Showing 54001 words to 57000 words out of 69263 words
Chapter 19 - Amnoor Complete book Romantic Hausa Novels by Aysha JB
kyautar sarƙan zinari da kuɗi ko? To ina nawa?” Cikin dubur-burcewa 'yar ta ce “To ai ke ce kika dawo...” Cikin zare ido ta ce “Tashi ki ba ni wuri shashasha wacce ba ta taya uwarta kishi, kuma wallahi kin ji na rantse in ba ki fita hanyar yarinyar can da ta ɗauke min hankalin miji ba, sai na saɓa miki” Turo baki Suhaima ta yi gaba tana faɗin “Babu fa abin da Auntynmu ta yi miki, kuma ba ta da mugun hali” Tana maganar ta wuce ɗakinta nan ta bar Hajiya Laraba zaune tana cinzo yatsa. Sai da na sake yin wanka sannan na zauna ina duba kyautar da aka yi min, sarƙa ce wacce nake kyautata zaton na zinari ne, sai kuɗi dubu ɗari. Ajiye su na yi ina Hamdala ga Allah sannan na kwanta bayan na yi addu'a dan yau ba nan zai kwana ba.
Wurare sha ɗaya ya dawo gidan ɗakinshi ya wuce ya yi wanka sannan ya nufo ɗakinta nan ya tarar da ta yi barci, yana fitowa ya nufo ɗakin Uwargida. Tana zaune ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya, zama ya yi kusa da ita tare da kamo hannunta yana faɗin “Ba ki yi barci ba?”
“Tun da ka zo sai ka sa na yi barcin” Murmushi kawai ya yi tare da murza hannunta “Abokan kasuwanci ka sun ba wa amariyarka zinari da kuɗi ina nawa suke? Ko ita kaɗai ce matar ka da za a yi mata kyauta?”
Kan shi ya shigar wuyanta tare da faɗin “Iya zinari da wasu 'yan kuɗaden da bai taka kara ya karya ba ne, wanda idan kika ɓoye baƙin cikin ni ma zan ba ki fiye da su...”
“Ni ce ma nake baƙin ciki dan an yi wa 'yar matsiyata kyauta?”
“Ga zahiri kuwa na gani”
Rai a ɓace ta ce “Aminu ka fita idona na rufe” Ware idanuwanshi ya yi yana faɗin “Wai na fita idanuwanki, ke har wani ƙwayar idanuwa gare ki? Ni da kullum ake narke min dara-daran idanuwa ana min yauƙi da yanga, magana ma ana min cikin sanyi da daɗi sauti, lafuza kuwa ɗaya bayan ɗaya suke fitowa, ta inda Amnoor ta fiki kenan, kina nan kina kishin banza tare da hassada dan a yi mata kyauta ke so nawa suka ba ki? Sarƙoƙin zinari gaji da su bila adadi don mai ya sa ita ba za ta ba ta? To ma wai me ye na ta da maganar bayan dawowa kika yi kika barsu a can? Hatta abinci cewa kika yi ke ba za ki iya girka wa ba, ita kuwa ina mata magana duk da ta gaji amma ba taƙi min ba, sai ga shi ta fitar da ni kunyar abokaina ta yi musu girkin da suka tafi suna yabon ta”
“Ni kuma ana zagi na ba?”
“Ni fa ba na son wani rigima, ki zo mu kwanta dan ina buƙatar hutawa” Wani dogon tsaki ta ja tare da faɗin “Ba zan kwanta ba, rigima kuwa an dinga yin sa kenan tun da kana nuna ita ta fini, wallahi sai Allah ya saka min, arzikin nan muna tare da kai ka yi...”
Miƙewa ya yi daga kwance yana faɗin “Dakata! Da arzikina na aure ki, haka ita ma, babu wahalar rayuwa da kika sha da ni, kar ki yi wa kanki ƙariya”
“Amma lokacin da muka yi aure yaushe ka yi suna da ɗaukaka, duk ba sai da na aure ka ba” Dafe goshinsa ya yi yana faɗin “Kin ga ya isa haka! Ki samu ki kwanta dare ya yi”
“Ai ba kai za ka faɗa min dare ya yi ba, ka zo kana wani langwaɓe kai ba abin da zan yi maka, in za ka koma ɗakin ka ne to, dan ba za ka takura min ba mutum sai shegen jaraba..” Fincikota ya yi yana faɗin “Ki ka ce me? Ni kike gaya wa magana?”
“Uwar me za ka yi to? Bayan sex akwai wani abin da ya kawo ka ne?” Kwantar da murya ya yi yana faɗin “Ki yi haƙuri mana, duk bai kamata kina ɗaga murya bayan kin san akwai yara a gidan ba” Duk wani maganar da take gaya mishi ya daure a tunanin shi za ta kwanta sun yi abin da ya dace amma taƙi yarda. Miƙewa ya yi da zummar fita ta kalleshi tare da faɗin “In aka kaiwa wata kwana na kuma ban yafe ba”
Kallon up and down ya yi mata sannan ya ce “Wannan ne kuma ba ki isa ba, dan ba zai yuwu ina cikin buƙata ki tauye ni bayan ni ban tauye miki haƙƙin ki ba, Amnoor kuma matata ce, kuma ita ɗin mace ce mai biyayya da son faranta ran mijinta”
Tana kallonsa ya fita a ɗakin. Daga jikin window ta kalli ya nufi ɗakin Amnoor ɗin, aikuwa kaman ta kurma ihu domin ta yi tunanin zai yi ta lallaɓata ne tana botsare masa sai ta ga ba haka ba ne. “Hmm! Ka yi na ɗan lokaci ne kafin na wargaza rayuwarku”
Zama ya yi gefen gadon yana kallon yanda take sauke numfashi ga dukkan alamu barcin nata ya yi nisa kuma tana jin daɗin barcin. Yana ji kamar takurawa ce idan ya tashe ta, sai dai babu yanda zai yi dole sai ya sauke buƙatar shi zai samu nutsuwa, haurawa ya yi gadon tare da yaye lulluɓin da ta yi yana shafa fuskanta da yake nan fresh da shi, sannu a hankali ya zare mata dogon wandon barcin da ke jikinta, kana ya shiga ɓalle botuna gaban rigar har ya gama nan fresh breast ɗinta suka bayyana wanda suƙa ƙara cika ga nipples ɗin 'yan daidai dasu, ganin nonuwan nata shi ya sake rura wutar sha'awar shi nan ya ji zandariyarshi ya fara zillo yana neman agaji , kan shi ya shigar tsakiyar nonuwanta tare da laso bakinsu yana sauke wani wawan ajiyan zuciya, matso nonuwan ya yi duka biyun tare da saka bakin shi yana zuƙo su, buɗe idonta ta yi murya cike da barci ta ce “Amnoor barci nake ji sosai”
Zare bakin shi ya yi daga kan nononta yana ƙaryar da kai wurin faɗin “Yi haƙuri 'yar aljanna, na san kina ƙoƙari da yanayi na, ba zan jima ba kin ji” Lumshe idanuwan da ke cike da barci na yi tare da faɗin “Ai yau ba nan kake..”
Yana cikin zare mata rigar ya ce “Ita ta ba ni damar hakan” Kafa baki ya yi yana tsotsar nonuwan nata tare da laguda su, haka ya yi ta lagudo nonuwan yana tsotsewa kafin ya bari ya dawo bakinta a nan ne ta riƙe shi domin wannan yanayin tafi ƙauna, tana bala’in son kiss tana so ya dinga cinye laɓɓan bakinta. Nan ta watstsake daga barcin suka shiga ruɗa junansu. Hannun shi ya kai ƙasan mararta yana shafawa bakin shi kuwa na cikin kunnenta yana zagayewa da harshen sa. “Wai sai yaushe ne uhm?” Cikin raɗa ya yi maganar tare da danne mararta, “In Sha Allahu Muna addu'ar Ubangiji ya kawo masu albarka” Ta yi maganar tare da lumshe ido jin yana wasa da G ɗinta, sosai yake wasa da ruwan musamman ma da ta fara zubar da ruwa yana jin zandariyarshi na sake miƙewa, hannu ta kai tare da kamowa tana shafawa tare da matse saman, wani irin miƙa ya yi tare da sakin nishi, ware ƙafafunta ya yi tare da buɗe wurin sosai yana goga kan zandariyar, kamar wacce aka tsikareta haka ta rumgumoshi sosai jikinta domin yanayin da yake mata ba ƙaramin daɗi ne da shi ba, ga wurin ya yi jaga-jaga da ruwa yana tsoma kan yana lumewa a hankali “Wayyo Ashhhh Uhmmm” A hankali ya fara shigewa yana zare wa, “Dan Allah mana! Ka ci washhh Allahnaa...”
“Uhm.... Ohhh! Daɗi!! Ashiiii...” Abin da take faɗa kenan wanda yake sake tsuma shi yana buga mata sosai, riƙe shi ta yi tana faɗin “Ƙwankwasona ciwo yake min” Zare jikinshi ya yi tare da sauko da ita ya nuna mata yanda za ta mishi Doggy style bayan ta dafa gadon ƙafafunta na ƙasa. Shafo G ɗinta ya yi sannan ya shiga zura zandariyarshi “Ohh!” Ta ce da ɗan ƙarfi domin abin ya shigeta sosai, jiki na rawa ya fara cinta domin wannan yanayin ma ya fi yi mishi daɗi, sosai yake zizara mata zandariyarshi yana matso nonuwanta da suke girgiza. “Sannu 'yar albarka, za ki dinga min irin wannan dan ya fi daɗi Ohh! Uhnnnn!! Amnoor! Zai zo buɗe min sosai ashhhhhhh...” Zubewa suka yi kan gado domin bayanta kamar zai ɓalle, haka ya bita ya ƙanƙameta sosai yana buga mata zandariyarshi har ya samu ya juye mata ruwan madararshi.
Ya jima yana sauke ajiyan zuciya kafin ya bar jikinta yana faɗin. “Washh Allahna! Sannu da ƙoƙari Amnoor, Allah ya yi miki albarka ke kam 'yar aljanna ce In Sha Allahu” Lumshe ido ta yi tana jinshi ya ɗauketa suka yi toilte, wanka suka yi sannan suka kwanta maƙale da junansu.
Washegari tana sallar asuba ta shiga kitchen haka ta daure ta ɗora musu abin kari tana kaiwa da komowa daga falo zuwa kitchen ɗin, Hisham da ke zaune a kujeran Daining sai ƙare mata kallo yake yi, “Wannan ce matar Daddy?” Tambayar da yake yi wa kan shi kenan shi ɗaya yana jan tsaki, Amnoor kuwa ba ta san ma yana wurin ba domin hankalinta na ga abin da take yi tana ƙoƙarin wanke kwanuka haka kawai ta ji kamar ana kallonta ɗan dakatawa ta yi tana jin zuciyarta na bugawa sauri-sauri jin saukan numfashin mutum gab da ita da sauri ta sake glass cup ɗin da ke hannunta tana dafe saitin zuciyarta tare ɗa'a runtsa ido, matsawa ya yi daga inda take yana binta da wani irin kallo sannan ya ɗauki flask ɗin ruwan zafi ya fita. Da kallo ta raka bayanshi sannan ta nutsu ta kwashe kwalɓan kana ta cigaba da aikinta. Rumgumar da ta ji an yi mata ne ya sa ta sauke ajiyan zuciya. “Barka da safiya Amnoor” Saitin kunnenta yai maganar tare da juyo da ita. Barin abin da take ta juyo gabaɗaya sannan ta kama fuskarshi bakinta ta kai kan na shi tana lasan laɓɓansa sannan ta sauke mishi zazzafan kiss tana faɗin “Da fatan ka tashi lafiya My...” Cak maganarta ya tsaya tana ƙoƙarin barin jikinshi ganin Hajiya Laraba tsaye tana wurga musu mugun kallo. Juyowa ya yi shi ma yana kallon abin da ya dakatar da ita daga maganar da take son yi. Dogon tsaki Hajiya Laraba ta ja tare da faɗin “Kin shanya mutane kina nan nanuƙe da miji ina abincin yake?” Sunkuyar da kai ta yi tare da faɗin “Barka da safiya da fatan kin tashi lafiya...”
“Da ban tashi lafiya ba za ki ganni? Ki yi aikin da ke gabanki ban son shishshigi” Shuru Amnoor ta yi ganin Hajiyar ta fusata. “Ba na son fitina a kan me tana gaisheki ba za ki amsa ba kike faɗa mata magana?”
“Sai ka rama mata maganar da na faɗa mata tun da ya maka zafi” Zai sake wata magana na riƙe hannunshi tare da langwaɓar da kai ina faɗin “Babu wani abu fa, kawai manta da batun”
“Allah ko masoyiya Amnoor?” Ya faɗa yana kashe mata ido ɗaya abin da ya sake harzuƙa Hajiya Laraba ta shiga auna musu zagi kenan da sauri Hisham ya shigo tare da kama hannunta, wani mugun kallo yake aikawa Amnoor da shi, ita kuwa ɗauke kai ta yi kamar ba ta san ma yana yi ba. “Hisham ka ƙyale ni kawai, halin uban ku ya isheni tun da ya auro wannan 'yar matsiyatan yake wulaƙantani kullum yana tare da ita, ko tafiya na yi ba ya kira ya ji ya nake” Murya can ƙasa ya ce “Yi haƙuri Mommy” Fita Amnoor ta yi da sauri ta nufi ɗakinta tana ɗauke hawayen da ke zubo mata Suhaima ce ta tare ta tana faɗin “Dan Allah Auntynmu ki yi haƙuri da abin da Mommy ta yi miki...”
“Za ki zo ki wuce daga wurin ko sai na zo na ɓallaki?” Cikin daka tsawa Hisham ya yi maganar fitowa Alhaji Aminu ya yi yana faɗin “Ta shi ka fice min da gani!” Miƙewa ya yi yana aikawa Amnoor mugun kallo tare da jan tsaki. Miƙewa Hajiya Laraba ta yi tana ƙoƙarin dakatar da Hisham ta ji Alhaji Aminu na faɗin “Kai dawo nan! Zo nan ka duƙa ka ba ta haƙuri, ita Amnoor ɗin sa'ar ka ce da za ka kalleta ka watsar tare da yi mata tsaki? Matar tawa Eyye!”
“Kai Hisham wuce ka tafi! Ba zai yuwu ya duƙa ya ba wannan yarinyar haƙuri ba..”
“Ki rufe min baki anan! Ban yi magana da ke ba, da Ɗana nake magana, za ka yi abin da na ce ne ko sai na ci mutuncin ka?”
“Kallon Amnoor ya yi tare da faɗin ki yi haƙuri” Sannan ya sa kai ya fita a falon. “Wallahi ƙariya kike ɗana ya ba ki haƙuri, wacece ke da za ki shigo min gida ki ɗauke min hankalin miji sannan ki wargaza min kan yara? Ke 'yar matsiyata! Wallahi kin yi kaɗan” A razane Amnoor take kallonta ga hawaye da ke ci gaba da kwaranyo mata. “Mommy Dan Allah ki yi haƙuri” Mari ta kaiwa bakin Suhaima sai dai kafin hannunta ya isa Alhaji Aminu ya riƙe hannun yana faɗin “Suhaima wuce ɗaki” Da sauri ta bar wurin jikinta na rawa.
Kallon Amnoor da ke zubar da hawaye ya yi tare da faɗin “Kamar yanda kike matsayin matata haka ma Amnoor take, yara kuma ni ne uban su, kuma dole su mutunta min mata! In kuwa suna da wani uban bayan ni ne sai in sani, na lura tun da ya dawo bai gaisheta ba, wani gani-gani yake mata irin ba ta isa ya gaisheta ba ɗin nan, to wallahi wannan rashin tarbiyyyan da kika koya mishi tun wuri ki sauya shi don ba zai zo min har cikin gida yana yi wa matata wannan ɗiban albarkan ba”
Miƙewa na yi na bar musu falon dan ba zan iya ɗaukar wannan cin mutuncin da take mishi ba, ban ji zafin yanda take min ba, na shi nake ji. A ranar ba ta yi breakfast a gidan ba, gidan Hajiya Umma ta je ta sanar da ita abin da aka yi da wanda ba a yi ba. Ran Hajiyar ya ɓaci sosai da jin wai Nuriyya ke yi wa Balaraba rashin kunya shi kuma Aminu yana ɗaure mata gindi. Tare suka dawo gidan da ita. Ni kuwa tun shigata ɗakin nake kuka na rasa yanda zan yi da raina. Ina jin motsin shigowan shi na taso da sauri tare da rumgumeshi “Daddy dan Allah ka yi haƙuri da duk abin da ta ce kar ka yi fushi da ita, na san tana jin zafin ganin yanayinmu na ɗazun ne wanda ko da ni ce bazan ji daɗi ba, zauna bari in haɗo maka abinci naga Abban Amrah nata kiran wayarka ina ga yana jiranka ne” Riƙe ta ya yi sosai tare da kallon fuskarta ganin tana share hawayenta, shi ne ya dace ya lallasheta amma sai ga shi tana lallashinsa, wani sanyi ya ji cikin zuciyarshi a hankali ya furta “Ki bar abincin...” Da wani irin yanayi na rashin jin daɗi da karaya ta ce “Dan Allah Daddy Kar ka ce haka, wallahi na daure ne na girka duk don saboda kai kuma sai ka ce min ba za ka ci ba?” Ta ƙarasa maganar hawaye na wanke mata fuska “A'a duk ba abin kuka ba ne, ya isa haka bar kukan nan yana taɓa min zuciya...” Da sauri ta ce “To na kawo abincin?” Gyaɗa mata kai ya yi, aikuwa da sauri ta tashi har da 'yar murmushinta ta kawo mishi abincin. Bai yarda ya ci shi ɗaya ba, sai da ita ma ya ba ta a baki. Hannunshi ta kama har toilte ɗinta sannan ta fito tare da nufar ɗakinshi ta zaɓo mishi kaya masu wanda zai saka. Duk wannan abubuwan da take tana daure yanayinta ne bacci haka kuwa tana cikin firgici da tashin hankali ne sosai. A falo ta haɗu da Suhaima ta haɗa hannuwa biyu ta yi tagumi. “Yaya dai Suhaima?”
“Yawwa Auntynmu na ce ya maganar da muka yi da ke na Dalil, kin tuntuɓe Daddy? Ko Dalil ɗin ya samu zuwa?”
“Kai Suhaima nutsu mana ba jiya ne fa muka yi maganar bari zuwa anjima mana ai na mishi maganar” Haɗa hannuwa Suhaima ta yi tare da faɗin “Wow! Na san in kika tsaya min Daddy zai amince dan Allah ki lallaɓa Daddy sosai” Lumshe ido na yi tare da faɗin “In Sha Allahu Za a dace” Daga haka na wuce na barta zaune.
Taya shi na yi ya shirya sannan ya kalle ni yana faɗin “Ba ki yi wanka ba?” murmushi na yi ina faɗin “Zan yi yanzu..” Zama ya yi yana faɗin “Je ki yi mana sai muje ki yi wa Maman Nafisa gaisuwar sallah ko?” Da wani irin hanzari ta ce “Dan Allah da gaske zan je gida? Wayyo daɗi na gode sosai My Lov..” Rufe bakinta ta yi da sauri tare da shigewa toilte ɗin, zama ya yi yana murmushi nan da nan kuwa ta yi wanka ta fito tare da shiryawa cikin shadda mai ruwan goro wanda aka yi wa ɗinkin doguwar riga. himar ta ɗauko za ta saka ya yi saurin cewa “A'a a bar himar ɗin nan mayafi za ki saka saboda in dinga kallon kwalliyar nan”
“To my love yanda ka ce hakan za a yi” Murmushi ya yi tare da fito da wayarshi yana kallon sunan me kiran “Assalamu alaikum..” Tun bai idasa sallamar ba Hajiya Umma da ke zaune a falon ta dakatar da shi “Ka fito kai da sarauniyar taka ina jiranku” Kashe wayar ta yi. “Yaya dai na yi kyau kuwa?”
“Wow! Sosai ma kuwa baby girl” Hannunta ya kama suka nufi falon ganin jama'ar da ke wurin ya sa ta zame hannunta da sauri tare da daidai fuskarta har ƙasa ta durƙusa tana faɗin “Barka da zuwa Umma..”
“Ke dakata!” Da sauri ta ɗago tana kallon Hajiya Umma shi ma kuwa kallon mahaifiyar