Showing 111001 words to 114000 words out of 120090 words
sauri Lamir yace "what? Jalilerh fa? Kenan ƙaruwarsa ce ko mene?"girgiza kai bokan yay kana ya ɗauke photon yace "Matarsa ce ta sunna kuma a yau ya sadu da ita,ya zama cikakken namiji mai ishasshiyar lafiya,koni idan zan ƙwanta da mace aƙwai taimakon jinnu ciki amma shi ya fini komai mazantakarsa kaɗai zata nuna wa mutum ishasshiyar lafiyarsa,daman can yana da lafiya asirin da mukai masa Tun yana yaro yasa ya zama haka"cikin kaɗuwa tare tashin hankali Lamir yace "yanzu menene mafita?" Wata mahaukaciyar dry boka yayi kafin ya tsuke bakinsa yace "ohhhh! Harka manta sharaɗin aikin namu ko?ai kamar yadda ka biyo tsakiyar dare ka haukata uwarsa kasa ake tunanin ƙanwarka ce tayi hakan,to kaima ka jira lokacin haka zaka fara yawo da gudu ko wando babu bola zata zama ɗakinka,ruwan kwata zai zama ruwanka,matacciyar dabba zata zama abincinka,zaka koma saduwa da akuyoyi"da wani mugun zafin nama Lamir ya shaƙe wuyan boka yace "ƙarya kake dan uwarka,wlh ƙarya kake nafi ƙarfin abinda kake faɗa bazan taɓa haukacewa ba,tabbas bazan rabu dasu ba sai naga ƙarshen su" dry boka yay yace "wlh sunfi ƙarfinka,ka taɓa ganin ƙarya da gsky sun haɗu?ka taɓa ganin ruwa da iska sun haɗu?ka taɓa ganin mutum da aljan sun haɗu?to wlh sun takobin a hannunsu kuma da zuciyoyinsu wannan takobin kuma ba komai bace face Azkar,duk aikin da zakai masu bai taɓa kamasu sun yadda da Allah kai kuma ka yadda dani,kaga tun a nan sun maka rata,banza wahalalle wanda bashi da rabu ranar lahira" da sauri Lamir ya ɗauki wani gatari dake kusa dashi ya sarawa bokan,dry bokan yay yana faɗin "zaka taɓe har abada kai taɓaɓɓe ni"sai kuma wani jini yay tsartuwa a kansa kafin yay baya luuuuu ya faɗi tiffffff babu numfashi.
*_Ohhh Habibaties thank you so much for reading my book without paying me, but kusan aƙwai haƙƙina akan ku bana Allah ya isa bana tsinuwa,but kun fi son kubani a sanda komai ya ƙare maku ne? Idan kunfi son haka You can continue ur reading no WAHALA,Duk wanda yay niyyar biyana wahalarta just contact me 08119237616_*
A nutse Jalal yay parking motarsa a harabar gidan,cikin nutsuwa kuma ya sanyo ƙafafuwansa waje yana sanye da wani tissue ɗin yadi Brown mai wando da kuma comper sai babbar rigar,ya sanya wani Black covert shoe mai ƙyau, hannunsa sanye da agogon warist ga wata hula mai gashi-gashi da sanya saman sumar kansa,yay wani irin sihirtaccen ƙyau fuskarsa sai wani haske da annuri take fitarwa, kallo guda zakai masa kasan zuciyarsa babu daɗi, tunda yake a rayuwa damuwarsa bata taɓa bai yana ƙarara irin wannan ba,kenan hakan na nufin soyayyar JALILERH itace rauninsa? A haka yaci gaba da tafiya yana kwallon yadda securities suke dai-dai ta bindiga gudun kada wani ya kawo masa hari,yana gaf da sanya kansa cikin gidan yaji ƙarar notification tsayawa yay yana dubawa still message ne ta email ɗinsa inda ake rubuta *_ Congratulations ur excellence ka fitar da sabuwar ƙwangila,kuma kayi sa hannu a file ɗin da ake buƙatar kuɗi ki manin 10.7m thank you_*
Gabansa yaji ya faɗi tunani ya fara zuwar masa,tayaya kuɗi suke fita ba tare dasa hannunsa ba? Sannan idan ance yay sa hannu a yaushe yay,duk duniya babu wanda ya iya sa hannunsa sai Aryan,yana kuma da tabbacin Aryan bazai taɓa yi masa haka ba,tattara bayanin komai yay ya ajjiye gefe domin abubuwan da suke cikin zuciyarsa sunyi masa yawa,kai tsaye ya fara shiga cikin gidan tunda ya nufi babban parlour ya kejin gabansa na faɗuwa a haka ya daure ya shiga lokacin tuni anyi Asr magrib na shirin gabatuwa,yana shiga idanunsa ya sauka akan Zulfa wacce take ƙwance jikin Abbou sai rusar kuka take tana faɗin "where is he? I want to see my son" kasa shiga yay sai da Papa yace "wlcm my grandson" gaba ɗaya suka ɗaga idanunsu suka kallonsa,wani murmushi Abbou yay kafin ya miƙar da Zulfa yace "look Hubby"ya faɗa yana nuna mata inda ƙyaƙƙyawan yaronta mai kama da ita sak yake tsaye, maƙale kafaɗa tayi taƙi buɗe ido,ganin hakan yasa Abbou cewa "ur son is here"da sauri ta Miƙe tsaye tare da kallon inda Jalal yake tsaye,kallon juna suka farayi tana kallon photocopy ɗinta komai nata ya kwashe shi tatasss babu abinda ya bari,shima kallonta yay yana mamakin a ransa musamman kamar da yaga sunayi,a hankali kuma Jabir yace "My son she's your mother,yeah! She's your real mother" da sauri ya ƙara kallon Zulfa tayaya wannan matashiyar matar zata haifesa gaba ɗaya babu alamun girma a gare ta,bai aune ba yaji ta faɗa jikinsa tare da ƙanƙamesa ta saki wani irin kuka mai tsuma zuciya...
*Nimcyluv*
8/1/21, 5:09 PM - Buhainat: UCL NE
_112-113_
Lumshe idanunsa Jalal yana jin yadda Zulfa ta rirriƙesa tana faman rusar kuka,kasa koda mutsi yay haka kuma ya kasa fahimtar maganganun so Abbou, kallonsu kawai yake,amma cikin zuciyarsa yana jin wani sanyin da bai taɓa jin irinsa ba yana rasa ko ina na jikinsa,gaba ɗaya ya nemi ɓacin rai dake damunsa ya rasa,ganin yadda yaƙi taɓa ta yasa ta juyo ta kalli Abbou tare da ɗan kwaɓe fuskarta kamar yarinya tace "ka gansa ko?" Gaba dariya sukai mata sbd yadda ta marai-raice fuska kamar ƙaramar yarinya, Jabir ne ya miƙe tsaye tare da kallon Jalal yace "talk to her she's your mother Son"waro idanunsa waje yay domin sai yanzu yaga zallar kamarsa da ita,da sauri yay ƙasa da kansa tare da janye jikinsa daga nata haka nan yaji wata kunyar mahaifiyarta sa ya kamasa,wajan Abbou ya ƙarasa yana zuwa ya kifa kansa a saman jiyarsa ya shiga sauke ajjiyar zuciya da sauri²,kansa Abbou ya shafa a hankali kuma yace "Muhammad mahaifiyarka kake gudu?"girgiza kai Jalal yay yana ƙara rufe idanunsa, Abbou yace "nayi tunanin zakafi kowa farin ciki da ganin mahaifiyarka?ko sbd abinda akai maka kwanaki?" A hankali Jalal yace "Abbou ni kunyarta na keji fa" ɓata fuska Abbou yay yace "matar tawa kake jin kunya ko?" Ƙara suwa wajansu Zulfa tayi tare da zama kusa da Abbou sosai kamar zata shige jikinsa ta leƙa fuskar Jalal da sauri ya rufe idanunsa tace "wai me yake cewa?" Kallonta Abbou yay yace "wai kunyarki yake" bakin Abbou ta kala kamar bata fahimci abinda yake cewa ba sai kuma tace "mene sunansa?" Nuna mata Papa Abbou yay yace "kinga sunan wanda yaci" Murmushin jin daɗi Papa yay sosai yake farin ciki da ganin full family nasa, lumshe idanunta tayi sai kuma tace "to meye sunan?" Kafin Abbou yay magana Jabir yace "matar yaya sunan ɗan naki Dr Muhammad Jalal Kabeer bobo,kuma Governor na garin Ibadan" waro idanunta tayi sosai kafin tasa hannunta cikin sumar kansa ta shafa,ajjiyar zuciya ya sauke,a Kuma tace "Ma sha Allah! Allah! Raya mana Muhammad kuma my boo" lumshe idanunsa yay har cikin ransa yaji daɗin sunan data sanya masa, idanunsa a rufe ya miƙe daga jikin Abbou kamar zai tashi sai kuma yay saurin shigewa jikin mahaifiyarsa ya rungome ta,da sauri itama ta rungomesa cikin rawar murya yace "Ammi"sai kuma ya fashe da kuka yana tura kansa cikin jikinta,kuka itama ta saka tana faɗin "am sorry my boo am sorry double sorry boo" murmushi kawai Abbou yake shima idanunsa ya cika da hawaye su yake kawai ya keɓe da matarsa yaji ɗumin jikinta ko saiji sanyi a ransa, luff Jalal yay jikin mahaifiyarsa wanda ya rabonsa dajin ɗumin jikinta tun yana cikinta, kansa kawai take shafawa tare da bubbuga bayansa, cikin ƙasa da muryarsa tace "ina jikoki na?" Da sauri ya kalleta sai kuma ya ɗauke idanunsa yana kwaɓe fuska tamkar wanda zai ƙara fashewa da wani kukan, Mama ce tai saurin faɗin "kaji sallama wanne jikoki kuma? Banda auren yanzu masa a bazata wannan yana da niyyar aure ne? Ai sai dai kiyi fatan Allah ya kawo masu albarka,tunda naga fara a fuskarsa nasan yau ya cika namiji" ya ilahi wata kunyace ta kama Jalal wacce bai taɓa jin irinta ba, Wannan tsohuwar ta fiya magana da karan bani,kowa ya tambaye ta ohhhu!?" Cikin farin ciki Zulfa ta miƙar da Jalal daga jikinta idanunta a kansa tace "is that true my boo? Da gaske ka zama ango? Tell me please ina Daughter ɗin?" Ƙasa kawai yay da kansa domin bashi da amsa gaba ɗaya Amminta sa ta ɗaure sa da jijiyoyin ka jikinsa, ƙara rungome sa tayi tace "ma sha Allah, Allah ya baku zuri'a ta gari mai albarka, I'm going to be grandmother soon,sannu my boo" Abbou dry kawai yakewa matar tasa domin gaba ɗaya ta gigice da ganin yaron nata,shi kam baiyi mamaki ba domin yafi kowa sanin matarsa ƴar boko ce sosai babu ruwanta da idanun jama'a,banda haka har uban miji da mahaifiyarta na wajan take faɗin haka,peak taiwa Jalal a kumatu tana ƙara rungomesa,shima kwanciyarsa yay jikinta sbd sanyi da kuma daɗin daya keji,wata nutsuwa na saukar masa yana jin nada ban da sauran kwanaki,sai lokacin idanun Zulfa ya sauka akan Irfan haɗa ido sukai yay mata Murmushi itama tai masa ba tare data ɗauke idanunta ba, kwallon Abbou tayi tace "Hubby waye Wannan?ina Anty Salmerh?" Ta jera tambayar ga Abbou lokaci ɗaya,zama ya gyara yace "wannan Irfan kenan,kuma su ukune dashi da Imran sai Aryan su uku ta haifesu lokaci ɗaya,gaba ɗaya yaran Salmerh ne"da sauri Zulfa ta kalli Irfan cikin farin ciki tace "come closer my dear" miƙewa yay yazu wajanta yana zuwa ta haɗa su shida Jalal ta rungomesu, gyara zama Abbou yay yace "zan baku labarin yadda nabar wannan Birnin da kuma yadda na samu mata har biyu na aura" gaba ɗaya suka gyara Jalal yana ɗan zare jikinsa daga na Zulfa,hararan wasa tai masa da sauri kuma ta maidashi jikinta sbd gani take kamar zata ƙara rabuwa dashi, Abbou ya fara da faɗin.
_"Birnin nufar babban birni ne,muna da komai na mure rayuwa matsalarmu ɗaya rashin addini da kuma ƙarfa ƙarfa na uwa sundu,gaba ɗaya Mutanan birnin basa yadda da maganar kowa saita uwa sundu,mu uku ne maza a wajan Iyayenmu babbanmu shine TUPIC,sai ni sai kuma Lily tun daga kan haihuwar Jabir mahaifiyarmu ta rasu, aƙwai al'adar da muke da ita wacce duk shekara ake haɗa en mata da kuma samari aure da hanyar haɗasu aure,dole ne ka fara kusantar mace before you marry her wannan shine al'adar,wata rana tafiya ta kamani zuwa Cameroon a can na haɗu da Mameey wato Salmerh farko ƙawance muke har muka saba da ƴan gidan su,daga nan na ƙare aikinsa nace zan tafi a nan Mameey ta shaidamin itafa ni takeso dan Allah kada na tafi,nace nima ina sonta domin addininsu yaymin ƙyau,har wajan mahaifinta naje yace shiga bazai bawa ahlil kitab auren ƴarsa ba,ban dai baro garin ba sai dana musulunta sannan na shaida mata zanzu tare da iyaye na,bayan na koma birnin nufar na tarar da Tupic ya mutu,bayan Papa ya tabbatar da musulunta nayi yaje wajan uwa sundu,nidai bansan me ake ba,wata rana cikin dare naji na kiran sunana da sauri na miƙe tare da ficewa daga cikin ɗakina,nidai daga nan ban fahimci komai ba sai farkawa nai na ganni a wani ɗaki ɗaure da drip,ashe wai bayan fitowa ta tafiya na dingayi har wani ya tsince ni ya tafi dani Cameroon dake a can yake,to a airport suka haɗu da Mahaifin Salmerh shine ya amsheni, tambayar duniya sunyi min amma abu ɗaya nake faɗa iyayena ne suka kuran sbd na musulunta,daga nan kuma suka ɗau ramin aure da Salmerh shine suka bamu gida a nan Ibadan,ni kuma daga nan fara neman aikin yi babu wahala na samu aiki mai ƙyau,munyi shekara wajan huɗu da Salmerh babu haihuwa da kanta tace nayi aure,daman kuma na daɗe da haɗuwa da Zulfa kawai dai banyi mata maganarta bane,nasha wahala kafin na samu auren Zulfa Musamman akan dangi ga ɗan uwanta Lamir daya takura min,daga ƙarshe dai Mama tace na turo maga bata na,Mahaifin Salmerh da kansa ya zama waliyya na,tunda na auri Zulfa muke zaman mutunci da kwanciyar hankali, basu taɓa samun matsala a junansu har Zulfa ta samu ciki,a ranar kuma data haihu ne muka nemeta muka rasa wannan shine abinda ya faru*_
Shiru parlour'n yayi, Abbou idanunsa akan matarsa ita kuma hankalinta yana ga tilon ɗan ta Jalal sai shafa sumar kansa take,sauke numfashi Jabir yay kafin yace "bayan tafiyarka Tupic yayi aure,wata rana muna zaune aka wayi gari a kaga Tupic ya mutu,babu wanda yasan mene ya samesa amma dai anga jini a cikin hancinsa,nasan Papa bazai taɓa barina ya auri Katarina ba,hakan yasa na gaya masu mun samu aiki na ɗauke ta zuwa wani gari daban,muna zuwa naje officer ɗin ƴan hisba suka ɗaura mana aure da ita a nan kuma na amshi addinin Musulunci ita kuma tace bata so, Lokacin da Katarina ta samu ciki naiwa Papa ƙarya nace ƙwantaccen ciki ne,sosai Papa yay murna a karo na farko zai samu jika,lokacin kuma daya fahimci na karɓi musulunci ransa ya ɓaci sosai,hakan yasa yaje wajan uwa sundu ta ɗauke min sha'awar ko wacce mace hatta yin aure sai da taci remin shi a raina,hakan bai daman ba sbd nasan alrdy ina da mata,lokacin da aka haifi JALILERH a nan komai ya fara sauyawa uwa sundu da kanta ta zaɓawa JALILERH mijin aure wato Joshua,a haka harta isa shekara 15 a nan kuma shekarar haɗa aure tazo,ita kuma tace bata so harta gudu daga birnin,naci daɗin guduwarta domin nima bana so,kullum dai ina shiga damuwa sbd rashinta ga mahaifiyarta da kullum take kuka" sai lokacin Katarina ta ɗaga kanta tare da kallon mutanan ɗakin, Abbou ne yace "yaya akai ka samu Zulfa?" Gyara zama yaya yace "wannan kuma bayan na auri Katarina ne,naje Ibadan wajan meeting to akan hanyata ta zuwa meeting ɗin na kaɗeta,haka na ɗaukota zuwa birninmu na haɗata da matata,amma nasha wahala a wajan Papa domin kullum cikin zullumi nake,tana tare damu aka haifi JALILERH sosai suka shaƙu da ita domin itama Ammi take cewa just like Jalal say" da sauri Jalal ya buɗe ido wato mahaifiyarsa itace Ammin da Jalilerh take yawan bashi labarinta?ikon Allah kenan, Abbou ne yay gyaran murya yace "Papa ina son mu koma gobe sbd bobo ya baru aikinsa da yawa kuma kasan aikin gwamnati" jinjina kai Papa yay sai kuma ya saki Murmushi yace "babu mai barin nan nima saina samu nawa rabon lahirar" gaba ɗaya suka kalli Papa Jalal kuma zaune ya tashi yana kallon grandfather ɗin nasa,kai Papa ya ɗaga yace "yeah! Ina son musulunta" da sauri Jalal ya miƙe tsaye ya ƙarasa wajan Papa yace "da gaske grandfather?" Kai ya gyaɗa masa cikin farin ciki Jalal ya rungome kakansa yace "ma sha Allah! Allahamdulillah" nan ma Katarina tace tana so gaba ɗaya aka basu kallamar shiga musulunci kana akai masu bayani,danma da sauƙi ga Jabir nan,sai lokacin Mama tace "Amma anyi gantalallan yaro gidan ubanwa ka kai matar taka?" Sosa kai Jalal yay ya kalli Abbou yace "and what about my married? Why aka ɓoyan?" Murmushi Abbou yay yace "i want to surprised you ne,kowa ya sani kai aka ɓoyewa,hatta Aryan yasan komai,maganar aurenka da baby kuma babu,ka taɓa shan nonon Mummy tana bacci auranta da Aryan na nan,daman da shi na haɗa,komai plan ne hatta soyayyar Aryan da Jalilerh kawai ina son na tabbatar kana sonta ne,ashe da gaske kana sonta amma miskilanci ya hanaka faɗin abinda kake so" kallon Abbou kawai Jalal yake yana mamaki wato haka suka dinga buga game dashi? Can yace "how can that happen?" Abbou yace "abune mai sauƙi ai,tun lokacin da kazo da ita na yanke shawara da mahaifin Nusaibat,har Lokacin da kai Sallah a masjid nace kuje gida to a lokacin aka ɗaura auranku" lumshe idanunsa kawai yay yana jin wani sanyi a ransa,gaba ɗaya ya manta da abinda Jalilerh tai masa hankalinsa kuma ya koma kanta, a nan sukai sallar magrib da issha'i sannan sukaiwa Papa da Jabir sallama akan gobe zasu dawo kafin su huce Ibadan. Uwa sundu ce tsaye gabanta kuma Joshua ne yake magana yana faɗin "dukkan abinda kika faɗa kinayi mene yasa yanzu baza ki cikamin burina na ba? Kina kallo wani bare yazu ya tafi da ita" dry Uwa sundu tayi tace "kai ƙaramin yaro tsuhuwar gaba ce tsakanina da Papa,yanzu haka bayan taɓa barinsa ba,nina kashe masa babban ɗan sa na shanye jinin jikinsa,nina saka ya kura ɗan sa wata uwa duniya,nice silar lalacewar mazantar Jalal tun yana yaro,nina aika aljani yakai maganin harya sha,sannan nai asiri a jikin madubi duk sanda ya tsaya sai na zuƙi jininsa,duk abinda nai kake tunanin zan rabu dasu? Ka saurari zuwa wayewar gari kaga abinda zai faru" tana faɗin hakan ya shige ƴar bukkar ta. Gaba ɗayansu a room ɗin Abbou suka zauna,Shira ake Jalal dai na zaune yana jinsu su yake yaje wajan Jalilerh amma yana jin kunya, Irfan kam bacci ya kamsa hakan yasa yay ficewarsa ya nufi room ɗin sa, Mama ficewa ganin zaman yay yawa yasa Abbou faɗin "ka a nan zaka ƙwana kenan" shiru yay sai da Zulfa tace "my boo matarka na jira" kunyace ta kamasa ya miƙe zai fita Zulfa tace "come closer" kansa a ƙasa yaje wajanta ta rungome sa,tare da bashi peak a kumatu tace "Allah yay baka albarka tare da matarka baki ɗaya" lumshe idanunsa yay idanunsa a rufe ya bata peak kumatu yace "love You Ammi" tace "love You too my boo" yana faɗin hakan ya fita miƙewa Abbou yay yana zuwa ya rungome Zulfa ajjiyar zuciya suka sauke a tare tace "i missed Hubby"dry tai masa tace "more missed Abbou Jalal" a ƙwance Jalal ya sameta tana ta kuka ita ɗaya daga ita sai towel ta cure jikinta waje guda,jingina yay da jikin ƙofar yana sauke ajjiyar zuciya tare da fesar da numfashi,cikin ƙasa da Murya slowly yace "Wify..." jin muryrsa yasa ta miƙe da sauri har ta towel ɗin jikinta na faɗuwa,kuka ta saka masa tare da bubbuga ƙafarta kaɗan tana cije lips sbd zafin da ƙasanta yake mata,jikinta yabi da kallo lokaci ɗaya idanunsa ya sauya kala yana jin yayi tsigar jikinsa na tashi tunda yake bai taɓa ganin mace naked haka ba sai yau, lumshe idanunsa yay kana