Showing 30001 words to 33000 words out of 69263 words
Chapter 11 - Amnoor Complete book Romantic Hausa Novels by Aysha JB
da aka aikata miki ne, ko ma su waye suka aikata hakan da sannu Allah zai miki sakayya” Ya faɗa haka tare da dawo da ita cikin jikinshi ya rumgumeta yana sauke ajiyan zuciya. Ɗagota yai yana kallon fuskanta mayafin da ta lulluɓe jikinta ya zame yana kallon ainihin dressing ɗin da ta yi ƙamshin turarenta me sanyin daɗi ne ya daki hancinsa da sauri ta riƙe towel ɗin da ke jikinsa ganin na kwance ba ta shirya ganin komai ba, hannunta na kakkarwa ta riƙe gam ɗan murmushin gefen baki yai ganin yadda ta rufe idonta tsakiyar dakin ya dawo da ita har yanzun ta kasa buɗe idonta tana jin ya zuge zip ɗin rigarta ta buɗe idonta tana girgiza mishi kai ɓalle bran ɗinta yai yana kallon fuskarta ganin yadda take ɓata fuska dabara yai ya zame rigar gabaɗaya yai ƙasa har towel ɗin da ke jikinshi da sauri ta riƙo shi jikinta na bala’in rawa haɗa jikinsu yai nan ya sauke wani gwauron numfashi jin yadda Breast ɗinta suka tokare shi har saman bed ya kaita nan ya shiga yamutsa jikinta da wani zazzafan salo zaamewa take tana faɗin “Dan Allah Daddy ba ni kaɗai ba ce ba...” Wani irin numfashi ya fesar a saitin kunnenta murya can ciki ya ce “Ke da waye?”
Riƙe shi ta yi sosai jin yadda yake yamutsa ƙirjinta “Tare muke da Amrah...” Ɗauke wa sauran maganar tata yai jin bakin shi cikin Breast ɗin yana sucking nipples ɗin dan ya san Amrah ba zama za ta yi ba.
Kuka ta saka mishi ganin yadda yake lasar jikinta ga shi gabaɗaya ya kashe mata gaɓoɓinta kiran sunan shi take amma ina notikan kanshi ya gama kwancewa dan turaren da ke jikinta ya hargitsa shi sosai duk yadda ta so ƙwacewa kasawa ta yi domin ya danneta daga ƙarshe ya haɗe bakinsu ganin tana mishi magiya domin ba ya jin zai ƙyaleta yau. Runtsa idonta ta yi sosai jikinta na sake ɗaukar rawa jin abin da yake mata da kyar ya samun hanyar wucewa sai da ya nutsa sosai sannan ya sauke ajiyan zuciya yana faɗin “I'm sorry AMNOOR!”
Shuru kawai ta yi domin ta kasa ƙwaƙƙwaran motsi bai ƙyaleta ba, sai da ya samu cikakkiyar nutsuwa mirginawa yai gefe yana sauke numfashi da sauri ta ja zanin gadon ta rufe jikinta shafa fuskarta yai tare da lumshe mata ido yana share mata hawayen da ke gangaro mata “Ki yi haƙuri..” Girgiza mi shi kai ta yi tare da riƙe hannunshi “Ka kira min Amrah zan tafi gida kar Mamarmu ta dawo ba na gida” Toilte ya shiga yai wanka tare da yin alwalar magrib sannan ya haɗa mata ruwa masu zafi ya zo yana shirin taimaka mata daurewa ta yi ta sauko ta nufi toilte ɗin ta yi wanka ta fito lokacin ya isar da sallar ita ma sallah ta yi nan ta saka shi a gaba lallai za ta tafi abincin da ta kawo shi ya ci sosai sannan ya lallaɓata ita ma ta ci fita ya yi a gidan ya je ya sayo mata magani da kayan ciye-ciye sosai yana dawowa ya ƙulle ƙofar falon tare da kashe haske ya turawa Amrah saƙo sannan ya shigo nan ya sameta tsaye ta yafa mayafinta tana jiran dawowarsa ajiye kayan ya yi yana binta da wani shu'umin kallo “A wannan yanayin za ki tafi? Kinga yadda kika tafiya kuwa?”
“A'a Daddy ni zanje gida..” Hannunta ya kamo tare da zaunar da ita da sauri ta zube a jikinshi domin zafi wurin yake mata tana daurewa ne kawai. “Kin ga irin abin da nake faɗa ko? Sorry zo ki sha magani” Tana yamutsa fuska ya lallaɓa ya ba ta cikin jikinshi ya sakata nan take barci ya yi awon gaba da ita domin ta gaji sosai cikin dare ta farka wayarta ta fara nema ba ta gani ba dole na shi ta ɗauka tare da kunna haske ta nufi bayi ruwan zafi ta sake haɗawa domin wurin ya yi tsami har ta ka sa fitsari yana tsaye bakin kofar ta fito wayar ya amsa tare da taryota jikinsa suka koma gadon yana rumgume da ita barci ya yi awon gaba da su. Washegari ma ƙin yarda ya yi domin ƙememe ya hanata komawa gida haka Amrah ta kawo mishi kayanta ya ƙi yarda ma su haɗu da ita. Haka ta gama haɗe-haɗen fuska har dai ya lallaɓeta da dare ya kasa barci sai da ya turmusheta sosai kafin ya barta sosai jikinta ke ciwo daurewa kawai ta yi har ya samu nutsuwar da yake so ƙirjinta kam zafi suke mata yana rumgume da ita sai a ƙuri yake ba ta tare da kiran sabon sunan da ya raɗa mata *Amnoor!* Sunan na ta yawo a ƙasar zuciyarta sai da ta yi tunani mai zurfi kafin ta gano haɗa sunan su ya yi.
#Amnoor
#Hotlove
#Sadstory
#Sexstory
[5/9, 11:44 PM] FARHATULƘALB💔🤗: *♡AMNOOR...!*
_A romantic story💋_
Wattpad: ayshajb
Arewabooks:ayshajb
®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION📚
★F. W. A★
Free page 29_30
Kuje YouTube ku yi Subscriber Channel ɗi na FARIN JINI HAUSA TV. Domin samun ƙayatattun littafanmu.
H-P Place Group.
Tana kwance cikin jikinshi ta ce “Dan Allah Daddy ni ka kaini gida na san yanzu Mamanmu ta dawo ban san me zance mata idan ta tambaye ni inda na je...” Leƙo fuskarta yai tare da yi mata wani tattausan murmushi kana ya shafa ɗan ƙaramin laɓɓanta yana lumshe ido ji ta yi gabanta ya faɗi domin a tsakanin wannan yanayi tana ƙoƙarin haddace wannan yanayin da yake saurin shiga a hankali ta fara ƙoƙarin barin jikinsa, jin haka ya sa shi buɗe idanunshi a kanta tare da dawo da ita duk wani haƙuri da magiyar da take masa bai ƙyaleta ba sai da ya samu nutsuwa ya rumgumeta yana sauke ajiyan zuciya tare da kai bakin shi saitin kunnenta murya can ciki ya ce “Ke ɗin ce ta musamman na rasa da wane irin zuma zan haɗa ki, ɗanɗonki, zaƙin ƙi...” Da sauri ta rufe mishi baki da tafukan hannayenta tare da lumshe ido ɗan cizonta yai nan ta cire hannun tana yarfewa “Wash! Allah zafi..” Riƙo hannun yai yana faɗin “Muga ni...” Da sauri ta zame ta sauko a gadon tare da nufar toilte shima biyota yai nan suka yi wanka tare duk wani noƙe-noƙen da take bai hanashi lalacewa a jikinta yana taɓe-taɓe ba, a haka dai ta lallaɓo shi suka fito yamma lis ya nufo hanyar gida da ita bayan ya cika Booth ɗin shi da sayayya yana faka motar ya juyo yana kallonta “Ki kula min da kanki” Gyaɗa masa kai ta yi tare da riƙe gefen mayafinta tana wasa da shi “Uhm!” Ɗagowa ta yi tana kallon shi domin ta gane sarai abin da yake son faɗa. Waigawa ta yi ko akwai mai iya kallonsu sai ta ga ashe glass ɗin motar me duhuwa ce ajiyan zuciya ta sauke jin saukan numfashinsa a wuyanta nan take ta runtsa ido, shafo cikinta yai tare da murza hannunta kana ya haɗe bakinsu.
Wani irin numfashi suke saukewa a tare, tsotsar laɓɓanta yake yi kamar ya samu minti da ƙyar ta samu ya sake ta bayan ya gama yamutsa jikinta mayar da kanta ta yi jikin kojerar motar tana mayar da numfashi tare da daidaita nutsuwarta kana ta fito ta nufi cikin gidan tana tafiya a hankali har ta ƙara sa cikin gidan da Maman Nafisa ta ci karo ɗauke kai ta yi daga kallonta ganin yadda take tafiya a hankali “Ke kuma da ga ina haka? Tun ɗazu na dawo Zaliha take cewa kun fita tare da Amrah shi ne sai yanzu? Ana magariba za ki shigo..” Zubewa ta yi jikinta tare da sauke ajiyan zuciya jin ita ma yau ta dawo kuma Zaliha ba ta sanar mata da komai ba. “Mamarmu na yi kewarki sosai..”
“Ɗaga ni karki karya min cinya gonson-gonson da ke za ki wani zube min a jiki” Cikin sanyin murya ta ce “Ayya Mamarmu duk kewar nan naki da na yi shi ne kike korata? Allah sarki”
“Aunty ni dan Allah ba ni wayarki na yi hoto” Jakar ta miƙa mata tare da shigewa ɗaki. “Mamarmu kinga wayar da nake ba ki labari, wallahi ya haɗu 'ya'yan masu kuɗi kawai ke riƙe iPhone 14 pro max” Ɗan dakatawa ya yi yana maimaita sunan wayar a zuciyarshi kafin ta ce “Taɓ! Lallai mijin Nuratu ne ya sai mata wannan wayar?” Ya yi wa kansa tambayar, shigowa cikin gidan yai yana washe baki tare da zama kusa da Maman Nafisa “Hajjaju na me zan samu ne dan na san sirikin nan naki ya dunƙula ya aiko miki a samo min wani abu ciki ni ma na je na shana..”
“Allah ya shirya ka, kwana nawa ba na nan daga dawowata babu sannu da zuwa ba komai kawai ka titsiyeni da wata magana mara amfani, to bai ba ni ba, ko da ma ya bayar ba zan ba ka ba, shashasha kuɗi shi zai hallaka ka in ba ka yi hankali ba” Tsaki yai ganin ta barshi zaune shi ɗaya Zaliha na gama hoto ta zo ta yi wucewarta ɗakinsu “Aunty Nuriyya ga wayar na ajiye miki zan shiga kichin na yi mana girki, Nuriyya da ke toilte ta yi gyaran murya. Yana ganin wucewar Zalihar ya shige ɗakin tare da ɗauke wayar ya saka a aljihunsa ya fito.
Tana idar da sallah ta ci abinci kaɗan ta kwanta dan har yanzu jikinta bai sake ta ba, washegari duk inda ta san za ta ga wayarta sai da ta duba amma ko walƙiyarshi ba ta gani ba. “Mamanmu ba ki ga wayata ba? Ina Zaliha ta ajiye ne tun ɗa zun nake ni ma ina so in yi magana da Amrah”
Maman Nafisa ta ce “Kai amma Allah ya shirye Zaliha yanzu haka ta ɗauka ta tafi da shi makaranta da shi, ɗauko wayata mana sai ki kirata” To kawai ta ce mata tare da ɗaukar wayar ta nufi ɗaki, kunya ne ya sa ta ce mata Amrah za ta kira amma a zahirin gaskiya tana so ta duba ne ko ya kirata tun da jiya ta kwanta da wuri zama ta yi riƙe da wayar a hannuta tana buga Game har wajejen shaɗaya na safe ƙoƙarin miƙewa ta yi domin ta jima a zaunen cije baki ta yi tana faɗin “Ashhh!” Maman su da ke zaune tana tattara kayan turarenta ta juyo tare da kallon yanayin da take yi.
“Ke lafiya kike tafiya ƙafa buɗe? Sai ka ce wacce aka yi wa kaciya?” Da sauri ta ce “Bakomai” Bin bayanta Maman Nafisa ta yi domin ta kasa yarda da ita tun jiya da ta dawo gidan. Nuriyya kuwa ba yi ta shiga ta haɗa ruwan zafi ta ɗan zauna.
“Me kika yi da ruwan zafi..” A razane ta juyo tana kallon Maman su “B..a..Bakomai fa..” Ta ce bakinta na rawa “Muje to” Daurewa ta yi tana ƙoƙarin takawa cikin nutsuwa daga baya Maman Nafisa ta ƙare mata kallo nan ta fahimci yanayin da take ciki mamaki ne ya cika zuciyarta lallai ma wato tun ba ta tare ba ya fara tarawa da ita kenan a waje? Ƙwafa ta yi domin ba za ta ɗauki wannan iskancin cikin gidan ta ba, gwara ta tattara su je can su ƙarasa. Ba ta zauna haka ba, nan ta dafa wasu saiwowi ta sa ta dole ta zauna a ciki ga turaren tsunguno da ta zuba kan garwashi ta rufeta ta fi minti 15, tana kan turaren “Mamanmu! Dan Allah na gaji” Ƙyaleta ta yi sai da lokacin da ta ɗiɓa ya isa kafin ta buɗe ta gabaɗaya wunin ranar Maman su ba ta ƙyaleta ba, har da wani ferfesun me ruwa-ruwa ta yi mata ta sa ta lallai sai ta cinye da ƙyar take cusawa domin wallahi ba wani ɗanɗano da shi ba, tana cikin haka Fiddoh ta shigo nan ta zauna tana dariya domin dai ta gane aikin da Maman su take yi. “Eyye! Maman Nafisa amariya ake ta gyarawa haka?” Ba ta kula shaƙiyancin Firdausi ba ta ci gaba da aikinta domin in ta biyewa Fiddoh surutu za ta saka ta. “Dalla malama in za ki buɗe ba ki ki ci ki buɗe ana miki gata ke me kishiya kina nan kina kwaɓawa mutane fuska” Ajiyan zuciya Maman Nafisa ta sauke domin da ma maganar da take son yi mata kenan amma kunya ya hanata.
“Allah na ƙoshi..” Zama Fiddoh ta yi tare da faɗin “Ai fa sai kin cinye har romon za ki shanye” Haka ta tilasta mata sai da ta ci ta sha romon, Kallon Zaliha da dawowarta kenan daga makaranta ta yi tare da faɗin “Ba ni wayata tun safe nake jiran ki”
“Wayarki ai tun jiya kina banɗaki na aje miki” Nuriyya ta ce “To ban gani ba!” Maman su ta ce “Kenan ba ki kuma ɗauka ba tun jiya da kika ajiye mata?” Zaliha ta ce “Wallahi Mamanmu tun jiyan nan da na yi hoto ban sake ɗauka ba...” Da sauri Maman Nafisa ta ce “Lokacin Baban ku na nan” Gyaɗa mata kai ta yi nan Fiddoh ta miƙe tana faɗin “Aikuwa shi ya ɗauke, wayar wani iri ne?” Cike da takaici halin Baban na su ta runtsa ido wayar da ko sati uku bai yi ba, “iPhone 14 pro max...” Wani uwar ashar Firdausi ta yi tare da juyawa za ta fita “Ke dawo nan!” Maman su ta ce tana kallon yadda ta zaburo za ta yi waje “Mamanmu kin san wayar nawa ya ɗauke kuwa?” Nuriyya ta ce “Koma dai mene ne ki ƙyaleshi bai dace ki je ciki jama'a ki tozarta shi ba...”
“Amma ba ki da hankali kina nufin na ƙyale shi kenan..”
“Shi uban naki kike shirin tozartawa?” Tsaki Fiddoh ta yi tare da cizon yatsa tana addu'ar Allah ya jeho shi. Ai kuwa sai ga shi ya shigo yana baza gare sai ƙamshi yake zubawa, tun kafin ya ƙaraso ta tare shi tare da miƙa mishi hannu “Ba ni wayar 'yar'uwata da ka ɗauka” Wani irin murmushi yai sannan ya ce “Na sayar...”
“Kan babban buran'uba ka sayar? Amma Allah ya wadaran halinka mijinta ya sai mata waya ka ɗauke wane irin mugun uba ne kai kam? Kana tunanin in ya ji kaine zai ƙara kallon ka da mutunci? Ba ka saya ka ba ta ba, mijinta ya saya shi ne ka ɗauka...”
“Eh na ɗauka! Kuma na sayar! Tun da kayan ɗiyata ce” Yana gama faɗin haka ya juya zai fita , shan gaban shi ta yi tana faɗin “Na rantse da Allah ko ka fito da wayar nan ko na maka rashin mutunci..” “Rashin mutunci na saba gani iri-iri ma kuwa, ke ki gama zagi na da komai waya dai na sayar” Za ta ƙara magana Nuriyya ta ce “Dan Allah Fiddoh ƙyale shi.
“Allah ya shirya ka”
Abin da Maman Nafisa ta ce kenan tana jin baƙinciki da takaicin abin da ya yi wa Nuriyyan ita kuwa ba ta ce komai ba, ta san dai ba rabon ta ba ne wayar shi ya sa haka ta kasance ta wayar Maman Nafisa ta kira Amrah tana sanar mata wayarta ya ɓata ne. Kwana biyu yana try wayarta a kashe abin ya ba shi mamaki ga shi aiki ya mishi yawa yana ta zirga-zirga ga maganar tarewan ta da Umma ta saka shi a gaba dan Maman Nafisa ta tura a shaida mata an yi biki kawai zaman haka ya isa dan idan Nuriyya ta ci gaba da zama haka zai dinga zuwa yana yadda yake so da ita, ita kuma ba za ta so a yi ta gantali da ɗiyarta a titi bayan ba ta tare ba. Dole ya ture wasu ayyukan ya tattaro ya dawo Abuja, yana kunna wayarshi ya sake kiran layin ta a kashe Amrah ya kira sai dai tana makaranta ba ta samu ɗagawa ba, dricet gidansu Nuriyyan ya nufo lokacin ƙarfe takwas da rabi na dare har ta yi shirin kwanciya domin Maman su kam ta shiga ɗakinta. Salaha ta yi sallama tana faɗa mata zuwan na shi Fiddoh da ke gaban mirror tana shirin zuwa wurin Birthday party ta juyo tana kallon Nuriyya “Sai ki ta shi ki je” Miƙewa ta yi tana ƙoƙarin sauya kaya domin duguwar riga mara nauyi ne a jikinta wani shegen kallo Fiddoh ta yi mata tana faɗin “Kin fiya ƙauyanci wannan dressing ɗin ya yi ba sai kin sake wani ba” turarukan da Maman su ta haɗa mata ta shafa kaɗan tare da saka ƙatuwan himar Zaliha ta taɓa tana faɗin “Ina zuwa karki rufe ƙofa” Tun daga nesa yake kallon kyakyawa siririn fuskanta ta hasken farin wata buɗe mata motar ya yi ta shigo tana zama ya kamo hannunta tare da ɗaurawa saman ƙirjinshi ajiyan zuciya ya sauke tare da lumshe ido yana jin wani fitinannen ƙamshi na mishi sallama, shuru ta yi tana jin yadda zuciyarshi ke harbawa. “Kina azabtar da ruhina da yawa, Amnoor mai ya sa mu wayarki? Ina ta kira a kashe kin ji yadda hankali na ya tashi kuwa? Haka na tsallake tarin ayyuka na zo” Yana maganar ne tare da shinshinar sauran ƙamshin turaren da ke hannunta. Murya can ciki ta ce “Ta ce ka yi haƙuri wayar ne ya ɓata tun ranar nan, kuma ma na duba wayar Mamanmu ban ga Number ka ba” Yana riƙe da hannunta ya ta da motar da sauri ta kalleshi tana faɗin “Ina za muje?” Kallonta ya yi da tsumammun idanunsa ba tare da ya ce komai ba, “Dan Allah Daddy Mama ba ta san na fito ba...” Wani irin murza tafin hannunta da ya yi ne ya sa ta yin shuru wurin da ake sayar da wayoyi ya nufa ya saya mata sabuwar waya kana ya juyo da motar zuwa sabon gidan da yake gyara wa “Dan Allah mana Daddy ɗare fa...” Zuba mata sexy eyes ɗin sa yai tare da fita a motar ya buɗe mata ita ma ta fito hannunta ya kama zuwa cikin gidan wadda ya gaji