Showing 66001 words to 69000 words out of 69263 words
Chapter 23 - Amnoor Complete book Romantic Hausa Novels by Aysha JB
shatin janbaki yake. “Kin ga Amnoor zan yi miki bayani amma dan Allah kada ki zargeni da wani abu, na san kwana biyun nan ina daɗewa sakamakon aiki da ya min yawa sai kuma baƙin da nake yawan ganawa da su..” Ɗan dakatawa ya yi sannan ya yi mata bayanin Fiddoh runtsa ido ta yi tare da buɗe su, yanayin da yaga ƙwayar idonta sai da ya razana domin ya yi ja sosai. “Shi kenan?” Ta faɗa tana miƙewa bin bayanta ya yi yana mata magana “Wallahi iya gaskiyar na faɗa miki” Zama ta yi gefen gado tare da faɗin “Ai shi kenan ban nemi wani dogon jawabi ba” Shuru ya yi mata domin ya lura yau kan ya ɓata wa masoyiyar tashi rai, kwanciya ya yi kusa da ita yana jin babu daɗi domin har ga Allah Amnoor ba ta taɓa sauya wa ba, be ɗauka tana kishin sa har haka ba. Washegari koda ta yi sallar asubahi kitchen ta nufa tana haɗa musu abin kari, Hisham ne ya shigo tare da zama yana danna wayarshi, yau yana so ya karya da wuri ne don a yau yake son zuwa gidan su Nuriyya duk da wanda ya saka bincike ya ce ya samo hotonta amma sam ba ya ji iya hoto zai gamsar da shi, Amnoor ce ta fito riƙe da flacks ɗin ruwan zafi tare da ajiyewa kan table ɗin. Daidai lokacin da wayar shi yai ƙara alamar shigowan saƙo, buɗe wa ya yi tare zooming ɗin hoton a birkice ya ɗago ya kalli Amnoor sannan ya sake kallon hoton hannunta ya kama daidai Alhj Aminu ya fito daga ɗakin Amnoor ɗin, kallon hannunshi ta yi sannan ta kalleshi takaici ya sa ta ɗauke shi da wani mugun mari, marin da sai da ya yi haɓo a hancin sa. “Wani irin iskanci ne wannan da za ka riƙe min hannu? Ka manta matsayina na matar mahaifinka?” Karaso wa wurin Alhj Aminu ya yi da sauri tare da watsa yatsu biyar yana faɗin “Fita min a nan!” Cikin zubar da hawaye Hisham ya ce “Daddy ita ce fa yarinyar da nake so! Daddy ita ce yarinyar da muka yi wa fyaɗe..” Marin bakinshi Amnoor ta yi jikinta na rawa “Ki yi min komai amma wallahi ba zan taɓa yin shuru ba..” Hajiya Umma da shigowanta kenan ta ce ma Hisham “Zo ka ba wa mutane wuri shashasha mara tarbiyya na ɗauka ka nutsu ashe sam ba haka ba ne. Ka je ga uwarka can garin neman duniya ta yi hatsari tana kwance a asibiti Allah ya taimake ta ma bata mutu ba, da ta yi asara. Na san Nuratu ita ce yarinyar da ka lalata mata rayuwa shi ya sa na aurawa uban naka. Maganar wani so kuma da kake yi duk na banza ne, domin babu yanda za a yi ka auri matar uban ka”
Wani irin ƙyarma jikina ya ɗauka ina ji kamar wuta ake watsa min, zuciyata kuwa tamkar ta bindige saboda tsananin fusata da son lallai saina illata Hisham tamkar yanda ya illata rayuwata ya hanani farinciki ba zan taɓa ƙyaleshi ba. Wallahi ba zan taɓa yafe mishi abin da suka aikata min ba. Haka yinin ranar na dinga kuka Alhj Aminu ma ya rasa ta cewa dan labarin ya girgiza shi, ga Hajiya Laraba ma garin neman asiri ta je sun yi hatsari Allah ya taƙaita ba ta ji mugun rauni ba, ni ɗaya na zauna a gida dan yau ko Maman ma ban samu damar kira ba bare in buƙaci zuwan Zaliha don ta taya ni hira. Kwana biyu haka na yi shi sukukun jikina tamkar ba nawa ba. Duk yanda yaso mata magana shi ma kasawa ya yi, dan Allah kaɗai ya san irin zafin da shi ma yake ji a ranshi. Sai da aka yi kwana biyar kafin ya samu ƙwarin guiwan rarrashinta dan ba zai zama yana kallonta cikin ƙunci ba, tana kwance ya shigo ɗakin da dare tare da kashe wutar ya kwanta kusa da ita. Jawota ya yi jikinshi tare da kiran sunan ta. “Amnoor!” Shuru kawai ta yi mishi dan ba ta jin za ta iya yi mishi magana. Jin ba ta ce mishi komai ba sannan ba ta motsa ba ne ya sa shi leƙa fuskarta tare da haɗe fuskokinsu yana sauke ajiyan zuciya. Daga nan ya laluɓe bakinta dan ya yi kewarta sosai wani irin kissing ɗinta yake kamar zai raba baƙin da jikinta. A hankali ta fara sauke ajiyan zuciya ita ma, sai da ya tsotse ta sosai kafin ya fara raya sunnah yana faɗa mata kalmomin masu kwantar da zuciya, tuni ta mance wancan ƙuncin ta rumgumi mijinta suka shiga faranta ran junansu.
Hajiya Laraba kuwa tana can kwance mahaifiyarta da Suhaima ne a wurin Hisham kuwa yaƙi zuwa duba ta. Ko cikin gidan ba ya shiga kullum yana ɗaki yana fama da raɗaɗin zuciya. Izuwa yanzu ba sai likita ya sanar mishi ba, shi da kan shi ya san yana ɗauke da ciwon zuciya. Lokacin da su Haiydar suka samu labarin Nuriyya ita ce matar Alhj Aminu cizon yatsa suka shiga yi domin ko giyar wake suke sha ba su isa su tunkare gidan ba, dan tun tuni suka gama shirya yanda za su shiga gidan mijin nata su yi abin da suka ga dama da ita. Haka suka tattara suka bar ƙasan suna jin baƙinciki a ransu.
Hankalita ya ɗan kwanta yanzu ganin yadda yake lallashinta yana sake kwantar mata da hankali, Hajiya Laraba kuwa ana sallamota Hajiya Umma da kanta ta ce ta kwashe kayanta su koma wancan gidan ita da Hisham su bar Nuriyya a nan, hakan ya sake kwantar min da hankali sosai domin kullum na tuna ina kwana gida ɗaya da Hisham ina ji kamar in je in kashe shi ne ko zan ji sauƙin abin da ya min. Suhaima ma kan ba ta ma san wainar da ake toyawa ba, domin tana can gidan Hajiya ana shirye-shiryen bikinta da Dalil.
***
Kallon Emanuel Fiddoh ta yi tare da nuna kanta ta fashe da wani mugun dariya “Ni in aureka? Emanuel ka fara hauka ne? An ce maka zan iya auren wani bayan Alhaji na ne? Kai dai mu ci gaba da holewa kawai, idan na ji buƙata in zo ka cini, amma maganar wani aure babu tsakaninmu arne kawai” Bai ji zafin maganarta ba sai ma shafa fuskarshi da ya yi yana murmushi. Matsowa ta yi jikinshi tana taɓa shi da niyar ya mata abin da take so. Ture ta ya yi tare da fita a ɗakin dan shi yanzu ba zai sake wani abu da ita ba har sai ta amince za ta aure shi tukun. Kayanta ta saka tare da barin gidan dan ta tura yanzu wani sabon iskanci ya tsiro mata da shi sun fi sati biyu suna ɗaki ɗaya amma ko hannunta bai son taɓawa sai maganar aure da ya addabi rayuwarta da shi.
Tana shiga gida ta zauna tana jan tsaki ita ɗaya ko ɗaga kai Maman Nafisa ba ta yi ta kalleta ba balle ta ce mata wani abu, haka ta gama zamanta ta shige ɗakinsu. Bayan kwana uku tana kwance a ɗaki ta ji muryan baban su yana magana a cikin gida. Tsayawa ta yi a bakin ƙofa tana kallon shi ganin ya yi shuru da maganar da yake yi daga ganinta. Kana ya murmusa yana faɗin “Yawwa ta hannun dama, zo ki ji daman Muhammad ne ya kai min ƙarar ki wai kin ƙi amincewa da shi yana ta miki maganar aure kin ƙi yarda da shi...” Katse shi na yi ta hanyar faɗin “Waye Muhammad?” “Emanuel...”
“Wani sabon salo daman musulunta ya yi shi ya sa ya addabi rayuwata da maganar aure? Ko ka faɗa mishi ba zan aure shi ba, dan wannan ba musulunta gaskiya ba ne, ko ma na gaskiya ne ina da Alhajin da nake so dan ba zan yi kaffara ba sai na aure shi. Idan Aure yake so mata suna nan dayawa ko sai ni ce?” Shafa aljuhunshi ya yi tare da faɗin “Ke aure da sai kin aure shi dan ga kuɗi dubu ɗari uku na amsa sadaki sauran wasu tarkace naku na hidimar aure duk shi zai yi ai shi ma yana da ɗan arzikin sa duk da mijin Nuratu ya fi shi. Aure ko ki yarda ko karki yarda ni dai na karɓa kuɗi” Yana gama faɗar haka ya nufi hanyar waje Maman Nafisa kuwa an barta riƙe da haɓa tana kallon ikon Allah.
“To kuwa za a yi kutumar abu kazan uba, ni ba Nuriyya ba ce da za ka ɗauki Aure na ka ba wa wanda zuciyata ba ta ra'ayi...” Rufe mata baki Maman Nafisa ta yi tana faɗin “Yi haƙuri ban son wani ashariya to ke ai abun farinciki ne, za ki samu lada sosai idan kika amince da wannan haɗin kuma gwara auren da wannan zaman da kuke yi” “Ni wallahi Mamanmu Alhaji Na nake so” “Ke fa da bakin ki kike faɗar irin cin mutuncin da Alhajin nan yake miki, dan Allah Firdausi ba na son wani dogon magana tun da har baban ku ya karɓi kuɗi kema kin san ba mayar wa zai yi ba, yanda yake da mugun son kuɗi ba zai ƙyale wannan maganar ba”
“Aikuwa wannan karon haka zai haƙura da kuɗin da ba auren Emanuel da zan yi”.
****
Taɓa wuyanta ya yi jin gabad'aya jikinta ya ɗauki zazzaɓi yana shirin yin magana ta haɗe bakinsu yayin da hannunta ke kan zandariyarshi tana shafawa cire bakin shi ya yi daga nata yana faɗin “Kinga ba kya jin daɗi bari in kira likita ya zo ya duba jikin ki...” Haɗiye sauran maganar ya yi jin ta saka bakinta kan zandariyarshi tana lashewa wani irin jan yaji ya yi tare da riƙe kanta yana sake tura mata zandariyar. A haka ta dinga tsotsar shi tare da shafo Twins ɗin shi, sosai take zuƙo mishi shi kuwa sai faɗin “Ashhhhh ahahhhhh” Yake yi sai da ya yi relizing a bakinta kafin ta hanye kanshi tana sauke ajiyan zuciya. Riƙe ƙugunta ya yi sosai yana buga mazaunanta. 'Yan kwanakin nan sex kawai ta sa a gaba, sai Sucking ɗin shi da take yawan yi wanda haka ba ƙaramin tsuma shi yake yi ba, sosai ya yi ta zizara mata zandariyar kafin ya sauka a jikinta zuwa lokacin jikinta ya yi laushi sosai ɗaukar ta yai suka nufi toilte cikin bahon wanka ya tara mata sannan ya saka ta yana kallon yanda take lumshe idanuwanta, ƙirjinta ya ƙura wa ido ganin yanda suka ƙara cika suka yi tantsan-tantsan da su, haka ya yi wanka ita ma ta yi wanka tana layi saboda barcin da ya cika mata ido. Ƙaramin towel ne a jikinta wanda ko cinyoyinta bai gama rufewa ba, yana daga zaune yake ƙare mata kallo dan ta yi wani masifar cika ne ƙugunta ya sake buɗewa sosai haka mazaunanta sun cicciko sosai. Zubewa ta yi jikinshi nan take barci ya yi awon gaba da ita. Wayarshi ya ɗauka ya duba time nan ya ga ana ni man sha ɗaya da rabi na dare, kwanciya ya yi shi ma sai washegari da sassafe ya kira likitan. Gwaje-gwaje ya yi mata tare da ɗiban jininta ya tafi, zuwa yamma ya dawo da result da tarin magunguna na masu ciki, lokacin da likitan yake sanar da shi cikine da Amnoor farincikin da ya tsinci kan shi ba zai iya misaltawa ba. Yana zuwa wurinta a ɗaki kuwa rumgumeta ya yi yana faɗin “Na gode! Na gode Amnoor!”
“Mene ne Daddy?” “Ciki mana, kina da ciki za ki haifa min Baby's...” Murmushi ta yi tare da kwantar da kanta a jikinshi sai yanzun da suke cikin shekara uku da aure kafin rabo ya zo.
Cikin dare Hajiya Laraba ta kira wayarshi a rikice domin jikin Hisham ne ya tashi. Kasancewar wayar a silent yake bai ji kiran ba, ni ce da fitsari ya tashe ni naga wayar na haske ban san tsautsayin da ya kaini daga kiran ba ashe dai rabon na sha zagi ne “Hello...” “Ke jakar ina ce da zan kira mijina ki ɗauka? Dalla ba shi waya malama uwar sanabe an bi an manne wa mijina” Siririn tsaki na ja wanda ban san dalilin sa ba na kuma kashe wayar ma gabaɗaya. Kallon wayar Hajiya Laraba ta yi tare da sake kira nan ta ji wayar a kashe wani uwar ashar ta ƙunduma tare da fitowa ta kira mai gadi suka fita da Hisham zuwa mota wanda ya ɓata gaban rigan shi da aman jini, gabaɗaya ya fita cikin hayyacinsa haka suka nufi asibiti sai dai tun kafin su isa rai ya yi halinsa. Koda suka isa likita ya faɗa mata ai ya rasu zubewa ta yi ƙasa tare da ɗaura hannu a kai tana faɗin “Na shiga uku na lalace Ɗana ya mutu wayyo Allah! Wallahi duk wannan yarinyar ce sila shegiya baƙar ƙaddara ƙarshen ki ba zai yi kyau ba, in ban da boka ya ce min aiki ba zai tasiri a jikin ki ba wallahi da na daɗe da hallaka ki” Haka ta dinga faɗe-faɗe har a asibitin har wayewar gari.
***
Ni tun yaushe ma na manta da Hajiya Laraba ta kira wayarshi sai da muka tashi sallah ne ma na tuna nake sanar mishi da matar shi ta kira. Shi ma sai da ya yi sallah ya ɗauki wayar ya kunna kiran Hajiyarsa ne ta fara shigowa bayan kalma Innalillahi wainna ilaihir rajiun babu abin da yake nanata wa kallon shi na yi da sauri tare da faɗin “Lafiya? Mai ya faru?” Sauke wayar ya yi daga kunnen sa yana faɗin “Hisham ne ya rasu...” “Ya Allahu!” Kalman da na furta kenan ina jin ba daɗi a raina, haka muka shirya a gurguje zuwa gidan rasuwan ina saka kai na cikin falon na tsinkayo muryanta tana faɗin “Shegiya la'ananniyar mayya 'yar matsiyata kin lashe min kuruwan Ɗa fita min a gida!”
Hajiyar shi dake zaune ta ce “Subahanallahi Balaraba wacce irin magana kike haka? Kayya! Bai dace ba sam, wannan kalaman sam ba ta yi min daɗi ba, ke Nuriyya zo nan ki zauna.”
“Na rantse da Allah Hajiya wannan annobar yarinyar ba za ta zauna gidan nan ba ta wuce ta fita in ba haka ba, ita ma ta baƙunci lahira 'yar iskar yarinya ai da na kira wayarshi jiya kashewa ta yi bayan ta yi min tsaki..” Da sauri na fita ina share hawayena Suhaima ce ta miƙe tare da biyo Nuriyyan. A farfajiyar gidan na haɗu da Mamanmu ita da su Fiddoh hannun Mamanmu na kama hawaye na tsiyayomin “Sannu Nuriyya ya haƙuri kuma? Amrah ce take sanar da ni rasuwan duk ba mu ji ba.." Shigowan shi ya sa suka fara gaisawa hannun Amnoor ya kama ya shiga da ita cikin falon Suhaima na biye da shi haka ma Maman Nafisa da Zaliha Fiddoh kan ta zame jikinta ta fita ganin Alhajin da take mutuwar so shi ne mijin 'yar'uwarta. Wani irin zafafan hawaye ne ya shiga wanke mata fuska, ita kodan ba ta taɓa ganin shi tare da Amnoor ba shi ya sa ba ta gane shi ba? To ita ko waya ba ta riƙe wa balle ta gane shi ne mijin yar'uwarta ko lokacin da Nuriyya ta zo musu gaisuwar sallah tana jin yanda Zaliha ke zuzuta kyawun da suka yi a hoto ita da mijinta amma ba ta taɓa ɗaga kai ta kalli hoton ba bare ta gane shi. Shi kenan babu ta yanda za a yi ta mallake shi tun da dai yayarta gudan jininta ce ke auren shi. A can gidan rasuwa kuwa rigima aka yi sosai lokacin da Hajiya Laraba ta ga Maman Nafisa tsohuwar 'yar aikinta kuma wai ita ce Maman kishiyarta aikuwa nan ta dinga zage-zage har Hajiya Umma yau ta zagu duk da kasancewar ta yayar mahaifiyarta kuma uwar mijinta hakan bai sa ta raba musu ba, Alhaji Aminu kuwa ya zuciya sai da Hajiyar shi ta dakatar da shi, jikin Suhaima ya yi sanyi sosai lokacin da ta ga Maman Nafisa, nan ta dinga nadaman abubuwan da ta yi mata a baya.
Sai da Maman Nafisa suka fito ta lura da babu Fiddoh tare da su. Suna ƙara so wa gida ta sameta zaune ta rafka uban tagumi ga hawaye shaɓe-shaɓe a fuskarta. “Mamanmu ban shi ne mijin Noor ba, sai yanzu na fahimci komai, dan Allah Mamanmu kar Amnoor ta san wannan maganar kar ki bari ta san mijinta nake so dan Allah, ni na amince zan auri Emanuel kawai” Rumgumeta Maman Nafisa ta yi tare da faɗin “Ma Sha Allah! Na ji daɗin jin wannan furincin, kuma In Sha Allahu Nuriyya ba za ta ji wannan labarin ba, Allah Ubangiji ya yi muku albarka”
Tun daga wannan ranar bai sake barina na je gidan rasuwan ba, har aka gama zaman kwana bakwai kowa ya watse. Saƙon zagi kam ina sha daga wurin Hajiya Laraba tun abin na damu na har na watsar da ita ganin babu abin da mijina ya rage ni da shi musamman ma yanzun da cikina ya fara fitowa soyayya kuwa sai wanda ya ƙaru. Haka muke cin karen mu ba babbaka a gado ma haka muke kashe kanmu da daɗi, lokacin da cikina ya shiga wata biyar aka yi auren Suhaima bayan haka da sati biyu aka yi bikin Fiddoh wanda ba ƙaramin daɗi na ji ba. Bayan wata huɗu Allah ya sauke ni lafiya inda na samu 'yan biyu duka maza faɗar irin farinciki da murnan da Alhaji Aminu shi da Hajiyar shi suka ɓata lokaci ne, Hajiya Laraba kuwa ƙiri-ƙiri da ta zo barka ta faɗa min maganar da ya girgiza ni hatta jama'ar ɗakin sai da suka ce na yi hankali da matar nan dan ga dukkan alamu za ta aikata abin da ta faɗa na ganin bayana da yarana da ta ce za ta yi. Cike da tsoro na kira Mamanmu ina kuka na sanar mata dariya kawai Maman