Showing 21001 words to 24000 words out of 120090 words

Chapter 8 - UNCLE NE Complete

Unknown   

11 Nov 2024

5830

wannan lamari,kuma shima yana tare dashi "yanzu yaushe za'ai kenan?"
"dole mu jira sanda liman zai dawo masjid sabida ina son komai ya tafi yadda mukeso" da wannan maganar Alhaji muktar yace "shikenan Allah ya taimaka yyi jagora" sallama sukai kowa ya shige cikin gidansa.


tura ƙaramin get Abbou yyi ya shiga cikin gidan nasa,yana shiga ya samu baba habu da Laure suna cece kucan nasu da suka saba, girgiza kai kawai yayi ya nufi cikin gidansa.


yana shiga cikin gidan ya samu Aryan da Jalilerh suna magana wacce ta shinta kenan daga bacci, duk irin baccin da tayi akan idanunsa,sabida ko cikin part ɗinsa baije ba,zama yyi akan sofa yana mai kallon Jalilerh wacce itama shi take kallo kansa ya ɗauke yace "dear naji Mummy tana kema ba kiji daɗi ba, Allah ya baki lfy ya jikin yanzu?" cikin jin daɗin kulawar daya bata tace "naji daɗi yanzu Abbou" dry Aryan ya fara yi sabida Hausar da yaji tayi Turo baki tayi tare da shagwaɓe fuska cikin Muryar shagwaɓa tace "Abbou ka ganta ko" shima Abbou danne dryar dake shirin ƙwace masa yyi yace da ɗan haɗe rai yace "rabo dashi kinji, Jalilerh shima ai bai iya magana ba" yana faɗi hakan yana juyawa bayansa sabida takun da yaji a bayansa,shima Aryan juyawar yyi, Jalilerh kuma saurin sunkuyar da kai ƙasa tayi sabida tun kafin ya ƙarasu daddaɗan turarensa yyi mata sallama, miƙewa Aryan yyi yace "Abbou zan raka yaya" da sauri Jalilerh ta riƙe hannun Aryan tace "zani" wani banzan kallo Jalal ya watsa ba wanda ya sanya tayi saurin zame hannunta daga jikin Aryan,shi kuma Aryan san bai kula da hakan ba,hannunta ya riƙe tare da sunkuyawa kaɗan yace "yanzu yaya zan raka,ki bari week end yazo sai mu fita tare da Nihila kinji beb" kanta ta gyaɗa masa alamar yadda,wani tsakin Jalal ya kuma yi ba tare kuma da yace komai ba yyi ficewarsa daga cikin gidan,yana fita ya ƙarasa jikin motar Aryan ya sanya ke ya buɗe kai tsaye mazaunin drever ya zauna,hannu yasa yaja murfin motar yyiwa motar key,da sauri Aryan ya ƙarasu yace "am sorry na tsayar dakai" lumshe ido Jalal yyi tare da fesar da wani zazzafan numfashi ta cikin bakinsa kafin yyiwa motar revers yace "no na fasa fitar dakai,naga kana abu mai muhimmanci" yana faɗin hakan yaja motar da gudu daman tuni baba Habu ya buɗe masa get,kai tsaye ya fice daga cikin gidan.


baki sake Aryan yabi motar da kallo harya fice daga cikin gidan,juyawa yyi ya koma yana shiga Jalilerh ta miƙe tsaye tare da ƙarasuwa wajan ta faɗa jikinsa tace "oyoyo" kanta ya shafa tare da janyeta a jikinsa yace "beb na fasa fitar ai tunda baki so" murmushi tayi har saida dimples ɗinta suka loma cikin jin daɗi ta ƙara shiga jikinsa tace "Thank You brother" hannunta ya kama yace "zauna kiyi kallo zan watsa ruwa na huta kafin ai la'asar" sakinsa tayi kafin ta tace "mene la'asar?" suit ɗin jikinsa ya cire tare da riƙeta a hannu yace " nasan a garinku kuna zuwa Church ko?to muma a nan muna zuwa masjid muyi ibadan mukaiwa Allah kukanmu tare da gaya masa buƙatun mu,kuma sai kiga alfarmar Annabi Muhammad (s.w.a) ya biya mana dukkan abinda muke nema wajansa" shuru Jalilerh tayi tana sauraran abinda yake faɗa mata,kafin tayi saurin faɗin "amma mene yasa bakwai roƙan jesus?" murmushi yayi mata tare da bata dukkan nutsuwarsa yace "jesus shine Annabi Isa Alaihissalam,kuma ɗa ga Maryam,shima Allah subhanahu wata'ala shine ya hallicesa kamar yadda ya halicci Annabi Muhammad,kuma babu wanda muke da ikon bauta wa sai Allah,sannan kuma muyi Annabi Muhammad mubaya'a domin shine Annabi gsky,kuma shine mai cetanmu ranar lahira" Mameey dake sakkowa daga upstrais ta ɗura da faɗin "kuma dukkan wanda ya yarda da Allah ya zama dole ya yarda da Annabi Muhammad (s.w.a)ko a Bible bayan an ambaci Annabi Isa,sai aka ambaci Annabi Muhammad wanda hakan na nufin babu wani Annabi bayan shi" ta ƙare maganar tana sakkowa daga saman bene nan.


waje ta samu ta zauna gefen da Jalilerh ke zaune tace "my dear babu wanda zai maki dole,amma dai addinin musulunci shine addinin gsky dole zaki hqr da zamanmu a tare dake sabida zaki dinga ganin abubuwan da maki san dasu ba,ina fatan Jalilerh ta gane nufi na" ita sam ta kasa gane maganarsu amma tana ɗaukan ta amatsayin gsky,domin ta samu zuciyarta da kwadayin jin labarin addinin Musulunci,gefe guda kuma idan ta tuna birnin nufar da kuma Papa,da uwa SUNDU sai taji bata ƙaunar jin abinda suke faɗa,sabida ba zata iya da azabar da za'a gana mata domin tasan hukuncin da akewa dukkan wanda ya musulunta a birnin nasu,hawayen da take ƙoƙarin mayarwa ne suka samu damar sakkowa ta cikin idanunta,da sauri Aryan ya tsuguna a gabanta yace "ohhh beb why Are you cry? ki daina kinji ban son ganin hawayen" ya ƙare maganar yana share mata hawayen tare da miƙewa yace "Mameey yunwa na keji fa,bari na fito amma" dry tayi masa tace "babu abinda ka iya sai raki kamar kai kaɗai ne mai ciki,kasan dole sai kowa ya dawo gida sannan za'a ci abinci" dry yyi mata yana shigewa part ɗinsu yana faɗin "i knew" bayan shigewarsa Nihila tayi sallama Mameey ce kawai da amsa mata banda Jalilerh wacce bata san muhimmancin amsa sallamar ba,zama tayi tsakaninsu tace "washh Mameeyna na gaji rana yunwa,kai Mameey karatu aƙwai wahala wlh" ta ƙare maganar tana kama hannun Jalilerh tace "sister muje ciki ko" miƙewa Nihila tayi tace "Mameey ya gidan shuru wai?ina bobo,yaya Ara
yan,yaya,Irfan,yaya imran duk suna ina?" miƙewa Mameey tayi ta nufi kitchen tana tafe tana faɗin "baby duk masa gidan fa" tana faɗin haka ta ƙarasa ciki ta samu Laure harta kammala girki,ta zuba komai cikin cular,itama part ɗinta ta koma domin yin wanka ta shirya kafin la'asar.

Nihila na shiga ta kalli Jalilerh tace "ina fatan ki sauya pat ɗin jikinki,kuma kinyi wanka kin sauya kaya?" girgiza kai Jalilerh tayi alamar "a'a" da sauri Nihila tace "kan uba,wlh wari za kina yi idan baki gyara jikinki,baki san najasa bace?" turo baki Jalilerh tayi domin sai maganar Jalal ta faɗo mata inda yake cewa wari take,ita kuma ta ɗauki al'ƙawari bashi mamaki sai yasan ita ya gayawa,cikin shagwaɓa tace "to yaya zanyi?" ta ƙare maganar hawaye na sauka daga cikin idanunta,cikin bathroom Nihila ta shiga ta haɗa mata ruwa mai zafi tare da saka mata turaren wanka da kuma wani magani wanda Mummy ta bata,tana gamawa ta fito tace "ga ruwa can kije kiyi wanka kamar yadda na gaya maki,idan kin gama kiyi brush ki busar da wannan tulin sumar,da alama ke ko damunki ba tayi" ita dai bata ce mata komai ba ta shige cikin bathroom ɗin.


A hankali yake dreving motar cikin ƙwarewa,duk da ya daɗe rabonsa da dreving amma hakan bai sa ya manta yadda ake ba,yadda yake murza kan motar a zafafe zaka tabbatar yana cikin damuwa,banda sakin numfashi da ajjiyar zuciya babu abinda yake,yaci ace yaje inda zashi amma ko rabin zuwa baiyi ba,sabida yadda yake tafiyar kamar bai son tafiyar,a haka ya samu ya ƙarasa inda ake saida manyan motoci Masu ƙyau da tsari, parking yyi tare da kifa kansa a kan abin dreving ɗin,so yake yaji sauƙin abinda ya keji a ransa da zuciyarsa,amma abin ƙara yawa yake tun yana jurewa har rauninsa so yake ya bai yana,banda ƙarfin addu'a,da tuni ƙwaƙwalwarsa ta jima da daina aiki,da tuni mutane sun daina ganin girmansa,da tuni mutane sun fara gudunsa,amma duk da hakan zuciyarsa na sashi son ya aikata abinda sam bai dace ba,a gefe ɗaya kuma babu abinda yake sha'awa ko kuma fata ace ya cimma sai burin daya tasu dashi tun yana Shekara biyar,burine wanda yake ganin bashi daya kawo abin ba hatta mutanen da abin bai shafa ba zasu ji daɗin sa kuma za suyi alfahari dashi, tabbas dole ya aiwarta dashi koda zai zama tawaya a nasa bangaren,baka da wani sauran dama wannan itace damarka Jalal,lalurar dake damunsa ba zata hanashi ai watar da abinda yyi niya ba,a hankali ya ɗago firgitattun idanunsa da suka janye kaɗan sukai jaaa sabida zallar damuwar dake a ransa, lumshe idanunsa yyi kafin a hankali ya ɗauki gorar dake kusa dashi,ya ɓalle murfin gorar sai da ya shanye tass kana ya ajjiye gorar a gefe guda,a hankali yaji zuciyarsa nayi masa sanyi nutsuwa ta fara saukar masa,cikin ransa yake ƙara jaddada sunayen Allah a haka harya samu damuwar dake ransa a kaso 100,80 ta tafi,fitowa yyi daga motar tare da sanya hannayensa duk biyun a cikin aljihun rigarsa,cikin jarumta kuzari nutsuwa yake taka ƙafafunsa tamkar ba shine yake cikin damuwa ba,sosai haiba da kamala da ƙwarjini ya sauka a saman fuskarsa,a haka ya ƙarasa shiga wajan motocin ganin ƴan mata a wajan yasa ya haɗe ransa tamau,da sauri ma'aikatan wajan suka ƙarasu inda yake tsaye ya bashi kujera tare da tambayarsa wacce kalan mota ya keso,hannu yasa ya shafi sajen fuskarsa cikin wata daddaɗar murya mai daɗi yace "alrdy na zaɓa,nama tura kuɗin,kawai ina son a kawomin ita gida yau" ya ƙare maganar yana sauke ajjiyar zuciya sabida tsayin da maganar tayi masa,cikin girmamawa mutumin yace "ok are you Muhammad Jalal Kabeer bobo ko?" miƙewa tsaye yyi tare dayin gaba sabida ƴan matan da yaga sunyo wajan yana tafe yace "Yes i am"


yana shigewa motar ƴan matan ma zuwa wajan, tsaki Hibba tayi tace "wlh Ikram kin cuceni,tun ɗazo nake son nazo wajan wannan guy ɗin amma kika ƙi rakoni yanzu kalli a sarar da kika jamin?" ta ƙare maganar kamar zatai kuka,cikin dryar mugunta Ikram tace "kee mene ya hanaki zuwa wajansa? dole sai na rakaki wai?" cikin damuwa Hibba tace "wlh ƙwarjini yyimin ko idanunsa na kasa kalla,wlh ina sonsa?" zare ido Ikram tayi cikin mmki tace "so kuma Hibba? kina cikin hankalinki kowa? daga ganin mutum sai faɗin kalmar so wlh wannan haukan ba da Ikram ba" hannun Ikram ta kama tace "wlh Ikram ina son shi,ha salima ban taɓa ganin mutum da yyimin kamarsa ba,yana da ƙyau sosai,yana da ilimi uwa uba kuɗi,jin kansa ya ƙara ruɗanu" zuwa yanzu kallon baki da hankali Ikram ta fara yiwa Hibba kafin tace wani abu Hibba ta kalli manager'n wajan tace "dan Allah ka taimakamin da address ɗin mutumin nan ko kuma number waya" har ya zura hannu a aljihunsa sai kuma ya ciro hannun yace "hajia bana da ko ɗaya daga cikin abinda kika tambaya" gdy tayi masa tare da jan hannun Ikram suka shiga Mota suka bar wajan,a ranta kuma tayi al'ƙawari dukkan inda ya shiga saita nemo sa in dai ya raye.

3:30 dai-dai yyi parking a parking space,yana fitowa ko cikin gidan bai shiga ba,ya nufi masjid kasan cewar yana da al'wala shiyasa bai ma tsaya yin wata al'walar ba,a masallacin ya samu Abbou da Aryan da Irfan da Imran,da kuma abokinsa Jafar,salla ya jasu ana idarwa yyiwa masu jiransa karatu tare dayin azkar, bayan ya fito kai tsaye ya shiga cikin gidan a danning table ya gansu zaune har da Jafar ba tare daya ƙara kallon su ba,ya juya zuwa part ɗinsu,jinjina kai Jafar yyi a ransa yana mamakin mislikanci Jalal, haka Jafar ya zauna a gidan har dare tsakaninsa da Jalal ya gansa a masallaci.

washegari tun asuba bai koma bacci sabida a yau ya keson yaje neman abinda ya sanya ya fita ƙasar Paris karatu, 7 na safe ya shirya cikin wani farin boyal mai manyan zane,mara nauyi da kuma duhu,domin hatta singlet ɗin jikinsa ana gani,wata Black ɗin hula mai taushi ya ɗauka ya saka,sannan ya ɗauki Black half covert shoe ya saka,yana gamawa ya fesa turare,kana ya fito cikin nutsuwa tare da rufe side ɗinsa,a babban parlour ya samu Nihila ta fito da shirin makaranta, wajansa ta ƙarasa tace "good mrng bobo" kansa ya ɗaga aikam cikin Sa'a idanunsa ya faɗa cikin na Jalilerh wacce tayi tsaye tana kallonsa ta saman bene,daman jikinsa ya basa kallonsa ake,kansa ya ɗauke yace "mrng too baby so ya school ɗin kina karatu dai ko?" washe baki tayi ta fara zuba masa surutu da sauri yasa lallausan tafin hannunsa ya rufe mata baki a hankali kuma yace "talkative" a haka suka ƙarasa gaban dalleliyar motarsa wacce ake yyi yanzu,wacce ta kasance blue black, sosai Nihila ta fara santin motar domin tana bacci jiya aka kawo masa ita, mazaunin drever ya shiga yace ta shigo ya kaita,sosai taji daɗi yau ɗaya yayan nata zai fita da ita,har makarantar ya kaita kana ya juya ya nufi gidan Gwamnati,yana zuwa ana tashi daga zaman MAJALISTA, kai tsaye office da zai sa dashi da shugaban ilimi na ƙasar ibadan ga nufa,yana zuwa kai tsaye aka bashi damar shiga,kujera yaja ya zauna bayan ya zauna,yace "mrng sir" murmushi Mustapha yyi tare da faɗin "Muhammad Jalal Kabeeru bobo ɗalibai da yawa su amshi ofer ta aikinsu wasu ma a ranar da kuka dawo,kai kuma shuru daba ina da niyar kiranka domin kazo ka faɗi aikin da kakeso,kasan cewa kaine ɗalibin da yafi kowa samun result mai ƙyau,dan haka yanzu ka faɗi aikin da kakeso" murmushi gefen baki yyi a ransa yana mmkin mutanan da idan suka fara mgn basa tsayawa, lumshe ido yyi kafin yaja numfashi cikin wata murya mai ƙwarjini yace "bana son aikinku,nine dai na keson baku nawa aikin...



Uncle ne is'nt free if You need contact me...300 for nrml 600 for vip
0116886423 sulaiman naima s unioun bank.

send ur Evidence to 08119237616
6/10/21, 1:05 PM - Buhainat: "baki iya neman permission ba ko?" ya ƙare maganar yana ware ɗaurin da Mummy tayiwa sumar kanta,turo baki gaba tayi cikin Muryar shagwaɓa tace "zafi fa" waro idanu yyi waje tare da faɗin "where?" hannu tasa ta nuna dwon lips ɗinta inda ya murɗe mata, bai ce mata komai ba sai sumar kanta da yabi da kallo,harga Allah yana ƙaunar yaga suma mai yawa shiyasa a karan kansa ba bai fiye cire tasa ba,matsawa yyi can gefe tare da zama saman sofa yaci gaba da kallon tafsir a sunna t.v, haɗe rai yyi sosai kamar ba shine yyi mgn yanzu ba,ganin hakan yasa ta kwaɓe fuska tare da juyawa zata bar ɗakin..,cikin ƙasa da murya kamar mai raɗa yace "kee ubanwa zai zuban?" ya ƙarasa tambayar yana ƙara maida hankalinsa ga tafsir ɗin da ake,tsaye tayi masa aka after 20 seconds ta ƙarasu wajan zata taɓa jug ɗin taji saukar muryarsa yana faɗin "out..!" yadda yyi maganar yana ɗaga murya yasa ta tsorata dashi,da sauri tabar ɗakin jikinta duka rawa yake,tana fita ta haɗu da Aryan zai shiga side ɗinsa da gudu ta faɗa jikinsa ta saki kuka,bayanta ya shiga bubbugawa tare da shafa sumar kanta yace "stop cry beb..and keda wa kike kuka?" ya tambaye ta tare dasa hannu ya fara goge mata hawayen dake saman fuskarta,shuru tayi masa ba tare da tace komai ba, attention ɗinsa ya ƙara mayarwa kanta yace " you refused to answer my question,keda waye beb?" ƙara shagwaɓe fuska tayi tace "uncle ne,ina jin tsoron sa" dry yyi mata yana jan hancinta yace "ehyeee keda uncle ɗin naki" baya ta juya masa tana ƙara matso hawayen idanunta ,ganin baice mata komai ba yasa ta fashe da kuka tana buga leg ɗinta a ƙasan tarazo,da sauri ya matsu kusanta ya jawota zuwa jikinsa yace "ohhh sorry beb, kin san uncle bai son hayaniya,kuma bai son magana biyu saiki kiyaye" kaita ɗaga masa alamar "to" murmushi yyi mata yace "good gril,maza jeki ga Nihila can ta dawo" jin hakan yasa ta sake sa da sauri ta nufi parlour'n,tana zuwa taga Nihila zaune kusa da Mameey jikinta ta faɗa tace "wlcm sister" dry Nihila tayi tace "Thank You dear,muje kiji wata magana" tana faɗin haka taja hannunta zuwa upstrais,da dry Mummy da Mameey suka bisu, Mama kam na ƙwance da rubar ice cream kusa da ita a haka tayi bacci, yana zaune saman sofa yana speading coffee a bakinsa,ya ɗura leg ɗinsa saman table ɗin time to time yakan lumshe idanunsa tare da fesar da numfashi ta bakinsa,a haka ya samu ya shanye 1 cup na coffee ɗin,yana nan zaune idanu lumshe Jafar yyi sallama ya shigo,ware idanunsa yyi ya saukesu aƙan Jafar daya zauna gefen sa tare da tsiyayar coffee a cup ya fara sha,ɓata rai Jalal yyi kamar wanda akaiwa dole yace "why zaka shigo min without my permission?" dry Jafar yyi tare da ɗauka remote ya sauya channel ɗin zuwa zee world, ya fara kallon series ɗin twist of fate "ni nasan ba aure gareka ba,bare nayi tunanin idan na shigo babu izininka zanga abinda bai dace ba" banza Jalal yyi masa har sai da ya gama surutunsa kana yace "yunwa fa na keji,dan naga kai kamar azumi kake" still nan ma Jalal bai kula sa ba,sai ɗaukan remote da yyi ya sauya channel,tsaki Jafar yace "wannan ai rainin hankali ne,kai kake kallon ko ni?,da zaka sauyamin" sai a lokacin Jalal ya buɗe idanunsa tare da saukeso akan Jafar,iska ya fesar kana ya ƙara lafewa jikin sofar,some minutes ya ƙara kallon Jafar yace "ina son zama president of ibadan what is ur opinion?" zare idanu Jafar yyi yace "are you mad? kasan me kace kuwa shugaba ƙasa fa Jalal" gira guda ɗaya ya ɗaga masa tare da ɗaga shoulders ɗinsa tare da ware su alamar "so what..!?" jinjina kai Jafar yyi tare da kallon Jalal sosai yace "look Jafar you can do what ever you want to do,but zama president ba sauƙi,and kuma kasan wanene president Mubarak Yahya cibo kowa,kana sane da cewa dukkan wanda ya haɗa takara dashi sai dai wani bashi ba,idan kai baka son rayuwarka to aƙwai masu buƙatar ta just like me, please Jalal forget all think kayi farcing rayuwarka na gaba" ya ƙare maganar cikin sigar lallashi..," kallo ɗaya bobo yyiwa Jafar ya ɗauke kai kafin yaja ajjiyar zuciya yace "kasan mene cikar buri?" cikin ɓacin rai Jafar ya miƙe tsaye yace "ban sani ba sai kai faɗan,wlh saina

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login