Showing 3001 words to 6000 words out of 120090 words
tare da ɗan turawa kaɗan tura kansa yay cikin ɗakin haka kawai ya samu kansa da faɗuwar gaba,runtsa idanunsa yay kana ya fara karatu addu'ar da yazo masa,a ƙwance ya sameta ta rufe idanunta gaba ɗaya tulin sumar dake ganta ya baje saman pillow'n da aka ɗura mata kanta "ka ganta ko? tun ɗazo a haka take ko tea taƙi sha" jinjina kai Jabir yay kana yace "tafiya zamuyi" jin haka yasa Joseph zaro idanu cikin halshan turanci yace "tayaya ne zamu shiga BIRNIN NUFAR da MUSULMA bayan kaima kasan ba zaman daɗi kake ba sabida musuluntar da kayi" wata harara Jabir ya watsawa Joseph hakan tasa yay shuru bai ƙara faɗin komai ba "Dr tashe ta"cikin dabara Dr ya fara bubbuga pillow'n da take kai a zabure ta miƙe zaune tare da ƙanƙame pillow'n a ƙirjinta haɗi da jijjigashi,gaba ɗaya zuba mata idanu sukai suna kallon ikon ALLAH,a hankali kuma ta tura hannunta cikin riga ta fara ƙoƙarin fito da Nonon ta da duk alamu a tunaninta wannan pillow'n kallon babynta take masa,ganin hakan yasa Jabir yay saurin faɗin "keee mene haka"duk da irin tsawar da yake mata amma ko a jikinta,ganin da gske fito da nonon take sonyi yasa yay saurin ƙarawa inda take zaune,yana zuwa yasa hannu ya fincikota zuwa gabansa hakan kuma yay dai-dai da fitowar...
free pages dai babu😝😝 yawa domin da wuri na keson mu fara shiga cikin labarin na ko dako ɗaya ba muyi ba 08119237616
6/10/21, 1:02 PM - Buhainat: _? UNCLE NE ✨_
_✍? NIMCYLUV_
*5-6*
Wani baƙin hayaƙi daga cikin bakinta zuwa sama,few minutes jikinta ya saki numfashi ta ya tsaya cak kamar ɗaukewar ruwan sama,numfashi Jabir yaja and he trying to control his self, tabbas abinda yake tunani ya zama gsky she lost her mine,numfashi yaja tare da ƙare mata kallo musamman yadda ta ƙwanta jikinsa,cikin ƙasa da murya yace "i most go with her definitely" ganin har yanzu haƙin yaƙi daina fita daga bakinta yasa ya kalli Dr yace "do something Please" dan bai san mene zaice mata haka kuma bai san ta ina zai fara ba,gaba ɗaya yaushe ya rabauta da shiga musulunci, ya ilahi help me,what should i do? jin Dr ya fara yi mata addu'a tare da Tofa mata a kunne yasa shima yay shuru yana sauraransa haka nan yaji karatun yay masa daɗi,sosai yay mata har aka samu hayaƙin ta tsaya nan da nan wani zufa ya fara feso mata a saman forehead nata,kallon Jabir Dr yay kana yace "sai dai a tafi da ita haka,dan indai idanunta biyu babu wanda ya isa ya fiddata daga cikin room ɗin nan bare hospital ɗin,jin jina kai Jabir yay alamar gamsuwa gaba ɗaya yay abinda ya dace na biyan kuɗi da kuma kuɗin nurse ɗin data kula da ita, and they give them her medicine,rasa yadda zaiyi ya ɗauketa zuwa mota yay hakan yasa ya kalli Joseph yace " take her into the car"sosai Joseph lamarin uban gidan nasa ke bashi mamaki ba tare da yace komai ba ya ƙarasa inda take ƙwance flat like corps,harya kai hannu zai ɗauke ta yaji ance "No!! stop" cikin nutsuwa Jabir ya ƙarasu inda take ƙwance kana ya naɗa hannu suit ɗinsa, bisimillah yay kana ya lumshe idanunsa sosai yay mamakin rashin nauyinta,cikin nutsuwa ya ƙarasa da ita zuwa compund na hospital ɗin tare da sanya ta a back side ya ƙwantar da ita, Joseph shima mazaunin drever ya zauna tare da yiwa motar key yana jin Jabir ya shiga, Jabir side ɗin mai zaiman banza ya zauna yana zama Joseph yaja motar da gudu suka nufi hotel ɗin da suka sauka a cikinsa,gaba ɗaya hankalinsa ya gama yin gida ga ɓangare na zuciyarsa yana fargabar shiga da Zulfa cikin birninsu,dawa zata zauna?wane zai yarda da ita? tayaya zata zauna a cikin mutumane irin na birninsu, Joseph ne ya tari numfashinsa yace "oga You need to think,amma aƙwai haɗari a zuwanta birnin NUFAR hatta shugaba ba zai yadda ba,kai zai iya kasheta fa akan dai ya zauna da mai saɓanin addininsa"jinjina kai Jabir yay yace "i knew,but he is my father dole nasan weakness nasa,dan haka you don't have to worry, a cikin wannan daren suka gama komai na tafiyarsu yadda gari na wayewa zasu ɗauki hanya, Zulfa kam hanyar yanzu bata san a duniyar da take ciki ba,duk irin a.c'n dake kaɗawa a ɗakin hakan bai yana jikinta zubar da wata zufa mai yawan gaske ba,fita sukai daga ɗakin suka kama na kusa dashi domin he never sleep with a women in the same room ba hakan tasa yabar mata ɗakin ba tare da sanin abinda zai iya faruwa cikin dare ba.
Bayan tafiyar su Mama Alhaji Kabeer miƙewa yay tare da nufar upstairs har yaje last tsep sai kuma ya dawo da baya zuwa inda Mameey ke zaune tare da Jalal,ba tare da yay magana ba yace "bani JALAL" kallonsa tayi tace "tayaya zaka iya kula dashi bayan kasa a koda yaushe zai iya neman a abinci?"ganin tana wasting time ɗinsa kawai ya sanya hannu ya amshi JALAL dake ƙwance cikin showel yana bacci,a haka ya nufi saman bene dashi yana zuwa ya nufi part ɗinsa dake farcing part ɗin Mameey, direct can bedroom ɗinsa ya shige yana zuwa ya ƙwantar da Jalal a saman bed ɗin kana shi kuma ya shige bathroom,taken shower yay tare da ɗaura al'wala domin sai lokacin ya tuna bai sallar isha'i ba,cikin saurin daya rage masa yay shirya cikin farar jallabiya tare da fesa parfume ɗin da yake fesawa yayin sallah,paryer mat ya shimfiɗa ya gabatar da salla sosai yay addu'a tare da roƙan Ubangijin Allah ya bai yana masa Zulfa cikin kwanciyar hankali da kuma ishasshiyar lafiya,lumshe idanunsa yay hakan ya bawa hawayen dake maƙale a cikinsu damar fitowa,abubuwa da yawa sun haɗe masa ba tare ɗaya san menene silar faruwarsu ba,tabbas a ace yasan wanene shi babu shakka da a yau zaije ga danginsa amma rashin sani ya zauna al'umma na jifansa da kalamar marasa daɗi da kuma ma'ana,sai a yanzu ya fahimci kuɗi baya siyan farin ciki, kuɗi baya siyan ƙwanciyar hankali,da ace ya nayi da a yau kuɗi sai yay masa maganin damuwarsa,wata zuciyarsa ke faɗa masa anya Zulfa ba tana sane ta gudu ba,da sauri ya girgiza kansa tare dasa hannu ya share hawayen dake bin saman fuskarsa,yasan zuciyace kawai ke gaya masa hakan amma babu yadda za'ai Zulfa ta tafi ta barsa yay amana da irin soyayyar dake tsakaninsu,sosai ya ɓata time yana tunanin akan abinda baya da mafita wajan 3:00 na dare yaji kukan Jalal da sauri ya miƙe ya isa garesa,tarwai yaga ya buɗe idanunsa sai juyasu yake musamman idanun nasa da suka kasance manya masu blue ɗin balls,hannu yasa ya ɗauke sa cikin sanyin murya ya fara yi masa wata daddaɗar waƙar "uwa tana da daɗi mahaifiya tayi mana komai" shuru Jalal yay tare da tura ƙaramin yatsarsa (kinsar) a ƙaramin bakinsa cikin nutsuwa ya fara tsotsar yatsantsar tamkar ana feeding nasa,wasu sabbin hawayenne ya kara fitowa daga idanun Alhaji Kabeer sabida tausayi ɗan nasa cikin wata narkakkiyar murya yace "Bobona haka rayuwa tayi dakai tun kana baby ko,don't worry everthing will be fine in sha Allah,dole aƙwai ƙalubale cikin rayuwarka Bobona Am so sorry my love" ya faɗi hakan yana kai bakinsa saman goshin Jalal ya sumbata da sauri ya miƙe tsaye tare dayin waje da gudu,yana zuwa parlour'n sama ya fara laluban inda Zulfa ta saba ɓoye masa idan tayi laifi,yayi hakan a tunaninsa ko tana nan,haka yayta dubawa amma ko alamunta babu a gidan, Jalal har yanzu idanunsa biyu da alama irin yaran nanne da basa bacci da dare,jin ana jijjigashi yasa ya fara kuka "inyaaaaa yaaaaa" cikin sauri Alhaji Kabeer ya fara jijjigashi amma ina sam baya ganewa,hakan tasa ya nufi part ɗin Mameey cikin Sa'a yaga part ɗin a buɗe da sallama ya shiga sosai yay mamakin ganin glass cup a saman ƙaramin table, girgiza kai kawai yay har juya zai ya hangi fidar da aka Jiƙawa bobo zam-zam da dabino ɗauka yay ya bashi bayan yasha ya jijjigashi cikin ƙaramin lokaci yay bacci a kuma lokacin aka fara kiraye-kiraye sallar asuba ganin daren Lahadi ne washegari ya tashi Litinin ya ƙarasa fridge ya ɗauki gorar ruwan swn ya ɓalle murfin yasha sosai, kana ya ɗauki niyar a zumi, bedroom ɗin Mameey ya nufa sabida jiyo nishi da yay sama-sama handle ɗin ƙofar ya murɗa tare da tura kansa ciki saurin ja baya yay sabida abinda yaga Mameey nayi...
free pages dai babu yawa ahhha😝 08119237616
6/10/21, 1:03 PM - Buhainat: _? UNCLE NE ✨_
_✍? NIMCYLUV_
*7-8*
Juyi take sosai akan makeken royal bed ɗin ta sai nishi take sama-sama hannunta dafe da mararta,wani zafi da raɗaɗi ta keji a ƙasan mararta,cikin tauyawa halin da take ciki ya samu bed side inda wata sofa ke ajjiye ya ƙwantar da bobo, jiki a sanyaye ya ƙarasa inda take a ƙwancen cikin sanyin murya yace "what is going on dear?"ya tambaya yana miƙa hannu domin taɓa inda take riƙewa,cikin zafin ciwo tace "don't touch me Abbou Jalal" da mamaki ya kalleta yace "mene yasa? bayan kina halin ciwo" hawayen da take ɓoyewa ne suka shiga fita daga cikin idanunta kafin taja numfashi tace "babu abinda zakai min,duk da nasan ciwo na kaine maganinsa amma a yanzu kai ɗin kamar gidan ashana ne babu ashanar ciki"ɗan waro idanu yay da mamaki a kan fuskarsa kamar bazai magana ba sai kuma yace "yana da ƙyau nasan mene matsalar ki,koda bazan iya yi maki magani ba" kafin yay wani dugun tunani yaji tasa hannu ta jawoshi jikinta tare da ƙoƙarin haɗe bakinsu waje guda da saurin ya juyar da kansa gefe guda tare da faɗin "azumi zanyi alrdy nayi sahur so ki rabo dani" kanta ta sunkuyar gefe guda ba tare da tace komai ba,yasan tabbas yana shiga hakkƙinta amma yaya zai yi,a duk sanda yay sex da ita yana jinsa tamkar a gidan bread yaya take so yay mata, dalilin hakan yake danne abinda ya keji a game da ita sabida bayaso ya nuna mata banbanci a tsakaninta da zulfa,hannu yasa ya ɗago ta zuwa jikinsa cikin sanyin murya yace "look dear kalleni"ɗago kai tayi ta kallesa cikin fahimta ya shafi kanta yace "ba tun yanzo ba nasha gaya maku aƙwai infection jikinki,wanda shine yake ƙara sanya maki ciwon marar, and ina da tabbacin shine yasa har yanzo baki samu dace da haihuwa ba"cikin mamaki take kallonsa kafin tace "wanne irin infection kuma?"murmushi yay yace "nifa doctor ne dear kuma na tabbatar kina dashi domin ina jin haka a tare dake"
infection kashi uku ne.
Ciwon sanyin da ke damun mata kala kala ne. Amma zamu takaita akan guda 3 wanda sune suka fi cutar da mata.
1- Wanda bacteriya ta ke janyowa (Bacterial vaginosis)
2- Wanda fungi ke janyowa (Yeast Infection ko Candidiasis)
3-wanda ake kamuwa ta hanyar jima'i
"yanzu dear bana cikin nutsuwata kema sheda ne" hannunsa ta jawo ta dora5 saman mararta tare da cusa shi,lumshe idanunsa sabida bai son abinda take buƙata a tare dashi "but i need you"hannunsa za zare zare da miƙewa ba tare da yace komai ba ya nufi inda Jalal ke ƙwance yana bacci ɗaukar sa yay tare da dawowa inda take ƙwancen a gaban ta ya anjiyeshi tare da faɗin " i don't mean to hurt you please try to understand me ko babu yawa,ko nace zan maki abinda kike buƙata nai ƙarya you alre6 knew Zulfa is missed"shuru kawai tayi masa tana kallon bobo dake bacci harya gama maganarsa ya fice.
A can Golden tuilp jericho hotel fitowar Jabir kenan daga bathroom yana sanye da ƙaramin towel a waist ɗinsa sai kuma dari blue a hannunsa ya goge jikinsa dashi,cikin sauri yake gudanar da komai tym to tym ha kan jaa tsaki kaɗan,gaban dressing mirrow ya ƙarasa tare da tsurawa kansa idanu, ɗan waro idanu yay ganin a wuni guda ya faɗa sam ya bata rabonsa da abinci tun jiya da safe,ya mutsa fuska yay tare da faɗin "look Jabir control ur self komai zai dai-dai everthing will be fine but yaya zanyi da Papa?yanzu nasan suna shirya bikin haɗa samari da ƴan mata domin tantance wanda suka isa aure tabbas naje da waccen yarinyar sai a haɗata da wani shin yaya zanyi ne,ohh God help me"wayarsa ce ta fara ringing alamar kira yazo masa,murmushi ya saki tare da picking call ɗin ya manna a kunnansa yace "Selemu alaika" dry Katarina tayi sabida wata hausa da taji yay mata "hello brother how Are you?" lumshe idanu yay yace "adey fny na and u?" miƙewa tsaye tayi sabida tafiyar da taji a bayanta cikin sauri ta shige cikin bathroom tace " Papa ya sanya a saka maka idanu indai harya tabbata ka musulunta ko kuma anga kana sallah a tsireka da kibiya i don't want to lose you dan Allah kada ka dawo"wani murmushi takaici yay yace "all this akan na musulunta ne? dole zan dawo i will back you"cikin Muryar kuka tace "but..."ohh ya rabbi see lrt" yana faɗin hakan yay rejecting call ɗin cikin sauri ya fara shiri yana gamawa Joseph yana zuwa ticket ɗin ya nuna masa harda na Zulfa jinjina kai Jabir yay yace "good job" trolley kayansa ya bawa Joseph kana ya gama shiryawa cikin wasu ƙananun kaya masu ƙyau, direct Joseph wajan motar hotel ɗin ya nufa yana zuwa ya zoba kayan a Boot ya shiga gefen drever ya zauna, Jabir kansa ya tura cikin ɗakin a zaune ya sameta gaba ɗaya ta hargitsa gashin kanta ga kuma pillow data rungome sai cusa masa kyawawan breat ɗin ta a baki sai jijjigashi take tare da shafa saman pillow'n like tana shafa kan babynta(jaririnta) shuru yay mata yana kallon ikon Allah ganin tym na tafiya yasa yace "ohyyya Madam come Les go" da sauri ta ɗago kanta tare da ƙanƙame pillow'n hannunta cikin wata iriyar murya mara daɗi tace "ya rahamanu" ƙarasa shigowa ciki yay tare da zama kusanta yace "bani babyn muga ko"jin abinda yace tayi sauri faɗawa jikinsa gaba ɗaya da sauri ya runtsa idanunsa tare da faɗin "subuhanallah" domin itane kalmar da yafi Zama a bakinsa,hannu yasa ya cireta a jikinta ɗan waro idanu yay sabida ruwan nono da yaga yana zuba cikin sauri ya kawar da kansa yace "mai da ciki riga"Zulfa kam sam bata fahimtar abinda ya kece mata domin ganinsa take tamkar Alhaji kb,hannunsa ta kama ta fara ƙoƙarin ɗurawa a brest ɗin ta baki ya buɗe zai mata tsawa sai kuma yay saurin rufe bakinsa cikin dauri ya saka hannunsa a saman brest ɗin ba tare da wata manufa ya mai dashi cikin riga da idanunta kawai take binsa,ganin bata wani buge buge bare duka yaji daɗin hakan vail ɗin abayar daya siya mata jiya ya ɗaure kai tashi kana yasa hannu ya miƙar da ita tsaye nan fa tace sam bata san wannan ba,haka yay ta fama amma fur taƙi fita koda ya matsa mata saita shiga nuna masa wajan ƙofar fitar, ganin baiga komai yasa yashi sauri ɗaukar ta cak ya nufi waje da ita,abinda bai sani ba,da zarar ya nufi fita da ita sai taga wata ƙatuwar halitta na kusanto inda take tsaye hannunta ɗauke da wasu manyan ƙaho dalilin da yasa taƙi fita kenan,a haka suka ƙarasa mota ta tura ta a back side shima ya shiga,yana shiga ta faɗa jikinsa tare da faɗin "ya rahamanu" kanta ya shafa cikin ƙasa da murya yace "sorry" a haka motar ta nufi airport dasu suna zuwa ana kiran masu tafiya cikin sauri Joseph ya nuna ticket ɗinsu Jabir da Zulfa a vip side Joseph kuma a normal side,lumshe idanu Jabir yay yana jin sabuwar shafin ƙaddararsa na ƙara kusan to shi,bayan yasa wayarsa a airplane mode ya fara duba sabbin message ɗinsa na email,tym to tym yana kallon Zulfa data ƙanƙame sa idanunta na fidda ƙwalla a haka jirgin ya fara tafiya dasu zuwa sararin samaniya to Zulfa a sauka lafiya ki ɗan bamu a ron wasu shekaru kafin muzo gareki.
to abufa kamar wasa gaba ɗaya Alhaji kb baya cikin nutsuwarsa koda yaushe cikin falkin Zulfa yake gefe guda kuma da wani irin yanayi da yake gani cikin falkin wanda har yanzu ya kasa tantance wanne abune,ko ina an baza rahotanni akan ɓatan nata ko ina maganar Zulfan ake,hatta su mama6 da Jamal da Lamir cikin posting picture nata suke a I.G, Twitter, facebook, Whasapp, ga kuma vedio ɗin ta da suke sakawa a tik tok,dukkan Wasu kafafen sadarwa cikin neman Zulfa Zubair amma shuru koda wasa ba'a samun wanda yace yaga mai kama da ita tamkar an kulle bakin jama'a yauta kasance ranar sunday sati biyu ta ɓatan Zulfa Alhaji kb na zaune da bobo a hannunsa yana masa wasa,cikin sauri ya saki bobo daga hannunsa tare da safe saman forehead ɗinsa dake sara masa,da hanzarin Mameey ta tare Jalal kafin yaje kasa "innalillahi sakinaa fa kayi Alhaji yanzu da yaji ciwo fa,koda yake kai babu ruwanka domin ni jama zasu zaga musamman dangin Zulfa"saurin kallonta yay cikin ɓata fuska yace "what!? wanne suna kika ambata?"da mamaki take kallonsa tace "ehhh Zulfa nace kuma nasan kaji"ta faɗa tana jijjiga bobo dake kuka yana ƙoƙarin saka ya tsanshi a hannu, miƙewa yay ya tare da amsar Jalal har yaje wajan strais ya tsaya yace "koda wasa kada ki sake ambatar sunan Zulfa idan ba haka ba..." cikin tashin hankali tace "kamar kada na sake ambatar sunan Zulfa?idan da wanda yafi da cewa yaji sunanta to bayanka yake bi ai kuma Zulfa ai.."da wata gigitacciyar tsawa ya tari nufashinta "my friend shut up i hate this name na tsanani sunan Zulfa na gaya maki" yana faɗin hakan yay saman bene abinsa yana tafe yana jijjiga bobo,washe gari tun da sassafe ya fice da gidan bayan ya kai mata bobo ka san cewar a wajensa yake ƙwana kai tsaye wajan Mama yaje ya nufa yace mata yana son yazo takwashe kayan Zulfa daga gidan,zaro idanu tayi domin bata tsammaci abinda zai faɗa kenan ba, murmushi tayi tace "kamarya ya kenan kb? shuru yay mata sabida bai san abinda zaice