin “Ka zo mu ji daɗi tare” Wani mugun kallo ya auna mishi tare da faɗin “Allah Ya kiyaye wanda na yi a baya ma roƙon Ubangiji nake da ya yafe min, kuma ina muka fatan shiriya”
Munir ya ce “Shege ashe dai da gaske ka tuba lallai ina zan iya zama ba tare da na ci tsuliya ba? Ai saina haye mata biyu zan ji sandar ya dawo saiti in ba haka ba kuwa haka zai ta cika min wando yana harin iska” Gyara tsayuwa Hisham ya yi tare da faɗin “Wai ko sunan yarinyar ba ku sani ba ne?” Shuru Munir ya yi alamar tunani zuwa can ya ce “Eh to kwanaki ne na ji an ce kamar ko Nuriyya sunan ta, ina jin haka ne sunan” Bai tsaya jin komai ba ya yi tafiyar shi. Haiydar da ke tsaye ya ce “Na fara binciken inda take kuma wallahi ba zan ƙyaleta ba muddin kuwa na ganta domin har yau ban mance da zumar da na sha ba” Harɗe hannuwa Munir ya yi a ƙirji tare da faɗin “Ni ma ba ƙyaleta zan yi ba, dan sai na samu awa uku ina tsalle a ruwan cikinta” Nan suka saka dariya tare da tafawa.
****
“Amnoor soyayya fa ba hauka ba ne, ta yaya za ki bi Daddy ku tare a sabon gida ba tare da an yi saukar Alkur'ani a ciki ba? Kina da sakarci da shirme gabaɗaya ki zama wata iri, komai Daddy, a kan ki aka fara aure ne kam? Gabaɗaya kin ɗauki rayuwa kin ba shi ke kin san maza kuwa? Sam wannan ba Noor ɗina ba ce, dan kin sauya kin ɗauki rayuwa kin miƙa a hannun ɗa namiji, daga ke har shi baku da wani aiki sai sex tsawon wata guda ya taɓa zuwa gidan mommy ya kwana? Kullum yana nan nanuƙe da ke ba ki san baƙin jini kike ja wa kanki wurin Hajiyarsa ba? Kin san irin makircin da mommy take haɗa miki wurin Hajiya? Ke bai ci a ce kin zauna kin yi tunanin bakya kyauta mata ba? Mijinta fa kike aure, ki fa nutsu ki yi wa kanki adalci ita ma tana buƙatar mijinta iya gaskiya da zan iya faɗa miki kenan” Amrah na gama magana ta kashe wayarta. Amnoor kuwa ajiyan zuciya ta sauke tana kallon Daddy wanda fitowar shi kenan daga toilte matsowa ya yi kusa da ita tare da shafo fuskarta yana faɗin “Mene ne kuma?” Ya faɗa tare da kamo hannunta “Daddy mai ya sa ba ka kwana a wurin Maman Suhaima?” Sake hannunta ya yi tare da nufan wurin mirror yana faɗin “Ita ce ba ta buƙatar hakan”
“Amma...” “Look Amnoor ba na son dogon magana” Shuru ta yi tana kallon shi har ya gama shiryawa sannan ya fita. Zaliha ce ta zo mata wuni daman kullum in ya fita ita take kira ta zo ta taya ta hira dan gidan ya yi mata girma.
Koda ya dawo da sai da ta sake mishi maganar bai ce mata komai ba, lokacin da ya yi wanka ya shirya ne ya sallameta tare da barin gidan. Takwas da rabi ya isa gidan, direct ya nufi ɗakin Hajiya Laraba ko sallamar da ya yi ba ta amsa mishi ba, bayan tsaki da ta ja ta gyara kwanciyarta “Za ka iya komawa inda ka fito domin ba na buƙatar ganinka, ka je ka yi duk abin da ka ga ya maka, ina ga tun last two weeks da ka zo gidan nan ba ka sake zuwa ba, sai yau ne za ka kwaso tsumman ƙafafunka ka zo? To in maka uwar me? Kawai ka je na yafe mata kai!”
“Ki yi haƙuri duk ba abin faɗa ba ne, wallahi ba wai na share ki ba ne ayyuka ne kwana biyun nan suka min yawa...” “Aiko agogo yana hutawa balle kai, wallahi ƙariya kake ba wani aikin da ya maka yawa , imma aikin ya maka yawa da gaske mai ya sa sai ita kaɗai ce take samun sauran lokacin ka? Nan ka manta da ni da yara kana can ka tare sabon gida da matarka da na ce zan koma ba haɗa ni ka yi da mahaifiyarka ta ce in zauna a nan ba, tun da zaman mu tare yake kawo fitina to wallahi ba zan zauna a nan ba, can zan dawo mu zauna”
“To na ji koma dai mene ne ya isa haka” Yau dai ya samu ya lallaɓa ta an kwana lafiya tun da ta kyale shi har an yi harkan arziki, sai dai ita matsalarta sam ba ta dogon zango da ya fara having sex da ita nan da nan za ta fara ƙananan mitan ta gaji ita ya fiya jaraba ita kaza-kaza. Haka dai ya lallaɓa ta har ya samu ya yi room one sannan ya yi wanka ya zo suka kwanta, washegari kafin ya nufi officer sai da ya je ya duba Amnoor, haka dai ya raba kwanaki nan ya yi kwana ɗaya can ya yi kwana ɗaya, amma duk da haka Hajiya Laraba sai da ta tattaro ta dawo gidan tare da Hisham wanda tun dawowarta ba ta yarda sun haɗu da Amnoor ɗin domin kowa da part ɗin shi daman wani lokaci ne ma suke haɗuwa wurin cin abinci in Amnoor ta gaisheta sai dai ta doka tsaki ganin haka ya sa Amnoor ɗin fita harkanta in tana falo ma ba ta fitowa har sai ta koma shashinta haka Hajiya Laraba ta ɗauko 'yar aiki, tsakaninta da Daddy kuwa suna nan suna cinye junansu, Hisham kuma yana can yana gantali a titi musamman ma a yanzu da ya fara samun labarin Nuriyya duk da an ce mishi ta yi aure amma a zuciyarshi ya kasa yarda da hakan, wasa-wasa sai ya fara ciwo wanda idan ya yi tari sai ya ga jini bai bar kowa ya fahimci halin da yake ciki ba kasancewar ba shiga cikin gidan yake yi ba, mahaifiyarshi ce kawai take kawo mishi abinci kullum duk da ta lura ba shi da lafiya musamman da ya yi wani irin mugun rama amma sai ya basar tare da faɗa mata lafiyarshi ƙalau, ba ta wani damu ba ita ma sai ta watsar da zancen dan ta lura har yanzu bai dena maganar yarinyar nan ba.
****
“Beb! Na samu labarin Alhajin kin nan zai yi taro a...” Ai da sauri ta yi wurgi da shishan tare da miƙewa tana faɗin “A ina?” Shuru Emanuel ya yi tare da tsurawa nononta ido matsowa ta yi jikinshi tare da faɗin “Pls a ina ne?” Matseta ya yi a jikinshi sosai tare da shafo ɗuwaiwakanta yana marin su biye mishi ta yi suka shiga iskancin su, sai da ya cita sosai sannan ya faɗa mata Hotel ɗin da Alhj Aminu zai gana da baƙin sa, gida ta dawo domin ta kwana biyu ba ta je ta ga Maman Nafisa ba, tana shiga gidan ɗakin Maman su ta nufa amma sai ta tarar ba ta nan kallon Zaliha ta yi tana faɗin “Ke ina Maman mu?” “Ta tafi wurin biki” Shigewa ta yi ɗaki ta kwanta, ƙarshe takwas na dare ta shirya cikin wasu matsiyatan kaya ta nufi Hotel ɗin. Dake ta san mutanen Hotel ɗin sosai shi ya sa ba ta samu matsala wurin gano inda yake ba, sai da ta tabbatar da ya gama ganawa da mutanen shi sannan ta nufi ɗakin da ya kama, tana taɓa ƙofar falon ta ji shi a buɗe shiga ta yi tare da tsayuwa tana ƙare ma wurin kallo fitowa ya yi riƙe da jakar shi daidai lokacin da ta juyo bayan ta zame rigar jikinta da wani irin mugun sauri ta kawar da kanshi tare da faɗin “Auzubillahi....” Bai ƙarasa faɗa ba ya ji ta wani rumgumeshi tare da zagaye ƙugunshi da hannayenta wani fitinannen ƙamshin jikinta ya daki hancin sa, dan Fiddoh ma'abociyar ƙamshi ce sosai, runtsa ido ya yi tare da buɗe su ya fara ƙoƙarin ture ta daga jikinshi, sakin sa ta yi tare da yin juyi tana kaɗa jikinta. “Me na rasa? Komai ina da shi, ina da ƙugun da zan iya ɗaukar ka, ko kwana za ka yi kana cina ba zan gaji da karɓan buranka ba, style kuwa na iya su bila adadin, zan jiyar da kai daɗin da ba ka taɓa samu ba...”
“Kin rasa tarbiyya, ilimin addini wayewa irinta nutsattsun 'ya'yan musulmai, ba ki kamun kai, sam ke ballagaza ce! Karuwa! Jakar maza!....”
Gyara riganta ta yi sannan ta yi wani murmushi da ake kira da yake, wanda ya fi kuka ciwo, “Ba ka yi ƙariya ba, ni karuwa ce, amma wallahi ka sani sai na aure ka, kuma daga yau ka shiryawa gani na kowane lokaci, zan nuna maka halin karuwanci in kwanta da kai kuma wallahi in ɗauki videon ka in turawa matar ka in ya so ta haɗiye zuciya ta mutu ni na aureka, kai ko ba ta mutu ba saina aure ka!”
“Ko ɗaura mi ke aka yi a ƙafa wallahi tallahi ba zan ɗaga ba, ke ba ki ma da fasali ki kalli ƙirjinki nonuwa har ciki, karaman yarinya dake amma kalli uban nonuwa tamkar kin yi haihuwa goma, maza sun gama jagwalgwalo da ke, ki ma daina wannan banzan tunanin da wallahi idan matana suka gano kina bibiyata sai kin kwashi kashin ki a hannu” Yana gama faɗar haka ya ture ta tare da ficewa a ɗakin yana jan tsaki, sai da ya tsirtar da miyau domin ƙyanƙyamin ta ma yake ji, yana ƙarasawa gida ya wuce ɗakinshi, kayan jikinshi ya cire tare da nufar toilte dan ba zai iya zama haka ba tare da ya wanke jikinshi ba, Amnoor ce ta shigo ɗakin tana mamakin ganin yanda ya watsar da kayan shi a ƙasa jakarshi ta ɗaga tare da adanawa sannan ta shiga ɗaukar kayan, da sauri ta sake baza hanci tana shaƙar ƙamshin da ke fitowa a kayan, shuru ta yi tare da runtsa idanuwanta da suka ciko da hawaye, da sauri kuma ta daidaita kanta tare da kwashe kayan ta zuba a kwandon da yake zuba kayan datti sannan ta fito mishi da wasu kayan ta fita a ɗakin zuwa nata. Zama ta yi tare da rafka uban tagumi tana tunani wanda tuni shaiɗan ya fara kitsa mata wasu abubuwa na daban, da sauri ta ɗauke hawayen da ke zubo mata jin motsin shigowanshi “Masoyiya shi ne ba ki jira na fito kin shirya ni ba?” Murmushi yaƙe ta sakar mishi tare da faɗin “Yi haƙuri Amnoor na zo na shirya maka abinci ne ganin dare ya yi...”
“Ba sai kin sha wahala ba a ƙoshe nake na riga na ci abinci tare da baƙi na” Kallon shi ta yi domin bai taɓa ƙin cin abinci ba sai yau, duk wani taron da zai tafi in ya dawo yakan ci abinci a gida amma sai ga shi yau ya ce ba ya buƙata. Shi kuwa yanayin da yake ciki ba zai iya cin wani abin ba, dan cikin shi a cushe yake, gabaɗaya komai ya fice mishi a rai. Ba ta sare da lamarin shi ba sai da suka zo kwanciya domin yau gabaɗaya ma bai taɓa ta ba kamar yanda ya saba, zuciyarta ne ya fara rawa tana tunanin abin da ta rage shi da shi wanda har ya fara tunanin gurɓata yaruwarsu da wannan sabon halin da a yau ya ɓullo mata da shi, shi kuwa ganin ba zai iya taɓuka mata komai ba ne ya sa bai neme ta ba, washegari da wuri ya nufi officer dan abinci ma a tsattsaye ya ci ya fita a gidan. Shuru ta zauna tare da ƙura wa abincin ido dan ta kasa cin koda loma ɗaya ne, ƙarshe ruwan tea kawai ta iya sha sannan ta koma ɗakinta.
Gab da zai dawo gida Fiddoh ta shigo officer ɗin shi, kamar dai koyaushe shigar iri ɗaya ce da ta kullum, ɗamammun riga da siket ne a jikinta wanda suka lafe tare da fitar da shape ɗin ɗan ƙugunta sosai tana zuwa ta ƙwanƙwasa kofar shi a tunanin shi ma'aikatan shi ne ba ɓata lokacin ya ba da damar shigowa hankalin gabaɗaya na kan aikin da yake yi, shigowa ɗakin ta yi tare da tsayawa tana ƙare ma wurin kallo, taku take ɗaya bayan ɗaya a tsakiyar wurin sannan ta nufi wurin shi, cikin hanzari Alhj Aminu ya ɗago sakamakon jin sautin takalmi yana “Ƙwas-ƙwas” Rai a mugun ɓace ya ce “Dakata anan! Kar ki yarda ki matso inda nake!” A kausashe ya yi maganar dan iskancin yarinyar ya fara isan shi. Murmushi kawai Fiddoh ta yi tare da ƙarasawa ta ture system ɗin da yake aiki gefe ta zauna saman table ɗin tare da ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tana faɗin “Haba mana Alhaji na! Murya ƙasa-ƙasa dan za ka tarawa kan ka mutane ne, ni kuwa ba ruwana ƙarshe ƙimar ka ne zai taɓu...”
“Me kike so? Me ya kawo ki officer ɗina? Please nan ba wurin shirme da shashanci ba ne wuri ne da ake mutuntani tare da martabani me kike so?” Wani irin ranƙwafowa ta yi tare da ɗaura ƙafa kan kujerar da yake zaune kana ta yi magana cikin wani irin murya me shiga jiki muryan da 'yan bariki ke amfani da shi wurin jan hankalin namiji, har wani ƙasa take yi da ido tare da lashe lips ɗin ta wurin faɗin “Kai nake so! Kai nake muradi....” A fusace ya kalleta tare da jan wani dogon tsaki yana ƙoƙarin danna ƙararrawar da zai sa security ɗin shi shigowa ta ɗaura hannunta kan nashi tare da jawo kujerar da yake zauno ta ɗaura ɗayar hannun bisa kafaɗar shi ta kai bakinta saitin kunnen shi tana faɗin “Cool down mana Yaa Laj! Buƙatata mai sauƙi ce sosai, mu yi aure kawai shi ne mafitar...” Cikin wani irin salon bariki ta yi maganar. Da ƙarfi ya yi baya tare da janta ya wurgata waje yana faɗin “Idan kika sake kusanto inda nake sai na tozarta ki” Da murmushi ta ce “Allah Ko Alhaji na? Aikuwa yanzu na fara bibiyarka har sai na mallakeka...” Tana gama faɗin haka ta juya tana tafiya tare da karya jiki kamar wacce za ta kife a ƙasa saboda mugun rangwaɗa. Ɓacin ran abin da ta yi mishi ne ya sa shi ajiye ayyukan da ke gaban shi ya dawo gida tun lokacin dawowar shi bai yi ba. Lokacin ina kitchen Ina ƙoƙari girka mana abincin dare domin yau daga ni sai Hisham wanda tun dawowar shi gidan ban taɓa ganin shi ba, Hajiya Laraba ta yi tafiya dan a bakin shi ma nake ji kasance ba magana take min ba shi ya sa ban san da tafiyarta ba. Fitowa na yi sakamakon jin dirin motar shi da na yi duk da ina jin babu daɗi cikin raina saboda abin da na gani jiya amma hakan bai hanani yi mishi san da zuwa ba, har ɗakin shi na raka shi sannan na temaka mishi ya cire kayan jikinshi, ina cikin naɗe kayan ne na yi arba da janbaki a wuyar rigar shi dafe kai na yi tare da watsar da kayan a kwando na fita a ɗakin bayan na fito mishi da kayan shi. Yana gama shiryawa ya fito tare da tafiya masallaci sai bayan Isha'i ya dawo gidan daurewa ta yi ta zauna suka ci abinci sai da suka kammala komai ya kalleta tare da faɗin “Masoyiya Amnoor lafiya duk na ganki cikin wani yanayi?”
Kallon shi ta yi tana jin zafin abin da ta gani daga jiya zuwa yau, murya a sanyaye ta ce....
#Ayshajb
#Amnoor
#Sexstory
#Sister'slove
#paidbook
[5/9, 11:46 PM] FARHATULƘALB💔🤗: *♡AMNOOR...!*
Romance Story.
®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION📚
★F. J.W. A★
Page 40.
“Amnoor sauyi nake gani sosai, kuma ina cin karo da wasu halayyar da bai dace a ce mutum kamar kai mai mutumci yana wannan halin ba, shekaran jiya na ji wani turare a jikinka, haka ma jiya da yau, ina ta ƙoƙarin daurewa sai dai na kasa! Duk iya tunanin da ya dace na yi na yisa sai dai babu ta inda na gaza maka, amma ban sani ba, ko akwai wani abun da nake yi wanda na daina maka? Idan ka akwai ka nasar mini, domin na tsani namiji mai mu'amula da matan banza....” Cikin daka tsawa ya ce “Amnoor! Neman mata fa? Ni?” Idanunta cike taf da ƙwalla ta kalleshi tana faɗin “Yau fa har da alamu a rigarka, kalla kaga” Nuna mishi gaban rigar shi ta yi daidai inda