Showing 42001 words to 45000 words out of 69263 words
Chapter 15 - Amnoor Complete book Romantic Hausa Novels by Aysha JB
sallah sannan ya nufo gidan na su.
“Kin wani kwaso jiki ke kin dawo gida to uwar me kika zo yi? Kin san dai halin baban mu wallahi in ya fara miki tijara ko ƙala ban cewa, haka kawai kin bar gidan mijinki kin zo kin tasa mutane a gaba kina cika mana kunne, an tambaye ki me ye matsar kin ƙyale mutane to me za a miki?” Cikin faɗa Fiddoh take mata magana domin ta ɓata mata rai, dan tana kwance tana jin maganar da Maman Nafisa ke mata. Kallon Fiddoh Amnoor ta yi hawaye na ci gaba da tsiyayo mata “Shi kenan duk cikin ku babu me lallashi na...” Saukowa Firdausi ta yi daga saman gadon tana faɗin “Lallashi? Ke yarinya ce da za a lallasheki?” Da ga haka ta ja dogon tsaki tare da shigewa bayi tana mita ita ta hanata barci. Tana fitowa ta karɓi wayar Maman su ta kira Amrah dan ba zai yuwu Amnoor ta zauna musu a gida bayan kuma da aurenta ba. “Ki zo ki tattara ƙawarki ta koma ɗakin mijinta tun ɗazu ta zo ta hana mutane saƙat da kukan banza”
Ajiye wayar ta yi tana kallon Nuriyya duk da zuciyarta cike yake da tausayin 'yar'uwartata amma ba ta ji za ta lallasheta bayan ba ta faɗa musu damuwarta ba. Suna zaune sai ga Amrah ta yi sallama ta shigo gaisawa suka yi da Maman su sannan ta nufi wurin Amnoor “Aminiyar me ke faruwa ne?” Ta faɗa tare da kwantar da kan Amnoor ɗin saman kafad'arta. “Amrah sun kasa fahimtar halin da nake ciki..” Da sauri Amrah ta ce “Haba Noor, ta yaya za su fahimta bayan ba ki musu bayani ba. Daddyn nawa ne ya miki wani abun bayan rashin jituwan da kika faɗa min kwanaki?”
“Amrah ni na gaji ne wallahi ba zan iya zama..”
Zaro ido Amrah ta yi tana faɗin “Innalillahi Noor! Me ya yi zafi haka? Da bakin ki kike cewa kin gaji da zama da Daddy me ya miki?” Kallon Amrah ta yi sosai a hankali cikin rawar murya ta fara sanar da ita halin da take ciki tun da ga kan rashin lafiyarshi da faɗar da suke yi har gane-ganen da take yi. Duk hirar da suke Maman Nafisa tana zaune tana jinsu, ita daman ta san Hajiya Laraba ba za ta taɓa ƙyale Nuriyya da mijinta ba, ta yi shuru ne kawai lokacin da Zaliha ta zo take yabon halayyarta ita ta san wace ce Laraba ta san baƙin kishinta ashe dai zagon ƙasa take yi wa Nuriyya, aikuwa ba za ta ƙyale a kassara mata ɗiya ba.
Ɗakinta ta shige ta barsu suna ci gaba da tattaunawa, Amrah ta ce “Ikon Allah! Wannan lamari da ɗaure kai yake na ma rasa abin da ma zance wallahi” Zaliha ce ta miƙo mata wayarta da ake kira tun ɗazu. “Aunty Noor ana kira” Kallon Amrah ta yi tare da mata nuni da wayar “Ki ɗauka mana” Girgiza mata kai kawai na yi domin ban san abin da zance mishi ba. Ƙarshe ma kashe wayar na yi gabaɗaya ina ji kamar ban kyauta mishi ba, na san yana can cikin damuwa amma haka za mu yi haƙuri da juna. “Ki yi haƙuri Noor, zai fi kyau ki koma ɗakin ki, kin ga azumi na gabatowa bai kamata ki bar shi shi kaɗai a gida ba..”
“Ai ba ni kaɗai ba ce, Amrah zama na da Amnoor babu wani armashi, ko gado ɗaya ba mu kwana bare a kai ga batun biyan buƙata, babu fa abin da yake tsinana min kullum sai dai ya yi ta laguda ni yana ɗaga min hankali da ga ƙarshe ya barni da ciwon mara ina juyi ni ɗaya...”
Cike da kunyar zancen nata Amrah ta rufe bakinta tana faɗin “Tabɗi! Amnoor daman za ki iya wannan maganar? Lallai an kai ki maƙura tun da har kika iya faɗar wannan maganar. Ni wallahi har kunya ya kamani” Girgiza kai kawai Na yi domin ni ma sai da na yi maganar na dawo ina jin kunyarta.
“Za mu canza Please a dai yi haƙuri kamar yadda aka fara a ƙarasa bai kamata Daddy ya yi azumi shi ɗaya babu iyali ba, kin ga tun da Mommy ba ta nan ya kamata ke ki zauna dan ita daman tun asali ba zama take ba, tana harkan business ɗinta”
Shi kuwa ganin ba ta ɗauki kiran ba ne ya sa shi juyawa ya nufi gidan Hajiya Umma yana sanar da ita abin da ya faru. Shuru kawai ta yi masa domin ba ta san me za ta ce masa ba, saboda takaici wai ya zo ya zauna yana faɗa mata matarsa ta yi yaji to uwar me za ta mishi?.
A ɓangaren Hajiya Laraba kuwa murmushi kawai ta yi tana sauraron maganar da Maman Amrah take faɗa mata. “Wallahi ki ji tsoron Allah ki bar 'yar mutane ta yi zaman aure tun da ke ba auren ba ne a gabanki na rantse ko kaffara ba zan yi ba da sa hannun ki a duk matsalolin da Nuriyya take fuskanta tsakaninta da Alhaji Aminu dan na san halin baƙin kishin ki, duk wani dariya da rashin damuwa da kike nunawa duk a fuska ne bai kai zuci ba! Koma dai mene ne akwai Allah kuma gaskiya nake faɗa miki ki ajiye duk wani business ki dawo dan watan ibada za mu shiga” Dariya kawai ta yi tare da faɗin “Allahu akbar! Sannu fa na gode” Da ga haka ta kashe wayar tana jan tsaki.
“Ai ba ta ga komai ba ma, ba de ta ce mijina ba? Sai na haukata 'yar banza!” Da ga haka ta ɗaga kiran Hisham wanda yake damunta da maganar dawowarsa nan ta sauke mishi kwando bala'i kafin ta kira Suhaima tana tambayar lafiyarta.
Kwana biyu kenan da dawowata gidan mu Fiddoh kuwa ta saka ni a ga ba da bak'ar magana ita dai haushin dawowata take ji takan ce min “Ki ba ki ji daɗi ba ma Allah ya ba ki miji me ƙaunar ki yana ririta ki, ni ga shi neman Alhaji nake yana wulaƙantani sai ce min yake yana da matar da ta fini komai” Ire-iren maganar da take faɗa kenan wanda sai dai in jita amma ban ce mata komai, ina mata addu'ar idan shi alkairi ne a gareta Allah ya haɗa su domin ba na son rayuwar da take yanzun abin nata ma ya daɗe lalacewa dan shigar nuna tsiraici take tamkar ba ɗiyar musulma ba, in na yi magana ƙarshe sai dai faɗa ya biyo baya. Maman mu kuwa ƙala ba ta cewa dan ta yi magana ta yi nasiha ta gaji sarautar Allah kawai zuba ma ido. Zaliha na kalla ina tambayarta baban mu domin tun zuwa ta ban ji motsinsa sa.
“Tab! Ai tun da Daddy ya ba shi jari yanzu linƙafa ta ci gaba. Yana can yana harkan caca be ma zaman gari sai dai ya kira mamar mu a waya kawai”
“Ya Subahanallah! Maimakon ya kama wani sana'ar da za ta amfane mu shi ne sai caca?” Na faɗa ina kallon maman mu da take miƙo min ruwan rubutu. “Karɓi ki sha da Bisimillah in kin gama ki shiga ba yi ki yi wanka na ajiye miki ruwan maganin” Da ga haka ta miƙe ta fita.
Haka Maman mu ta dinga cusa min wasu magunguna na tsarin jiki tare da na karya sihiri na sha da wanka, da kuma hayaƙi, sannan ta shiga min gyara na musamman kwana na goma muka ɗauki azumi ranar farko da aka fara azumi Daddy ya aiko mana da kayayyakin buƙata. ranar da muka kai azumi biyar Abban Amrah ya zo gidan mu shi da Hajiya Umma, ban san abin da suka tattauna shi da Maman mu ba kasancewar har yanzu baban mu bai dawo ba, na ga dai ta shigo ta ce min in shirya in koma gidan Daddy. Wani irin fad'uwar na ji da sauri na kalleta zan yi magana ta ce “Ki yi haƙuri watarana komai zai wuce ki riƙe ibadarki ki dinga zama da alaula ko da ba ki da tsarki Allah yana tare da ke kuma shi zai kare min ke, ga wannan ruwan rubutun ki yi ƙoƙari ya sha in Allah ya yarda magana rashin jituwa za ta kau, maganar rashin kwana wuri ɗaya duk zai wuce, zai kasance tare da ke. Sannan ki kula da tsaftar jikinki, kwalliya, sanya kayan da zai ja hankalin shi, ba wai kullum za ki dinga yawo cikin atamfa da leshi ba ne, akwai kayayyaki na zamani wanda za ki dinga sakawa mijinki a gida ki lura inda ya fi so, nan wurin shi za ki dinga gyarawa imma tafiyarki ne, ko magana, ko wani abin da ya danganci jikin ki ne, duk ki san yadda za ki jawo hankalin shi” Duk wannan maganar da take idanunta na gefe ko kallon inda nake ba ta yi. “Allahu akbar! Gaskiya mamar mu kin burge ni anan, sai yanzun kika samu damar faɗa mata abubuwan da suka dace ta yi a matsayinta na matar aure, ina fatan ni ma randa nawa ya tashi za a faɗa min fiye ma da haka...” Girgiza kai Maman Nafisa ta yi tare da faɗin “Ubangiji Ya shiryar da ke”
Zaliha ce ta fito min da kayana a wurin mota na tadda Hajiya Umma durƙusawa na yi ina gaisheta domin ba ƙaramin girmamata nake ba kasancewar tana sona ba ta taɓa nuna min wani hali na daban ba. “Taso-taso ɗiyar kirki. Allah Ya shiga lamarin ki, ki ƙara haƙuri da Aminulllah kuma zan ja mishi kunne kar ya yarda ya sake miki abin da zai sa ki dawo gida, kodayake hakan ma ya yi min tun da ya ɗanɗana zaman gwauranci mata biyu duka babu ko ɗaya. Yanzu dai na san za a kula da shi” Ɗan murmushi na yi ina sunkuyar da kaina na fahimci tana son cewa na kular mata da shi ne duk da ba ta fito ta faɗa min ba. Gidanta muka fara zuwa a can muka taho tare da shi ashe yana can yana jiran zuwan mu. Tana fita a motar ya shigo tare da kama hannuwana yana sauke ajiyan zuciya, kissing hannuwana ya yi yana faɗin “Ki yi haƙuri Amnoor...” Gyaran murya Abba ya yi tare da faɗin “Ai ka bari mu ƙarasa gida wannan rawar jikin duk na mene ne?” Hararan shi Alh. Aminu ya yi yana faɗin “Amma fa kai ɗan iska ne Sa’id , ban son sa ido fa”
“Au haba? Abin da za a saka min da shi kenan bayan na yo maka biko ko?” Haka suka dinga hira har kuma ƙaraso gida. Ciki na shiga na barsu suna tattaunawa, gidan ya yi fes ga dukkan alamu ya sa an gyara ne, haka ma ɗaki na shi ma a gyare yake har da ƙarin wasu abubuwan ma. Ba yi na shiga na yi alaula tare da gabatar da sallar Asham. ina cikin sallah ya kwaso kayan da na bari a mota ya shigo min da su, zama ya yi har na sallame tare muka shafa addu'ar tare da faɗin “Allahumma Amin Allah Ya sa ni dai an haƙura” Ƙala ban ce mishi ba haka na tashi na gyara kayayyakin sannan na ce “Wannan maganinka ne, maman mu ta ce a ba ka”
“To ina godiya”
Kwanciya na yi na barshi zaune. Shi kuwa kallonta kawai yake ganin yadda take wani basarwa maganin ya sha sannan ya nufi ɗakin shi ya shirya ya zo ya kwanta kusa da ita. Kasa haƙuri ya yi ya jawota jikinshi yana sauke ajiyan zuciya a haka suka yi barci ƙarfe uku ta farka tare da zare jikinta a nashi ta haɗa musu abin da za su yi sahoor. Ba ta wani sake mishi haka suka ci gaba da zama har aka kai azumi ashirin gabaɗaya ya yi wani yanayi ba ya jin daɗin sauyawan da ta yi, ko 'yar hirar ba ta ba shi fuskar da za su yi.
Kasancewar yanzun bayan sallar la'asar yake dawowa gida ne ya sa wani lokaci sai dai ya zauna yana kallon yanda take kai-komo daga kichin zuwa falo tana shirya musu abin buɗa baki. Yau tun da ya tashi yake jin shi a takura domin ko da asuba ya so ya lallaɓata ko zai rage wani abun amma ganin irin yadda take ɗauke mishi kai sai ya ƙyaleta kawai. Tana gama shirya komai ta nufi toilte dan yin wanka ganin shida har ya yi yau ba ta kammala aiki da wuri ba.
Miƙewa ya yi tare da binta ɗakin dan yana jin in bai yi wani abun ba akwai matsala. Daidai ta fito ɗaure da zani kanta ta yafa towel tana gogewa ba ta damu ba a tunaninta wani abun ya zo ɗauka sai da ta ga ya ƙaraso gareta ya yatsa yana binta da wani kallo daidai ana kiran sallah “Wani abu kake buƙata?” Ta faɗa tana ƙoƙarin jawo himar ɗinta da ke rataye gefen mirror sai jin hannunshi ta yi saman nata da sauri ta juyo za ta yi magana ya yi saurin kai bakin shi saman nata runtsa ido ta yi sosai jikinta na ɗaukar ƙyarma. Sake tallafo fuskarta ya yi sosai yana ci gaba da tsotsar lips ɗinta cikin wani irin yanayi yana sauke numfashi. Jan zanin ya yi ƙasa tare da rumgumota gabaɗaya yana jin tudun ƙirjinta kan nashi yanda take motsi nonuwanta na sake gugun ƙirjinshi abun ba ƙaramin sake gigitashi yai ba. Gyarata ya yi tare da kai hannuwanshi yana shafa nonuwnata yarrr taji tsigan jikinta ya miƙe cikin wani irin kasala ta kwace bakinta tare da sauke numfashi tana faɗin “Daddy an kira sallah...” Jin kanshi tsakiyar nonuwanta ya sa ta yin shuru tana sauke ajiyan zuciya dan wani irin tsotar nipples ɗinta ya shiga yi yana sauke wani gwauron numfashi gabaɗaya notikan kanshi ya kwance miƙewa yai ya cire kayan jikinshi tare da yi mata rumfa nan ya haɗe bakinsu a gefe guda yana ni man hanyar da zai juye ruwan da ke tare a mararshi kuka ta fashe da shi tana faɗin. “Dan Allah mana! Wallahi ba zan iya komai ba a yanzu...” Kanshi ya kai saitin kunnenta tare da hura mata iskar bakinshi nan na shiga zagayewa da harshen shi sannu-sannu ya fara kamar wasa kamar gaske. Ta ji yana shirin wucewa wani irin ƙanƙameta ya yi sosai yana fitar da numfashi tamkar zai mayar da ita cikin jikinta ba gabaɗaya ya susuce jin wani yanayi me mugun daɗin da take ɗauke da shi. “Sannu Amnoor!” Da ga haka ya fara having sex da ita yana moving da ita cikin wani irin kuka daɗi ta kaiwa ƙirjinshi duka a hankali sake riƙe ta ya yi sosai yana binta wuta-wuta yana jin wani ƙarfi na zuwa mishi sai bakwai da kwata ya samu ya juye ma tare da matseta yana mayar da numfashi.
#Amnoor
#Sadstory
#Lovestory
#Sexstory
#Paidbook
#500.
2389596965 A'isha Jubreel Zenithbank.
A tura wa Number nan da shedar biya.
09079740079
[5/9, 11:46 PM] FARHATULƘALB💔🤗: *♡AMNOOR...!*
Romance Story.
®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION📚
★F. J.W. A★
Free page 35.
Ɗan murmushi yai tare da shafo fuskarta, jan karar hancinta yai yana me kwaikwayo muryanta wurin faɗin “Daddy ni na gaji wayyo bayana, cikina, an kira sallah fa Please mana Daddy..” Da sauri ta ja zani ta rufe fuskarta tare da sauka a gadon bayi ta nufa ta yi wanka sharp-sharp sannan ta nufi falon, kunun tsamiya ta ɗiba tare da zuba mishi ruwan zafi ya tsinke nan ta kafa kofin a bakinta ba ta sauke ba sai da ta shanye. Ajiye kofin ta yi tana sauke wani irin ajiyan zuciya sai yanzu ta ji ta daidai, jan kujeran da ke kusa da ita yai ya zauna yana kallonta “Uhm! Su Amnoor yau kuma da ɗaurin ƙirji ake shan ruwan?” Hararan wasa ta sakar masa cikin sanyin murya ta ce “Duk ba kai ba ne...” Wani irin zabura ta yi tare da janye ƙafarta “Shi kenan ka samu lafiya mutum ba zai huta ba” Lumshe ido ya yi tare da buɗe wa yana mata kallon ƙasa-ƙasa. “Allah Ya kaimu after za ki maimaita abin da kika faɗa...” Kwaɓa fuska ta yi tare da turo baki gaba. “Koma dai mene ne za ki yi bayani” Ya ce tare da ɗaukar Dabino. Haka suka yi lftar ɗin suna hira jefi-jefi har suka kammala, yau a gida ya ja su sallah suna idarwa ta ɗauki waya tana duba saƙonni “Alhamdulillahi” Abin da ta saka a status ɗinta kenan Amrah ce ta yi mata reply da “Ma Sha Allah! Barkanmu da dawowa hayyacinmu” Emoji ɗin dariya na tura mata tare da tambayarta da fatan an sha ruwa lafiya, nan muka ɗan taɓa hira sannan na kira Maman Nafisa muka gaisa. Ina cikin wayar na ji kiransa sallama muka yi da ita sannan na miƙe da ƙyar dan sai yanzu nake jin gajiya, doguwar riga mara nauyi ne a jikina ɗankwali na ɗaura sannan na fito yana tsaye riƙe da mukullin mota waya na kunnen sa na yi masa alamar za ka fita ne? da hannu, gyaɗa kan shi ya yi tare da matsowa ya sumbaci goshinta yana mata bye-bye da hannu, harɗe hannuwa na yi a ƙirji ina kallon shi har ya fita, ɗaki na koma na ɗauki Hisnul-Muslim ina karantawa har barci ya ɗauke ni, motsin dawowarsa ne ya farkar da ni ina kwance ban miƙe ba, har barcin zai kuma ɗauka ta na ji hayaniya sama-sama, miƙewa na yi ina neman hijab ɗina.
A falo kuwa rikici ne ya ɓalle tsakanin shi da Hajiya Laraba wanda ya ɗaukota a filin jirgi inda take sanar da shi maganar dawowar Hisham ganin bai kula zancen nata ba ne ya sa ta fara mishi magana cikin faɗa. “Na ce maka Hisham zai dawo ka yi mini banza me kake nufi ne?” Zama ya yi a kujera tare da ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya yana faɗin “Ok Allah Ya kawo shi lafiya” Bayan haka bai ce komai ba cikin ƙuluwa da yadda ya ba ta amsar ne ya sa ta faɗin “Wane irin magana kake? Ko ka manta case ɗin su har yanzu ba a ƙulle