Showing 45001 words to 48000 words out of 69263 words

Chapter 16 - Amnoor Complete book Romantic Hausa Novels by Aysha JB

Aisha JB   

22 Aug 2025

319

ba? Ba ma wannan ba, makuɗan kuɗi na kashe wanda zai yi shekara uku sai ga shi ko shekara biyu ba a rufe ba wai zai dawo” Miƙewa yai yana faɗin “Ina ruwana da wani case? Lokacin da ya je ya yi aika-aikar na sani? Ko lokacin da ki ka yi cuku-cukun tura shi ƙasar waje kin yi shawara da ni? Yanzu kin ga zai dawo abubuwa su kwaɓe muku shi ne za ki tisa ni gaba da fitina? Koma dai mene ne babu ruwa na, ke da kika ɗaure masa gindi ya aikata ɓarna sai ki san yanda za ki yi..”
“Kan babba abu ka zan uban can! Aminu ni kake faɗa wa magana? Eh lallai ba shakka” Ta ƙarasa maganar tana gyaɗa kai tare da riƙe haɓa. Fitowar Amnoor ya sa shi miƙewa ya riƙo hannunta suka koma ɗaki. Da wani mugun kallo ta raka su tare da yin ƙwafa ta shige ɗakinta. “Zan yi wa abin tufkar hanci”


.....Zaunar da ita yai a jikinshi tare da cire mata himar ɗin da ke jikinta “Dama Maman su Suhaima za ka ɗauko shi ne ba ka sanar min a gyara shashinta ba?” Ta faɗa tare da riƙe mishi hannunsa da yake ƙoƙarin turawa cikin rigarta. “Afuwan! Duk tunanin hakan bai zo min ba ne” Yana gama faɗar haka ya janye rigar daga jikinta nan ya shiga shagalinsa da ƙirjinta dan sune abu mafi soyuwa a gare shi. Sosai ya shiga ruɗa jikinta da zazzafan salonsa me rikitarwa, sannu a hankali ita ma ta fara mayar masa da martani suka susuta junansu, janta yai gado a nan ne fa ta raina kanta daman ya faɗa mata sai da ya tabbatar da ta fita daga nutsuwarta abin nan dai take buƙata har ya fara ɗaukar hanya sai ya zare tare da kissing bakinta sannan ya hura mata iska a kunnenta yana faɗin “Uhm! Me kika ce ɗazun?” Da wani irin rikitaccen salo yai maganar “Yi haƙuri Amnoor! Kaina bisa wuyana ba zan sake ba” Cikin narkakkiyar murya ta yi maganar tare da ruƙo shi. “Da gaske ba za ki sake ba Uhm?” Ya faɗa tare da lasan nipples ɗinta “Allah ba zan sake ba....”
“In kin sake in miki me?” Ya faɗa tare da kai wa Breast ɗinta cafka. “Washhh Allah! Idan na sake ka bulale ni da wannan zadariyar... Wayyo!”
Bakinshi ya kai kunnenta tare da faɗin “Ya sunan abin ma?” Buɗe idanuwanta da ke lumshe ta yi tare da kamo fuskarshi tana mishi wani irin kallo tare da sake lumshe idanun, “Zandariya...” Haɗe bakinsu ta yi ta shiga mishi wani irin kiss a nutse, gyara ta ya yi tare da saita wa ya shiga harkan arziki. A hankali yake bi da ita yadda za ta ji daɗi, aikuwa ta susuce mishi sai kiran daɗi take yi. Ya jima sosai kafin ya samu nutsuwa, a tare suka yi wanka sannan suka kwanta maƙale da junansu. Biyu da rabi ta farka fuskarshi ta tsura wa idanu tana kallon yadda yake barci cike da kwanciyar hankali, bakinta ta kai sama nashi tare da tsotsar lips ɗin shi a hankali sannan ta zare jikinta ta nufi toilte tana murmushi alola ta yi tana fitowa ta shimfiɗa sallaya ta fara jero nafiffilu sai uku da rabi ta nufi kitchen ta girka musu abincin da za su yi sahoor tana ƙoƙarin saukewa ta ji motsin shigowar shi. “Daman yanzu nake shirin zuwa tashin ka” Da murmushi ya ƙara so wurinta tare da shigar da kanshi wuyanta yana shafo cikinta murya can ciki ya ce “Sai ga shi na farka tun kafin ki zo”
Ɗan siririn tsaki Hajiya Laraba ta ja ganin yadda Alhj Aminu ya wani ƙwaƙumeta a haka kuma wai tana aiki amma suna nan nanne da juna dan jaraba, daman malam ya faɗa mata wancan aikin ya karye. Yanzu kuwa sai ta yi wanda ko kusa da junansu ba za su so kusanta ba. Sake Amnoor ɗin yai yana kallon irin kallon da take binsu da shi, ɗauke kanshi ya yi tare da fita a kitchen ɗin, gyaran muryanta ne ya sa ni juyowa “Barka da fitowa, ya gajiyar hanya?” Da murmushi Hajiya Laraba ta amsa mata tana faɗin “Barkanmu dai Amnoor sannu da aiki fa, bari a taimaka miki da wani abun...”


“A’a Hajiya na kammala ma” Na faɗa tare da kashe gas ɗin. Hajiya Laraba kuwa cikin zuciyarta ta ce “Yarinya za ki gane ba ki da wayo, haka zan dinga tafiyar da ke ina nuna miki ƙauna a fili”


Wayewar garin ranar tun sassafe ta fita bayan fitarta babu jimawa Hajiya Umma ta kirashi tana mishi faɗa ƙarshe shi ma cikin ɓacin rai ya bar gidan, ni dai ban fahimci me ke faruwa tsakanin su wanda har ya haddasa musu rashin jituwa daga dawowarta ba.


Azumi na ashirin da shida ranar Hisham ya yi zuwan ba za ta. Gabaɗaya ya rame ya lalace da wani irin mugun tashin hankali ta tare shi tana kuka “Me ya dame ka har ka yi wannan muguwar ramar Hisham? Na shiga uku na lalace an ya wa'yannan mutanen ba su maka asiri ba kuwa? Ɗana guda ɗaya tilo ake ƙoƙari kassara min shi? To billahin azim ba zan ƙyale ba..” Cikin gajiyawa da kalamanta ya ce “Mommy rashin lafiya ce fa kawai, kuma yanzu na ji sauƙi sosai...” Kama shi ta yi har cikin ɗakinta tana faɗin “A'a wannan ramar ba na lafiya ba me ke damun ka?”


Cikin raunin murya ya ce “Mommy ko da na faɗa miki damuwata ba za ki iya magance min ita ba..” Dakatar da shi ta yi da sauri “In har kuɗi za su iya magance maka damuwar ka sanar min da koma mene ne damuwarka...”


“Ita ce damuwata! Mommy ban taɓa tunanin zan aikata abin da zai zame min masifa da bala'in kamar abin da na aikatawa yarinyar nan ba, tun da na bar ƙasar nan nake mugun mafarki tun da na bar ƙasar nan na kasa sukuni kawai ina gudanar da abubuwa ne bisa dauriya dan kar a fahimci halin da nake ciki, ga wani muguwar soyayyar da ya mamaye zuciyata ina so in ganta mommy! Ina so in roƙe ta yafiyar abin da na aikata mata sannan in nema soyayarta....” Tun da ya fara maganar take auna mishi mugun kallo har ya kawo inda ta daka mishi wani muguwar tsawar da ya dakatar da shi. “Idan mafarki ma kake yi to gwara tun wuri ka yi gaggawar farkawa, wannan mummunar maganar da kake ka bar shi iya ni da kai, in kuwa ka yarda wannan furuncin ya fita sai na yi mugun saɓa maka, shashasha mara lissafi kawai”


Hisham ya ce “Daman na san ba za ki taɓa fahimtata ba. Amma babu komai duk randa soyayyarta yai ajalina...” Cikin daka tsawa ta ce “Ka rufe min baki da wannan maganar!" Shuru ya yi tare da lumshe ido yana jin yadda zuciyarshi ke bugawa. Abu ɗaya ne zai iya jira zuwan sa a yanzun, ya san muddin su Haiydar suka dawo duk inda take zai samo ta.


Ni kuwa ina can ƙuryar ɗaki ban san ma me a ke ciki a gidan ba, zuwan Suhaima ne ya sa ni fitowa shi ma dan na ji muryanta tana kirana ne. “Aunty Amnoor kina lafiya?” Murmushi na yi sannan na amsa da “Alhamdulillah Suhaima yau ke ce a gidan namu?” Zama ta yi tana faɗin “Eh wallahi Brother ya zo shi ya sa na ce ni ma bari na zo mu yi sallar gabaɗaya a nan” Ɓoye mamaki na yi tare da faɗin “Aikuwa kin kyauta” Zama na yi muka shiga hira, biyu da rabi na fara hidimar aiki. Suhaima ma shashin mahaifiyarta ta nufa ba jimawa suka fito tare da Hajiya Laraba nan muka haɗu duka uku muna aikin da ke yau hannu dayawa aikuwa mun yi saurin kammalawa. Suhaima ce ta jera komai nan kowa ya shige ɗaki dan hutawa kafin a sha ruwa kuma. Shida saura Daddy ya dawo lokaci muna zaune da Suhaima miƙewa na yi tare da amsar jakar hannunsa ina masa sanda zuwa yau dai babu damar rumguma na oyoyo tun da Suhaima na zaune. Duk da hakan sai da ya kashe min ido ɗaya, “Daddy barka da dawowa”
“Barkanmu dai Suhaima, tun da Hassan ya zo dole Hussaina ma za ta zo, shi kenan an bar min Uwa ita ɗaya a gida ko?” Rufe fuska Suhaima ta yi tana faɗin “Kai Daddy ai da an yi sallah zan koma wurin Hajiya Umma”
“Ke ɗin? Ai tun da Hisham ya zo shi kenan” Ɗakinsa na shiga na barsu suna tattaunawa ruwan wanka na haɗa mishi sannan na fitar mishi da jallaɓiyan da zai saka yana shigowa na fita na barshi ya shirya tun da an kusa kiran sallah. Gabaɗaya muka haɗu a falon amma ban da Hisham domin ya ƙi fitowa Suhaima ce ta ɗibar masa nashi ta kai masa ɗakinsa. Ranar jajibe bayan mun gama aikin miyar gobe sallah, daga ni sai Hajiya muke aikin, dan Suhaima ta tafi lalle da kitso ta so mu je tare naƙi dan kar aiki ya yi wa maman su yawa. Daddy ya kawo min kayan sallah dogayen riguna biyu sai atamfofi biyu wanda aka yi wa ɗinkin riga da zani sai himar guda biyu da takalmi kafa biyu, sai jaka da sarƙa da ɗan kunne. Rumgume shi na yi tare da faɗin “Na gode Amnoor! Allah Ya ƙara arziki” Murmushi kawai ya yi tare da fita a ɗakin. Suhaima da Hisham duk ya ba su nasu, haka ma mahaifiyar su da na shi mahaifiyar. Bayan shan ruwa ina wanka na ji wayata na ringing kafin in fito har ta katse. Ina dubawa naga Maman Nafisa ce, kiranta na yi na ji muryan Fiddoh “Nuratun baba!” Ɗan murmushi na yi domin na santa da zolaya. “Fiddon baba yau ana gida kenan? To ya ibada ya su mama da baba?” Fiddoh ta ce “Duk suna nan lafiya lau, yau da mijinki ya gwangwaje baba da manyan shadduna na sallah da murna ya zo yana nuna wa maman mu wai ga shi mijin Nuratu ya yi mishi kayan sallah. Mijinki na da kirki dan nan ma ya kawo mana” Wani irin farinciki nake ji a raina duk da yana musu fiye da haka amma jin yabon da ƙanwata ta yi masa ya faranta raina. Can na ji muryan Zaliha cikin karaji tana faɗin “Aunty Amnoor! Daddy ya kawo mana kayan sallah har da Maman mu, da ni da Aunty Fiddoh, Abban Amrah ya ɗinka min leshi ya sai min abaya da hijabin da ake ya yi, dan Allah ki ce wa Daddy da Abba na gode sosai gobe sallah zan zo kuma tare da Aunty Fiddoh da ƙawayena za mu zo miki sallah...” Muryan Maman mu na ji tana faɗin “Ke ba ni wayar nan, marasa hankali daga ke har Firdausin ba ku da nutsuwar magana” Juyowa na yi ina kallon shi, murmushi na sakar mishi ina mishi alama da 'yan yatsuna biyu na ya jira ni minti biyu. “Maman mu ina yini? Fatan an sha ruwa lafiya?”
“Lafiya Lau Alhamdulillah, Nuriyya Alhaji Aminu ya kawo mana abin arziki harda kayan abinci da de abubuwan buƙata, ki taya mu masa godiya Allah ya ƙara arziƙi” Kallonsa na yi tare da faɗin “In Sha Allahu Mama” Daga haka muka yi sallama da ita, ajiye wayar ina kallonsa farinciki fal raina, gaban mirror na je na shafa turare tare da kasa wani 'yar rigan barci mara nauyi. Gyaran murya ya yi. “Ga ni nan zuwa” Gyara gashina na yi tare da ɗaure wa, ta jikin madubi na kalli rigar ni da kaina na ji kunyar kayan, domin komai a bayyane yake ba ma kamar Breast ɗina da suka fito sosai. Daga can inda yake yana kallon yanda ta tsaya tana matse 'yan yatsun hannunta, murmushi kawai ya yi tare da yi mata alamar ta zo da hannunsa a hankali take tafiya cikin sigar jan hankali wanda hakan ba ƙaramin tafiyar da shi ya yi ba, ganin yanda ƙirjinta ke motsa wa tare da hips ɗinta.


Gyara zaman shi ya yi sosai domin ya fara jin zandariyar shi na zillo, a hankali ta kai mishi kyakkyawan rumguma wanda ya sa shi sauke ajiyan zuciya nan take, hannuwanshi ya kai bayanta tare da shafowa yana faɗin. “Amariyata...” Bakinta ta kai kunnen shi tana faɗin “Amnoor! Ka yi min komai a rayuwa! A lokacin da nake cikin ƙunci Allah ya turo ka rayuwata ka tsaya min ban san dame zan saka maka ba, ka soni, ka ƙaunace ni, ka tallafi iyayena ta hanyar musu muhalli me kyau, sannan ba ka barsu haka ba sai da ka basu komai na jin daɗi, dukiya ne, sutura, abinci, da kuma sana'a bayan hakan ka ɗauki nauyin karatun ƙanwata. Abban Amrah ma ya taka rawar gani, ina ji Zaliha tana faɗa min abin alkairin da yake mata, zuciyata har ta fara tunanin ko dai yana sonta ne, sai da na tuntuɓeta sai na ji saɓanin haka, ashe ɗiya ya ɗauketa. Kalamai sun yi kaɗan wurin gode maka. Ina sonka mijina, ina ƙaunar ka mijina. Ina roƙon Ubangiji da ya faranta maka ya buɗa maka ya kuma kare ka daga dukkanin sharrin abin ƙi alfarman wannan watan da muke ciki. Allah Ya tsare ka daga sharrin masu sharri”
Cikin jin daɗi ya ce “Allahumma Amin Ya Hayyu Ya Ƙayyum Masoyiya” Daga haka wasan ya fara canza salo yau ita ke buduri domin ta rikita shi ta kwance mishi notikan kanshi wasu abubuwan ma bai san yana faɗar su ba, illa riƙe ƙugunta da ya yi yana cinye bakinta, wani irin having sex yake da ita cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, an yi wurgi da filo ƙasa gabaɗaya hatta zanin gado yau ya san an yi buduri, gadon kanshi yau ya sheda da Amnoor ta haddace darasin sosai, tun da ga shi tana bitar shi.


“Sannu ɗiyar albarka! Ke kan kin cika 'yar baiwa...” Rufe bakinshi ta yi da nata tana sauke ajiyan zuciya, juyata yai ta dawo ƙasa ya haye samanta nan ya shiga harkan arziki yana binta wuta-wuta. Hannuwanta ta zuba a wuyanshi tana mishi wani irin tsumamen kallon da ya sake gigita shi, “Irin wannan kallon ai sai ki sa na mance da sunana ma.. Sannu kin ji? Kin shayar da ni zumar da ban taɓa jin irinsa ba” Kashe masa ido ta yi tare da kai yatsunta biyu tana zagaye lips ɗin shi cizon wasa ya sakar mata, cikin wani irin sauti can ciki ta ce “Washhhh Allah zafi!” Lumshe ido ya yi tare da zungura mata nan take ta riƙo shi tana faɗin “Ahhahhh daɗi!” Sun jima suna sambatun su kafin suka nutsu. Da sassafe ta tashi ta suka fara hidimar girki sai da suka gama sannan suka yi wankan tafiya masallaci. Bayan sun dawo ne aka fara rabon abinci duk tare da Hajiya Laraba suke yi wannan aikin. Sai wajejen sha biyun rana kafin suka samu nutsuwa yau kan ko ya zo mata wallahi ba za ta moru ba, dan ta gaji sosai. (Kayyasa! Ni kuwa na ce ba ki ga ya zo ɗin ba ne, tun yaushe in ya rikita ki za ki Gwale masa..🤭)


.......Tafe suke suna 'yar hira irin tasu na 'yammata duk da dai ba ta ji daɗin rashin zuwan da Fiddoh ta ƙi yi domin sun shirya a kan za su taho tare sai kuma ta ce ta fasa tana da wurin zuwa, haka dai suka nufi gidan Nuriyya ita da ƙawayenta. Fiddoh kuwa daman ta amsa mata ne kawai ba wai don za ta je ɗin ba. Dan yau tana son shan ruwa kwana biyu ba ta samu ta shaƙi iskar sararin samaniya ba. Suna fitowa ta nufi gidan Emanuel wanda yake ƙasan unguwarsu domin ya daɗe da tashi a gidan su. Kasancewar bai san da zuwan nata ba ne ya sa shi gayyato wata yarinya domin ba zai iya zama har na wata guda bai juye madararsa cikin ƙwariya ba. Tun daga falon ta fara jin wani yanayi da ke nuna alamar da mace a ɗakin cikin ƙunar rai ta bankaɗe labulen nan kuwa ta iske su yana shirin having sex da yarinyar wani uwar ashar ta ƙunduma wanda ya sa shi sauka da sauri dan ba ƙaramin shakkar ta yake ji ba. “Kan abu kazan uban can! Wacce shegiyar ce wannan? Ema! Oho daman kwana kake da wasu ƙwailaye masu cinye kamar muciya shi ya sa kwana biyu ba ka cigiyata kenan? Ke za ki tashi ne ko sai na ci kan uwar...” Da sauri ya riƙe Fiddoh ganin gadan-gadan za ta afkawa yarinyar ya san kuma idan ya barta sai ta yi wa yarinyar mugun duka. Ita kuwa yarinyar tsayawa ta yi tana kallon Fiddoh domin ba ta fahimtar me take cewa kasancewar ta Iyamura. Cikin harshen Iyamuranci ya cewa yarinyar ta saka kayanta ta fita yanzu nan zai nemeta. Sai da ya ga lallai yarinyar ta yi nisa sannan ya sake fito ya je ya ƙulle ƙofar. Cikin harzuƙa ta fara kai mishi duka tana faɗin. “Mara mutunci jiran kwana talatin ne ba za ka iya mun ba? Na rantse da Allah ba zan sake zuwa wurinka ba, ba ni mukullin ƙofar!” Salin alin ya miƙa mata mukullin nan ta fita cikin ƙunar rai ta nufi wurin Dalil. A can ɗin ma faɗa suka yi da Suhaima wannan lokacin ma sai da suka tarawa kan su jama'a domin ta je ta same shi zaune da Suhaima suna hira tana ba shi abinci a baki, ba wai wani abin suke ba, tana shigowa kenan suka fara faɗa kamar karnuka. Ya yi lallashi da ban haƙuri a kan Fiddoh ta ƙyale Suhaima ina! Duk wani ban haƙuri ya yi don kar su tarawa kan su mutane amma sun ƙi bari, shi damuwar shi kar hukuma su shigo ciki dan wancan lokacin Alhaji Aminu ya gargaɗeshi kar ya sake ganin shi da Suhaima. Janye Suhaima ya yi yana faɗin “Ya isa haka! Wane irin shirme ne kuke yi haka? Fiddoh na ce miki babu wani abin da yake tsakani

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login