Showing 42001 words to 45000 words out of 120090 words

Chapter 15 - UNCLE NE Complete

Unknown   

11 Nov 2024

5826

ya fara tafiya harya shige cikin bedroom ɗinsa ya saka key ya kulle kansa.

Da idanu kawai Jafar ya bisa,kafin idanunsa ya sauka akan wayarsa da yake amfani da ita a gida,kamar yyi tunani hakan ta kasance,da sauri ya shiga xender ya tura photonan Jalal da Jalilerh wanda sukai a tare,wasu ita ta ɗauka wasu kuma tana zaune aka ɗauke su,wasu kuma shi ya ɗauka idan abun nata ya mutsa tana rigima,wanda sukafi kyau ya tura kafin ya miƙe tsaye tare da ficewa daga cikin part ɗin.

A parlour ya samu Abbou da Alhaji Kamal da Mummy da Mameey Mama nacan rakuɓe zai baza idanu take,jin wajan yyi shuru yasa ya kalli Abbou yace "Abbou Aryan, Imran, Irfan suna ina?" Abbou kasa cewa komai yyi sai Mameey da tace "Aryan tun ɗazo ya cewa har yanzu bai dawo ba, Imran Irfan kuma suma basu jima da fita ba" kai ya jinjina yace "ok tom Allah dai ya kiyaye gaba" sai lokacin Mummy tace "Jalal fa?'
Cikin sigar tausayi yace "Mummy Jalal tunda na fara magana babu abinda ya cemin da alama ba kamar baya fahimtar abinda nake faɗa masa,yanzu haka ya shige bedroom ya kulle kasa ciki" kuka Mummy tasa tace "kaga abinda nake tsoro ba,wannan shurun na bobo cutarsa dashi zaiyi,nasan bai iya ɓacin rai ba tun yana ƙarami yanzu Allah kaɗai yasan abinda zaiwa kansa,zan iya jure komai amma ba zan cure ganinsa a haka ba,bazan jure wani abu ya samesa ba" kallonta suke kawai cike da tausayi domin yadda ta keson Jalal ko Nihila bata samu wannan ƙaunar ba, Jafar ne yace "Abbou zan je in sha Allah komai zanyi dai-dai" yana faɗin hakan ya fice daga cikin gidan ga baki ɗaya.


Yana fita Alhaji Kamal yace "yanzu haka maganar da nake maka Nusaibat banda kuka babu abinda take,bansan me zan mata ba,na sani ko wajan Muhammad tazo ba zata zamu abinda take nema wajansa ba,sai yanzu nake far gaɓar abinda mukai" juyawa Abbou yyi ganin har yanzu Mummy kuka take Mameey kuma na zaune ta zabga tagumi, Allah ya sani yadda ta ɗauki Jalal da muhimmanci haka ta ɗauki rayanta,kawai tana ɗauke kai ne sbd Jamal ta fita ƙarfi a wajan Jalal,ita jikinsa ce dole take kallon wani abun da ido yace "kuje ciki" miƙewa sukai Mameey tayi part ɗinta Mummy kuma ta nufi part ɗin Jalal yace "ki barsa kada kije wajansa yanzu" jin hakan yasa ta nufi part ɗinta, Mama ma da bin bango ta shige nata part ɗin, kallon Alhaji Kamala yyi yace "inaga wannan maganar ba wacce zamuyi yanzu bace, kaje ka rarrashi Nusaibat komai zai yi daidai in sha Allah" da Ameen Alhaji Kamala ya amsa kafin ya miƙe ya nufi fita waje,shima abbou part ɗin Mummy ya nufa yana zuwa ya sameta zaune tana kuka,tana ganinsa ta miƙe da saurin ta nufi wajansa tare da faɗawa jikinsa ta saki sabon kuka,bayan ya bubbuga kafin ya jata zuwa saman sofar parlour'nta yace "babu wanda zai ce kullum zaiji daɗin rayuwa babu lokacin da baza'a jarabcesa ba,munsan dole Jalal ya samu magauta da kuma maƙiya,amma abin tunanin yadda aka rasa dawa za'ai amfani wajan cutar dashi sai da Jalilerh yarinyar daba komai take fahimta bare ta gane,kuma a wannan rayuwar ba maƙiyi ne abin tsoro ba..," kallonsa Mummy kafin yace "eh tabbas masoyin da zai nuna maka zallar ƙauna bayan a zcyrsa ba haka bane,duk abinda ya samu da Jalal zamu barshi matsayin ƙaddara wacce a kullum tana iya samun ɗan adam,abin farin ciki itama ƙaddarar tana da nata lokacin hawai dauwama dake a tare da mutum ba,kenan kinga akwai ranar da zamu bada labarin ita wannan ƙaddarar ranar data zama tarihi garemu baki ɗaya" da wannan na sihar ya rarrashi Mummy kafin ya ɗauki key din motarsa shima habar gidan.

Jalal na shiga part ɗinsa ya nufi bathroom ya sakarwa kansa shower lumshe idanunsa tare saka hannunsa a saitin zcyarsa dake breathing vrt fast,a hankali kuma gargasar jikinsa ta fara mimmiƙe wa,kafin jijiyoyin kansa suyi faɗa raɗa a saman goshinsa,a hankali yanayin jikinsa ya fara sauyawa jikinsa ya ɗauki rawa idanunsa sukai jaaa har wani ruwa-ruwa suke,ga yadda ya hargitsa gashin kansa,a hankali maganar ta ta ƙara dawo masa "he raped me I hate him" wani ihu yyi wanda ya cika gida baki ɗaya tare dasa hannunsa ya daki madubin mirror'n dake cikin bathroom ɗin nan take ya farfashe jini ya fara bin hannunsa.


Da sauri Mummy da Mameey suka fito daga part ɗinsu tare da nufar part Jalal da gudu,kai tsaye bathroom ɗin sa suka nufa,tsaye sukai bakin bathroom ɗin aka rasa wanda zai magana, Mummy da haryanzu kukanta bai tsaya ba tace "idan kace cutar da kanka zakai tabbas kamar ka cutar dani ce,abinda zakaiwa kanka zafi baƙan tamin akan abinda akai maka a yanzu,dan Allah Jalal ka fito kada ka cutar da ranka abinda kai ka san cewa ba gsky bane" Mameey ta ɗura da faɗin "duk abinda za kaji a cikin zcyarka muma munajin makamancin sa domin bazance munajin kamar naka ba,amma komai a hankali ake binsa,yadda ka ɗauki abu a haka zai zo maka,amma da ciwo yarinyar daka riƙe ta a maka sharri da ita,a yanzu halin da Jalilerh take ciki shine abin tunani,kasan cewa a yanzu daman fushin naka suke buƙata shi ya sanya sukai maka haka,kayi faɗa da zcyarka ka fito ka yaƙi maƙiyanka yanzu lokacin ka ne,damar kace tayi abinda kake so domin duk wannan abinda ake hukumar zaɓe inec bata duba wannan ba,yanzu aka sanar an tabbatar da kai a ɗan takarar governor IBADAN..
6/10/21, 1:12 PM - Buhainat: *UCL NE*


Tunda Aryan ya fita yake zagaye a cikin motar,gaba ɗaya ya rasa wanne kallo yakewa wannan lamarin,idan yace zai zauna a gida tabbas zcyarsa zata faɗa zargi,zarginma na yayansa,amma yana da tabbacin bazai taɓa aikata hakan ba,amma mene yasa yake jin zafi da kuma radaɗi cikin zcyarsa? Mene yasa yake jin zafin yayan nasa a cikin zcyarsa? Iska ya fesar ta cikin bakinsa kafin a hankali yayi reverse da motarsa ya nufi wani waje daban inda zai samu sauƙin zcyarsa.
A can gidan governor Mubarak Yahya cibo kowa zaune yake shida Hajja Ayushert da kuma Hibba suna zaune a main parlour yace "ikon Allah kenan muda ake mana kallon ɓata gareki ashe aƙwai wanda suka fimu,daman Allah gafurur rahimu ne gashi zaune mun fara ganin sakayya" Hajja Ayushert tace "wai meke faruwa ne kake wannan zantukan bayan kace aƙwai alamun nasara,yadda ka ɗauka da zafi ko abokin takarar mutumin da suke jam'iyya ɗaya bai ɗauka ba,komai ɗan sauƙi ne ni duk banga abin damuwa ba" kallonta yayi tare da yin murmushi yace "Hajja kenan,aini yadda yaron nan ya tsokane min idanu ko Bashir Bello bai bai tsokane min ido ba,dalili shi Bashir Bello yana jam'iyyar D.R.P kin ga suna jam'iyya ɗaya da Muhammad Jalal Kabeer bobo kenan,amma Bashir Bello bashi da farin jini jama'a suna ƙaunar bobo,da zarar jam'iyar D.R.P ta ƙaddamar da Jalal matsayin ɗan takarar governor a IBADAN kinga kenan dani zai kara,kuma idan nayi wasa zai iya kai jam'iyya ƙasa ni kuma abinda bazan taɓa bari ba kenan" jinjina kai tayi kafin tace "amma wacce magana kake akan ana maka kallo na daban" murmushi yyi ya kurɓi lemon dake gabansa a cikin glass cup yace "ohh ashe baki da labari,wai shi fa Jalal ɗin aka kama yyiwa wata fyaɗe,kuma abin ta kaicin ita yarinyar shine yake rikonta a gidan sbd shine ya tsince ta a gidan,badai ki gani ba abin tausayi wlh" kafin Hajja tayi magana Hibba tayi saurin miƙewa tace "wlh Daddy wannan maganar bazan taɓa yadda da ita ba,tabbas sharri ake masa sbd kawai ya samu ɗaukaka kai da gaji kasan sharrin maƙiya ne wannan wlh" da mmki yake kallonta kafin tace "ohh nine nake maki ƙarya kenan ko kuma nine nake mai sharri,wait keda kike wannan mgnar kin san halinsa ne? Ko kuma kin san wanene shi" cikin damuwa tace "wlh Daddy bazai taɓa aika abinda ake zargin sa akai ba,kuma ace duk mutumin daya faɗi wannan maganar kada a yadda sai ya bada shaida,kuma shaidar ba mutum ɗaya ba,kai koda ace ya aikata indai ba samunsa akai tirmi da taɓarya ba to kada a yarda da zancen sa,domin ƙazafi irin wannan yana akai mutum zuwa ga huta" miƙewa tsaye yayi cikin ɓacin rai yace "Hibba har girmanki ya kai haka,ina magana kina musu dani ko" shuru tayi masa kafin hawaye ya biyo da cikin idanunta tace "wlh Daddy wannan mutum ba zai aikata wannan abin ba" wayarsa ya ciro kafin ya shiga vedio yace "kalli da idanunki may be zaki yadda shiya aikata hakan,ke kibar mutum kawai akan siyasa babu abinda mutum bazai aikata ba"ya faɗi hakan yana danna mata play na vedio karɓa tayi ta fara gani kafin ta zaro idanu waje tace "what wannan ai matarsa ce, Daddy mene ya kawo Abban Yasmin cikin vedio'n,wlh Hon Faisal Lawan ne a vedio'n ga wata robar jini a hannunsa"tana faɗin hakan ta juya da gudu ta nufi hanyar fita daga cikin gidan,da saurin governor Mubarak Yahya cibo ya mara mata yana mai kiran sunanta "Hibba..Hibba...Hibba" amma ina tuni tayi waje,shaf ya mance vedio'n daya nuna mata ba wanda akai editing ɗinsa bane,cikin tashin hankali yyi dailing number Lamir ringing ɗin farko ya ɗaga,yana zaune a parlour shida su Jafar da shigowar sa kenan yyi picking call ɗin yace "ina cikin baƙin gida " hakan daya faɗa yasa Mubarak Yahya cibo ya fahimci inda maganar ya dosa cikin tashin hankali yace "aƙwai matsala yanzu Hibba taga vedio'n wayata kuma hadda Faisal Lawan cikin vedio'n kayi duk abinda ya dace har a rabata da wannan wayar" kallon jama'ar wajan yayi yace "ina zuwa yanzu" yana faɗin hakan ya fice daga cikin gidan yana faɗin "yanzu tana ina ita Hibbar?" Daga can yace "ta fita yanzu da wayar a hannunta dukkan abinda za'ai ayi idanma ta kama a salwantar da ranta ayi,dan da ace a sirina ya tuno Gwamna ace ita ta rasa nata ran"yana faɗin hakan ya kashe wayar tare da shigewa cikin gidansa,shima Lamir fita yayi ya shiga motarsa yana mota ya kira number Hon Faisal Lawan ya shaida masa komai,cikin tashin hankali yabar wajan zaɓan ya biyo bayan Lamir.




Birnin nufar
Shigowa Jamil tare da zama a kusa da Katarina wacce take ta kuka yana shigowa ta miƙe tare riƙesa tana kuka tana faɗin "Na shiga uku,me nayi Papa da bai sona kamar ba shine ya haifi wanda mijina ba? Ko dan yaga mijina ya mutu yake min haka,me nai masa mai zafi har yake ƙina haka,ko laifi Jalilerh ya shafan" shuru yyi mata kafin ya sauke ajjiyar zcy yace "am sorry my dear,kiyi hqr komai zaizo ƙarshe in sha Allah" Juyawa yyi ganin zulfa bayansa rungome da pillow ta tsora masa ido, murmushi yyi mata kafin ya miƙa mata hannu,ka faɗa ta maƙale hakan tasa ya ƙarasa inda take tsaye yace "eyeee muga babyn naki" miƙa masa tayi itama tana dry kafin tayi saurin karɓar sa ta maƙale teddyn a kafaɗa, murmushi Katarina tayi tace "Dear ni kin hanani babynko" kallon Jamil tayi tace "baby" kanta ya shafa hannunta ta zare a kanta sannan ta fara ƙoƙarin ciro brest zata bawa teddyn,hannunta ta riƙe gam tare kallonta yace "baby baya kuka bari sai gobe" kuka ta sanya tare dasa hannu ta hankaɗe Jamil ita a dole taji haushi.
Papa ne zaune gaban Uwa sundu yace "Uwa sundu ke nake saurare bani labarin da zai ƙwantar min da hankali menene babban abinda ya sanya kika kirani" dry ta Uwa sundu ta kyakkyata kafin ta haɗe fuska tace "abin mamaki wa ƴan muke farauta ashe suna da magauta bayanmu" da mmki ya kalleta yace "kamar yaya kenan?" Wata dryar tayi har hayaƙi na fita ta cikin bakinta kafin ta rufe bakin tace "wa ƴan can suna murna sunyi galaba a kansu,basu san dukkan abinda ya faro aiki na bane,basu san cewa ba ita tayi wannan maganar ba,aiki aljani Kamdas ne ɗaya daga cikin jerin aljanun dana turo domin siyimin aiki a jikinta,banda sharri na ni uwa sundu babu wanda ya isa ya raɓi jikinta domin wannan hasken na jikinta ya riga ya zama garkuwa a tare da ita, Nima dalilin daya sanya na samu nasara a jikinsa,sbd rabata da hasken da akai" tana faɗin hakan ta ƙara buɗe hangamemen bakinta ta Fara ɓanɓaka wata uwar dry,cikin farin ciki Papa yace "daman nasan idan dake bana da damuwa,kamar yadda tayi gudu da kanta haka zata sako kafafuwanta cikin wannan birnin na nufar, kuma a haɗata ta rayya da Jushoa" da wannan mgnar ya miƙe ya koma tirakarsa.



Lamir na zuwa gidansa inda suka ajjiye Jalilerh ya ɗauki wata ƙaramar roba ya saka cikin aljihunsa, kafin ya kalli Jalilerh yace "yanzu zan kaiki gida da wasa kikace nina na ɗauke ki saina yankaki an gina gawarki tunda damar ba sallah kike ba,hatta Jalal idan kika nuna masa alama nida kenan,zan sakaki a mota wani zai ajjiyeki yana ajjiyeki ki tsaya har wani daga cikin gidanku ya fito kinji ko" ɗaga kai tayi cike da tsoro gaba ɗaya ta fita hayyacinta, tayi wani zuru-zuru ga kayan jikinta duk a yayyage,babu abinda yake damunta sa abinda Lamir ɗin ya akaita mata,da yyi mata wannan abun gwamma ace ta mutu,hawayen fuskarta ta goge kafin tabi bayansu a hankali,har ya kaita cikin mota yana sata drever yaja,suma motarsu suka shiga tare da barin cikin gidan.

Dreven har ƙofar gida ya ajjiye Jalilerh ta durƙoshe wajan tana sakin kuka,Sosai Hibba ke gudu akan titi tana tafe tana danna wayar hannunta,a haka ta samu ta laliɓi numbersa wacce ya bata,ya zaune a parlour idanunsa lumshe kamar mai bacci tunda wannan abun ya faru babu wanda yaywa magana, kuma ko barin ɗakinsa baiyi b, Jafar ne ya kallesa yace "ana kiranka ya kamata ka ɗauka wajan 5 miss call kenan" ware jajayen idanunsa yyi tare da saukesu a saman screen ɗin wayar yana kallonta har ta gama ringing ɗin,danna wayar tayi zai danna off sai wani kiran ya shigo,a hankali yyi picy tare sanyata a cikin kunansa,daga can ɓangaren Hibba tace "na ganosu na gane sharri akai maka ina da hujjar komai a hannunsa" da sauri ya miƙe zaune domin sosai ya gane murya ta sai dai bai gama fahimtar abinda take faɗa ba,cikin ɗan ɗaga murya yace "mene kike faɗi? Su waye? Me kika gano? Numfashi ta sauke tace "wannan vedio'n sharri akai maka na gano wanda sukai maka kana ina" da sauri ya miƙe tsaye yace "what kina ina ke..? Bayanta ta juya sbd ƙarar motar da taji kafin tace "ina hanyar zuwa wajan police kuma naga fuskar....," Bata ƙarasa faɗa wata ƙatuwar mota tayi ciki da ita wata ƙara ta saki wanda ya sanya Jalal saurin toshe kunansa,can gefe ta faɗi motar kuma tayi gaba abinda a nan take kuma jini ya fara zuba ta tsakiyar kanta..


Biya 300 ko 600 domin samun littafan dana rubuta na kuɗi 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616
6/10/21, 1:20 PM - Buhainat: 46-47
Kai tsaye ambulance ɗin babban asibitin dake ibadan suka nufa, cikin saurin manyan likitoci suka ƙarbi Hibba sai dai tun kafin su isa ga emergency Hibba ta riƙe hannun Wani doctor kafin a hankali ta buɗe baki tace "La'ila ha'illallah Muhammad Rasulullah...,"wani tari ya sarƙe bakinta kafin wani gudan jini ya biyo bayan tarin, ɗauke kai likitan yyi tare dasa hannu ya shafi idanunta da suke a buɗe, ciki suka ƙarasa shigar da ita, kafin su sanye bandage suka naɗe kanta daya tsage biyu,kasan cewar ƴar sananne ce babu wahala aka samu number governor Mubarak Yahya cibo ringing ɗin farko akai picking call ɗin,Lamir ne ya amsa tare faɗin "eh,shine lfy dai?" Daga can ɓangaren police ɗin yace "babu abin ɓoye domin ko ban faɗa ba zaku iya gani a labarai Allah yayiwa ƴar sa Hibba rasuwa,yanzu haka muna cikin asibiti tare da gawarta zaku iya zuwa ko ɗauka domin suturta ta" yana faɗin hakan ya juya inda aka rufe Hibba da likkafani, Lamir daga can ɓarin yyi shuru yana kallon Hajja Ayushert wacce fitowar ta kenan daga part ɗinta zuwa main parlour,kallonsa Mubarak Yahya cibo yayi yace "lafiya dai naga yanayin ka ya sauya gayamin mana" ƙasa Lamir yyi da ido shi ala dole tsoran faɗa masa yake, Hajja Ayushert ce tace"Lamir talk mana,kasa bugun zcyata na ƙaruwa" cikin Muryar tashin hankali yace "Hajja kiyi hqr da abinda zan faɗa maki,ke musulmace kuma babu wani musulmi da yake sani abinda zai faro dashi, Allah shike bamu abinda ba musan zamu samesa ba,haka kuma shine yake amsar abinda ya babu a duk lokacin da yaga dama,dole za kiji zafi da raɗaɗi abu hqr shine yafi maki a yanzu kuma...,"da sauri ta katse sa ta Hanyar faɗin "ba wannan nake buƙatar sani ba,ka gayamin me aka gaya maka a waya?" Juyawa yyi kafin yace " ALLAH ya yiwa salma rasuwa,yanzu ake faɗa min a wayar da aka kira,ta rasu ne ta hanyar haɗarin babbar mota daya rutsa da ita" cikin ƙara ji da fitar hayyaci Hajja Ayushert tace"what are you out of your sense?Lamir kasan abinda kake faɗa min kowa?kasan mene bakinka yake faɗa kowa?tayaya za'a ce min Hibba ta mutu bayan yanzu akan idanuna ta fice daga cikin gidanan,ina tabbacin aka ƙara dubawa ba ita za'a gani ba sai dai wata,ko mai kama da ita bana fatan ace ta mutu bare Hibba ta,wlh she still alive, Hibba tana raye babu yadda za'ai na yadda ta mu....,"bakin tane ya tsaya da maganar sabida gawar Hibba da aka shigo da ita cikin gidan har main parlour,daskarewa tayi a wajan bakinta da jikinta ya shiga rawa kamar wacce ake kaɗawa gangi, da sauri Mubarak Yahya cibo ya nufi inda take ya tare ta faɗa jikinsa a sume...

"Uncle ce min yyi nace maka yyimin fyaɗe,amma bai min komai ba,ina jin tsoro sa Uncle bashi da imani,ina tunanin addininmu ne kaɗai masu mugunta da rashin imani da hassada ashe har naku addinin da ake masa kallon addini na gaskiya shima haka yake,naji tsoro domin ko namu addinin baza su aika mana haka ba,me kai masu Uncle mene laifinka?takai ƙarshe maganar tana sakin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login